Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shekaru goma sha takwas,duk wadannan saidai nace Allah y biyaki y saka maki d gidan aljannah
[4/6, 12:48 PM] Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)




Na

MEENAT

🌺255-260🌺


Tayi haka tayi mgn wani irin amai y taso mata d sauri t nufi toilet yabi bayanta,amai tayi sosai y gwara wurin suka fito,murmushi dauke a fuskarshi ya zauna bakin gado yace godiya t tabbata g mahaliccinmu daya bamu wannan kyautar,y dafa cikin yace Allah y bamu rayayyu masu albarka,batace mashi komaiba sai maida munfashi take,yace tashi muyi wanka mu tafi,zuwa ina kuma,asibiti zamu naga how many mouth my baby yake.


Bayan sun isa asibitin y auna yaga 3weeks,kamar y hadiyeta don murna,sunakan hanyar komawa gida aka kirashi asibiti g patient ankawo emergency opiration za'a shiga,dole y juya akalar motar zuwa gidan mummy,da sauri yashiga yana fadin mum g ajiyar yarki n kawo maki,dan Allah b yarki kadai zaki kula da itaba,harda tawa dake cikinta,yanzu insha Allah zan dawo,d sauri y fita yana fadin saina dawo,wata irin kubya taji dasauri tayi hanyar dakinta mum tace haba my angel yauko gaisuwa babu,wata muguwar kunya taji t kara rufeta tace mum ina wuni,lfy kalau my angel,y jikin,dasauki mum,to Allah y kara sauki,ameen t shigewarta,tayi murmushi tace wani abu sai aure,waiyau ni Lovely ke kunya,to anya kuwa wannan yaron d gaske yake ko tsokanata kawai yake
[4/6, 12:51 PM] Menat Skto: β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)


Na


MEENAT

🌺261-265🌺

Bai samu damar dawowaba sai bayan sallar isha,bakowa a falor don haka kai tsaye dakin mum y nufa,zaune y sameta bayan sun gaisa yace mum wlh a gajiye nake,abbana mutun dayafa kayiwa aiki shine n wani gajiya haka,aa wlh mum,mace biyar n yanka kuma Allah y bani sa'a,Allah y kara baka ikon aiki cikin nasara akida yaushe,ameen mummyna,shin wai d gaske my angel n dauke d juna kokuma shegantakar ce t motsa,Allah mun daga asibiti muke,she is 3weeks pregnant,masha Allah,Allah y bada rayayyu masu albarka,ameen ameen ummana,yau kuma wannan sunan n samu,ae mana ko bakiso grandma,tashi k bani wuri marar kunyar banza,yabar dakin yana dariya,koda y shiga dakinta tasa ice cream gaba tana sha,oh my God my luv kinsanfa yanzu b kekadai kikeba yawan shan sanyi zai iya cutarda abinda ke cikinnan,(tofa abu y kai g ma iya)cikin shagwaba tace ni wlh gaskiya bazan yardaba kowa y sanni y san ice cream nakesha,turo bakinda tayi taji bakinshi cikin nata adai dai lokacin mum t shiga dakin d sauri t fita basu gantaba,ahankali yace nasani but pls ki ragesha kinji,to honey,yawwa my tashi muje dare yayi sosai,suna fitowa suka tarar d mum falor,mum mu zamu tafi,to Allah y kiyaye hanya,pls my angel a rage shan abu mai sanyi d zaki,insha Allah mumβ€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)


Na


MEENAT

🌺266-270🌺



Yau d gobe b wuya awurin Allah,cikin AISHA yakai wata biyar,ba irin soyayyarda bata ganiba,wurin mummy d mijinta,duk abinda tace tanaso bara akeyi.

Yau takama ranar monday alisa d khadi sunzo kawo mata invitation don sunce basa yawo d ita karta wahalar masu d baby,anan sukai mata wuni sai bayan sallar isha suka wuce.


D safe bayan sun kammala break fast tana kwance kan cinyarshi cukin shagwaba tace honey,na'am my luv,honey agwalima zansha,my luv a wace super market ake siyarwa,πŸ˜‚(abu y kai g ma'iya ko waya taba ganin agwalima a super market oho)laaaaa honey masu sayarda abubuwa kan baro ke sayarda ita,wayarshi y dauka y kira gards dinshi cikin mintuna talatin suka cika umurni,dayana kallon yadda take shabta saida hawaywn tausayinta suka zubo mashi,tadago cike d kulawa tace honey lfy?y girgizakai yayi yace ba komai kawai tausayi kike bani yanda kikeshan abinnan mai tsami,ehmm wlh ko abinci baya burgeni yadda nakeson wannan abin,wayarshi t fara ringing y daga sainaji yana fadin ina zuwa yanzu insha Allah,honey sai ina kuma,wlh operation zanshiga yanzu,to Allah y bada sa'a,ameen my,bari nayi wanka n tafi.

Koda y fito t fitar mashi d kayanda zai saka,d sauri y shirya ya fita,baisamu damar komawa gidaba sai karfe 10:30pm afalor y sameta t taso d sauri tana fadin honey barka d zuwa,ina k shiga yau najika shiru bako waya,wlh my aikine yayimin yawa, Allah y saukeki lfy yaufa mace goma n yiwa aiki,Allah y basu lfy,ameen my luv,g ice cream n kawo maki yana budewa kamshi shi y bugeta tayi yunkurin amai tana fadin dan Allah fitarmin dashi,wlh banason warinsa,mamaki y cikashi yace yau keda bakinki my wani abu sai ciki,wlh dan Allah kaucemun shi daganan,d sauri y dauki ice cream din y fita y mikawa gards dinshi.β€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)



Na

MEENAT


🌺271-275🌺



Yau t kama ranar friday,14th-april-2017 tana zaune falor rungume d robar yaji tanasha,majina d zufa kawai ke mata zuba y shigo a hargitse t tashi tana fadin badai harka dawoba,wlh dolece tasa hakan,Allah dai yasa lfy,inafa lfy,innalillah miya faru,y riketa yana fadin pls my dear help me,wlh am in need seriously,cikin shagwaba tace kai honey d bakinka kace don banbaka baby b shiyasa kullun kake lake,gashi yanzu cikin y shiga cikin wata n tara amma baka sararaminba,oh my God,pls my dear bari naje sallar isha n dawo,baijira mizata ceba y fita d sauri,sam batason abinda zai saka mijinta a damuwa saboda haka koda y dawo tayi shirinta n kwanciya,abincinma d kyar y yarda y tsaya yaci,saida yaji y sauke abinda ke tare dashi sukayi wanka suka kwanta.


Cikin dare misalin karfe 2am yaji nishinta d sauri y farka can gefen gado y ganta d sauri y sauko yace mine shine baki tada niba,d yaga abin d gaskene d sauri y dauko akwati y kai mota y saka jallabiyarshi y dauketa suka fice,Allah y tsaresu suka isa lfy don gaba daya baya cikin hankalinshi,asibitinda yake aiki sukaje d sauri aka ansheta yana biye,har aka kira sallar asuba bata haihuba,dakyar y iya kiran mummy y fada mata,ba'ayi minti ashirinba t isa,ana abu daya har wani daren y sakeyi,daka ganshi zaka zata wani sabon kamun haukane,oganshi yazo yace pls be a man mana,sir she is my life,with out her am going to die,pls help me,yabawa kowa dake wurin tausayi,hawaye yake kamar an kunna fanfo,mum itama kanta kukan take ganin hankalin danta daya tilo yayi mummunan tashi,har wata safiyar t koma wayeya bata haihuba,wata nurse tazo tace sir pls k daure k saka hannu anan anaso ashiga d ita operation,wani irin ihu yayi yace noooooooo i cant,i cant mum i cant,abbana u have to do it,idan har kanasonta to dole kasa hannu,yafi minti goma rike d takardar kafin yasa hannu yana mika wata nurse t fito rike d baby tace tama sauka t samu baby girl,d sauri yace itafa,t duke kai cikin tsawa yace b mgn nake makiba,sir am so sorry to say rai yayi halinsaβ€πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»πŸ‘©πŸ»β€
AISHA
(Lovely)



Na


MEENAT




🌺276-280🌺




THE END




wata irin kuwa yayi yana fadin "innalillahi wa'inna ilaihi rajiun"wanda fadu warshe yayi dai dai d farkowarta daga doguwar sumar d tayi,gaba daya hankalin mummy y gama tashi,rasuwar diya biyu lokaci daya,koda t bude idanunta taga anrufeta d kyalle a razane t tashi doctor d ke kusa d ita yayi saurin matsowa abinda t fara fadi doctor ina mijina,sorry kwanta tukuna,aa wlh ka kiramin shi,d taga bayada niryar barinta t tashi d sauri t fita muranen d ke waje suna ganinta suka fara yiwa Allah godiya d bata mutuba,wata nurse t gani dauke d babyn t tace ina mijina,alhamdu lillah Allah mun godema d sauri suka shiga dakinda aka kwantar d shi,oxygen t gani sanye gareshi,cikin wani irin matsanancin kuka t isa wurin mum gaba daya t gama rudewa,cikin zafin nama t shiga jijjigashi tana fadin dan Allah k tashi muci gaba d rayuwarmu,katashi g babynka d kakeson gani,pls u have to wake upd doctor d mummy suka fita suna zubar d kwalla,ahamkali y bude idanuwanshi y cire oxgen dinda ke sanye dashk yana fadin Lovely dama nasan baki mutuba,dasauri t rungumeshi tana kuka,ahankali y lalabo harsheta zuwa cikin bakin shi,suna haka nurse,mummy d doctor suka shigo d sauri suka juya zasu fita yace mum kawomin babyna,wata irin kunya taji tayi haka t tashi daga kan jikinshi y riketa,mum.n mika musu t fita don t gaji d kallon rashin kunyar abbanta,my kinga babynmu gaba daya ke tabiyo,aa wlh honey duk kamarka ce t dauko,yakuwa za'ayi tayi kama dake bayan baki maida hankali wurin karatunda nake koya maki duk dare,saiki tsaya waike kunya,naji amma nangaba zanfika tunda haka kace,aa wlh wasa nake,idan kika kara bada himma nasan kawai mutuwa zanyi,koyanzu akoda yaushe ina manne inaga kin kara,saidai kawai n yafe fita office,dariyarsu har waje akaji,ya sunan baby mine,sunanta AISHA sunan mummy zamu maida,aa AMINA dai sunan marigayiya(mahaifiyar Lovely) aa ni wlh sunan mummy za'a mayar,sunan aunty y jira idan aka samu kanwar mummy sai asaka,yayi mata huduba d suna AISHA,doctor y shiga yabasu takardar sallama.

ALHAMDU LILLAH.

Dukkan yabo d godiya sun tabbata g Allah ubangijin talikai d yabani ikon kammala wannan littafin maisuna AISHA (Lovely)my grand mothers name duka bangaren mahaifina d mahaifiyata,sunan kanwar mahaifina,sunan sisterna,dakuma best friend ita.

Agaskiya zanyi missing dinshi sosai saboda ina matukar son littafin,shine littafi n farko dana fara rubutawa arayuwata,is just a story about LOVEπŸ’˜.


Muhadu a littafinmu n gaba mai suna HUNAIZA.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment