Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

alaka atsakanimmu kitaimakemu kifadamana waceceke sarauniya mandiya tace shinkuna karanta littafan tarihin masarautan funari yarima furna yace ee sarauniya tace tokuntabajin lbr GIMBIYA SAFIRA,KAI DASAURI ILAHIRIN FURNWA SUMIKE,CKN TSORO

#TAKOBIN-IZZA*6E
SARAUNIYAR takalli funarawa tacedakyau daganin yaddahankalnku yatashi nasan kunada tarihin safira yarima furna yace aa kawaidai manyammu sunagayamana cewa antaba wata basadaukiya gimiya acikin jerin yayan sarki FALWAN sarkin funari natara amma taci amanar iyayammu tayaudari jama armu tagudu da yarima malhat dan sarkin kisra nehat yacigabadacewa akullum iyayammu sunamana kashedi dagargadin cewakada muihali irinna gimbiya safira domin halinta abin kyamane acikin jama armu jinkalaman yarima furna sai wannan sarauniya tafashe dakuka maitsanani wanda saidakowa yatausayamata cantaishiru taxubama furnawa idanu tace wato mahaifiyata taceci rayuwan iyayanku amma shine sukemata kallon mayaudariya kuma maciya amana tacigaba dacewa amfadamu karya sannan kukuma kunhaukunxauna tokusani sunana safira, sarauniya adya tace kenan kecekici amanan iyayammu cikinfushi tace to akamme kiceci rayuwammu bayan abaya kinzalunci iyayammu cikinkakkausan murya sarauniya adya tace ba abarmin wasiccin cewa inyakekiba ammadana samu tobabu makawa sainayakeki naruguza birninki intarwatsa ilahirin jama arki, kee yarima kumar yadakama sarauniya adya tsawa ke karamar sarauniya,yazare takobi yace ki,iyabakinki kokuma yanxu kanki yaigare akasa kisani yadda kuke takama dajarumta hakamuma muke takamada ita cewa ku funarine muma funarawane kawai dabi ummu danakune shushabambam nan fada tanemi tahargitse mutanen sarauniya adya suka zare takubba haka dakarun sarauniya safiya sufudda makamai za agwabxa aa yarima furna yaitsawa kowani bangare yajadabaya anamaida nunfashi yarima furna yace jama a ko atambaya kokar aitambaya natabbata mu‘yan uwan junane baikamata mu yaki junaba domin atsari dadoka takabilarmu zubarda jinin junammu babban xunubine da ababen bauta baxasu taba yafemanaba jinkalaman yarima furna saijikin kowa yaisanyi take amaidamakamai sarauniya adya takalli yarima furna tace dan uwa yakamata mubar wannan birni tunkafin watamusifa tasamemu, yace aa yar uwa baxamubar wannanbirniba harsaimunji cikakken tarihin gimbiya SAFIRA,shayi

#TAKOBIN“IZZA6F
Safira taceda yarima furna dakyau dan uwana lallai yanadakyau kujilabarin safira sannan kuyankemata hukunci tacigabadacewa sunan mahaifiyata safira anakiranta gimbiya mandiya itadamahaifinku yarima farma uwansu daya ubansudaya kamar yaddakusani duk wani dankabilar funari jarumine kuma sadaukine musamma yayangidan sarauta tohaka mahafiyata safira damahaifinku farma sukasance awancan lokacin sunetaurari masu haske acikin kabilarmu domin babuwanda yakaisu jarumta da iyasarrafa makami safira da farma sunkasance sunamutukarkaunan junansu tayadda basa iyarabuwa dajuna imbadoleba ataresukecin abinci sannan tare sukefuta yaki hakamahaifinsu namutukar sansu tamkar yahadiyesu watarana safira dafarma sunfuta farauta sudadakaru dubu biyu sunyinisa adokar daji saisuriski wanibabban birni maitarin jama a yawan mutanen birnin xaikai miliyan sittin yarima farma da safira dakuma dakarunsu dububiyu sunyi mamakin ganinwannan birni adokan daji domin basutabajin labarinsaba sabodahaka surabe subidaji sukaucema wannan birni domin kaucema futuna kodasukai nisa sai safira tadubi dan uwanta tace dan uwana shinkanada watamasaniya gamedawannan birnin maibammamaki yarima farma yace aanibantasanin akwaiwata alkarya awannan yankiba jinhaka sai safira tacenikuwa zambincika cikin alkaluman tsafi lallai inaso ingano wani abugameda wannan bakonbirni taketadauka madubintsafinta tasabi sambatu tanagunaguni cantaiwani gurnani tashafi madubin taredakira saxkutu tsulum fuskan aljani surkutu tabayyana amadubin safira tace yakaisurkutu inasonlabari gameda sabonbirnin dayabayyana awannan daji surkutu yace yankabilar hutune jaruman famane dominbasatabo afilin daga yacigaba dacewa yashugaba inagargadinku dakadakusake watafitina tahadaku narantse da ubangin ruwada iska baxaku iya yakidasuba domin sutamkar duwatsune basajin sara kosuka sumakurane afannin yaki,gimbiya safira tacenaji amma meyakawosu wannan yanki surkutu yace rigamar sarautace sarkinsu yarasu shine wazirinsa yaikarfakarfa yahaukaragan mulkinkasar bisa zaluncidacin AMANA,shayi

#TAKOBIN-IZZA-6G
Aljani surxuk yacigabadaba gimbiya safira lbr yace bayan waxiri markaz yahayekaragan sarki huntu saidan sarki huntu yarima shimar yajadaga yahada tawaga daniyyar gwabzawa domin yakarbi karagan mahaifinsa amma saimahaifiyansa takatsemar hanxari tacelallai yasauke makamansa dominmutukar afara wannan yaki lamarin baxaima kowakyauba za axubardajinin maxaje mara adadi xa,amaida yara marayu amaida mataxawarawa sanna ajefakasa acikin musifa mara yankewa jinhaka yarima shimar yafashedakuka bakomai yasanyashi kukaba face yayima mahaifinsa rantsuwa bazaitaba ketara maganar mahaifiyarsaba,saiyadurkusa agaban mahaifiyarsa yace ummata najibaxan yaki kaninmahaifinaba amma nida jama ata baxaxauna akarkashin ikonsaba lallaibaxaimulkemuba zandibi jama,ata muinisa dawannan birni dominxamana awannan yanki xai iyahaifarda watamusifa babba tacebabu damuwa kadibijama arka kajeko,inane amma kadakamanceda kasarka,aljani yacedagawannan ranane yarima shammar dakaninsa shankar sukabar mahaifansu dajama arsu samada miliyan tamanin ahalinyanxu sunashirin xuwa kandaharne ananne sukeso surayu, koda gimbiya safira tajiwannan labari saitace dayardan ubangijin duhu dahaske babu abinda xaihadamudasu harmui wata futana,daganan tacigaba dakewaye daji domin farauta,tabbas kaddara batawuce rananta domin wasu dakaru dubudaya dagacikin dakarun gimbiya safira sunacikin farauta saisukoro wata damisa sunacikin bindamusar saisuga tafadi kodasukarisa gareta saisuga anharbetane dakifiya axatonsu wanine dagacikin jama arsu yaharbeta sabodahaka sukainufin daukan damusa kaiya aisaisuji afarmusu daharbi cikindakikabiyar akashemusu dakaru goma sujadabaya gamida zare takobi darike garkuwa sujatunga alokacinne dakarun yarima shammar su arba in,sufuto kowannensu nasabe dabaka dakwari dayadagacikin dakarun safira yacekaitsinannu akamme xaku farmakemu alhali bamu aikatamuku wani zunubiba tadijam takedakarunnan arba insukara sakin harbi tabbas sadaukaine domin saida sukashe funarawan dubu daya awannan lokacinne yarima farma ya isogurin yaga kisan gillar

#TAKOBIN“IZZA6H
koda yarima farma yaga irinkisan gillan dadakarun yarima shimar sukaima jama armu saiyakwarara ihu yanuna dakarun yarima shimar yacekai aladu tsinannu akamme xakuima jama ata kisangilla yanunasu datsinin takobi cikinkakkausan murya yacenaji anamuku kiraricewa kaifi datsini bayaratsaku yadaga murya yacenarantse dagirma dadarajar kabilata furnawa ayau dolekaifi yaratsa jikinku tabbas yau zantabbatarku dacewa mutuwa dolene kalaman yarima farma yaba dakarun yarima shmar mamaki sabodahaka sudaukixancesa abanxa subushedadariya tamkar mahaukata hakanne yafusata yarima farma yasoke takobinsa yadauko bakadakwari yadana yatabe ya aunabakin daya yasaki dankari tamkar burgu yashige raminsa sururuf kibiyar ta afkabakin dakaren tafasa kantsinanne tamkar kwai kan,yatarwatse gawar banxa taxube akasa dankari tsit tsinannu sukatsuke bakunansu sudainadariyar sukalli gawan dan uwansu sannan sukalli yarima farma, yaimurmushi yace kaitsinannu kundauka baxakumutubane kunatsammanin kungagari mutuwane randakarun yaaci sukwarma ihu sunufi yarima farma ahassale danufin suimar kisan gilla wayyo tabbas karo damaza badadi domin kafin sukariso gareshi yaharbe mutunbiyar,suna isowa yamaida bakarsa yaxaro mashi tamkar futannunfashi yasoke idanun dakaru uku yatsire wuyan daya,kar uba airagowan dayan saiyatsorata yajuya dabaya yanakwarma ihu yarima farma yabishi daxummar kasheshi gimbiya safira tace kiris yarima farma yacimma dakaren saimahaifiyata gimbiya mandiya safira, tashiga tsakani tatare dan uwanta shikuma dakaren yagudu babu yadda yarima farma baiyiba tabarshi yabidakaren amma safira tahanashi kaisaida takifa masa mari dalilin dayasa yasaraya kenan sannan yafashe dakuka safira takamashi tarungume tanacewa kayihakuri dan,uwana nima inajin radadi daciwon abinda tsinannunan sukaima jama armu ammafa kasani tabasu babban kuskurene domin mutukar yaki gifta atsakanimmu dasu tofabakawa saisunshafe kabilarmu adorankasa domin sunnunkamu saudubu sunkumafimu jarumta kaiya tanarufe tanarufe baki saigadakarun yarima shimar sunabarkowa)sh

#TAKOBIN“IZZA“6J
Dankari dakarun yarima shmar kamarkasa yawansu yakaimilyan guda sukaimana kawanya kowannensu makami azare tsirara saikyalkyali sukeyi dasauri dan,uwana yarma farma yazaretakobi nace aafa dan,uwa kadamuimubaraza dawadannan shaidanun domin sadaukantakansu tazarcenamu idanmugwabza zamukashe dayawa acikinsu ammakarke zasuinasara akammu sukashemu bamakawa zasufarmaki ilahirim mutanemmu kuma koshakkababu nasan saisunkashe kowasunkawo karshen kabilarmu awannan duniya,tabbas kalamaina sunratsa zuciyarsa kuma sunzauna akwakwalwansa yatabbata baxamukai lbrba take yasaukemakami nidashi mumikawuya ganinhaka dakaren dake jagorantar wannantawaga maisuna zaigun yabushedadarya yaceyadai kunkarayane kunsallamane baxaku iyakafsawa damubane?Mudaibamu tankamusuba saiyai,umurnida akamamu adauremu take abugamana saraka aigabadamu tafiyar sa aguda mukayi mu,isa shemarsu dankari tabbas mutanen jinin samudawane domin girmansu yakagirma yawucemisali sannan tsananin yawansu yakaiyawa tamkar yajuju wamajuju saixaxxare idanusuke adauremu ajikin wanidirkan karfe can abusa kaho gamida dukan watakatuwar ganga saiga yarima shimar yafuto acikin wanikaton tanti shidakaninsa yarima shankar,safira tacigabadacewa awannan ranannenaga asalinkyau dakuma cikakkiyar sura domin yarima shimar da dan uwansa kyawawane nakarshe gasukamanninsu daya banbanci dayane ke afuskansu shine yarima shimar babu walwala afuskansa kaidaganinsa kasan babutausayi ko,imani ataredashi,sabanin yarima shankar fuskansa akwai walwala dasakinfuska daganinsa alamuntausayi ataredashi lokacinda yarima shimar yakaremana kallo saiyadakamana tsawa yacekaitsinannu kunekukashemin dakaru har gomako? Lallai zan azabtardaku tayaddda saikun gwammace mutuwa darayuwa jinhaka sainace aaranka yadade jama arka sune su afkama jama armu sunkashemana maxaje dubuiyu wannan daliline yahassalamu yasamu afkamusu domin daukan fansa yarima shimar yakwarara ihu yanunani yaceke tsinanniya wayeku daxaku daufansa akanjama ata
zamukashe ammakuma ba,akashemua dominhakan girgixankace zata,akuuu
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

#TAKOBIN-IZZA7A
Safira tacigabadabasu yarima furna labari cewa yarima shimar ya umurci dakaru sutafida mahaifiyata gimbiya mandiya da dan uwanta yarima farma kurku aajesu zuwagobe zaiyi tunanin nau,in azavarda zaiganamusu harsairansu yafuta atarkatasu aigabadasu akaisu wanikebabben guri maicike datsaro domin dakarune samada dubugoma yarima farma yadubi yar uwansa yacekinga irinhalindakijefamu acikiko? Dakinbari nakashe la,anannu dakomai yawuce,gimbiya mandiya tace aadan uwana kasani kodanabarka kakashe wadannan dakaru munyi tafiyarmu tofa yarima shimar zaiganomu domin bakaramin matsafibane xaiyi binkice afannin tsafi kuma zaigano masarautammu babumakawa zai afkamana danufin daukan fansa kuma baxamu iya gwabxawa darundunarsaba tabbas saiyahallaka daukacin kabilummu yakone gidajemmu kagakenan karkenkabilar funari tazo burimmu namulkan duniya yagushe anshafe babimmu aduniya,tacigaba dacewa amma indanhukuncinsa yatsaya akammu to iyayammu da yayyimmu kannimmu suntsira sunsamudamarcigaba darayuwa zasucigabada karfafa babban burimmu harwataran mumulki wannan duniyar,koda yarima farma yajikalaman yar uwansa saiyai ajiyayar xuciya yacetabbas kinyi babban naxari kabada rayuwarka domin ahalinka surayu shinecikakken jarumta sucigabadaxama hartsakiyan dare kwatsam suji watahayaniya tatashi acikin kurkukun dankari wani sadaukin mazane yarika sassaban dakaru masugadin kurkukun yanakakkarya kasusuwansu tamkar barnan iska cikin dakika ashirin dakaren yakashe kowa ya isogasu yarima farma dankari koda sudagakai sukalleshi saigabansu yafadi zuciyarsu tabuga bakowabane face yarima shankar dan uwan yarima shimar atsorace mandiya tace kaiyaxakaci amanan dan uwanka akamme xakasa kanka ahallaka yarima shankar yacebamuda lokaci kubiyoni kokuma kurasa ahalinku bakidaya dasauri subishi yabidasu tabarauniyar hanya sufuce ashemar sukaitafiya mainisa sunufi binnin funari saidasuxo kan,iyaka saisutsaya yarima shankar yace ananxambarku kukarisa kasanku domin baxambari dan uwana yakasheku bisa xalunciba kaiya yanarufe baki sai sujisukuwar dawaka
(#TAKOBIN“IZZA“7B)
Yarima shankar narufe baki saiga gayyandakarun funarawa sunkewayesu karkashin jagorancin sarkin yaki hammar koda yarima farma da gimiya mandiya suganecewa jama arsune saihankalinsu yakwanta sudubi sarkin yaki suce barkadaxuwa dirkan funarawa munsamu kubutane adalilin yarima shankar dan“uwan yarima shimar sabodahaka kaimasagodiya kafinyawuce kai sarkin yaki hammar yadakamusutsawa karkumaidani sakaraimana shine yaceci rayuwanku kokune kuceci rayuwansa badamuwata bace kawai abindanasani baxankyaleshi arayeba domin dakarunsu gomane sukashemana dakaru dubu hudu dan yarima farma yafarmakesu yakashe tara daya yatsira shine yayansa yaishirin kasheku,sarkin yaki yakaurara murya yacetsautsayine yasa yarima shankar yaceci rayuwanku daga sharrin dan uwansa gashi yanxu xairasa tashirayuwan ahassale yarima farma yace aa shifa rayuwansa yasiyar domin cetommu akamme za,akasheshi sarkin yaki yacewannan umurnin mahaifinkune sarki mator yaitsawa yace akame yarima shankar dakaru sukamashi sudaure sannansunufi cikin birni lokacinda su,isacikin gari sai awuceda yarima shankar kurku indayarima farma da gimiya mandiya sunufi turakan mahaifinsu sunakuka akancewa abar yarima shankar yarayu amma kemadagas yace wajibine mukasheshi yaimusu gargadi nakarshe cewalallai idanbasu barwannan maganaba tofa zasugabacinransa atare sufuce yarima farma yanufimakwancinsa yanazubda hawaye amma ita gimbiya mandiya saitanufi gidan kurkuku tanaxuwa ta afkama masutsaron kurkukun dasara dasuka tarikakarya kasusuwansu tanadukan kafadunsu takwaci yarima shankar,dakarfi taiwajedashi aguje kafin su,isa shemar su yarima shankar gari yawaye kodasu isa shemar saisutarar babu kowa yarima shimarda jama arsa sunyigaba kwatsam saigawasu jama adaga cikinjama ar yarima shankar xasukai dubugoma sugaisheshi yarima yacemekutsayayi anan alhali jama armu tayigaba dayadagacikinsu yace saninkankane mujama arkane banadan uwankaba munbaro kasarmune dominkai sabodahaka yayinda dan uwanka yairantsuwa babuwata alakatsakaninkadashi saiyaki mumamuyanke alakadashi,
i
#Takobin/izza:7c
Koda yarima shankar yajikalama surja yakumaji alwashinda dan uwansa yarima shimar yadauka cewatsakaninshi dashibakomai saiyaki saiyai ajiyar zuciya yace bakomai nibazanyi gabadashiba domin shijininane saiyakalli gimbiya mandiya yaceranki yadade nagode daceton rayuwata dakikayi saikikoma gida nidajama ataxamubibayan mutanemmu zannemi gafaran dan uwana yarima shimar duk danasan abune maiwahala yayafemin inkuma yaki saikowa yakama kansa koda gimbiya mandiya tajikalaman yarima shankar saitace aininabaro gidane har abada domin natabbata mahaifina dakabilata baxasu taba yafeminba har abada jinhaka saiyarima yace tundahakane zamutafi taredake amma baxambi bayan dan uwanaba dominnatabbata indai yai idobiyu dake saiyaiyunkurin kasheki nikuma baxanbariba hakan zaikawo nidashi mushatalayi mugwabza abindabana fata har abada yarima shankar yakama hannun gimbiya mandiya yace inaso inxaunadake amatsayin matata shin zaki aureni amaimakon gimbiya mandiya taimagana saitaiwani murmushi maikayatarwa yadamkehannun yarima shankar hakanne yasashikuma yajanyota jikinsa yarungume awannan ranan adauramusu aure adaidainanne gimbiya safira takalli yarima furna tacedaga wannan ranace yarima shankar damatansa gimiya mandiya da jama arsu dubugoma maxada mata,sukaitawani gurin daban sucigabada rayuwa har suyadazango awannan birni lokacin dajine babu mutane sai namundawa sunesushare fili sugina gidaje sugina birni susamasasuna fundax sucigabadaryu sunahayayyafa har gimbiya safira tasamu juna biyu tahaifeni asanyamin sunanta safira ko mandiya bayan shekaru hudu takara haihuwa tahaifi dan uwana kumar basumutuba saidasubamu wannan tarihi kuma suntabbatarmana dacewa watarana kabilun funari zasu afka bala,i zasui hijara daga indiya zasunufi kandahar sakamakon farautansu da sarakunan duniya zasurikayi tamkar dabbobi sunkuma shaidamana aduk lokacinda kuzomubiku mutafi tare domin kandahar nanne matabbatarmu gimiya safira takalli yarima furna da sarauniya adya tace yan uwana zakuyarda mutafi taredaku koharyanxu kunajinhaushin,IYAYAMMU

(#TAKOBIN-IZZA7D)
Fada taitsit kowanibangare nasauraron amsarda sarauniya adya zataba gimbiya safira gamedacewa zasutafi tareko aa sarauniya adya tanumfasa tace hakika kakannimmu abaya sunyikuskure domin gimbiya mandiya dakuma yarima shankar basudalaifi suna aturban gaskiya shinema dalilinda ubangiji ya albarkaci rayuwansu basutabe takalli safira tace ku“yan uwammune najini domin damahaifiyarku mandiya damahaifimmu yarima farma uwansu daya ubansu daya akamme zamugujeku tabbas mudaku abudayane xamutafi taredaku domin cikaburin iyayammu jinhaka fadatadau ihu damurnan samunkaruwa inda safira tarugume sarauniya adya haka yarima furna yarungume yarima kumar sunamasu murnada farinciki kaiya ana awannan halina farin cikine saiga sarkin kofa aguje cikin tashin hankali dadimuwa yashigo fada yakwarma ihu hankalin kowayadawo kansa sarauniya adya tadakamar tsawa kaiwawa akamme zakabatamana farincikimmu kayihaukane,sarkin kofa saban yace agafarceni ranki yadade amma mutuwa nahango dakanta tatunkaro wannan birni tabbas akwai babban tashin hankali wanda ka,iya ruguza wannan birninamu kai yarima furna yadakamar tsawa yacekaryane lallaikasani ruwa,iska,mutun ko aljan sambaxasu iyaruguxa birnimmuba Yadafa kafadan saban yace waccebala innekahango sarkin kofa yace rankayadade sarki shurkan darundunansa sunsamu kubuta daga sihirinda yarema kumar yaimusu nadaskaraddasu aguri guda sarki GURAM shine yariskesu awannan hali yakarya sihirin ahalin yanxu tawagar sarki guram da sarki shurkan sunhade guriguda sunxamo babban tawaga tabbbas karawa dawadannan sarakuna al,amarine maigirma domin tamkar gwabxawa damutuwane gabadagaba tabdijam fadataitsit domin babukarya ko xuxutawa acikin kalaman saban ana awannan haline saiga dakaru hudu yan aike daga sarakuna biyu sumika wasika ga sarauniya adya takaranta sakodaga sarakunan duniya shurkan da guram tawagarmu tasauka akofar birninku kunada xabidaya kufuto kwanku dakwarkwatanku kunamasu mikawuya kokuma mu afkamuku mukashekowa mubankama birninnaku wuta dankari hankalin kowa yatashi arasamaitankawa
(#TAKOBIN-IZZAH7E)
Fada taitsit arasamaitankawa don,masifa daba,i sunsauka abinnin andax koda yan sakonnan suga alamun tsoro daxullumi atareda funarawa sairansu yaifari babbansu maisuna dargwal yaimurmushi yace yadaimaxajen fama kuntsoratane inajarumtartaku inadagiyarku lallai idankunaso kurayu kumika wuyaga sarki shurkan shikuma xaibarku kurayu jar uba aiyanarufe baki yarima furna yasatakobi yadatse hannunsa dargwal yakwarma ihu yarima furna yadatse kawunan dakaru ukun suxube kasa matattu jar uba dargwal yakalli guntulallen hannunsa yakalli gawawwakin abokansa yakwarma ihu sarauniya adya tadakamar tsawa tadora kaifin takobinta awuyansa xataja tuni dargwal yasaki futsari awandansa yanakyarma sarauniya adya tasakafa tabankeshi saida yaisama yafado tasakafa tatake kirjinsa taseta idansa datsinin mashi tacekaitsinanne ba jarumtarmu kaketambayaba togatanan annunamaka dan uwana yakashe yan uwanka kaikuma yamaidakai musaki sannan yanunaka jajurcewarmu yabarkada rayuwanka tadagamurya tace jekakafadama iyayan gidankacewa sushirya shirin yaki lallai acikinsu babuwanda xairayu jeka,atsorace dargwar yaibaya jini nadiga yakama dokinsa yahaye,tabdijam lokacinda sarki shurkan da sarki guram suji abinda yafaruda dakarunsu acikin birnin andax saifusata ransuyabaci mutuka ahassale sarki shurkan yamike yace maxaje lallai mukwana cikinshiri domin gobe xamu afkama tsinannun kabilunnan lallai banaso atauyasama dabbar dakecikin birninsuma balle dan ada yai umurni da akewaye birni kwado nawannan birni kar abarshi yafuta kafin gobe,acikin binni kuwa afadar gimbiya safira bayantafiyar dargwal sai safira tamike tacedakyau yan uwana tabbas jinin iyayammu nayawo ajikinku hukuncinda kuyanke yayidaidai tadagamurya tace yaku kavilar funari menene shirinku agobe bakidayansu maxada mata su amsa yaki domin yanci dakare martaban kabilarmu tacedakyau kowa yanada sa,a guda yaje yashirya domin agoba baxamu saurarama abokin makiyimmuba balle dabbar makiya tabbas gobe xa aigirgixan kasa sannan sai ansamar dabolan gawawwaki dakoramani jini SHAYI YA,ISO
(#Takobin“(izza)“7f)
Gari yawaye aske yakarade ko,ina dakarun hadinguiwa sunyi damara sunyisahu sunfuskanci kofarbirnin andax umurnin sukejira kawai sufadacikin birnin domin sukashekowa sukonekomai kwatsam ajikofar birnintamotsa sannu ahakali kofartabude dankari saiga yarima furna yarima kumar gimbiya safira dakuma sarauniya adya sunfuto bisa girdagirdan dawakai tamkar giwaye sunyidamaran yaki tamkar shaidanu sunyi jugum shirim kamar dodanni sukafuskanci dakarun hadinguiwa koda sarki shurkan yagansu saiyasaki linxamin dokinsa yafuto fili yaxodabdasu yakaremusu kallo yafashedadariya tamkar yazare karshe yadaure fusk yacedasu yadai shuwagabannin funari naganku kuhudu inadakarunku kosuntsoratane sunyimuku tawaye,sarauniya adya taimurmushi taceda sarki shurkan kaiwawan sarki kasani indaihar haifaffen kabilarmuce tofa kaifidatsini basa tsoratashi domin mutuwa tamkar uwarmuce tadagamurya tace dakaruu wohoho tanarufebaki saiga rundunar funarawa sunyo waje bisa dawakai makami axare sunakururuwa yawansu yakai dubudari dahayaniya sukaisahu abayan shuwagabanninsu sunamuxurai shikanshi sarki shurkan yajidar axuciyarsa ganin karsashi dakwarin guiwa dayagani atareda dakarun funari domin basui kaso daya dagacikin koso darin dakarunsaba amma yagajisuke kamar suninka jama arsayawa,yarima furna yaceda sarki shurkan kaitsinanne kasani ayaudinnan awannan gurin sai anrubuta wanisabon tarihi cewa tsirarun dakaru funari sunyi ragaraga datarintulin dakarun hadin guiwa karkashin jagorancin babban sarki shurkan da sarki guram,ran sarki shurkan yabaci yakwarara ihu yanamaicew
a maxaje aafka kar uba tamkar farin annoba kamar tashin duniya hakadakarun hadin guiwa sukaikan darun funari, komotsawa funarawa basuyiba kawai yarima furnane kecewa maharba kushirya masu mashi majajjawa masuduwatsun wuta kushirya dankari saidayarage baifi saura taku saba,in tsakaniva sai furna yace afara aikasakon mutuwa xuwaga makiya wayyo atare funarawa sufara sakin miyagunmakamai dangin harbi tabdijam aikamar xubanruwa hakadakarun hadin guiwa kexubewakasa matattu

#Takobin-Izzah 7G
Wohoho tsabar ruwankibau damajajjawa gamidaruwan dutsutsu masu amanwuta da funarawa ke aikama dakarun hadin guiwa saidasama taiduhu wani gefen yaijawur cikin kankanin lokaci gawawwaki suyawaita jini yarika feshi dawakai surika zarya sunakaro dajuna bakidaya dakarun hadin guiwa surude sukidime su afka dimuwa
Surasa hikima surasadabara tsawon dakiku dari uku dakarun funari nama dakarun hadinguiwa ruwan alkaba,i koda yarika furna yatabbatar sunrikita makiya saiyadahannu sama taredadunkule hannunsa dankari sanin aikiragewahala cik dakarun funari sudaina aikawa dasakon mutuwa hakan nafaruwa yarima furna yace maxajen takubba kushirya atare samada dakarun funari dubu arba,in sufudda takubba dagarkuwa yarima furna yacemujee atare susaki linxamin dawakansu sukaifutan burgu su afkama dakarun hadinguiwa daxuciyar fusata dashirin ayitatakare wayyo irinkisanda furnawa kemamakiya abin yamunana kuma yata axxara yarima kumar kisa yakeba sassauci duk inda yajuya saikaga jini nafeshi kawuna naxuba,gimbiya safira tarika kaikoma atsakiyar makiya tarikazarya tanakarya kashin maxaje gamida dukan kafadunsu kisatakeyi narashin tausayi babusassauci atareda ita takashe mahayin doki shima dokin taturashi kiyama waiwai sadauki fatil dakanwansa fatilla sunhada karfida karfe sun addabi makiya sunritsa abokangaba sunasaransu dagatura tamkar sunasassabe cikin dakika dari uku asamarda bolan gawawwaki gamida koramar jini dankari masifa taimasifa bala,i yaibala,i filin yaki yahadu yacakude da ihu dahayaniyar maxaje bakajin motsin komai saikaran haduwan takubba tartsatsin wuta natashi gamida tsawa dawalkiya,adoka gangar rabuwa sakamakon ranataija xatafada tilas kowani bangare yajanye badan yanasoba funarawa sukoma cikin binnin andax,inda dakarun hadin guiwa sukoma sansaninsu kaiyya hakalin sarakuna biyunnan yatashi sakamakon ganin mummunan barnanda akaimusu domin furawa sunkashemusu dakaru samada miliyan biyu sunraunata fiyeda,irga hakanne yatunxura sarki shurkan da sarki guram sukai rantsu da abarbautansu sugulamma cewa gobe,,,
(#Takobin“izzah“7“I)
Sarki shurkan yairatsuwa dagunki barduba agobe sai yakawo karken kabilun funari inda yai alkawarin bada dinare dubu gaduk jarumin da yayankomar kan yarima furna ko sarauniya adiya,haka shimasarki guram yasanya dinare dubu gaduk jarumin da yayankomar kan yarima kumar kokan yar uwansa gimbiya safira mandiya tabdijam wadannan alkawura sunhaukata maxaje indasurinka wasamakamai sunacin alwashi gamida daura damara, acikibirnin andax kuwa furnawa sunkasance cikin farinciki dukda sunyi asaran maxaje amma in,ahada dadakarunda sukashe bakomaibane sabodahaka yarima kumar yasa abude taska awadata kowada abinci da abinsha bayansamun natsuwa tsakiyar dare akai damara akwanadashirin artabu, garinawayewa ranatafito sai adoka gangar mutuwa abusa kahon ajali tabdijam tuni dakarun hadin guiwasunyi sahu cikin bakar damara dajar tuta kafin sugama natsuwa saikofar birnin andax tabude saiga dakarun funari nafitowa tamkar gayyan turururwa sunafutowane cikin kwarin guiwa dasarai danasara nanfa akaitija tija afuskanci juna afara harara dakunkunai tabbas akwai kudiri axuciyar maxajen fama da alamu sunkosa afara dillancin mutuwa wohoho sarki shurkan yadagamurya yace yaku funarawa tsinannu tambadaddu kusani

Please Login or Register in order to submit comment