Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)


Na
MEENAT


🌺166-170🌺



Karfe goma mummy t tsara za'ayi event din,domin ita t dauki nauyi,gards n bakin kofa tsaye maza d mata duk wanda y shigo za'abashi jallabiya light blue mai kwalliyar bakin zare,yaukam an tabbatarda gidan masu compomin zinari ake buki,domin duk kwalliyar jallabiyarta d zinari akayi,sarka,yan kunne,awarwaro(yan hannu) kowane hannu dozin,mutun biyu ke zama kan table dan haka abdulrahman yasamu damar ganawa d alisa,shima Muh'd yaja tashi gefe har suka samu damar exchanging number,koni mai kallo saida mamaki y kamani ganin yadda khadi d alisa keta faman zuba larabci suna bada labarin amarya abin gwanin ban sha'awa,haka suma abokanen ango ba'abarsu abayaba sun bayyanawa jama'a irin tsantsar soyayyarda yake yiwa AISHA,karfe biyu aka watse domin 04:30pm za'ayi walima,ana watsewa yanufi gidanshi domin yaga irin gyaranda ake mashi.
A gaskiya gaba daya cikin event dinsu banga wacce tafi tsari d burgewaba irin walimar nan anyi kowa y watse aka fara shirin kai amarya domin gobe zata tare?[3/25, 8:25 AM] Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)


Na
MEENAT


🌺171-175🌺

Yaya ni zaka yiwa rowa Allah bari n kira mummyna tabada akawomin,ehmm kaji yar mummy to kirata naji,cikin shagwaba tayi daki yana bayanta yana dariya,wayar t dauka t kira mummy bayan sun gaisa cikin shagwaba tace mum dan Allah kibawa isa driver kudi yaje ice cream joint asiyo mani ice cream,ina yakeshi? mum gashinan,banishi ya amshi wayar yana dariya mum tace iye avinma dariya y bakako,to kadai tuna abinda n gaya maka,mum dama wasa nake mata wlh,zan aika asiyo mata,oke sai anjimanku,t kashe wayar,yamarai raice yace kinga tayimin fadako,duk saitaji kunya t rufeta tace yi hakuri dan Allah yaya,wlh bansan baijira t karasa mgn b yarufe mata baki yana dariya yace wasa nake tashi mu sauka falor.

Bayan sati biyu d auren ya shiga dakinta fitowarta daga wanka kenan tana zaune kan dressing mirro yace kishirya yanzu muje wurin mum,takira tana mun gorin yau satina daya rabonda naje gidanta,kai yaya wlh baka kyautaba,ato dama abinda nake bukata yana tare dani mikuwa zai maidani gidanta,dariya sukayi wayarshi t fara ringing yana dagawa yace shegen duniya n alisa,yaushe,to sai kunzo,yana kashewa yace lovely babban aiki,nami kuma bro,gaba daya friends dina n sudan zasuzo gobe,Allah y kawosu lfy harsu nawane? Su biyar ne,haba bro shine wani aiki sai sunzo din adai dai lokacin t tashi domin taciro kayanda zata saka sai taga y nufo wurin ahankali t dinga ja d baya har t kai wurin world roof yasa hannuwanshi duka biyu y tareta ahankali y lalubo harshenta yana tsutsaπŸ™ˆ,saida yagaji don kanshi y saketa yafice daga dakin,rasa tayi wane irin hali take ciki dakyar ta iya saita kanta
[3/25, 8:38 AM] Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)


Na
MEENAT


🌺176-180🌺


A hankali t bude world roof t fitar d kayanda zata saka,ahaka t samu t shirya tana tsaka d fesa turare y shigo murmushi shinfide a fuskarshi yace mujeko,tana gaba yana baya yace haka zakije mata jiki b kwari,tace aa yaya,to kisaki jikinki mana,koda suka isa mummy n falor tana kallon aljazeera,oyoyo my lil angel,d sauri t fada jikinta tace i miss u mum,y gidan angel Allah dai yasa baya takuraki,aa wlh mummy,ina ice cream ina fatar kin aika ansiyo min,ah abu dole jeki yana cikin frezer dakinki,da sauri t bar wurin,shi dariya ma take bashi,bayan sun gaisa tace abbana ina fatan badai wata matsala ko?ae wlh mum saidai har yanzu t kasa sakin jikinta dani,wannan b matsala bace kaci gaba d bata kulawa insha Allah komai zai tafi dai dai,Allah yasa haka,tace ameen,yatashi yabi bayanta ice cream takesha bil hakki,cike d zolaya yace yar mummy ina nawa,tab lallaima yaya,lallaima mi, zonan musha ko nasha n bakinki Allah,d sauri tace gashi,wlh Allah bana sonshi n bakinki nakeso wayyoni yaya shine harda rantsuwa,zonan,tamake kafada,Allah ko gaban mum kikaje saina aikata abinda nayi niyar aikatawa,tasan zai iya aikata fiye d haka batada wani zabi daya wuce tabi umurninsa ahankali takarasa wurinshi yajanyota t fada kan gadon yasa hannu biyu y tareta yace bismillah dole t diba t zuba bakinta ahankali y shiga tsotseshi suna haka mai aiki t shigo kawo masu abinci dole tayi saurin fita,bata bari suka gantaba,ahaka har suka shanye ice cream din tace wash bro pls dagamin nauyine dakai wlh,idan kika shiga hannu zakiyi bayani wlh😏,dataga bayada niyar tashi tace yayana y batun kawayen naka, emm gashi kuma yanzu inada meeting,to bro k bani sainaje kasuwa nasayi abinda y dace,😳wa,ni nabarki ki fita ke kadai Allah y kiyaye,dan Allah kabarni bazan dade bafa,kinsan konayarda mum bazata yardaba nidai kawai k bani dama dan AllahπŸ™,naji sai kin dawo kamar nawa zai isheki my love,i think 10,000 zasuyi,i will give u 100,000 kai bro sunyimin yawa gaskiya,ahankali y kai mata hot kiss😘 banason musu,n tafi saina dawo ko tace Allah y dawomin dakai lfy,ameen my love sai lokacin y tashi daga jikinta y fice daga dakin,kai tsaye dakin mum y nufa don bata falor y sanar d ita lovely zata fita[3/28, 9:57 AM] Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)


Na
MEENAT


🌺181-185🌺


Yana shiga yaganta zaune yace mum tace zata tafi kasuwa anjima,😳kasuwafa kace ina sam ba inda zataje,mum nima haka nace amma t nace saita tafi,to shikenan Allah y tsareta,ameen ameen,but ka tabbata ka bata tsaro,insha Allah mum saina dawo,aa badaga can zata wuce gidaba?ae dagacan,to shikenan sai k tafi kawai.


Karfe hudu t shirya tace mum zantafi,to my angel adai yi hakuri,zaman aure saida hakuri,sai kawai t fashe d kuka t rungume mummy,ya isa haka,shi aure haka yake suna tafe tana bata shawar wari har suka karasa waje cike d tashin hankali tace mum duk wadannan wazasu yiwa rakiya?kiyi hakuri dolene abaki tsaro,mum har mutun 12 fa,jeki banason jayayya,oke kawai tace aka bude mata t shiga suka wuce.

Mata d kasuwa sai Allah wacce tace 10,000 zasu isheta amma saida t kashe 50,000,koda t koma gida yana falor,y nufota yana fadin yanzu dan Allah lovely kin min adalci kenan?haba bro just awa biyu f nayi,au just ma kikace ni a wurina kamar shekara biyu ne,to shikenan ayi min afuwa pls,y wuce mikika siyo mani,koda yake nasan ice cream ne d chocolate, wannan haka yake bro idan kasha k ajiyemun nawa,kefa kitchen zan shiga,oke muje n tayaki
[3/28, 9:59 AM] Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)


Na
MEENAT


🌺186-190🌺



Datasan haka tayata aikin zai kasance d bata amince ba,duk inda tasa kafa yana wurin hannuwanshi kan kunkurunta a wahale t karasa dinner.
Saida taga y shiga bacci t fito t fara aikinta,sai wuraren 02:39am t karasa,agajiye tayi wanka sai bacci,karfe 06:30am yaji baiji motsintaba,y shiga dakin kwance take daga ita sai towel,ahankali y isa wurinta jinta kawai tayi saman jikinshi d sauri t bude idanunta yace my bakida lafiyane naga har yanzu bakiyi salla ba,kuma b lokacin priod dinki bane,wlh gajiyace nayi yaya,oya tashi kije kiyi salla,kinsan banason wasa d salla,yananan zaune har tayi salla bayan t gaidashi tace bro harda dinner zasuyi,ae harda break fast din gobe,oke Allah y kaimu ameen,bayan tayi kwalliya suka fita kitchen tare,yana bude frezer d karfi y kira sunanta arazane t juyo tace yaya lfy,a ina kika sami wadannan abubuwan,oh yaya jiya d dare nayi shiyasa nayi lattin tashi,shine kuma yanzu zakici gaba,dan Al bata karasaba yace wlh wuce muje,yaja hannunta sai gest room y kwanta y dorata kan kirjinshi aikuwa nantake bacci yayi awon gaba d ita.
Basu suka farkaba sai karfe 10:09am yaya pls k barni n tafi karna makara,muje tare zamuyi,aa yaya pls kaje k kwanta wlh n yafema,to shikenan jeki idan kin karasa hada break ki kirani,oke tafita d sauri,koda 12 tayi komai t kammala,yana fitowa yace wow my angel gaskiya kin burgeni,har abu nawa kikayi masu,abinci har kala goma,bro kamar mgn nakeji bakin kofa,oke ina zuwa har y bude saikuma y rufe yace my wuce ciki sune saida t shiga dakinta y bude musu,abinka d friends sai sukahau kuwa d zage zage cike d barkonci,suna zama ashna-faw yace shegen duniya shine ko a wai wayemu,shuren yace inafa yana gudun y daga wani y shige mashi gaba sukasa dariya abdulrahman yace kusanfa bana wasa d cikina,nazil yace gaya musu,fudel yace shikenan ku ko ina sai kun nuna halinku,munji mai gida ina girkin amaryar? muje yana kan dinning table,gaba daya suka hada baki sukace wow lokacinda suka isa wurin,suna zama yace karkuyimin hauka kubata wuri madam tace mahaukata n kawo mata cikin gida,fudel yace gaskiya kam kubari yayi serving dinmu,gaba daya kalolin abincin saida yayiwa kowannensu plate,suna cikin ci sai ashna-faw yace wai ina amaryarne,ko rowarta za'a mana,kasan kishine dashi watakila bazai bari mugantaba
[3/28, 10:00 AM] Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)


Na
MEENAT


🌺196-200🌺



A bangarenta kuwa tana shiga daki t nufi toilet bayan tayi wanka tayi light make up bakinnan sai maski yake,yau tafito cikin shigar kasarsu,daka ganta zaka gane inda t fito basai an fada makaba,jallabiya baka t saka tayi rolling yar mitsi tsiyar fuskarta tafito,haka takalmi suma bakake masu tsini,tunda yaji t budewar kofar dakinta hankalinshi y koma wurin,ahankali take takonta cikin kasaita d nuna isa awurin mai gida fudel yace wow wannan angel fa,ashna-faw yace in akwai abinda yafi angel to itace,shurem yace dama shiyasa kaki kula sauran mata don kasan abinda kake targeting,murmushi tayi tace sannunku d zuwa,sannun ki amarya mun sameku lfy,alhamdu lillah y hanya,wata irin tsawa y daka mata saida t firgita yace wuce ciki,tsantsar kishi t tsinkayo shinfide a fuskarshi don haka d sauri t koma inda t fito,dariya suka sa tare d fadin sannu sarkin kishi,yakasa zama sai kawai yabita afusace yana shiga tayi saurin cewa am so sorry bro,yanda tayi maganar sai gaba daya jikinshi y mutu yace y zakiyimin haka Lovely,y zaki bari kiyi kyau harsu yaba(kaji maza ko y yake sont fito oho)shiru tayi tana wasa d yan yatsunta,hawayenda yaga sun zubo daga idanuwan suka sashi yin shiru ahankali yace yi hakiri my wlh tsananin sonkine yasa haka,yayi hugging dinta yana bata hakuri,shikenan komai y wuce kaje suna jiranka,anan sukazauna sai bayan la'asar suka fita,lokacin t samu t gyara wurin t dora girkin dare,karfe 06:27 t karasa,yakirata yace ko sunzo karta fito,yana kashewa batasan lokacinda t fashe d dariyaba saida tayi mai isarta tace oni AISHA naga t kaina
[3/28, 10:01 AM] Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)


Na
MEENAT


🌺201-205🌺




Sai bayan sallar isha taji muryarsu d alama abinci sukeci saida suka kammala y shiga wurinta mutuwar tsaye yayi lokacinda y ganta don har tayi shirin bacci,ahankali y karasa wurinta yace my bacci zakiyi,Allah yaya nagaji sosai,nasanda haka amma saikuma yayi shiru yaya u can do it,nitakace,aikuwa y riki bakinnan don azaba saida hawaye suka zubo mata t nemi nunfashita ta t rasa yaki sakinta saida t tureshi tace yaya cikin hankalinka kake kuwa,yayi hugging dinta yace am so sorry my love,saida tayi bacci y shinfideta y fice daga dakin,yana fita sukahau tsokanarshi,yace yaji idan sun isa suje suyi haka sukaci gaba d fira harkarfe 10:30pm sukayi sallama suka watse,dakyar yakai dakinshi saboda tsananin sha'awar matarsa dake damunshi,badon yasoba dole y dauki azumi ko zaiji saukin abinda ke danunshi,dasafe bayan sun kammala break yace tazo su gaisa zasu wuce,ammafa d hijab 4yrds.


Haka rayuwa taci gaban musu d tafiya akoda yaushe cikin azumi yake,d mummy ta gaji saita cire kunya t tambayeshi shin shine bai buka cetaba ko ita taki bashi,budar bakinshi yace wlh mum gani nake haryanzu bata sona,zanci gaba d hakuri har lokacinda hankalinta y bata d ni mai bukatarta ne,y bata tausayi sosai tace Allah yayi maka albarka y sakama d gidan aljannah,yace ameen mum,nizan tafi saina dawo,Allah y kiyaye hanya ameen mummyna.β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)


Na
MEENAT



🌺206-210🌺


Yau suke cika wata shida d aure suna zaune falor bayan sun kammala cin abinci yace ni Lovely akoda yaushe sai kara tsimani akeyi d wadannan yayan itatuwa amma an gagara bani koda dare dayane,cike d kunya tace to ai yaya kaine baka nemaba,to yauna nema kenan t boye fuskarta cikin kirjinshi batace komaiba yayi murmushi kana yace to yau ina mika katin gayyata ga ginbiyata Allah yasa zakizo,t kara shigewa jikinshi tana daga kai alamar t amince,kara matseta yayi yace tnk u my dear,bari naje yau inada patient sosai,Allah t tsare y kaika lfy yayana cike d murna yabar gidan domin yau jinkanshi yake kamar ango,yana fita t hau gyaran jikinta domin ita kanta a matse take,kayanda akabata daga sudan suta dauko,tana budewa taci karo d wani wanda aunty madina t gaya mata idan t sha to zaitada gaba daya wancan gyaran d akai mata,nan take taji har fisgarta sukeyi,d kyar taga t kammala dinner dole t koma dakinta tayi baccin dole,kiran sallar magrib ne y tadata,bai dawoba sai bayan sallar isha,adai dai lokacin t fito daga wanka awaya y kirata yace my kisameni dakina pls,nanfa gabanta y hau dukan uku uku,saida tayi light make up,gaba daya jikinta t feshe d turaren meenah,beautyfull women,jikinta har rawa yake don tsoro,ahankali t tura kofar dakin gami d yin sallama cikin yar siririyar murya,y amsa murmushi dauke a fuskarshi yace kinyi alwala,daga masa kai tayi alamar ae,to masha Allah y bude world roof dinshi y dauko wani hijab sabo d night gown yace saka muyi salla,t maida kallonta g rigar tace ya,shuuuuu Lovely karki yimun haka,shekarar rigarnan biyar tun lokacinda naje aikin hajji n ganta naji ina sonta domin ke n hango aciki,bayadda t iya dole t karba t nufi toilet wani irin shu'umin murmushi yayi yace zaki gane,tafi minti ashirin aciki daga baya t yanke shawarar saka hijab din t fita,bakin toilet din t sameshi yace gimbiya sannu d fitowa muje,bayan sun sallame sukayi addu'oi yajuyo wurinta yace Allah yasa ina jefawa t shiga raga,raga kuma yaya,hmmm yaro man kaza,ina nufin Allah yasa n samu baby a daren nan,tasa tafin hannunta t rufe fuskata,y janyo ledodinda y shigo dasu y kiro ice cream d kaji manya manya guda biyu,sai hollandia,duk da tana cikin yanayin tsoro bai hanata fara'ar ganin ice cream ba,yace bismillah ammafa sai kin cire hijab dinnan,tayi shiru saitaga y dauke robar ice cream din aikuwa d sauri t cire hijab din tana mika masa hannu,idanuwanshi suka sauka kan kirjinta wanda rigar t fitarda 3/4 dinsu,jin kawai tayi yana fadin masha Allah,t turo baki tana fadin nidai k bani,y mika mata yace saikin fara cin kazarnan kafin kisha ice cream,batace komaiba y mika mata ahankali y dinga bata har t koshi kana yace oya bismillah saida tasha rabi yace toni ba'a tayamin gakiya yaya wannan n daban bata karasaba taji bakinshi cikin nataπŸ™ˆ daga nan wasa t canza nidai d naga haka n tattara nawa inawa nabar dakin[4/6, 7:29 AM] Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)



Na


MEENAT
🌺210-225🌺
Basu suka farkaba sai 11:30am koshi hasken ranane y haske dakin,tana bude idanunta tayi arba d agogon ke dakin dasauri tayi yunkurin tashi y amma y hanata,akasale tace yaya ka manta akoda yayahe kaike yimin fada akan lokacin salla,yaukuma gashi mun makara kana kokarin hanani,wata irin kunya yaji t rufeshi yatashi yana susar kai y nufi toilet murmushi dauke a fuskarshi,saida yayi wanka,yayi alwala ya fito,tana ganin y fito tayi yunkurin tashi t kasa,wani irin zafi takeji sai t fashe d kuka,murmushi kawai yayi domin yasan karfin haline kawai bazata iyaba,bayan yayi salla y shiga toilet y hada ruwa masu zafi sosai ya daukota kamar wata jinjira,yana sakata d sauri t rikeshi don wani irin zafi t karaji,saida y dai daici ruwan sun huce yayi mata wanka,y dauro mata alwala suka fito,koda tagama salla y canza bed sheet,y gyara dakin,kanta akasa tace yaya barka d safiya,bakinnan nashi kamar gonar auduga yace y jikin batace mashi komaiba sai kara dukar d kanta datayi,y tadata suka koma kan gado kan kirjinshi y dorata,bayan minti biyar tace yaya tashi zanyi,zuwa ina my? kitchen n dora break,aa bari naje n girka mana,cikin shagwaba tace aa wlh,nidai bari naje nayi d kaina bayadda zaiyi dole y rakata sukaje kitchen din,tana cikin aiki taga y fito dasauri,yayana ina zuwa haka?wlh na manta mun aje d wani zumu hadu at 12:30pm kuma gashi yanzu 12:15pm,to break fast fa,am sorry idan nadawo zanci,har bakin mota tayi mashi rakiya escort dinshi n bude mashi kofa yayi saurin juyowa tace lf bata karasaba ya hada bakinshi d nata,wata irin kunya taji t rufeta d sauri t koma ciki,fitarshi d mintuna uku motocin mum suka shigo tana kitchen t jiyo sallamarta d sauri t fito amma saitsji gaba daya kunyarta takeji,har kasa t duka t gaidata,my angel lfy nayi maki 10 miss calls baki dagaba,shikuma wayarshi a kashe,wlh mum saurin tashine bamu yiba bari n kawo maki ruwa,duk iya dauriyarda tayi wurin tafiya akan kar mum tagane amma ina tako biyu tayi t gane wasu irin hawayen farin ciki suka zubo mata tayi saurin gogesu tana fadin kibarshi kawai nakoshi,zan tafi idan y dawo ki gaya masa ina nemansa,insha Allah zan gaya masa,t juya tana fadin adai kara hakuri kinji Lovely,shi zaman aure saida hakuri don haka y gada,ibaha Allah mum zan kiyaye,Allah yayi maki albarka,ameen my mum,tana fita t koma kitchen dakyar idarda louch,tayi wanka t kirashi bugu daya y kashe y kira,hello my one and only,yayana barka d aiki,barka dai my ya akayine?kana fita mum tazo tace tana nemanka idan k dawo,oke am on my way zanje insha Allah,k kulamin d kanka kaji my luvπŸ™Škaji su Lovely an waye
[4/6, 7:30 AM] Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)



Na



MEENAT
🌺226-230🌺


Bayan y kammala kai tsaye gidan mummy y nufa,afalor y sameta fuskarta dauke d murmushi t amsa sallamar,mummyta tace kina kirana,murmushinta y kara fadada tace dama b komai bane barkace zanyima,Allah y bada rayayyu masu albarkaπŸ˜‚,duk d wata irin kunya d yaji bai hana mashi furta ameen b,wayarshi t fara ringing ganin sunan my life yasa yayi saurin dagawa,cikin shagwaba tace honey tun dazu ina k shigane,rikicewa yayi domin yadda t kira sunan harda wani karya harshe,cikin kidima yace am on my way my,oke pls karka manta,n sani ice cream ko,ae harda chocolate,to naji yar lelen mummy,tana dariya t kashe wayar,tashi k tafi tun dazu k barta ita kadai,ko sallama baiyi mataba y fice abinshi.


A falor y tarar d ita,taci ado cikin english wears d sauri t karaso tana mashi sannu d zuwa,niba irin wannan tarbon nakesoba,tsaye tayi tace sai wane kenan honey,bakinshi y hada d nata yace kinga irin wanda nakeso,kai t daga masa kafin tace muje kayi wanka tana gaba yana biye yace my har yanzu tafiyar bata dawo dai dai bane?wata irin kunya taji sai kawai taji y dauketa cike d zolaya yace anya kuwa my jikinnan marar nauyi zai iya daukar mana babies,kai honey wane irin badies sau daya faakayi,y ajeta yana fadin mikike nufi,duk dagewar nan d nayi jiya kice b komai a ciki,gaskiya ban yardaba,muhe ki tayani wanka(πŸ™ˆkaji maza d rashin kunya)aa wlh nidai jeki kayi abinka kaikadai bamusu y shiga toilet,5mint later yace my luv pls help me with towel,bata kawo komai arantaba tadauka tana mika masa ya janyota t fada kanshi cikin ruwa,she is even speechless saida yayi yanda yakesa d ita y naduta a towel suka fito
[4/6, 7:30 AM] Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)



Na

MEENAT


🌺236-240🌺




Bayan sallar isha suna zaune falor yace my luv tashi muje,zuwa ina honey,turakata bacci nakeji,aa nidai kaje dakinka naje nawa,y marai raice yana fadin dan Allah kiyi hakuri muje kinji my luv,wlh yaya d zafi sosai,Allah bazan maki d zafi irin n jiyaba,kinsan ko jiya b laifina bane ke kika rikitani,naji ina zuwa,kai tsaye dakinta t nufa tayi wanka har zata fito t tuna d maganar aunty madina d sauri t koma t bude jakar t dauko wani tablet tasha,tun kafin t isa kofar dakinshi maganin y fara aiki.



Koda y farka d dare bai ganta kan gadon ba d sauri y tashi acan gefen woeid roof y yaganta tana salla,murmushi yayi wanu irin sonta yaji y kara shigarsa,shima y tashi yayi wanka y fara salla,basu kwantaba sai da sukayi sallar asuba.


Karfe 07:03am tashigo dakin ahankali t karasa bakin gadon bata ankara taji ya janyota t fada jikinshi cikin shagwaba tace nidai k tashi lokacin fitarka office yayi,gashi bakayi break fastba,yau bana fita domin hutu n dauko for one month 😳one month f kace,ae mana so dat we can enjoy our love haka kuwa akayi saida yayi one month yakoma aiki[4/6, 12:48 PM] Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)

Na

MEENAT
🌺245-250🌺


Ranar d y fara fita yana dawowa tun a waje yafara cewa my dan Allah muje wlh a matse nake sunakaiwa falor tace bari n hada maka abincin kafin k fito,n fito ina my?naji kace a matse kake shiyasa,oh my God what i mean is am in need,😳need of what honey,look my pls take it serious,nifa bangane hausarba,inada bukata dake pls my,kai honey gaskiya yanzu sam bakada hakuri abu kullun sau uku ko fiye,wlh ai duk ke kika maidani haka,au yauni za'a lakawa laifin,to aini naga koke kinaso,πŸ™„oh my God sai kuma k tsaya tone tonen nidai muje,ai dole n lake tunda an kasa bani babies.


Saida komai y kammala y janyo jikarda y shigo d ita,wasu takardu ya ciro yace my luv pls samin hannu cikin papers dinnan,nami nene kuma my special one,shiiiiii umurni n baki t karba tasaka hannun,yawwa my yanzu gaba daya combony na dake sudan y zamo mallakinki,haba honey y zaka yimin haka dan Allah,sunan mum y cancanta bawai niba,haba my life dan Allah y isa haka,saida n tambayi shawararta t amince kafin n aikata hakan,my kinyimin komai a rayuwa,kin sani cikin farin cikinda bansan adadinsaba,kinyi kokarin dukke duk wata lalura tawa,nasan cewa ke karamace amma kin jure daukemin sha'awarda dauke d ita t tsawon

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment