Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


ANAL 01
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Aguje tatawo tana yaya yaya please kataimakin ya
teema zata dakine tawada kansa ya cellar daita u are
not still a kid haba kidinga behavn kamar yarinya just
look yadda kikawado kaina. Yaya am so sorry bansan
ranka zaibaceba yaya u are d only one that make me
happy in this house but know a days duk katsanene.
Ataki yaji jikinsa yamutu yasan baikyauta mataba amma
yanzu anal tagirma aduk lokacin da ta rungumishi yakan
fita hayyacinsa. Yatako harkusa dai ta yace am sorry sis
banda lpya ne buh u no i really care for u. Yauwa
yayana lurv u tayimai pick yace anal tashi muje musha
icecream Yauwa yaya give me 1 suka tafa saidatayi naisa
yacemata anal kisako hijjabi u have only 2min tarugu taje
tasamu ya teema afalo taje ta rungumita tace swt sis am
sorry please lurv u . Teema tayi dariya tace ltr kizo
zanbaki story tace okay ya teema kigayawa mom
muntafi shan icecream da yaya tace okay yargidan yaya
tafito tasamisa yanata waya tace yaya am ready yace
okay lezz go . Sunatafi suna hira yakaita grand sqr
sukasha yakaita country mall sukasai shawarma........
urs Aliyu Ultimate-3mc





ANAL 02
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Wacece anal yar asalin kano ce sunan mahaifinta alhaji
umar shahararren Dan kasuwani subiyu babarshi
tahaifa shida dan uwansa alhaji usman yanada yaya 5
akwai fatima, aisha, zainab, atika, sai dan autansa umar
wadda yasaka sunan dan uwansa alhaji umar sunan
.mahaifiyarta hajiya umma matace kamila ga addini
itakadai mahaifiyarta tahaifa wacce take ajigawa gumel.
Shekararsu bakwai basu haihuwaba sanadiyar haka
danuwansa alhaji usman yabashi dansa umar tunyana
yaro yayita rainonsa haryakai shekara 27 awannan
shekararne yadawo daga Barack yaga ummansa batada
lpya ashi cikine daita . Murna gurin su ba aciwa komai
har Allah yasaukita lpya ta haifi yarta fatima wacce
akekira da teema badadiwa Allah ya kara azurtata da
yarinya santaliliya ANAL wacce sun shago da yaya
sosai sheyake mata komai wanka dasauransu.
Shekararta 7 yaya yakoma barack harsaida tayi
shekara goma sha 15 yadawo yaganta taceko tayi kyau
gashi tazama doguwa ga colour dinta maikyau chacolte
ga lips dinta dangaramiki wadda yake pink with her big
eye's ga hanci kamarna deejarh s baba. Gata da hips ga
boobs abun ba'acewa komai mashaa allah. Suna sauka a
airport din aminu kano tazo tadugu tarun gumishi aa
anal haka kikagirma ya karatu tace yaya muji kace
abinci kayi wanka sainayimaka tausa saina baka labari
yayi dariya yace duk nikadai tace eman. Suna isa gida
tabarshi yashirya takaima abinci yace suka fito falo
yagaida su alhaji teema tagaishe tace yaya saura 2
weeks biki fa yace haba sis mai isah baki gayan dahuriba
but don't worry gobe mafita ANAL tace yaya yace
sister what wrong tace saura 1 year muyi grad kaga
nakusa zama brstr amma kasan country din danakeso
has I wish cyprus but Abba paris zani please abba yace
yimun shiru nonsense aure zanmiki yaya yace
what?? .....urs Aliyu Ultimate-3mc



ANAl 03
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Yaya yace abba please kabari tafara skull din pls abba
kobaka kaita abroad ba sai na samarmata wata anan.
Abba yace toh shikenan Dana yanzu gobe kuje suzabe
kayan dasukeso. Itakuma ANAL nawane kudin
dinkinki tace dadi dubu 50 ne yace shoes dinfa tace sai
anjima zaakawo umma tace ai duk nata baifi dubu 70 ba
yace okay dasafe kixo ki ansa tace nagode abbana yaya
bari naji nayi wanka see u ltr yace okay sis, tayi wanka
tayi sallah tashirya cikin vest da skin tyd tasakko tana
yaya teema ina phone dina tace gatana nan tace ok bari
naje dakin yaya tashiga yakallita sosaisai ga hips dinta
sai rawa suke ga saman boobs dinta sunwane ciko tazo
tazauna kusa dashi tace yaya please kasaimun system
yace maizakiyi dai ita tace ina sonta sosai da sosai ok
tomorrow zansaimiki. Takwanta akan cinyarsa tace
yaya kaban lbr hankalinsa yafara tashi idonsa yayi ja
yace bacci zanyi kiji ki kwanta tace yaya please anan
zankwanta yace what will u get out .yakama cikinsa
yana cikina anal cikina ta kan kameshi tana kuka yace
amal fita nacimiki kifita takwanta yanata burgema
takara kankamishi wallahi bazan fitaba wayyo yaya
karkamutu tashimuje asubiti sunazuwa akadaukishi
emgency akashiga dashi saiga su abba sunzo da sauran
yangidan anal tanata kuka kusa dashi doctor yace
subiyoshi office yana zuwa yacemusu danku yana cikin
wane hali cuxx sperm yatsayami amara at any tyme he
can loose his lyfe what I mean shine yana bukatar mace
if yakai 1mouth baya tare damace zai iya mutuwa
kokuma ayimai operation which ba lallai yatashiba abba
yace ai abune mai sauki ga......urs Aliyu ultimate-3mc



ANAL 04
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Abba yace Ai abune mai sauke ga yammata dayawa bari
yatashi muje ko yanada wacce yakeso. Anal tashigo
dakin tana murna yaya yajikin naka inafatan kawarke
yace sis nawarke tace to tashi kayi wanka sai kace
abinci yace to sis yayi wanka yafito yashirya aka
sallamesu yanazuwa suka zube afalo kowa nakeransa
awaya yana yajikinka umma tasakko tana dana yajikin
naka yace dasauki ummata tamatso kusa dashi tace
wato haka zaka zauna bazakai aureba ko yasosa kiya
ummana bahaka bane bansamu wacce taimun bani
kitayane da addua tace to Allah yakawo tagare yace
amin ummata. Teema ce tashigo tare da kaya nuke nuke
tace yaya yajikinka yace dasauki sis kaga dinkunan gobe
fa zaafara mothers even, jibi kamu,gatakuma ayi dinner
akai amarya ganaka katin. Yace toh tashiga daki umma
tabata tsumi aroba da su turaren tsugunno tayi godeya
tashi ga daki taga ANAL sai bacci take tafito tadaura
girke sai 3 tagama tashiga tai wanka tatashi Anal itama
taiwanka tayi sallah tadakko wata doguwar rigarta
purple tasaka rivom tasaka purple lipstick tasaka kwalli
tasa turaren ulul abyad tasaka flat shoe tafito tace
yatima bani card dina xankaiwa friends dina kidauka a
kan bed tace ok sis. Tafito tashi ga dakin umma tace
umma barka da hutawa tace barka auta inaxuwa tace
zanraba card ne umma ina bag dina tace gatachan
ummana bye sai nadawo tace okay dota. Tasakko daga
stps tafito plour tadauki phone dinta tafito takera drive
yace bari yadakko key's tace alright am waiting sai ga
yaya yafito yayi kyau yasaka jcs da dark pink din shirt
yasaka royal watch sai kanshi yake Na wannan turaren
meong doug yakallita yaga tayi kyau amma kayan tasun
matseta ga uban hips ya nononta duk yabi rigar
yadakamata tsawa kee Anal tace am sorry yaya wallhi
bangankaba inayini yace will u get out from here idiot
ahaka xaki fita tasaka kuka ya ya mainayi ooh you
asked me such nonsense questions u better go and wear
hijab or Change the clothes tace yaya please am sorry
ynzu xandawo yace sorry for u r self yafara ciro blet
yabiyota taruga ciki aguje zatashiga daki yakamota.
Tafara cewa wallhi yaya zancire yace will u shoutup
yabata dirty slap........ursAliyu ultimate-3mc


ANAL 05
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Yabata dirty slap tafara kuka takankameshi tana yaya
danallah kayi hakuri baxan karaba take yaje yar ajekinsa
yatureta ya fito yahau motarsa yafita yana tafi yanajin
suratul wakia ya tsayar da mota yace innalillahi yanxu
niban taba bin mataba gashi feeling tanaso tahallakane ya
rabb see me through yaja mota yaji yasha ice cream.
ANAL dataga yafita tashiga daki kar umma tagani
andakita tasako hijjabinta har kasa tayiwa drv magana
sukaje gra gidansu fatima tabata nata tatsaya ajifatu
tasai mayafi wane guy yabiyota assalamu alaikum
yanmatta inayini tace lpya yace zansan sunanki pls tace
ANAL yace nice name pls inbazaki damuba can we be
friends sunana Dr hassan inazaune a abuja nazone kano
gurin cousin dina tace yayi kyau yace ur number pls
tace okay tabashi yayi godeya sukayi sallama tashiga
mota sai gidansu farida tanashiga tafara momcy saiga
mamn farida tasauko tace dota oyoyo tabata pick. tayi
sama besty fito ga life dinki farida tafara dariya tace ba
life ba death suka tafa tabata lbr sunhadu da wane Dr
hassan yahadu ke tafara tsalle that's wonderful
munsamu guy ANAL tamiko mata ankonta nagobe tace
ga nake tayi godeya tace to ninatafi sai goben tace ok
life. Tana zuwa gida tayi sallah tacewa umma tadawo
taje taiwanka tasaka riga da wando tasakko kasa
tagaida kowa tace yaya sannu da gida yadallah mata
harara tasunkuyar dakanta yauwa ya teema wace
zatayimiki makeup nima zatayimun tace DEEJARH
MAKEOVER CE 7FFA85BE zataimun ok sis
nima xataimun okay bare naje nakwanta ANAL tace ok
sister takalli fuskar yaya taga chat yake tataso
tadurkusa kusa dashi tace yaya please kayi hakuri
baxan karaba danallah yaya yadago yakalleta yace look
at ur self which kind dress be this asin ur are not
Muslim from to day karkikara saka kayan dasukayi tyd
dinki tadago tace toh yaya bazan sakiba yace yauwa sis
give me 1 suka tafa atake wayarta tafara ringn cekin
wakar yeme aladi tadauka tasa ka akunnenta taansa
sallama suka gaisa yaya duk hankalinsa yatashi yace will
u give me the phone ko saina bal. .....




ANAL 06
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Yaya duk hankalinsa yatashi yace will u give the phone
ko saina ballaki.cikin muryar kuka anal tace wallahi by
boyfriend dinabane he just called to great me. yagyada
kai yace dakyau kibakisan ahaka zaki fada love ba
ahankali yana kiranki awaya ahaka zakifara sonsa so
becareful if not bakison kizama barrister . Cikin muryar
kuka tace no Yaya wallahi nadaina bazan kara pickin
call nashiba yace kokifa kiji ki kwanta kiyi addua tace
ok good nyte yayana, yace night sis. Tana shiga daki
tayi wanka tasaka gown dinta takwanta kusa da sis tace
yaya teema I will miss you tace same sis, yauwa
ANAL gobe kije gidan su atika tarakake gurin kubrerh
mai snacks ok sis xanji. Ya teema bani story please tace
okk SANTIN RAKE
Wani Bamaguje ne da Bazamfare suka tafi wani gari
cin kasuwa sai sukaga mai rake yana talla, yana
zagayawa, sukuma suna zaune wurin sana'arsu, sai
suka kirashi suka saya, bayan sumfara sha sai
Bamaguje yace "wai don Allah rake yana haihuwa?"
Bazanfare yace "tab, har wankan jego yanayi" sai
Bamaguje yasake cewa "idan ana shuka rake suga ake
zuba masa ne a tushensa?" Bazanfare yace
"wani irin suga, ai mazarkwaila ake barbadawa masa ga
tushe, shiyasa kaji zakinsa ya wuce misali" . Hahaha ya
teema cikina zai kullefa hahaha wato mazalkwaika ake
barbadawa hahaha. Yaya bari nayi alwala bacci yazo
tace ok tohm sis tayi alwala tayi azkar takashi light
takwanta. Da asubah sukaji umma tana kutashi kuyi
sallah toh umma, sunyi sallah tatashi tafara
azkar......



ANAL 07
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Sunyi sallah tayi azkar tasakko kasa tagyara gidan
tadaura breakfast tasoya chips,tashiga dakin ummanta
tagaidata tagyara room din tawanke toilet tace umma
nagama sai anjema tace toh Anal Allah yayimiki albarka
yabaki miji nagare tace ameen ummata, yaya teema tashi
kiyi wanka kishirya tace to.sukayi wanka suka sakko
suka gaida abba yace Anal jike kiramin yaya tatashi
tashiga Dakin zaune taganshi yayi tagumi dasauri
tazauna kusa dashi tajanye hannunsa yaya maki
damunka yace bakomai tace please yaya kafadan mana
nacemiki bakomai tace kaji inji abba yace to. Yafito
sanye da jallabiya yadurkusa yagaida su abba , abba
yace jikayi breakfast saimuyi magana yace to, yagama
yace abba gani yace daman maganar aurenkani kasamu
yarinya yace aa abba bansamuba yace toh duk yanmatan
nan bawacce taima yace babu to shikenan , Anal
tashirya tasaka blue hijjab da light blue dinjaka da
takalmi tatafi gidansu yaya suka gaisa da hajiyarsu tace
hajiya ina anty atika tace tana daki tashiga tace sis
kitaso mu anso snacks sukatafi suka anso agurin kubreh.
Sukadawo gida mutane ancika kakarsu ta jigawa da
lodin danginta Anal tayi sallama tace hajiya kaka kunzo
cinyi mana abunciko tace kinji jairar yarinya toh bari
ingayamiki daki zantafi vayan biki tace yauwa kakus
bari muje mushirya 3 takusa. Yaya teema in deejarh tazo
zataimun make up tace to sis.
Tana shiga daki tayi wanka tashafa clear nature
tadakko bra da new pant tasaka tashafa humrah, daki
yaceka da kamshi, tadakko wane ash and black less
anmai stone work's ohhh takalli kanta a mudubi tace
woow haka dama nake dakyau tunkafin ma deejarh
tayimun makeup, mashaa Allah alhamdulilahi saiga
wayanta yana ringn cikin wakar boom boom hello yaya
teema tacemata kifito angama min inadakin umma
tadauki head dinta ash da sarka ash sai jaka da takalmi
ash tachanja cover din wayanta ash and black tana
sakkowa amarya irin wannan mashaa Allah, tayimusu
banza tashiga dakin umma tanashiga deejarh tace
subhanallhi tunkafin nayimuku make up teema tajiyowa
taga Anal tafita kyau takalli kanta gown ce Na less
coffee n milk head dinta milk sarka takalmi awarwaro
milk tayi kyau, amma tanaganin Anal tatsenci kanta
tanajin haushinta cikin tsawa tacemata Anal kiji kichanja
kayanki bakiyi kyauva ANAL tayi dariya tace haba
yaya teema harkin fara jinhaushi ton baaimun
kwalliyarba takwashe dadariya haushi kuma hmm u
better go and change d cloth if not saidai kixauna agida,
tace haba yateema kinga yadda kikayi kyau wallhi ko
matar govern saihaka sukasaka dariya ........

ANAL 08
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Ya teem kinga yadda kikayi kyau ko matar govern
saihaka sukasaka dariya, deejarh tadura foundation
akyakyawar fuskar Anal wadda yayimata kyau
tayimata jagira tagyara da light and dark concealer
wacce tagyara jagirar takara kyau, sai tayi contour din
face din abunka damai kyau saitayi wane kyau ansaka
maka eyeshadow ash and black tayi kyau big eyes dinta
sukayi wani kyau ga eyeliners hmmm mashaa Allah
tasaka pencil jagira tayi linn bakinta at d middle tasaka
purple janbaki tadaura mata head's ina anagamawa
takalli kanta amudubi tace deejarh ur such a nyce
person dubi yadda nayi kyau ohh god maizan cimiki
deejarh tace malama wait le me take you pic u look soo
muah tasaka a insta ohh god almost 20000 mutane
sukayi like bayan comments da ake taturowa, takera
faty tace lyfe kina ina tace ina waji ki mukejira fa ga dr
hassan yazo tace toh taji dakin umma tace umma munyi
gaba tace subhallahi auta kinga yadda kikai kyau
kikaranta lahaula kafa 10 da lielafi kafa9 kifita da
bismillah tace to ummana see u dear tafito takira faty
tace kuna inagani awaje faty tace zakiga rng rover
muna ciki tana Bude mutor duk suka jiyo woww Anal
kinyi kyau tace tank's Dr mutafi no sai amarin suntafi
tace to, sai ga angonan yazo Dr kaleed kinan akwai
kyau gakwarjini yasaka milk din gexner sai aikin dinkin
coffee sai cff shoes ga wani gld watch sai hularsa coffe
wadda yayi masifar kyau saiga amaryarsa tafito tashiga
mota sukayi cnbt suka tafi amota yace amaryata kinyi
kyaufa tace Allah swty yace wallhi, fatyma tace Anal
hope kinsan mai zakice kixakiyiwa amarya speech tace
ok suna isah country mall amare sukafara hawa steps
sunyi kyau fa duk wadda yaga dr hassan da Anal sai
anyimusu kabbara saboda kyau sunashiga hll mai police
band yafara kida kowa yatashi sai daukarsu ake wane
yacewa Dr kaleed wanan yarinyar tayimun abokina
inasonta tahadufa mashaa allah yace okay mutumina
sukaji kujera suka zauna Anal ta tsaya aka daukesu da
amari tasakko taji gurin umma wacce tasaka blue and
white less tayi kyau ummana bani 20k tadakko tabata,
ANAL akafara rawa abokanin ango sai leki sukemata
alokacin amarin sukasakko daga stge mai waka sai
wasasu yakiyi.........



ANAL 09
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Mai waka sai wasasu yakeyi anal taji tajawo anty atika
come muyi rawa haba ya teema fa tayimuku anty aisha
kufito mana aminiyar amarya fiddausi sani ayage (nana)
tayi kyau tasaka less dinta pink tayi kyau tazo tadauki
Anal awaya taji tafara yiwa amari hota dama fidausi
akwai rawa suka fara rawa abun abin shaawa sunyi
kyau, jikake Mai waka yana Allah yakara azuki yaya
tafiya yaki makiya nadarewa yaro Mai kwarjini, ya ya
yakaraso cikin ash din gexner yayi kyau sosai yadaga
idonsa yaga anal sai rawa take tayi masifar kyau
abokanan ango sai leki akemata yakallita yayi tsake
yakaraso yadinga ruwan dollars haba maikida yagigice
haba saiwasasu yake yamatso kusa da Anal tadaga
kanta taga idonsa yayi ja kawai taja hannunsa suka fara
rawa wayyooo kowa yagigice saboda sunyi kyau kowa
sai leki yakimusu yaja hannunta sukabar gurin tatsorata
yace malama kinutse kobakijeba tace to yaya guri yayi
tset abokin ango yana bada tahirin ango yagama akaimai
tafi akakera Anal domin tabada tahirin amarya Anal
tayi sauri taje gurin fiddausi sani ayage (nana) tace ya
fiddausi kifa yakamata kiyi speech tace aa anal jikeyi
nayi rankamu tahau stage akabata lound spkr tafara da
"ASSALAMU ALAIKUM AM ANAL AS
SOME OF UR ORDY KNOW, AM
STANDING HERE FOR THE BRIDE
TO SAY ABOUT HER FAMILY
BACKGROUND HER ATITUDE AND
ALSO HER MANNERLIZN SHE GROW
UP WITH MANNERS AN ALSO A LADY
WITH HIGH CHARISMA SHE HAS
NICE ATITUDE SINCE WE GROW UP
SHE'S NICE PERSON, SHE'S SO
RESPECTIFUL AND GENTEL , EVEN
HER ENEMIES DO SAY GOOD ABOUT
HER, I SO MUCH LOVE U SIS, DR
KHALEED UR SO BLESS FLL TO HAVE
HER HAS A WIFE, I PRAY TO
ALMIGHTY ALLAH BLESS UR
MARRIAGE N GV UR GOOD
CHIRDREN. AMEEN" kafara tafi kowa sai
kallanta yake cux taburgeshi shikansa yaya yaji wane
sonta saikara shigarsa yakeyi,taji gurin Dr hassan come
let tke pic yace kk Anal tatsaya sunata pic yaya kallosu
atake Zuciyarsa tafara bugawa sai intsintar kansa yayi
yataso afusace yakusa kaiwa kusa dasu yaga Dr zai
dura hanunsa akan kafadarta, yadakamusu tsawa how
dare idiot are u aguje tabar gurin yaji yayimai kashide
yace okay yaya baza akumaba idan ma kakuma u will
see yaje yazauna yana huce atake yace cikinsa yana
ciwo yarike yatsunna..........


ANAL 10
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Atake yaji cikinsa yafara ciwo yariki cikin wadda yakai
harya tsugunna, Anal tanacan gefe inda hankalinta
yatashi kar yaya yayi mata fada ana taka tayi tunani
gwara taje tabashi hakuri tana tafiya tahangosa
atsugunne dasauri takarasa gurinsa tarikeshi yaya yaya
maiyasameka yaya innece pls kayi hakuri Anal cikena
kirawo drv suka sauka tashigar dashi mota. Tarike
fuskarsa yaya please mikedamunka inkula Dr hassan ne
wallhi nadaina yace cikina atake takera doctor dinsu
tace gasunan xuwa yace okk, yaya yadago idonsa yayi
ja Anal sai kallonsa take tana sannu ya ya yadda
bakinta kimotsawa yakara tayarmai dahankali yataba
libenta harzaikai bakinsa cikin nata saikuma yajuyar da
fuskarsa Anal dabata fahimce maiyake nufiba sai tace
yaya bakasan janbakinne nagoge kafin takarasa yasuma
akadaukeshi suka shigar dashi , Anal takera abba
tasanar musu saigasu sunzo , likitoci sunachan suna
kokari saigashi yafarka akasa kamai karin ruwa suka ce
abashi abinci sai subashi magane, hankalin umma duk
yatashi tabaro gurin bikin tace Dr what wrong ne haba
kagayan mekidamun dana tafashi dakuka Dr yace cool
down hajiya maganin cutarsa aurene tace what?? Yace
ehe kuyimai aure course daxarar yakara suma
saimunyimai aiki which zaiiya rasa ransa, tafita tana
share hawayen fuskarta wacce Anal tanazaune dasauri
tashiga dakin tace yaya yajikin yasha kuno haka kike
yawo bamayafi ga maza a asubutin , talan gwabe kai
wallhi ya ya bansan nafito hakaba garin sauri
nakawokane yace warware ashobn kanki kiyafa tace toh
anty atika tamika mai abinci tayi dariya tace Allah
yatabbatar da alheri yakallita yace nami tace bakomai ,
tazubamai abinci tamikamai duk hannayen ansaka mai
ruwa,Anal dataga haka sai ta ansa ahannun anty atikah
tafara bashi haryakoshi yakallita yace sis tace naam
yaya yace Allah baki miji nagare tace kaima yaya Allah
yakawo antyna wacce zata kularmin dakai, yayi dariya
misalin 7 nadare aka sallamisu tashiga tayi wanka shima
yashiga yakwanta sai bacci, umma tasauka taji dakin
abba yanata zagayi adakin tace maigida lpya yace
tunanin yaya nakeyi narasa wazan hadashi daita sai
nahada adaura mai auren jibe yauwa alhaji Kayi tunani
ga aisha yargidan..........

ANAL 11
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Ga Aisha yargidan amininka Alhaji aminu , yarinya mai
hankali, yace to bari nayimai waya nasanar dashi tace
toh ninatafi kasan gobe kamu ashirya abubuwa yace toh
, ataki ABBA yakira abokinsa suka gaisah yace ya
aisha yace Tamanan lpy yace to kaji kaji naga bawadda
tadace da yaya sai ita naga tanada hankali ko anmata
mijine yace aa aiduk yayan mune anjima yaxo yaganta
yace to alhaji aminu godeya mukefa yace aivakomai,
yashiga dakin yaya yaga yashirya yana cin abunci yace
abba sannu da hutawa banda kasa akerane yace bakomai
dana asakomakon bakasamu tsayeyye yar mata ba
nasamar maka yargidan alhaji aminu sai kashirya kaji
kufuskance juna saboda hadawa zanyi Dana fatima ayi
dauren auren duk tare yace toh abba nagode ubangiji
Allah yakara girma abba yadafashi ya ina alfahari dakai
dana kanayimun biyayya nagode dabaka zini kajure duk
wata masifa Allah yakara daukaka ka kuma business
yanxu kasoma nakara maka jaren million 60 yace abba
nagode yace Allah ma albarka yace amin, Anal tanachan
tana waya da dr hassan sai soyayyarsu sukesha sukayi
sallama tatashi tayi wanka tasakko tana tsokanar kaka
wai ke yar tsohuwarnan bazaki mutuba kaka tayi dariya
tacesaikizo kikashene jai'ira takaraso tace bani labari
kinji kakasko tace to jikalli, Wani dan fulani yahau
jirgin
sama anata tafiya se aka fara
kawo abinci can se yaga wani
bature agefe yace yau kuwa
shenashi abinshin turawa
yakoma kusa da bature aka tambayi bature what do u
want ? Yace nothing aka
tambayi dan fulani shima
yace nothing a tunaninsa
nothing wani shegen abincine
shiru- shiru ba.a kawo abinciba se danfulani yaga
anfara kwashe kayan abinci
shi ba.a kawo masaba se
yatashi yaje wajan masu
kawo abinci yace ni edan
nothing din baxe samuba ko shinkafa da wakene a
xubomin" anal tafara dariya hahaha aidagaskiyarsa
kakus karanwani tace daga wannan shekinan tace
nayarda tace Wani Mutum ne yana aiki a gidan
sarki,to kulum sai an
zaneshi saboda ba daman yayi magana sai yayi ashar,
wani lokaci ma sai ya
zazzagi zazzagi sarki, wata rana sai matarsa tache masa
idan yaje fada yayi shiru yadaina
magana,washegari da yaje fada yaki yiwa kowa
magana har aka kusa tashi daga fada,can
ana zaune agaban sarki sai wani yache masa: mutumina
yau shine ko magana babu... buden bakin sa keda wuya
kawai sai yache
ai yau sarki saidai ya zane uwarsa ba dai niba....."
hahaha kinga shasha sha kaka bari naje gurin ummata
tace toh jikalli tayi sallama tashiga dakin taga yaya
teema tana zaune tace yaya sannu dagida tace yauwa sis
tamikowa anal zogale tace anshi jike yimum blendn
dinshi sai kisaka madarar peak daya tatashi tace
tamarkado tasa peak takawo ta'ansa tayimata sannu
tafara sha tashanyi suna tahira umma tashigo tace auta
kince abinci tace eh ummata takallisu tace Allah yayi
muku albarka yayana kunyi kyau dazu haka dama
deejarh taiyah kwalliyi sukace eh man anal tace Ai
umma sai ma gobe kinga gobe a kaifah zaayi, teema tace
subhnllhi umma kardai fitsare nayi a pant dina wayoo
umma najike anal sai dariya take hartabar dakin , umma
tace aixogalen dakikashane niimah tafara saukarmiki
saima kinsha gobe Ai babu sirrin dayafi amarkada zogale
asaka peak tace toh umma karfa najiki sosai azata
kofitsare nayi a wando umma tasaka dariya tace see
you. .......



12
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Umma tasaka dariya tace see you, kidakko kankana da
peak kisha sannan kidakko dabino dakwakwa ki
markadesu kixuba kindirmo kishanye, karnamanta fatima
idan ankaiki dakinki kafin ango yazo karki tsaya shirme
ki dakko alquranin ki kikaranta suratul bakara
harkarshin ta, idan zaki shiga gidan kishiga dakafar
dama kiyi bismillah kikaranta " auxu bikallimattillahi
tammatin minsharri ma kalaq" kafa uku sannan
kikasance mai biyayya gamijinki kikasance mai ibada mai
gaskiya kiyi abunda yakeso kiguje abunda bayaso
kikasance mai shagwaba maikuma iya magana kikasance
wacce takesaka mijinta aaddua mai damuwa da
matsalarsa karkimai dagidanki gidan shedanu Jin wakye
wakye mai yawan kalli kalli kikasance mai yawan
tasbihi dakuma karatun alqurani tahakane shaidan baxai
rinjayekuba kuma bazakisamu matsala damijinki ba idan
kikaye wannan abubuwan Na tabbatar miki zakisamu
namiji atafin hanunki inshaa allahu, nagode ubangiji
Allah yasakamaki da alheri yakaramiki lpya ummata,
bari naje nayi wanka naci abinci taye wanka tace abinci
ta tarar da ANAL harta kwanta, yaya yafito daga
bandaki yasaka red din gexner yasaka black din hula da
shoe yasaka agogonsa black yayi masifaffin kyau yafisa
terare maisuna loungdin yafito yasamu kaka suka gaisah
yahau motarsa sai tarauni gra, yayi horn akavudemai
gate yana shiga yatarar da alhaji aminu suka gaisa yace
harkaxo kinan yace eh nazo kashiga stroom barina kirata
yashiga yazauna, ABBA yashiga yacemata kifito yazo
taja tsake abba yatafi bayauba
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment