Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

datsananin son yarima furna nayiyunkurin insanardashi ammasai dan,uwana fatil yace indakata xaifadama yarima furna tsawon lokacibaifadamasaba kwatsam yaki yabarke tsakanimmuda indiyawa ganin irin jarumta saidarai dayarima furna yakeyi domin bamukariya saisonsa yakaramamaye zuciyata yahanani sukuni nakasa barci cin abinci yagagareni sainakara samun dan uwana daxancen nanyabalbaleni dafada yakecemin tayayama yanxu xanbujiroma yarima furna daxancen soyayya alhali anatsakiyan yaki jinhaka saina fasheda kuka inacewa shikenan tabbas kodai akasheni awannan yaki kokuma ciwonso yarima furna yakani lahira fatilla tacigabadacewa naifatan akasheni afilin daga yayindamuke gwabza yaki da indiyawa amma hakanbaisamuba nashayin alwashi xanbada dama wanidakaren yakasheni inaji inagani domin inhuta da azabarso,amma aduk lokacindana dauki takobi nafada filindaga kishin kabilata shikesa inyaki makiya dazuciyar dutse inkashe makiyammu dazuciyar fansa tace ganinhalindanashiga saidan uwana yasameni yacemin yarima furna yaga irin kisandanakema makiya yace agaidani kuma zaiyi watamahimmiyar maganadani indan mun isa kandahar amma yace inrage saidarai afilin daga domin inadamuhimmanci arayuwansa insosamunema indaina shiga filindaga tacigaba dacewa inason gwabzawa domin kashemakiyammu amma dominbin yarima furna dole najanye,nasarai nazuba ido inata addu a mu isa kandahar domin mukullasoyayya da yarima kwatsam sainaji sanarwa yarima furna zai auri jaruma suhana to abindabanganeba shinetsakanin yarima FURNA dadan uwana wanene yayaudareni“SHAYI

#TAKOBIN;IZZAHPRT;5C
Guriyaitsit daukacin jama ar funari sukurama Fatilla idanu can saraunya adya taigyaran murya tace fatil kaine zakakare kanka dagazarginda yar uwanka kemaka sadauki fatil yatsayu agaban saraunya yakalli yar uwansa yafashedakuka yacekiyi hakuri yar uwata tabbas naci amanarki bantaba fadama yarima furna sakonkiba amma inadadalilina sarauniya adya tacemenene dalilinka fatil yacetabbas yar uwata fatilla takamuda tsanannson yarima furna tuntana yarinya taitayunkurin fadamasa amma ninakehanata badankomaba saidan banbancindake tsakanimmu shifa dan, sarkine mukuma iyayammu bayine tayayaza ace basarake xaihada jininsa danabawa kaskantacce hakika inatsoran kada yarima furna yafusata dajinhaukan kanwata haryaifushidani karke abotammu tawatse arikamin kallon maci amana wannan daliline yasanahana yar uwata isarda sakonsoyayyartaga yarima,saraunya adya tamike tatattaka ta isaga sadauki fatil tashekamar mari tazarewuka taseta makogwaronsa tacebadan kai kabilatabace badankai kanakarkashin ikonabane narantse dasaina kille wuyanka menene banbancimmu daku iyayammu dayane kabilarmu dayane takalleshi taimurmushi tace tokasani aranan daxa adaura auran yarima furna to awannan ranan xa adaura aurena dakai habibi jar uba sadauki fatil yajikamar amafarki kamar karya,takeyakama kyarma yanatsuma yajikamar yafasa ihu kawai saiyabarkedakuka tabbas bashikadaiba ilahirin kablun funari sungirgixa dajin maganar sarauniya adya,shiko yarima furna murnadafarincikine yakamashi yarika tafahannu gamida jinjinama yar uwansa sannan yadubi fatilla yaceke yarinya dan uwanki bamunafikibane akwai doguwar tafiya tsakanmmuda kandahar sabodahaka kokeko suhana kafimmu isa kandahar dole zan auri daya kawai kidauki damaran yaki asoyayya jinhaka fatilla taimurmushi tace xanjarraba sa‘ata habibi dankari faruwan hakan siyat suhana tazare takobi daniyyar ta afkama fatilla,caraf mahaifinta yariketa yace aa “yata anaganin girmanki acikin wannan kabila sabodahaka komaizakiyi kibishi asannu cikin hikima domin yaki asoyayya yafi yakida takobi HADARI

Ibni Abdullahi Abdullahi
Admin · June 13
#TAKOBIN“IZZAHPRT5D
Bayankowa yawatse sai sadauki fatil da“yar uwansa sukebe yakamahannayenta yacekanwata kiyihakuri banyi yunkurin datsesoyayyarkiba saidan tsoronfadawa matsala kisani iyayammu sungargademucewa kadamukuskura muci amanan wannanmasarauta komujuyamatabaya domin ahalin wannanmasarauta tarikemuda amana dukdacewa mubayine amma agidansarauta mukekwana akyawawan dakuna irinwanda sukekwana munasanyakaya irinnasu munacin abinci taredasu sambama dabanbancdasu totayaya zanbarikinemi soyayyar yarima furna asamumatsala bai amntadakeba kishiga wanihali hakankuma zaisanyani adamuwa hakankuma zaisa natsani yarma furna kingamatsala ta auku fatilla tacebabu komaidan uwa gashi yanzu kaimakasamu takasoyayyar kawai abudaya kedamuna fatil yacemenene tace yayaza ayi immallaki yarma furna yazamanawa nikadai fatil yadafa kafadan fatilla yace saikinzagedantse dole kidauki takobi kigogayya da jaruma suhana afilin daga lallai kitabbatar in jaruma suhana takashemutun dari afilin daga tokekuma kikashe mutun daribiyu fatilla taimurmushi tacekarkaji komai dan uwana zan,iyi abindayafihaka fatil yacenayardadake,tsawon kwanakigoma funarawa sukayi awannan wadi sannan sukai axama sudauki hanya awannan tafiyane mahaifin suhana yalurada ita yagatanacikin damuwa yamatsakusada ita yace yata kikwantarda hankalnki nasankinacikin damuwane sakamakon bijirowa da fatilla tayi nabayyanama yarima furna soyayyanta tabbas akwai damuwa ammakisa aranki kecematar yarma furna dominbaxaitaba auran macendaba jarumaba dukdacewa fatilla nadaukan takobi natabbata bazatai rabin jarumtarkiba yadafakafadarta yace abudayane kawai dolene kijajurce kizamo zakanya awannan tafiya jaruma suhana tace anwuce gurin babana kwatsam sunackin tafya saisuriski wanikatonkogi agabansu kogin yakaiyakawo babuhanya facesuratsa tacikinsa nanfa akaicurko curko yarma furna yakarema ruwan kallo syace ruwan babuxurfi amma akwai muggan halittu masuhadari ackinsa adya taceyanxu inamufuta yace dole asamu wasudaga ckin jama armu dazasubada ransu domn ceton al‘ummanmun yaceine NAFARKO

#TAKOBIN-IZZAPRT5“E
Yarima furna yacetabbas shigawannan koramar daidai yakedashiga rijiya gabadubu maicikeda macixai yadagamurya yacewanene zaibini cikinwannankorama domin muyaki kwankwamandake cikin wannan ruwa yanarufebaki sai fatilla tazare takobi tatsayu agefandamansa tacenayi alkawari zambadarayuwata domin cetonrayuwan kabilata tanarufebaki jaruma suhana tajijjiga mashi tatsayu agefen hagun yarima furna tacebakidaya rayuwata na“yankabilatace yarima furna yakalli fatilla yakalli suhana yacedakyau“yammata yanarufebaki sadauki fatil sharma surji sujra suddat manish dawasu gayyanmaxaje dubu sutsayu abayan yarima furna sunacewa mumamunsallama rayuwammu domin yan uwammu surayu batareda yarima furna yajuyaba yacedakyau maxaje kushirya shirin tunkaran mutuwa kusaniwannan ruwabashida zurfi ammahadarinsa yafi nabaharmaliya domincike yakeda miyagun kwarimasu shanjinin mutun da aljan yanarufe baki yajefakafarsa acikin koraman dankari take akwatsatsa wanikara tsawa dawalkiya maibantsoro yakarajefa dayakafan wayyo ruwankoramar yaiwanigunji gamidaruri ruwa yairimi tamkar xaitabo sama kayyasa lokacindaruwan yakoma yaddayake saiwasu manyamanyan dodanin ruwa subayyana sunadamutukan girma datsananin muni sunarike damiyagun makamai halittun sukairuri sutunkari dakarun funari yarma furna yace abokai muje mugwabza damutuwa wayyo atare sukaifutan burgu su afkama dodannin ruwannan take yaki yakullu masifa tawanzu “yammaza sufara dillancin mutuwa tabdijam yarima furna yahaukace yarika saradasuka yanatsarge halittun tamkar yanatsargan rama duk inda yagilma saikaga jini nafeshi awannan ranace fatilla tagirgixa mutane domin tana yakine irinna manyan jarumai kisatake nakasaita tarikatsinke kawunan dodannin tanakarya kasusuwansu,tabdijan jaruma suhana tamkar mahaukaciyar damusa kamarmayunwaciyar zakanya hakatarika afkama shaidanun halittun tanamusu kisangilla halittun ruwan sumasurika tsarge dakarun funari sunazubarwa ruwan koramar yarikide yaijajur tsawon dakikadari uku anagwabxawa kwatsam dodaddnin subace RUWAN YAFARA JUYI DA TOROKO

#TAKOBIN“IZZA‘PRT5F
Damkari wanibabban yunkuri ruwa yayi saiwanikaton aljanin ruwa yabayyana girmansa yazarce misali muninsa yawuce kwatance tsabar kwarjininsa dakarun funari sujadabaya yarima furna yacemaxaje kukula kaiyya yanarufe baki caraf aljanin yadamki yarima furna yadagasama yaijifa dashi afusace funarawa su afkama aljanin kaiya dasunsan masifar dadodan zaiwatsamusu dabasui kuskuren fadamasaba domin bakinsa yahangame yabusomusu wuta wayyo take yakone dakarun funari dari tara cikiharda mahish da surjit dankari yarima furna yakwarma ihu yafalfalo aguje yatunkari dodo,dodan yarika fesamasa wuta amma saiyarma furna yarika kaucewa gamida zillewa akarshe yadakatsalle yanutse acikinruwa kwatsam yabayyana agaban dodan kafin dodan yaiwaniyunkuri yarima furna yasokamartsinin mashi aciki yainasaran hudashi dodo yakwarara ihu amakance yakawoma furna makahon sara furna yasunkuya ckin zafinama irinna walkiya yakara kafamar tsininmashi akirji yafasa kirjin tsinanne dodo yakwarma ihu wuf yadamki wuyan furna yashake yadagashi sama tsananin masifar zafinshaka saida yarima furna yafarajn kamshn mutuwa take yafaraganin duhu taurarin mutuwa a“idanunsa jar uba nanfa dakarun funari dasurage su dari uku su afkama dodon dasara dasuka dankari duk dacewa yanashakeda yarima furna dahannu daya toda hannu dayakuma yagagari funarawa yakashemutun dari biyu yacigabada kafsawa dadari anawannan danbarwanne sadauki sharma yashekama dodan sara akafada nama yadare jini yaifeshi dodo yakwarara ihu sharma yakara dagatakobi daniyyar sake saran dodo amma yamakara afusace dodan yabusamar wuta take yakone kurmus hakanne yafusata fatil yashamaci dodo yashekamar sara agadan baya afusace dodan yajuya yaima fatil wawan naushi take yasule ruwa cikinrashin tabbas suma yayikoko mutuwa yayi hakanne yaharzuka suddat manish jaruma suhana dakuma fatilla wanda sukadaine surage araye shiko yarima furna numfashinsa yadade dadaukewa sakamakon tsananin shakanda dodan yaimasa kuma yaki sakinsa dankari suhana da fatilla subarka ihu su afkama dodo wayyo RASHINSANIII

#TAKOBIN*IZZAH*5G
Turkashi yaki maitsanani yakacame tsakanin manish sharma fatilla suhana da aljanin ruwa kewayeshi suyisurika kaimarmiyagun saradasuka shikuma yarika karewa yanamaidamartani tabbas awannan karambattan dodo yajibadadi dominsaida jaruma suhana taimatsnanne sukatara tahudashi agurare dadama haka itama fatilla tayankeshi sauba adadi haka manish dasharma sumar miyagun raunuka asassanjikinsa dukdamugun lahanindasu fatilla suma wannantsinannen dodo tobaikarayaba yanacigaba dakaimusu farmaki cikin xafinnama hakakuma haryanzu yanashakedawuyan yarima furna wandaba adatabbacin yanadarai koyamutu hankalin funarawa yatashi mutuka dominsunyi duk yaddaxasuyi dodon yasaki yarima furna amma yaki saimadada makureshi yake yana ihu da,alamu soyake yafasashi acan gefan korama wasumaxaje dagacikin dakarunfunari sukeyunkuri dazamarma abarsu sushigaruwan sukaima su jaruma suhana dauki amma sarauniya adya tahana tace ajira,acikin ruwakuwa sadauki sharmane yakwarara ihu yadakatsalle yasokama dodo tsinn mashi akirji yafasa kirjin jini yatartsatsi dodo yakwarma ihu yakaima sharma mugun sara yainasaran kaftama sharma sara atsakiyar kai dankari tamkarrama haka yatsarge manish tundagasama harkasa hankali suhana yatashi takwarara ihu tasoki hammatar dodon jini yabarke yasakafa yabanketa taisama tafado aruwa alokacinne fatilla takwarma ihu tashekama dodon sara akafada hannunda yakeshakeda yarma furna jar uba yastakille kafardar dodon hakanne yaisanadiyar sakn furna yanutse aruwa ahaukace dodo yadamki makogwaron fatilla iyakarfnsa yanakwarma ihu burinsa yayage makogwaron fatlla hankalin funarawa yatashi fatilla tarikakakarimmutuwa idanunta sufurfuto,kwatsam ruwa yaijuyi yaitsiri yaisama saiga yarima furna yafaso dagakasan ruwa yanarikeda wanizabgegen gatari kaifibiyu kamar kiftawar ido furna yashekama dodo sara akafada kil yakilleta jini yaifeshi dodo yakwarma ihu yajoyo afusace yawatsoma furna wuta furna yaikasa wutatawuce tsulum yabaiyana agaban dodo yashekamar sara AWUYA kurunkus yakille kan dodon,yaisama yanafeshin JINI shaa

Ibni Abdullahi Abdullahi
Admin · June 21
#TAKOBIN**IZZAHPRT5H
Dankari koda yarima furna yasarekan wannan dodo sai akarafka ihu takejinsi wannan dodo markadamarkada surika ketoruwa sunafutowa sutaru sukaidandaxo yawansu zaika dubu saba in fuskansu babu annuri kaidaganinsu kasan shirine nadaukan fansa yarima furna yakaremusu kallo yatuna gumu dagumurxun dasusha daguda daya kafinsukasheshi yanxukuma gagayyarsu sunjatunga yanumfasa yatabbatar za ashafama alokacinne fatilla suhana da jarumin maxa fatil sukaketo ruwa sumike sutsayu abayansa yakallesu yace jinjina gareku durkokin funari hakika abinbautane yaceci rayuwammu domin mucigaba daba jama armu kariya sabodahaka yaxama dolemujajurce wajan artabu damakiyammu jaruma suhana tace abinkauna inada shawara yarima furna yace inajnki tace akwai aiki agabammu bamudatabbacin xamu iyakaiwa gabar wannan kogi inaga kabada umurni daukacin jama armu sushigo wannan ruwa mazadamata surike makami dominkarekai dakuma ceton juna ahaka xadurfafi kowani shaidani dakecikin wannan ruwamufarmakesu kamar yadda xasufarmakemu kilawasummu sakaigaba akalladai wasumma satsira sucigabada tafiya zuwa kandahar,jinwannan shawarana jaruma suhana saiyarima furna yace jinjina agareki ma abocya hkima tabbas kinxoda maganatagaskiya saiyajuya yakalli jama arsa dasuke gefe yace yaku jama ata kusani muna ahali natsakamaiwuya tabbas muna ahalin mutuwada rayuwa sabodahaka abisa umurnina kowa yazare takobinsa maimashi yagyara rikonsa gabadayanku kushigo wannan ruwa mufuskanci makiyammu lallaikadamuba mutuwa damar daukan rammu amma mutilastama makiyammu aureda mutuwa tuni funari subi umurnin yarima furna sufudda makamai sufada ruwannan dankari kamardama iblisannan najirane atare surafka ihu susheko aguje sutunkari su yarima furna damugunnufi yarima furna yacemujee atare“shi, fatilla jaruma suhana sadauki fatil sukai gunji sunufi dodannin za,aihaduwan mutunda aljan ganinhaka sarauniya adya taitsawa tanacewa gabadayammu muje wohoho gabadaya gayyar kabilun funari sukai gunji gamida ruri sumasudafama su yarima furna baya daniyyar KARAMBATA DANKARI shayii

#TAKOBIN*IZZAHPRT5*I
Dankari ahadu aikwatsam rugum tsakanin furnawa da gayyan dodannin ruwa yaki yakaure maitadahankali inda afara asaran rayuka takowani sashi tabbas dodannin annobane dominkisan karedangi sukema furnawa wayyo saidaikaga dodo yadamki mutun yamurdemasa wuya yajefar kokaga dodo yadamki mutun yabaragidabiyu yaiwurgi dagawan kayya hankalin yarima furna yatashi zuciyarsa tadugunzuma yakwarara ihu ya ambaci wasu kalmomin sirri take ilahirin kabilun funari mazada mata sujadabaya sutsayu abayansa abar yarima furna sadauki fatil jaruma suhana dakuma fatilla sunesufuskanci dodannin cikin fushinfusata yakwara ihunda saidakowa yaraxana sannan yacedasu jaruma suhana musamama jama armu hanya dakarfintsiya kayya kamar futan kibiya su afkama dodannin dawata zuciya tamkar dutse wohoho musifa bakyau kumaba afafatan toxali da annoba domin yarima furna dasu sadauki fatil sunkifune akan dodannin idansu arufe surikamusu wankan takubba tamkar saukan ruwan sama surika tasarge dodannin daga sama harkasa yarima furna yakaimakura afusata wanigunji yakeyi yanakaisara dasuka aduk lokacinda yarma furna yakai sara kosuka saiyatura dubu lahira kisa yakema dodannin irinna daukan fansa tsabar musifa harwani tsalle yakeyi yadira atsakiyar dodannin iyayawansu saiyagabayansu tadijam jaruma suhana da fatilla sunhaukace idansu yarufe atare sukekai sara atare sukekaisuka surika kisa balissafi duk inda sumotsa saikaga jini nafesh kawuna natashi sama gangunan jiki nazuba tabbas awannan karan anjimaza domin dabalbalin bala i yarima furna dasu fatil susamarda hanya suwuceda jama arsu xuwa gabarkogi lokacinda sukahaure sai sarauniya adya takarema jama arta kallo tagansu atagayyare sunsha mutukar wahala sannan tarasa mutane dayawa domin acikin kaso goma tarasa biyar sudasufuto sudubu goma ahalin yanxu abasuwuce dububiyarba saikawai tafasheda kuka tamkar ranta zaifuta kukantane yajefa jama artacikin damuwa suma sukama kuka,aa yarima furna yadakatsawa yacekuka banamubane kusani kukan jarumi asarane kawai kafiya jajurcewa dashi akansan maxaaaa

#TAKOBIN IZZA*P5J
Yarima furna yacigaba dacewa yake yar uwata kisani wannan masifa datafadamana kadaddararriyar kaddarace daga ubangin sama kumashine zaibamu mafita tarihi yanunacewa indaihar wannan lokaci yaxo tobamudagurin tsira face kandahar ananne kawai zamu iya rayuwa muda iyalammu kafinzuwan daukakammu sabidahaka baxamu sareba zamucigabada tafiya cikin kwaringuiwa lallai saimuntabbatar koda mutungomane sun isa kandahar hakanne kawai zaisa kabilarmu tacigabada wanzuwa aduniya amma idanmukai sakaci mucexamurabe awani birni kogo kotsauni tobamakawa sarki shurkan zaishafemu tarihimmu yacigaba dacewa yakufunarawa kukara karfafa xukatanku kujaddada alwashinku nacewa saikunje kandahar kunrayu kuda iyalanku domincikar burinku nakarshe yadagamurya yace yaku funarawa shinmeneburinku nakarshe ataresuka amsa babban burimmu shine mulkan duniya tkemmu shine yakar zalunci dankari sunarufebaki saisuji samatabuga taiwani ruri koda furnawa sudagakansu sama saisukaitozali dawani katon tsutsu baki girman tsuntsun yakai doki yanashawagi asama dasauri yarima furna yacekowa yashirya tabbas wannan tsuntsu ba alheribane watamasifarce yanarufe baki sai irintsuntsun subayyana asararin samaniya surika shawagi tsananin yawansu harba a iyaganin gajimare kafinwani lokaci tsuntsayen sufaradira adoran kasa tabdijam sunadira saisurikarikida sunakomawa wasugirdagirdan mutane girmatamkar tsauni cikinkankanin lokaci gayyar dakarun fama sukaisansani samada dubudaritara cikin damaran yaki maibantsuro sukaisahu sufuskanci funarawa nanfa afarakallonkallo shugaban dakarunnan yakarema funari kallo sannan yabushedadariya akarshe yadaure fuska yadakama funarawa tsawa kaitsinannu kungamagudunku kunfada tarkonmutuwa kusani basarki shurkanne kadai kefarautankuba aadaukacin sarakunan duniya sosuke sushafeku adoran kasa domin domin rayuwanku barazanace garesu,afusace sarauniya adya tace alkalami yabushe kuma andauke takaddan rubutu kusani alkawarin abinbauta bayatashi kokunaso kobakwaso watarana saikabilarmu tamulki duniya saitutarmu takada AKO INA shayiii

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

#TAKOBIN*IZZAPRT6A
Kar uba kalaman sarauniya adya sunkona zuciyar shugaban dakarunnan yakwarma ihu yace narantse dakaragan sarkina lazarus yanuna sarauniya adya saina datse wannan kyakkyawan wuyantaki kaiwawa yarima furna yadakamar tsawa kasani sarauniyar funari gagaragasace tafikarfin karamin kwaro kamarka inkuma kanamusu kajarraba sarkin yaki kanna ya,umurci wasudakaru gomadasu datsemarkan yarima furna atare dakarun sukwarma ihu su afkamasa dankari wani aiki saimeshi tabbas jarumta baiwace domin haduwan farko tashin farko yarima furna yafarke tunvi mutunbiyar yakai wawan kora yakillekawunan ragowarbiyardin dankari atare dakarudubu sukaikukan kura sufadama yarima furna shima yakifu akansu tamkar saukakkiyar annoba yarika daddatse kawunansu yanafallefalle dasassan jikinsu sarkin yaki kannan yafusata yakwarara ihu yai umurni aafka bakidaya,bakidaya dakarunsa sukaigunji suikan yarima furna indashima yakwarma ihu yatunkaresu fatilla jaruma suhana fatil dasarauniya adya dakanta sudafama yarima funa wayyo nantake abude kasuwan rayuka arika dillancin mutuwa cikin kankanin lokaci su yarima furna sukararda daukacin dakarun sarkin yaki kanna yarima furna yadubi sarkin yaki yacekai tsinanne shin inadakarunnaka inakarfinka ina,izzarka,amaimakon suga tsoro a,idanun kanna saikawai suga yakama murmushi can yafara dariyarmugunta,kai sarauniya adya tadakamar tsawa kaiwawa mutuwarka kakema dariya koko kahaukacene lallaikasani ayau zakarabuda duniya tsit sarkin yaki kanna yatsuke fuskarsa yadaina dariya yacebahaukacewa nayiba kunakema dariya domin lokacinku yakare mutuwarku nadabdakarusowa sarauniya tadakamar tsawa,shima yadakamata tsawa yacekai tsinannun kabilu shin inbakwa gani bakujin sautine koko kunhaukacene yadagamurya yaceto kukasakunnuwanku dakyau zakuji sautin tahowar mutuwanku dankari kodafunarawa sukasa kunni sosai saisurikajin kasa nagirgixa sufarajisautin takundawakai maras adadi tako ina nanfa furnawa sufarararraba idanu dankari,kura sufaragani natashi gabasdayamma kududa arewa dakaru sukebarkowa TAMKAR FARIN ANNOB
#TAKOBIN*IZZA6B
Turkashi tamkar gayyan tururuwa kamar farin annoba haka dakaru surikabarkowa tako ina gabasdayamma gudu da arewa sukarika tuttudowa yawansu yafikarfin irga domin sunxarce kudanxuma ayawa sukaima kabilun funari da ira tabdijam tsananin yawan dakarun saida yakarya zuciyar funarawa takesusaduda surasa kwarin guiwansu batareda ancemusu komaiba sukazubar damakamansu alamun sunmika wuya kawai yarima furna da fatil suhana da fatilla basu karayaba kumabasuna tsoransu afiliba amma tabbas akarkashin zciyarsu suntabbatar basudamafita ganin kabilun funari sunaneman mikawuya sai furna yakwarara ihu yanacewa aafurnawa kadamusallama rayuwammu gamakiyammu mudauki makamammu mugwabza damakiya domin mutuwa dolene sarauniya adya tace aadan uwana kasani baxamu iya komaiba awannan yaki lallaikoda munjadaga tofa acikin dakiku kadan wadannan dakaru zasumurkushemu saboda haka ina umurtanka kaida abokanka kuxubda makamanku domin gudun dabamafita kwanciya yafishi kalaman sarauniya adya sunkona xuciyar yarima furna yakwarma ihu taredacewa ina ina aimaxa basa karaya kumabasa mikawuya ga abokan gaba domin mutuwa dolene dankari yanarufe baki sai asaki wani ihu datsawa gamida walkiya mairazanarwa dandaxon dakarunnan sukabuda saiga sarki shurkan abisa waninarkeken torangiwa dawasu dubgadubgan dakaru samada dubu dari suma kowannensu nabisa nashi toran giwan dankari wannan lamari yakara riketa funari sannan yakuma jefasu cikintashin hankali sarki shurkan yakaremusu kallo yabushe dadariya akarke yadaure fuska yadakama yarima furna tsawa kai karamin jarumi yauce ranan mutuwarku tabbas awannan daji zankasheku bakidaya sannan inkone gawawwakinku inwatsa tokarku abahar maliya domin tabbatar dashafeku adoran kasa, yarima furna yakurama sarki shurkan idanu tamkar maikokarin ganowatacuta ajikinsa kwatsam yakece dadariya tamkar zararre yanadariya yananuna sarkida yaryatsansa akarke yadaure fuska yadakama sarki shurkantsawa kaiwawa kadauka kare zaiji tsoran kyanwace koko kura zataguduma karene ko girman daji zaitsorata ZAKI NE yadagamurya SH
#Takobi
Izzah--6C
Dankari jinkurarin yarima furna dacikabakinsa yasa sarki shurkan yafusata yadakama furna tsawa yacedakyau namijin fama tabbas kanunamin tsaurin idonka dakafewarka ammayanxu xamukure jarumtarka mukawo karshe xuriyarka agabanka bakumazaka iyakomaiba sarki shurkan yadagamurya yaceda dakarunsa mazaje kudau seti atare dakaru samadamiliyan daribiyu sutabe bakadakwari su auna daukacin kabilun funari umurni kawaisuke jira suima furnawa ruwan kibau kwatsam akwatsatsa wanitsawa dawalkiya mairaxanarwa sannan wanifarinhayaki yaturnuke ko ina harwani baya iyaganinwani tabdijam kabilun funari sukasance cikin tsoro dafargaba natsawon dakika goma kamar kiftawa idanu saihayakinnan yayaye haske yabayyana kawai safurnawa sugadaukacin dakaru sarki shurka suda dawakansu dagiwayensu hardashi kansa sarki shurkan sunkame tamkar gumaka babumai motsi acikinsu,mamaki yakamasu sarauniya adya takalli yarma furna tace jinjina agareka dan uwana kaceci rayuwammu kamar yaddakasaba yarima furna yace aa yar uwata nisam ban,aikatakomaiba cikin mamaki sarauniya adya tacekananufin bakaine ka aikata tsatsubaba yace ina wannan lamari yafikarfin ilimina inazaton wanine yakawomana dauki kafin sarauniya adya taimagana saigawani garjejen saurayi yabayyana yaratsotacikin dakarun sarki shurkan alhalisuna kame,kabilun funari sunyi matukar kaduwa daganin wannan kyakkyawan sarayi maikwarjini dasuffan sadaukan fama baburiga ajikinsa yana sabe dagatari,yarataya takobi gashinsa hargadan baya wani rikitaccen al,amari shine saurayi yayimutukar kamada yarima furna kamarsu daya kamar antsaga kara tabdijam atsorace yarima furna yadubi sarauniya adya yace yar uwa wannan wanene shindama mutagwayene kokodai aljanine kafin taimagana saurayin yakariso garesu yace niba aljanibane mutunne kamarka sunana kumar yacigaba dacewa bamudalokaci kubiyoni zuwa fadar mahaifiyata tanacan tanajiranku furna yakalli adya sukasamagana,kumar yace lokaci yanakurewa kusani kodayaushe sarki shurkan dadakarunsa zasu iya farkawa kuma idanhakantafaru nidaku BABUWANDA ZAIRAYU

#TAKOBIN“izza6d
Koda kumar yagakaman yarima furna da yar uwansa sarauniya adya basuyarda dashiba saiyace kadakuikuskure domin rashin yardanku ga sauran al,ummar duniya shine yajawomuku shiga halindakukeciki yafara tafiya yanacewa inkungadama kubiyoni inkunso kuzauna har sarki shurkan jama arsa sufarka awannan lokacinne zakufahimci girman kuskurenku jinhaka sarauniya adya tacemujetaredashi dasauri subibayansa abaya sukebinsa harsufara hangen wata doguwar katanga wanda akaginatada duwatsun wuta duwatsune wanda inzafinrana yatsananta zakaga sunafeshin wuta kumar baitsayaba kuma baiwaigaba har saidayariski wannan katanga suyarima furna sukariso suna isowa abude kofa yarima kumar yakunnakai cikinbirnin suma furnawa su aukaciki batareda fargababa tabdijam koda furnawa sushiga wannanbirni saisukamu datsananinmamaki abubiyu yabasu mamaki xuwa uku nafarko tsarinbirnin yabasumamaki domin antsarashi dukdayake karamin garine amma akwaimanyan ginegine da dakasuwanni dakuma masana antu irinna wannan zamani abunabiyu shine daukacimmu mutanen wannan birnin mazansu damatansu sunamutukar kamada kabilun funari kaihatta sutaransu basadabanbanci abuna uku yawan jama ar binni domin acushesuke agidajensu,yarima kumar baitsayaba harsaidayakai fadan binnin yanashiga sushiga ananne sukara kamuwa dawani sabonmamaki domin xubi datsarin masarautan irinna masarautansu sannan sarauniyarda takezaune akaragar mulki inkaganta saikarantse sarauniya adyace kawai bambanci dayane itawannan sarauniya tafi adya tsufa furnawa sukaigaisuwaga sarauniya mandiya sannansunemi guri suzauna alokacinne sarauniya mandiya tamike tace barkanku dazuwa yan,uwana jinin jikina tabbas yauranan farincikine agareni tsananin mamakine yakarakama furnawa inda yarima furna yamike yace yakewannan sarauniya waceceke munaji ajikimmu cewa munada

Please Login or Register in order to submit comment