You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
yin murmushin,Sultan kam ko da yaga abun nasa ba mai k'arewa bane sai ya ajiye masa files d'in daya shigo da su ya fice da fad'in
"Whenever u came back into reality,I will be back.."
Daga haka ko jiran abunda Hammad d'in zai fad'a masa bai sake yi ba sai ya wuce abunsa yana murmushi da begen ganin tasa masoyiyar.Yana fita a office d'in murmushi Hammad ya sake yi sai kuma yaja file's d'in daya shigo masa da su d'in had'e da fara bud'e su yana dubawa d'aya bayan d'aya,,daren ranar saboda yana cikin yanayin jin dad'i shi yasa ya samu damar yin aiki sosai irin wanda tunda suka fara workshop d'in bai yi kamarsa ba,ko yaya ya tuna yadda daren ya faro masa sai ya murmusa ya shafi beard d'insa ko curly hair d'insa.
Washe gari ma haka ya shafe yinin ranar cike da samun nutsuwar da tasa coworkers d'insa suke ta mamakin sauyin da aka samu a cikin d'an tak'aitaccen lokaci,,har daren shi kam yana cikin farin ciki,lokacin da dare ya fara nisa nema yana kan aiki,haka nan wajen misalin 10pm yaji yana son bud'e wayarsa ya duba ta saboda aikin da yake kan yi d'in yayi sauk'i sosai,wisely yake pressing wayar sai ya duba chat d'insa,a lokacin almost 2 weeks bai duba ba,sak'onni ne suke ta shigo masa babu adadin daga mutane da dama duk dama shi d'in ba wai ma'abocin yin huld'a da mutane bane,,hotonsa dake a dp d'inta ya d'an kalla sai yayi murmushi sannan ya bud'e akwatin sak'on nata,speedily pictures d'in data aiko masa suke bud'ewa kamar walk'iya,idanunsa ya zuba akan pictures d'in yana kallo sai yayi murmushin daya bayyana jerarrun hak'oransa yana jan beard d'insan,cikin wani irin shauk'in k'aunarta ko gama jira yaga pictures d'in bai yiba sai yayi dialing number ta,yana kara wayar a kunnensa,,ita kuwa Sabina lokacin a cikin bacci ta jiyo wayarta tana ring sai ta laluba inda ta ajiye,tana d'auka ko duba sunan bata tsaya yi ba,cikin muryar bacci tace
"Hello.!"
Jimm yayi yana nazarin yadda take maganar,kafin yayi magana ta sake maimaitawa
"Hello.! Who's on da line.!?"
Ajiyar zuciya yayi slowly sai yayi gyaran murya,d'an bud'e idanunta tayi da suke cike da bacci ta sake lumshewa tana sakin murmushi
"HAYAT..!"
Ta kirashi k'asa²,murmushi yayi mai sanyi yace
"Uhmm! Ashe zaki gane.!?"
Idanunta still a rufe tace
"Ta yaya ne bazan gane ba ni kuwa,ka manta zuciyoyinmu suna mak'ale da juna ne..? Ai ko fitar numfashinka naji zan gane balle kayi sign.."
"Umm! Umm! Fa tsuntsuwata banda cika baki.."
Sunan daya ambata babu shiri yasa ta bud'e ido tana tambaya
"Ni ce ma Tsuntsuwar..!?"
Sai yayi dariya yana cewa
"Ehhh! Ko ba ita bace..!?"
Had'e rai tayi kamar yana kallonta tace
"Ni Allah ba tsuntsuwa bace,kuma kada ka sake cemin haka.."
Cike da sakarci tayi furucin amma sosai yaji shigewar sak'onta ta duka kafofin sadarwar dake jikinsa,a wahalce ya sauke ajiyar zuciya,sai itama tayi shiru tana saurarensa sun d'auki lokaci a hakan sannan cikin kasala ya ce
"Helpmate..!"
"Na'am" ta amsa tana sake matse wayarta a jikin kunnenta
"Have u missed me.!?"
"Ehh.!" Tace tana shafa cikinta daya sake tasawa,"how" yace cikin wata kasalalliyar murya,d'an shiru tayi uwa tana tunani,kafin ma tace wani abu har ya rigata da fad'in
"Anya kuwa Lady kinyi missing d'ina da gasken.!?"
Sai data sake shagwab'e masa kafin tace
"Allah kuwan da gaske nayi,,kuma ai naga har mafarkin ka zoma nayi yau.."
Wata irin dariyar da bai taba yin irinta ba tun farkon saninta da shi taji ya tuntsire da ita,ya d'auki lokaci yana kyalkyalawa kafin ya tsagaita yana sake tambayarta
"Kai Lady.! To ni ya akayi banyi mafarkinba,sai ke kad'ai kika yi.!?"
Sai data d'age shoulders sannan tace
"Nima ban sani bafa,,kuma ko har ma mun yi..!"
Saurin kwab'ar bakinta tayi sai tayi shiru ba tare da ta ce komai ba
"Uhhuumm! Fad'a mana ina jinki ai."
"A'a'a ni ba saina fad'a ba.!" Tace,sai shima yace "A'a'a! Nima gaskiya ban yarda ba kawai ki fad'a,, idan ba haka ba zanyi kuka..!"
Ya k'arashe maganar da kwaikwayon muryarta,d'an murmushi tayi mai sauti kana tace
"Nifa Allah kuwan kunya ma nake ji.."
"Kunyar waye kike ji d'in..!? Ni wai.!?"
"Ehh! Mana.." Tace tana b'oye fuskarta,tab'e baki yayi yace
"Kunyar mara kunya asara,inji hausawa,,to mene abun jin kunyar kuma.? Ni idan kin cema zaki ji kunyata ai na ce kin rasa aikin yi ne.."
"A'a'a.! Ni ba wani rasa aikin da nayi.."
D'an murmushi yayi yace "Ok toh fad'a min yanzu ina jinki.. Me muka yi..!?"
A hankali ta lumshe idanunta cikin tuno abunda ya farun sai ta fara zayana masa labarin,sai daya bari ta gama tsaf kawai sai ya sake tuntsirewa da dariya,kamar bazai daina ba haka yayi tayi,sai tayi shiru kawai tana sauraren dariyarsan data tafi da ita,cikin shauk'insa da begen ganinsa tace
"Ni ka daina min dariya Allah.."
Sai daya tsagaita da dariyar sannan yace
"Wai kuma da gaske mafarkin kika yi My Lady..!?"
Gyad'a masa kai tayi sannan tace
"Nima fa I didn't assured gaske ne ko ba gaskiya ba.."
Dariya ya sake sawa sai da yayi mai isarsa sannan ya bari,cikin jin dad'in yadda yake farin ciki har yana kyakyatawa tace
"Mene ne wai..!?"
"Babu komai.." Yace yana k'unshe dariyar dake son taho masa a lokacin,buh sai ya tsinci kansa da fad'in
"My Lady.." Kuma fa kinyi min kyau sosai yanzunma,a cikin shigar mighty'n nan.. "
Saurin kallon kanta tayi a cikin lampshade d'in tana sauke ajiyar zuciya tace
"Thank u husby."
Dariya yayi a ciki kafin yace
"Kai! Lady suna nawa kika samin ne..!? Na kasa bambance wanne ne d'aya a ciki yake nallakata.."
"Duka ne." Tace tana murmusawa cikin jin dad'i
"Ohh.! Ki ce na zama d'an gatan Lady koh..?"
Gyad'a Kai tayi tace "Ehh! Ai dama kai d'in d'an gatan ne."
"A gurin waye.!?"
"Mamma.!" Tace sai kuma ta bada numfashi a tsakani ba tare da ta ce komai ba,d'an bata fuskarsa yayi yace
"What..?? Mamma fa! Banda wajen ki kenan..!?"
Kai ta gyad'a tace "A'a'a! Har shi ai nake nufin."
Sanyayyar ajiyar zuciya yayi sai suka ci gaba da fira,yana ta tsokanarta,sun raba dare sosai suna hira duk da baccin dake fizgarta sai ta kasa hak'ura ta ajiye,a hakan suna ta magana har bata san lokacin da wani irin gajiyayyen bacci ya kwasheta da wayar mak'ale a kunnenta ko sallama basu kai ga yi ba,Hammad da yayi magana ya kuma yaji shiru sai yayi murmushi,a hankali sautin numfashinta dake fita silently sai ya tabbatar masa ta jima da yin bacci,addu'o'i yayi mata ya mata blowing kiss through wayar sannan ya katse kiran yana sake murmusawa,, ko daya kashe juya wayar yayi tayi a hannunsa yana murmushi had'e da jin shauk'in ina ma ace yana da dama da yauma d'in babu abunda zai hana masa fita ya dubota,to amma yau da yake duka daga inda yake yana hangen mutanensu ta tsakanin pale curtain wall d'in shi yasa sai bai yi attempt na sake fita ba gudun kada ma a rafko shi,yasan yanzun sai a kai shi gaba,,coffee ya had'a ma kansa a take sai ya d'auko cup d'in yana d'an zagaye office d'in yana shan abunsa nd yana sake kallon yadda ma'aikatan sun suke ta ayyukansu,shi kam da yake yana cikin farin ciki sosai sai ya sake d'aukar wayar ya tura mata wani azababben farewell da dole idan ta ganshi taji marmarin ganinsa,after ya gama ya ajiye wayar sannan ya koma kan aikinsa.
A haka kwanaki suka yi ta zuwa suna wucewa,wasu lokutan ya samu damar kiranta saboda sauk'in aikin da suka samu yanzun,wasu kuma sai dai suyi text message ma junansu,,har sauran kwanakin da suka rage masa suka nemi k'arewa tun daga zuwan da yayi bai sake samun damar fita ko floor d'in k'asansu ba bare ya samu damar barin cikin ginin gaba d'aya,ranar da ana gobe zasu k'are aikin lokacin suna kan waya da ita da dare yake ta fad'a mata irin yadda ya damu ya dawo,sai tayi ta murmushi abunta amma bata iya tace komai ba,sai dai hiran da suke tayi,har bacci ya d'auketa ta barshi akan wayar sannan ya ajiye wayar yana fatan ganin wayewar garin lafiya.
A nata gefen ita kanta duk iya yadda tayi kewarsa da son ganinsa da take a cikin kwanakin,amma haka nan sai ta tsinci kanta da kasa bayyana masa kamar yadda yayi,lokaci² kuwa idan tana tuna hiransu a mafi yawan lokutan da suka gabata sai dai kaga tayi ajiyayyun murmushi,ranar yini zata yi tunaninsa da damuwar ganin lokaci ya kawo mata shi daf da ita,,tun ana saura sati guda su dawo kuwa da suka had'u da su Jannat suke ta gayre² a gidajen,kowacce da d'okin ganin nata masoyin,kasancewar a cikinsun duka dama Jannat d'in ce kad'ai nata yake gida tare da ita,sai suka had'e kai suka yi gyaran tare duk dama su kansu su Bardan suna kan laulayi sai dai ba mai wahalarwa bane da zai hana musu yin aiki,,washe gari da safe kuwa da yake ranar ne suke saka ran dawowarsun tunda suka tashi suke ta sake yin y'an gyare² da taimakon juna sai suka shirya lafiyayyun dishes.
Sai yamma sosai bayan sun sake yin conference da duka wad'anda aka jagoranci ragamar aikin sannan Mr Moses ya sallami kowa bayan ya basu hutun 2weeks saboda su huta gajiyar da suka d'ibarma kawunansu na tsayin watan,,duk dama Hammad yaso ne ace tun safen suna gida amma da hakan bai samu ba sai suka yi hakur'in saboda sun san dai dole a ranar ko Mr Moses d'in baya so sai ya kyalesu sun tafi gida,dai² lokacin yana sallamarsu suka fito cike da farin ciki suka kamo hanyar gida,kusan a jere suka taho motarsa na kan gaba sai Sultan da Sadeeq da suke tafiya kamar wasu y'an race,yanzun zaka ga wannan a gaba sai kaga cikin tak'aitaccen lokaci ya koma baya,a hakan har suka k'araso arean fifth avenue d'in,da d'an gudunsa yana rufe motar ya wuce entrance security'n gurin suna masa maraba,kafin ya nufi gidansa sai daya biya ta Robert Miller gallery ya siya wani irin k'aton flower mai masifar kyau,fragrance d'insa kansa abun gwanin dad'i ne bare kuma decoration d'in jikinsa,sai ya fito yana tafe yana smelling k'amshin yana lumshe idanunsa,a bakin elevator ya riski su Sultan sai suka bishi da wani irin kallon ban mamaki,kamar had'in baki suka ce
"Lallaima Dude,,wato da nufinka kayi mana dabara.!?"
Murmushi kad'ai yayi bai ce musu komai ba,juyawa suka yi a tare suna fad'in
"Sai ka jira mu ai..!"
Tun kafin su gama barin gurin tuni har ya shige yana fad'in
"Bana iya jiran kowa.."
Yabi elevator suka yi sama,,ita kanta Sabina a lokacin tuni jima da had'ewa cikin wani irin openwork bandage sexy dress mai kalar lake blue,but rigar tana da matsaikaicin tsayi,sai tayi amfani da y'an k'ananun earrings farare,tayi applying heavy make-up,bakin nan ya sha baby pink lip bam sai kyalli yake kamar ta sashi cikin tandun mai,gashinta kuwa daya ji uban gyara sai ta kame shi a tsakiya yana lilo da tab'o spine d'inta,ko ina a jikinta ya d'auki haramin kyau da k'amshi abun gwanin burgewa,,da yake zuwa lokacin duk su Jannat sun wuce apartment d'insu cos sun san abune da bazai yi musu ma'ana ba su ce zasu sauki mazajen nasu a apartment guda shi yasa suna gama ayyukansu sai duk kowa ta kwashi nata tayi nata gidan,,tana ta zaune a parlor ita d'aya tana watching wani series a MBC Bollywood da take matuk'ar so,duk da irin k'aunar da take masa don ko halk'a (episode) d'aya bata so ya wuce ta,amma sai ta kasa nutsuwa ta kalla d'in,time 2 time sai take d'aga kai ta kalli agogo,,around 5:40pm doorbell d'insu yayi k'ara,ko tsayawa d'aukar wani vail bata yi ba,ta wuce gurin entrance d'in tana sakin ajiyayyun murmushi,,da azama kuma sai ta bud'e door d'in,furen daya rik'o a hannunsa ne ya fara mata welcome,sai tayi y'ar dariya mai sauti cikin shauk'i tace
"Marhaba HAYAT..!"
D'an kad'an ya janye furen daga saman fuskarsa ya lek'o ta yana murmusawa buh yadda ya hango albarkatun jikinta a fili suna welcoming nasa har baisan yaushe ya sauke ajiyar zuciya ba,kallonsa tayi fuskarta k'unshe da wani irin fara'a tana k'ik'k'ifta masa ido sai tace
"Come in habibiiy..!"
Ta rik'o hannunsa zuwa ciki,sai ta maida k'ofar ta rufe gaba d'aya har da su key,wasu irin sanyayyun k'amshin turarakun da tayi amfani daya gauraye dana jikinta sai suka sa masa tilas ya rungume ta yana lumshe idanunsa,a hankali yana bud'e su ya sake sauke su kan mugun fafayewar da aka yiwa d'inkin ta tsanakin boobs d'inta daya kusa kaiwa har hub d'inta,hannunsa ya kai saman hips d'inta da suka sake zama wider yana shafo mazaunanta,sai ta d'ago idanunta da suka ci wani mugun eye smocking tsabar make-up d'in ma iyawa ne sai yake ganinta kamar ba ita ba,sosai tayi masifar yi masa kyau,,murmushi ta sakar masa mai sanyaya zuciya a hankali ta shige jikinsa sosai yadda zata gama birgita shi tun kafin ya zauna,sai ta sak'ala hannunta a wuyarsa tana kallon bakinsa da har lokacin bai iya yace mata komai ba,tsakiyar eyeball d'insa take kallo tana aika masa wasu shu'umin sak'on ta gently tana sake matsarsa da kai bakinta dai² nasa,tun bai gama rarrabe abunda za tayi ba ya tsinto ta tana tsotse masa lips cikin salonta da yake sawa ya manta a duniyar da yake,rik'o ta ya sake yi sosai yana sauke ajiyar zuciya nd sai ya shiga mayar mata da sak'on godiya bisa aikin alkhairi da tayi masa ta hanyar mik'a mata ragamarsa gaba d'aya,passionately take juya harshenta cikin bakinsa da laluben harshen sa,bai bari ta wani sha wahala ba sai ya mik'a mata,wani irin tsotsan da take masa sai daya kaisu ga hatta da k'afafunsu sun fara k'ok'arin kasa d'aukansu sai yayi maza ya k'arasa dasu tsakiyar parlor'n suka sauka saman armchair,sun juya juna son ransu cike da wani irin mahaukacin romance kafin suka sarara,manne da juna suna sauke wahalallun numfashi still idanunta a rufe ta rad'a masa a kunne
"Welcome home HAYAT..!"
Ko a bai iya bud'e baki ya fad'a ba sai dai ya had'iye wasu irin lustfully saliva's saboda shi dai har lokacin jinsa yake bai kai inda ya kamata ya tsaya ba,jin yayi shiru bai amsa ba sai ta bud'e idanunta a hankali da suka d'an birkice ta kamo kansa ta rik'e sosai tana kallon cikin idanunsa,,yadda idanunsa ke mata displaying emotions d'insa take ta harbo jirginsa buh she knows duk yadda ta tsara da wuya hakan ya faru,duk da hakan amma sai ta dake tayi kamar bata gano shiba tace
"HABIBIIY.! Muje kayi wanka sai kaci abinci..!"
Sanyayyar ajiyar zuciya yayi,a lokacin sai yaji duk wasu y'an sak'on dake turo masa magana sun motsa slowly yace
"Helpmate.!" Sai kuma yayi shiru cos shi kam yasan babu wani wankan da zai iya yi a lokacin ba tare daya samawa kansa mafita ba,cos a hakan ma da yake dauriya kad'ai yake,amma inwardly wutar son kasancewa da ita ke sake ruruwa a cikin jini da b'argonsa,mik'ewa tayi ita kam a hankali ta sauka daga jikinsa sai ta rik'o hannunsa,shima d'in ya mik'e slowly sai suka wuce ciki,ko da suka shiga bedroom d'in kasa barinta yayi ta matsa ya sake janyo ta jikinsa yana sake shinshinar k'amshinta dake sake tada masa sha'awarta,sai yaci gaba da aika mata sak'onninsa masu d'umi,koda taga yana k'ok'arin d'age mata rigar dake jikinta ne da sauri ta rik'o hannunsa tana fad'in
"HAYAT! Ka bari na had'a maka ruwan wankan..!"
Idanunsa dake cike da wasu irin kwallar sha'awarta da suka jima da taruwa a gefe ya d'ago yana kallonta da wani irin kallon taji tausayinsa mana yace
"Please Lady..! Let me get some peace of mind,,wane wanka ne mutum zaiyi baya tare da nutsuwarsa..!?"
Yana fad'ar haka ya sake kawo hannunsa zai cire rigar,sakar masa tayi ya d'age ta duka daga jikinta,duka sai tayi remaining masa daga ita sai wani irin mesh applique bikini pant da hausawa ke cema fan d'arinka tsirara,yadda yake aika mata wani kallon "wow! I like it" da sauri kuma sai ya k'arasa kai hannunsa k'asanta yana shafo gurin da sauke gajiyayyun nishi,duka sau yasa ta kasa daga idanunta ta kalleshi sosai,,bra kuwa dama da yake babu ita sai wasu irin brooch sponge cup masu taushi da suke iya karsu sun rufe mata saman teat ne suma bai jira ba ya cire su,had'e da zuba mata idanunsa da suka k'ank'ance,haka yayi ta kallonta cike da shauk'i,da kyar sai ya shawo kanta ta taimaka masa ya cire long sleeve daya shigo da shi da trouser,cos suit jacket d'in nasa a hannunsa ya shigo da shi kuma ya baro ta tun a parlor,haka shima d'in sai ya dawo daga shi sai pant mai u shape convex pouch daga k'asansa,saurin kallonsa tayi ya d'age mata gira da alamun tambaya k'arara akan fuskarsa, girgiza masa kai tayi ta juya da sauri zata bar wajen ya rik'ota ta baya yana sake d'ora chin d'insa tsakanin wuyanta,kusan a tare suka sauke ajiyar zuciya,muryarsa can k'asan mak'oshi yace
"Mene ne kuma.??"
Saurin girgiza kai ta sake yi,a hankali ganin bata ce komai ba sai ya kai hannunsa saman cikinta yana shafawa
"How many months ne yanzun.!?"
Ya rad'a mata a kunne
"Nima ban sani ba..!"
"Uhhuumm.! Ni ai na sani."
Juyowa tayi kad'an tace "Ka san me.!?"
"Kwanakinsa mana,,ko baki yarda bane.!?"
"A'a.! Na yarda" tace tana juyowa sai suka fuskanci juna,sake rik'e ta yayi suka k'arasa sauka a saman bed yana mata kallon k'asan ido,,sun gurji juna kamar basu ba,ita kanta Sabinar yadda ta dawo kamar ba mai juna biyu ba,sai ya samu damar kashe k'ishirwarsa,,lokacin da nutsuwa ta dawo musu bayan sunyi wanka sun shirya cikin k'auna,suka yi sallah sannan suka koma parlor'n,cike da shauk'i suka yi feeding junansu yana ta zuba mata santi,,bayan sun gama abunda suke wajen misalin 8pm sai yasa ta shirya cikin wani Arabian gown,a tunaninta duka lokacin zasu shiga apartment d'insu BADRA ne amma sai taga sun nufi wajen elevator,,har suka sakko k'asa wajen da suke ajiye motocin su bata ce komai ba saboda ganin shima baice mata ga inda zasu je ba,sakato ta tsaya kallonsa sanda ya bud'e mata yace
"Come in.!" Ta matsa kusa da motan,sai dai bata shiga ba tace
"Ina zamu je.!?"
"Siyar dake zanyi.."
Ya fad'a cikin basarwa,tab'e baki tayi tace "bazan je ba to.."
Dariya yayi mara sauti yace "shigo muje da sauri kada kisa mu b'ata lokaci.!"
Da kyar ta shiga ta zauna tana b'ata fuska,suka dauki hanya,har suka k'araso clinic d'in bai ce mata komai ba,yana yin parking bayan ya fita sai ya zagaya gefenta yace
"Sakko muje..!"
"Me za muyi ne wai a nan d'in.!?"
Ajiyar zuciya yayi ya d'an sauke kansa jikin motar yace
"Muje tukun zaki ga abunda muka zo yi."
Sai ta sakko a hankali suka wuce yana rike da hannunta,bayan shigarsu ya yankar musu katin ganin likitan,da suka shigan shi ya yiwa Dr bayanin abunda ya kawo su,take likita kuwa yasa ta hawa saman gadon dake cikin office d'in,shirin yi mata scanning yayi,Hammad dake gefenta hannunta a cikin nasa yana mata murmushi sai ya d'aga kai yana kallon na'urar dake nuna hoton cikin mahaifarta,yara ya hango guda biyu kwance cikin mahaifarta sai wutsil-wutsil suke a lokacin ita kuma ta matse ido saboda yadda take jin suna zungure mata ciki,wasu irin kunsasshen murmushin tsantsar jin dad'i Hammad yayi yana fad'in
"Alhamdulillahillaziiy bii ni'imatihi tatimmus'salihaat.. Alhamdulillah alaa kulli halin..!"
Sai ya sunkuya ya sumbace ta a saman lips,yadda likitan ya tsaya kallonsu ne yasa da sauri ta tura shi taja vail d'inta ta nad'e kai,cikin tsiwa da harshen hausa tace
"Wai me kake yi ne haka..? Baka san da mutum bane a gurin..??"
Dariya yayi da fad'in
"Sorry.! Helpmate,, kin san idan kina gaba na bana tunawa da komai da kowa sai kaina.."
Likita dai yana ganin haka sai yayi saurin komawa saman table d'insa yana duba wasu files dake zube a gurin,bayan ta kimtsa kanta suka dawo saman guest chair suka zauna suna sauraren jawabin likitan,ya basu result na hoton babies d'insun daya cire had'e da Edd d'inta after ya k'ara basu shawarwarin yadda zasu kula da cikin sai suka masa godiya daga nan kuma suka kamo hanyar dawowa gida.....
#Follow:@jeeddahmu898
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©® 2019.*
*AL~K'AWARIN JINI..* 💥
_(Blood pledged)_
*NA.*
*_HAWWA MUH'D USMAN._*
*~(REAL SMASHER).~*
*WATTPAD@JEEDDAHMU898.*
••••••••••••••••
_Congratulation *HABIBTIIY LEEMA* for the compilation of ur well educates,amazing,dramatic,entertaining,enlightenment nd exhortatory novel *COPPER (Ɗan bautar mata)* u have made us all proud,with ur sincere determination nd serious efforts,,with the same spirit nd zeal,u shall always make us proud.Well done nd a big congratulations on the
Book Chapters
Chapter 47
Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56