Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 deary Fateemah Zahra Muhammad ('Yar Baba) God bless U #TrueFan Allah yabarki dah BABA Teemerh love😍 #tagtruefan 🀞🀞

ZeeSarki ce zaune tunda tah idar dah Sallahn Asuba sai tunanin Ummulkhair take, tah kira layin tah yafi sau talatin daga jiya dah rana zuwa asuba amman sam bata d'agawa, Hakan yasa hankalin tah bah k'arramin tashi yayi bah, tashi tayi tawuce d'akin mummy tanah zuwa tah durk'usa tah gaishe dah Mummy, sannan tace, "Mummy Dan Allah zanyi wanka nafita" shuru mummy tad'an yi sannan tace, "lafiya ina zakije dah safiyar Allahn nan Zainab", ZeeSarki cikin kwallah tace, " Mummy khairat Ce tun jiya nake kiran layikan tah dukkah biyu kuma bata d'auka wlh mummy nakira tah yafi sau talatin ba'a dauka har mafarkin tah nayi shine nakeso naje naduba tah tunda bamuda nisa sosai" toh Allah yasa dai lafiya maza ki shirya idan yayanku zai ajiye k'annan ki a Islamiyya saiya ajiye ki, A'a Mummy bazan kai 7am bah zan tafi kawai, toh shikenan Zainab Allah yakiyaye hanya kuma Allah yasa dai lafiya, cikin murna ZeeSarki tafice koh wankan ma batayi bah jallabiyan tah tazira kawai tah d'auki hajjib tasaka tafice saida tafiya take tanah Neman abin hawa unguwan su d'aya amman waje daban daban saidai yau gani take gari daban daban suke sabida yanda take ganin nisan gidan gashi tamatsu taganta agidan, saida takusan k'arasawa kafin tasamu abin hawa haka tahau yakaita, koh kudin ma bai karba bah, godiya tamishi zata buga kofa taji gidan abude tun daga nan jikin tah yayi sanyi tanah shiga tadinga sallama babu wanda ya amsa, tsoro neh yakama tah, shiga tayi ciki tanah kiran sunan Ummulkhair amman shuru k'ofan kitchen tagani abud'e hakan yasa tafara takawa zuwa wajan ahankali, ihu tayi arazane tak'arasa wajan Ummulkhair, kuka tafashe dashi sosai jijjiga tah tashiga yi hijjab tacire sabida wani gumi daya rufe tah dasauri tafice dan Neman taimako cikin sa'a tah tarar dah mai adaidaitan daya kawo tah sai faman goge goge yake hankali atashe tace Malam Dan Allah taimaka min er uwarta zata mutu, shigo Mu d'auke tah, shima cikin rikici dah rashin fahimta kawai yabita ciki, kitchen suka nufa, hankali atashe yace wannan ai tah mutu koh motsi bata yi ai cewar mai adaidaita, cup ZeeSarki tad'auka tah jefa mishi cikin kuka tace, "kada kah k'ara cewa er uwarta tah mutu kaine Allah koh likita, wlh dah ranta kataimaka min mukaita Asibiti, gaskia hajiya kiyi hak'uri ni bazan iya d'aukan gawa bah dan yanada mutak'ar hatsari kizo dai nah taimaka nah kaiki bakin titi kinemi wani yakaiku, tuni ZeeSarki tah durkusa takama kafafun sah tanah magiya had'a shi take dah Allah dah Annabi dah iyayen sah yakaisu har cewa tayi zatah bashi dubu biyar dah wayan tah", wani Asibiti zamuje toh, Al~Ihsan private clinic zaka kaimu nan tambayan court road titin karkasara, batare dah bata lokaci bah suka kama Ummulkhair suka kaita cikin adaidaita, azaune suka zaunar dah itah suka jingina tah bisa kafad'ar ZeeSarki sai mayafi dah ZeeSarki tarufa masu tare, har yanzu kuka take dan koh kad'an Ummulkhair bata numfashi, yayinda shikuma yaja adaidaitan sai Asibiti, suna isa aka karbe su batare dah b'ata lokaci bah sai asannan ZeeSarki take k'ok'arin cire Sims d'inta tabashi wayan dah 5k d'in as promised, hajiya ki barshi kawai sabida Allah nayi miki, Allah yatashi kafad'un tah, Ameen nagode Malam Allah yabiya buk'ata, Ameen yace tamishi sallama takoma ciki, Ummulkhair anriga an chanza mata kaya anwuce surgical room dah itah, ZeeSarki tanah zaune tayi jigum batasan halin dah Ummulkhair keciki bah itah babban damuwar tah ace mata dah ranta dukda tasan cewa idan babu rai baza akaita surgical room bah, amman tafisan taji likita yafad'a dah bakin shi cewar she's alive! Sai zirga~zirga nurses sukeyi alokacin doctor ya buk'aci ganin ZeeSarki!

Phweeeeehhhhh how was D 2 chappys fans? So sad if I must guess, oh yes we don't have to be happy all the time marriages are not all about happiness all the tym, we women go through alot, but being happy is what we are all after, so remember if ur frnd is gisting U about the happy life of her marriage please ask her about the tragic ones! Stay bless I love U all!πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜… Next on [email protected]#TagTrueFriendship#🀞 ZeeSarki Stay Blessed Er Aljannah😻


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳51βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 MARYAM KWAIRANGA, Maman Hanan Tnx sweetheart Allah yabar zumunciπŸ˜…Much Love😻🀞

Jiki asanyaye ZeeSarki tabi bayan shi, ahankali tazauna akujerar dake facing d'inshi, sannu en mata cewar Dr.Riya'udeen, murmushin k'arfin hali tayi tace, "yauwa sannu sir" Is she ur sis? Yes doc tah amsa atake, hmmmm nafarko dai kinga nan private clinic neh gaskia we can't do anything further idan babu kud'i dan da ace bananan ma bah lallai abata attention haka bah, shuru ZeeSarki tayi tafara tunanin wanda zata kira tasan tabbas kiran iyayen Ummulkhair zai iya haddasa babban rikici hakan yasa tayi deciding takira iyayen mijin Ummulkhair tunda Allah yasa tah taho dah wayan, Hajiya Humaira takira tah sanar dah itah batare dah b'ata lokaci bah tace gatanan zuwa sam batah bari kowa yasani bah tah d'auko hanyar Asibiti, kafin tah k'arasa neh likita yakewa ZeeSarki bayani kamar haka, "gaskia malama koma waye yake tareda baiwar Allahn nan yayi sakaci dayawa, nafarko tasamu Miscarriage (b'arin ciki) nabiyu kuma takamu dah Minor Pneumonia (cutar sanyi) sannan asanadiyar miscarriage gaskia mahaifar tah tayi weak for now, ba ina nufin bazata iyayin conceiving bah, no zatayi amman she needs to be very careful and stay away from any hardship, and again pls dah mijin tah yananan zanso nayi mishi bayani tanah buk'atan Hutu kada ya kusance tah for a very long time gaskia for now SEX should be canceled in her marital life, and tayi loosing jini we need blood idan zaku siya toh idan kuma anci sa'a blood group naku collaborates, U can contribute so as to reduce the expenses, ZeeSarki shuru tayi, sannan tace Doc is that all? "Juyi yayi dah kujerarsa twice kafin yace, uhmmm toh gaskia ban sani bah buguwar datayi akai yanada K'arfi so zata iya loosing memory d'inta slightly cax already she was shocked sanda kanta yabugu idan kuma anci sa'a zata iya tashi normal, toh shikenan doc nayi waya yanzu za azo daga gida amman pls kada kuyanke treatment d'in tafad'a tanah sharar hawaye, OK Miss aw see what I can do to that, "tnx Sir" tace dah d'an murmushi takoma kan wani kujera tanah tunanin abinda yake faruwa dah Ummulkhair, ya za ayi ace mijin tah likita takamu dah cutar pneumonia kuma baisani bah, kuka tasoma yi data duba missed calls d'in data yiwa Ummulkhair, Allah Sarki ashe lokacin she was fighting for her life, hanging message d'in Abusaiyeed tagani wanda yashigo wajajan Shabiyun dare k'in bud'ewa tayi sanin cewar bah hurumin tah baneh, haka tayi jigum har saida Hajiya Humaira tazo bata sha wahalan ganeta bah sabida lokacin biki dah itah akakai Ummulkhair gidan sirikai, tashi tayi cikin sauri tah gaishe tah, hankali atashe Hajiya Humaira tah amsa, ina take tafad'a agigice, ance bazamu samu ganin tabah wai har yanzu bata farfad'o bah ZeeSarki tafad'a cikin kuka, zama Hajiya Humaira tayi sannan tace, "ya akayi Ina mijin nata?" atake ZeeSarki tah labarta matah komai har yanda tasamu suka kawo Ummulkhair asibiti, zuciyan Hajiya Humaira wani bugu yakeyi mai k'arfi, cike dah bak'in ciki Hajiya Humaira tace, "toh likita fah meya ce? Ahankali zeesarki tah karanta mata duk abinda likita yace daga farko har k'arshe, Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun kuka tasoma yi tanah fad'in Abubakar bai kyauta matah bah dabe rik'e amanar Ummulkhair bah "yanzu danice uwar yarinyar nan fah, gaskia yayi matah rashin kyautatawa kuma Insha Allah saina Koya masa hankali, ya za ayi yak'i kwana agida, garin yaya yanah matsayin likita har tasamu cuta irin haka bai sani bah balle yayi wani abun akai, Kairriya Allah yasaka miki kuma zai gane bashida wayo, wlh dani yayi bake bah, Allah yatashi kafad'un ki, kinji er Albarkah kiyi hak'uri ki gafarce mu Dan Allah, Hajiya Humaira tak'arasa magana cikin tsananin kuka sosai,
Naga comments d'inku nah 49&50 shine kuka zagemin Saiyadee nah tasπŸ™†πŸΎ, be careful ooo if not I no go typeπŸ™ˆπŸ™‰πŸ™ŠπŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»β€β™€Next on MDS@Pg52


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳52βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My BabyTwin Zainab Shukrah Yakasai, I plead withu, [Be in my life till Eternity] Twinsis I love U with all that I got, Ya Allah Bless My Babytwin for me, Allah karage wa Twinbabe d'inah Kishi I❀U πŸ˜…πŸ€ž


Likita neh yafito daga wajan Ummulkhair zai wuce office, cikin sauri Hajiya Humaira tah dakatar dashi tace masa, "excuse me doc", sure yace yanah bata full attention, the girl U admitted this morning, am her mom, alright madam m glad U're here so can we move on with the treatment or do U want to be transferred? No please go on am here to pay, & about the blood we are buying that also, there's no time for the test and so on, OK that wouldn't be a problem, tnx, zama sukayi inda Hajiya Humaira takira numbern Amrah, "hello Umma ina kwana" lafiya kina jina, eh Amrah tace dah confusion dan for sure dagajin muryan Hajiya Humaira tasan bah lafiya bah, tashi kiyi abinci kisa driver yakawo ki Ihsan Clinic dake titin karkasara, make it snappy and kada kibari kowa yasani, alright mom aw be juz right there, Amrah tashi tayi tafara yin kunun gyad'a dah fried spaghetti, sannan tashiga wanka already daman takira numban driver yanah jiran tah a compound, fita tayi tasame shi bayan tasaka kaya aikuwa tuni suka kama hanyar Asibiti itadai har lokacin tunani take abinda Ummansu takeyi a asibiti dasassafen nan, ba tareda b'ata lokaci bah suka isa tanah shiga takira mom nan tah kwatanta mata inda suke wajan tanufa tanah zuwa tagaida mom sannan suka gaisa dah ZeeSarki, nan Hajiya Humaira tasaka ZeeSarki agaba akan taci abinci, tare sukaci dah Amrah sannan Hajiya Humaira tace ZeeSarki tawuce gida sabida batasan adadin kwana kin dazasu yi kafin asallame su bah, toh ZeeSarki tace kawai dan batasan tayi mata musu, kallon tah hajiya humaira tayi tace duk abinda yafaru anan sirri neh tsakanin mu kada ki fad'awa kowa ga dubu goma nan kiyi kud'in mota Allah yayi miki Albarka, saida Hajiya Humaira tayi dakyar ZeeSarki tah amshi kud'in, zuwa k'arfe d'aya ZeeSarki takoma gida tareda alk'awarin zata dawo, numban Amrah takarb'a dan tadinga jin how far, sai bayan tashiga adaidaita takula wayan Ummulkhair nah hannun tah atake takashe tah B'oye, bayan tah tafi Hajiya Humaira tasoma yiwa Amrah bayanin abinda yafaru shuru tad'an yi sannan tace, Umma yayanmu bai kyauta bah wlh Antynmu batada matsala koh kad'an yanzu Allah kad'ai neh yasan halin dazata shiga wlh, idan tafarka Allah yasa kada tah manta dah komai, rai ahad'e Hajiya Humaira tace, Allah yasa dai tamanta dah Abubakar dah rayuwar shi, mara kirkin yaro kawai, Umma kiyi hak'uri kada kijefe shi dah magana cikin fushi mantawa dashi ba shine mafita bah, Amrah kota mance shi koh bata mance shiba nariga nah yanke hukunci abinda zanyi ina jira neh tafarka kawai nayi mata wasu 'yan tambayoyi dazaran nasamu ansan su zan d'au mataki, naji dad'i dah Abban ku baya gari hakan zaibani damar yankewa Abubakar hukunci daidai dah laifin daya aikata, kuma banaso kowa yaji shiyasa ma nace kada kibari Amal koh Bilal susan kinfito cax sunfi kusa dah Abubakar kuma zasu iya batamin plans, kin taho dah kayan shayi? A'a mom, tashi ki koma kihad'a kayan shayin kitaho dasu make sure no one see's U, "alright mom" tace sannan takoma gida tahad'a kayan shayin juz as instructed, ahanyar tah tadawo wa tah tsaya siyan fruits sannan tawuce clinic straight har suka k'arasa tunanin Ummulkhair take, toh ina yayanmu yaje, toh dah Antynmu tah mutu fah, bayan takoma take cewa Hajiya Humaira, "Umma kuma yayanmu babu abinda yasame shi kina gani zai iya barin tah cikin wannan yanayin dah gangan?" rufemin baki sakarai meze sameshi inbanda aikin shi daya d'aura asaman komai tun kafin yayi auren ance miki baya kwana a Asibitin neh?, for some reasons I have to punish him, bcax of his carelessness I lost my 1st grandchild ga pneumonia ajikin er mutane ance miki k'arramar cuta ce?, ido Amrah tazaro tareda saka hannu biyu tarufe bakin tah, this is serious tah furta shocked and disappointed, so mom how's it goin to be yanzu from the view of things the situation is very critical, bara tah farfad'o aini nah gama tsara komai kuma my plans goes withu be careful and keep ur mouth dead! Next On MDS @Pg.53 Ku kyalemin Saiyadee o sai murna suke za ad'auki matakiπŸ˜’ God dey O


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’•πŸ’ž
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳53βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Hassyluv Maiduguri, God bless U sweetheart Allah yabiya miki buk'atun ki duniya dah lahira, Do Stay Blessed πŸ’₯#OneTrueFan#πŸ˜»πŸ˜…πŸ€ž

Abusaiyeed neh yafito daga Asibiti motar shi naga yashiga sannan yafidda waya yafara kiran layin Ummulkhair, akashe yaji layin, mamaki neh yakama shi bcax this is very unusual, kuma dailing yayi yaji shi akashe, amman ai tanada charge, I Unplugged her phone myself jiya dah asuba kuma Ummunah bata fiye misusing phone bah, God of Earth yace, yanah jingina kai ajikin mota, yanzu yazan san abinda takeso bayan springrolls, mota yatada ya tsaya wani waje yamata siyayyan kayan ciye2 iri2 harda springrolls, shawarma dah Samosa, sannan yakama hanyar gida, yanah zuwa gida yatarar dah main gate abud'e, lamenting yafara yi tun daga mota akan cewa it isn't save yanda tabar gidan abud'e tunda bayanan, yanah shiga yakuma tarar dah wani shock of his life k'ofan ciki ma wanda zaiyi leading to main parlour abud'e yake wide open, ga d'igon jini ako ina, kamar wani dull baby haka yabi wannan d'igon jini har zuwa kitchen inda yaga jini sosai ak'asa yanah mashi maraba, kalle~kalle yasoma yi yaga flesh d'in samosa datayi preparing ga kayan lambu datayi greating shima abud'e, convincing kanshi yayi dacewar she's inside her room, kamar wanda ka d'aurewa k'afa haka yataka zuwa d'akin Ummulkhair, nanfa tashin hankali ya riske shi babu ita babu alamun tah, kamar wani mara hankali haka yafara duba koh ina acikin gidan yana cewa Ummunah banasan irin wannan expensive jokes d'in please come out I've missed U badly, shuru har saida ya zagaye koh ina agidan babu itah babu alamun tah, one more time yakuma komawa d'akin tah with the hope of tana ciki, ahankali yake bud'e k'ofan hoping that it will reveal her, bayan yabud'e for sure yaga she's no where to be found hakan yasa yazauna yabuga uban tagumi yafara salati yanah kuka, Ina Ummunsah take? Is she save? Is she ok? Meya sameta? mesah bata fad'a masah bah? Is this a joke or what? Someone please tell me it's a dream, afirgice yafita daga cikin gidan, yanah fita yaci karo dah Maman Hanan dah mijin tah sun dawo suna k'ok'arin shiga cikin gida dah mota, Baban Hanan naganin shi yasauka ya mik'a mishi hannu suyi musabaha, maimakon sugaisa saiya rik'e hannun kawai yanah hawaye, "matata" yace yanah kallon Baban Hanan kamar wani yaro, toh Subhanallahi meya samete, Maman Hanan saurin fitowa tayi daga mota jin ya ambaci Matata, "jikin natah neh" cewar Maman Hanan, fitowa tayi tah dawo gefen mijin tah, batada lafiya neh Saiyadee ya tambaya cike dah damuwa? Eh jiya her body was almost critical dan batasan abinda yake damun tabah, nan ciwo chan ciwo ga zazzabi daya rufeta, nashiga naduba tah nabata magani saina kwantar dah itah tah huta akan zanje nadawo toh Abban Hanan kuma yazo yatafi damu gida chan dawowan mu kenan yanzu mu achan muka kwana, buh gaskia jiyan nan I felt pity for her, she's sick, kunya ce tarufe shi sosai akan yanda zai fara masu bayanin shima shigowar shi kenan, hakan hawayen bak'in ciki suke tsiyaya daga idanun shi yace, it's so unfortunate my wife is missing, I juz arrived not more than 10mins back, jiya kwana nayi a asibiti inada patient she's pregnant and kuma cikin bai zauna dakyau bah inata k'ok'arin kada ayi asaran shi I couldn't come back home, I was there at the hospital with My pregnant patient and still the baby had to pour out, ni bansani bah ai, Madam dakin kirani, cewar Abusaiyeed, gaskia dai maybe dataga nah jima ban shigo bah tah tafi gida, sabida kanta yanah ciwo har tanah shafa k'ank'ara dan tad'an ji dama~dama, amman kaje gida tukunnan kaji koh tanah gida ai bazata wuce gidan bah, jini neh duk acikin gidan yafad'a dah sabbin hawaye wanda suke zuba kamar anbud'e famfo, tsoro neh yakama Maman Hanan dah Baban Hanan, muje mugani cewar Baban Hanan, Bismillahn ku yafad'a leading them to his house! Next on [email protected]🀞


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳54βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 ZeeSarki, Deejah Nakundu, Miss Biey cholli, Hassyluv, Maman Sadeeq Lagos, Mama Sky, Sahla, Asmeey Husnert, Ayeesha, and D rest I Love U Ol Tag#TrueFans#😻

Ciki suka shiga Maman Hanan tanah daga bayan mijin tah dan itah abin ma tsoro yake bata, sai asannan yaga cewar jinin ma ai har tsakar gida hankalin shi sosai yakuma tashi haka yakaisu ciki yana cewa, "kunga fah Ummunah batah d'akin tah, kumama bah wayan tah yak'i shiga bah" wlh sun d'auke min farin ciki nah yafad'a yanah ja dah baya kamar wanda baisan abinda yakeyi bah, cikin sauri Baban Hanan yarik'e shi sai faman salati yakeyi, cikin nutsuwa yakalli Abusaiyeed wanda duniya tah sauya masa yace, "shi musulmi anaso idan yabu yafi k'arfin shi yadaure yadinga fad'in, Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun, Dan Allah kah nutsu kafara dubo gidan su tukunnan, muje nakai kah, kallon Maman Hanan yayi wanda taci kukan tah tak'oshi gabad'aya lefin kanta take gani, gani take data koma dah Ummulkhair abu bai sameta bah, tashi ki shiga gida bara muje mudawo! Kai tafara girgiza wa Baban Hanan cikin sauri tana fad'in nidai ban iya zama tsoro nakeji, muje tare koh ka kaini gida gurin hajiya, hannun tah yakama cikin nashi yaji sai rawa hannun nata suke janta yayi jikin shi yana cewa, "haba dear nah yanzu baki yarda dah kaddara bah harkina cewa baki iya zaman gidan ki akwai inda yakai d'akin mijin ki rufin asiri neh?", kije ni nace kije babu abinda zai sameki Insha Allah, toh tace tanah dad'a k'ank'ame shi, muje kinga Hanan tanah bacci cikin mota kada tah tashi, juyowar su keda wuya sukaga Abusaiyeed yab'are baki sai kuka yakeyi kamar yaro, duk abinda sukeyi neh yadad'a tuna masa dah Ummulkhair Saboda itama haka takeda tsoro, tashi yayi jiki asanyaye yafita waje, mukullin mota Maman Hanan takarb'a gurin mijin tah ta shigar dah motan shi cikin gida, sannan sukuma suka tafi amotan Abusaiyeed, Baban Hanan neh yayi driving sabida condition d'in Saiyadee, basu wani dad'e bah suka iso k'ofar gidan su Ummulkhair, saita kanshi yayi dan kada afuskanci komai yanda Baban Hanan yabashi shawara, suna zuwa Affan yana fitowa daga gida, laa yayanmu sannu dah zuwa dariyan k'arfin hali kawai yakeyi, Yasu Mummy please d'an kiramin Ummunah nabata sak'o, ai batazo bah kaganni nan yanzu nah bud'e gidanma tun jiya zand'an je chan, Ok bara nakira tah naji koh wajan hajiya taje, faking call yayi, sannan yace, ashe tanah kabuga daman yauda sassafe nace tah tafi konan koh chan, toh nayi tunanin nan zatazo sabida nasan tayi missing Mummy, A'a kuwa batanan yayanmu tayi maka kara chan taje, toh shikenan nagode bara naje yanzu bazan iya gaida su Mummy bah it's to early, haka sukayi sallama yanah shiga motan yace wa Baban Hanan yi sauri

Please Login or Register in order to submit comment