Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bah, har zata juyah sea taji anyi horn, matoswa tai daf da motar yana ganintah yay wani shu'umin Murmushi ya saukieyh glass din motarshi, Sallama tai, qasah amsawa yay sabodah irin niyyar dayazo da itah gabadayah yana ganintah sea yaji ta fitah a ranshi, ganin bai amsabah yasah ta juyu ta dawo gidah, tsaki yarima Mujeeb yay tukkuna yaja motansah yay gidah, yana isah kai tsaye bangaren gimbiya mamanshi y nufah, yana isah jekadu suka Farah rafka kirari, ko ta Kansu bai bi bah, y zarceyh gun mamanshi, har qasah y zokonah y gaishetah. Cikin jin dadi da nuna soyayya ta amsah, Mamanshi taceh "Mujeeb, har ynxn wea maganar da mai martaba yay maka? Yarima Mujeeb ya Susa kanshi yaceh "Gimbiya in shaa Allah zan kawotah. Murmushi gimbiya tai tukunnah taceh to Allah y kaimu lokacin.. Daga nan sallama yay matah y wuceh dakinshi
[11/14, 7:30 AM] Kausar LuvπŸ’ž: 1⃣3⃣ Washe gari da misalin 8pm yarima Mujeeb ya qara shiryawa zuwah gidansu Hamna wannan karon kuwah yaci sa'ah tana kopar gidansu ita da wata Yar qaramar yarinya, chak ya tsaya yana kallontah, tasowa tai zata wuceh cikin takun qasaitah, yarima Mujeeb yaceh "Malama Hamna" cikin gadaraa ta juyu taceh "Naam" yarima Mujeeb yaceh "Sunana... Har zea fadi sunanshi sea kuma ya fasah yaceh "sunana Jabir", Hamna taceh "sannu jabir" tana cewah hka ta qara mai zata wuceh, bintah yay yaceh Hamna dan Allah zan tmbyki ne, Hamna ta gyara tsayuwartah taceh ina Jinkah, yarima Mujeeb yaceh "dama tmbyne ko kinada mijin da zaki aurah? Dum!!! Gaban Hamna taji ya fadieyh, Hamna taceh "malam kai kuma daga ina Da zakimin wannan tmbyar? yarima Mujeeb yaceh "dan adam ne daga wannan duniyah, Hamna taceh to banidah amsar baka, hka kawea ta fadah ta wuceyh, amma menene? Gaba dayah jikintah ybatah wannan fah ba an ordinary man bane sabodah ko izzah da kasaitah dayake matah magana akuy alamaun tmbya a ciki.
Murmushi Mujeeb yay tukunnah yaceh "ina nan sea kin dawo" hka kuwah akayi, kasancewar Hamna bata jima bah ta dawo ita dayah babu yarinyar dake hannuntah, Mujeeb na hangotah ya qara gyara tsayuwarshi, har zata wuceh yaceh "malama Hamna one more question pls, Dan Allah kina sonah? Hamna ji tai kaman an aza matah dutse akai, kallonshi tai taceh "so fah kaceh" Mujeeb yaceh eh ko ban muki bane? Murmushi Hamna tai tukunnah taceh eh bakamin bah, Mujeeb Murmushi yay yaceh "ba gskybe bane, na miki kuwah, yauwah inqara maki wata tmbya? Hamna taceh ina jinka cikin izza ta fadamasa hka, yarima Mujeeb yaceh "ko zaki iya auren yan gidan Sarautah? Hamna kallonshi tai tacah "To meye a ciki idan dea inason shi? Ai suma mutanene kamar kowah, saboda basufimu bah,kasancewar babu wanda yafiyh wani a gurin Allah, sea wanda yafi tsoron Allah. tana kammala fadar hka ta wuceh ta shige gidansu, indah yarima Mujeeb yaceh "to aurenki zanyi kuwah in shaa Allah" yana kammala fadar hka y shigah motanshi yay gidah, direct gurin mamanshi y nufah, gaishetah yay ta amsah tukunnah ya Susa kanshi, yaceh "ranki y dade .... Mamanshi taceh menene? Yarima Mujeeb yaceh "zan sanarwah da jekadiyah dea". Mamanshi taceh "Mujeeb ni na haipieyka fah" so bakada shamaki dani kawea fadamin koma menene, cikin jin kunya yaceh dama gamaeda maganar mai martaba ne, akuy wata yarinyah, nan take ya bawah mamanshi labarintah da kuma full address dintah
[11/14, 7:20 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 1⃣4⃣ Maman tashi taceh "To Mujeeb Allah dea yasah Yar mu2nci ceh, yarima Mujeeb ya amsah da amin, yana tashi bai tsaya ko inaba sea dakinshi, babu abunda ke ranshi inbah Hamna bah, gama dama shi ynxn he x totally in Luv wt her, he want to marry her, buh d question dayake going through his mind ix dat shin tana sonshi kuwah? hhhhh c me c Mujeeb da karfin hali, daga haduwah jiyah sea kace wea sonkan? Ai zuciya kala2 ce kowanne dan Adam da yanayin irin wadda Allah yay masah.
Karfeyh 10pm dea2 bayan mai martaba y dawo daga fadah, kasancewar yau kwanan Maman Mujeeb ne, jekadiyah sarki y aiko ta kiratah, ba'a jimabah kuwah ta isah, tana isah ta samu guri ta zaunah, SARKI NE! kawea da iyalinshi, kallontah mai martaba yay yaceh "Ya akayi? Nagah da alamun magana a bakinki ko? Murmushi Gimbiya Maman Mujeeb tai, tukunnah taceh "Ranka y dade ai Mujeeb ne yaceh gamedah maganar da kai masah ta batun iyali, tofah y samu watah, kuma yana sontah, mai martaba y gyra zamanshi yaceh "To Alhmdlh, ynzn ina ne gidansu? Sabodah mu aika mahaipintah yazo, nan take Gimbiya ta fadaamsah address din gidansu Hamna.
Washe gari tunda safe mai martaba ya aika dogarai aka kirah malam halid, babu jirah tare da fadawah,suka dawo, suna isowah mai martaba yaywah fadawa da dogarai umarni dasu tafiyh, hka kuwah akayi suka wuceh mai martaba bayyi qasa a guiwah bah ya sanarwa da abban Hamna buqatarsu
[11/14, 7:49 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 1⃣5⃣ Abban Hamna shiru yay tukunnah yaceh "Ranka ya dadeyh ai yanda kukeso hka za'ayi, Murmushi mai martaba yay tukunnah yaceh "Allah ya sanyawa wannan auren albarka gabadayah suka amsah da amin.. Nan take sukayi sallama indah abban Hamna ya sanarwa da mai martaba cewar koda yaushe fadah ta shirya za'a iyah auren..
Yana fitah mai martaba ya aika dogarawah suka kirah yarima Mujeeb, yana zuwah mai martaba yaceh "to Alhmdlh, munji sakon ka daga gurin mahaipiyarka kuma har mun aiwatar da abunda mukeso, ynxn hka mahaipintah y fitah ya shaidamana cewar y baka itah kuma ko yaushe muka shirya zamu iya shirya wannan auren" Murmushi Mujeeb yay tuknnnah yaceh "Allah yaja da ran mai martaba gdya nake" mai martaba yaqara da cewar "Mujeeb ina so kaji tsoron Allah a duk indah kake" yarima Mujeeb ya amsah da "Da yardar Allah mai martaba" a hka sukayi sallama indah yarima Mujeeb ya kama hanyar zuwah dakinshi cikin zumudi da soyayya sabodah a duniyah ynxn yana matuqar son jin dumin jikin Hamna shin Sonta yake ko yane? Dan ni kausar Luv a iya saninah nasan da cewar idan kana son mutum kana kaunarshi so zakasohi ne tsakaninka da Allah ba sea dan wani abu bah...
A hka Mujeeb ya wuni cikin farin ciki dan ynxn a ganinshi burinshi y kusah cika ko bkomai a duk tym din Dayake buqatar maceh zea samu tunda ga hamna za'a bashi. Kuma ma y hutah da neman Matan banzah.
Karfey 8pm dea2 Mujeeb ya shirya zuwah gidansu Hamna, yana isah baiyyi wata2 bah y aika wani yaro y kirah masah itah, ba'a jima ba kuwah ta fito nasan tabbas Ammu ceh ta korotah, tana fitowah taga Ashe guy din jiya ne wato jabir kamar ynda yaceh matah sunashi, juyawah tai zata komah, yaceh "dakatah! nifah ba wani abu bane ydawo dani bah illlah so da nake muki, ina fatan zaki aminche ki
Aureni, cikin tsiwan tsiya ta kalle idonshi taceh "malam na fadamaka ka kyeleni bana sonka bana kaunarka ko mai sunanka ma bana son gani kagane ko? Murmushi yarima Mujeeb yay tukunnah yaceh to "Wallahi!!! Da yardar Allah sea kin Aureni ko kina so ko bkya so " yana kammala fadar hka ya Shiga motanshi ya tadah y bar unguwar.
Β©kausar luvπŸ’ž
[1/8, 11:33 AM] Kausar LuvπŸ’ž: [11/15, 7:06 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘SARKI NEπŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
Na Kausar M Hassan
1⃣6⃣ Tsaki Hamna tai tukunnah ta shigieyh gidansu, rantah idan yayi dubu y bacieyh, Sallama tai ta samu guri ta zaunah, Ammu ta kalletah taceh "Hamna lpy kuwah"? Kapin ta bude baki tai magana, sukaji sallamar Abbantah, gaba dayah suka taru suka amsah, yana shigowah Hamna ta gaisheshi ya amsah, har zata tashi ta wuceh daki sea y kira sunantah ta dawo ta zaunah, Ammu y kalla ya kalle Hamna yay gyaran murya yaceh "Alhmdlh! A kullum kuma a ko yaushe na kasance mai azaku akan hanya da turba tagari, kasancewar Allah y doramin shugabncin wannan gida mai albarka, ina godema Allah daya bani iko gwargwado nake dawainiya daku, ya kuma qara da cewar "Hamna" Hamna ta amsa da na'am, Abban hamna yaceh "Nine mahaipinki na tabbatah kuma bayan ni babu wani wanda zaki iyah kirah da mahaipinki inba ni kasancewar na kula dake komai kike so dea2 gwargwadon hali ina yimiki Indea hakan bai fi karfinah bah, a yau na yanke hunkunci kuma hukuncin ya shafe wani babban bangare na rayuwarki" Abban Hamna ya niesah ya cigaba da. cewah " A yau na badah aurenki da dan gidan sarki" Dum!!! Taji gabantah ya fadieyh, hawaye suka kwararo daga idanuntah, abbantah ya qara da cewar "Nasan zakiyi tunanin cewa nayi hkne sabodah mi? To badan komai bah saboda Allah yace muyi biyayya ga shuwagabin mu,amma ta hanyar data daceh.
Nasan baki taba min musu bha kuma nasan akan wannan baza'a farah bah , in shaa Allah. Hamna taceh "in shaa Allah Abba zaka sameni mai bin unarninka akaoda yaushe, Abbantah yaceh "Alhmdlh ni nasan da wannan hasalima wannan shine abunda ya bani karfin guiwah na amsawah fada buqatartah, Hamna, ina mai alfahari dake Allah yay miki albarka, hka akaeso kowanne da ya kasance mai biyayya ga mahaipansah... Murmushin karfin hali Hamna tai, Inda mahaipintah yaceh da itah ta tashi ta fiyh, hka kuwah akayi ta kama hanya ta wuce daki, kwanciya tai kan gado, ta fara tunani2 a cikin zuciyarta kuwah tambaya daya ke matah yawo, to wayeshi???? Tabbas komai runtse komai wuya tunda mahaipintah yaceh ga wanda zatah aura shi zata aura in shaa Allah, gama ko bkomai taga ynda jabir zeayyi tunda harda ranshi y gittah akan sea ya auretah.
[11/15, 8:16 AM] Kausar LuvπŸ’ž: 1⃣7⃣ Washe gari da misalin karfeyh 10am, SARKI NE! zaune a fada tare da fadawanshi, mai martaba n,e ke magana da bafadinshi, Inda yake cemasah atafiyh gidan malam halid a sanar dashi, a yankawa Yarinya sadaki zasu biya dan so suke nan da sati 2 masu zuwa ayi auren.
Bafadie ya amsah da "godiya yake,ran sarki y Dade" hka kuwah akayi koda bafadien nan y isah gidansu Hamna Abbantah na fitowa daga gidah, cikin girmamawah suka gaisah indah bafadin nan ya sanarwa da abban Hamna buqatar mai martaba, nan take Abban Hamna yaceh duk abunda fada tayi dea2 ne, sadaki kuma ko nawah fada ta bayar yayi, bafadei yaceh "To Allah yay maka albarka" hka y juya zuwah fadah ya sanarwa da mai martaba amsar abban Hamna. Hka kuwah akayi inda mai martaba sarki yaji dadi sosai..
Karfeyh 10pm dea2 Mujeeb ya shirya tsaf zuwah bangaren mai martaba sallama yay mai martaba ya amsah kasancewar babu kowah,mai martaba dayah ne zaune a dakin, gaisheshi Mujeeb yay tukunnah ya samu guri y zaunah, firah suke sosai tsakanin SARKI DA YARIMA, ni kausar Luv abun burgeni yay naceh dama sarki yana firah hka? Kodayake ai tsakanin da, da ubah sea Allah..
Lokaci mai tsawo suka dauka suna fira, inda yarima Mujeeb yay wa mai martaba sallama, har y tashi mai martaba yaceh y dawo y zaunah, hka kuwah akayi, bayan ya dawo y zaunah mai martaba ya Samar dashi duk yanda abubuwah suka faru, wani dadi ya ziyarci zuciyar yarima Mujeeb, godiya yay wa mai martaba indah sukayi sallama da junah.
[11/15, 8:34 AM] Kausar LuvπŸ’ž: 1⃣8⃣ Washe gari kamar ynda mai martaba yay niyyah y aika da naira dubu 30 aka kai gidan malam Halid a matsayin kudin sadaki, kasancewar kunsan gidan Sarautah basu qarya a sadaki, sea dea a lefe,kuma ko ba batun qarya bah ai manzon Allah saw yaceh "Mafificen auren shine wanda yay karancin sadaki".
Bayan an kawo sadakin, mahaipin Hamna y kiratah ya shaidamata, Murmushi tai taceh to Abba Allah y tabbatar mana da alkhairi, ya amsah da amin...
Ya rage a kawo lefe kenan.
Yau kwana 2 kenan da faruwar wannan al'amari indah gimbiyah Maman Mujeeb ta shirya fitah waje domin yiwah matar dantah lefe, dan a wannan aure komai gata akayiwah yarima ma jiran gado..
Yau Wednesday kuma yau y rage saura sati daya da kwana 3 bukin auren Mujeeb da hamna,.. Tafiyah take itadah wata qawartah hanan, hannan taceh "wea halan Hamna me ke damunki ne hka? Murmushi tai tukunnah taceh hanan kinsan na kusah aure nan da sati mai zuwah za'ayi in shaa Allah. Cikin razana hanan taceh "ke Hamna tsakani da Allah fah? Hamna taceh "Allah kuwah qawatah ai kema kinsan bazan miki qarya bah" hanan taceh to wea wazaki aura? Hamna ta nisah taceh sea wani dan gidan Sarkin garin nan, hanan taceh ba dea Mujeeb bah! Hamna taceh nima bansani bah ko ganinshi ban tabayi bah, Hamna taceh to ai indea dan gidan SARKI NE Mujeeb shine kawea danshi bashidah da namiji inbah shibah. Inada pic dinshi a wayatah amma a whtsapp nima nagani a wani group da aka sani mai suna "SARAUTA" kinsan diyar Sarkin daura frnd ditace. Hamna taceh "dakko wayar ki nuna min ingani pls".
[11/15, 8:43 AM] Kausar LuvπŸ’ž: 1⃣9⃣ Ai kuwah ynxn Hamna,wayarta ta dakko amma kash Ashe charging ya karey, shiruu hamna tai tukunnah taceh "banma da rabon ganinshi kenan, mu tafieiyh kawea hka kuwah akayi suka kama hnya kowacce daga cikinsu ta fasah zuwah gidansu, amma mi zea faru? Hamna na isah gidah ta tarar da ankawo kayan lefeh jaka 15 manya2 kowacce maqare da kayah da alkeybbah. Masu kyau da tsadah, sallama tai Maman tata, ta amsah taceh "sannu hamna ga kaya nan ankawo miki, kingah wani Abu chan a ledah wasu mata wea yan korar amarya suka aiko dashi ance ki shanye kuma kullum za'a na aiko miki dashi ki tabbatah kinsha. To kawea itaceh amsar data batah ta dauka ledan ta shigah dashi dakintah wanda ya kasance madaidaiceyh ne.
Karfeyh 9pm Abban hamna ya shigo gidah, Ammu ta nuna masah kyan, addu'ah kawea yay yaceh Allah y tabbatar mana da alkhairi. Indah yaceh da Ammu ta kira masah Hamna, hka kuwah akayi tana zuwah yaceh "to an aiko daga fada wea bazaki kara fitah bah, sabodah al'adaceh ta gidan sarki idan aka saka ranar aure ba'a qara fitah kinji? Hamna ta amsah da naji Abbah. Nan take yay matah addu'ah ta komah daki ta kwantah.
A chan bangaren yarima Mujeeb kuwah hankalinshi kwance zuciyarshi zaune kasancewar yanzun y kusah samun abunda yakeso, dan ji yake desire tai masah yawah amma mi y hakura sea an kawo masah hamna yayi mai dalili.
[11/15, 10:27 AM] Kausar LuvπŸ’ž: 2⃣0⃣ Yau Alhamis kuma yaune akayiwa amarya wanka na yan gidan Sarautah na madara da lalle kaman ynda al'adansu ta nunah. Washe gari ta kama juma'ah inda akayi walima a makarantarsu Hamna. Anyi wa'azi kuma anyi amarya nasiha.
Allah abun gdya,yau ranar ta kama assabr inda aka daurah auren yarima Mujeeb da gimbiya Hamna a babban masallacin fada area, dauren auren da akayi shi a natse indah yan uwa da abokan arziki suka halarta,Inda yarima Mujeeb aka shiryashi yanda kuka San SARKI NE! yayi matuqar kyau, indah gwamnan jihar kano da sauran sarakunan Nigeria suma suka halartah aka dauran wannan aure..
A chan bangaren gimbiya hamna kuwah alkeybah aka samatah buki akayi na gargajiyah babu qarya a ciki komai yayi lapiyah lau. Alhmdlh.
Karfeyh 8pm yan daukan amarya suka iso, hka kuwah akayi akadaukieyh amarya daga gidansu zuwah gidan Mai martaba sarki, kasancewar a cikin gidan aka kirkiri gini aka yimusu komai nasu sabo, kayan daki da komai da zata buqatah duk mai martaba yayi...
Gudah aka dingayi ana rafka kirari har muka isah, nida ke gefe ina rubutu sea naga an chanza hanya Insted of ayi bangaren yarimah, ido na zubah ina kallon mai faru, kai tsaye naga mun zarceh bangaren gimbiyah Maman Mujeeb, Nan aka diretah akayi addu'oih da nasiha aka watse aka bar gimbiya da Hamna. Nasiha Gimbiya tai matah tukunnah ta kira jekadiya tai mata iso zuwah wani daki.. Ashe al'adarau ceh sea amarya tayi sati a bangaren Mum din mijintah angah yanayin tarbiyartah tukunnah sea a bawah mijin itah kuma a kullum sea jekadiyah ta rakatah ta gaidah sarki and 4sure she must daure kantah da mayafiyh.....
Hka kuwah akayi bayan an wastieyh mai martaba ya shigo yay wa amarya nasiha sosai tukunnah ya wuceh zuwa dakinshi.
Allah abuna gdya allah yayi sati y zagayo, zaman da Hamna tai a gurin Maman Mujeeb basu taba haduwa bah sabodah ba'a bari ko wajen daki tana zamah tsumi ake bata tana shaa kullum da madarah. Yau ne jekadiyah ta shiryatah tsaf, indah Mum din Mujeeb taceh a shigah da itah a bangarensu, hka kuwah akayi. Koda ta isah har kan gadontah ta ajiyetah tukunnah ta fitoh tana fitowah ta hadu ya yarima Mujeeb a cikin shigah ta sarakunah da kan ganshi rantse da Allah, SARKI NE! wani farin kyale nagah jakadiyah ta bashi, ta koma ciki ta sanarwah da gimbiya hamna cewar ga yarima nan shigowah.
Hka kuwah akayi jekadiyah tai musu sallama indah yarima Mujeeb yay Murmushi yasah kafarshi cikin dakin tare dayin sallama.
Β©Kausar LuvπŸ’ž
[1/8, 11:33 AM] Kausar LuvπŸ’ž: [11/16, 6:33 PM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘SARKI NEπŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
Na Kausar M Hassan
2⃣1⃣ Amsawa tai,amma menene ji take zuciyarta na bugawah sabodah wannan muryar da tajei,jei take kaman ta saba jin wannan muryar, kai tsaye ya zarce Inda take kan gado yana Murmushi, tare da wannan farin kyalen dake hannunshi ni kausarluv dake gefe ina kallonsu naceh to ko mai zayyi da wannan kyalen oho! Gani ne nawah ..
Kasancewar gimbiya hamna na cikin watah alkehybah mai kyau da tsadar gske, gashi a Samantha kamn da niqab hkan bai batah damar ganin yarima bah, yaye matah alkybah din yay,ya kalletah yay Murmushi nan take yaji ya fara rasah natsuwarshi.
Yarima Mujeeb yaceh "Gimbiya bazaki dago fuskarki ki kalleni bah"? Rau2 da ido tai ta dago manya_manyan idaunutah ta kalleshi, Dum! Faduwar gaba ta qara afkuwah tare da hamna, cikin rawar murya taceh "Jabir"!!! Murmushi yarima Mujeeb yay ya tashi tsaye yaceh " Ba sunana jabir bah, Mujeeb ne sunana, yarima Mujeeb! Cikin tsiwa ta tashi taceh "Mai yasah zakamin qarya"? Dama kaine mijina? juyuwa yay cikin qasaitah yaceh "Nine"! Nine mijinki kuma na har abada in shaa Allah.
Yana kammala fadar hka ya zarceyh kan gado y daukieyh farin kyalen nan ya azah a tsakiyar gado, yaceh da haman "kizo" ko kallonshi batayi bah, ya qara gyara kwanciyarsah kan gado cikin muryar badah tsoro yaceh "ba kiranki nai bah"? Again bataceh dashi komai bah.
Tasowa yay yazo garetah ya damko hannuntah ya yarfatah kan gado, ya komah rageyh hasken wutar dakin ,tukunnah ya komah kan gado. Indah har ynxn zuciyarta ke bugawah...
[11/16, 6:42 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 2⃣2⃣ Ajiyar zuciya yarima Mujeeb saukieyh, ya Kalletah ya shafa fuskantah yaceh "Hamna"! Kinada kyau, harararshi na hango tayi indah shi baimasan tanayi bah, addu'ah ya dafa kantah yay matah tukunnah yaceh "tashi muyi alwala muyi nafila domin mu godewah ubangiji" gimbiya hamna ta kalle yarima taceh "Banda tsarki" wo hoho zo kugah zufah a fuskan yarima Mujeeb duk da sanyin AC din dake dakin amma ya fara zufah, cikin muryar tausayi yaceh "Haba amaryatah kinsan fah ykamata aceh we make it today". Hamna taceh "To tundah banda tsarki ya zakayi? Lallai jabir ko Mujeeb bansan ainahin sunanka bah, Allah y cika mka burinka na ganin ka aureni amma a bisah rashin saninah, dan da nasan kaine to da ban yarda na aureka bah, amma bbu komai. Tana kammala fadar hka ta tashi ta wuce farlour tana ta kuka. Allah sarki sea hakuri hamna😝.
Yarima Mujeeb kuwah gaba dayah ta kashe mushi jiki,shi kanshi yasan bai kyautah bah to amma ai y tabbatah in shaa Allah "he will keep her hppy" komai takeso zea iya yi matah, and at long last in shaa Allah zata fara sonshi duk da yasan ta tsaneshi, shi kanshi ynzn ji yake idan bada itabah ba zea iya rayuwa bah.
Soyayya ruwan zumah ceh,wannan gskyne yarima domin dukkan zuciya tana son mai kyautata matah kuma ta tsani mai munana mtah ka dage da kyautatawa hamna in shaa Allah watarana Kai SARKI NE a cikin zuciyartah.
Kwantawah yay indah gabadayah hankalinshi y komah ga Hamna, tunani kawea yake ynxn a wani hali take? Kallon kanshi yayi yaceh "Wea halan am not gud"? yaceh "Kai bara in dibo hamna, hka kuwah akayi y tashi y bude kofar dakin yana fitah farlour ya sametah,tanatah kuka, zuqonawah yay qasah yaceh "Hamna pls"! Kideana zubar da hawayenki, idan kina kukan nan har cikin rainah nakejinshi, xuciyatah bugawah take Hamna. Cikin muryar kuka hamna taceh "ya isah"! Tabbas ka cika burinka a kaina na ganin ka aureni" amma kada kasah ran zama dani a matsayin matarka!".
[11/16, 6:49 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 2⃣3⃣ yarima Mujeeb ji yay kaman ta zubah masah ruwan zapieyh a zuciyah. Jikinshi babu kwari ya tashi tsaye yaceh "Dan Allah hamna kada ki azbatar dani ta wannan hanyar" kai da daga masah kawea ta kamo hanya zuwah wani dakin, bintah yay y kamotah ta fadu kan kirjinshi, bata ankarah bah taji yfarah kissing dintah, kuka da yakuoshi takemushi amma Sam ko a jikinshi, sea ma qara matsetah da yay da kirjinshi yana maidah numfashi.
Ganin yarima Mujeeb baidah niyyar sakintah yasah ta fara kama kantah, tana lumshe ido, hkan y dawo da hankalinshi zuwa garetah, sunantah ya fara kirah "Hamna!!!" Tana jinshi ta qara lumshe idontah, hakan yasah y dauketah y kaitah kan gado indah ya daukieyh wannan farin kyalen dake kan gadon ya lunkeyh y ajeyie gefe shima y kwantah daf da itah, a hka har bacci yay awon gaba da itah... Shiekuwah yarima Mujeeb kirjintah kawea ya tsaya Kallo, duk da suna cikin alkkyhaba amma daga gani masu girma ne... Kasa jurewa yay sea da ykai hannunshi kan kirjintah tukunnah ya dan samu natsuwah.
Washe gari tunda safeyh, jekadiyah ta shigo bangaren yarima Mujeeb, sallama tai kasancewar yarima Mujeeb ya tashi y shirya tsaf cikin manyan kayah, indah Hamna na daki tana bacci abuntah, jekadiyah har qasah ta zokunah ta gaidah yarima, fuska ya yatiene ya amsah bayan y amsah yaceh da jekadiyah lapiyah? Cikin xumudi jekadiyah taceh "Ana chan fada an taruo kai ake jirah da gimbiyah" Murmushin takaiceh yay tukunnah ya tashi y dakko farin kyalen ya bawah jekadiyah yaceh ki tafiyh dashi batadah tsarki".
Ni kausar dake gefe sea ynxn nagane Ashe duk a cikin al'adansu ne dama wannan farin kyalen Kapin mata da miji ma'ana Sabon aure su fara tarawah suke sakashi domin ganin cikar budurcin Mace.
Jekadiyah shiru tai tukunnah taceh "Haka Allah yaso yarima kada ka damu" Murmushi yay mata ya kuma yi mata alama da hannu akan cewar ta tashi ta tafeiyh. Hka kuwah akayi ta kama hanya sea fadah, kasancewar fadar ta cika makil da mutane, ana jiran ganin result amma kash mi zea faru? Nan take jekadiyah ta sanarwah da gimbiyah amsar da yarima ybatah. Babu wanda yaji dadi a cikinsu amma y zasuyi? Sea ayi hkuri.
Hka kuwah akayi indah kowah y watiseyh, gimbiyah cewa da Maman Mujeeb tacewa jekadiyah ta cigaba da kula da hamna kada ayi sanyah, kasancewar zaman da tai na sati dayah a furintah,ta fahimceh hamna yarinya ceh mai son addini mai hankali da kamala, jekadiyah ta amsah da in shaa Allah...
[11/16, 7:00 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 2⃣4⃣ A chan bangaren yarima kuwah, tashi yay ya shigah dakin da hamna ke ciki, hakan yayi dea2 da tashin ta daga bacci,kallontah ya tsaya yanayi yanayin da take tashi daga baccin sea y burgeshi, a

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

1 Comments On SARKI NE
avatar
halima-5-9

1 year ago

Reply

Nice one

Please Login or Register in order to submit comment