Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daga nan tayi ficewarta sadeeq kuwa ya karasa ckn dakin "maini me ya hanaki fita cin abinci" ta tura baki ckn shagwaba tace "ba kai ne bah" "ni kuma?..me nayi toh" "kana Sani jin kunya pls ka daina" dariya yayi yace "ai kunya ynxu xa'a fara yarinya" ta fara bubbuga kafa cike da shagwaba ya ja kumatunta yace "wannan shagwabar taki idan kinxo labour bansan ya xamuyi bah" 😳 ta xare ido tace "labour??.. Toh ni din a nawa nake da xan haihu? Gskiya am too young for dat" "aw..rily" "uhum..hakane mana" ta gyada kai dariyar mugunta yake mata yace "ok my pretty Allah ya rayamin ke" "amin kismat" daga nan ta xuba musu abinci a filet tare suka ci suna hira cike da nuna wa juna kulawa har suka kammalla daga nan Ruhaimat ta fada wanka.tana can kwance ckn bahon wanka Wanda kamshin bath tube ya cika toilet din ya mamaye ko ina idanunta a lumshe suke , a hnkli sadeeq ya tura kofar ya shigo daure da wani Dan karamin towel motsin da taji yasa ta saurin bude idanunta nan suka fada ckn nasa tayi saurin kullesu tace "don Allah kismat ka fita pls" dariya yayi ganin tana kare kirjinta da hannu yace "wanka zaki min Yau" ta marairaice fuska "pls ka bari mana kasan babu kyau mutum yana magana a ckn bayi" "oho..ni nace kiyi magana ne" bai jira amsar ta ba ya jefa towel nasa a gefe sannan ya fada ckn bahon, Ta sake kara nan yayi saurin tura bakinsa ckn nata wani shu'umin kiss yake mata gaba daya ta fita hayyacinta..sun share 10mins suna Abu guda daga karshe ya xare bakinsa yana sauke numfashi tare da lumshe ido, a hnkli ta fara masa kukan nata mai daga masa hnkli ya jawota a jiki ya fara rarrashi dakyar ta daina kukan daga nan ya dauko soson
Wankanta ya fara goga mata jiki.kulle ido tayi wani irin Abu take ji yana yawo har tsakiyar kwakwalwarta kai sadeeq shu'umi ne ckn wani salo yake goga jikin nata da yaxo dai2* kirjinta yayi jugum ya kura musu ido πŸ™ˆπŸ™ˆ ya kasa aiwatar da komai, jin shirun yayi yawa ne yasa ta bude idanunta ganin inda yake kallo tayi saurin karesu da hannu duka ta kai masa ya kauce yana dariya nan ta sake shower ruwa yana xuba a Kansu ta wanke jikinta sannan ta kashe shower din don sadeeq baya so.batabi ta kansa bah ta dauki towel tayi ficewarta yana nan tsaye tamkar an dasa shi wata kasala yake ji dakyar ya samu yayi wanakan sama2* Sannan ya fito, sanye take ckn wata nytee mai daukar hankali Rabin kirjinta duk a waje suke rigar iya cinya ta tsaya gata shara2* tana xaune gaban dressing mirror.turare take fesawa nan suka hada ido ckn mirror harara ta galla masa ya karasa tare da rungumarta ta baya suna kallon juna ta ckn madubin murmushi yake mata ta marairaice tace "dariya kake min koh..bayan ka gama kallon jikina" kwantar da kansa yayi bisa kafadarta yace "idan ban kalli jikin ki bah jikin wa xan kalla..um.. idan kina son ramawa ba shikenan bah" nan ya sake towel din dake daure bisa kugun sa Ruhaimat tayi saurin kulle ido tace "Mara kunya kawai.." "Ehh..na yarda, idan kin isa kiyi mu gani" dariya yake ya dauke towel dinsa ya fice daga dakin.ta gama shirinta tsab wani mint ta jefa a bakinta sai kamshi ke tashi gado ta fada bayan ta jera adu'ointa ta kwanta tare da rufawa da bargo, ya shigo dakin ckn shigar vest n boxers broad chest nasa sun bayyana yayi kyau sosai ga kamshin turarensa da ya gauraye dakin.Ruhaimat bata San ta kura masa ido bah sai da taji saukar hannunsa bisa fuskar ta yana shafa kumatunta..firgigit! ta dawo hayyacinta sun kurawa juna ido babu ko keftawa dakyar ta cire nata a hnkli ta furta "kayi kyau..let's sleep" murmushi yake mata yace "kin fini kyau my Dil..i Lov u so much" "Lov u more muah.." Peck ta masa a goshi yace "a'a saura nan" ya fada yana taba lebensa, ta rufe fuska ckn jin kunya ya marairaice yace "Allah sai kin min..baki taba kissing dina bah, ni nasan baki sona" "haba kismat ya kake irin wannan magana" ya tura baki yace "toh am waiting" haka ta Dora bakinta bisa nasa sannan ta xira harshenta , wani xaxxafan kiss ta aika masa har yayi mamakin kwarewarta..daga nan kuma labari ya canza sadeeq ya birkice gaba daya nan ya fara romancing nata.a takaice dai shi ya fara saninta a wannan Daren ya maidata cikakkiyar mace, tasha sambatu ba kadan bah sai kuka take bayan ya dawo ckn hayyacinsa ne ya fara aikin rarrashi..

*Reefat ce*😘😘😘😘
[7:09AM, 17/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*66*
BY *Reefat yahya*

_2moro is mah birthday insha Allah_πŸŽ‚πŸŽ‚πŸŽ‚πŸŽ‚πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―

Da safe ya taimaka mata ta gyara jikinta bayan tayi salla bacci suka koma yana rungume da ita har bacci yayi gaba dasu.misalin 10:30 ya bude ido nan ya wuce dakinsa yayi wanka ya shirya sannan ya dawo ya sameta har ta shirya tana xaune a gaban dressing mirror atamfa ce dinkin doguwar Riga matayi kwalliya bah mai take shafawa "my Dil kin tashi lfy" ta sunkuyar da kanta ckn jin kunya tace "morning" "morning pretty Nah ya gajiya" harara ta galla masa nan ya fashe da wani shu'umin dariya yace "u knw wat..u are so swt I rily enjoy ur company tnx a lot Allah ya miki albarka Allah ya barmin ke har karshen rayuwata..I Lov u maini" murmushi take bayan ta gama shafa man ta dauko turaruka daban2* ta fesa daga nan ta tashi xata wuce wani jiri ne ke debar ta ckn hanxari ta koma ta xauna "lfy pretty" tana kallonsa tamkar xatayi kuka tace "jiri nake ji" "eyya sorie my pretty taho nan ki kwanta bari na kawo miki abin da xaki ci" nan ya jawota ya kwantar bisa gado daga nan ya fice ya bar dakin.bayan kankanin lokaci ya shigo tare da mami ta karasa kusa da Ruhaimat "sorry dota ya jikin naki" a hnkli ta amsa "da sauki mami..ina kwana" "lfy alhmdllh ina ne ke miki ciwo" ckn jin kunya tace "babu" "ya xaki ce babu bayan ya gayamin kin kasa tafiya" "mami jiri ne fah babu wani Abu" ta fada a yayinda take hararin sadeeq yana xaune ya kura mata ido sai faman murmushi yake, mami ta hada mata tea ta bata ta shanye sannan ta ci abinci daga nan ta fice ta bar musu dakin don ta lura da halin da suke ciki.kamar jira take mami na fita ta fara masa bala'i wai akan me xe sanar da mami halin da take ciki, murmushi yake ya dawo kusa da ita.haka suka kasance ckn nunawa juna so da kulawa bayan kwana 2 Ruhaimat ta warke sumul a wannan ranar sadeeq ya dauketa suka fita yawo basu dawo gida ba har dare daga nan kuma ta shirya musu kayan su don jirgin safe xasu bi xuwa yola.

***** imran ne xaune a gaban iyayensa Alh sultan yace "kasan ina son farin ckn ka a ko wane lokaci don haka idan har kasan baka son wannan auren ka gaya min, zanyi magana dashi mahaifin yarinyar " shiru ya xiyarci falon imran yana tunani..yasan dai ba son yasmeen yake yi bah, Amma halayenta ne abun dubawa ..Sam bata ckn tsarin matan da yake so, Amma idan yaki amincewa ai bai musu adalci bah..kuma ai bashi da wata budurwa tun bayan auren Ruhaimat bai sake son wata mace a duniya bah.."kayi shiru boy" muryar mahaifinsa ne ya dawo dashi daga tunanin da yake "dady na amince " "alhmdllh Allah ya maka albarka nagode tashi kaje idan mun sanya rana xan sanar da kai" ckn sanyin jiki ya tashi ya koma bangaren sa, Momi ce ta bisa da ido tana matukar tausayawa Dan nata don tasan halin da yake ciki.dady yayi magana da mahaifin yasmeen nan suka sa rana wata 1 kacal, yasmeen kam murna take don burinta ya cika tana matukar kaunar imran ba karamin sonsa take bah a haka ta fara shirye shiryen biki. A can gidan su imran ma hakan ta kasance sai shiri suke yi dady ya gyara masa gida Momi kuwa tana fama da hada lefe da siyan anko na biki.

*** dankareren gida na gani na fada nan Ruhaimat ta tare a nan yola gidan ya hadu ba kadan bah..kayan more Rayuwa babu abunda babu a ciki har naurorin motsa jiki akwai su ga filin shakatawa ga kuma swimming pool gidan sai kace turai, masu gadi 3 tare da matansu an ware musu bangare daban matan ne ke share gidan a yayinda masu gadin su suke gadi ..wanke mota ..bawa flowers ruwa da kuma guga.anty maryam da anty Xee tare da meenah su suka taimaka mata suka kimtsa gidan ko ina yayi fes sai qamshi ke tashi..tare suka yini har dare driver ya sauke su gida.tayi wanka ta shirya ckn wata sleeveless gown mai shegen kyau ga adon stones a gaban rigar ta baxa gashinta a kafada ga yan kunne fashion sai daukar ido suke tayi kyau ba kadan bah, kunun Aya take sha a yaynda idanunta na kan TV tana kallon wani Indian film ..ya shigo falon tare da sallama bata ji shigowarsa bah ya karasa kusa da ita qamshin turarensa ne yasa ta dago kanta nan suka hada ido, ajiye cup din tayi ta rungumesa sai kuma ta tura baki tace "ba ka tafi gun matarka ka barni da kewarka bah" dariya yake mata yace "oh..mata kishi, dsame tin sadee take fada..wai ya kuke so nayi da rayuwata" "shikenan sai ka koma wajenta ai" daga nan ta raba jikinta da nasa wai fushi take "am sorry pretty u know I Lov u" hawayene ya cika idanunta yayi saurin jawota jikinsa yana shafa fuskarta a hnkli yana cewa "pls bana son ganin hawayen ki kiyi hakuri plss..haba maini kinsan duk duniya babu macen da nake so sama dake, kuma rashinki ne yasa na auro wata ckn rashin Sani da kuma kaddara daga ubangiji..so ki kwantar da hankalin ki ke kadai nake so ok..." Haka ya cigaba da lallaba ta dakyar ya shawo kanta daga nan ya wuce dakinsa ya fada wanka ta taimaka masa ya shirya daga nan suka wuce dinning ta xuba masa abinci yana ci tana masa hira, yaci abincin sosai yana shan kunun ayar yana xuba santi yace "aw..dazu ina son na fada miki cewa kinyi kyau Amma rigimar yasa na manta" ta shagwabe fuska tace "ni fah bana rigima" "hmm..ke koh..idan ina tare dake kullum sai kin birkita min lissafi da wannan rigimar taki" bayan ya gama daga nan suka koma falo yana kallon news tana kwance kanta bisa cinyarsa yana wasa da suman kanta " my Dil!" "Na'am kismat" "ina xa kiyi service" " duk inda suka tura ni" "a'a ba duka bah..ki xabi inda kike so xan nema miki" "ko ina ma matukar baxakayi nisa dani bah " murmushi yayi yace "daz my pretty" peck ya mata a goshi yace "I Lov u" ya kara wani saman hancinta yace "I want u" sai kuma Dora bakinsa saman nata nan suka fara kissing juna tamkar xasu cinye juna... Karar wayarsa ce ya katse Suda dakyar yasa hannu ya daga wayar sadee ce nan ya daga "hello sadiya" kuka ta fashe masa tana cewa "wayyo xan mutu don Allah kazo kada na mutu ban ganka bah..ina son ganinka kusa dani" duff ta kashe wayar hankalin sadeeq ya tashi ya juya yana kallon Ruhaimat "sadiya ce..ko haihuwar ce I don't knw cos wannan month nata ne" ya taashi ckn rawar jiki ya dauki makullin mota yace "sai na dawo" ckn sanyin murya tace " Allah ya bata lfy..takkia" daga nan sadeeq ya juya ya fita tabi bayansa da kallo can kasan xuciyarta kuwa wani zafin kishine ke addabarta gani take tamkar cin xarafi ne don tasan halin sadee tasan abunda xata iya aikata...

*Reefat ce*😘😘😘

*sorry pals gobe idan Allah ya kaimu baxan samu daman posting bah... Lov u all*
[4:55PM, 18/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*67*
BY *Reefat yahya*

~an imaginary Lov story~

*godiya mai tarin yawa gareku masoyana tnx for d birthday wishes..Lov u all*❀❀❀

Zaune ya tarar da ita bisa kujera ta dora kafa daya bisa daya tasha makeup tayi shiga ckn wata arniyar nyt wear se zabga kamshi take ..sadeeq ya ja turus ya tsaya yana kallonta cike da jin haushi yace "ynxu kin kyauta kenan?.. Kinsan halin rudani da na shiga?..meyasa xaki min haka sadiya" murmushi take ta tashi ta rungumesa iska take hura masa a kunne sannan ta fara magana ckn salon yaudara "sorry swt hrt na daga maka hankali koh..nayi missing naka Shiyasa nabi wannan hanyar don kasancewa tare da kai" tsaki yaja ya raba jikinsa da nata yace "amma de kinsan gun Ruhaimat xan kwana koh" ta hada rai tace "wannan wane irin wulakanci ne haka..tare kuka dawo fah, kwana nawa kuka yi a can" nan ta fara kukan ckn kissa sadeeq ya runtse ido yace "ohh..mata 2 wahala" daga nan ya fara rarrashinta ya jawota jikinsa ya rungumeta..
***da safe misalin 11 Ruhaimat ta chaba ado tana xaune a falon sama sai duba agogo take ta cika tayi fam ..gaba daya haushinsu take ji tun jiya tana kiran layinsa baya dagawa , yayi parking ya fito ckn kasaita yasha farar shadda galila yayi kyau sosai ya duba dayan falon bata ciki don haka ya haura xuwa dayan falon..ya shigo tare da sallama can cki2* ta amsa masa daga bisani tace "ina kwana" murmushi yayi ya karasa kusa da ita hannunta ya rike yana murxawa "ya kika tashi my Dil..u luk gorgeous" ckn xuciyarta tace "munafuki kawai..xaka ji dashi ai" harara take carab suka hada ido tayi saurin dauke kai "harara ta kike maini" ta kauda kai gefe bata ce komai bah "am sorry ok..nasan fushin da kike duk bai.." Hannu da daga masa tare da cewa "akan me xanyi fushi?..don ka kwana gidan matar ka?" Shiru yayi yana kallonta..Ruhaimat akwai xafin kishi koda yake ba laifinta bane duk masu suna Aisha haka suke☺☺☺☺☺ amma fa ba kishin hauka bah..matured kishiπŸ˜πŸ˜πŸ‘πŸΌa hnkli ta tashi ta fara tafiya "ina zaki je" "abinci xan dauko maka" "amm..da kin barshi xuwa anjima " hawaye ne suka taru a idanunta ckn hanxari ya karasa inda take "haba maini..meyasa kike da saurin kuka ne, kin Faye shagwaba wllhi Abu kadan sai ki fara kuka...nidai Hajja ta hadani da aiki wllhi, sorry toh muje ki bani a baki ok" yana wani lallabata sai tirjewa take daga karshe ya dagata cak! Bai direta ko ina bah sai bisa dinning table.sai ririta ta yake a haka suka ci abincin shi yake bata a baki har suka gama yace "my Dil xan wuce office, batun kwana kuma na raba muku 2- 2days is ok ryt?" ta marairaice tace "ynxu duk girman gidan nan ni kadai xan xauna a ciki" nan ya jawota ya Dora kanta bisa kirjinsa yace " sorry pretty Nah hakuri xakiyi..ni kaina bana son kiyi nisa dani kawai ya xama dole ne" ta turo baki tace " nikam tafiya xanyi gidan anty Xee sai ranar girki na sannan na dawo" dariya yayi yana kallonta yace " oh..pretty rigima, yi hakuri ki xauna gidan mijin ki ok" "um..um nikam.." Bata karasa ba ya tura bakinsa ckn nata suka fara kissing din juna dakyar suka rabu ya tafi office cike da kewar ta.
*** _5days leta_...sadiya ta haifi baby girl kyakkyawa mai kama da sadeeq Amma tasha drips kam taji jiki sosai dakyar ta samu sauki aka sallamesu suka koma gida, Ruhaimat taje dubata tare da mata barka kallon banxa suka mata taso daukar yarinya Amma Sam sadiya taki amincewa..abun ya mata xafi ba kadan bah haka ta tashi ta koma gida cike da bacin rai don Ruhaimat akwaita da son yara kanana.haka suka kasance sadeeq ya dawo gidanta gaba daya safe da yamma yake xuwa gidan sadiya don duba lafiyarsu, kullum yana makale da Ruhaimat suna xuba soyayya son ransu.ranar suna yarinya taci sunan mami wato zainab baba da mami sunzo daga Abuja, a gidan mami aka hada kayan suna su Ruhaimat ne a gaba ga kuma meenah amarya sai sauran dangi anty maryam da anty Xee ma duk sunzo.bayan azahar aka kawo motoci suka kwashe mutane xuwa gidan suna wato can gidan sadiya, maijego tayi kyau xagaye take da kawayenta en abi yarima asha kida sai hira suke suna ihu da shewaπŸ™„πŸ™„πŸ™„ aikuwa ganin kwalliyar Ruhaimat yasa kowacce ta raina kanta har da ita sadee tasha jinin jikinta, nan aka gabatar da kayan uba da na dangi..wata akwati mai Karen kyau aka budeta super wax 2Holland 2 swiss lace 1 sai kayan jarirai kala 10 da sauran tarkace irin su pant..bbypowder..bbysoap da sauransu kayan sun hadu kowa ya baxa ear don jin daga ina kayan suka fito , meenah tayi gyaran murya tace" ga kayan step mom nata wato Ruhaimat"😳😳 ba sadee kadai bah duk jama'an dake wajen sunyi mamaki..jikin sadee yayi sanyi dakyar ta bude baki tayi godiya Ruhaimat dai ko kallonsu bata yi bah hasali ma chat take da masoyin nata kowa sai kallonta ake.

*Reefat ce*😘😘😘😘
[4:56PM, 18/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*68*
BY *Reefat yahya*

*an imaginary Lov story*

Bayan suna da sati 2 akayi bikin imran tare da amaryarsa yasmeen ango dai daurewa kawai yake Amma fuskarsa babu alamar walwala amaryar ce ke shige masa ita kam fuska kamar gonar auduga murna take Yau burinta ya cika, a wajen dinner ne suka hadu da Ruhaimat yayi saurin dauke kai da yake har Yau Ruhaimat bata San cewa ya fada sonta bah tare suke da sadeeq sunyi kyau sosai duk inda suka wuce sai kallonsu ake sun karasa gun ango da amarya don tayasu murna.fuskar Ruhaimat dauke da murmushi tayi wa yasmeen magana harara ta galla mata ba tare da ta amsa bah, bata damu bah don haka ta juya gun imran "dosti congrats Allah ya bada xaman lfy" dakyar ya amsa da "ameen " ba tare da ya daga ido ya kalleta bah taja bakinta tayi shiru a haka aka gama program kowa ya kama gabansa.
****kwanci tashi ba wuya gun Allah..result din su Ruhaimat ya fito ta fita da sakamako mai kyau an fitar da list din nysc sunanta na ckn first batch tsabanin sadee , wani kishi ne ya turnuketa tana jin haushin Ruhaimat.. A nan yola ta fara serving ckn kwanciyar hankali tayi bulbul da ita ta kara kyau ba kadan bah a wannan lokacin ne anty maryam ta haifi danta namiji a jada akayi suna inda Ruhaimat ta taka muhimmiyar rawa kowa na alfahari da ita, bayan suna ta kara kwana 2 sannan sadeeq yaje ya dauketa suka dawo yola.sadiya tayi jiki sosai ga jaririyarta wacce suke kira da Mimi ita ma bulbul gwanin sha'awa yarinyar sai kara kyau take kamanninta da na sadeeq sai kara bayyanowa yake.ynxu wata 5 take dashi Amma tayi jiki xaka dauka cewa tayi shekara 1 da rabi , Ruhaimat na matukar kaunarta Amma Sam sadiya bata barinta ta rike yarinyar tun bayan suna kafa har 5 tana xuwa Amma ko sau daya bata samu damar daga ta bah.wata rana idan ta koma gida takanyi kuka Amma bata taba nunawa sadeeq komai bah gashi ita har ynxu shiru babu ciki ba alamarsa, idan tayi magana sadeeq ne ke nuna mata komai lokaci ne yana matukar kyautata mata yana bata kulawa fiye da komai a rayuwarsa.Yau weekend tana kitchen tana hada musu breakfast daga ita sai wata er Riga mai guntun hannu da kuma bone Short ta tufke gashin kanta a baya ta gama shirya komai tana yanka fruits ne don al'adar sadeeq kenan ko wace safiya sai ya sha fruit salad..rungumarta yayi ta baya yana shakar daddadan qamshin turarenta hannunsa xagaye da kugunta "morning my Dil..kina ta aiki ke kadai baxaki tasheni na tayaki bah" murmushi tayi tace "nasan ka gaji daz y na kyaleka ka huta..hw was ur nyt" "uhmm...it was splendid ,wit u by mah side I don't have any prblm" "daz grt" ya fara shinshinata kamar wani tsohon mayeπŸ™„πŸ™„ tace "haba kismat..wuka ce a hannuna fah" "I need u Dil.." Ta turo baki ckn shagwaba tace "um..kana ganin aikin da nake" peck ya mata a wuya yace "gskiya ki bar aikin nan muje..am hungry" "toh ba ga abinci a nan bah" "ni ba wannan nake bukata bah..kingane me nake nufi ai" dariya tayi ta ajiye wukar ta karasa kusa da sink tana wanke hannunta cak! Ya dagata suka fita daga kitchen din tun a nana ya fara kissing nata dakyar yake tafiya yaga baxai iya xuwan daki da ita bah don haka ya shimfideta bisa kafet din falon , tamkar xasu hadiye junansu nan ya bude buttons din rigarta suka cigaba da abunda suke dai2* nan suka jiyo door bell tsaki sadeeq yaja dole ya tashi a wahale maballalan rigansa duk a bude ga kirjinsa nan a waje ya karasa bakin kofar yana cewa "waye " ya bude kofa suka hada ido da sadee tana tsaye ga Mimi nan rungume a da ita "lfy sadee dis early morning" harara ta galla masa tace " 10am kake cewa early..bani hanya dallah ni xiyara nazo" "da izinin wa" ta tabe baki tace "au..nan dinma sai na nemi ixini ne? Gani nayi da nan da can duk dayane" daga nan tasa kai tayi shigewarta ya kulle kofar tare da bin bayanta yana jin haushinta..turus! ta ja ta tsaya ganin kayan dake jikin Ruhaimat kuma ga nan kirjinta rabi duk a waje, ta maida dubanta gun sadeeq daga nan tsaki taja tace "jarababbu sai aje ayi wanka ai" murmushi Ruhaimat tayi tace "barka da xuwa maman Mimi..sorry bamuyi expecting bako a wannan lokacin bah Shiyasa kika samemu haka" nan ta tashi tana kallon sadeeq tace "kismat muje na ma wanka koh" "ok my Dil let's go" ta kwanta a jikinsa ya dagata tamkar karamar yarinya suka haura saman bene sadee ta bude baki da hanci tana kallonsu.bayan tafiyarsu ne ta dawo hankalinta tana bin gidan da ido tabbas ynxu ne ta yarda da abunda ake gaya mata na cewa gidan Ruhaimat yafi nata nesa ba kusa bah dama abunda taxo gani kenan... Lallai yarinyar nan irin wannan dankareren gida haka? Dole ta tashi tsaye tayi wani Abu idan bahaka bah Ruhaimat xata rabata da sadeeq..anya bokan nan yayi aikin da na sashi kenanπŸ€”πŸ€”πŸ€” dole ta koma gun boka.haka dai ta cigaba da tunani har suka fito sunyi kyau sosai daga nan Ruhaimat ta shirya abinci bisa table, Mimi na hannun babanta yana mata wasa Ruhaimat ta xuba musu abinci sadee kam sai kallonta take..abinci kala 5 ne pancakes awara fish rolls chips da fried indomie da kwai sai tea da kuma fruit salad. Sadeeq yasa spoon ya deba fruit salad xai kai bakinsa Ruhaimat ta rike hannun tace "hot first" murmushi yayi daga nan ta tura masa filet din indomie da kwai, da zafinsa haka yake ci sadee na kallonsu tana mai jin haushi. Bayan azahar ta bar gidan Mimi tasha kyaututuka daga wajen Ruhaimat, gidansu ta nufa dama da motarta taxo bayan ta ajiye Mimi gun innarta tace xata je unguwa daga nan ta fita.gudu take sosai xuciyarta na tafarfasa cike take da haushin Ruhaimat burinta kawai taje gun boka a raba Ruhaimat da sadeeq rabuwa ta har abada..wata trailer ce sukayi karo ba tare da saninta bah don hankalinta baya kan hanya, motar sadee ta nausa ckn daji a nan driver yaja birki..jama'a sukayi caa..suna nanata "innalillah😱😱😱

*Reefat ce*😘😘😘😘
[11:38PM, 19/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*70*
BY *Reefat yahya*

~an imaginary Lov story~


*Lov u all ..happy reading*❀❀❀ _Reefat tana sonku_😘😘😘

Bayan kwana 2 Ruhaimat ta nemi su koma asibiti duba lafiyar sadee amma firr sadeeq yaki amincewa haka nan bai shaida mata cewa ya saki sadiya bah..haka ta hakura ta cigaba da kula da Mimi tamkar ita ta haifeta yarinyar ta fara sabawa da Ruhaimat. Bayan wata daya aka sallami sadee daga asibiti suka koma gida daga nan kannenta sukaje gidan sadeeq suka kwashe

Please Login or Register in order to submit comment