Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»Ώ[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING...*
3/11/2020



*'YAR WAYE???*
Pure love and symphaty storyπŸ“š


*Story and written by:* Ayshatou (maman teddy)
Facebook@maman teddy.com
*wattpad*
Ayshatou (maman teddy)


~_GARGADI_~
ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juya mun labari ba....

Masu comment muna godiya allah ya bar kauna. Kadan daga cikin comment 'din 'yar waye???

πŸŒΉπŸŒΉπŸ’¦YAR WAYE???πŸŒΉπŸŒΉπŸ’¦


COMMENT

😰😰😰😰😰😰😰😰😰😰Allah sarki Afral yanzu kinsan ba su Mum bane suka haifeki😰😰😰😰😰😰😰😰


πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚Kai Hajiya kaka wannan zuzuta kyau haka na Amrah ai yayi yawaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚



πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”Toh fah ya Umar wacece wannan wacce kake so haka har ya ke shirin saka a damuwa😏😏😏😏😏😏😏😏😏😏



🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨Kai Mummy da leenart wlh kunji tsoron Allah,kuma inshallah sana din adduan da yayi kafin ya fara cin abincin asirunku ba ze kamashi ba🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨🀨


😲😲😲😲😲😲😲😲Toh fah anayinta yanzu ma aka faraπŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ‘ŒπŸ»


Up
Up
🧸🧸🧸Maman Teddy 🧸🧸🧸Allah ya Kara basirah da karfin ido πŸŒΉπŸ˜‡Muna yinki πŸ’―.

*Dedication*
Dedicate to you my zarah wanan pagen naki ne. Ki yanda kikeso da shi...


___________________________________

Episode 22 - 23



Daddy ne yace"Afral mene ne? kinsan ta ne? "Afral ne tayi saurin cewa"a'a daddy. Afarl tace hadi da koma wa ta kwantar da kanta a jikin kujran motan. In da mom Rayhana tayi shiru ba tare da tace masu kalah ba. A haka har suka isah kauyen dake garin gombe, su 'dan wahala kafin su gane gidan, koda suka tsaya kofar wani gida wanda gaba 'dayan ta ginin irin jan kasannan ne, haka mom da dadddy suka fito daga mota, inda kowa ke tunani a zuciyan sa anya mutane na iyah rayuwa a wannan kauyen kuwa? Kalon bayan ta momy tayi, nan taga Afral bata fito ba... Afral fito ma, mom xaituna tace"hadi da kokarin bude mawa Afral din mota. Da'ker Afral ta iyah daiΒ²ta natsuwar ta hadi da fitowa daga motan. Don ji take kaman in ta taka kasan kauyen xai iya budewa tayi ciki, gidan kuwa data gani, a xuciyanta cewa take"anyah xata iya shiga kar wannan ginin ya fado mata...
Hmmm bari mubar afral muje bu duba duniyan da su umar ke ciki.


Kwana buyu sukayi a gidan hajiya kaka, inda Ammar ya nufi gida, haka ma umar gidan momyn shi ya tafi. Tun dayaje yakasa samun natsuwa, saboda xaman leenart a gidan, don haka ya tattara ya nufo zaria a ranan, ba tare da shi ammar 'din yasani ba.

Hamma na".... Hamma farouq kata shi don allah. Amrah ne ke wannan maganan cikin xakuwa da son hamman nata ya ta shi daga baccin da yayi. Wanda daren jiya bata barshi yayi bacci ba, har karfe kusan biyun dare suna abu 'daya. Yanxu ma gashi 'karfe 5am ta xo tana damun shi akan gobe birthday 'din ta. Hamma ka tashi plz... Cike da son yin baccin ya bu'de idon shi hadi da cewa"plz Amrah kije wurin ya Afreed kuyi maganan, innah tashi da safe saiki fada mun...
Tsayawa tayi ba tare da tace"komai ba, shikuma ya kuma jan bargo ya bar ta nan tsaye... Gunguni tatsaya tana yi, daiΒ² Afreeed na fitowa daga toilet sanye da rigar jallabiya, da alama wanka yayi hadi da dauro alwala. Budan bakin shi cewa"yayi baby mai kikeyi anan? Turo baki tayi hadi da cewa"ina tayi ma hamma na magana ya tashi ammma yaki tashi muyi maganan birthday di na. Murmushi Afreed yayi hadi da cewa"toh ki bari nan da wasu mintoci xan taso maki shi kinji. Daga kai tayi alaman ehh, maxa je kiyi sallah ki shirya sai kixo mutashe shi, dariya tayi hadi da barin dakin don taje tayi abun da yayan nata yace"in tagama kuma suxo suta shi hamma umar, don wannan birthdayn ta xa'ku da shi. Ba itah ka'dai ba, har su mom zaituna sun shirya mawa wannan birthday partyn. Don har Ammar ya jiyo gayyata daga Amrahn, su Ammarah kuwa sune 'yan gabaΒ². Toh ni kuwa maman tedddy nace"anyah hamma umar xai amince ya cigaba da barin ammar yayi soyayya da Amarhn kuwaπŸ€” don kar ta san kar ne tsakanin su, yasan fasadi da 'banna irin na Ammar 'din. toh muje dai xuwa karku manta maman teddyn ku ce...

Manage with this...
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: TYPING...


*'YAR WAYE???*

Story and written by:
Ayshatou (maman teddy)

Facebook@maman teddy.com
Wattap
Ayshatou maman teddy

_DEDICATION_
Dedicate to you my fans😘like your comment..[03/12 7:52 am] Mhiss Xiey: "Yar waye??πŸ€”


Coment......πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½


Allah sarki su Ammar da umar murna ta koma ciki sanda dai kuka shafadan dad



Gskia kam leenart dole kubi bokaye gskia wai one fah 🀭baridai inyi shuru🀐🀐🀐🀐🀐

Lallaima Afral gwamma ma ki saki jiki ummu maryam ta baki tea din atohπŸ€·πŸ½β€β™€οΈπŸ€·πŸ½β€β™€οΈπŸ€·πŸ½β€β™€οΈπŸ€·πŸ½β€β™€οΈdan itace tafi dacewa tabakin😌

Ah ah haa abinda baa son y tonu ya bayyana 😳😳😳 su Afral kuma ko yayaπŸ˜†πŸ˜ŽπŸ˜Ž



Gabadai gabadai marubuciyar duk duniya Allah y kare mna keπŸ‘πŸ½πŸ₯°πŸ₯°

Looking forward for d next episodeπŸ‘€πŸ˜πŸ€©πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½

πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½

πŸ₯°πŸ’―
[03/12 7:52 am] Mhiss Xiey: "Yar waye??πŸ€”

Coment.....πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½


Allah sarki mommy Rayhana ashe ashe afral no be ur daugter, haba koda ince, aikuwa gwamma kusan halin da 'yarku take cikiπŸ˜πŸ€—

Aidaman Ammar kasan sai umar yatafi kamanta shegen zuciyarsa ne kuma bare abinka da soja, ai gwammako kaima kaje kaga sahibar taka kaganta ko tension din zai ragu😌πŸ₯³πŸ₯³πŸ€©


Ayyah Afral ina jinkan ina izzar suka tafiπŸ˜† ayyah amman nadan tausaya miki, ko me su mommy Rayhana suka gani har suke tunanin sirrinsu ya tonu, aikuwa sama haka dinne a fadi mata kowa y huta😌😏

Maman teddy muna biye kamar kullumπŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½




Allah dai y za xamani ya karo baseerah y kuma kara daukakaπŸ‘πŸ½πŸ‘πŸ½πŸ‘πŸ½πŸ₯³

πŸ₯°πŸ’―
[03/12 7:52 am] Mhiss Xiey: "Yar waye??



Coment......πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½


Allah sarki Afral har kin dan bani tausayi amma y zakiyi hkanan zaki hakura su momy Rayhana ba iyayenki bane


Ammar din Amrah knn🀩🀩🀩nasan dama danka nuna wa kakus sahibar taka kukazoπŸ€“πŸ€ͺ🀐, kai kuma Umar wacece kake so hkaπŸ€”πŸ€”πŸ€”


Amrahn Ammarah knn kawance yaci uban nada kodayake ma ynxu saidai ace anxama 'yan uwa🀩🀩πŸ₯°Amrah har ynxu dai shagwabannnan na nanπŸ₯³πŸ˜ŠπŸ€©

To fa su Dad zasu kade Amrahn mommy zaituna, amma anya kuwa I'm smelling somthing kodai kodai πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”Amman dai muna biye dake marubuciyar duk duniya domin ki fede mana biri har wutsiyaπŸ€“πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½


Gabadai gabadai πŸ‘πŸ½πŸ‘πŸ½Allah dai y kara baseera da hazaka ya kareki daga sharrin makiyaπŸ‘πŸ½πŸ‘πŸ½πŸ‘πŸ½


πŸ₯°πŸ’―

Episode 24 - 25


_____________________________


Nufan dakin ta tayi, hadi dayin wanka, ta 'dauro alwala, bayan ta idar da sallah ne, ta nufi dressing mirrow ha'di da fara goge jikin ta da mai, mai sa laushi da kamshin jiki.ba wani makeup tayi ba, sai 'dan goga powder da tayi ha'di da saka kayan ta riga da skirt ta atamfah, mai launin green da milk, plate shoe tasaka hadi da nufo kichen don ta taya momy hada break fast...
Da shigan ta kitchen ta tadda momy na ta aikin shiryamasu break. Sweat mom an tashi lfy?
"Amrah tace"hadi da 'daukan wu'ka tana fere doyan gaban mom zaituna.
Lafiya my baby how was your night? Mom xaituna tace"hadi da mai da hankalin ta akan Amrahn.
Lafiya mom, ya shiryeΒ²?
Dariya momy tayi"don ta san kwanan xancen na ta, lafiya baby, amm nace"ya maganan xuwan kanwar Ammar 'din? Ehh mom xata xo yace mun, kuma ma munyi magana da itah xataxo nan da gobe, insha'allh. Amrah tace"hadi da kallon momyn nata. Mom ne tace'toh allah yakaimu baby. Ameen momy, wlh duk na 'kosa in ganta, gata da kirki wlh, karki so kiji yanda muka dinga fira a waya jiya. Murmushi mom zaituna tayi hadi da cewa"hmm ai gobe ne xata zo, don haka kwantar da hankalin ki, ae goben kaman yau ne. Allah dai ya kaimu mom, toh Ameen Amrah, mom tace"mata hadi da koma wa wani xancen na su, wanda duk akan birthday 'din na tane.
Tohh niko maman teddy nace"anyah haduwan Amrah da Afral xa'a rabu lafiya kuwaπŸ€” don naga kaman Amrahn bata san Afral bace, haka itah ma Afral 'din. Hmm to allah dai ya kaimu ranan birthdayn, don ba'a 'daya da xa'ayi ya wuce ni, don in antayo maku VIP fans.don Wannan pagen naku ne. Kar dai ku manta maman teddyn ku ce🀩πŸ€ͺ

Bari mu duba 'ban garen hajiya kubrah musha kallo, muga kuma wainan da'ake toyawa.
Momy kina ganin kuwa anya maganin bokan nan ya ci umar kuwa?
Leenart tace"hadi da mai da hankalinta ga haj. Kubra dake duba takar dun dake gaban ta, hmm abun ka ga er siyasa. Kullum cikin takardu. Da katawa haj.kubrah tayi hadi da cewa"mai kika gani ne leenart?
A jiye wayan ta leeenart tayi hadi saukar da ajiyan xuciya, mom kina gani kullum 'kiyayyan da yakemun karuwa take, da inna gaishe shi yana amsawa, amma yanxu banxa ya kemun.
Murmushi haj.kubrah tayi ha'di da cewa"hmm ae in yasan wata to baisan wata ba,a satin nan xamuje sokoto. Da mamaki leenart tace"mai xamuyi a sokoto? Wani kayataccen murmushi haj.kubrah tayi irin na makiran mata, 'yan duniya tace"xanje wurin bokan da ya haukata mun uwar sa, kuma ya ka'da ta, wanda har yau ba'a san inda take ba.




More typing...
More comment
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: "YAR WAYE???

By: Ayshatou(maman teddy)
26 - 27
_________________________________
Murmushi hajiya kubra tayi irin na makiran mata, nan taci gaba da cewa"don haka ki kwantar da hankalin ki, wlh ko farouq na sonki, ko baya sonki sai ya aureki.cike da jin da'din maganan haj.kubrah leenart tace"momy kina ganin wannan bokan xai iya aiki akan farouq kuwa?kallafah yanda muka samai maganin nan a abinci yaci amma kaman bai ci ba,gaskiya ni momy na fara karaya kaman bokayen nan baxasu iyah aiki akansa ba...haba leenart ni fa nace"maki umar da kanshi xai ce yana sonki,inkuma ibadan shine kike ganin kaman shine maganin baxai ci shi ba, toh naga uwar sa,wanda da kafan ta, ta bar gidan nan.tun yana shan nono,just ki kwantar da hankalin ki dear,xaki samu farouq, ke sonshi kike,mu kuma munason auranku ne don muci dukiyar shi dana mahaifin shi, kina gani umar wani dukiya ne bai dashi, don kudin da yake da shi yanxu ko uban shi lokacin da yake da kiruciya bai da shi, amma ganin su ban isa nayi ba, sai dai inji labarin su.don haka ki shirya auranki da umar ba mai dorewa bane,don kuwa xaki aureshi ne don dukiyan shi, da kuma xaran kingama da shi, xaku rabu dole.haj. kubrah ta nisa hadi da kallon leenart... Ok momy ba damuwa, ni kai na son shi nake saboda dukiyansa dana mahaifansa, don haka momy a shirya nake nayi kowani irin aiki kika sani. Murmushi haj.kubrah tayi hadi da cewa"da kyau leenart, yanxu xaki koma gida kisanar mawa da ummun ki, don ta xauna cikin shirin ta. Ok momy yau xan tafi gida don in sanar ma ummu, don nima na kosa mutafi sokoton.murmushi haj.kubra tayi ahaka suka dinga firan makircin su, su ballo tanan, su bullo ta tacan...
Ammar ne xaune a daya daga cikin jibgegen super cushine, ya maida hankalin sa sosai kan chart 'din da sukeyi da Amrahn sa, ta laptop'din sa.karan budo kofan da yaji ne yasa shi saurin disconecting ha'di da juyowa, bakaramun mamaki yayi ba daganin lubnah,waya gaya mata yana nan Partcout, ta inah ma tasan wannan estate 'din nashi? Duk a xuciyan shi yake maganan.jin hugging din da tayi mai yasa shi dawowa daga duniyan tunanin shi.ture ta yayi hadi da jah baya,cike da kakkausar murya ya fara cewa"why are you here? Mai yaka woki nan? Wa yafada maki inah nan, duk abun naki bai tsaya a Abuja ba, shune har nan wajen aiki na, i dont want to see you again,get outtt from my room i said....cike da tsawa yayi maganan wanda yasa lubnah firgi cewa"don dama tasan halin Ammar 'din, koda mace ne yanxu xata gama faran ta mai rai, amma lokaci guda xai xageta ta uwa da uba.ganin yanda Ammar yake shirin mata koran kare, yasata fashewa da kuka, tabas tana son Ammar 'din, koda ma soyayyan aure ke tasakanin su ba, just romantic love ne,don haka nan ta hau kuka ha'di da cewa"plz Ammar karka koreni, kar ka rabu dani, wlh ina sonka my Ammar, baxan iyah rayuwa babu kai ba.naki kowa na rabu da kowa, nace"sai kai, don allah karka watsamun kasa a ido.wlh nakasa sukuni rashin ganin plz just give me one chance to make you happy...tausayin ta ne ya kamashi, tabbas kaman yanda ta fa'da ta daina mu'amala da kowa sai shi haka ne,kuma shi kan shi yasan irin son da take mai,amma shi gaskiya ba son ta yake ba, shidai d only thing he know, shine suna soyayyar minti.(littafin jameela jameey er mutan kankia) ganin duniyan tunanin da yalula, yasa lubnah kara sowa gabansa ha'di da fara kissing 'din sa, don a bukace take,kuma bata iya jin da'din sex da kowa sai da Ammar 'din saboda shi 'din na daban ne.tun tana mai normal kissing takoma hot kissing.wanda lokaci guda yafara fita hayacin shi, niko maman teddy nace"ahh lailai abun ka da soja da shegen jaraban san mata...bafa da my miji nake ba🀨atohπŸ€ͺ🀩🀩
A haka taci nasaran xaunar da shi daga tsayen da yake,tafara 'ko'karin raba shi da t.shirt 'din jikin shi,gashin da tagani ne kwance yasata fara shafawa ha'di da saurin kai bakin ta kan nonon shi tana kissing... Tuno da Amrah yasa yaji Kaman an tsungule shi, nan da sauri ya hankade ta, hadi da mikewa ya gyara riganshi.addu'an tsari daga shai'dan ya hauyi ksn yafara cewa"ke wata kalar bunsura ce?ki rabu dani lubnah, duk ran da kika 'kara xuwa inda nake wlh karnuka xansa asakin maki.tsaki yayi ha'di da 'daukan keys 'din motan sa zai fita.saurin kama kafan shi lubnah tayi cikin wani irin murya wanda da kaji kasan mutum na cikin bukata ta fara cewa"don allah ka taimakeni Ammar koda so 'daya ne,baxan iyah jure rashin ka ba.ba xan iyah ba plz.... Tata fa'di cikin wani irin mahaukacin kuka.fixge 'kafan sa yayi ha'di da ficewa"daga falon yayi parcking space ha'di da daukan 'daya daga cikin motocin sa.kasa sanin inda xai nufa yayi, don duk duniyan bata mai da'di gaba 'daya tsanan lubnah yagama rufeshi, sai a yanxu yake nadaman biyema kaidin shai'dan da yayi, ganin ya kasa samun mafuta yasa shi nufahn Abuja. don gaba 'daya partcout baya mai da'di a yau.yana gabda isah Abuja ne kiran umar ya shigo wayan shi,kaman baxai 'daga ba ganin sunan 'kanin nashi kuma amini yasa shi dagawa.tambayan shi umar yayi ya bai ganshi a estate ba lafiya? Nan yake bashi labarin yanda sukayi da lubnah, har daga karshe yana cewa"fitinanniya kawai.dariya sosai umar yayi wanda rabon shi da yin irin ta har ya manta, yace"wai yanxu Ammar akan mace ne ka gudu kabar wurin aikin ka?plz waya sauyaka ne haka my friend? Umar yake mai tambayan hadi da cigaba da dariya.
Cike da kuluwa da kalan dariyan da umar kemai yace"Amrah na mana, yana cewa"ya kashe wayan...
Umar ko jin sunan Amrah da yace"ya sanya gabanshi faduwa, wanda shi kanshi bai san dalili ba.a haka ya wuni cike da farin cikin sauyawan yayan na shi.sai dai sunan amrahn dake ta mai yawo a kwakwalwa, a ranshikuwa cewa"yayi xanso insan wannan Amrahn da ta sauyamun Ammar lokaci guda. Bangaren dady da momy, afral kuwa da kyar momy tasa Afral ta fito daga motan.don gaba 'daya tsoron ginin gidan da suka zo take,don gani take kaman xai fado msta ginin. Momy ne ta gane hakan, don haka sai tayi saurin rike mata hannu sukayi sallama a kofar gidan. Bayan wani mai gidan ya fito ne, yayi masu momy ixini shiga ciki, daddy ne yace"a'a ku momy ku shiga mu bari mu tattauna da malam daga waje.haka su momy su kashiga cikin gidan wannan mutumi, kuma sun sami barbar karramawa, sai dai abun da sukaje domin shi basu samu ba, don labarun mahaifiyan Afral ya tsimasu. Wanda haka sukayi sallama cikin mutun ci ha'di da yimasu alkhairi. Koda suka fito ne malam kecewa"ko xasu kaisu asalin gidan su ummu maryam.da sauri momy tace"a'a sungode ma haka. A mota kuwa Afral tayi kuka sosae wanda momy tayi ta lallashi,jin labarin mahaufiyan nata ya tsumata sosai, tausayin ta yaka mata ainun.ko da suka koma gida haka momy ke ta lalashin Afral hadi da yima daddy alkawrin ri'ke afral har abada, wanda baxata ta'ba bu'de sirrin ba.tun daga wannan rana momy ke kokarin man tar da Afral komai, wanda abunka da yarinta tuni Afral ta mance komai.sai dai labarin mahaifiyan ta shi ka'dai ke mata yawo a kwakwalwa, don tausayin uwan nata ya shige ta sosai, shiyasa kullun take mata addu'a sosai... Kafin wani lokaci tuni gidan momy suka koma rayuwan su na dah.cike da kwanciyan hankali da son juna suke rayuwan su....
Afral... Afral...jin muryan yayan nata yasata saurin waigawa, shi 'din ne kuwa, da sauri ciki da farin ciki ta mike ha'di da cewa"oyoyooo my booo. Ammar ne cike da 'dokin ganin Afral 'din yace"oyooyooo my Afral ha'di da ware hannayen shi ta fa"da jikin shi,rungume ta yayi hadi da cewa"how are you diong my litttle? Dagowa tayi ha'di da cewa"i'm good my yah Afral. DaiΒ² su momy da daddy na sakkowa daga up stairs don week end ne daddy bai fita da wuri.cike da farin cikin ganin 'dan nasu momy tace"ahhh oyoyo my son yau kai ne ba ko sanar da mu, ahhh shiyasa yau naga Afral cikin farin ciki ashe yayan nata xai dawo ne. Momy tace"ha'di da kallon daddy wanda farin cikin ganin 'dan nashi yakasa boyewa.Hmm sosai makuwa Rayhana don ni yau kai na mamakin fara'an Afral nakeyi Ashe ga dalidalili, sai dai kuma bansan dalilin ta nacewa"ba xatayi birthdayn ta ba? Hada ido Afral da Ammar sukayi don yasan kwanan xancen, a hankali a kunnen ta yace"lallai Afral ankosa a ha'du da Amrahn ya Ammar.dariya tayi hadi da cewa"wlh kuwa ya Ammar duk na kosa na ganta.gata da kirki, kullum sa munyi waya da itah ya Ammar! Dariya yayi ha'di da cemata ae gobe ne xamuje zarian, don haka ki kwantar da hankalin ki, nesa ae taxo kusa.a kasaΒ²suke maganan ba tare dasu momy sunji ba.ganin haka yasa momy cewa"tohhh daddy wannan da wowan na Ammar ba mu yadawo mawa ba, ya dawo yaga Afral ne kawai ya koma. Jin haka yasa Ammar sakin Afral ha'di da nufan su momy yana cewa"ahhh tuba nake momy harda da ku na dawo na gani fah.dariya duka sukayi hadi da xama akan royal cushines 'din falon.suna cigaba da firan su... Mom zaituna xaune 'yan daudun ta na yarfa mata lalle, daiΒ²umar na shigowa falon, mom ina Amrah take? Umar ne ya tambayi mom da yake shigowa, dago kai mom zaituna tayi ha'di da cewa"yanxu ta dawo daga kara su ammarah tana nan cikin 'dakin ta. Ok mom dama tambayan ta xanyi a wani estate xatayi birthdayn, a nawa estate 'din xatayi ne, dake G.R.A? Mom ne tajanye hannun ta daga hannun talatu da yake xana mata lalle tace"ehh naji 'daxu kaman suna magana da Afreed ksn cewa" a estate din ka xa'ayi.but kaje kaji daga gareta tukunah. Ok yace"ha'di da nufan dakin Amrah, da salama ya shiga, amm nisan da tayi akan soyayya yasa batssan ma ya shigo ba. Kiran sunan ta yayi nan ma shiru, don haka sai yasamu 'daya daga cikin super cushine 'din ta ya xauna. Tsawon minti sha biyar amma ko sanin da shi batayi ba. Umar kuwa mamakin Amrah yake, a ranshi kuwa cewa"yake DuΒ³ amrah nawa take? Ganin xancen nata ya'ki karewa cike fa jin haushi da bala'i yadaka mata tsawa... Firgigit ta mike ha'di da kashe wayan. Amarah ke dawa kikeyin soyyaya haka? Yanxu harkin iya soyayya? Da wah kk magana? Bakin ta ne ya hau rawa, daiΒ²kiran Ammar na shigowa.cike dajin haushi Umar ya'amsa wayan ha'di da mugashi da garu, nan take wayan t tarwatse, cigaba da cewa"yayi bana hanai kula kowa ba? Ban hanaki ba Amrah? Kasa bashi amsa tayi sai ma fashewa da kuka da tayi. Kukan da tasa ne yasa umar kufula ha'di da cewa"nafasa wayan habby ko, d only suger in your tea.don haka yaji tana cemawa Ammar 'din. Cigaba yayi da cewa"toh na gaya maki wlh naga dama birthday 'din nan baxa ayi shi ba. Sai inga ta inda xaku hadu da wannan banxan. Yana kaiwa nan ya fice fuuuu ha'di da rufo kofan bedroom 'din nata baaammmm. Yana fita Amrah ta xube a wurin hadi da fashewa da wani irin kuka...


More typing...
More comment





Maman teddy ce...
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: Page 28 - 29


'Yar waye

_Written by: maman teddy.._




Da ido momy ta bi umar har ya fita, a ranta ko addu'a take allah yasa lafiya, don bata ta'ba ganin fushin shi haka ba.. Don haka take ta allah allah su talatu sugama mata lallen.
Anty don allah bari naje na dawo, don inaso nayi mawa Amrah siyayya kin san gobe birthday 'din tah,Ammara tace"hadi da kokarin barin falon. Anty zinah ne tace"ok gobe ne birthday 'din ko? Toh gashi wannan kyamata siyayya.ok Anty na gode, ammara tasa hannu ta amsa rafan 'yan dari biyarΒ²guda biyu ha'di da nufan compound.da futan ta tarar da mai gadi na kokarin tare wata mata kar tashigo gidan.da axama tanufi mai gadin hadi da dakatarda shi,ammara ne ta bude baki ha'di da cewa"sannu baiwar allah, wa kike nema? Maganan take ha"di da shigowa da matan tsakiyan gidan.kallon ta matan tayi ha'di da cewa"kece nusaiba Ammara? Kuma nan ne gidan Alh.salisu mai gwal buzu? Ammarah ne tayi saurin 'daga mata kai hadi da cewa"ehh hajiya nan ne.wannan hajiyan ne tace"toh kice ma babanki

Please Login or Register in order to submit comment