Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

a hankali batare da tace komai ba, fita mami tayi bayan kamar minti biyar ta dawo tace sufito falo, kama hanun ta baby tayi suka fita . sun tarar kowa na zaune falon harda Aliyun ga abbansu shima da'alamu magana za'ayi . lokaci daya idon sahra yaciko da hawaye don i'ta bata saba hakaba ga guri batasan kowaba . muryanta na rawa sosea ta gaidasu tazaune nn kasa gefen baby. Gyaran murya abba yayi yace "to alhmdllh kungade yanda Allah yayi ikonsa akan wnn labari mudai ba abinda zamuce sai dai fatan Allah yasa hakan alkhairi ne ..kuma Allah ya zaunar daku lpy dakuma zuri'a mai albarka." Dawo da dubansa kan Aliyu yayi yace "Aliyu gadai matarka nan, kariketa tsakaninka da Allah inka cutar da i'ta Allah yana gani kuma shizai bi mata hakkinta. Ga matarka nn , kadauke ta kutafi apartment dinka daga baya inkanaso zaka i'ya maida i'ta sabon gidanka..Allah yabada zaman lpy." Daga haka abba yatashi yafita. Mami ma dan nasiha tai masu tatashi tatafi hakama small mom bayabo ba fallasa tayi tashige falonta. Yarage su uku don samha batama fito ba. Aliyu satan kallonta yayi yaga kanta a kasa jiki ba kwari yatashi yace "gud nyt baby!." Daga haka yadau hanyar fita. Tashi baby tayi tasha gabansa tace "yayana yazaka tafikuma ea tare abba yace kutafi." Murmushi ya kirkira yadafa shoulders dinta yace "nayi tunanin zaki rakota ne ea.." "A'a yayana kutafi tare." Tafada tana komawa ciki takamo hanun sahra takawota har gabanshi. Kirjinsa ne yay balain bugawa lakacin dayaga fuskarta cikin i'nda i'nda yace "mu..je!..." Yay gaba da sauri don sosea yakeji zuciyarshi tana bugawa.

Masoyana naga sakon ninku kuma na gde,💖 fatie kema naga sakonki ..amma gaskiyi ban i'ya typing mai tsayi sosea, saidai kuzaba: inrinka muku mai tsayi sau daya a rana kokuma muci gaba da yadda mukeyi. Zabi yana gareku.

View wattpad @habiebahlurv

Beenaf/beelurv👄

*💖SAHRA💖*
*Hot Love💋*

16.....

Jiki a sanyaye tabi bayanshi, sai da tadan d'aga kafa snn ta hangoshi can nesa har yakusa shiga kofa. Yana shiga ciki yabude falo yafada kan kujera yana sauke numfashi, turo kofar tayi a hankali hanun ta na rawa tashigo tatsaya ajikin kofa. Ko inda take bai kalla ba yatashi yashige bedroom yafada kan gadon sa tareda lumshe ido. zabura yayi yatashi yana ware i'donsa tunowa da yayi bedroom dayane dashi , tsaki yayi yakoma yana cewa "zata kwana falo knn!..don banyin kwanan takura!." Ganin tsayiwur bazata kaita ba yasa ta zauna kan kujera ta takure guri daya kamar maijin sanyi. Tashi aliyu yayi yarage kayan jikinshi yashiga bathroom yayo wanka yana fitowa daure da towel yaji an danna bell na falo yana kara. Saurin fita yayi don yasan bazai wuce baby ba kuma indai tashigo taga wnn 'yarinyar falo saitace meyasa yabar ta nan. Tsayawa yayi gefenta batare da ya kalli inda takeba yace "kishiga ciki!." Tashi tayi tashige bedroom shikoma yanufi gun kofar. Budewa yayi yaga baby tsaye hanun ta da babban basket dakuma wani kwali mai dan girma dayan hanun. Wara manyan idonsa yayi yace "rabin rai me kika kawo min haka?." Turo baki tayi tace "yayana meya nakawo muku zakace ..ea yanzu bakai kad'ai bane." " to! Naji!." Yafada yana karban kayan hanun ta. "Yawwa yayana kayan amaryar ka ne cikin wnn!." Takare maganar tana nuna mishi kwalin dake hanunshi . bin kwalin yayi da i'do snn yace "na meye!." "Na bcc man!." Tafada tana bude hanunta biyu takara cewa "kuma yayana kamin alkawari zakasa tai wanka kuma tasa kayan, don naga duk bata saki jiki da kowa ba." Wani makoko ya hadiye snn ya gyada mata kai yace "shknn kanwata!." Murmushi tayi taimishi kiss agoshi tace "gud nyt yaya ,,ka kular min da i'ta." Tajuya tabar gurin. yakusan minti biyar yana tsaye gurin rike da kayan snn yarufe kofa ya aje abincin falo yawuce da kayan ciki. Tana rakube jikin gini har lokacin bata zauna ba sai kankame jikinta takeyi, ajiye kayan yayi bakin gado yace "kishiga kiyi wanka!." Dagowa tayi a karo na farko ta kallesa taga ba site din tayake kallo ba , kallon dakin tashiga yi don samowa hanyar bayin. Tafi minti biyar haka amma bata gano hanyar bandakin ba, Aliyu ransa ne yafara baci yayi mata magana amma ko amsawa bata yiba gashi still tana gurin ..tsawa ya daka mata yace " ke kurma ce i'na maki magana kina tsaye!?." Diriricewa sahra tayi don ba karamin tsawa yay mataba tafashe da kuka tareda durkushewa gurin, hakan datayi ba karamin kara kular dashi yayiba yazo ya fixgota yaturata cikin toilet yarufo yadawo yazauna bakin gado yarike kansa daduka hannayensa. Yafi minti goma a haka snn yadogo ya kalli kayan da baby takowa yadauke su yanufi toilet dasu, murda hanun kofar yayi yaji a rufe yadawo ya ijiyesu yakoma falo. Zirga2 kawai yarinka yi a falon sai bayan kusan minti talatin snn yakoma still bata fitoma. I'tako saida tagama cin kukanta snn tayi wankan ta maida kayan jikinta tazauna abunta. Daukan kayan yayi yaje yafara knocking kafar bayin yana cewa "kibude kizo ki karbi kayannan, inkuma kika bari nakara fada miki saina kakkaryaki na zubda kashinki a bola!." Rawa jikinta yafara tazo tabude kofar,,harara ya watsa mata yaminka mata kayan kanta kasa jikinta na rawa ta karba tarufe kofar. Juyawa yayi yakoma bakin gado ya zauna. Cire kayan jikinta tayi tasa wnn.. rigace wanda dakadan tawuce gwiwa mai santsi gashi hanun bes gareta, bakin mirror taje ta tsaya tana kallon kanta .. rigan yay mata kyau sosea amma batajin zata i'ya fita da i'ta haka. dogon hijab dinta ta maida snn tafito tanata rabe2. Batareda yaga inda take ba yace "kiji falo ki dauko abinci!." Kamar wanda kwai yafashewa a ciki tawuce tadauko abinci ta ajiye gefensa ta kara komawa can gefe tatsaya.

View wattpad @habiebahlurv

Beenaf/beelurv👄

*💖SAHRA💖*
*Hot Love💋*

17.....

Tashi yayi yaje kitchen yadauko plet da cokali da kofi yadauko lemo da ruwa yadawo dakin, zuba fried rice din yayi cikin plet yazuba yankekken vegetable dake cikin wani bowl ya ajiye can gefe tareda ruwa dakuma lemo. "Come nd it!...kuma karkibar ko d'aya cikin plet din!." Ba'alamar wasa yayi maganar. D'aga i'do tayi ta kallesa taga baya kallonta ta tako ta zauna gaban abinci..don rabon dataci abinci tun jiya da dare. Bismillah tayi tafaraci taji dadin abinci sosea don haka taci sosea abinta. L'ek'e2 samha tafara yi tanason fitowa amma gurin k'ota i'na sojojine , tunawa tayi da kofar baya takoma tafice ta k'ofar tayi part din aliyu . tabayan part din tabi tatsaya dai2 window bedroom dinsa tafara l'ek'e2 . sahra na cikin cin abinci taji abu nayawo jikinta ga cizonta dayake, dasauri daga hijab din taga cinnaka nan saman cinyar ta fasa wani uban ihu tayi kan aliyu batareda tasani ba. Riketa kakam yayi yana tambayarta amma kawai cewa take " kacirimin plss... Zafi wllh dan Allah kaciremin..." Kirjin samha ne yay bala'in dokawa jin ihun ta gakuga abinda take cewa, dafe kirjin tayi tafara ja baya tana cewa "nashiga uku ni samha..yaya zanyi da rayuwa ta ? Ina cikin duniya i'na raye aliyu yana kusantar wata mace! .." Hanu tadaura a kanta zata fasa ihu tatuno a i'nada take kuma da zarar tayi ihu securities zasuzo. Ahaka ta rarrfa takoma part dinsu tanaji kamar zuciyarta zata fashe ..kwan tawa tayi kan gadonta tana ayyana irin jarabar dazata jawo musu duka su biyun!. Ganin taki daina ihun sai hauka take masa yasa ya daka mata tsawa "ki natsu nace!." Cak ta tsaya sai hawayen dake zubowa daga i'donta . "meye ya sameki!?." Muryanta narawa tace "wani abu ya ...cijeni!.." Zaunarta yayi bakin gadon yace "i'na gurin, bud'e na gani!." Dago da jajayen idonta tayi ta kallesa taga fuskarshi a had'e bashiri tabud'e mishi gurin. Kurawa gurin ido yayi ko kiftawa babu yana bin cinyar da kallo "smoothy!." Yafada cikin ransa . cinnaka yagani kwance gurin ga yadda ta cijeta duk yayi ja abunka da fara. A hankali yakai haunshi gurin ya dag'e cinnakan yabude window ya wullarta. gaban mirror yaje yadauko wani karamin robber yadawo. "L "bude gurin!.." Yafada yana zama gefenta budewa tayi ya lakuto man cikin robar yafara shafa mata gurin a hankali yanajin wani irin laushi da haushi mara misaltuwa. Satan kallonta yayi yaga idonta rufe sai hawaye dake saukowa, kallonta yarinka yi har saida yaga alaman zata bude i'do snn ya maida dubansa inda hanun sa yake. Daukewa yayi da saurin ganin harya fara wuce cinya yatafi gaba da nn . yatashi ya ajiye man gefen gado yace"ki kwanta!. " tashi tayi tahaye can kuriyar gado ta kwanta ta takure guri daya.. Bargo ya dauko cikin wani kofa yakawo mata yakashe wutar dakin yakoma falo. Zama yayi kan kujeran yafara tunanin ta inda zai fara rayuwa da i'ta , dauko wani bargon yayi ya kwanta kan kujera da wnn shine karonsa na farko dazaiyi bcc kai. Daren ranar bai samu wani ishashshen bacci ba don daya fara yake farkawa kwata2 bayajin dadin baccin. karfe uku yatashi yayo alwala yazo yafara jera na filfilinsa harsaida yaji anyi assalatu snn yatashi yatafi masjid . tareda Abba suka dawo suna dan tab'a hira har abba yake dan kara tunatar masa gameda hakki aure , godiya yay mishi yashiga part din su mami Gaidasu bayan abba yawuce nasa part din. Dakin mami yafara zuwa ya gaidata snn yatashi yashiga bangaren small mom . samha tun karfe hudu tatashi tafito falo tanata zirga2 tana jiran zuwansa ..dama kullum da asuba yake zuwa gaidasu. Tana sanye cikin rigan bacci pink mai tsantsi yalafe jikinta tayi parking kanta batasa hulaba. Tanajin motsin bude kofa tazo tatsaya daf da kofar , turawa yayi kofan tabugeta tai baya zata fadi yay saurin tarota. Fadawa jikinshi tayi tareda dan sakin kara tana da noshi cewa "woyya Allah! ya aliyu ka bugeni a gurin nan.." Tafada tana nuna gefen cikinta. Kokarin taraba da jikinshi yake amma tarikeshi tana kukan karya sai rike gurin take . dafe goshinsa yayi yace "kinga samha! Kiyi shiru ya'isa!." K'inyin shiru tayi sai kara rike gefen cikin ta take tana kara sautin kukanta tace "ya aliyu barifa kaga gurin..am sure kajimin ciwo sosea." Without westing of time ta dage riganta tundaga kasa har kusan kirjinta! Snn takamo hanunshi zata daura gurin!. Fizge hanunshi yay da sauri ya wuce zuciyarshi na bugawa don bata taba mishi irin wnn barikin ba sai yau. Yana gadai small mom yafito ko inda samha ke tsaye bai ganiba yay wuce warsa yafita.Tun daga hanya yafara tunanin ta yadda zai tashi sahra tayi salla, yana zuwa kai tsaye yashige bedroom ga mamakinsa sai yaganta kan sallaya ga alqur'an gabanta tana karantawa cikin kira'anta mai dadin gaske. Jikinshi ne yayi sanyi yakoma falo ya zauna lokaci daya yaji ta burgeshi da wnn halin nata,,,amma bayan wnn ba wani abu kokadan wnda ya burgesa akanta shi baya sonta!. Komawa ciki yayi ya dauko wani qur'anin shima yafara karatunsa harsaida gari yayi haske snn yakwanta. Tana i'da karatunta ta maida Quran din muhallin sa ta nade abin sallan snn ta zauna bakin gado ta rafka uban tagumi tunanin abbanta ya fado mata. lakaci daya idonta suka ciko da kwalla tace . "I miss u abba.." Tafada hawayen na gangarowa. Kuka tarinka yi lokaci daya ciwon kai da zazzabi ya kamata , a haka tadan kwanta bacci barowa ya saceta. Karfe takwas da rabi karan doorbell yatashi aliyu, mika yayi tareda salati yaje yabude kofar . baby ce tsaye again hanunta da kwali dakuma karamin kit, murmushi yayi a ransa yace "baby trouble!." Gaidashi tayi tamika mishi kwalin tace "yayana gashi a matarka!, tai wanka tasa kufito muyi breakfast!." Karba yayi yana kada kai yace "to!,,ta gode!." Wucewa tayi ta tafi shikuma yarufe kofar yadawo falo ya i'jiye kayan kan kujera shiga bedroom. ganinta yayi takure can kuriyar gado ya tab'e baki a ransa yace "kamar wata mage!." Wanka yashiga cikin minti talatin yagama shirinsa cikin wata designer dark blue suit yayi bala'in kyau yasaka rolex watch dinsa da cover shoe yafita falo. Zama yayi gurin kayan yabude kwalin idonsa ya sauka akan pant da bra wasu blue set. Dagawa yayi yarinka kallonsu na yan wasu mintina snn ya ajiye ya daga doguwar riga blue i'tama mai robber...ajiye wa yayi ya daga site din jaka da takalmi daya gani shima yarinka kallonsu don sunyi batukar burgeshi . kit din yabude yaga kayan makeup da da lotions da performs kala2 Snn yarufe ya daukesu duka yashiga dasu bedroom. Shigansa yayi dai2 da farka wanta tatashi ta zaune kanta kasa tace "ina kwana!?." Batare da ya kalli inda take ba yace "lafiya!." Ajiye kayan yayi gaban mirror yace "u go nd fresh up...ga kaya nan!." Yay fice warsa. Tashi tayi tana cije lips dinta saboda yadda kanta ke ciwo tashige toilet don batason tamishi wani abun da zaisa ya daka mata tsawa. Brush tafara yi snn tai wanka ta dauki daya daga cikin towels din data gani a rataye ta daura tafito. Fitowanta daure da towel yayi dai2 da turo kofar dakin da akayi, kirjinta ne yabuga da karfi tai saurin d'urk'ushewa gurin.

View wattpad @habiebahlurv

Beenaf /beelurv👄

18....

Ajiyan zuciya mai dauyi ta dauke ta lumshe idonta snn tatashi tseye ganin baby ne dawata budurwa suka shigo, takowa bakin gado tayi kanta a kasa tadauki hijab d'inta tasaka snn tace "ina kwanan ku..."still kanta a kasa muryanta na rawa alaman tsoro. Rungumeta baby tayi tana murmushi tace" muya kamata mu gaida ki kinga ke matar yaya ne, nd pls ina rok'onki daki saki jiki damu ki d'auke mu 'yan uwa.. banajin dad'in irin haka." Kamar zatayi kuka ta k'arashe maganar hakan yasa sahra dagowa ta kalleta tayi murmushi ta gyada mata kai tace "to insha Allah!."Murmushi i'tama tayi tajuya gun budurwan tace "hawee bismillah zoki fara mata, gacan makeup kit din gaban mirror." Dauko wa tayi ta janyo stool sahra ta zauna kai bab'ata lokaci hawee tashiga yimata makeup. Cikin mintu dabasu fi ashiri ba taimaka light makeup tareda gyara mata gashin kanta lokaci daya ta haska ky'anta yafito sosea ga yadda rigan ya zauna jikinta ya fidda mata shep. Kallonta baby ta rinka yi hakama hawee data sake baki tana ganin baiwan kyan da Allah yayima sahra. "U look Gorgeous matar yayana!." Baby tai maganar tana kama hanunta ta kaita gaban mirror. I'tama kallon kanta tarinka sosea taga tayi kyau ga gyaran gashin da'aka mata yayi bala'in burgeta. "Hawee zaki i'ya tafiya.." Baby tace mata, fita hawee tayi har lokacin aliyu nazaune falo, sallama taimishi tafita. Baby dakanta tasa mata takalmi tai maka rolling yanda style din gaban gashinta yafita takama hanun tace "muje ko, yayana yana jiranki falo." Kallon jikinta tayi taga komai nata ya bayyana sosea tace "sister!, haka zan fita ba hijab!?." Wara ido baby tayi tace "cikin gida fa muke! pls karki damu wuce muje." Suka fice daga dakin. Kirjin aliyu ne zayya bala'in dokawa daya ganta tun daga kafa yafara kallonta har zuwa fuskanta. Ba'amin yafi daukar hankalinsa kamar coca cola shep dinta da manya boos din ta dasuka ciki gaban rigar...wani abune yaji ya fizgesa tundaga kanshi har tafin kafarsa, dasauri yadauke idonsa daga kanta yamike tsaye yafara takawa zai fice baby ta tsayar dashi tace " yayana tare zaku tafi kuma kayi gaba." Kamo hanun sahra tayi tasaka cikin nasa tabude kofa tafice tace tana jiran isowarsu. Saurin zame hanunshi yayi saboda wani irin feeling daya fara kamashi ga turaren jikinta mai dadi jiyake kamar yayita shinshinata. Daurewa yayi ya nuna mata hanyar kofa

1 Comments On SAHRA HOT LOVE
avatar
mariya-4-2

1 year ago

Reply

Muna godiya sosai Allah ya karo basirs

Please Login or Register in order to submit comment