Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kinji now koma gaba mu tafi gida,

" noo ni banason ganin shi yanzu nasan yazo, tafada tana ciro kyakkyawar wayar da tagani a kwali wayar ta mugun yi mata kyau harta fi tata daya fasa, ta kunna taganta akwai layi a ciki da full charge,


Bude wa tayi tareda shiga gallery taga gaba daya pics dinta a ciki tagansu cikeda mamaki ta kalleshi, " yaya Ina ka samu pics dina duka?


" a waya na na tura miki ' yafada yana murmushi, " kanadasu duka how when?
"A wayarki natura tunranar da nakarba ya d'an daga kadan ya ciro wayar shi ya nuna mata screen sever dinshi hoton tane tana zaune daga ita sai have best,


Saurin rungume shi tayi cikeda so much excitement tace " I love you yaya na, " love you more yafada yana kara shigar da ita cikin jikin shi,


Sundauki lokaci kafin ya dagata ya bude motar ya fita yana cewa kema kidawo nan, dawo wa tayi ta shiga yajasu yana mai kallon hanya,


Juyawa tayi ta zuba mai ido domin komai nashi abin sha awa ne tukin ma nashi Abin burgewa ne agareta,
" Karfa ki cinyewa momy yaro da kallo, yafada cikin nishadi,


" da zan iya cinyeka in hana kowace mace kallon ka da naji dadi yaya, tafada tana dafa hannun shi dake kan break din motar,


Yawon su sukasha sosai agarin na minna sun manta da zancen wani gida ma da Abinda ke faruwa kana ganin su kasan suna matukar kaunar junan su fiyeda kima, Sam SAfNAH mantawa take da komai idan tana ganin su tare,





*****************
Tuki yakeyi yana tunanin irin wulakancin da zaiyi wa SAfNAH idan yaje gidan, kamar daga sama ya hangota tsaye a jikin mota a bakin zenith bank dake kan titin tana jiran Abdulkareem da ya shiga
Ya cire kudi a ATM machine,
yaci uban wani burki tareda tsayar da motar jikin shi na mugun rawa is he really dreaming or it is true she is the one?


Fitowa yayi batareda ya rufe motar ba ya karaso cikin sauri yana jin wani irin farin ciki, sallama yayi mata cikeda zumudi yana hamdala, ta dago kyawawan idanun ta ta zuba Mai,


Batareda ta Amsa shiba fuskar ta a hade " oh my god baby is it really you? Oh All I can't believe this ya riko hannun ta cikin saurin domin tabbatar wa,

Cikin rashin Abinyi yafara sambatu " am so so happy oh ya Allah baby do you no nayi kusan hauka saboda ke baby I leave everything saboda ke na dawo nija baby I love you,


Wani irin kallo take yimai his face his voice like kamar tabajin muryar kuma fuskar ma kamar she saw it some ware,


" baby kingane ni? Fisge hannun ta tayi tareda zuba mai ido tace " meye haka zakazo ka rikemin hannu ni bansan kaba, " no baby baki gane niba? Nine muka hadu Auren friends dinmu you remember me!?


"Oh ta tuna da gayen ta kuma matse fuskar ta tace I don't remember, " why nikuwa tun ranar da naganki kike cikin zuciyata and I can do without you baby please give me a chance to prove my love to you,


" You are too late, yaji muryar Abdulkareem da ya hade rai kamar yaki ya matso tareda shiga tsakanin su " how could you, I mean how dare to talk to my wife? Now live before I loose my temper,


Wani irin kallon tsana yakewa Abdulkareem tareda girgiza mai kai " no way baby is not my married inaji ajiki na tawace she mine baka isa karabamu ba baby give me a chance please yafada hawaye nabin chicks dinshi,



Fisgota Abdulkareem yayi ya jefa mota kirjin shi kamar wuta ganin hanun wani katon a na SAfNAH, bai taba sanin kishinta da yakeji yakai hakaba sai yanzu now what up ya ganta da mijin nata yana kokarin rungumar ta,


" am going to die zuciyar shi ta fadamai fisgar motar yayi direct companin su ya nufa da ita yana kaiwa katon building din ya hango motocin brothers dinshi dama shine baije aikin ba yau,


Budeta yayi tafito yayi gaba Abinshi ma aikata nata kallon shi matan wurin kuwa sai wani yanga suke saboda ganin shi,

Tuni itama nata kishin ya motsa ta hade rai tareda saurin matsawa ta rungume shi ta gefe gam tana kara shigewa jikin shi,,

Abdulraheem dake office dinshi yana hango su ta cikin glass din ya zuba musu ido cikeda tuhuma me sukazoyi office kuma tare,?


Yana shiga ciki wata yarinya tayi saurin tasowa ta nufeshi batareda ta damu da SAfNAH ba don taga kama atare dasu wanda tana kyautata zaton karwar shi ce,


" welcome my love tafada tana wani irin juyi, ya d'an kalli gefen SAfNAH domin yaga reaction dinta yaga ta sakeshi tareda rike kugu tana kallon Fatima daga kasa har sama,

Ba laifi she is beautiful but not like her, ta ce " muje yaya, domin ta lura da gan gan ya tsaya a wurin don ranta ya baci,


" my love inata jiranka tunjiya nakiraka kuma baka dauka ba, wani irin kallo SAfNAH ke mata kafin tace, " muna gida tare bazaki ganshiba and muga number da kika kirashi da ita?

Ko ita ce, tafada tana bata disgusting look, jikinta na rawa ta mika mata wayar tana cewa " love I like your sister she is beu........


Komawa sauran maganar tayi ganin SAfNAH ta buga wayar tata da tiles din office din tayi ratsa ratsa,



Ta bude bakinta cikeda mamakin ta,
" gobe ki kuma kula yaya na ke zanfasa ba wayar ba and ki hada yanzu ki kirashi zata shiga, tafada tareda fisgo hannun shi suka nufi kofarda taga anrubuta kareem a jiki tasan shine office dinshi,


Abdulmaleek dake gefe mamaki ne fal a zuciyar shi what is happening under there nurse basu saniba he sow everything kasa motsawa yayi ya nufi office din Abdulraheem yana tunani,



Ko zama baiyiba yace " Brother you saw that? Yeah and I no everything, our brother loves SAfNAH beyond your imagination tun tuni I have try to explain to her I end up introducing my self I try that to make him confess but we are too late naji maganar Auren ta,


Maleek our brother is suffering a lot because of her and what I saw now make me shake saboda as you can see SAfNAH love him too yazamuyi mu taimaki dan Uwan mu?


I love Safnah amma ganin irin soyayyar da yake mata yasa na janye saboda yafini sonta yana sonta sosai maleek idan yarasa ta zai samu matsala me zamuyi?


Jikin Abdulmaleek yayi mugun sanyi.............. 🖊




*Am sorry my fans rashin caji ya hanani yi muku post da wuri afuwan kun san Alkawarin mutanen namu nepa*





09079755120
*Matar Soja*
[12/31/2020, 1:20 AM] Re@l 🖤 K@usy🔐: 🌻🌻
*WA NAKE AURE*
🌻🌻


By FENERH


Free page


*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 Airtel ko kota A susun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*


1⃣9⃣&2⃣0⃣


Suna shiga ta saki hannun shi tareda hade fuska ta matso dab da fuskar shi ta fara magana cike da kishi, " Wallahi bata yiba yaya sam baku dace ba she didn't deserve you, shima hadiye murmushin shi yayi ya fara zuba mata nashi, " ke da kika bawa wani katon banza fuska har yake rike miki hannu nine banida kishi?

"Yaya ai nima ba a son raina bane ya rikeni kuma ai shine wanda muka hadu dashi a wurin bikin su Aisha, " I no him very well Adam amir tun yaron wani Abokin Dady ne nasan shi since childhood but we hate each other,


" d'an iska sosai please karki kuma bashi chance yakuma yimiki magana, " yaya bazan kula shiba bazai kuma gani naba ma ka manta cewar inada Aure bazai kuma nema naba,


Mugun kallo ya watsa mata " nasani and me yasa ni kike bina kina likemin? Bayan Kinsan kinada Aure "oh saboda ki saka min ciwon zuciya yasa kike bina kina fadamin kinada Aure koda yaushe now take this key and leave here right now,


Jikin ta yafara rawa ta matsa zata rikeshi ya daka mata tsawa " don't touch me da hannun da wani katon ya rike kuma ki wuce gida ko ranki ya baci,

"Am sorry yaya na please don't send me away (karka koreni don Allah) you must leave saikin tafi, tunda Kinsan kinada Aure to kidaina bina ki kyaleni kibarni kawai,


" Kinsan bazan sameki ba meyasa kike kara saka min damuwa Kinsan Ina sonki amma kina kokarin cutar da zuciya ta da rayuwa ta baki daya Am trying SAff NAH Ina iyakar bakin kokarina kullum da ciwo nake kwana,

Magani baya yimin aiki ko kadan yanzu Amma kullum kokarin karamin wata damuwar kikeyi, matsawa yayi gab da ita gaba daya idanun shi sun kada saboda damuwa da ciwon Abinda ke cikin zuciyar shi da gangar jikin shi baki daya,
Cikin rage murya kasa kasa ya ce,


"Ina sonki Ina sha'awar ki ciwon ciki zaiyi ajalina soyayyar ki ce zatayi sanadiyar rayuwa ta amma you are not helping matters at all bakyason ki taima kamun sai kokarin karasani kikeyi please do as I want it ki tsaya a inda kike indaina ganin ki ki daina kokarin tabani ki daina kokarin nunamin jikin ki wallahi Ina gudun shedan dake kokarin cin galaba akanmu,


Amfada miki bana son komai ne na jikin ki as you said am crazy about you banason infara Abinda bazan samu ba daga baya, kallon kirjinta yayi cikeda wani irin yanayin tausayi, I love them Ina son komai naki komai naki is perfect

Nakusa gazawa please help me do as I said please please, yafada yana ja da baya tareda d'an ka mata key din yace go house,

Hawayen tausayin kansu ne ya fara wanke mata fuska wani irin tausayi yabata tana hango tsantsar damuwa a idanun shi ita Kadai yake iya fadawa damuwar shi duk fadin duniyar nan tasan gaskiya yake fada tana lura da yanda yake shan wahala duk lokacin da ta shiga jikin shi ko ta tabashi,


Yazatayi( she find peace when ever she hugs him) tana matukar jin dadin kasan cewa dashi bata taba kawo zataso wani namiji kamar hakaba so take mai dabatasan iyakar shiba sonda zata iya bashi komai indai zai zamo farin cikin zuciyar shi zataso samo mai natsuwa koda ita zata cutu,,


Juya bayanshi yayi yadafa kujerar zaman shi yace kitafi me kike jira,?
Da kuka ta juya tafita tana rufe bakinta, tana fitowa taci karo da Abdulraheem, wani irin fadawa tayi jikinshi tasa kuka mai ciwo,

Gaba daya workers din kallon su sukeyi wasu ma suna tunanin irin matan nan ne irin su Fatima masu bin maza suna disga su, riketa yayi yana d'an bubbuga bayanta,


Waje suka fita motarshi yasakata saida ya zaunar da ita shima ya zauna ya tuka batareda yace mata komai ba, har ya isa katon estate din su saida yayi parking space din ya tsaya saida yaga batada niyyar yin Shiru yace " Zainab '

Dago idanun ta tayi da sukayi ja sosai tace " yaya Allah mutuwa zanyi idan ba yaya Abdulkareem na Aura ba please kasa ya sake ni ni yaya Abdulkareem nakeso wallahi Ina sonshi kaga korata yakeyi saboda bayasona,


" brother is right SAfNAH kuma kamar yanda kike son shi shima yana sonki fiye da hakan the you no tun kina karama yake sonki? Abdulkareem yayi dakon sonki SAfNAH lokacin da yake sa ran samunki ya ji kinyi Aure and yanda kike shige mai kina cutar dashi yanada lafiya kullum da ciwon ciki yake kwana yana kokarin kareku daga fadawa halaka,



Saurin sharce hawayen ta tayi ta kalle shi da d'an murmushi mai ciwo, " yaya so baisan meye right and wrong ba bansan meye KUSKUREn cikin soyayyar mu ba I love him Ina son yaya bansan lokacinda soyayyar shi da shigeni ba?


Murmushi yayi ya ce " tun kina karama bakigane bane sai yanzu kin tuna koda kike karama shikawai kikeso mu bakya son mu, saigashi Dady yashiga tsakanin ku ni ba wai naji mijin naki zaizo yauba?

Muje ingani ko yazo ingan surukin nawa,
"Wallahi yaya bazai ganni ba nibansan shiba kuma banason insan shi,


"SAfNAH har yanzu baki sanshiba kuma baki san sunan shiba? " oho ni nadamu dashi ne " hmm sai my triple brother akeso ko, yafada domin yaga tayi nisa kuma d'an sakewar da yaga tayi bayason ta kuma shiga damuwa,


Cikeda tsokana yace " wow my brother is so lucky to have your love shiyasa ni aka mun kafa ko gaskiya d'an uwa mai sa ane samun soyayyar classic girl like Zainab ASHRAB the whole SAfNAH madly in love with my triple brother,


Rufe fuskar ta tayi tareda fita cikeda kunya tana dariya ya biyota yana dariya shima, ganin momy Raliya tsaye da key din mota ta hade rai yasa ta shiga tai tayin ta, " don ubanki Kinsan kinada bako kika fita yawo? Saurin kallon Abdulraheem dake zuwa ne yasa tace " momy yaya Abdulraheem naraka fa,


Saurin matsowa yayi yace " my god SAfNAH karki hadani da mama na kifada gaskiya, d'an kallon shi tayi Alamar roko tace haba mana yaya bakai kace in raka ka ba,


" nasan fitar Abdulraheem ai karkimai sharri zaki ma fadi gsky ne bari indawo zamu hadu dake, saita dawo Abdulraheem yayi mata ta fita su kuma suka nufi gidan momy,

A falon ta samesu ita dasu Amrah,
Amrah tace " At last momy Aljanar tadawo bata shirya komawa cikin d'an ginta Aljanu ba har yanzu ,


Da gudu ta biyota ta ruga itama tace " wallahi idan ma ni Aljanar ce tareda ke ne muke Aljanun don mahaifa daya muka fito dake, " oh to kuzonan zo baby fadamin inda kika fito?

" yaya Abdulraheem naraka momy, '" Ina kika taka shi momy ta tanbaya tana mata kallon tuhuma, tayi saurin Zaro karya tace " munje ya nuna min budurwar shine fa momy,


Khadija tayi saurin dago kanta ta kalle shi da Alamar tuhuma yace " kai kai kai SAfNAH aa karki batamin gari Ana zaune lafiya kifada gaskiya kawai momy Abdulkareem tabi office nadawo da ita,


Zare madubin ganin ta tayi ta kalleta cikeda tanbaya bangane Abdulkareem ba binshi kikayi da motar ku ko yaya?

A motar shi suka tafi momy kuma da badon sunyi fada ba bazata dawo yanzuba,
Sam momy bata fahimta ba kuma bata yarda ba tace " kai can da shrmenku nidai da suriki na yazo da yau sai na bata miki rai don kinsan kinada bako kika fita,

Ya kirani yace bazai samu zuwaba bayajin dadi, ajiyar zuciya ta sauke tareda Hararar Amrah tace ke gobe saurayinki zan raka shima ta ga kanwar mijinta, dariya Amrah ta kwashe da ita tace " inkin so ki rakashi gaida Babar budurwar ma ba budurwar ba munafuka mai hada wuri,



Khadija dai ta hade fuska sai Hararar shi takeyi ta dauka da gaske ne, saurin matsawa yayi kusa da ita ya zauna murya kasa kasa suke magana baka ko jinsu,

Su SAfNAH suka rufe ido tareda mikewa suka gudu dakin su,

**************************

Kuka yakeyi mai matukar karfi a cikin dakin wani irin Abu ne ya tokare mai kirji " no no no this is not true meyasa zata ce tanada Aure oh my god baby karki mun haka Ina sonki zan iya rasa raina inna rasa ki,

Dafe kirjin shi yayi tareda zubewa kan gadon yana fitarda numfashi mai karfi dakyar ya janyo wayar shi ys kira dadyn shi, dakyar yake iya magana " dady am sick banida lafiya help me ka taimakeni narasa farin ciki na dady kaxo,


Ya sulale a sume, jin yanayin da yayi magana da kuma jin shirun da yayi yasa tuni hankalin dadyn shi ya tashi,

Cikin lokaci kadan yasa aka nemomai hotel din da yake, a sume suka sameshi, cikin tashin hankalin da baya misaltuwa suka kwashe shi zuwa Asibiti,

Dakyar suka samu ya farfado, ya farko da kiran baby don't leave me please come to me, sai sambatu yakeyi, dole aka yimai Allurar bacci,


Shiru Dady yayi sai yanzu yake da yasanin hadin da ya ma yaron shi don haka dole ya nemo mafita bazai yarda yarasa yaron shi guda daya tal ba ya yine domin ya faranta mai rai Amma yanzu yana kokarin fita kunya Alhaji Ashiru ne saboda halaccin shi gareshi yanemi Aure ya bashi ba musu ya zaiyi yanzu yafito ya fada musu wai danshi bayason y'ar su wata can yakeso,?


" he don't have any choice dole yane mo ma danshi farin cikin shi indai kudi na magani, wayar shi ya ciro ya kira matar shi yafara mata bayanin halin da ake ciki itama ta rude tuni tafara fada " wallahi ka raba dana da kadararren Auren da ka hada inba haka ba wallahi ni zan dauki mataki,

Idan kamun sanadin yaro kuma Ina zuwa yanzu Asibitin dole ne zumuncin kaida Alhaji Ashirun wallahi kabashi hakuri Allah hada kowa da rabon shi,
" relaxed hajiya nima nafara tunanin rabasu don bazan yarda inyi hasara ba gwara shi yanada wasu ya'yan,

Gwara dai Alhaji, tafada tareda katse kiran kit,
Number Alhaji Ashiru yakira yana dagawa ya ce " kana gari ne? Yace eh yanzu haka gashi zasu fito da hajiya ma gidan nasu zasuje,

" no Ina Asibiti da shi ciwon yayi kamari harda suma, " subuhanallah muna zuwa yanzun, ko jira baiyiba ya datse wayar, yana jiran nasu,

Kafin ma su momy su iso maman Amir ta iso wurin, mugun hade gira tayi ganin su momy Zainab ta tanbayi mai jiki

Carab hajiyar ta fara sakin magana, " ai Amir Aure yakeso duk shine wannan tashin hankalin da ya shiga, Alhaji Ashiru yayi dariya " aito Abu yazo cikin sauri sai mu bashi matar shi yanzu asan Abin yi da mun sani ma da munzo da SAfNAH ta ganshi,


"Ai gwara da baku zo da itaba kar ta karama dana damuwa don harda dalilin ta yasa yake ciwo ankama an kakaba mai Auren da bayaso sai kace kuna neman kai da y'ar taku,



Wani irin zafi zuciyar momy Zainab tafarayi yanzu SAfNAHr tace ake fadawa magana haka saboda Zumunci da mutunci su basu y'ar yadawo cin fuska,

Cikin sauri ta kalli momyn Amir tace Hajiya sadiya karki zama butulu mana daga Alkhairi sai yazamo cin mutunci waya fada miki SAfNAH tarasa masoyi shin kinsan wacece SAfNAH kuwa to wallahi SAfNAH tafi karfin danki kaddara ce kawai,


" hhhhh ai saiki likawa ya'yan ki naga kinada su ko, Alhaji Ashiru yayi saurin dagawa momy Zainab hannu yace ki wuce mota Ina zuwa,

Tace " yanzu saboda Allah Alhaji haka zansa ido Ana cimin fuskar yarinya inyi Shiru to shikenan ta wuce ranta Abace,


Kallon Alhaji Adamu dady yayi " yace kaji shirmen mata ko Alhaji su kullum basa raina abin magana don haka ni banga Abin tashin hankali ba idan Amir yaga wata yanason Aure he is Allowed shi namiji ne mijin mace hudu don haka ni zan shige mai gaba sai yasamu yarinyar don haka Allah yabashi lafiya ni zankoma,


Mikamai hannu yayi kadaran kadaham, ba wata walwala a fuskar shi dady ko ajikin shi ya wuce, Amota momy Zainab harda kuka harda kukanta tace,

"Alhaji an cutar da yarinya ta yanzu wannan ce zata zamo surukar yata gaskiya da sake,

" toh hajiya Zainab sai kiyi hakuri haka tata kaddarar tazo mata don haka sai hakuri nidai Alkhairi nake ganin nayi kuma bazan janye ba niba mutumin banza bane da za aji nafasa,


Shiru kawai momy tayi Amma abin ya mugun bata mata rai sosai,
*****************
Bayan sati biyu Abubuwa da dama sun faru ta gefen Amir yaji sauki har ya koma gida Abinshi saidai baya wa kowa magana bare aji Ina yarinyar take,

Abin yana mugun tadawa iyayen shi hankali har malamai suke nema a mishi Addu a ko gamo yayi,


Abdulkareem kuwa mugun gudun SAfNAH yakeyi ita kuwa neman shi takeyi ruwa ajallo har wuni takeyi a dakin shi amma ko walkiyar shi bata gani,

Yau karfe tara ta fito wanka taga wayar da ya siyo mata akan mirror din dakinta tana wuta Alamar kira,

Tunani tafara yi waya ke kiranta? Don tunda ya sa Abdulraheem ya kawo mata ita bawanda yakirata don batada number kowa,

Picking tayi a natse tana goge kanta da towel, taji muryar shi, '' bakyaji ko Zainab? Wata irin Ajiyar zuciya ta sauke tace " yaya kana daukar Alhaki na wallahi Ina ka boye?

Ni Ina nan ba inda naje kece dai bakya ganina Amma ni Ina ganin ki a duk lokacin da naso har dakin ki nake zuwa idan kinyi bacci kece ai SAfNAH kokarin jefani kike a halaka,


" yaya ba laifi na bane son zuciya ta nakebi kai kuwa gudun zuciyar ka kakeyi saboda me? Yaya Ina sonka nayi mugun kewar ganin ka please yaya kazo inganka don Allah '

" noo ki kwanta good night ya datse kiran yana kara dunkulewa a akan gadon Tsabar ciwo dama cikin shi kemai ga son ganin ta da yakeyi kamar hauka duk da ko dazu ya ganta a dakin shi itace ys boyewa,


Ciwo kirjin shi kemai Amma wani irin murmushi yake fitarwa idan ya tuna yanda itama take son shi, he loves the way she express her love to him soyayyar da take bayyana mai kara sanya wa yake yana kara nutso a kogin kaunar ta,


Bata boye she is Frank ita she always say her mind ko za a mutu iyakar gaskiyar ta zata fada, I love you my heart desire,

Yafada yana danne marar shi tareda tura hannun shi kasan shi yana kama manhood dinshi da yakejin kamar zai cire Tsabar jarabar da ta matso mai kawai jin muryar ta kawai ya tayar mai da ruwan jaraba,



Har wani irin numfashi yake fitar wa mai zafin gaske, jin hannun mutum mai mugun taushi a saman bayanshi da ya kifa yaji wani sabon tsumi tareda mugun shock na shigar shi,

Yajiyo da sauri ya sauke sexy eyes dinshi akan kyakkyawar fuskar ta tana sanye cikin nighty mai kyau doguwa har kasa hade data Samanta kanta na dauke da net,

Wani irin zabura yayi yana zuba mata ido tareda girgiza kanshi
" wayace Kifito yanzu da daren nan bakyako jin tsoro kuma why did you come,?


Fadawa tayi kan kirjinshi tareda samai kuka" kaine ai yaya Ina son ganin ka kaki zuwa, " runtse idanun shi yayi cikeda jin wani irin shauki mara misali nakara ratsashi,

Ya fisgo numfashi jin bear boobs dinta akan kirjinshi ai wani irin zullo yaji tanayi tareda

Please Login or Register in order to submit comment