Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mummunan al'amari ya faru lfyr Allah muneef ya dawo sun fita sharholiyarsu shida abokansa yaje yasha wata qwaya ya fada ruwa suka tafi suka barshi baasan dashi ba sai bayan kwana biyu da sukaji shiru din tayi yawa.

Sosai mutuwar ta taba Hauwah shikuwa Lameer kamar ma abin bai dameshi ba saboda shi dama ya dade da cireshi a ransa cewama yayi mugun iri aka rage, ita kuwa Mubaraka tanacan data koma Jalingo ta fara iskancinta abin yaqi saboda bullet yayi Mata illah sosai ta dawo ta zauna tana jinya.



Dole badon Allah ba ta koma ga ubangiji ta kama addu'a har Allah ya fito Mata da wani dattijo ta aura kusan saan babanta ne sauqinta ma daya baya haihuwa sai kishi na hauka da matansa sukeyi gashi jarabbe duk da yasan matsalarta yaqi daga Mata qafa wasa wasa har saida aka kumayi Mata aiki likita yace ya rinqa daga Mata qafa.

Sannan ne ta samu sauqi amma fah tanashan jifa gurin kishiyoyinta ga gori cewa sukeyi garin neman maza haqqin mijinta yasa ta nakasa harsashi a gindi, idan sukayi Mata wannan gorin har kuka takeyi gashi shekara biyar babu haihuwa garama Muftahu tana ganin hotonsa ita kuwa Fadwah tama manta kalarta Lameer ya dauke yarsa sun tsallake boorder.



Cikin shekaru biyar din Hauwah ta goge ta zama babbar mace yaransu uku Noor Ma'eesha Mufeed sai babbarsu Fadwah yaranta kyawawa sosai sun saje da yayan turawa idan suna turanci kamar wadanda suka hadiyi dictionary idan suka juya larabci ma baa cewa komai ga uwa uba fullanci shi dama wannan kamar yaren ubansu kasancewar shima Lameer ya iya sosai ko 9ja sukazo basa hausa sosai sai kakanninta sunyi da gaske shikuwa Mufeed da yaji sun fara hausa zaisa kuka yace zaginsa sukeyi dan sunga be iyaba.

Wannan zuwan basuyi niyyar dadewa ba saboda exams din da Hauwah zasu fara kasancewar tana deegre dinta a can American, ana gobe zasu tafi da yamma sunata tserensu sukaji ana taba belt din parlourn lameer yayi dariya yace “fadwah bude zakuyi bayani Momynku ta wucceni shine kukemin dariya ko?...."



Mgnar ce ta maqale saboda ganin me shigowar yayi saurin miqewa ita kuma ta zube ta rushe da kuka tace “kullum cikin kuka nake Ina fadawa Allah ya nunamin ranar da zanzo na gurfana gabanka na nemi qafararka"

Hauwah ce ta fito daga kitchen ta saki tire din tare da cewa wace wannan Babe" matsowa tayi ta kama qafarta tace “dama an fadamin hqr ya baki babban matsayi a gdanki sai kinso mijinki yakeyin komai Hauwah kiyimin alfarma daya ta qarshe a rayuwata ki roqamin mijinki ya yafemin ko haqqinsa zai barni haka kishiyoyi sun sani a gaba da gori na rasa Ina zansa rayuwata"

Numfashi Hauwah ta sauke ta dagota tace “wlh ya dade da yafe miki Mmn Fadwah dama wannan zuwan nakeson na lallabashi mu kawo miki ita kiganta" juyawa tayi ta yafito Fadwah tace “fadwah Ina qannenki" tabe baki tayi tace “tunda mahaukaciyarnan ta shigo sukabi dady sama kinjisu canma ball sukeyi nima bari naje"



Kamota tayi tace “kada na qaraji tsugguna ki gaisheta ki bata hqr mahaifiyarki ce" zaro ido yarinyar tayi tayi saurin daga Mata hannu tace “kiyi abinda nace kadai" sunkuyawa tayi ta gaisheta ta kamota ta rungumeta daidai lkcn da Lameer da yaransa biyu suka sauko ya tsugunna ya janye Fadwah yace “kada ki damu mubaraka kije kinci albarkaceka Hauwah da Fadwah na yafe miki amma ki kiyayi yata kima qaddara baki taba haihuwarta ba baa canzawa tuwo suna to Amma idan yayi ruwa saidai a kirashi talge sabida haka ni na canzawa Fadwah uwa wacce ko a lahira inada tabbacin bazanji kunya ba"

Ba itaba hatta Hauwah saida kalamansa suka sanyata hawaye ya dauke Mufeed ya kama hannun Noor zasu fita Hauwah tayi saurin tarar gabansa tace “don Allah kayi hqr kayi Mata wani Abu" kaucewa yayi yace “kiyi Mata transfer ta 2 millions ta account dinki sai ki dauki wayata ki mayar da abinki"



Tasan ba sake sauraronta zaiyi ba saboda haka itama bata sake cewa komai ba ta shiga kitchen ta dauko Mata abinci ta dawo ta dauki wayarta ta tambayeta account ta bata ta sanya Mata 3 millions ta haura sama ta hado mata akwati guda ta kayanta ta bata gdy rasa irin wacce zatayi tayi mubaraka sai kuka abinda tafi qarfi yanzu yafi qarfinta hakanan ta tafi tanata kuka tana kallon Fadwah amma taqi zuwa inda take.

Haka komai ya wucce suka tarkata suka koma Texas rayuwa taci gaba da tafiyar musu cikin farin ciki Lameer ya zama cikakken namiji Hauwah tana ciyuwa babu daga qafa idan tayi masa mgn yace qara'in rayuwa yakeyi...............


_Tammat bih hamdullah_


_Nan wannan lbr yazo qarshe kurakuran ciki Allah ya yafe mana baki daya_



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On MATAR HARIJI
avatar
ashiru-3

1 year ago

Reply

.

Please Login or Register in order to submit comment