Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hankali take bude idontah, har ta budesu gaba dayah, karaf tai ido biyu da yarima, Murmushi ya sakar matah indah ita kuma ta tsuke fuska ta tashi, zata wuceh ya jawo hannuntah chack ta jah ta tsaya, tasowa yay ya tsaya a gabantah ya kalletah ido cikin ido yaceh "Hamna I Luv u" ina sonki! nazatah wani Abu nakeso a tare dake Ashe b hka bane sonki nake. Ina dakon sonki a cikin ziciyatah.
Dan Allah kisoni kema, kallonshi hamna tai tukkuna ta danyi Murmushi ta wuceyh dayan dakin, zaune tai kan kujerah tana tunano irin yanda abubuwah suka faru, da kuma son da yarima yake nuna matah, wani dan takaittacen Murmushi ta sakeyi wanda ya qara mata kyau, a cikin zuciyarta kuwah cewa tai "Allah nagode maka da kabani yarima Mujeeb amma dole in nuna masah cewar inada class".
A hka suka cigaba da rayuwah har na tsawon kwana 4 indah Allah yayi gimbiyah hamna ta samu tsarki, amma duk da hka bata nunawah yarima bah, kasancewar bata sallah a gabanshi duk da kuwah tsaretah yake a gidah. Kullum yana tare da itah.. Idonshi kullum a kantah, kullum sha'arwata shigah jikinshi take qarayi.
Yau juma'ah zaune take kan kujerah bayan tayi wanka ta shafe jikintah da turaruka masu dadin kamshii, dogowar rigah ceh ta sakah, mai qaramin hannu, pink color ceh rigar, tai simple make up dintah, dama ta tsefe gashin kantah ta gyarashi da mayuka masu dadin kamshi ta sakko gashin wanda yake har gadon bayantah. Sea Murmushi take abuntah, hkan yayi dea2 da shigowar jekadiyah Indah jekadiyah ta kawo mata tsumie da madarah, wannan tsumin kullum sea tasha shi sau 3 sannan kuma bata amfani da ruwan sanyi gurin tsarki, sea ruwan zapieyh, ko kuma ruwan bagaruwah masu zapieyh..
Mata ku riqeyh bagaruwaa, bagaruwah nadah matuqar muhimmanci a gurinku kj matan aure.
Sallama jekadiyah tai tukunnah ta badah gaisuwah ga gimbiyah amsawah tai indah jekadiyah ta ajiyematah tsumin da madarar ta fitah, dauka tai ta shanye duka..
Fridge ta bude ta dakko kankana mai yashi irin mai zakieyh din nan ta hadatah da dabino idan taci dabino sea tasha kankana.
Matan aure wannan babban sirri ku riqeyh shi domin zaya amfaneku, wannan yana qara ni'imah...


Bayan ta kammala shan kankana din ta tashi zuwah kitchen ta wanke hannuntah ta dawo ta zaunah. Hakan yayi dea2 da dawowar yarima kasancewar ya fitah yin sallah a masallacin fadah dake nan cikin gidan sarki.
[11/16, 7:24 PM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: 2โƒฃ5โƒฃ Sallama yay ta amsah ta maidah kallontah ga wayarta, datake game, kallontah yarima yay indah gabadayah hankalinshi ya tashi sosai, sabodah yau gabadayah yanajin kanshi a cikin buqatar iyalinshi, tun bayan aurenshi da hamna bai qara tarawah da wata maceh bah, ko dan sabodah irin son dayake matane oho!
Kopah y kulle, ya matso daf da itah ya zaunah ya kalletah yaceh "Hamna wea har yau"? Cikin mamaki hamna taceh "Damie fah"? Murmushi yay yaceh "Maganar tsarkinki mana", daria hamna tai taceh "nifah kwana 20 nake sabodah hka kada ka damu akuy kusan saura 2weeks nan gaba" rau2 da ido yarima yay ya tashi ya shigah kuryar daki indah y tarar da dardumah tare da alqaur'ani, da hijab dintah ta nunke a qasah, abunda ya ziyarceh zuciyarshi kuwa shine shin hamna ta samu tsarki ne boyemasa take ko yah? Wata zuciya taceh eh wata kuma taceh masah a'ah. At long last dea ya yanke shawara...
Hamna ya kirah cikin qasaitah ta iso gareshi taceh "Gani" yarima Mujeeb yaceh "Daukieyh Qur'ani nan mana kisah shi gurin da nake ajiye nawah, Hamna bata kawo komai a rantah bah ta daukieyh Qur'anin ta kai ta ajiye ta dawo taceh masah nakai, hankalinka y kwantah.
Murmushi yay yaceh "hkne jeiki abunki" hanya ta kama ta fitah, Indah Yarima Mujeeb yaceh "Finally d day has come" yana kammala fadar hka kai tsaye toilet ya shigah yay wanka ya fitoh ya shage jikinshi da turare, yay Murmushi yaceh "Alhmdlh" fitah yay daga dakin Indah ya nupieyh falo, bai gah hamna a nan bah, sea yay dayan dakin. Yana isah kuwah ya tarar da hamna kwanceh kan gado daga itah sea rigar bacci. Kaji mnya har an chanza dressing.
Murmushi yay y kashe wutar dakin ya qarasah zuwah garetah ya hau gadon bayyi wata2 bah ya fara shafartah, zurum ta bude idontah, kallontah yay yaceh "Dama Ashe kinsamu tsarki shine Baki fadamin bah"? Cikin rawar murya taceh Injiwah? Daria yay yaceh babu kowah,yana kammala fadar hka ya kai hannunshi kan kirjintah, ya hade bakintah danashi...
ยฉKausar Luv๐Ÿ’ž
[1/8, 11:34 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: [11/18, 8:25 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ‘‘๐ŸŽท๐Ÿ‘‘SARKI NE๐Ÿ‘‘๐ŸŽท๐Ÿ‘‘
๐Ÿ‘‘๐ŸŽท๐Ÿ‘‘๐ŸŽท๐Ÿ‘‘๐ŸŽท๐Ÿ‘‘๐ŸŽท๐Ÿ‘‘๐ŸŽท๐Ÿ‘‘
Na Kausar M Hassan
2โƒฃ6โƒฃ Yakushei ta fara kaimasah, amma ina Sam yarima Mujeeb baya ji, ganin zata bata masah lokaci yasah yfara kokarin cire mata Yar rigar fake jikintah, kuka ta saka amma yarima Mujeeb kukan natah qara harzuqashi kawea yakeyi sabodah gaba dayah jiyake idan bayyi bah akuy matsala.
Rigar ya cire ya rage saura dagah itah sea bra da pant, hannu tasah ta fara kakkare kirjintah, tana cewah "Dan Allah yarima kayi hkuri wlh nadeana maka rashin kunya" cikin dakusashiryar murya yarima Mujeeb yaceh "Baby Hamna dan Allah ki bani hakkina, bazan iya bah, nan take ya ciro banana, hamna na ganin hka take ta fadieyh ta sumah. Hankalin Mujeeb idan yayi dubu ya tashi sunantah y dingah kirah "Hamna!!!" Amma shiru kakejieyh, tashi yay ya dibo ruwah ya yayyafah matah a firgiceyh ta tashi "rungumetah yay yaceh "Hamna mene?" Cikin muryar kuka taceh "ba kaine bah!" Murmushi yay yaceh "Baby ki deana tsoronah babu abunda zanmuki sea alkhairi" hamna taceh "To nidea ka bari bana so" ajiyar zuciya ya saukieyh yaceh "Naji amma duk abunda ya sameni kika janyu" yana fadar hka y tashi zuwa farlour rike da cikinshi.. Sabodah desire din dake damunshi tayi yawah....
Yana fitah hamna ta tashi ta saka rigartah ta kulle kopar dakin ta dawo ta zauna kan gado ta fara maidah numfashi,sea kuma ta tsinci kantah a cikin rashin kyautawah musamman ma data tunah da irin nasihar da Abbantah da Ammu sukayi matah, da kuma hakkinshi dake kantah, amma y zatayi? Wlh ta tsorotah da ganin wannan abar. Hhhh no be small ting oo....
[11/18, 9:29 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: 2โƒฃ7โƒฃ A hka suka kwana a dakin kowanne daga cikinsu da abunda ke damunshi.
Washe gari tunda safey ta tashi, koda ta fitoh ta tarar da yarima baya farlour, dayan dakin ta nufah shima babu shi duk ta dubah ko inah babu yarima babu alamunshi, hka yayi dea2 da shigowar jekadiya a dakin, sallama tai ta gaisetah tare suke da masu gyaran daki, gaishetah sukayi, sama2 ta amsah musu, shigah sukayi suka kimtsa ko inah aka feshe da turare, jekadiyah taceh "Ranki ya dade mi kike so aka wumuki? Murmushi tai taceh "kayan itatuwah kawea nakeso" jekadiyah cikin ladabi ta amsah da "Rankie ya dade angama" fitah tai, indah hankalin hamna kuwah ya tashi gabadayah, sabodah rashin ganin yarima.
Karfeyh 8pm dea2 har ynxn yarima bai dawo bah, hamna kuwah sea hawaye take,kamar daga sama taji sallamar yarima da hanzari ta tashi zuwa gareshi, cikin rawar murya taceh "Yarima dan Allah ina ka tsaya? Cikin sanyin murya ya kalletah yaceh " relax! Hamna,Cool down ina gurin wata walima ne ta diyar deputy gwamna" hannutah ta kai kan hannunshi taceh "to Mea yasah baka kirani bah? Kuma ni ma kiraka ban samu bah, yarima Mujeeb yaceh "kiyi hkuri kinji" Murmushi tai wanda ya qara matah kyau, hamna taceh "mujieyh kaci abunci" yarima Mujeeb yaceh "Na koshi" yana kammala fadar hka kai tsaye ya wuce toilet yay wanka kodah y fitoh hamna na zauneh kan gado tana game, kallonta yay acikin zuciyarshi kuwah cewa yay "Mutum da matarshi ta hanashi hakkinshi, nikam yau sea nayi" hka y fada ya zarceyh ya bude wata locah ya shafah turare dagashi sea towel, Kallo dayah tai masah ta sadda kanta qasah, Murmushi yay tukunnah ya kashe wutar dakin, touch din wayartah ta kunnah, hkan yayi dea2 da isowar da yay garetah, kissing dintah y shigayi ta ko inah, ya cika hannunshi da dukiyar fulanintah,ya dingah saukar da numfashi. Yau kam hamna kuka kawea take amma ta dau alwashin koma meye zata jurieshi sabodah ta farantawah mijintah rai. Hka ya cigaba da romancing dintah yana maida numfashi ,a hka y rabatah da rigar jikintah da komai datasa, yay kokarin saka banana amma shiru takieyh shigah, saboda tsabar matsowar gurin ga abar babbaceh, cire tausayi yay ya sakatah da karfieyh, ihu da kuka kawea takeyi, cizo da yakushi yashasi kuwah, a hka yazama cikakken ango, indah hamna kuwah sumane kawea bata qarayi bah, amma gabadayah jikintah babu karfeyh.
Tashi yay yana maida numfashi, ya kalle gimbiyah hamna yaceh "kin biyani hamna" Allah yay miki albarka. Ko kallonshi batayi bah, tashi yay ya kaitah toilet yasamatah ruwan zafiyh ya gasata sosai tukunnah ya barutah ciki, ya dawo ya cire bedsheets din, ya ajiye ya chanza wani, ya shigah dayan toilet din yay wanka,har y fitoh hamna na cikin toilet din komawah yay ya daukotah ya daura matah towel ya shimfedatah kan gado indah shima ya kwantah ya rungumeta ya dingah bubbugah matah bayantah a hankali har bacci yay awon gaba dasu...
[11/18, 9:37 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: 2โƒฃ8โƒฃ Washe gari 2nda safe jekadiyah ta shigo dakin,kasancewar yarima ya tashi y shirya tsaf ya kuma shirya gimbiyah, breakfast ya hada matah mai rai da lpy taci, jekadiyah na shigowah taceh "Allah ya teamaki yarima mijin gimbiyah" Murmushi yarima yay, inda yaceh "Jekadiyah ga ajiyarku chan a cikin daki, washe baki jekadiyah tai kasancewar hamna na dayan dakin, jekadiyah ta zarceyh ta dakko bedsheets din, Murmushi tai lokacin data dubah, ta fitah ta wuce dashi.
Cikin murna ta isah ga gimbiya Mamn Mujeeb, Maman Mujeeb Kallo dayah ta kauda idontah, nan take aka sanarwa da fadah a shirya walimah. Ni kausarluv dake gefe ina Kallo naceh to ko mai za'ayi oho! Gani ne nawah...
Jamila banana dake gefena taceh "Kausar muma ykamatah mu
Tafiyh mu shirya zuwah walima kada azo a rainamu,Murmushi nai nace "James qawatah wannan gskyne shiyasah nake sonki.. I Luv u ..
Hanya muka kama muma muka shigah cikin ayari,aka fara preparation damu..
A chan bangaren yarima kuwah Murmushi yay loakcin da sakon fada y isah zuwa gareshi.
Karfeyh 2pm dea2 fada ta cika ta batse sarki da gimbiyoyi,kowah ya halartah,inda yarima Mujeeb ya shirya tsaf cikin kaya irin na Sarautah, kai da kanganshi sea ka rantse da Allah SARKI NE!..
Hamna mah yarima Mujeeb ya sanar da itah akan ta shiryah za'ayi walimah, da kantah ta kimtsa kanta cikin alkeybah tayi kyau sosai....
Yarima tare da gimbiya hamna suka kama hanya tare da rakiyar jakadu da fadawah hade da dogarawah suka isah fadar.
Ikon Allah! Mutane sun cika maqil, nan take dogarawah aka fara jawabai, aka gabatar da jiekadiyah datazo da bedsheets din nan, nan take kuwah ta fito dashi abun mamaki nagah an daga bedsheets din nan sama kowah y kalla, gimbiyah hamna Nagani kunya ta kamatah ta rufe idontah gam, sea hawaye, nan take ta fara amai, fadawah suka mazah suka saah labule, mamanshi tai mushi alama da yatafiyh da itah,hka kuwah akayi ya riqotah suka wuce side dinsu, kai tsaye toilet ya wuce da itah..
[11/18, 10:30 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: 2โƒฃ9โƒฃ Nan take ya fara cire mata kayan jikintah, hannu tasah ta riqeyh masah hannu ta girgizah kai alamar a'ah, Murmushi yay matah yaceh "Am sorry hamna buh its my right" cikin tsananin kunya ta barshi y cire matah kayan, Yay matah wanka ya fitoh da itah ta qara shiryawa tukunnah suka komah gurin walimar, bayan sun koma aka qarasah walimar akayi addu'ah aka kammala kowah y watsieyh..
Karfeyh 8pm dea2 yarima ya dawo masallaci sallah, sallama yay ta amsah masah, kusah da itah ya zaunah yaceh "Baby hamna I Luv u" Murmushi tai masah taceh "I Luv u too My JAZBAH" Murmushi yarima yay yaceh meye kuma JAZBAH? hamna ta gyara zama ta kalleshi taceh JAZBAH na nupin abun so kagane? Murmushi yay yaceh Ashe dea kina sonah? Hamna taceh "Sosai kuwah" nan take ya dauketah sea saman gado, nan yay romancing dintah sosai tukunnah sukayi wanka suka kwantah.
Alhmdlh yau kimanin satinsu 2 kenan da aure rayuwa suke irintah masoyah.
Yau lahadi kuma yau rana ce mai matuqar muni ga wannan fada, rana ce wadda tazo da firgieceyh da tashin hankali garesu, a yaune Allah yay wa mai martaba Sarkin wannan fada rasuwah. Allahu Akbar! Ban taba ganin bacien ran Mujeeb bah sea yau, gaba dayah gari ya dauka Sarki ya rasu, Al'ummar wannan gari kuwah sun shigah cikin jimami na rashin wannan sarki mai adalci da taimakao...
Karfey 10 mai martaba ya rasu nan take aka Sanar a nigeria, saraku nan Nigeria duk sun halartah gurin wannan jana'iza da akayi karfeyh 4 wasu a jirgi wasu a moto. Bayan anyi masah sallah aka kaishi wani bangare da akayi kamar makabartah acikin fadah akayi masa nasah kabarin aka rufeshi tare dayi masah addu'ah. Aka juyu.
Allahu Akbar! Indeed!!! "kullu nafsin za'iqatul maut" Allah y jiqan mai martaba..
Yau sati 2 kenan da wannan rasuwah, indah gabadayah fadar dama garin kano yay shiru.
Zaune suke a fadar dogarwah da yarima Mujeeb, indah sukaji jiniyar gwamna, kai tsaye ya iso cikin fadar, gaisuwa fadawah suka miqa masah indah ya zauna ya kalle Mujeeb yaceh "Gaka matsahi amma dole a doramaka nauyin jagorancin wannan gari da wannan Masarautah mai albarka, ido Mujeeb ya zaro ya kalle gwamna, gwamna yace "shiyasah Nazo da kainah ban aiko kowah bah" jibi in shaa Allah za'ah nadaka sabodah hka a fara preparation na nadin sarautarka.
Hka kuwah akayi Allah y kaimu jibi, indah fadah ta cika dam da Al'umma sabodah gabadayah suna son Mujeeb gani suke kamar irin halin abbanshi ne dashi, hka aka nada Mujeeb Sarautah a matsayin SARKI NE! bayan an kammala akayi zagayar gari aka dawo, kai tsaye fada suka zarceyh Indah akayi addou'ih aka kammala... Wannan kenann
[11/18, 12:56 PM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: 3โƒฃ0โƒฃ Karfeyh 9pm mai martaba SARKI NE Sarki Mujeeb, ya isah bangarenshi Inda fadawah da dogarawah suka yi masa rakiyah, yana isah yceh dasu su wuceh, cikin far'ah hamna ta tarbeshi ta kalleshi taceh "SARKI NE" Murmushi yay yaceh "Allah ya jikan Sarkin dea" Murmushi hamna tai masah indah suka zarceyh kan kujerah ta rageyh masah kayan jikinshi ta kawo mushi abunci yaci yasha ruwah, nan suka dingah firar duniyah da kuma ta mai martaba...
Hka suka jima suna firar su irintah masoyah, Murmushi yarima Mujeeb yay ya kalletah yaceh, tashi muje, cikin mamaki hamna ta kalleshi taceh "ina?" Bai jira mi zata qara fadamash bah ya dauketah zuwah next room dinsu. nan take ya fara romancing dintah, cikin muryar tausayi hamna taceh "Haba kai SARKI NE fah, Murmushi yay yaceh "shi sarki baidah desire ne?ai indea a nan gurinkine ni bah SARKI NE bah, Murmushi hamna tai taceh ko a cikin zuciyatah kai SARKI NE! nan take ya cigaba abunda yakeyi....
Alhmdlh a hka suka cigaba da rayuwah cikin farin ciki da jin dadi.
Yau da gobe sea Allah, kwana muke hasarar ranakun mu muke, yau kimanin wata 10kenan cib2 da auren Gimbiyah da sarki Mujeeb, cikintah wata 9 dea2 haihuwah yau ko gobe,amma kemeimie sarki ya hanatah komawah gidah..
Yau mondayh kuma yau hamna ta tashi da matsanancin Ciwan marah,Indah nan jekadu sukayi kantah, wata na dubawa taceh "haihuwa zatayi, ai kuwah suka samatah labule..
Alhmdlh bata wahala bah sosai indah Allah ybata da namiji, kyakyawah mai kyau dashi da kaganshi kagah ubanshi, kamarsu kowah yasan da itah...
Alhmdlh yau sati y dawo indah akayi shagalin sunah buki akayi na gargajiyah, indah mutane suka halarah yaro dea yaci sunan MAHER! inda akayi adduo'ih akanshi sosai.. Wannan kenan.
A kwana a tashi babu wuya ga Allah, yau hamna har tai kwana 40 da haihuwah, kasancewar tana side din Mum din Mujeeb, tasha gyara sosai da sosai, yau ta komah bangarensu, da misalin 8pm, wanka ta shigah ta qarayi, ta fitoh cikin qananan kayah, tai Yar simple make up dintah ta shafa turare, tai kwancentah kan gado, jekadiyah ceh ta iso taceh da itah ga sarki nan zuwah, hka kuwah akayi,sarki Mujeeb ya iso cikin shigah ta kasaitah, kayan jikinshi ya cire ya zarceyh toilet yay wanka tukunnah ya dawo, kallontah yay yaceh "Baby hamna I missed u" Murmushi tai taceh nima hka, nan take ya chanza salon lamarin, ya dingah jagwalgwalatah son ranshi,har mai afkuwah ta afku..
Washe gari: SARKI NE zaune a fadah, inda wani bafadieyh yaketah zabgawah sarki Mujeeb kirari, yaceh kaine SARKI, SARKI NE mai son Allah, SARKI NE mai adalci, SARKI NE mai gsky, SARKI NE Mai son talakawanshi,SARKI NE da ba'a taba samun irinshi bah a wannan gari mai albarka bah,SARKI NE kuma dan SARKI NE kuma jikan SARKI NE kuma Baban SARKI NE in shaa Allah.. Gaba dayah fada ta dauka da wannan gskyne. Murmushi yarima Mujeeb yay, kasancewar hawanshi a wannan mulki zamansa na SARKI NE! yayi kokarin sa a Deana wasu al'adu kaman nunawah yan fadah Daren farkonka da matarka da dea sauran Abubuwah, wannan kenan.
Karfeyh 9pm SARKI NE yashigo bangaren gimbiya hamna, rungumetah yay ta bayah itama ta juyu ta rungumeshi, Murmushi yay matah yaceh "Ina MAHER"? hamna "taceh yana daki, hannuntah sarki yaja zuwah dakin da Maher din Ke ciki, kasancewar yana kan gado, dafashi sarki Mujeeb yay ya kalleshi yaceh " kai SARKI NE watarana in shaa Allah.. Gimbiya hamna kuwah Murmushi tai itama, inda taceh "kai SARKI NE" mai so da jin tausayin talakawanshi, kai SARKI NE a gidah kuma SARKI NE a wajeyh. Murmushi yay "yaceh idan fah ina a gidah keceh Sarauniyatah nikuma nine @ur service.. Daria sukayi dukansu, daga nan kuma suka chanzah salo zuwah wani salon daban.
Nidea dake gefe ina Kallo,na kama hanya nai wajeyh,na rufeyh musu kopah Inda ni kausarluv naceh "SARKI NE"...
ALHAMDULILLAH!!!
A nan wannan labarin na SARKI NE yazo karshe, ina mika godiyatah ga Allah sarki mai iko akan komai daya bani ikon kammala wannan dan taqaittacen labari,ina rokon Allah inda nai kuskure ya yafeyhmin..coz! No body x perfect....
Jamila Muh'd (Jamee Banana)gdya gareki.. Allah ybar zumunchi amin.......
+2347067465637
4comments only๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ
ยฉKausar Luv๐Ÿ’ž

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

1 Comments On SARKI NE
avatar
halima-5-9

1 year ago

Reply

Nice one

Please Login or Register in order to submit comment