Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauri hakan ya bata damar murda mukullin ta bude qofar ta fita da gudu har suna karo da Ladi me rainon yaran gdan riqeta tayi da sauri tace.

“Hajiya meye hakan?" A firgice ta qwace ta nufi saman a guje tana rusa kuka ta fada dakinta ta datse da mukulli jikinta na rawa tana kuka hatta abinda ke cikinta hautsinawa yakeyi haqoranta sai haduwa sukeyi.



Download>>> Yaro Ne Complete Document



Ta dauki wayarta cikin kukan tashin hankali ta latsa number Lameer Ring daya cikin saa ta shiga ya daga da sauri yace “jiya kinyi bacci da wuri maman twins banji muryarki ba..." Kukanta ne ya katse masa maganar yace.

“Meye kuma ya faru yanzu" cikin kuka tace “karo na uku kenan yanayimin haka Lameer nagaji da wannan akuyancin na qanin ka tunda ka tafi Laraba tacemin a gidannan yake kwana ban yarda ba ban gasqatata ba sai yau Lameer me yake nufi danine meye yakesa kullum burinsa ya ketamin haddi"



Tunda ta fara mgnr ya miqe tsaye yana auna kalamanta da kalaman Sabon maigadin daya canza da yace masa Alh kullum sai qaninka yazo gdannan nayi yunqurin hanashi Hajiya babba tace karatu yake koya mata"

Gabansa ne ya fadi sosai yace “me...me yayi miki?" Nan ta kwashe komai ta fada masa yace “ok ki shirya kayanki yau zansa azo a daukoki zuwa Lagos ku tafi da Laraba very soon zan dawo idan na dawo zansan abinyi"



Kashe wayar yayi ya Kira ta Hajiyansa cikin tashin hankali yace “Hajiya Ina dan iskan yaron nan yake kwana" katseshi tayi da cewa “wlh bansani ba wani lkcn idan abin nasa ya juyo sai ya daina kwanan gida kwata²"

Kashe wayar yayi ya kira wayar Mubaraka lkcn suna manne da juna yana bata labarin rashin sa'arsa na cimma buqatarsa gurin Hauwah da sauri ta daga tace “sai yau ka tuna damu?" Bai tsaya sauraron qorafinta ba yace “meye ya tasheki da wuri?" Tsaki tayi tace “nifa natsani tuhuma kaji na fada maka" bai kuma cewa komai ba ya kashe wayarsa.



Duban Muneef tayi tace “ina tsoron wannan bagidajiyar yarinyar ta ballo mana ruwa fah" dariya yayi yace “habadai ita mahaukaciyar inace da zata fada masa" share mgnr sukayi sukaci gaba da sharholiyarsu inda ita kuma ta fara hada kayanta wani yaronsa yazo ya daukesu daga gdan ba tare da kowa ya sani ba.

Shikuma cikin sirri ya turo aka maqala masa C.C camera da takeyi masa record na komai batare dasun sani ba, saida aka dauki sati guda sannan Mubaraka ta kirasa lkcn taje gdan Hajiya suke qyanqyasa masa wai wani mutum yazo har gida ya dauki Hauwah har Hajiya tana fadin ai dama tasan zaayi haka duk macece zata iya hqrn da Mubaraka takeyi dashi.



Download>>> Maraicin Nawaff Complete Document



Shidai bai nuna shine yasa akazo aka dauketa ba hasalima cewa yayi zaisa a nemeta, su Mubaraka duniya ta samu shima maigadin kudi take basa batasan leqen asirinta yakeyi ba yana ganin takunta tayi wanka ta qyafe wani Alh birni yazo ya dauketa.

Da dare kuma Muneef yazo susha shagalinsu, yau tun safe ta shirya zuwa gidan Hajiya abokin shedancinta babu lfy tana zuwa suka gaisa da Hajiyan ta miqe tace bari taje ta duboshi, Hajiya bata dauki komai ba tabita da kallo ta bude qofar ta shiga ta mayar ta rufe yana kwance ya bude idonsa ganin itace yasasa bude mata hannu ta shige jikinsa tana kissing dinsa tace “inata missing dinka jiya nasha magunguna na tsumu najika shiru Saida mukayi waya da Hajiya take cemin bakada lfy"



Shima shigewa yayi jikinta yana lasar lips dinta yana tura hannunsa cikin rigarta yace “nima nayi kewarki yanzu sai muyi qara'in rayuwa" zaro ido tayi tace “hajiya fah" kanne mata ido yayi yace “manta da ita" daga haka suka soma fajircinsu sunma manta da a Ina suke, ita kuwa Hajiya tananan zaune taji Shiru tayi yawa sai tayi kamar ta miqe saidai ta share candai taga abin yayi yawa kuma ta tuna da wani gani da tayi musu suna kissing din juna, ai saita zabura ta miqe tana fadin Mubaraka yamma fah tayi kizo ki tafi gdan....."

Maganarce ta maqale saboda abinda idanunta ya gane Mata taja baya da sauri tare da kurma ihu tana fadin “innanillahi wa innah ilaihirraji'un me zangani ni jikar me sabulu Muneef Mubaraka lahaula wala quwwata illah billahil aliyul'azeem matar yayanka yau nayi baqin gani ni maryamu meye ya kawoni ne....."



Zunbur suka daga junansu kowa yana neman abinda zai sitirta jikinsa kafin su gama kimtsawa Hajiya tayi waje batakai ga zama ba jiri ya debeta ta fadi qasa tim daidai lkcn da Alh yake shigowa gidan ya qarasa da hanzarinsa ya dagota yana jijjigata.

Fitowar muneef da mubaraka yasa Alh binsu da kallo kowa sai rawar jiki yakeyi na alamun rashin gaskiya shidai bai tsaya sauraronsu ba ya dauki Hajiya ya fita da ita zuwa ga likita, aka shiga dubata.



Kwanan Hajiya uku batasan waye ke akanta ba a rana ta hudu ce ta samu kanta Koda ta farfado taga muneef a kanta kuka ta kamayi tana girgiza masa kai tana nuna masa hanyar waje tun daga wannan rana bata yarda yazo inda take balle mubaraka wadda da tazoma hanata shigowa tayi.

Takasa fadawa kowa abinda ya faru sai aikin kuka da nadamar abubuwa da yawa.



Download>>> Babban Yaya Complete Document



Sati daya da faruwar lamarin Lameer ya diro 9ja Lagos ya sauka gurin gimbiyarsa zuciyarsa wasai, itama tayi murnar ganinsa sosai ta rasa Ina zata ajeshi don murna, ya sunkuceta yana dariya ya shige da ita bedroom nasu ya kwantar da ita a gado yace “nayi missing kyakkyawar kulawar matata nayi missing farin cikina"

Rungumeshi tayi tace “nafika kewa babe kullum sai nayita juyi ina rungume pillow"



Dariya yayi ya dora lips dinsa a nata yana tsotsar da salonsa me narkar da ita yana shafa cikinta a hankali yana sauke numfashi ya janye bakinsa ya daga rigarta ya zubawa cikinta ido da ya shiga wata na hudu yace.

“Yaushe babyna zai fito ne babe?" Dariya tayi masa tace “soon on sweet amma ni duk kabi ka dameni da babynka babynka naga kanada wasu babyn..."

Hannunsa ya dora a bakinta yace “su daban shima daban jinsa nakeyi a tsakiyar ruhina" daga haka bai qara cewa da ita komai ba ya fara kewayeta da wani salonsa mai tsayawa a rai tun tana zuqewa har ta sakar masa jiki sukaji dadinsu ta hanyar tsotse tsotsensu.



Lkcn da sukaje qarshen ta tsorata matuqa da yanda taga daga farawarsa ko minti daya bai cika ba yayi release amma bata nuna masa ba saima kwanciya da tayi luf a jikinsa tana wasa da gashin qirjinsa shima yana shafa sumarta yace.

“Yaushe zan zama namiji ne nima Hauwah?" Kallonsa tayi da rashin fahimta tace “dama ai kai namiji ne" shafa kanta yayi yace “namijin gaske shine wanda sai buqatar matarsa ta biya sannan tasa take biya, babe inada tabbacin tunda muke dake idan kika dauke dararenmu na farko banta biya miki buqata ba saboda kinada nisan zango ruwanki baa kusa yakeba"



Kunya ce ta lullubeta ta sake shigewa jikinsa tace “ni a hakanma kayimin inasonka a duk yanda kake kuma zan rayu dakai a haka koda ace kwata² baka motsawa" sake matseta yayi a jikinsa yana sauke numfashi har zuwa wani lkc sukayi wanka suka fito ta fara hada masa abinci yana binta da kallo ta gama hada masa ta zauna dakanta ta rinqa basa a baki yanaci yana zuba mata shagwaba.

Da suka gama suka koma parlour sukaci gaba da wasanninsu na masoya har zuwa wani lkc ya dauketa cak ya shigar da ita dakinsa ya dauko wata qatuwar akwati ya bude.



Zaro ido tayi tare da kallonsa ya kashe mata ido tace “kayan babe sweet Ina zamu kaisu ai sunyi yawa" kallonta yayi yace “waye ya fada miki kaya suna yiwa yaro yawa?" Qasa tayi da kanta ya taso ya zagaya bayanta ya dora mata wata sarka ya zare barimar kunnenta yasa Mata dankunnen sarkar yasa mata zobba agogo da banguls dinsu.

Zaro ido tayi tace “wannan fah sweet?" Ajiyar zuciya yayi yace “nayi niyyar hado miki lefenki da banyi miki lkcn aurenmu ba sai kuma naga bakida buqatarsu suturu sunyi miki yawa shiyasa na hada na tattara da tukuicin kyautar budurcinki da kikayimin da kudin kayan lefenki na siyo miki wadannan"



Download>>> Babban Yaya Complete Document



Rungumeshi tayi tana dariya wasu hawaye suka zubo Mata tace “kana shagwabani da yawa babe ni ba bashine tsakanina dakai ba saboda bakayimin lefe ba shine zaka siyomin wannan sarqar Koda bansan kudinta ba nasan zatayi tsada fa"

Kallon dan qaramin bakinta yakeyi yace “kinfi qarfin komai a gurina ki shirya da shirinki zamu koma Abuja da zama" gdy tayi masa sosai sannan suka kwanta.

Washegari ma yini sukayi suna soyewarsu ko qofar gida bai fita ba Saida yayi kwana uku sannan ya shirya musu tafiya Kano shima kiransa akayi aka sanar dashi jikin Hajiya ya matsa.



Basu bar Lagos ba sai shida na yamma kuma bai sanar da kowa zuwansa ba lkcn da suka sauka a airport ma Salees ya Kira yazo ya daukesu zuwa gidan nasa har suka shiga suka ajiye kayansu sukayi komai Mubaraka batasan sun dawo ba.

Tanacan ita da Muneef suna harqallarsu saida ya shigarwa da Hauwah kayan ta bangarenta sannan ya sauko ya nufi part din Mubaraka ya shiga dakinsa domin daukan key din store ya tarar da dakin kaca kaca gadon kamar an shekara baa gyaraba.



Wata takaici ya tokare masa maqoshi ya fita daga dakin ya nufi dakinta cikin saa a bude yake kawai tura kai yayi ya shiga dakin dudum yake babu haske sai wani nishi da wasu maganganu da suke tashi da baya iya bambamce abunda ake cewa.

Hannunsa yakai ya kunna sweech din ya sauke manyan idanunsa a kan gadon gabansa na tsananta dokawa yayi saurin ja da baya yana fuzgo numfashi yana qara goge idanunsa Mubaraka ce da Muneef da wani abokin Muneef din sunata lashe lashensu Muneef na shan gabanta abokinsa na shan nononta ita kuma tanata murza Dick's dinsu.



Fita yayi da sauri yana hada hanya saboda tashin hankali yaja qofar ya rufe tare da zare mukullin ya sauka qasan ya zube a tsakiyar parlourn jikinsa na rawa zuciyarsa na tafasa wata zuciyar tana cewa ya harbesu gaba daya wata kuma tana hanashi.

Haka ya wanzu a gurin sama da awa biyu ya rasa abinyi sai can dabara ta fado masa ya dauki wayarsa ya kira jami'an tsaro ya sanar dasu abinda yake faruwa, take cikin yan mintuna suka iso yayi musu jagora suka haura saman ya bude musu dakin suka shiga har yanzu basu daina cinye junansu ba abokin Muneef ne a samanta yanata antaya mata bura, wani cikin sojojin ne ya saita qafar Muneef ya sakar masa kunamar bindiga, qarar ce tasasu tarwatsewa shikuwa Muneef wani ihu ya saki tare da qanqame qafarsa, itama Hauwah qarar Halbin ne yasata sallame sallar da takeyi tunaninta yan fashine suka shigo musu...............



Download>>> Dangin Rabi Complete Document



Da sauri ta nufo qasan gabanta na faduwa sai kuma ta koma ta dauki wayarta ta kira layin Lameer din Kira daya ya daga yace “kada ki fito ki jirani yanzu zan shigo" cikin tashin hankalin jin yanda taji muryarsa tace masa “amma basuyi maka komai ba ko?"

Numfashi ya furzar cikin bala'i yace “nace miki ganinan ko aa..." Qit ya kashe wayarsa ta koma ta zauna gabanta na faduwa har zuwa wani lkc sannan ya shigo dakin a fusace ya dubeta da wani irin kallo daya fadar Mata da gaba ya juya ya fice a fusace.



Gabadaya lamarin ya firgitata hakan yasata komawa ta kwanta a kasalance ta fara qoqarin tursasa kanta tayi bacci Amma ta kasa dole ta tashi ta sake komawa saman sallaya ta dauki qur'ani ta fara karantawa cikin alamun gajiya tanayi tana hamma saboda sabon abune a gurinta takai qarfe daya na dare batayi bacci ba.

Koda baccin ya kamata anan ta bingire ta fara baccin bataji shigowarsa ba sai asuba ta farka taganta nannade a jikinsa ta janye a hankali ta miqe ta shiga bathroom ta dauro alwala tayi raka'atainul fajri ta zauna tana lazumi kafin daga baya ta tashi ta tasheshi shima yayi miqa tare da kamota jikinsa.



Janyewa tayi tace “lkcn sallah yayi Kaine kake min fadan makara gashi yau kaima ka makara" miqewa yayi ya shiga bathroom yayi wanka ya dauro alwala ya fito ya nufi masallaci, itama sallar tayi ta sake komawa ta kwanta.

Sai tara ta tashi Laraba me aikinta ta gama mata komai ta fito cikin kwalliyarta mara hayaniya ta zauna a dinning din ta fara break Laraba ce tazo ta zauna tace “Hajiya jiya kina bacci akayi wani abun kunya a gidannan"

Kallonta tayi da rashin fahimta tace “kamarya?" Karkacewa tayi ta fara bata lbr tun daga farkon abinda ya faru har qarshe.



Ta tabe baki tare da cewa "Allah ya kyauta” cigaba tayi da harkokinta tunda ita abun ba sabo bane itama ta taba kamasu a parlourn qasan kawai dai bata bawa abun muhimmanci bane a lkcn shiyasa bata taba fadawa kowa ba.

Tana gama cin abincinta ta shige dakinta ta dauki wayarta taci gaba da harkokinta da Zulaiha suke chat dinsu tanata bata sirrika, bai shigo gdanba sai dare sosai ya shiga dakinta ya tarar da ita tana baccinta cikin kwanciyar hankali ya rabata ya kwanta ya fara hura mata iska a kunnenta ta dora hannunta a saman kunnen ya ciza a hankali tayi murmushi.



Shima murmushin yayi ya kwanta yace “meye hukuncin matar da tanajin shigowar mijinta ta shareshi ko sannu da zuwa batayi masa ba?"

Birkitowa tayi ta zuba masa ido itama tace “shima mijin da yaje yayi dare a waje meye hukuncinsa" dariya sukayi a tare yace.

“Inacan zuciyata cike da kewarki naje Rugar Sambajo Goggo da Inna suna gaisheki" miqewa tayi da sauri tace “don Allah da gaske kakeyi Babe Ina Baffana shikuma baya gaisheni?"

Lakace Mata hanci yayi yace “banma gansa ba ance ya kada shanu ya tafi jaji" komawa tayi ta kwanta tace “nasan shi har yanzu bai hucce ba yanada masifar ruqo a ransa sannan...."



Rufe Mata baki yayi yace “karki wani damu ki barni zanji da komai nidai fatana ki haifamin yarona lfy" bata kuma cewa komai ba ta kwanta ya shige jikinta yana yamutsa mata lissafi tabbas yau da bambamci da kullum.

Lameer ya bata kashi taji a jikinta yaji dadin da tunda yake a duniya baitabajin irinsa ba, ya samu nutsuwar da baisan akwai irinta a duniyar bani adamu ba, Hauwah kasa motsawa tayi saboda mamakin yanayin daren nasu na yau.

A cikin shekaru biyun tasu da rabi da sukayi matsayin ma'aurata bata tabajin ta kwanta da namiji ba sai yau bata taba sanin dadin shigar namiji jikin mace ba sai yau da kanta ta tambayi kanta dama haka akeji idan namiji ya dade yana sex da mace?



Download>>> Jiddertul Khair Complete Document



Da wannan tunanin bacci ya dauketa tana rungume a jikinsa wannan rana makara sukayi saboda sunyi abinda basu tabayi ba a ratuwarsu sex sau biyu a dare daya kuma kowanne yabada citta yanda ya kamata.

Da safe suna tashi wanka sukayi ya kalleta cikin faduwar gaba yace “zamuje ki duba Hajiya a asibiti ne?" Dagowa tayi da sauri tace “meye yake damun Hajiyan?" Numfashi ya sauke yace “kusan wata guda kenan tana asibiti nima ban sani ba sai shekaran jiya dana dawo" kwantar da kanta tayi tace “Allah sarki bansani ba wlh kuma ko Aunty Zulaiha batayimin mgnr ba"



Da wannan suka tashi suka fita yajasu a mota suka tafi gdansu suka nufa gabanta na tsananta faduwa saboda takasa mantawa da ranakun nan guda biyu ranar da Muneef ya zagayo ta bayanta ya taba Mata nono da ranar da yabita kitchen a gidan mijinta zaiyi Mata fyade.

Wadannan abubuwan sun cake Mata a qahon zuciya har tanajin tsoro da fargabar zuwa gidan gani take abinda zai faru kenan a gaba hakadai yayi parking ya juyo ya kalleta tare da Kama hannunta yayi kissing kuncinta ya sake mata murmushin qarfafa gwiwa yace “idan kina dari dari da parents house dinmu sai na rinqajin kamar baki yarda duk abinda ya shafeni ya shafeki ba my Hauwah"



Numfashi ta sauke a kasalance tace “inajin tsoron kada abinda ya faru last zuwana ya sake faruwa ne Babe" idonta ne ya ciko da qwallah yasa harshensa ya lashe yace “babu abinda zai faru sai alkhairi kinji" daga masa kai tayi suka fita yana riqe da hannunta suka shiga cikin gdan tana kwance a jikinsa ya bude qofar parlourn tayi saurin janyewa daga jikinsa ganin Alhajinsa a parlourn da sauran iyalansa gabadaya.

A kunyace ta zube a parlourn Zulaiha da da Aunty Zainab suka kalleta sukayi murmushi ita kuwa Hajiya kunya ce tasata yin qasa da kanta, Alh ne ya Kira sunanta yace “uwata" sunan da yake kiranta kenan ta dago tace “nan...naam Alh Ina kwa...na" yanda muryarta take rawa yaba Lameer dariya komai nata burgesa yakeyi musamman kunyarta.



Amsawa Alh yayi yace “uwata tafi ta kowa uwata sarkin kunya taso ki dawo kusa da danki kinji “sake qunshe kanta tayi Lameer yayi murmushi yace “yar qauye da ita" dagata yayi cak ya direta gaban Alh itadai kamar qasa ta tsage ta shige Alh ya kamo hannunta yace “Alfarma zan nema a gurinki uwata kinji?"

Kada kanta tayi yayi murmushi yace “zamu riqe Muftahu a gurinmu tunda qaddara ta dora mana nasan idan nace Lameer ya riqe dinma zai riqeshi amma hakan ba adalci bane gara mu rabashi da ganin abinda zaike tuna masa da baqin cikin baya ya shiga sabuwar rayuwa me tsafta da iyalansa da suke dolensa"



Shiru Alh yayi inda kowa ya kasa kunne yanason jin abinda ya faru wani murmushi me ciwo Alh yayi yaci gaba da cewa “Abubuwa da dama sun faru marasa dadi wanda suka samu daurin gindin sakaliyar uwarku Lameer, nayi iyakar qoqarina akanku da tarbiyyarku alhmdllh na samu uku Mukhtar yayanka da kuma kai Lameer sai Zulaiha Zainab kuwa da Muneef dama na dade da sallama Mata su domin hudubarta sukebi ba tawaba.

Wannan dalilin sakacin da sakalcin na uwarku ya kawo mana wannan gagarumar barakar nasani tun farkon aurenka da Mubaraka baka soba amma kayiwa mahaifiyarka biyayya bisa tursasawata saboda tsayin lkcn daka dauka baka tabayi mana mgnr aure ba tabbas da nasan abinda ka dade kana fada mini kenan akan yarinyar nan da dakaina zan kashe aurenku kafin zuwan wannan ranar.



Ka aureta bazawara ka riqeta baka taba kawo mana matsalarta ba saidai ita ta kawo mana taka mun matsa maka mun takura maka a lkcn da kaso auro muradinka kazo ka sanar damu kanason zaka sauwaqe Mata saboda zuciyarka ta kasa nutsuwa da ita.

Amma muka hanaka mukace saidai ka zauna dasu a haka to yaudai qarshen tukatukin tik mun gane abinda ka dade kanaji a ranka cin amanarka da qaninka uwa daya uba daya, cin amanarka da abokin qaninka, cin amanarka da mazan kwararo, abubuwan sun munana sun qazanta har takai anyi ciki da qaninka an liqa maka wanda Allah ya sani tun ranar dana fara ganin yaron nan Muftahu har kawo yanzu da binciken likitoci ya tabbatar da Fadwah itace jininka Muftahu ba naka bane na Muneef ne idan na kalleshi gabana faduwa yakeyi saboda tsananin kamarsu ta munana.



Download>>> Budurwar Mijina Complete Document



Abisa wannan dalilin yasa na yanke shawarar baku Fadwah ku riqe a hannunku shikuma wannan zai zauna a hannunmu alhmdllh naji dadin datse igiyoyin aurenka akanta.

Bullet ya shige ta gabanta a lkcn da aka harbi abokin barnar Tata qafa zaayi Mata aiki cikin satinnan idan taji sauqi ta gama iddarka zan daura musu aure suje su qarata su riqe shegen dansu a tsakaninsu..."

Wata zabura Hajiya tayi tace “aa Alh kadama ka fara iri me kyau akeson yayi yado a cikin zuri'a wannan mummunan irin bana fatan cigaba da wanzuwarsa cikin zuri'ata don Allah ka qyaleta ta koma Jalingo akwai Amina me tallan awara ta gidan Idi dillali wlh gara ka aura masa ita da wannan baqar kadarar Alh kada kace aa yarinyar tafi wannan tarbiyya"



Shidai Alh baice komai ba saima miqewa da yayi yace “Lameer ka rufe taron da addu'a ka dauki iyalinka ku wucce" gdy yayi masa ya rufe musu taron da addu'a sannan suka gaisa itadai Hauwah sai quqqunshe cikinta takeyi a haukanta bataso su gane cikin jikinta amma saiji tayi Hajiya tace.

“Ashe matar taka ma takusa haihuwa?" Shafa kansa yayi yace “eh wlh nan da wata uku insha Allahu banmasan ya abin zai kasance ba idan na gama karbar magani qarshen watannan nakeson wuccewa America na samu aiki a Flight Emirate kuma inason tafiya dasu"



Kallon Hauwah Hajiya tayi cikin kunya tace “idan ta amince sai kabarta anan idan ta haihu lfy sunyi arba'in saikazo ka tafi dasu..." Wani gumine yake karyowa Hauwah ya zuba mata ido tare dayin murmushin yaqe yace “karki damu Hajiya zan kaita gidansu ina ganin zatafi nutsuwa naga kamar ta tsorata daku"

Zulaiha ce ta matso jikin Hauwah tace “don Allah kiyi zamanki damu anan Hajiya tayi nadama kuma zata baki kulawa sosai"

Sakeyin qasa tayi da idonta Zainab ta matso tace “idan bazata zauna anan ba ni kabani kwangilar kula maka da ita...." Wata uwar harara daya zuba Mata tasata tsuke bakinta ya miqe yace “tashi muje duk yanda mukayi da ita zakuji"



Dama kamar akan qaya take ta miqe ta zari Jakarta ta fice murmushin nadama Hajiya tayi dakanta akan wannan makirar yarinyar tasa surukarta ta arziqi tana gudunta.

Yana driving din yana kallonta ita kuma ta kwantar da kanta a jikin sit har sukaje wani shopping Mall suka shiga ya rinqa lodar masu kayan baby har saida ta riqe hannunsa tace “don Allah ya isa haka babe komai munadashi fa ni wani abinma bansan amfaninsa ba" zame hannunta yayi yaci gabada abinda yakeyi Saida ya gama suka fita suka nufi gda.



Daqyar ya samu ya shawo kanta ta koma gurin Hajiya lkcn da zai tafi America shima saida yace Mata ai Muneef bayanan yana England ana kula da qafarsa data fara rubewa saboda Harbin da akayi masa.

Haka watannin suka yita turawa kulawa ta musamman Hajiya ke bawa surukarta Alh ma komai ya gani uwarsa wannan dalilin yasa ta saki jikinta tana boffidonta a hannun surukanta,

Ranar wata Laraba suna parlour Hajiya nayi Mata tsifar dogon gashinta tanata yimata surutu sunata dariya Hajiyan taji ta dauke wuta, shiru na dan lkc can kuma taga ta muskuta zata miqe Hajiya tayi saurin riqeta tace “menene Hauwah?" Qanqame qafar Hajiya tayi cikin fitar hayyaci tace “ci...cikina Hajiya wayyohh bayan...."



Kamata tayi suka shiga daki ta sake durqushewa jikinta yana karkarwa tana kuka kafin Hajiya ta nemo Mata hijjab me afkuwa ta afku yaron ya sawo kai tayi kanta da sauri kafinma tazo ya fado gabadaya Hajiya tasa hannu ta dauko yaron ta yanke masa cibiya.

A towel ta nadeshi ta dawo ta fara gyara Hauwah kafin wani lkc ta gama gyarasu tsaf sunkucecen yaron me masifar kama da ubansa yanata wawurar hannunsa da alamun abinci yake nema.

Kiran Alh tayi ta fada masa abinda yake faruwa ya turo musu likita tazo ta dubata tayi Mata dinki saboda qaruwar da tayi ta bata magunguna sannan Hajiya ta hada Mata shayi ta fara bata tanasha a hankali tana kallon yaron hawaye na zuba a idonta so qauna da tausayin iyayenta na qara narkar da zuciyarta.



Download>>> Macijine Complete Document



Nadamar watsin da tayi da iyayenta tana nuqurqusar zuciyarta ashe irin wahalar da Goggonta Tasha kenan ta kawota duniya amma ta zabi mijinta akanta wani kuka ya qwace mata ta kwantar da kanta a kafadar Hajiya daidai lkcn da Lameer ya kira wayarta.

Hajiya ce ta dauko ta daga ta miqa Mata ta miqe ta fice, ajiyar zuciya yayi yace “Yau Ina cikin farin cikin da bantabajin irinsa ba Hauwah nasan baby na baiyi kama dakeba dani yake kama saboda nasha wahala a daren da zan bakishi alhmdllh alhmdllh alhmdllh Hauwah don Allah ki shafamin kansa kiyimin kissing lips dinsa kafin nazo insha Allahu jibi zan taho" shassheqar kukanta yasashi yin shiru da kalamansa yace “meye kikeyiwa kuka?" Cikin shassheqa tace “yau... Yaushe zaka kaini gurin Goggona?" Dariya yayi sosai yace “sai yanzu kika tuna da ita da kikaji abinda akeji ko?".............




Zuciya ta aje tace “nidai ka kaini nagansu na roqi gafararsu wlh indai haka haihuwa take abban Fadwah bazan qaraba bazan sake haihuwa ba ni wannan ya isheni don Allah kada kacemin na qara haihuwa kaji?"

Numfashi ya sauke yace “kin tsorata da yawa babe ki kwantar da

1 Comments On MATAR HARIJI
avatar
ashiru-3

1 year ago

Reply

.

Please Login or Register in order to submit comment