Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dukkansu kyawawane ajin farko Amma alyasat yafisu kyau domin kyawunshi na dabanne Kuma da shi da Yusuf sun ɗan fi lateep tsayi shiko yafisu jiki... alyasat kuwa yafisu mird'ad'd'in jiki duk da suna ko wannensu ba baya ba...ahakan suka fita daga gidan cikin tafiya irinta majiya k'arfi masujida kansu way'anda hutu da nera suka gama ratsajinin jikinsu....suna fitowa kowanne yaranshi ya shiga suka taso tareda bud'e musu motocinsu suka shiga ahakan suma duk suka shiga tare da barin gidan tsiyace kamar yadda suka saba tare da d'aukar hanyar filin jirgi...!




*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal 👌 ga duk me buk'atar complete kuma 700 Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan number 👉 07037092176 kokuma kikira wannan number 👉 08107819124






Autar Alheri ✍️


🚀 *SOLDIERS FAMILY*🚀
(Romantic novel)


*By Dr Yasmeen Ahmed*


Autar alheri ✍️


Page 11&12

__"suna Isa jirginsu yatashi zuwa Dubai..Koda suka sauka sunsamu mota samada 10 najiran saukarsu domin lateep yasarda dazuwansu wa yaransu dakenan sojojine cinjim a wurin suna jira karasowar iyayen gidan nasu...cikin takonsu na izza da tak'ama suka sauko daga jirgin zuwa cikin motocinsu Amma kamun suk'arasa duk inda sukawuce se an busu da kallon birgewa musamman Mata jikake kawai ana fad'ar wow abun gwanin Sha,awa....mota d'aya suka shiga su duka ukku inda sauran zugar mitocin suka take musu baya tareda halbawa akan kwalta.

Acan gida kuwa perlon ammy cike yake da matasan gidan musamman yaranta dake kewaye da ita suna kuka domin yau sunwayi garida wani abun mmki atareda ita Wanda yak'ara daga hankalinsu...zaune take kawai ba ko motsi numfashinta kawai zakaji ka tabbar tana Raye Dan murmushin datakeyi yanzu Babu idanuwanta sun kafe wuri d'aya...wannan abun baƙaramin daga hankalin ahalin gidan yayiba....tinda suka doso gidan gabanshi kek'ara tsananta fad'uwa zuciyarshi se tsinkewa takeyi Amma bazaka iya gane hakanba sabida bebari abun ya bayyana a face d'inshi ba....da mugun gudu motocin suka yanko babban titin stet d'in suna rabka uwar jiniya wadda kebada shedar zaratan samarin gidan sukawo ziyara.

Cikin tashin hankali daya bayyana a fuskar kowa dake wurin habibbty takalli suhaif tareda fad'ar kid'auketa amarda ita bedroom d'inta Kuma kuyi k'ok'arin Dede face d'insu karsu fahimci wani abun kamun musan abunyi Dan Allah kundai San waye alyasat basena gaya mukuba...Aiko cikin sauri alhassan yad'auketa kamar yad'auki baby yawuce da ita yayinda sadam yayi saurin Kuna tv kana kowanne yayi k'ok'arin dedeta natsuwarshi.... najeeb yace mukirkirin wani abun Wanda baze Bari yagano akwai wata matsalar ba... gaskiya kam domin dasun gammu hakan sesunyi tinanin wani abun cewar Fahad... suhaif yashare k'wallar idonshi kana yace kawai Idan suntambaya ma,iya cewa Muna meeting ne akan auren su yaya sadeeq..."eh to hakan ma yayi cewar sulaiman Wanda ko Baki berufeba suka shigo perlon.

Mik'ewa duk sukayi suna tin k'arar Yan uwannasu tareda shiga rungumarsu suna musu sannu dazuwa...Amma alyasat kamun wani yasamu zarafin ganinshi yawuce bedroom d'in ammy acikin sauri batareda yagaisada kowaba Kuma ba Wanda ya lura da hakan se Yusuf da Kuma habibbty sekuma Al, Hussain dayaje rungumarshi yakauce...Amma dai bawanda yace komi acikinsu.


Zama sukayi dukkansu anan perlon kamun lateep yace lpy kuwa naganku duka part d'in ammy? Mike faruwa ne? Murmushi ya shareef yayi Yana fad'ar bakomai fa kawai muna ɗan tattaunawa ne...da Ido yakafeshi kamun yace Anya kunada gaskiya kuwa? "Eh munada gaskiya Mana Yaya lateep suka had'a baki wurin fad'ar hakan...kallan juna akayi tsakanin yusif da lateep kana suka girgiza kansu irin akwai wata ak'asa d'innan kamun yusif yace akanme kuke tattaunawar?

Akan bikinsu Yaya shareef Mana suka koma fad'a atare kamar masu jiran tambayar? "Humm yy kyau suka fad'a atare suma domin Basu yadda ba.....alyasat kuwa yanashiga yaganta kwance alrufeta da blanket yaje yashafa fuskarta tareda Kura Mata Ido nawani Dan lokaci kana yamanna mata kiss agoshi yafito dudda jikinshi nabashi wannan bacci bana lpy bane Amma koba komai yad'an samu sauk'i aranshi tinda yaganta..

Da kallo duk suka bishi daya fitodaga bedroom d'in shiko ko kallan inda suke beyiba yakama hanyar bedroom d'inshi.."haba mijin bazakazo nagankaba konaji sanyi hakan akeyine cewar habibbty tana dubanshi...tsayawa yayi kamar karya jiyo sekuma yadawo wurinda take zaune a perlon yaduk'a tareda rungomota jikinshi Yana sauke numfashi cikin cool voice d'in yace I miss you my sweet granny... Miss you too mijin kunzo lpy? Tafad'a tana goge k'wallar da taciko Mata Ido na tausayin yaran...Kuma tayi hakan akan idon Yusuf...sun jima ahakan kamun yasaketa Yana mik'ewa tsaye hakan yabawa dukkanin Yan uwannashi gaisawa dashi hakan suka rinka rungumarshi d'aya bayan d'aya har suka gama shiko idonshi na Al, Hussain domin tinda yarungumeshi yaji yadda zuciyarshi kebugawa hanka linshi be kwantada hakanba sedai kawai yashare domin yayi duk iyayinshi na su had'a Ido yaki yadda hakan yak'ara tabbatar da zarginshi na akwai abunda ke faruwa...ahakan kowa yawatse domin suna yayun nasu wuri sunyi wanka suhuta kamun aci abinci sai su gayawa yayan nasu abunda kefaruwa domin suhaif yace, "bazaiyu su biye masaba... dukkansu ukku anan part d'in ammy sukeda dakuna jere na Yusuf ne afarko na Alyasat a tsakiya yayinda na lateep karshe acan sama Kuma suke tareda abbe d'insu hakan yasa dukan iyayensu Mata basu gansuba sedai sunsanda zuwansu tinda jiniyarsu tayi shelar shigo warsu stet d'in..!



Mama

Tinda wannan matar tatafi da ita Bata ajiyeta ako inaba se a k'asar Ghana acikin wani jeji me girman gaske bayan gimbiya halila ta,jiye mama taje masarautar su tasamo wasu amitattun kuyanginta su 4 tazodasu gunda ta,jiye mama bayan tamayarda wurin kamar war k'aramar rugar fulani sabida kada mamar taji tsoron zana anan...kallansu tayi kamun tace kuzauna da wannan yarinyar anan domin kuyi tsaronta Kuma kud'ebe Mata kewa kamun maheer da maheerah sudawo sune ke kalada ita Kuma kunsan ayanzu basanan bazeyu tazauna a masarautarmuba tinda ba jinsinmu d'aya ba Kuma banaso wani abun nata yacanja daga bil adama wannan ne yasa nakawotanan kokama Yara kanana kamarta kuyi k'ok'arin sama Mata abunci da abunsha irin nasu karkuyi wanj abunda zataji tsoronku Kuma bazaku samu matsala da itaba da ta sabada twins sabida hakan kukiyaye Idan kunga wani abun da be muku ba kuyi gaggawar sanardani..."angama ya shugabarmu yadda kikace hakan za,ayi insha Allah..."to ngd sosai ku kula domin wannan yarinyar bakamar saura Yara bace amanace awurunmu...insha Allah zamu kiyaye... Allah yasa gimbiya halila tace tareda duk'awa ta shafa kan mama aiko tabud'e idonta tana kallonsu.... murmushi gimbiya halila tayi kamun tace ZARAAH kinga inda zamu zauna yayi Miki? Kai mama tad'aga tana murmushin kamun tamik'e zaune tana kallan yammatan dake kewayeda ita kyawawa dadu kamarta... murmushi suka Mata itama tamaida musu kamun hankalinta yakoma gun maganarda gimbiya halila kemata...kinajinako zaraah Kinga way'annan kawayenki ne kamun su bibibo d'inki sudawo zasu naunadake kinji ko duk abunda kikeso kigaya musu zasu Miki Kuma idan kinasan ganina kigaya musu zasu kirani kinji....Kai mama tad'aga tana murmushin itama gimbiya martani tamaida Mata kana tamik'e tabar wurin ko minti biyu batayida tafitaba tadawoda abunci tabawa mama bayan taci ta koshi suka shiga fira tsakaninsu gimbiya halila batabar wurinba seda ta tabbatar hankalin mama yakwanta dawurin hartayi bacci kana tayiwa kuyanginta sallama tatafi...haka mama taci gabada rayuwa wacikin wannan jejin tareda aljanu Wanda takeyiwa kallon mutane domin sundebe Mata dukwata kewa dazata dameta sune abokanin wasarta sune malamanta sune iyayenta sune komai nata Kuma gimbiya halila nazuwa lokaci zuwa lokaci tana ganinta rayuwa tayiwa mama dad'i sosai domin batada sauran damuwa takan fita yawo itada kawayenta suzaga cikin jeji da jikin gari sukan siya Mata duk abunda tagani tace tanaso ba,abunda ke wahalarda ita se kewar eggo d'inta Idan tatunata tazauna tayita kuka dakuga hakan matsala ne arayuwata sekawai suka gayawa gimbiya halila atakeko tashafe Mata tinanin kowa nata arayuwarta Bata tinawada eggo da mahaifinta setazo sallah shima sabida tamusu addu,ane take dawo Mata da tinaninsu awannan lokacin....watanni sunja azaman mama acikin k'asar Ghana cikin wannan bak'uwar rayuwar...yau jimu,a tinsafe tatashi tana Sha,awar Shan fura..mero ce tashigo cikin bukkarsu taganta zaune tace mama miyafaru ne kinayi shiru? Allah fura nakeso mero..."ahh to shine zakiyi shiru banajena kawo miki...""nidai zanbiki yau kwana hud'u fa bamu fitaba... murmushi mero tayi kana tace to shikenan zomuje inasu Biba ne? Mama ta tambaya...duka suna waje muje duk semutafi tareko? "Eh to muje..fita sukayi suka Sami su Biba din duk suka dunguma cikin gari inda mama ke kallon tafiyace bame nisaba Amma abunda Bata saniba tafiya wunice da kwana in ak'afa zakayita itace su mero ke gajarta Mata take ganinta hakan...bayan sunje sun siyo furar sundawo sunyi nisa atafiyar cikin jijejin domin sunbaro cikin gari tafe suke suna firarsu kamar wasu sa,anan juna...juyama mama tayi nata yiwa dija gwalo domin sundan yimata nisa Aiko idonta asauka akan wani mutin Yana tafiya Yana tangad'i kamar Dan maye kamun ya yanke jiki yafad'i awurin...Ido tazaro tana cewa dija duba bayanki wani yafad'i duk atare suka juya domin atinaninsu wani jinsinsune sekuma sukaga mutinne Shi to Amma waye wannan mutumin miya shigoyi a jeji kodaiba mutumin azzikibane kamun suyi wani yunk'urin tuni mama taruga da gudu wurinshi tana tallabo kanshi kyakkyawan mutinne fari kal sedai kallo d'aya zaka masa kasan ba bahaushe bane koma wahala da tagayarar rayuwa nataredashi bud'e idonshi yake k'ok'arin yi yakasa se bud'ar Baki yakeyi alamar yunwace takassarashi cikin sauri takarb'i furarda hannun mero tabud'e robar tareda Dora masa abaki Aiko ba musu yabud'e bakin Yana kwankwad'a kamar ba,acikinshi take shigaba atake yashinye cikin sauri biba yak'ara Miki Mata wata domin tana karb'ar ta hannun mero biba Takoma takarb'o wata abunka aljanu masu saurin iska😂

Seda yashinye tass kana yashiga sauke ajiyar zuciya tareda k'ok'arin bud'e Ida nuwanshi akuma Dede wannan lokacin gimbiya halila ta,iso wurin saka Makin kiranda dija taje tayi ganin abunda mama keyi...kallon dattijon tayi tsab kamun race baba miyakawoka jije? Amma shiru beyi maganaba se Ido kawai daya bita dashi... d'agowa tayi tana kallon mama kamun tace zaraah wannan bawan Allah akwai sihiri me matuk'ar ahad'ari ajikinshi baze iya maganaba har se ankaryashi...kallanta mama keyi kamar zatayi kuka tace bayada hankaline mommah domin hakan take Kiran gimbiya halila... murmushi tayi kamun tace da hankalunshi zaraah sedai besan abunda yake daidai ba da Wanda ba dedeba Kuma besan wayeshiba....ayya mommah kitemakeshi mana😥 kanta gimbiya halila tashafa kamun race kinaso natemakamai ko? Eh tace cikin sauri... murmushi gimbiya halila tayi kamun tace to kuje dashi gida kedasu mero zasu tayaki ki kuladashi Amma maganar kariyar sihiri sedai Idan su bibibo d'inki sudawo domin seda sa hannunki za,a iya karyashi wannan Kuma seda Amin cewarsu kin yadda? Eh nayadda mommah...to shikenan tashi kuje gida zamuzo taredashi semungani nudaku waze Riga zuwa☺️ murmushi mama tayi kamun tarungumi gimbiya halila sabida harin ciki domin hakan kawai taji tanasan tsohon...itama gimbiya kiss tayi Mata agoshi kana su mero suka jata suka tafi itako gimbiya halila tashafi fuskar wannan tsohon atake baccin wahala yadaukeshi kana tad'aukeshi tare da kaishi inda mama kerayiwa dama bukka ukku ce awurin ta sakashi a d'aya kana ta zauna tana jiran isowarsu....




*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal 👌 ga duk me buk'atar complete kuma 700 ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan number 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan number 08107819124






Autar Alheri ✍️


🚀 *SOLDIERS FAMILY*🚀
(Romantic novel)


*By Dr Yasmeen Ahmed*


Autar Alheri ✍️


Page 13&14

__"ko da suka K'arasa acan suka Sami gimbiya halila bayan tayi musu duk abunda yadace kana tayi musu sallama ta tafi...bawan Allah bai tashi ba saida yashafe awa biyar 5hr Yana baccin wahala kamun ya farka, mama na gefenshi ta zabga uban tagumi tana kallanshi ganin yabud'e idonshi Yana k'ok'arin tashi zaune yasa mama temaka mishi ya tashi tare da d'aukomai ruwa tabashi tana fad'ar sannu Abba gashi kawanke bakinka sekaci abunci...shidai da Ido kawai yake binta Kuma beyi abunda tace ba ganin hakan yasa mama zuba ruwan ahannunta takuskure bakinta tare da janyo hannunshi shima ta zuba mishi, ba musu ko yayi yadda tayi sai da ya wanke bakinshi sosai kana tabashi abinci aiko kamar jira yakeyi yakarb'e dasauri yafaraci...Ido mama tazuba masa sai da ya cinye tass kana tabashi ruwa yasha abun mamaki sai kawai taga yana Mata murmushi itamayi yimasa tayi kana tafita gunsu biba...tin daga wannan ranar mama ke kula da Dan tsohonnan Kuma betab'a yunk'urin gudu ba ko cutadda ita Kuma duk zamanda suke shibetab'a ganin su mero ba ko gimbiya halila dake kawo musu ziyara Shi mama kawai yake gani itace cinshi da shanshi har sallah ma yanzu sukeyi tare abun gwanin Sha,awa tad'aukeshi kamar mahaifinta..!


Dubai

Fitowarshi kenan daga wanka Yana goge jikinshi yajiyo sallamar Suhaif daga perlon jallabiya ya janyo ya saka tare da boxes d'inshi kana yace ya shigo shiko ya zauna gefen gado Yana shafa manshi...shigowa Suhaif yayi ya tsaya Yana kallonshi jin anshigo anyi tsaye kuma ba,ayi magana ba ya sakashi d'agowa yana duban k'ofar Ido yak'ara bud'ewa sosai Yana kallonshi ganin idonshi cike tab da k'wallah...Baki yabud'e zaiyi magana sai kawai Suhaif ya fad'a jikinshi tare da ƙanƙameshi yana sakin marayen kuka..hankali tashe Alyasat ya shiga shafa bayanshi yana me karanta duk addu,ar da tazo bakinshi domin yasan tabbas ba lafiya ba?...bai hanashi ba kuma bece komai ba sai da yayi me isarsa kana ya d'ago yana kallonshi cikin muryarshi data disashe saboda kuka yace, "Yaya Sat ammy Yaya sat Miyake faruwa damune da iyayenmu abbe ya Bata ammy takwanta ciwo yanzu kuma abun sekara tsananta yakeyi" kasa ƙarisawa yayi saboda d'agowar da Alyasat yayi masa da ƙarfi Yana fad'ar, "me yasami ammy? Wani abunne yafaru? kuka Suhaif yakoma sakawa kamun ya bashi labarin yadda suka sami ammy a yau cikin tashin hankali Alyasat ke maimaita kalmar, "innalillahi wa innailaihhiraji un" yanayi yanajin abunda ya tokare masa zuciya na faɗawa sunɗau tsawon lokaci ahakan kamun Alyasat ya zaunarda shi, ya buɗe baki zaiyi magana kenan Alhassan da Alhusain suka shigo suma ga dukkan alamu kukan sukayi cikin sauri suka ƙarisa wurinshi tare da rungumarshi atare suna faɗar, "I miss you my lovely bro I miss you so much please karka tafi kabarmu ammy batada lpy abbe" shiru yayi saboda hannu da Alyasat ya ɗora mashi abaki Yana girgizamai kai tare da share mai hawayenshi, sunɗau tsawon lokaci ahakan kamun suji voice d'inshi yana faɗar, "kuyi haƙuri ku dena kuka ku kasance masu ta wakkali ga Allah Subhanahu Wata'alah, aduk abunda ya sameku ku tuna cewa duk wani tsanani yana tare da sauƙi muɗauka wannan abun dake faruwa ga iyayenmu jarabawace Allah ke mana" shiru yayi yana ɗan cizar laɓɓanshi (lips) ɗinshi kamun yaci gaba da faɗar, "wannan abun ƙaddarar rayuwar suce bamu isa mu canzata ba muzama masu d'aukar k'addara me kyau ko akasin haka kunji ko? kurinƙa yi musu addu,a itace abunda suke buƙata agaremu adaidai wannan lokacin, Allah ya warware Mana koma miye Dan Alfarma Sayyidina Rasulillah"...

"Ameen ya Allah suka amsa atare" kana yatattarasu duka suka nufi bedroom d'in ammy yadda ya barta hakan suka sameta addu,a sosai suka yiwa mahaifiyar tasu kana suka Kira d'aya daga cikin masu kula da ita domin surik'a kwana tare suko suka fito wannensu zuciyarshi acinkushe.

Fita Alyasat yayi izuwa part d'in habibbty Koda yaje bakowa a perlon hakan yasa yanufi bedroom d'inta nan ma batanan wucewa yayi tabaya domin yaduba kotana lambu sai kawai ya hangi Najeeb zai shiga bedroom d'inshi wata budurwa na biye dashi domin shiko anan yake da d'aki part ɗin habibbty mamaki sosai ya kama Alyasat na mi wannan budurwar ta zoyi d'akin Najeeb ba dai cikin ƙannensu bane to wacece? Wata zuciyar tace masa to Kuma wacece miye ruwanka tinda bakasan abunda ya kawota ba kawai sai ya wucewarsa inda yasamu habibbty acan lambun kuwa..zama yayi akusanta tareda Dora kanshi gefen kafad'arta sai dai bai sakarmata nauyin shiba..shafa kashi tayi kamun tace Alyasat.."uhm ya,amsa atak'aice...shiru tayi nad'an wani lokacin kamun tace ka cigaba da hak'uri kaji Kuma ka kulada kannenka nasan izuwa yanzu kasan abunda ke faruwa da mahaifiyarku ni kai na abun na kwancemun lissafi amma duk tsanani yana tare da sauk'i kaji mijina..kai kawai yad'aga mata domin baiji zai iya magana ba.... murmushi tayi ganin hakan kamun tace, "sai magana ta biyu kana jina kuwa?"

Idonshi yad'an bud'e alamar Yana jinta kamun yakoma lumshesu.."hummm me hali baya fasawa ta fad'a aranta afili Kuma sai tace sai zancen aure kasani ya dace kayi aure Alyasat tinda Kaine babba kodan a samu mace agida waddda zata tayaku kula da mahaif

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

2 Comments On SOLDIERS FAMILY
avatar
fatima-9-4-7

1 year ago

Reply

Tnx

avatar
hafsat-bello

1 year ago

Reply

Complete document

Please Login or Register in order to submit comment