Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mubar nan gurin, suna barin wajan gumi yafara keto masa yafara kuka mai sauti tamkar yaro, yanah fad'in "Ummunah kina ina bazaki dawo bah sai Zuciya tah tafashe" gida Baban Hanan yamaida su yace, "kah kira chan gidan ku kaji" aikuwa take yakira Hajiya Humaira cikin normal muryan tah suka gaisa, kuka yafara matah akan waya, kazo gida yanzu kawai tace masa takashe wayan, Asibiti tabari bayan tah Umarci Amrah tazauna karta bar side d'in Ummulkhair koda wasa, gida tawuce straight kusan tare suka isa dah Abusaiyeed, ciki suka shiga, yace ashe Umma bakyanan, aw bazaka gaisheni bah saidai kajefe ni dah tambaya, am sorry Umma Ina kwana, anyway daga gidan frnd d'ita nake batada lafiya, menene kake kuka akan waya kuma, wasu sabbin hawaye neh ke gangaro masa, cikin tsananin tashin hankali yace, "Umma banga Ummunah bah" wlh bata gidan su Umma nashiga uku ya zanyi dah rayuwa tah, take tah had'e rai tace, "bangane bakaga Ummulkhair bah", batare kuka kwana bah, tashi kayi bakagan tah agefen kaba koyaya, A'a Umma inada patient ban kwana agida bah dana dawo dasafe bah ita bah wayan tah sai jinin tah koh ina agidan, Umma wlh bata gidan koh ina naduba, Umma ki taimake ni, Abubakar tafad'a atsawace, nutsuwa yad'an yi yanah kallon idanun tah dah fuskan tah dasuka canza, kana jina? Kai ya girgiza mata alamun Eh, wlh duk inda Khairiya take saika nemo min itah kafin nan zuwa dare idan bahaka bah idan kazo gidan nan kasa aranka bawaje nah kazo bah kuma Wallahil azeem kafito min dah ita koh nah kaika kotu, Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun, Umma banida kamar ki kada kiyimin haka ki taimaka min, taimako kace komai? Kai bakasan darajar aure bah bakasan what it takes mace tah tare gidan kah tafara sabon rayuwa dakai bah?, tun kafin kayi aure nayi maka fad'an kwana a asibiti, sannan nace maka bayan aure kada kasake katab'a kwana awaje idan kuma takama dole kah kwana toh kah kawomin Ummulkhair danko gidan su baida ce kah kaita bah kuma barin tah kwana ita d'aya agida is not save, amman saika watsar dah magana tah, kaga da ace agida kah kwana komin banza zakasan what actually happened even if U can't help, amman.......... Bai bari tah idda maganar tabah yace, "Umma wlh jiya patient d'inah me ciki ce cikin ke k'ok'arin zubewa sabida bai zauna bah I had to stay with her at the hospital to save her life and the baby's, dole akwai alluran dazan dinga bata akai akai ina monitoring d'inta, Hajiya Humaira hankalin tah atashe jin abinda yace, wato Ummulkhair tanah gida nata cikin ya b'are shi yanacan wai yanah ceto wani cikin dan kada yab'are, is that ur excuse tah tambaya cikin tsananin b'acin rai? Wlh Umma dagaske nake, wani wawan mari tah tsinka masa tace, "tashi kaje kah nemo min Ummulkhair kuma wlh idan baka nemo tabah daganan zuwa gobe, zan sanar dah iyayen tah nakaika kotu, fita mara mutuncin yaro kawai! Next on MDS @ Page 55. Stay BlessedπŸ™‡πŸ»β€β™€


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳55βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 berries ZeeSarki, Deejah Nakundu, Miss Biey cholli & Hassyluv stay blessed I cherish U guys alot😻


"Ummah" Wallahil azeem bawasa nakeyi bah banganta bah wlh daga gidan su nake batanan, Umma ki taimaka min Dan Allah, tashi kafita Abubakar kuma wlh kanemo tah koh kuma kasha mamaki nah Hajiya Humaira tanah kaiwa nan tawuce d'akin tah, tashi yayi bayan wajan minti goma gwiwa asanyaye yabar cikin gidan, cikin mota yasamu Baban Hanan wanda shima yashiga duniyar tunani, yanah ganinshi yace "tana gidan neh" reaction d'in Abusaiyeed neh yasa yasan cewa batanan, "kaini dutsen goron dutse" Abusaiyeed yafad'a yana kallon gabanshi gawani zafafan hawayen dake tsiyayo mishi, bangane nakaika dutsen goron dutse bah cewar Baban Hanan looking confused, eh kaini zanje nahau sainaga inda Ummunah take nah rok'e tah tadawo, ajiyar zuciya Baban Hanan yasauke sannan yaja motan suka wuce gida straight!
ZeeSarki ce zaune takira layin Amrah, bayan tah d'aga neh take tambayan Amrah jikin Ummulkhair, wlh Zee jikin Alhamdulillah tunda akayi mata k'arin jini sai godiya dan tama motsa saidai haryanzu the oxygen is supporting her in breathing! ajiyar zuciya ZeeSarki tayi tace, "toh Allah yabata lafiya, Insha Allah nima zan shigo zuwa jimawa" Allah yakaimu Amrah tace kamun suyi sallama, zama Amrah tayi gefen Hajiya Humaira tace, "waini Umma fah tun safe kike tunani kuma babu kyau" hmmm badole bah Amrah yanzu fisabilillah yayanku yakyauta wannan yarinyar inba gani nayi tah mik'e kalau bah banida nutsuwa, nan tah labarta mata zuwan Abusaiyeed gida wai yanah neman matarsa, Umma kiyi hak'uri Dan Allah Insha Allah zata tashi, toh amman Umma meza kiyi idan tah tashi komawa gidan yaya zatayi, sam babu wannan zancen, Maryam Abacha American University nah nijar zantura ku keda ita, ke kiyi degree itah tayi masters, Umma auren nasu fah? Dan Allah Umma kiyi hak'uri hukuncin nan yayi tsauri dayawa, babu wani tsauri hakannan yake yanda nah tsara tanah warkewa sosai zaku wuce dan ba zaman aure takeyi bah kawai tanah mishi gadin gidansa neh, nurses biyu neh ciki tareda Ummulkhair wani irin mugun tari takeyi wanda akejiyo wa har k'asa sai Neman numfashi take, allura aka kuma yimata bacci yadauke tah.
Abusaiyeed neh zaune sai faman kuka yakeyi, Baban Hanan yayi suggesting akai k'ara police station tunda sun tambayi jama'a babu wanda yasan komai akan zance, finally yakira Sudais yafad'a masa take shima yazo hankalin shi duk atashe ahaka suka wuce police station d'in, dah isarsu suka rubuta sunayen su dah k'orafin su bayan wasu en mintuna Sergeant ke tambayan shi koh yasan wata acikin friends d'inta, sai asannan wani sabon kuka yazo mishi baisan kowa a frnds d'inta bah kuma Koya sani he doesn't know how to locate any1 of them, wayan Ummulkhair aka tambaya dan gano dah wanda tayi waya k'arshe, babu wayan sun tafi dashi yafad'a cikin tsananin tashin hankali, tambayar shi akayi koh yasan wani wanda yatab'a harassing d'inta koh shi, yace A'a, how sure are U, kasa cewa komai yayi sanin cewa bah zaman gidan yake bah, haka aka basu time akan sudawo the next day!
2 Days Ago
Ummulkhair ce kwance tah farfad'o kallon sama takeyi kafin muryan tah chan ciki tafara kiran Abusaiyeed, Saiyadeen Ummu, My Saiyeed haushi neh yakama Hajiya Humaira wanda bataso Ummulkhair tah tuno dashi bah, "ahankali takuma matsar dah kanta kusa dah Ummulkhair tace, "menene sweetheart wani abunne neh" hawaye taf a idonta tace, "ina Abusaiyeed d'inah?" "Ni ku kiramin Abusaiyeed d'inah" I want to see him kuka tafara yi mara sauti, I miss him, yadawo daga aiki? yaci abinci? Ummanmu inaso naganshi, maza yimin shuru kidena kira min sunan wannan yaron koh jikin ki yagaya miki yanzu, fuska tah yatsine kamar yarinya tafara kuka sosai tace, "ni idan banganshi bah mutuwa zanyi" toh naji bara aje anemo shi yanzun nan kinji Khairiya er mama, kai tah d'aga ahankali alamun tagamsu! Next on MDS @ Pg.56 Mhiss~B tanah gaisuwaπŸ™‹πŸ»πŸ‘―πŸ™‹πŸ»


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳56βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 all readers of Matar Dr. Saiyadee (MDS) Novel, Allah yabada lada sosai, sannun ku 'yan Aljanna😻

Abusaiyeed neh kwance ga drip ahannun shi sai kuka yake har yanzu gabad'aya ya k'anjame ya lalace, Sudais neh yaketa damun shi akan yaci abinci cos bashida lafiya kuma tun sanda abin yafaru bayacin abinci, yakoma gida gurin Umma amman Umma tace sam batasan zance bah kotu zata kaishi, hakan yasa gabad'aya duniya tamishi zafi, dan jiyake kamar mutuwa zaiyi idan baiga Ummulkhair bah, chan b'angaren Ummulkhair kuma tun kwana uku dah tah bud'e ido sai faman kuka takeyi wai Abusaiyeed d'inta ZeeSarki tah lallab'a tah harta gaji wayan tah tazaro tace, "Ungo akwai message d'in daya miki ban bud'e bah ki bud'e ki karanta koh zakiji sanyi, karb'a tayi dah sauri hannayen tah har rawa sukeyi tah bud'e message d'in saidai tanah gani hasken waya taji idanta nayi mata wani zafi kanta na sarawa, ZeeSarki ce takarb'a tace, " kema uwar naci dawannan k'aton bandaejin dake kanki zaki hau wani karatu, ai dankin dad'e neh akwance kuma baganin haske kike bah, kibari akashe wayan idan kin k'ara samun sauk'i sai nabaki kiduba, kai tah soma girgizawa nidai ki karanta min naji, bud'e wa ZeeSarki tayi tafara karanta message d'in dake kamar haka,
"Ummunah sorry it's a message, am too busy to call I can't come home tonight, inada pregnant patient at risk of miscarriage, so please eat well and sleep tight my angel" shuru Ummulkhair tayi kuka tafara yi sosai data tuna dah irin wahalar datasha aranar toh da tamutu fah gawani bandage akanta daya tak'ura tah, wannan waca irin rayuwa ce? Babe menene kike kuka cewar ZeeSarki, bakomai tah amsa tanah yak'e, toh kiyi hak'uri kada kiji haushi nah koh abinda zanfad'a, but ur husband seems irresponsible, a'a zee yanada mutunci aiki neh yamishi yawa kinga kuma ga me ciki dayake k'ok'arin hana cikin fita, yasamu lada Allah yabata lafiya, ZeeSarki jitake kamar tah tsinka mata mari, amman ke bakisan ciwon kanki bah naga alama Hajiya Humaira tafi kowa sanin ciwon kanki, kinsan koh illan irin wannan abun?ace kinyi aure kamar bakiyi bah, yanzu kinsan wanda yakawo ki asibiti? Abusaiyeed d'inah manah Ummulkhair tafad'a tanah murgud'a wa zee baki, kinga irin tah koh ashe koh wataran za'a iya sace ki, toh bara kiji wannan message d'in shine abu nah k'arshe tsakanin ki dah Abusaiyeed tun ranar babu labarin sah, kuma kitambayi Amrah idan baki yarda bah, wani ciwon kai neh yarufe tah take tafara zubda hawaye, yasan Inanan kuma? Hajiya Humaira Ce tashigo tareda amsa mata dacewar yasani manah ni sau nawa ma ina kiran shi yace yanah aiki idan yasamu dama zaizo kinga baisamu bah har yanzu, Ummanmu Abusaiyeed yanah so nah, nima inason shi sosai, nidai baku ce mishi nice banida lafiya bah daya zo tafad'a tanah wasa dah yatsun tah, toh shikenan khairat nayi k'arya nagode, kuka tafara yi tanah bawa Hajiya Humaira hak'uri, hajiya Humaira tajata jikin tah tah kwantar dah itah sannan tace, "khairat zaki fad'amin gaskia idan nah tambaye ki abu? Eh tayi saurin cewa, toh yakuke zaman aure dah Abusaiyeed kada ki b'oye min Dan Allah, shuru tayi nad'an wani lokaci tanah tunanin wannan sirrin tah neh, amman kuma tayi Alk'awarin fad'an gaskia kuma bataso takuma b'atawa Hajiya Humaira rai, haka tasoma gayawa Hajiya Humaira saidai duk inda tasan Abusaiyeed yayi lefi saitayi saurin kare shi, ita kanta Hajiya Humaira saida tayi hawaye dan tasan idan bah mai kaunar d'anta bah babu mai zama dashi irin haka, gashi ahakan ma sai faman kareshi takeyi lallai Allah ya jarrabi Ummulkhair dah tsananin son Abusaiyeed, hak'uri tabata tace ga hukuncin data yanke, atake Ummulkhair tafara kuka tanah fad'in bazata iya rabuwa dashi bah, koh na minti d'aya, yimin shuru kwanan ki nawa anan zaki wani cemin koh nah minti d'aya, toh masters degree d'inki zakiyi kuma bazaki koma bah harsai yasan meh kalmar AURE take nufi, Ummanmu dan Allah kiyi hak'uri kibarmu kada ki hora mu, Abusaiyeed zai shiga wani irin hali wlh Umma Dan Allah kiyi hak'uri, ai daman duk wanda yad'au hakk'in wani yana tare dah shiga wani yanayi yo sau nawa yanah d'aukan hakk'in naki, idan nah isa dake kibi Umarni nah idan ban isaba kina samun sauki kiwuce gidan mijin ki, kuma idan har nah isa dake kada ki k'ara kiran shi awaya, koh kibari yasan inda kike dan ta wajanmu baisan komai bah koda wasa ki yanke alak'ar ki dashi! Next on [email protected] Mhiss~B na gaisuwa


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳57βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All Members of Pure Moment Of Life Writers, My one and only real comedians Inayin ku fah,πŸ™ Allah yabarmu tare har AljannaπŸ˜‚πŸ€£πŸ˜‚πŸ‘―πŸ’ƒπŸ»Leave me O God deyπŸ˜‚πŸ€£

A WEEK AFTER
Rayuwa tayi zafi Abusaiyeed koh aiki baya zuwa tun lokacin bashida lafiya yakoma kamar drum kullum saiya sha drip d'aya, koh kad'an kuwa bai bar nemanta bah, abun nabashi wuya sabida babu traces koh kad'an, gashi bayasan kai zancen gidan radio sabida iyayen tah kada susani, gabad'aya abin ya chakud'e masa, ab'angaren Ummulkhair kuwa sati d'aya daidai sukayi aka sallame su, Hajiya Humaira kuwa tun sanda tah yanke hukunci, tah aika nijar aka yimusu komai makaranta yasamu dan dah admission letter d'insu aka dawo matah, tuni tagama masu passport d'insu, keeping her plans clean babu wanda yasan Ummulkhair tanah gidan sai Amrah dah ita, duk kukan dah Ummulkhair take kuwa saidai tayi tah gama Hajiya Humaira bata sauraron tah, Amrah kuwa kullum tanah cikin bata hak'uri atimes makuwa har kukan take tayata kullum Ummulkhair saitace Amrah takira Abusaiyeed hakannan takeyi tasa a handsfree saita dinga jin muryan Abusaiyeed a bargroud, normal pleasantries Amrah take dah Abusaiyeed dan batasan yad'auko zancen yana neman matarsa Ummulkhair taji hakan, saidai dazaran yafara magana negative saitayi saurin hangoff tace "Antynmu kada Hajiya tazo", bakin tah take toshewa taci kuka, haka take tambayan Amrah mesa nakejin muryan shi haka rannan kuma yace miki baiga Ummunsah bah, nema nah yake neh, wlh Antyn mu nima bansani bah saidai kitambayi Hajiya, a'a barshi kawai Allah yakare sah aduk inda yake, Ameen Amrah tace, ita kanta tayi tayi koda Beyero University neh Hajiya Humaira tabari Ummulkhair tayi masters amman sam tak'i tace sai sun tafi Nijar d'in tare, Aikuwa tuni tasa driver yakai Amrah shopping tace komai tayi bibbiyu, haka Amrah taje tadawo jikin tah duk asanyaye, ana gobe zasu tafi Hajiya Humaira tasamu Ummulkhair tafara yimata magana kamar haka,
Gobe zaku tafi Nijar karatu Insha Allah banasan mu amalar ki dah Saiyadee harsai nace kiyi, kuka tafashe dashi tace, Ummanmu Dan Allah kiyi hak'uri wlh hukuncin nan yayi mana tsauri dayawa Ummanmu bazamu iya rayuwa babu junan mu bah, ni duk Nisan dazanyi wa Abusaiyeed bazan iya barin garin dayake bah tafad'a tanah kuka sosai, dariyan takaici Hajiya Humaira tayi sannan tace, "Love Master kingama jawabin naki?, tafiya dah yarda Allah gobe babu fashi, nima sanda nah auri Abban Abubakar gani nake bazan iya rayuwa tah babu shiba koh kuma bazan iya nisantar saba, kinga yanzu baya Nigeria for the past 2weeks amman this is his first time nabari nah, kuma ganinan daram da rai nah gobe ma zan tura ku Nijar, so kinga gradually u will learn to live without him, Kinga ke tunkafin aje koh ina kinsaba zama babu mijin ki, amman anaso ayi miki amending problems kina nuna manah kinfi kowa iya so, toh kisa aranki gobe zaki bar garinnan zuwa k'asar nijar nariga nasa ankwashe min takardun ki kaf d'insu, inaso kisan karatu dah soyayya basa tafiya atare, kuma this is a great opportunity U will regret if missed, khairat Inasan ki kamar d'iyar dana Haifa shiyasa nake wannan ai ni nah haifi Abusaiyeed balle kice cutar dashi nakeyi dah gangan, sam bahaka bah, sakacin shi yayi yawa haryanzu bakisan matsalar kiba koh? Toh kinyi miscarriage nah baby kinada minor pneumonia kinga dayana zama dukka k'ank'aran nan dakika dinga d'urawa kanki daya hanaki dan yasan effects d'inshi especially gamasu ciki, sannan kuma mahaifar ki is very week maximum months dah doc yace, zaki k'auracewa sex is 4months of which nasan bah barin ki zaiyi bah, he's a doctor he's wise pills zaibaki yabiya buk'atun sah b4 wannan time d'in, kinga kuwa 4months kina zaune kina gadi? Aida kingama 1st semester danhaka gobe zaku wuce kuma wlh kada kisake abu yahad'a ki dashi koh awaya banyarda bah idan kinyi abaya nah kinci amana tah, kuma ga kayan ku chan Amraah tana had'awa zanzo nayi waya dah en gidan ku, kiyi musu sallama kice mijin ki yabiya miki karatu awaje, zaki tafi Masters saikin dawo Insha Allahu Hajiya Humaira tanah kaiwa nan tafice! TofaπŸ™†πŸΎ Next on MDS@Pg58 Stay Blessed FansπŸ™‹πŸ»


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳58βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All readers of MDSNovel

Kukan bak'in ciki tafashe dashi tafara tunanin wannan wacce irin rayuwa Ce for some reasons tafara jin haushin Abusaiyeed tunawa datayi takira shi sanda batajin dad'in jikin tah amman sam bai d'auka bah, sannan lokacin daya mata message she was laying down helplessly itada babyn su dayayi pour out by den, kuka tafashe dashi sosai, numban Anty Maimuna tayi dailing awayan Amrah tanah picking tafashe dah kuka sosai, Anty Muna kuwa tasheda muryan tah, Subhanallahi khairat lafiya, yi kukan sai muyi waya kinji? Tafad'a cike dah so dah kulawa, kashe wayan tayi bayan Ummulkhair tayi kuka mai isanta sannan takira bayan sun gaisa tafara gaya mata komai dah komai, rai ab'ace Anty Muna tace Abubakar bai kyauta manah bah yaci AMANAR mu, kema shegiya haka zaki dinga abu kamar tsuntsuwa ina dukkah kissosin dana Koya miki, ina crazy wears d'inki? Anty wallahi inasaka su kafin yazo nayi bacci kuma shima baccin sah yake, dalla rufemin baki aitun farko kece kika amince masa dah hakan dasai kinuna kefa hours d'in dayake dawowa gida bai miki bah kuma bazai yuba, amman kika zauna kamar sakarya, har kuna tare yake fita kuma mesah tun alokacin bakya kirana I might be of help koda babu yawa sai yanzu dah zance yazama worst gaskia Ummu kina buk'atar kije kiyi masters d'innan koh degree d'in dakika yi zai nuna, dan ni banga alamar kinyi bah, shuru Ummulkhair tayi tanah kuka sannan tace "bahaka baneh anty Inasan shi sosai kuma dukkan mai hak'uri yanada riba, mai riban ki inba cutuwa dakike bah? wlh saikin je masters d'innan karma kiwani kira su Mummy kice zaki tafi Masters su d'auka yayi abin arzik'i sukira su mishi godiya har yagane idan kike, koda kuwa Hajiya Humaira bata biya bah nizan biya kije wannan Masters d'in, kuma shawara d'aya kitafi kawai, kafin kidawo yasan kinfi aikin sah daraja, kinaji nah koh? toh AntyMuna tafad'a tanah kuka, toh AntyMuna zaki dinga aika masa abinci daga gidan ki?, er banza kin mutu asoo dachan wanda kike dafa masa aikin yana bari yazauna yaci neh?, nikam banda lokacin shirmen ki, dazaran kun isa Nijar gobe let me kno pls, Ok aunt bye, uhm tekia love guru, wayan takashe tana zumburo bak'i hawaye na zubar mata,
Sallama hajiya Humaira tayi sannan tashigo, waya tafito dashi tace gawaya nan kiyi sallama dah iyayen ki, a'a Ummanmu zai gane Inda nake karkuma yadinga damuna ina karatu, toh Alhamdulillah tunda kinfara sani what is good for U, amman do U think am stupid am ready to deal with him so absolutely bazan bar traces nah plan d'inah bah cax it may bring me down idan kinyi waya dah iyayen ki bazai gane bah kuma suma bazasu damu bah, tunda zasuce bakya nan kintafi karatu, Toh Ummanmu tafad'a tanah kuka sannan takira iyayen tah dah wayan Hajiya Humaira saida suka fara gaisawa sannan tah gaya masu komai yanda hajiya humaira tah umarce tah, fatan Alkhairi sukayi mata yayinda Mummy tafashe dakuka tanah fad'in shine Khairiya bazaki zo kimin sallama bah, kinsan Inasan ganin ki amman bakizo bah koh?, kije Allah yadawo min dake lafiya Allah yayi miki Albarka Allah yasa kisamu abinda kikaje nema, kasa cigaba dah magana tayi sabida kuka yaci k'arfin tah, Ummulkhair ma kashe wayan tayi tanata faman kuka, zanje gida wajan Mummyn ki nayi mata magana za tasan komai amman banda mahaifin ki kinsan ciwon 'ya mace nah 'ya mace neh, zaki dinga gaisawa dah ita, godewa Hajiya Humaira tadinga yi tanah murna dan tasan komin banza zataji muryan mahaifiyar tah, wanda tafi mata komai arayuwa,

NIJAR
D'an madaidaicin waje neh self contain babu abinda babu awajen ciki dah parlour neh sai toilet bathroom dah kitchen, shine wajan zaman Ummulkhair dah Amrah harsu gama, Ummulkhair ce zaune tayi jigum tanah tunanin wai yanzu tabar gida Nigeria, wayan tah tad'auka takira

Please Login or Register in order to submit comment