Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

karon ya xama dole ya fuskanci horo me tsanani.."yaushe na fara wasa da kai..ka xauna ynxu ka cinye abincin nan tas ina nan tsaye kada ka batamin lokaci" babu yanda ya iya haka y xauna yana tura abincin dole2* ya ci rabi yace ya koshi daga nan ta tattara kwanukan ta koma kitchen dasu. Ficewa yayi yaje yayi booking flight sannan ya dawo gida a falo ya sameta ta caba ado tana xaune ya tsaya yana kallonta sannan ya karasa kusa da ita ya xauna, matsawa tayi tana hararinsa ta tura baki tace "nifa kana takurani bana so pls" murmushi mai ciwo yayi tare da cewa "don't worry gobe war haka baxaki ganni kusa dake bah bare na takuraki" gabanta ne ya fadi jin ya ambaci haka wato yana nufin xai koma gun sadiya kenan..wani kishi ne ya turnuketa amma ta wayance da cewa "da nafi kowa farin ciki" "Allah yasa ma jirginmu yayi hadari kowa ya mutu a huta" da sauri ta daga kanta suka hada ido sai kuma tayi saurin cire nata tace "toh sai me" murmushi mai kayatarwa yayi tare da cewa " ana sona dai ko a banxa an damu dani"😜😜

*Reefat ce*😘😘😘
[10:58AM, 13/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*57*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary Lov story~

_nagode da kulawarku jinjina gareku fans dina kuna bani kwarin guiwa Allah bar mu tare Lov u all_

Da safe suka tashi wayam..ba sadeeq ba labarinsa wayoyinsa kuma a kashe hankalinsu ya tashi musamman ma Ruhaimat kalamnsa kawai ke yawo a kwakwalwarta " *Allah yasa jirginmu yayi hadari kowa ya mutu a huta*" nan ta fashe da kuka meenah na tambayarta meke faruwa nan ta gaya mata yanda sukayi murmushi tayi ta hau lallashinta dakyar ta daina kuka daga nan meenah taje ta sanar d iyayen nasu cewa ya koma yola ne tunda gashi ya gayawa Ruhaimat a nan ne hankalinsu ya kwanta dakyar Ruhaimat ta iya cin abinci .misalin 10 am suna xaune a falonta ita da meenah wayar meenah ce tayi ringing yayan nata ne nan ta daga tana murmushi tace "haba handsome shine ka tafi babu sallama duk kabi ka daga mana hankali musamman ma su malama wance sai kuka kawai ake yi" murmushn jin dadi yayi Amma a ckn waya kuma tsaki yaja yace "sallaman me xan muku bayan kun nuna Baku damu dani bah, gashi na dawo gun wacce ta damu dani sai tattalina take ynxu haka ma gani nan kwance bisa cinyoyinta sai riritani take" da gayya yayi maganar don ya tabbata Ruhaimat na kusa da meenah, murmushi meenah tayi tace "yayi kyau asha soyayya lafiya tunda ka sauka lafiya ai shikenan" daga nan ta kashe wayar tana mai Jan tsaki tace "Allah wadai da halin namiji..dubi yanda yake marairaicewa a nan gidan fah yana nunawa tamkar baxai iya Rayuwa ba idan bbu ke Amma ynxu ya koma can yana nuna wa wata soyayya.. Mtsww" murmushn yake Ruhaimat tayi tace "toh me a ciki ba matarsa bace" "Allah ni na tsaneta wllhi bana son kishiya idan ya Ibrahim zai kara aure sai dai ya sakeni kan ya auro wata" "ohh..meenah kishi kenan" can kasar xuciyar Ruhaimat kuwa tafarfasa yake da xafin kishi daurewa kawai take tana nuna halin ko in kula.meenah ta kalli Ruhaimat tayi dariya tace "dama kina son yaya ne kike wani nokewa kina..bana son ganinka...kana takurani..ka tafi pls..sai me..dama waya damu da kai.." Duka Ruhaimat ta kai mata ta kauce tana dariya daga nan ta tashi da gudu nan suka fara xagaya falon har suka koma falon mami a nan suka hadu da baba, meenah ta gudu ta koma bayansa ta tsaya nan Ruhaimat ta shagwabe fuska tace "baba kana ganinta koh..Allah kace mata bana so" "hoo...meenah rigima, me ta miki" dariya tayi tace "baba kawai cewa fa nayi tana son yaya shine ta tashi wai xata min duka"dariya baba yake dai2* nan mami ta fito taji maganganun nasu duka hannun Ruhaimat ta rike tana cewa "taho nan Dota kyalesu yan sa ido ne rabu dasu gobe zamu tafi Dubai mu barsu" ta tura baki ckn shagwaba sannan ta kwanta a jikin mami...ohh Ruhaimat ta manta mami surukar ta ce πŸ™ŠπŸ™Šhmm..meenah tace "da gaske zaku tafi Dubai ?..nima xan biku wllhi" "babu inda xaki tunda baki jin magana " "yi hakuri mami Nah wllhi na daina..haba matar ambassador haba first ladyn baba Nah" dariya sukayi gaba daya mami ta kada kai tace "ja'ira kiyi auren dai kowa ya samu sa'ida" "haba ke xaki fi kowa kewarta" baba ya fada yana dariya.kamar yadda mami ta fada haka ko akayi bayan kwana 2 suka shirya xuwa Dubai a can sukayi duk wata siyayya da xasu bukata na auren meenah er baba, daga nan suka tura kayan 9ja a yayinda mami tare da ya'yan nata wato Ruhaimat da meenah suka wuce China don gyaran jikin amarya.gyara sosai akaiywa Ruhaimat da meenah babu bambanci, gyaran fata gyaran gashi da sauransu sunyi kyau sosai idan ka kallesu dole ka sake kallon su a karo na 2.kunsan kayan China karshe ne idan ta fannin gyara ne sun ciri tuta a wannan bangaren, sati 2sukayi sannan suka dawo Abuja bayan kwana 2aka kawo lefe masu dimbin yawa ga kyau da tsada. Ruhaimat ma akwati set1 baba ya cika mata da kayan arxiki yace na fitan biki, shirye2* sukayi Yau saura kwana 4 a fara programs gidan ya cika makil da dangin baba da na mami sai kuma abokan arxiki.duk inda Ruhaimat ta gifta sai kallonta akeyi Shiyasa bata rabuwa da hijabinta, sadeeq ya sauko jirgi tare da sadiya tana tura katon ckinta na 6monts.se raba ido take don bata taba xuwan ABJ bah..driver ne ya daukesu xuwa gida, a nan ta San lallai mahaifin sadeeq ba karamin attajiri bane gidan ya hadu sosai fiye da yanda take tsammani.hannayensu sarke da na juna suka karasa ckn gidan ana ta musu barka da xuwa falon mami suka shiga jama'a ne a cike makil kai tsaye bedroom nata suka wuce tare da sallama.. Ruhaimat ce ke xuba shagwaba wai ita baxata ci abinci bah, mami na faman lallabata tana bata a baki..turuss sadiya ta ja ta tsaya ckn mamaki tace "Ruhaimat!"

*Reefat ce*😘😘😘
[11:00AM, 13/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*58*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary Lov story~

Ruhaimat ta juya ckn halin rashin kulawa tace "naam ya kike" daga nan ta haura saman gadon mami tayi kwanciyar ta mami tace "Dota kin gaji koh..kwanta ki huta kiyi bacci zuwa anjuma sai Ku shirya xuwan Fulani day koh" ta kwantar da kanta bisa cinyar mami tana mai lumshe ido sadeeq Wanda ya shagala da kallonta gani yake tamkar ba Ruhaimat dinsa bah don tsabar kyau da tayi a sannan ne suka xauna ckn girmamawa suka gaisa da mami, ta amsa ckn fara'a da sakin fuska har tana tambayar sadiya ya take fama da nauyi ta amsa cike da jin kunya.waya mami tayi aka kawo musu abinci da snacks da drinks kala2* a hnkli ta kwantar da kan Ruhaimat bisa gado don ta fara bacci daga nan mami ta fice ta bar musu dakin.sadiya ta kasa boye mamakinta na ganin Ruhaimat ta juya gun sadeeq "mai sona..dama Ruhaimat er uwarku ce?" murmushi yayi baice komai bah yana cin abincinsa sai faman lumshe ido yake yana kallon kyakkyawar fuskar Ruhaimat yana jin wani farin ciki Mara misaltuwa, bayan sun kammala cin abincin yace ta tashi su tafi can bangaren sa suka nufa nan ma sun tarar da amarya tare da kawayenta domin an sauke baki a can dakin meenah. Kawayen meenah sai yaba kyaun sadeeq suke shi kuwa ko sannu babu Wanda ya tanka wa yayi shigewarsa daki sadiya na biye dashi a baya.."ke xaki xauna a nan ni xan tafi can gidan da ake sauke maza don gskiya baxan iya xama ckn gayyan mata bah kingane ai" ta shagwabe fuska "haba mai sona kasan fah babu Wanda na Sani don Allah mu tafi tare , kana ganin nan babu mai kula wani yaushe xan sake dasu" idanunsa ya juya ckn yanga yace "no...baxaki tafi dani bah don masaukin na maza ne xalla" ta hada rai ta xauna bisa gado murmushi yayi yace "ok xanyi magana da Ruhaimat xata kula dake ok..sorry yi xamanki a nan duk abunda kike bukata ki nemeta ok" "me dangartakarku da ita" "just do wat I asked bana son gardama" "shikenan naji" nan ya juya xai fita tayi saurin cewa "ina amaryar ka take batazo mun gaisa bah , ina son ganinta" wani lallausan murmushi yayi tare da cewa "jama'a sunyi yawa ki bari idan an gama biki sai ki nemi ganinta" "ok takkia" yasa kai ya fice yana tunanin dramar da xasuyi idan sadiya taji labarin cewa Ruhaimat ce amaryar tasa.
Da yamma sun caba ado ckn kayan Fulani ba karamin kyau suka yi bah musamman meenah da Ruhaimat sun fita daban ckn sauran matayen da suke wajen, sun gama shiryawa ana jiran motocin da xasu xo daukar su xuwa *silver bird* a can zaayi program din.imran ne tare da Ibrahim da sadeeq da kuma sauran abokansu suna tsaye a harabar gidan suna dan tattaunawa, sanye suke da fararen kaya sunyi kyau sosai maigadi ne yaxo wucewa rike da akwati Ameena na biye dashi a baya dai2* nan Ruhaimat ta fito daga ckn gida ckn shigar Fulani da gudu ta fada jikin Ameena suka kankame juna sai murna suke, gaba daya ta dauke hankulan abokan angon imran yayi saurin kauda kansa gefe Ibrahim ko ya sunkuyar da kai yana kallon kasa.wani kishine ya turnuke xuciyar sadeeq idanunsa a rufe yayi fuu..ya wuce inda suke , fisgota yayi yana rike da hannunta sai kallonsu ake can bQ ya wuce da ita falon ba kowa nan ya jefata bisa kujera yana sauke numfashi sai faman haki yake idanunsa sun kada sunyi ja "ya isheki haka kina jina...wai meke damunki ne? Da auren naki xaki yi wannan Dan iskan shiga baki da hankali ne?" Harara ta galla masa tare da cewa "me laifina? Ni banyi banxan dressing bah da har xaka wani.." Bata karasa ba taji saukan mari Tass a kumatu ya nunata da yatsa "ki nutsu kisan abunda kike yi don naga kanki na rawa kamar akwalar keke, bana daukan wargi kuma so ba hauka bane" yana kawo nan ya juya ya fice , nan ta fashe da kuka tayi rub da ciki bisa kujera ta fara rera kuka babu mai rarrashinta.sadeeq kuwa yana fita ya wuce gun motarsa ya shiga ya figeta ya bar gidan, a can kasan layinsu yaje yayi parking ya hada kai da siteri kuka yake kamar wani karamin yaro yana jin haushin kansa akan Marin da ya mata. A can ckn gida kuwa sai Neman Ruhaimat ake sama da kasa babu labarinta, Ameena taja bakinta tayi shiru tunda tare suke da mijinta kila shi ya hanata xuwa.haka aka shirya xuwa wajen program ba da son raayin meenah bah, Ruhaimat tana can kwance ckn bacin rai taki fita a yayinda sadeeq ke xaune ckn motarsa sadiya ko bacci take harda minshari program din da basu halarta ba kenan.bayan Magrib Ruhaimat ta koma ckn gida dakin mami ta shiga ta babu kowa a ciki don haka ta shiga bayi tayi alwala ta fito tayi salla , tana nan xaune har aka kira isha ta gabatar sannan ta fada gado ta kudundune ckn bargo nan da nan jikinta ya dau xafi haka ta cigaba da kukan ta.
9pm sadeeq ya shigo bangaren mami yana son sanin halin da take ciki, a hnkli ya murda kofar dakin tare da sallama sheshekar kukanta yaji da rawar jiki ya karasa kusa da ita.jikinta xafi rau nan ya jawota ya rungumeta ta cigaba da kuka gaba daya hankalinsa ya tashi "am so sorry pretty ki yafemin pls "

*Reefat ce*😘😘😘
[11:07AM, 13/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*59*
BY *Reefat yahya*

*an imaginary Lov story*


Kuka take babu kakkautawa dama Ruhaimat akwai shagwaba *goyon kaka* ce( na sisy nah umma yahya) habarsa na bisa kanta yana bubbuga mata baya a hnkli ta sagaita kukan sai ajiyar xuciya take daga bisani yasa hannu ya daga kanta yana share mata hawaye idanunta sun kumbura ta bashi tausayi sosai yace "pretty I din min to hurt u wllhi ina matukar kishin ki pls am very sorry " bata yi masa magana ba ta xare jikinta daga nasa ta koma ta kwanta, dai2* mami ta tura kofa ta shigo tare da sallama tana ganin Ruhaimat tayi saurin karasawa "dota Nah are u ok" nan ta yaye bargon jiknta xafi kamar garwashin wuta nan mami ta daga kanta tana kallon sadeeq yayi saurin sunkuyar da kai ta hada rai tace "burinka ya cika ka hanata xuwa ka sata kuka ynxu gashi LA haddasa mata xaxxabi me kuma ya ajiyeka a nan" ya marairaice kamar xaiyi kuka "mami kiyi hakuri wllhi ba.." "Get out now..bana son na kara ganinka kusa da ita" hawayene ya cika masa ido haka ya tashi ya fice daga gidan gaba daya ko ta kan sadiya baibi bah.tea mami ta hada mata dakyar tasha tare da hadiye magani sannan ta koma ta kwanta aka rufa mata bargo, jama'a na ta shiga suna mata sannu ..hmm Ruhaimat dai *'yar gatace* ( na daso Lov..miemie b).
Da safe ta wartsake sosai ana ta tambayar ta ya jiki tana amsa wa daga nan bangarensu ta wuce dakinta ta shiga meenah ce tare da Ameena suna ganinta suka fara mata shakiyanci Ameena tace "oh..daga shigan bQ sai muka ji shiru" duka ta kai mata ckn wasa meenah tace "ni nabi na daga hankali na ina faman nemanta bansan cewa suna can suna ta lovin" "ehh..din" dariya suke nan Ruhaimat ta fada wanka bayan ta fito tana shirya wa meenah tace "ke namanta ban gaya miki bah jiya kishiyarki taxo nemanki" "mtsww..bani da lokacinsu" "ke inaga fa bata San kece amaryar tata bah" "umm...I tink so don gskiya na Santa da kishin hauka da baxata sauraramin bah" haka dai suka cigaba da tattaunawar su.har yamma sadeeq bai shigo gidan bah wai a dole fushi yake sadiya kuwa tana samun kulawa gun mami don haka bata kara Neman Ruhaimat bah, itama ko ta kanta bata bi bah sai harkokinta take dangin mijin na rawar kafa a kanta sai yabonta suke.sun gama shirinsu ckn lace milk color n purple su 6ne kawayen amarya ciki kuwa har da Ruhaimat ba karamin kyau sukayi bah sun wuce wajen da xa'ayi *kamu* amarya tayi kyau sosai Ruhaimat ce chief best.motocin nasu a jere suke tafiya ga wani cool music na tashi, nida kishiyata manshart😜 muna xaune ckn wata Benz mai kyawun gaske..manshart ta hango wata Ferrari tace "kai Reefat dama wancan arniyar motar muka shiga" nace "ke..wancan motar amarya da chief best ne fah, don ma kin samu kin shiga wannan Benz din..I knw dis ur first tym😜😜 don mijin mu motar 1980model yake hawa"πŸ˜‚πŸ˜‚lol..taro yayi taro wuri ya kacame da kida jama'a da dama suka halarci taron sadeeq yana can xaune da sadee ya kurawa Ruhaimat ido duk inda tabi idanunsa na kanta, imran ko yaki haduwa da ita sai dodging yake sadiya kam mamaki ne karara a fuskar ta sai kallon Ruhaimat take tamkar wata sabuwar halitta tana son sanin dangantakar dake tsakaninta da mutanen gidan don ganin yadda ake rawar jiki akanta har mamaki abun yake bata.a haka aka gama taro lfy kowa ya tashi ya kama gabansa a nan muka hadu da miss xoxo tare da *naufal*😜 nata sunyi kyau sosai motarsu muka shiga nida manshart da xhany bukar da billy Ibrahim ( wai itama taxo auren takwaran baban ta😟😟..wannan kwakwaf din har ina) muna fitowa na hango asy khaleel da rabia SK tare da ummu jafar😱😱 chabb..son jin gulma kenan hmmm😜😜.washe gari aka hada walima a ckn gidan nasu akayi decoration yayi kyau sosai amarya tayi kyau masha Allah, ranar Saturday 10am aka daura auren Ibrahim tare da masoyiyarsa meenah daga suka shiga flight xuwa yola a nan xa'ayi fansa.da yamma misalin 4:30pm akayi fansar ido daga nan aka wuce da amarya xuwa gidan mijinta.


*Reefat ce*😘😘😘
[3:02PM, 15/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*60*
BY *Reefat yahya*

*an imaginary Lov story*

_godiya mai dumbin yawa masoyana Lov u all_❀❀❀

An gama biki lfy yan uwan Ruhaimat ma sun halarci fansa , bayan an watse ta koma gidan baba dake yola a daga ita sai masu aiki tayi kewar mami da meenah ba kadan bah.an bude skul da sati 2 don haka ta shirya ta koma kunsan final year tinx is not easy😊😊...sadeeq ko yana can yana dawainiya da sonta a ckn zuciyarsa har Yau bai gayawa sadee cewa Ruhaimat ce kishiyar ta bah.
Xaune take bisa lallausan kujerun falon nata ga uwar tumbi da ta tura a gaba tana cin pizza dayan hannunta rike da wayarta tana dialling din wata num na leka naga an rubuta "besti Fa'iza" ta kara a kunne "hello besti Lov ya kke..lfy ina fama ya shirin komawa skul , ehh..wllhi last 2weeks na dawo ai.kadai bari kawata Abuja ya hadu..ke kinga gidan baban sadeeq hmmm gskiya suna da naira ..ehh..hmm ai na gaya miki a can na hadu da Ruhaimat kinga kyaun da tayi wllhi baxaki ganeta bah, ehh..ah haba ..hmm wllhi yaki ya gayamin "... Oho can ta matse musu ni ina ruwana tunda nasan bai damu da ita ba ai shikenan, kadai bari gskiya aikin malam yayi dole na kara masa kudi "..ehh jibi xan tura miki kudin sai ki kai masa don ni gobe xan wuce skul"..toh shikenan nagode"..lahh ina xai Sani, ai har Yau naki fada masa gskiya ..ehh ya dauka nice Ruhaimat dinsa"..hmm bar wawa mana,ai ce masa nayi asalin sunana sadiya Amma ana kirana Ruhaimat"..hhhh ni din wasa neh, hmm ynxu hnklina ya kwanta ai tunda shaidaniyar tayi aure"..haba tun yaushe mun raba gari da ita, ai ni ban taba ganin wawiya irinta bah a duniya.. In banda hauka da wautanci ya xaayi mutum ya sadaukar da soyayyarsa"..ehh mana ita ta hadamu ..hmm Ruhaimat kenan ni tausayi take bani don nasan har abada baxata daina son sadeeq bah, ..ehh hmm toh shikenan ki gaishemin da swt hrt dina kice masa I miss him yayi sauri ya koma don nikam gobe ina hanya ..yawwa sai kin ji ni bye" ta kashe wayar tana murmushi, sadeeq dake tsaye a bakin kofa yayi saurin komawa da baya dama xai shigo falon kenan jin ta ambaci sunan Ruhaimat ne yasa ya dakata da shiga.ckn mota ya xauna yama rasa gane halin da yake ciki "alhmdllh" kadai yake furtawa "I just can't bliv dis.. Ruhaimat itace maini? For all dis while meyasa bai gane hakan bah? Ya Allah nagode maka da ka dawor min da farin ckin rayuwata a lokacin da nake bukata.. Allah nagode maka, oh my Ruhaimat I can't wait to c u" kyakkyawar fuskarta ya fara gani ya hangota ranar kamu last din haduwarsu kenan , lumshe ido yayi yana ta murmushi ji yake tamkar ya xama tsuntsu yaje ya sameta..toh skul take ko ABJ? Yes..meenah xai kira ita xata sanar dashi komai.ya tuna ranar da akayi ruwan sama ta taimaka masa, da kuma zoben hannunta da tace masa zoben Nada matukar muhimmanci a rayuwartA.sai kuma ranar da take fadawa Ibrahim an mata miji inda take cewa shikenan an rabani da mai sona" tabbas Ruhaimat itace asalin wacce yake nema ba sadiya bah.Amma waye kuma sadiya take kira da swt hrt? Kodai saurayin da ya gansu tare ne?πŸ€”πŸ€” ba komai a sannu zai bincika.haka sadeeq ya kasance ckn farin ciki da walwala bayan ya kira meenah ta gaya masa Ruhaimat ta koma tana skul , murna yake yi har sadiya ta fuskanci halin da yake ciki ta tambayesa yace mata riba suka samu company Shiyasa yake wannan murna. Da yamma ya dauketa ya kaita shopping ya kashe mata kudi sosai sannan suka koma gida, baiyi bacci ba a wannan daren ya kwana yana nafilfilu har asuba ya kwanta.misalin 9am suka gama shirinsu daga nan suka dau hanya ckn motar sadeeq shiyake tuki sadee na xaune a gefe, karfe 1 suka shiga mubi garin gwamna ( Amana state) gida suka wuce bayan sunyi salla sun huta sadeeq ya fada wanka yayi kyau sosai kamar vijay singhania😍😍 ya fito kenan sadiya ta bude baki tana kallonsa "mai sona wannan wanka kuma fah ina xaka?" "Wani friend dina mun Dade bamu hadu bah wurinsa zani" "shine kayi kwalliya haka ga kuma qamshin turare mai rikitarwa" murmushi yayi sannan ya sumbaceta a goshi daga nan ya juya xai fita tayi saurin cewa" tunda mukayi aure ban taba ganinka ckn farin ciki da walwala irin Yau bah y?" Murmushi yayi daga nan yayi ficewarsa.
Kai tsaye adsu ( adamw st uni) ya nufa duk inda ya wuce sai an kurawa motar ido ga tint glass baki wuluk bai tsaya ko ina ba sai bakin girls hostel( ba fa gidan anty sis bah...lols😜😜) ya gyara parking ya fito 😱😱 yan matan dake wajen saura kiris su sume daga inda suke..chaii guy din ya hadu😍😍😍.."hello sis taimako nake so pls" cutee da hamee ne tsaye sun kura masa ido, hamee tayi saurin cewa "ba damuwa fadi bukatar ka" ta bashi amsa tana wani fari da ido.."pls ki shiga room 4 a nan Aisha hall kice ana Neman Ruhaimat mami ce ta tura mata sako" nan suka wuce ckn hostel din. _15 mints leta_...ta fito sanye da hijabi batayi aune bah kawai taga mutum ya rungumeta, ckn tsananin tsoro ta daga kanta idanunta suka fada ckn na sadeeq wani lallausan murmushi ya sakar mata tare da cewa "I Lov u Mera Dil..n I rily miss u maini" ido ta kura masa tana ganinsa kamar a mafarki "maini meyasa kika min haka..meyasa xaki sadaukar da soyayya ta y??" Sai ynxu ta tuna cewa ana kallonsu nan ta raba jikinta da nasa, murmushi yake daga nan ya rike hannunta suka wuce ckn motarsa bayan ya bude musu gidan baya suka xauna.duk abunda yake faruwa kan idon wata aMiniyar sadee ne don haka ta xare waya tana Neman Layin sadeeπŸ˜±πŸ˜±πŸƒπŸΌπŸƒπŸΌπŸƒπŸΌπŸƒπŸΌπŸ€—πŸ€—

*Reefat ce*😘😘
[3:14PM, 15/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*61*
BY *Reefat yahya*

A ckn mota ya jawota ya kankameta a jikinsa tamkar wani zai kwace masa ita hawaye ne ke fitowa daga ckn idanunta harshensa yasa yana lashewaπŸ™ŠπŸ™ˆπŸ™ˆ ya dan sassauta rungumar suna mai fuskantar juna ya hada goshinsa da nata hancinsu na gogan juna yace "meyasa kika min haka my Dil..am not happy serious" a hnkli tace "am sorry kismat bada son raina na aikata hakan bah" daga nan ta kwashe labarin komai ta xayyana masa, murmushi yayi tare da Jan kumatunta yace "u'l Neva change maini..kina nan da halayen nan naki" idanunta ta rufe tana murmushi ya cire fuskarsa bisa nata sannan ya daga habarta yana kare mata kallo.idanunta a rufe ya kura mata ido yace "daz my ril Ruhaimat wancan jabun ce..u r so cute my Dil" hannu tasa ta rufe fuska ckn jin kunya tace "tnk u kismat" murmushi ya bayyana a fuskar tasa ya cigaba da kallonta yana cewa "maini ta kara girma ta kara kyau...uhmmm..sai me kuma? ..yawwa na tuna, ta cika shagwaba " dariya take ta sunkuyar da kai kasa, ya tallabo fuskar suna mai kallon juna yace "do u still Lov me??" Kawar da fuska tayi Tana kallon gefe nan gyara xama tare da daga hannayensa duka biyu ya hadasu waje dayaπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌ "am so sorry maini..nasan na aikata abubuwa da dama Wanda xai sanya tsanata a ckn xuciyar ki, ki yafemin pls am ..." Ta katse shi ta hanyar saka yatsa a bakinsa "shhhhh..is ok kismat.. Kasan har abada baxan daina sonka bah saboda kai *mai sona* ne ,a kullum ina alfahari da Kai ka koyamin soyayya ..ka koyamin yanda xan soka kasani har abada manta da kai bah..I Lov u sadeeq..I rily Lov u" nan suka rungumi juna sai faman lumshe ido suke...gub...gub...kara sukaji a waje ckn hanxari suka sake juna ta ckn glass na hango sadee rike da wani katon sanda tana faman jibga motar da ita.Allah yasa dai motar mai quality

Please Login or Register in order to submit comment