Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

asibiti harzuwa wajan masugadin gete din asibiti akwaiwasu jami antsoron ammabasu ganeshiba nazaton sajan sani ne yazoda wanibakon cikinsauri sukashiga mota sukanufi hanyar kaduna Dukdacewa dareyasomayi gomadaidai suka isogarin kaduna indasukayi masauki awani gidan saukar bakidake bakinhanya biyar da kwata sina idarda sallar asuba sukadauki hanyar kano bakwaina safe sunagidanshi dake dorayi nan kano

M b yakira likitanshi sajan sani yaje yazo dashi dondubashi yayi masa allurai taredabashi magunguna m b yakwanta yana mamaki abinkamar wani shirin fim shikenan dankatsayawa gaskiya sairanka yazama abin farauta shikam bazaya iya aikida rashin gaskiyaba garayakoma kasar da yayi karatu yayi aikidasu dansusuna da gaskiya da rikon amana duksanda kasarsa tagane kurenta ta cireson zuciyar cikin lamuranta tadaina zaluntar nakasa da ita tozaya dawoya bauta mata saidai zayatafi yana mai kishinta tareda kewarta kumabazaya gushe dagayimata addu a ba m b kenan likita yayi sororo lokacin da ya sake dawowa dakin donyiwa m b allurar daya karbi kudimasu shegen yawa a kanta bayabukatar tambaya yasani sungudune saidayakoma ofishinsa sannan yakira daraktan nasu m b yasanar dashi shimanan yasanarda kwamishina komai yasa yansada suduba nankurkusa basugansuba saiyace akyalesu saizuwa washegari sannan suka hadusuduka harda likita daraktan su m b yace shegen yarone yayi mugun sanin aikinsa indaimuka barshi nan bazaibari muci abinciba sannan duksaiyabi yakamaman yanmutanannan
Kwamishina yace´sallaharsa zamuyi tareda kazafin cewa yakarbi cinhanci ammamubari har yadawo darakta yace hakama yayi don nasanzai dawodin yanda yake matukar san aikinsa likita nayi mamakin yanda akayiyagane akwaiwani abu kuma saida muka dauki kwana hudu munashirya masa dabara saigashi cikin yan mintuna muyasaida tunaninmu darakta yace kai yaronnan inatsoransa yacigaba dacewa wanitaronefa mukaje dashi saidaya nunamin mutum hudu masu laifi wadanda kumanasan hake namusa yace inbashi dama yabincika don yatabbatar min da hakan shinena bashidon kadayasa ninima box din zarginsa saigashi tashin farko yafara da alhaji shu aibu turaki kumayayi nasa bayan munfito mununamasa komusu waye ma ana munsan masu laifukannan kumamuna samun alkairi dagagaresu hiyasa muka kaudakai daga garesu muka gayyaceshi shima yashigo cikinmu zayadinga samunkaso kamar nawa dukda inashugabansu ammadan iskan yaronna saiyace baiyardaba kwamishina yace in akasamu irin yaronnan guda hudu nangaba yunizasu zamar mana fitina dansaisunce damu zasuyi fitonafito
[26/09 9:37 pm] Inna👬👫: • Idan rana tafito
• 22.............Garamuyi maganinsa daraktansu yace mubari yadawo office saimu turashi wani aikin da bazaishaba kwamishina yace hakan yayi shikuwa m b yanazaune yanashan maltina gefansa sani sale ne yana bashi labarin yanda sukayi akotu yace ranka yadade yaran dasukaga wuya tun a bompai suka sanardamu cewa abbane yaturashi shikuma yakiyarda cewa shine sundauki lauya wanda ya lauya batun kancewa aikun hada bakine dasu cila kancewa sukashe safina waddatakasance kanwa a gareka saboda kafison kaikadai ka gaji mahaifinka

• To andai daga shari ar alkali yace azodakai sati maizuwa m b yayi murmushi nagode dasuka sakoni ciki kaga cikin ruwan sanyi zasu aikawa kansu sajan yace kwarai kuwa Allah dai yakaimu kwanaki biyu dasuka biyo baya m b ya murmure sosai donhakama yashi ga shirin tafiya kauyansu haja kafin yatafi saidayabiya ta makarantar su ado wato B U K lokacinda ado yazodaga kauye m b baiyarda yazauna gidansu bane saboda matsalolin dasuke ciki dasu hajiya shiyasa yakaishi makaranta yasama masa daki can dukda saudaya yaleka ado yatabbatar sunabada himma kowannan zuwan dayayi ado yatabbatar masa dacewa suna karatu sosai m b yatambayeshi koyana da bukatar wani abu ado yace a a saidai kudi shima yanaso ne yaje kauye yasamo m b yayi masa fada dacewa inkanason kudi harsaikaje kauye kenanbani da amfani yakawo kudi masu dama yaba ado sannanyace shima zaije wajansu haja ne
• Ado yace kagaishe mindasu don Allah kashiga gurin aina u matarsa kenan kace ina gaisheta data iya karatu danamat wasika sannan don Allah kaje wajan jidda karka manta m b yadubi ado dasauri kasannamanta da batun yarinyar nan inajin tunzuwanka garinnan kake tunamin batun yarinyar nan ammanamanta ado yace gaskiya tana bukatar taimako wancan satin sama ila yazo yakegayamin jikin mahaifinta yamatsa harma yakaimatsayin da baisan wanda kekansaba m b yace zanje duk nanbanida nutsuwa ne ado yace tunfaruwar harbinda akayiwa safina sainaga karame dan murmushi m b yayi tare dacewa ado katayani da addu a inacikin wanihali yasahannu yadibo kudi yaba ado batare da yakirgaba sukayi musabaha yajuya yatafi

• Ado yabishi da kallo acikin zuciyarsa yana tunanin dama ko mutum yanada kudi da ilimi gashi abirni yanada wata damuwa m b yashigo kauye sannuyake tafehar gidan maigari kasancewar hannun sa bayzama norma bane ya isagurin su maigari yamika gaisuwa sannan yashiga ciki bayan yamusu alheri yagaisa da duk yangidan yashiga dakin haja tayi murmushi da ganinsa bayan sungaisa yana zaune kusada ita yanarike da hannunta tace dama muhammadu inasan ganinka hankalina baikwantaba tunda naji ankaimaka farmaki har akasamu kanwarka naso inzolokacin ammasu babanka maigari suka hanani ganinyanda narude yace garada bakizoba haja aimunkama su kuma tunisuna kotu yazuhaka jibi muke komawa kotu tace o ni yasu kumsunce turosu akayi m b yace turosumana akayi saidai haryanzu basufadi wanda yaturo suba taceto Allah yadoraku akansu m b yace amin nanyafito matada tsarabar datafiso wato gurasa da biredi mailaushi dakuma kayan tea lodi nan akashi garaban tsaraba m b baysosanar da haja halinda yakeciki kodatake takorafin yarame yace mata yadai yi zazzabine tundayazo sunata hira saida azahar yafito donyin sallah
[27/09 8:10 am] Inna👬👫: Idan rana tafito
23...........Bayan yacika cikinsa da abinci dasuka idarda sallah yadawo yasamu haja itama ta idar yace haja inako yarinyarnan jidda tadubeshi cikin yanayin tausayi damuryar tausayi wayyo kuluwa tananan wahala saiwaddata karu ga uban bayaddayake idairannan danaje gaishsheshi bayanna dawo saida nazibda hawaye kaje don Allah kadubashi yace to dayafitone zaiwuce maigari yace muhammadu ina labarin ado kuwa m b yace yana lafiya yace ingaidaku sosai maigari yace to madalla babudai wata matsalako m b yace bashida wata matsala yamike taredacewa barina dan mike kafa gidansu binto yasoma zuwa indayafada mata sakon ado takira aina u sukazauna yacikasu da kudi sukafita da sama ila yace sama ila yarakashi gidansu jidda suna isakofar gidan ina isowa daukeda bokitin ruwanadibo narobane bokitin bakinsa dukya bulguce turusnatsaya kamar cikin mafarki
Shimakallona yakeyi duknakara lalacewa nakankance nayi baki fiyedada tattara mayafina nayi nace danbirni kaine yace nine jidda kece haka daga ina nasauke ruwan narusuna kasa inayini dan birni yace lafiya yayajikin baba nacedasuki kushigo nadauki yuwan sukabiyoni yanacewa ruwan wanka kikadebo nace a a zanwanke kayan babane inashiga babagaje tana zabgomin zagi taredacewa dani matsiyaciya saiyanzu kikaga damar dawowa kizokiwanke kayannashi kuma kidauki wannan kyadar kisaidamin tundamugun maganar takatsemata lokacin datagasu m b sunshigo
Tace lafiya wakuke nema sama ila yace daga gidan maigari muke baba nibakishaidaniba tace toko nashaidaka aidolene intambayi ko lafiya tunda bagurir zuwanka bane nandin kumagashi kazo dabako yace munzo duba maijikine ga mamakinsa saisukaji tatabe baki taredacewa yanaciki aisaikushiga inzaku iya don inaga yayi kashinnasa akwance itakuma wannansakaryar taje dibo ruwa tayizamanta batazo tawankeba m b yajinjinakai donmamaki jincewa jiddace ke jinyar mahaifinta sukayi sallama nacesushigo danbirni yadubeni wane irinciwone ke damunsa nace wallahi bansaniba abinda kamar da wasa yakamashi gashinandai yadda yazama Allah yabashi sauki kekuma Allah yabaki ladan jinya yanzu abinda nakeso dake kikimtsashi zanje inyi sallama dasu haja saimuje intafi dashi asibiti kema kidandauraye jikinki naceto Allah yasa abarni sunafita tashigo wa inbata kudinda suka bani domin dayantaganeshi jikan hajane nabirni yatabazuwa yabasu kudi nace baibani komaiba
Yacene inshiya baba zayazo yakashi asibiti tatabe baki kowa daiyaji dashegen kilibibinshi shikuma awa kare dagudun layya indama gurin dayafi asibiti toyakaishi tafice nidaina goggoge masa jikinsa na canzamasa kaya nazauna jiran danbirni su ya awwalu sunagidan ammasai sama ila ne yataimakawa danbirni suka sak baba acikin mota yazogurin su babagaje yace to dawazamuje kila gadozasubashi kuma jinyar namiji sainamiji taceni wannayaro zanmatsamawa acikinsu gasucan tambayesu indamaizuwa m b yace kece yadace kimusu magana baba tace kagayitakanka badaikace zaka iyaba tokaikazauna dashimana karkadameni yadubeni zomuje tace wa kuluwa wannanbata zuwako ina wazaimin tallan cikin bacinrai yace muje faditake kuluwa karkisa kafa kibar gidannan saninhalinta yasa natsaya tuniyasa hannuya fizgoni zuwa waje yaturani cikin motar sama ila ma yashiga mukatafi
Yauce rana tafarko danataba shiga irinwannan motar duk makwabta sunata dagamana hannutare da fatansamun sauki munsoma tafiya tunisanyi yagauraye motar wanda hakan yahaifar da takurewa agareni danbirni da sama ilane kawaisuke hira tafiya tayi tafiya tun inaganin dazuzzuka harnafara ganin gine gine dogaye haba su jidda abinnema yasamu nannasaki baki gamida zare idanu inakallon duniya banyikauran bakiba nace danbirni nankuma inane yace birnine nace ikon Allah birninkenan waiyaugani abirni dama haka birninyake jama a tamkam nace danbirni dama aduniya akwai mutane dayawa haka yayi dariya ainanbakiga komaiba indai batun mutanene sama ila yace su kuluwa anshigo birni nazubawa motoci idanu gasunan kalakala nakumacewa to itawannan motar batadatsadane naganta dayawa yakumayin dariya yace kano dabokenan birni jalla babbar hausa mai mata mai mota mai dala da gwauran dutse yaro kodame kazo anfika kinji kirarinmu nace nifa inkabarni zance nanne makka da akefada ba danbirniba har sama ila saida yadebe da dariya
[27/09 4:06 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
24.......
Danbirni yaciro wayarsa yakira cikin wani yare najiyana magana tsuramasa idonayi inamamakin wannan abar maganace dawanne yare yake magana damashi kabila ne danaji anacewa naga yagama magana yasata cikin aljihu yace mushiga nakira likitane yacemin yanaciki araina nace oh wannan yaran dayayi yasanma abinda yace kenan mukashiga ciki yayi fakin mukafito kaiyau inakallon duniya inama acedadine ya kawoni birni baciwoba dasaina kashe kwarkwatar idanuna daidai da kasangurin abin kallone gashinan kamar siminti saidaishi yanada gida gida kumabayyi laushin simintiba arainanace sainataba anakicikicin dora baba agadon wasumasu korankayan kayane sukashifito da gado
Kosune malaman asibiti oho nidainatsuggunna inashafa kasan sama ila yace ke kuluwa tashi mujemana nabisu nida sama ila mukazauna akan wani benci yayin da danbirni yashiga dakin da akakai baba mutanesuna ta kaiwa da komowa lamarinma nisai inaganin kamar wadda aljanu suka budewa idanu cankusan sa a guda danbirni yafito yadubi sama ila sunkwantar dashi za abashi gado yanzu saidai jinyarshisai namiji sama ila yace to yanzu yaya za ayi gashiban taho da shiriba da nazaunatunda daitaima kone danbirni yayi Jim sannan yace kodayake ba damuwa zandauko daya dagacikin masugadina saisulura dashi saidai jidda kukoma tare damanazoda itane dontaga inda mahaifinta yake donkada tashiga watadamuwa ta musamman nadubeshi nanzanbar babana yace eh inkuma Allah yace zaitashi ya taho da kafarsaba idanuna suka cikada hawaye nansuka dunga lallahina saida akakai baba gadonshi akadaura masa ruwa sannan danbirni yadaukomu amota hartasha inda yasaimana nama da gurasa da wani lemo cikin kwali irinnayan birni yakuma kawo kudi yabawa sama ila sannan yabiya mana kudin mota

Yadubeni kadakidamu in Allah yayarda baba zayasamu sauki kici gaba dayimasa addu a yamatso da bakinsa kusa da kunena yace innagama da matsalar ciwansa zanduba taki matsalar kinjiko cikin mota dai tagumi nayi harmuka isagida inata tunanin baba fatanadai Allah ya tashi kafadarsa kodamuka Iso gida sama ila yaciro kudi cikin kudin da danbirni yabashi yace min gashi konima zandan batar namasa yabarsu koda nakarbama babagaje kwacewa zatayi yace to zanba binto inyaso saiki Karba agirinta duksanda kikabukata nace to nagode lokacin da nashiga gida babu wanda yatambayeni cewa ina baba ya akayi ina akakaishi hatta matarshi gaje donhaka nima nasamu wajena zauna lokacin dana shiga dakin babagaje dasunan bacci cewatayi infitar mata adaki inkoma gurinwanda nazaba nabishi da tace nadawo shikuma yafizgeni natashi nakoma dakin baba nayi kwanciyata aiko dasafe da duka akatasheni nadasosai sannan tafita kanna baba saidasafene suka shiga masifa cewa danbirni yanunamusu isa donyana dakudi bainemesuba yatafidashi danhaka suma bazasu nemeshiba kaji hauka sunmata saisufi kwana uku babu wanda yalekoshi sunmata cewa su danbirni yarufawa asiri makotako inafita sukasoma tambayata nace asibiti mukakaishi saidai bansan kowanne asibiti bane saidaisu tambayi sama ila mitane dadama sunce ranar kasuwa zasu

Nemishatar mita yarakasu yaya sani ne mayace inmasa kwatance zaije nace saidai yajewajan sama ila hinde ma datazo gidan inaji babagaje nacewa muna gidan Dan iko akazo akadaukeshi kokala ba acemanaba hiyasa nima bazaniba kema koma gidanki

Donkosu wannan yaron cewanayi sushareshi shinde Tatabe baki dacewa tosu asuwakuma babagaje tace kyagyanemin hanya shirunazauna ina mamakin babagaje damahaka akezama da miji Allah kasatagane shikuwa baba tunda likita ya gama dubashi yatabbatar Hawan jinine da ciwan sugar amma sugar batakamashi sosaiba nan akabashi gado aka rubuta magungunan da zayasha yabaiwa m b m b yafita saida yasayo magungunan tareda jallabiyoyi da gajerun wanduna sannan yabiya ta gidansa can kalkasara yadauko daya dagacikin masugadinsa harsanda suka iso baba nabacci yadubi maigadin yace inuwa idanyafarka kakira likita sannankabashi wani abuyadan taba gakayanciye ciyenan saikuma kacanja masa tufafi inusa yace to sukayi sallama
M b yanufi gidansa dake dorayi shikuwa baba baifarkaba saigoshin asubahi da salati yabude idanu sambaima san ankawoshi nanba yashiga raba idanu kozayagane gurin inusa yatashi daga gyangyadin da yakeyi yace sannu baba kafarka baba ya zura wa inusa idanu shidai baisannan inabane yace yaro nan ainanake inusa yace asibiti ne baba
[27/09 8:57 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
25....Baba yace yaro wanene yakawoni inusa yace maigida nane yakawo ka baba yayishiru ammabaisan wanene maigidannasaba inusa yakira norse don likita baya nan tadan dubashi tareda bashi magunguna sannantace yadanyi bacci kafin likita yazo tareda m b likita sukashigo ya isa yanataba jikin baba yayinda inusa yashiga gaida maigidannasa likita yadubi inusa yaciwani abune yace eh yasha ruwan tea norse tabashi magani baba jin antabashi saiya farka saiko idanunsa sukasauka akan m b cikinsanyin murya irinnamarasa lafiya yacema m b dana damankaine ya isagurin nine baba yajikinka najisauki dannan Allah yashimaka albarka yasaka gama daduniya lafiya duk sukace amin m b baibar asibitinba saida yatabbatar ancanzawa baba tufafin jikinsa angogeshi yayifes yakuma karya daganan yanufi gidan mahaifinsa wanda rabonsa da gidan tundaran da yazo kiran mahaifinsa

Cikin faduwar gaba yashiga gidan basma da husna yasamu zaune kankujera husna tana waya yayin da basma tazabga tagumi tabishi da kallo duk yarame sosai ya isa gurunsu basma takaudakai yazauna sannan yadubeta dady yanaciki kai tadaga masa alamar eh yayi kasa da murya basma yadace kitsaya ki fahimceni kedai nasan kinsan komaigame da matsalata tanangidan gameda matsatada mahaifinki kuwa wannan yanayin aikine bawainaje kamashibane mungayyaceshi office dinmune saboda wasu yara da mukakama da muyagun kwayoyi sukace nashine basma tace amma ai inyanayi zakasaniko kuma dabakashiga cikin masu zuwa kamoshiba yacecukin kasada murya my dear kinsanfa yanayin aikina kada dadynane dolene inje inkamoshi kifahimci wannan husna dake gefe tace todolene yinwannan aikin tamike taredacewa brother bazaka taba wankekanka agurinaba harsai kabinciko wanda sukakashemin yar uwa tareda janye ra ayinka nakama kakana yatashi yadawo kusada ita husna koda kakannaki bashi da gaskiya kafintayi magana saimuryar dady sukaji yace eh kodashine bashida gaskiya m n yayishiru tareda sunkuyar dakai dady da hajiya suka isogurinsu yacigaba dacewa bello nacireka dagacikin yayana
Matsawar zakaci gaba dabin diddigin sirikinka inacekai mekareshine hajiya tace sannan yasaki abba tareda kurar shari ar nidai akacuta da aka kashemin ya m b yadubeshi banida hurumi cik shari ar su abba amma maganar alhaji turaki najanye tunranda nafahimci nageri a tazama abinda tazama kuma inharkace gaskiya zakayi tobazakakai labariba nikuwa bazanbi layin danasa akarshe al amarinaba domin duk wandayabi sanzuciya toyashirya zuwandanasani hazalika inninabarshi to wataran zaisamu masukamashi basma dakarfi tace bello kadaina fadinhaka ga mahaifina yadubeta gaskiya nafada wandabakowa kesanjintaba dady yace to inkagama zafinkan da taurinkan saikakawo takardar basma dan mahaifinta jiya yakirani yabukaci hakan kuma kodaya bagalai finsaba domin koni mijin husna yaminhaka zannemi takardartane kawai yadubi dadynshi tamkar bashine yahaifeshiba dady yadauki batun dazafi gwarai sannayamaida dubansa ga basma waddabatun dady yatsaya mata cikin zuciya arantafaditake nankuma zamusha bambam dan inason mijina dady yace kana kallonta babiko akace kayiba kanshi yanakasa yace dady inaganin wannanmatsalar batasha fi auranmuba shiwatace injiwa kagaggauta rubutomata sakinta butulu kawai yadubeta acikin zuciyarsa yace kekwananna zanbaki mamaki amma afilisaiyace hajiya don Allah kumin afuwa kufahimci yanayin aikina tsakitaja tace kaiyashafa tadubi mahaifinsa kashaida mishifa karyafita agidannan saiyabata sakinta yakuma duban basma da idotaimasa alamun a a yace to shikenan zanyitunani

Matsawar zakaci gaba dabin diddigin sirikinka inacekai mekareshine hajiya tace sannan yasaki abba tareda kurar shari ar nidai akacuta da aka kashemin ya m b yadubeshi banida hurumi cik shari ar su abba amma maganar alhaji turaki najanye tunranda nafahimci nageri a tazama abinda tazama kuma inharkace gaskiya zakayi tobazakakai labariba nikuwa bazanbi layin danasa akarshe al amarinaba domin duk wandayabi sanzuciya toyashirya zuwandanasani hazalika inninabarshi to wataran zaisamu masukamashi basma dakarfi tace bello kadaina fadinhaka ga mahaifina yadubeta gaskiya nafada wandabakowa kesanjintaba dady yace to inkagama zafinkan da taurinkan saikakawo takardar basma dan mahaifinta jiya yakirani yabukaci hakan kuma kodaya bagalai finsaba domin koni mijin husna yaminhaka zannemi takardartane kawai yadubi dadynshi tamkar bashine yahaifeshiba dady yadauki batun dazafi gwarai sannayamaida dubansa ga basma waddabatun dady yatsaya mata cikin zuciya arantafaditake nankuma zamusha bambam dan inason mijina dady yace kana kallonta babiko akace kayiba kanshi yanakasa yace dady inaganin wannanmatsalar batasha fi auranmuba shiwatace injiwa kagaggauta rubutomata sakinta butulu kawai yadubeta acikin zuciyarsa yace kekwananna zanbaki mamaki amma afilisaiyace hajiya don Allah kumin afuwa kufahimci yanayin aikina tsakitaja tace kaiyashafa tadubi mahaifinsa kashaida mishifa karyafita agidannan saiyabata sakinta yakuma duban basma da idotaimasa alamun a a yace to shikenan zanyitunani
[28/09 7:56 am] Inna👬👫: Idan rana tafito
26......Dady yace wannetunani zakayi aibashawara akabakaba wannandolene kayishi donhaka bakabukatar tunani Allah yataimakeshi duk wayoyinsa suka shigaruri yaciro yadagasu atare dasauri yafita taredacewa inazuwa basma hardacewa inadai nan inajiranka dankasani dady yasamu guriyazauna zuciyarsa sambadadi besanmeyasa bello yasa kansa cikinwannan aikinba sambaya sha awar aikin dannasa shuwa takalleshi kaikadai bello yasan daraja donhaka yabada takarda kainezaka matsamasa tayi ciki abinta basma tanufi dakinsu husna itadaitanason mijinta husna kuwa saitaji tana tausayin dan uwanta dukda tanajinzafin abinda yayiwa kakanta yanda hajiya take bada labari waiya bishicikin mutane da ankwa kamar yamasa sata kunjisharri m b yanakwance kankatifa cikin gidansa na dorayi darene yasoma nisa kusan biyu tunanin matarshi yakeyi yanasota kusa dashi kewatace takedamunsa bazaisa halinda zaitsinci kansaba idan akarabasu yanasonta sosai yajawo wayarsa yasoma kiranta tana kwance kangado cankurya ta makure tarufa da bargo kantanacikin gwiwoyinta tasani mijinta yana kan gaskiyarshine saidaiduk dahaka baso aceshiyaje gurin mahaifintaba tasani dama ba kaunarsa sukeba sannanma in akacigaba da shari ar asiyatonu tasan dolekomai yadagule musamman ita da mijinta wayartace takatseta dasauri tadauka dokada tatashi husna tadora wayar akunnenta taredacewa my d yayi ajiyar zuciya
Sannan yace my dear yajawo filo yamanna akirjinsa sannan yace honey kina ganin munrabu kenan tayikasa da murya bazan iyarabuwa da kaiba kaifa yarintse idanu kemakinsani indainine zansakeki to bazakitaba zama sakakkiyaba i loveyou so much tasake makale wayar taredacewa me too yalumshe idanu yanzuyaya zamuyi tasakeyin kasa damurya anawaganin shinekajan ye shari ar safina sannan kafita batun dadynmu insansamune ma ka aje aikin dansanda kadawo kakama harkoki da dadynka kamar yadda yafiso saikaga munsamu kwanciyar hankali da nutsuwa dazaman lafiya yayi dan murmushi maisauti sannan yace nakiganin suhajiya zasu kyaleni idannayi dukwadannan abubuwan da kika lissafo dady na kuma zaiyadda yadaina fushi dani yayaddacewa balaifina bane duk wannan abun husna zatayarda dani damasauran jama a


Tayishiru cantayi ajiyar zuciya tokaime kagaza ayi yace cigaba dashari ar shinezaifitar dani kedaice nakeso dukruntsi kadaki juyaminbaya tace innajuyamaka bayan inzauna dawa bello karike azuciyarka nidakai har abadane kodayaushe karasonka nakeyi yace nimahaka hadaisukayi tamusayar kalaman soyayya harnisan dare sannan sukahakura kowanne yayilamo cikin bargo yankewar dan uwansa washegari ranar da kotu tabukaci azomata da muhammad bello tahir tsaf yashirya sukanufi kotu kumashari arsuce akafara kowanne yatsaya agurin dayadace daga inda m b yake yahango su kilishi harma da shiwa dakuma su husna basma daibatazoba bayan gabatarda shari a lauyansu abba yatashi yasoma yiwa m b tambayoyi gameda fitarsu da safina harzuwa lokacin da akayi harbin m b yazaiyanemusu dagazuwansu gidan harcewa da safinatayi zatabisu dakumakin da hajiyar tayi harzuwa lokacin da akayi harbin yakumasanar da kotu cewa dama su cila sundade suna farautarshi yufadi guraran dasuka dinga binshi lauyan gwamnati shine yakuma tambayarsu cila sukadada tabbatarwa da kotu cewa abbane yaturasu wanshikuma yakafe akancewa shibashibane baimasansuba lauyan shimayadage to ason m b bazaifasa kwandawuriba sai abba ya amsa laifinsa ammaganin yaddasukeja saiyace yanada magana akabashi dama yace zan iyayarda abbane saboda mahaifiyar sa kawace agun kishiyar mamana wadda itace takefarautar raina saida shiwa tamiketsaye donfirgici lauyansu yataso danufin dakatar da m b amma maishari a yace a a

Yabarshi yacigaba nandai m b yakwashe duk yandasukayi tashirya gadarzare gareshi yanatsallakewa hatta da basma da akaturo gurinsa dantajara ayinsa saidayafada tunisu shuwa sunyi mutuwar zaune donjin sirrinsu naboye yafito sarari nan alkali yabukaci ganin shiwa tafito indata karyata lauyanta kuma yatabbatar dacewa sharrine alkali yabukaci m b yakawo shaidu tareda ita basma sannanyace asakaya shuwa ko ayibelinta dubu ashirin nantake jikinta nabari takira dady cikinkuka takecewa kagasharrin bello dayakomako dady yace mekuma yafaru tace yace nicema nasa akasheshi sai akasamu safina gashima har alkali yace sai anyibelina ko asakayani donhaka saikazo kayibelinnawa takashe wayar tanakuka dukwanda yaganta saiyazata cutarta akayi irinkukan datake rusawa husna ma kukatake riris zuwayanzu jitake cikin zuciyarta batada makiyin dawuce brother batasan meyasa bayakaunarsu da mahaifiyarsuba dady nazuwa suka haduda lauya nansuka karbi belinta m b da sani sale sunatsaye da lauyan dasuka dauka dakuma na gwamnati suna tattauna yanda lamura zasukasance su dady suka fito dady yakalli m b nagode da irinsalon dakakuma fitowadashi inasoni dakai muzuba shege kafasa domin danikakesonyi bada shuwaba Allah zayatoni asirinka husna tadubeshi cikintsana gamida zafinrai sannanta tofamasa yawu tawuce dukkansu baicemusu kalaba illadaiyaji wani radadi acikin zuciyarsa maramisaltuwa Kodasuka shigo gida dukkansu dakin hajiyar sukanufa inda dady yatabbatar musudacewa sukwan tar dahankalinsu
[28/09 1:34 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
27.....Zayayi duk yanda zayayidan ganin burin m b baicikaba akarshema zayadaurune bayan yafita basma tashigo shiwa tace kezonan dan ubanki ina bello yajisirrinmu basma tazaro idanu cikintsoro tace meyafaru anty husna dama tafita daga dakin tanufi nasu dakin kilishi tace munafuka itace duk tafallasamu basma tace niwallahi bantabace mishikomaiba nimafa zamana dashi adardarne kamar wani aljani kotarinayi bayanan inyadawo saiyasanar dani duksuyi shirusuna tunani kilishi tace ahabbana gayamiki malamai yakebiba yanzu akwaiwanda yakai maza bin malamai bokazai aje wanda zaike sanardashi komai ketuntuni nakefama dake muhada dame aikikinki shiwa tace aiyanzu babuda ubanma dabazan hadaba bama malaiba kekujimu da dan iskan yaro kilishi tace aitunfarko kece kikayi sake tunkana karamin ka zanshafe labarinka saidai tashinzance gashiyanzu yananema yazame miki alakakai shiwatace kedaibari yanzu baranasanarwa alhajinmu shima tagurinsa bazanrasa taimakoba nantake takirashi tashida masa komai shidinma yace kadatadamu waye bello ko babansama waye bareshi jinhaka tadan kwantar da hankalinta sannansuka dubi basma zaman kotu nagaba hardake alkali yabukata sabodahaka kisani komeza ayi bakisankomaiba kikaryata duk abindayafada inkuma kikasake kikasake kikabada watadama tasa akagane mekenan wallahi zakisha mamaki shiwatace aitasani saidai tanemi wasu dangin don wallahi ko alhajinmu bashi ba ita kilishi tace hakannan saidai kikoma kizauna dashi shine uwarki shine ubanki kumashine danginki saninkankine namiji badangoyo bane tundadai baki akahada kinga kenanhar abada tsakaninku babuyarda
Sannanwata rana yakwankwatsa miki rashinmutunci shuwa tace dainagayamata tajema tafadi gaskiyar aitasan koni wacece basma daitanajinsu dama tasan dole haka tafaru cikinnisan dare basma takasa barci shima m b yakasa barci kaiwayake yanakomowa tareda tattara rahotannin duk sirrikansa na kulekulensu game da kasheshi saida yakammala komaisannan yazauna bakingado shi yanzu matsalarshi daya basma yaya zayayi ta amince dabatun zuwa kotu kodayake doletaje ammabalallai banetafadi gaskiya danhakasai yasamukanshi dashiga tashinhankali yakaihannu yadauko wayarsa yasomakiran layinta saidatadaga sannan tashige toilet cikin radatace bello kaga abinda nakefadamaka ko gashikomai yadada jagulewa nikambanmasan yanda zanyiba yace basma kinsanmenakeso dake a a saikafada my d inkikaje kotu kifadi gaskiyar abinda kikasani cikinwata murya irintawanda yakecikin wanihali tacedashi bello fadingaskiya bazaiyiwu gareniba dominyin hakan yananufin bani badangina yakara sasauta murya danjanra ayinta tobaganiba kadakidamu watarana zasugane inkikafadi gaskiya sannaninan zanzama uwa da uba sanan inzam danginki tayishiru maganar kilishi taketunowa maganar tayitasiri cikin zuciyarta lalla namiji badangoyobane kayimasa halacci shikuma yayimaka shegantaka yasakekatse tunaninta dacewa my dear kinyarda tace bello gaskiya inajintsoro inyiyaddakace watarana kamaidani bola dasauri yace habadai yadace acekoke kinbada shaidata tace saidai nayi tunanai yanzudai yaushe zamuhadune inason ganinki nayi missing din lallausar fatarjikinki da lebunanki masu zaki talumshe idanu kai bello wannan aisai in anahankali kwance yace nifa hankalina kwanceyake so inason ganinki tace tozangwada ingani innasamu fita donbanafita yace to gobefa ko jibi tace to

Cikin yankwanakin dukkansu gefe biyun kowanne batunsa abasmane donhaka sukacazamata kalkalwa musamman ma hajiya waddata kira mahaifinsu shikuma yakita indayacemata inhartaje kotu tafadi akasin abinda yar uwarta tashirya mata tobashi ba ita hartazo gidanshi to zaisa bindiga yakararmata da numfashi tasani babansu zayayi abinda yafihaka dominkolokacin

Please Login or Register in order to submit comment