Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yadagawa yarima hankalii,baiwuce yanda yaji
farida ba, hark'ara Salma sau dubu......tunda it a
budurwa CE, dankuwa farida tamkar rijia anjefa guga
aciki abin ba amagana."
Safiya nayi yarima yakalleta, cikin fushii baima sanda
yawatsamata marii ba!Duk da hankakinta yatashii amma
saida tayi daria, Dan kuwa tasan haakan xai biyoo baya."
Cikin bacinrai yake fadinn," miyasa zakimin karya?"Ashe
duk haka kuke to wallahi baxan xau..........farida ta daka
tar da shiii, tahanyar fadinn baka isaba!" Dan matsiytaa
maarar mutuncii ,"Wanda baisan mutum cin Dan
adambaa." ka kosan ko wacece *FARIDA*?"'' Da kayarda
da aurena?" hmmmm..... yanxun akafara ,kuma ina
gargadinka domin acikin aurena dakai babusakiii.'
Abine Wanda nasan kafini sanii."
**********
"WACECE FARIDA?"
"Yar asalin garin gusau CE," mahaifinta shine sarki a
masarautar garin Muhammad Bello
Muhammad."itakadaice ya'mace gareshii sauran duk
maxane ta tashi cikin daula da kulawa."
Lokacin da xatafara karatuu, tanada shekara ukku
maimartaba yace Sam! baiyarda tayi karatuu agida ba,"
Nigeria ba sai dai tafita waje, mamarta hajia Aisha tayi-
tayi yace Sam baxaiyarda ba."ahaka aka kaita US," tareda
mamarta sanda takare primary mamarta
tadawo,akabarta da jekadiya."ahaka harta kammala inda
takarancii microbiology."
Farida batada kunya ko kadan, garashin kamunkai, anyi
watarana farida naxaune da qawayenta, wadanda
mafiyawancinsu ba musulmaibane kwata-kwata
qawayenta musulmai basuwuce biu ko ukku ba,na
ukkun shine saurayinta salman!"
Suna xaune suna fira da shirya yanda xasuyi a club,
anjima dankuwa kullum cikin xuwa party suke."
basuwancan basuwannan ahaka sukayii da salman su
hadu a club anjima xuwa 10.
Goma dai2 farida ta iso tako
Like · Reply · Edit · Jul 25, 201
[4/4, 7:58 PM] Deeyart yusuf💋: "WACECE FARIDA?"
"Yar asalin garin gusau CE," mahaifinta shine sarki a
masarautar garin Muhammad Bello
Muhammad."itakadaice ya'mace gareshii sauran duk
maxane ta tashi cikin daula da kulawa."
Lokacin da xatafara karatuu, tanada shekara ukku
maimartaba yace Sam! baiyarda tayi karatuu agida ba,"
Nigeria ba sai dai tafita waje, mamarta hajia Aisha tayi-
tayi yace Sam baxaiyarda ba."ahaka aka kaita US," tareda
mamarta sanda takare primary mamarta
tadawo,akabarta da jekadiya."ahaka harta kammala inda
takarancii microbiology."
Farida batada kunya ko kadan, garashin kamunkai, anyi
watarana farida naxaune da qawayenta, wadanda
mafiyawancinsu ba musulmaibane kwata-kwata
qawayenta musulmai basuwuce biu ko ukku ba,na
ukkun shine saurayinta salman!"
Suna xaune suna fira da shirya yanda xasuyi a club,
anjima dankuwa kullum cikin xuwa party suke."
basuwancan basuwannan ahaka sukayii da salman su
hadu a club anjima xuwa 10.
Goma dai2 farida ta iso tako
Like · Reply · Edit · Jul 25, 2016
Badiyah Yusuf
xuwa 10.
Goma dai2 farida ta iso tako iske salman,sunata fira
yabukaci akawo masu lemo wajen kawo lemon akahada
da giya aciki aka kawo masu."
Sunsha cup yafi akirga salman yayi gyran murya tare
dafadin farida!
Bata amsaba takalleshii
Yayi murmushi tare da fadin wai yaushe xaki kaimun
xiyara ?"
Tace yaushe ka kebukata?" ya kallaleta yananeman rasa
hankalinshii da kyar yace ko yanxuu ma." nashirya ba
musu farida ta amince suka tafii."
Tayi mamaki yanda taga gidan salman yarooo da kudii
kenan kodayake ba mamaki.Dan wani hamshaki nee!"
Ahaka sukafara fira tana wani lumshe ido yace my farida
ko barci xakiyii ne?" tagirgixa maikai tare da fadin
nixanwuce !
Baitsaidata ba tabi hanya tana kaiwa bakin kofa, tafadii
nan salman yayi murmuahin mugunta! yakaita bedroom
shaidan nakara ingixashi har aikin gama ya gama ."
Faridah tayi kuka tayi danasani, duk abanxa dankuwa
suka xama abokanin holewa, akoyaushe suna tare
banyan sundawo gida Nigeria basudaina haduwaba."
Daga karshe salman yaxo yasanarda farida shifa yatuba
yakoma ga Allah." itama yanamata fatan alkhairii."
Tashin hankaliii salman yaganshii agun farida da kyar
yasha." tare da kwantarmata da hankali, sunka aje
xaituroo a tambayamasu aurenta." aikuwa bayan kwana
biu akasa aurensu wata ukku
Akwana atashii harlokacii yayi ranar jumu ah da daddare
,bayan angama dinner salman Yakoma gida da
abokaninshii ciwon ciki ya sarkeshii kamar baikaiwa safe,
ahaka alhilal hospital tacika da mutane bamasoka
tsintsiya lokacin da farida taje haryasamu barcii
tanaxaune, itakadai adakin yafarka yasakar mata
murmushi tare dafadin farida matar salman ,tayi
murmushii idon ta sunyi jawur a alama tasha kuka."
Yace unnnn kinxata xan mutu koo ?"
Yanisa to ko namutu farida lokacina yayine amma kisani
insonki kuma harkullum inadanasanin yanda nasaki
hanya marar bullewa farida, Dan Allah ko bayan raina
kimin alqawari baxaki sake ,aikata wata alfasha ba,
kamar yanda munyi rayuwa abaya ,farida a kullum cikin
tubanike ga ubangijina! inadanasanin
Like · Reply · Edit · Jul 2
[4/4, 8:00 PM] Deeyart yusuf💋: Badiyah Yusuf
kullum cikin tubanike ga ubangijina! inadanasanin
abunda muka aikata abaya .'
Farida tace namaka alqawarii salman nida xina har
abada." mugodewa Allah dayasa muka koma hanya
madaidai ciya t,aji anturoo ganbun anshigo Abban
salman ne tare da maimartaba farida tafita.'
Bayan kwana biu jikin salman ya kara tsananta har
anashirin fita dashii wajee adaren ranar salman yace ga
garinku nan!"
Ba farida kadai ba harni, dake rubutun nan ,nagirgixa
sosai said a antyna jannnah talallasheni nacigaba lol!"
Ahaka farida tacigaba daxama amma tadaina kula kowa.
harsaida abbanta yayimata jan ido tare da sanarda ita
yabawa dan abokinshi, ita wata masarautar dan'sadau
batada yanda xatayi, tayarda ahaka labari yakawo ma
farida yarima anwar ,yatabayin aure tare da sanarda ita
abinda yasa yasaketa."itakam tayi alwashin sai yarima
yayi dayasani." Dan kuwa badan komai Takara amincewa
ba saidan ta ,nunamishii shidin bakomai bane."
*Tirkashi!* antyna jannnah kinji abinda yakawo
ko?'farida unnn,,,.,,, to koxata ramawa Salma ?"ko Salma
xata rama dakanta oho??"""'"
Adai a k'ara hakuri damu, kunsan yau da gobe sai Allah.!"
Na gode d jimirin saurarena da kukeyi a ko da yaushe!
Taku.,...
*DEEYART YUSUF*✍
[4/4, 8:02 PM] Deeyart yusuf💋: Badiyah Yusuf
TWA
*BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng*
BY
*Badeeyart Yusuf*
EP 111-115
"Bayan 5 years."
Ya kama ranar
*ssce graduation*dinsu *Salma*."
"Salma ce xaune saman chair, ga qawayenta sa ribibin
daukar pics sukeyi." wasu kuma suna amsar number
qawayensu, dan atunaninsu idan anrabu wasu baxa
asake haduwa ba."
Saiga Sarah taxo wajenta tana,"fadin daukar ni da qawas
kodan tarihi, akayi masu pic." Sarah ta kalleta tare
dafadin baki sonyin magana kooh miyasa?"ke surutu bai
burgekii?" Gaskia kina da class Salma. sukayii daria.
Sarah tace ban number ki, tunda bakisan gidanmu ba,
dan in antashii bikina inyi inviting naki."
Salma ta lalaba aljihunta ta mika wa Sarah wayarta."
sarah tasaki baki danganin wayarda Salma ta mikamata."
Salma tace ansa sanyaa.
Sarah tace lalle Salma kice babanki naji dake,wannan
waya haka kirar *c9*
"Salma tayi murmushi, sarah ta jata suka shiga cikin
sauran sunata amsar numbers da pics masu kukan
rabuwa nayii."
*sabo turken wawa*
************
"A wannan gidan ,to baki isaba." Saidai wani gidan. shine
maganar danaji inna nayii da karfintaa, tana xare ido!
kaitsayee nahango Zainab tsaye,tana wurgama inna
harara tare da ,"fadin
To wallahi inna ba indaxanje, kuma saina xauna agidan
nan ."kuma ba ubanda ya isa ya ciremin ciki ,sai
nahaifeshii." kuma dole yaxamana jikanki.!" wanda
nikaina baxan tantance ubanshiba, kuma kexaki reneshi
ki goyashi abayankii."
Inna ta watsa wata gi-gitaciyar kuwa!" Tare da nuna
bayanta, tana fadin ingoyashi fa kikace da
bayana ?"Zainab tace dole....."
Tunda kekika turanii ,,,uwanii
Inna tana salatiii tace uwani kaitsaye?"
Zainab ta wurgamata harara anfadaa.'"
************
Banda bukata da kai xaka iya tafiya."
Ciki rashin fahimta yake kallonta,duk da bayaubane
farko yafara jinhaka." agareta yarima yawatsamata
harara,tare dafadin toni inada bukata dakee."
Tayii murmushin mugunta tare dafadin xaka iyakaroo
aure." ta tashii tawuce,"
Yarima yasaki baki tare dafadin "Allah sarkii!"Salma."
Duk ninajawa kaina dayan
[4/4, 8:03 PM] Deeyart yusuf💋: Banda bukata da kai xaka
iya tafiya."
Ciki rashin fahimta yake kallonta,duk da bayaubane
farko yafara jinhaka." agareta yarima yawatsamata
harara,tare dafadin toni inada bukata dakee."
Tayii murmushin mugunta tare dafadin xaka iyakaroo
aure." ta tashii tawuce,"
Yarima yasaki baki tare dafadin "Allah sarkii!"Salma."
Duk ninajawa kaina dayanxu inada matata yar mutuncii
mai kunya." (ohhh antyna kinji yarima yau Salma yake
kira mai mutuncii da kunya)
************
Salma ki amincemin, xakisameni mijin dakowacce mace
ke gurin samu arayuwarta."
Salma bantaba son wata mace arayuwata ba bayanke
."Salma tunsanda kwayar idona tayi toxali da ke nikejin
son ki araina." Salma kitausaya min baxan iya rayuwa
babu keba.
Can naga Salma tadago idonta cikeda hawaye cikin wani
mawuyacin hali take fadin baxan iyaba Dr !"
Baxan tabakomawa rayuwar aureba ,baxan iyabaaaaaa
kuka ya kwabce mata."
Dr safwan yanisa yana mai mamakin Salma, tadauka duk
maxan halinsu daya da yarima."
Shikamm baxai iya hakuribaaa.$
Yakalleta tare da fadin kiyi shawara saura sati daya inbar
garinan."��
Toooo��
Wata sabuwa inji yan chacha.'
Kuma wayee safwan ?"daga ina yafitoo ?'miyakawo shii
gurin salma??"
Shin xata amince da shi."
Yarima fa???"
*sai kuna biye xakuji komai*
ANTYNA JANNNNNAH
*DEEYART YUSUF*✍
[4/4, 8:04 PM] Deeyart yusuf💋: *BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng*
*BY*
*Badeeyart Yusuf*
Ep 116-120
"Yarima kam farida tagama gwada mishii shidin bakomai
bane," dankuwa yayi matukar raina kanshii akantaa."Yayi
dayasani lokacin da yaje gurin salma akan takoma
gidanshii daxama,amma takii."
Ahaka yacigaba da lallashinta, daga karshe tace yakawo
mata danta kuma baxata komaba.'
Lol su yarima anjii gwagwaiiii
**********
"Lokacin da yarima yadau Abba (dan salma) xaikaiwa
salma, yafito palor saiga farida,"
Tace ahhh abbana,ta shafa kan Abba yakalleta tare da
fadin mum, tayi murmushii.'
Shikan shi yarima farida naburgeshi,sabo
da yanda takeji dayaron, bata ta6a cutamishiba."kuma
duk weekend saitakaiwa salma shi ."sai Sunday adauko
shi da daddare," hakan nayima Salma dadii ."dankuwa
tatabbata danta baicikin matsala ,kuma tasamudamar
danta yasanta itace mahaifiyarshii ba faridaba."
Tunda yarima baitaba kawomata shiiba koda dawasa
ba."
Farida takalleshii inaxaka kai son ?"
Yarima yayi murmushi," yace xaije futu wajen
ummanshii, inason yayi axumi awajenta ,dan sukara
shakuwa." farida taji dadi amma saita sha ash tare da
fadin tundani nakasa dole ka kaishii wajen uwarshii."
Yarima yace kinkasa mana tunda kina tsoron daukar
ciki."��
Farida ta ta6e bakii tare dafadin "Allah yatsare inhada
xuri ah da kai." tacigaba da tafiya." yarima ya hankadota
tabaya tare dafadinn kada kimanta banfuceba, yau satii
biu dakika xubar min da cikin dake jikin kii?"
Kebance "Allah yatsare inhada xuri ah dakeba sainii?"
Farida ta kwace kanta ,tace ka gwada muganii inxaka iya
.tawatsamai harara tare dafadinn aikai wajen kwadayin
mata xaka mutu." dan natabbata baxaka iya hakuriiba."
Tayii gaba yarima yasan abinda farida tafadii gskiane
,"dankuwa yana da matsanan ciyar sha awa, baya iya
hakuriii tawannan hanyar take gasa shiii."
**********
"Ummah wallahi ina matukar son yarinyar ,"baxan iya
hakuriiba ,amma takii kulanii."
Yak'arashe maganar da makalallin hawayenshii
nasaukowa dagacan Inda yakara wayar a kunnenshi." b
Like · 1 · Reply · Edit · Jul 30, 2016
Badiyah Yusuf
"Ummah wallahi ina matukar son yarinyar ,"baxan iya
hakuriiba ,amma takii kulanii."
Yak'arashe maganar da makalallin
[4/4, 8:07 PM] Deeyart yusuf💋: Yak'arashe maganar da
makalallin hawayenshii nasaukowa dagacan Inda yakara
wayar a kunnenshi." banjin abinda take fadii va, amma
da alama tana kwantarwa danta da hankaline da bashii
kwarin guiwa."
"Waye safwan??"
Safwan Aliyu
Dan tsohon minister ne, suna a abuja."
Ya kammala digiriiii dinshii indayakaranciii harkar lfy."
Yaxo bautar kasa ne a garin su kuma asibitin da yake
cikin skul din su salma ne."
Tun lokacin dayafara ganin Salma yajii tamai irinmatar
dayake mafarkice." akodayaushe baikarajin salma
tamaiba saida yajii tarihinta ,indayayi alqawarin
sharemata hawayee nta."
Amma salma taki amincewa da shii."
***********
Safwan ne xaune gaban wan abban salma da shii da
usman inda yaxo., shaidamasu yaga yar su
yanaso !"kuma xaituro iyayenshii ayi magana da yakoma
,"daxai tashii yacikasu da kudiii." su kawu adoo harda
rakashii mota, da farko ko anatasha mai toka, amma
yanafara ruwan kudii komaii yadai-daita." harda kiran
koyanxun yakeso xa abashii mata."
Ahaka safwan yakoma.
Suna tare da uthman dake fafutukar neman aikii,
haryanxun shekara biu cikin ta ukku baisamu aikiiiba."
Safwan yayi gyaran murya tare da tambayar uthman
Yavatun Neman aikiin ko kasamuu ?"
Uthman ya girgixa kai ,tare dafadin haryanxun dai...
safwan yace inbaxaka damu ba tunda naga kamar ka
karanciii medical lab ne...
Uthman yace hakane,
Safwan yace mixai hana ka kawo takardunka ,tunda
Dana koma Abbana zaibude min hospital, sai kafara aiki
acan !'uthman ya bugi kirji tare dafadin abuja fa?"
Safwan yayi daria yace to miye?"
Uthman yace aaaaaaaa nadai gode amma baxan
iyabarinsu salma a kauyen nanba ."safwan yace koda na
aureta ?"
Uthman yace kasani baxan taba bari ayima salma dole
ba ."safwan yayi daria tare dafadin katayanii da addu'
Ahh
Ina matukar son kanwarka!'"
***********
"Yau ake daurawa Xainab aure, inda xata auriii wanii
hamshakii...... su inna sai habaiciii akeeyi."
Bayan sati daya da auren,
Like · 1 · Reply · Edit · Jul 30, 2016
Badiyah Yusuf
[7/30, 10:24 PM] Deeyart yusuf✍: Bayan sati daya da
auren, Xainab ko abincin daxata cii wahala yakemata
,"gashii tunda alhajin yagane da ciki taxoo ,kullum sai ya
tikamata kashiii ya kara gaba."
**********
Samira kam tayiii kudiii ,ga gida, ga mota."
Saidai wani abu datakasa ganewa ,shiine ciwon cikin
dake yawan damunta ."
Shine yau take sanarda sanah."
Sukajee asibitii.
Akayi mata gwaje-gwaje inda likitan yashaida mata xa
ayii mata tiyata, acire mata sperm din dake cikin marar
ta. dan yataruh dayawa ."xai iya illata ta."
Tashare hawaye tare dafadinn Dr *budurcina* fa?" Dr n
yakalleta tare da
[4/4, 8:07 PM] Deeyart yusuf💋: *budurcina* fa?" Dr n
yakalleta tare da fadin ohh tambaya kike?" kinxubar
mana, bakina using da condom ba ?"
Tawatsa kuwa tare dafadinn nabanii sanah.....! kincucenii
kinkainii kinbarooo wayyo Allah natuba !"
Ahaka akasa ranar daxa amata aikii .'
Cikin rashin sa ah anacikin aikin tace ga garinku nan,'
inna tayi kuka da Zainab kai hardasu salma."
Ahaka anka shirya gawar aka kaita gidanta nagskia."
Inna xaune bayan ta axiya, saiga sanah takawo duk wani
tarkacen samira da dukia, tabawa inna."
Aikuwa inna tahau xaginta tanacine mata albarka
taredafadin itace sanadiyar mutuwar yartaa tana jifa da
kayann."
*duniya kenan*
Budurwar wawa....
Kinfajii antyna yanda samira takaya.!"
*deeyart Yusuf*✍
[7/30, 10:27 PM] Deeyart yusuf✍: Inata mika sakon
godiata gareku kuma najii saukii Allah ya karbi addu'ahr
ku
Allah yakaramana lfya gabakii daya
nagode
Edited · Like · 2 · Reply · Edit ·
[4/5, 9:15 AM] Deeyart yusuf💋: TWA
*BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng*
BY
*BADEEYART YUSUF*
Ep 121-125
"Kawu Ado ne xaune ,yana fad'awa Salma sunriga
sunbada ta, ga safwan." Da taso da kada taso, bayardarta
suke nemaba." Ya kad'a rigar shi....fufuuuuu
u.....
Yaficeeee."
"A haka kawu Ado ya iske," Dan uwannashii kallamu.
yana sanarda shi abinda ya yanke, sunata dariyar
mugunta.!' Dan kuwa sunbii shawarar inna ne acewarsu,
idan suka yarda Salma takoma gidan yarima ,xata
dauwama cikin daula har abada!"Amma idan sukabawa
safwan shikenan, ko siyarda ita yayii, shiyasaniii
."Datakoma gidan yarima ,sungama yanke shawara xasu
daura mata aureee da shii .'Danko sunga yanda yarima
ya susuce akanta, yaxama abin tausayii.!!"
********
"Yauce ranar karshee su safwan. xasu koma gida." Inda
aka taruu afadar sarkiii danyii masu godia."
Safwan ne yatashii yayi gyaran murya, tare da mik'a
godia a wajen maimartaba da sauran jama'ar gariiii."
Inda yafara koroo bayanii akan *budurciin ya'mace*
"Acikin maganar yake fadin,"
Yakamata ace kungane abinda ake nufii da budurci?"
bawai dole sai idan ka aurii mace ka kwanta da ita anga
*jini* ba." A'ahh budurci yana karewa a dalilin wasu
abubuwa, da mace yakamata ace tatsare daga ciki
akwaii:
*aikin karfiii*
*daukar jarka,bokiti mai nauyi,tsallakar kwata kowani
rame,yawan bude kafa ahau mashin ko icee katanga
dasauransu*."
Kudinga la akarii da abubuwa da dama ."
Ina ma abuta karatu ?'Yarima ya juyoo yana hararar
shiii,"shima safwan ya watsamishii hara rar, yacigaba
dafadin badankun ga ana rubuta" Daren farko ace
tawahala, takasa tashii tayimi- tayimii.......,,,, duk wannan
bashii ba ne kowa da irin jiikinshii." dan Allah kudinga
lura!"
Yana cikin magana, wayarshii tayii ringing....... yadauka
tare dakomawa gefe, daga cikin abokan shi daya
yacigaba da mgnr."
Koba komai yajii dadin yafitar da Salma daga xargiii !"
Yana amsa wayar Abbanshii ne kesanar dashii, gashii
yaxoo ."
Cikin fargaba yake fadi Abba mikuka xoyiinan?" abbanshi
yayi murmushii." suka Shiga ciki ,
Like · Reply · Edit · Jul
[4/5, 9:16 AM] Deeyart yusuf💋: Inda suka iske kawu ado
da abokanin shi sunata rabon goro, da dabino ,da alawa
."
Suka xaxxauna inda duk ilahirin jama ar wajen suka
shaida
*daurin aurenn*
*Salma da safwan*!'
"Tashin hankalii !"Wanda barana akesamishii ba, nan
Salma ta yanke jiki ta sume......... safwan ko sai wasar
bakii yakeeyi." Yamarasa inaxai sa kanshii?"
"Nan yarima yatashii kogabanshii baya ganii ,"mai
martaba yatsayar dashii ,yayi mishii nasiha." tare
dafadinn yarima baxaka taba yiwa "Salma adalcii ba."
Dan akwai zargi a tsakaninku ,shiyasa nayanke hukunciin
haka.! Nima Allah yasa haka tafixama alkhairii amin.
*************
Aha! inna ta haukace akan tajii lbrr safwan da'n minister
ne ,tayi gudun gara tafada gidan xago !"
Inda akasa bikin Usman da fadila bayan wata da'ya."
**********
"Lokacin da Salma tafarka, tana bude ido taga inda take,
tatsorata sosai !"Tayi muguwar kad'uwa ganin tsarin
d'akin da daular dake ciki ,har yafi gidan sarkin garinsu
,yafishii sau dubu." muryar safwan CE tadawo da ita
ahayyacinta," yanamata sannu ."
Ta tashi xaune, yaxo xai taimaka mata, tadakatar
dashii...... tahanyar daga mishii hannu ,tare dafadinn
Kamaidani inda kadauko nii!" baxan xauna ba ........saiga
wata mata tashigo ,dakaganta kasan Ummah safwan CE!"
dankuwa tamkar an tsaga kara."
"Tadinga lallashin Salma harta hadamata ruwan wanka,
ta shiga toilet danyii, amma tsoro yandataga vayen
saitakasa yi, sai kuka tana tunani yanxun nan wanka
kawaii, to aikoshii wani yasamu amatsayin dakii yagama
mure rayuwarshii ."
************
"Yarima ne xaune yana tunanin wane adalcii,ne, baxai
iyabaa da daddy xaimai haka shi abinda, yafida munshii
bairoki Salma gafara ba amma ya kudurce saiyabita
yaroketa. kuma yadaina xargintaa.!"
"To kinfajii antyna
Uhmm......swt kanwata naji, muna biye,dai!" Su Yarima
manya, duniya kenan!
*deeyart Yusuf*✍
[4/5, 10:56 PM] Deeyart yusuf💋: TWA
*BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng*
BY
*_badeeyart_* *_Yusuf_*
Ep 126-130
_the_ _end_
"Salma ce tayi parking d'in motarta aharabar gidansuu."
Duk agajiye take, sai wani yakunar face takeyi." Itaa
adole tagajii," malamin ya6ata masu lokacii ,yacannye
nashii harda kariii."
Tana shiiga ,ta iske safwan kwance.... taxaro ido tare,"
dafadin daddyn twins harkadawo ?"
Ya tashii ya rungumeta," tare dafadinn nadawo."
Tundaxun nakasa aikata komai ,sai tunanin ki nakeyi!"I
love u my saalma!" Yana wani lumage ido,"ya na
maganar a hankali, shine naroqi su "Hisham nace
sunyafemin aikin yau!"Dan inje inbawa Maman twins
time dinta." "Tayi murmushi tare," dafadin
assshhhhhh..... Dan danan ya rude tare da fadinn mine
nee my salma?" Waya ta6a munke??'
"Miyasa meki?" Tayi daria tana tana fadin oh ni salma,
wannnan question haka Dady twins?" Ai said na rud'i na
kasa amsawa." Yayi murmushi, uhmmm...baza ki ganin
irin yanda nikejin ki bane salma....tayi saurin katse.......ta
tashii tace" Allah duk nagajii ,toh kaji amsar
tambayoyinka ta fada cikin yar daria, ya kanne mata ido
tare "dafadin xan ciree gajiyar nan fa !"aikuwa suka fara
wasa a palorn gwanin Shawa'awah sallamar uthman da
amaryarshii fadila takatse su ............!"
Safwan yakwashe kayansu dake palorn yayi ciki."
itakuwa Salma tasanya zip din rigarta, ta axa dankwalii."
taje bude kofaa ganin fadila yasata sakin kuwa!" sai ga
safwan da gudunshi yana lfya miyasa mekii swt?"
Ganin murnan datakeyi talakkame fadila ,yasa shii fadin
in angirma asan angirma ."uthman yace fadamasu danni
nagajii dafadii !"
Sukayii ciki, Salma batabi takan uthman ba ,sai fadila
Uthman yace oh bakiyi murna daxuwa naba ko?" to
xankoma.... tacee aaaaaahhhh yah cikin shagwa6a take
magana, suna daria takawo masu abin motsa bakii ."
Uthman yace Salma dabako muke fa."
Tace to yah sai kabarshii waje yashigo mana ."
Yaje yashigo da bako cikin sudai bawanda yagane, bakon
ga alama banda Salma data mike ,tanafadin yahh waxan
ganii haka?" Yarima!!! Sai
Like · Reply · Edit · Aug 1, 2016
[4/5, 10:57 PM] Deeyart yusuf💋: Badiyah Yusuf
yahh waxan ganii haka?" Yarima!!! Sai hawaye..... Da sauri
safwan ya qaraso, wajen ta ya rungume ta yana lallashii."
"Dakyar Salma ta iya yafewa yarima, yabarmata da'nta
yayi hutuu dan daman twins dinta suna gidansu safwan
."
******************
"Salma taxo kauyensu, ta iske inna na axa goro abakin
gida ."
Wai tasayarda gidan, itama hayatake agidan ."xainab
mijin yasaketa ta qara wani aure, Dan acaba take aure
batu badadi ,kullum da yasauke lallurarshi yatikamata
kashii, yakara gaba." yanxun abin yayi dama." tunda
tanacin nasafe !"
Salma harda kuka ,"
Safwan yagina masu wanii gida mai shiya biu, daya na
inna. daya da Zainab da mijinta ."
Inna godia tamkar xa ta xautuu ."
"Yau weekend x salma na kwance da tsohon cikinta!"
safwan nayimata banya (tsifa) suna ta hiraa, basai
nakuda ba ,aifaa safwan yasunkumeta sai asibitii!" cikin
ikon Allah tahaihu ta sullubo yarta santaleliya."
Ranara suna yarinya taci sunan
Badeeyart .!"
Dankuwa antyna jannnnnah da salma suka dage saidaii
asa little deeyart."��
"ALHAMDULILLAH!!!"
Anann naxo karshe wannan littafin nawa ,dafatar abinda
munkayii daidai Allah yabamu lada." Wanda munkayii
kuskure Allah ya yafemuna!"
Nasadaukar da littafina ga antyna jannnnah Allah ya
kawo muna, namu twins����ya qara danqon
soyayyah da yayanah!"��Ameen!"
Godia tamusanman gadukkan al ummar dake karanta
wannan littafii ,da wadanda ma akebawa lbrrr." Dafatar
xa a amfana da abinda keciki ."
Sai kunjiini a littafii na nagaba ."
Insha Allah!!"
Taku akoyaushe :"
BADEEYART YUSUF
*_deeyart_* *_Yusuf_*BA BUDURWA BA CE
Na Deeyart yusuf
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

2 Comments On BA BUDURWA BA CE
avatar
hussaini-2

1 year ago

Reply

I like that

avatar
shuraihu

1 year ago

Reply

Replying to hussaini-2

Good always be with us for another more interested novels

Please Login or Register in order to submit comment