Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sameer ckn sanyin murya tace " Bazan iya misalta adadin kaunar da nake maka ba my prince,bana iya hadaka da kowa a zuciya ta,,ka kasance da ni a kowani irin tanayi don Allah prince!!Wlh ina matukar kaunar ka da kishin ka bazan iya hadaka da kowa ba a raina,don Allah kada ziciyarka ta cuce ni tamin kishiya sakamakon bana haihuwa saboda wlh mutuwa zanyi baz.....harshensa yasa ckn bakinta yashiga aikamata zafafan sakonni saboda bayason ta fadi abinda takeson fada wanda yake ganin har gaba da abada bazaiyuba yahada ta da wata,saida tayi lakwas sannan ya kyaleta yashiga shiryata a haka har tasaki suka shiga shirya juna amma zuciyarta cike da tunanin rashin haihuwarta don sosai abin yake damunta musamman yanda tason yarima sameer yana tsananin kaunar yara dukda kowani lkc shi yake tausarta yana nuna mata komai lkc gareshi idan lkc yayi zasu samu,amma itakam a kage take sosai taga jininta dukda a badini yafita kaunar hakan to amma yazaiyi da yanda Allah ya tsaro musu??Tunda sunyi magani kala² amma ba'a dace ba kuma sosai suke addu'a.

Me babban daki ce zaune a parlour'nta ita da fulani tareda jakadiya sai faman zazzaga bala"i takeyi akan abinda yarima yusufu yayi akan kuyanga muwadda don sosai take da mita musamman yanzu dataga yarima sameer taga yanda yake abubuwansa ckn nuna isa da iko sai abin yasake halakata,,jakadiya ce tace "To ai ranki ya dade kamata yayi ki shata mata layi daganan ki aika a kirata ki karanta mata gargadi ne razanarwa wanda ko kallonta yarima yusufu yayi sai ta gudu ballantana ace sunyi magana sa juna,,girgiza kai me babban daki tayi ckn gamsuwa tace " haka za'ayi jakadiya kirawomin ita",,Angama ranki shi Dade "cewar jakadiya yayinda tamike tabar dakin.



Kuyanga muwadda awanta biyu da rabi cuur a tsaye tana jiran fitowar su gimbiya amma shiru,haka tacigaba da tsayuwa babu alamun gajiya ko kadan a tare da ita,,a haka jakadiya ta shigo ta sameta,ckn girmamawa muwadda ta gaida jakadiya don ita tanabawa babba girmansa sosai,,kallonta jakadiya tayi sama da kasa sannan tace " kije me babban daki tana kiranki",,Zaro ido tayi ckn tsoro tace "Don Allah jakadiya ki fadamin wani Abu nayi ne???,,Tabe baki jakadiya tayi tace " Idan kinyi wani Abu ai inaga zaki fini sani ,kije dai zakiji",,Ajiyar zuciya muwadda tayi tace "To bari idan gimbiya suka fito sukaci abinci zan nemi alfarma sai naje,,wani mugun kallon raini jakadiya ta watsa mata ckn jaraba tace " Saboda sa'arki tana kiranki ba??? Zaki wuce ko sai naje na hada miki masifa!!!!Dasauri muwadda tafita don tasan halin me babban daki sarai batada kirki ko kadan,,tana tafe tana hadawa da gudu saboda tsoron karsu gimbiya jalila su fito batanan nanma tayi wani laifi,, jakadiya kuwa daganan tayi bangaren amarya kaimata wani sako,,muwadda zatashiga kenan tajiyo muryar me babban daki tana fadin "Ai dan iskan yaronnan daga yau tashi ta kare,,ina me tabbatar miki an kusan shafe labarin yarima sameer a masarautar nan,,don wancen maganin da nasa masa a miyar tumatir mirdemasa yan hanji zaiyi ckn kankanin lokaci zai zama gawa,,ta karashe da kecewa da dariya,,ckn tayata dariyar fulani tace " Kayy Gaskiya fa me babban daki kema bakida dama,amma wani hanzari ba gudu ba kinsan fa dole za'ayi bincike ko??? Murmushi tayi tareda daukar kankana tanasha ckn nuna alamun ko a jikina tace "Tabbas sosaima amma kinsan baza'a taba zargina ba ko kusa,sai dai ma'aikatan da sukayi abincin,,shiru tayi tana wani naxari kafin tace " Tabbas na jefi tsuntsu biyu da dutse daya,saboda kuyanga muwadda ce tayi miyar ita kadai don raba ayyukan sukayi duk da tafisu yi,,Kinga shikenan nagama da yarima sameer da kuyanga muwadda,,sakin dariya sukayi suka tafa,,,muwadda dake kofar dakin taji wani mugun jiri yana dibarta tana shirin kifewa,jitakeyi gabadaya gidan yana juyamata,,sosai kirjinta yahau bugu tamkar ana daka,,k'afewa idonta yayi daboda tsananin tashin hankali babu alamun hawaye a cknsu,,dakyar ta iya aro nutsuwa ta saita kanta ta shiga parlourn bugun ziciyarta yana tsananta wanda da me babban daki da fulani sun kula zasuga yanda rigarta take harbawa ta kirjinta,,gaishesu tayi ckn girmamawa ,,bataresa sun amsa ba me babban daki tajayo kunnen muwadda ta murde saida tayi yar Kara saboda axaba,,ckn bala'i tadinga zazzaga mata tareda jamata kunne tafita harkar yarima yusufu,gyada kai kawai muwadda takeyi badon ta fahimci wasu abubuwan da me babban daki take fada ba don gabadaya hankalinta yayi kan abincin can kar suga shiru gimbiya jalila ta zubamasa ita kuma ta shiga uku,,me babban daki tana sallamar ta tafice da sauri,,ai tana barin parlourn ta ruga da gudu ckn tashin hankali sai zufa takeyi,,tana shiga parlourn su gimbiya jalila suna fitowa ckn shiga iri daya ta bluen alkyabba sunyi kyau matuka,,tsayawa tayi tana raba idanuwa don burinta yazata hana yarima sameer shan miyar nan alhalin yana tsananin kaunarta???Ita dama gimbiya jalila batashan miyar tumatir kwata²,,Sam muwadda tama manta da ana wani durkusawa a kwashi gaisuwa saboda tashin hankalin daya tunkarota*Y͟͟A͟͟N͟͟C͟͟I͟͟N͟͟ B͟͟A͟͟Y͟͟I͟͟*
{Historical Fiction}



*STΩRΨ ШRITTΣΠ βΨ*✍🏻



*SURAYYERH B.ABDUL*



Dz book completely goes to *HASSAN 90k &HUSSEIN 80k*

Special gift to my besty

*UMAMATU UMAR ADAM*


*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*









*PAge 7*



Tsananin mamaki ne yakama gimbiya jalila ganin irin kallon da muwadda take musu bako kiftawa kuma babu alamun zata gaishe su,,ckn jin haushi da tsana gimbiya jalila da daka mata tsawa da cewa keeee!!!!!,,,A firgice muwadda tadawo hayyacinta,,rikicewa tayi dasauri ta zube ckn rawar murya tace "Barkanku da fitowa gimbiya da yarima,Allah ya huci zuciyar ku,ayimin afuwa",wani mugun tsaki gimbiya jalila taja tanufi dinning yayinda tuni yarima sameer ya saki hannunta ya karasa don ko kallon muwadda baiyi ba tun shigowar su,ganin haka yasa muwadda ta karasa zuciyarta tana lugude kamar zata faso kirjinta ta fito saboda rashin samun mafita,hannunta yana rawa tajanyo plates tashiga saving dinsu,hadadden dambun shinkafar da akaiwa gimbiya jalila wanda yaji vegetables an yanka nama kananu²,,yaji mai sai tashin kamshi yakeyi,shi tazuba musu gabadayansu,,ckn mugun takaici gimbiya jalila ta daga hannu ta zabgawa muwadda mari wanda saida taga giftawar stars jinta yadauke na wucin gadi saboda azabar mari,,ckn fada da murya kasa² wadda ita a wajenta ta masifa ce saboda tsabar jin kai tace " Ke wacce iriyar muguwar dakikiya ce mara hankali???,,mtsww ke kam ai ko kwakwalwar dabba tafi taki amfani,,narantse da Allah idan bakiyi wasa ba saina wulakanta ki,sai na maidaki abar kyama a idon duniya,shegiyar yarinya me idon mayu saikace mayya,saboda jakanta a gidan ubanki kika taba ganin prince dina yaci dambu???,dasauri muwadda tashiga gyada kai,ckn rawar jiki ta tsugunna tashiga basu hakuri.


Duk abinnan da ke faruwa yarima sameer bai kp dago ya kallesu ba,tamkar babu shi a wajen,hasalima wayarshi yake dannawa hankali kwance,sai dai hayaniyar tasoma hawar masa kai,shikam a wajensa ai muwadda batada darajar sa zai ko kalleta ko laifi tayi sai dai yasa a hukunta ta,shifa ko kamarta ma bai sani ba.



Wani irin mugun bakin ciki ne Yakama muwadda na wannan wulakancin da cin kashin da ake mata,,a boye ta share kwallar tausayin kanta da mahaifiyarta,wata zuciyar ce tace mata kibashshi yaci mana idan ma ya mutu Allah yagani bake bace kuma koda sun kasheki kansu sukaiwa,,wata zuciyar ce tace mata nahaifiyar ki fa???Kin ajiye me kula da ita???jitai kanta yamata wani irin masifar nauyi tare da sarawa da yakeyi kamar zai tsage,ganin tarasa mafita ne yasa ckn sanyin jiki tajanyo cooler green rice din tashiga zubawa a wani hadadden plate me shegen kyau,cooler miyar ta janyo ta bude sosai kirjinta ya buga wanda yasata rike kanta da sauri saboda yanda yake mata barazanar tarwatsewa,har wani Abu ne me daci ya tsaya mata a makoshi,,wata dabara ce ta fado mata lokaci guda,amma tana tsoron aikata ta dukda ita kadaice mafitar da zuciyarta tabata ynz,don ko giyar wake tasha bata isa taje tace me babban daki ce tazuba magani a miyar ba,tasan karshe dai abin kanta zai dawo saboda haka dole ta aikata ta batada zabi,dagewa tayi dakarfi tasaki atishawa sai miyau a ckn miya,ba gimbiya jalila kadaiba har yarima sameer saida yadago ya kalleta karon farko,lkc guda tsanar muwadda ta tsarga zuciyar shi,gimbiya jalila kuwa saboda tsananin bacin rai tarasa wani irin hukunci yakamata tayiwa muwadda kallonta kawai takeyi,,jikin muwadda ne yadauki rawa don tasan yau dai kashinta ya bushe ,batai auneba saijin saukar cooler miyar tayi a kanta gabadaya ta wanke mata fuska,batasan lkcn da tasaki kara ba saboda zafin miyar tareda Jan yajin daya shigar mata ido,dakarfi gimbiya jalila ta fuzgi kitson muwadda daya ta jijjiga da karfi ta fincikeshi yafita saiga kan muwadda yana zubar jini,,kuka muwadda takeyi sosai saboda tsananin azaba amma dukda haka gimbiya jalila bataji ko digon takaicin muwadda yaragu a ranta ba,muwadda batai zatoba saijin saukar bulalai tayi ta ko ina saboda idonta yana rufe,gimbiya jalila ce tasa aka kira mata gardawan bayin suke dirkar muwadda tamkar jaka,,ihu takeyi tanason yin magana amma ta kasa saboda tsabar azaba,numfashinta ne yafarayin sama² kawai saita zube a sume .


Mikewa yarima sameer yayi ckn takaici tabi takan muwadda ya taka mata hannu ya wuce don ko kusa baiji ko digon tausayinta ba,,gimbiya jalila binsa da kallo tayi batabi sa ba don tasan bama zai kulata ba,batai yunkurin sawa asake masa sabon girki ba don tasan bama ci zaiyi ba,,bayinnan tasa sukaja muwadda a kasa tamkar kayan wanki suka fita sa ita har lkcn bata farfado ba.


Gimbiya jalila zama tayi akan kujera bayan amfita da muwadda,itadai Allah yasani kwata² batason muwadda ta tsaneta kuma tarasa dalili,canja tunani tayi ta tafi tunanin abinda ke matukar damunta me sanyata kuka wato rashin haihuwa don matuka yana damunta kuma dole tadau mataki akan lokaci.


Bayin nan suna fita da muwadda suka jefata wani daki bisa umarnin gimbiya har zuwa lkcn bata farfado ba.



Bayan yarima sameer yafito kai tsaye bangaren me babban daki yanufa don yaji cewan yarima yusufu yana can,da sallama ya shiga ya isketa itada fulani suna hira,,zama yayi kan kujera shima ya kame,,gaishesu yayi suka amsa,me babban daki fuskarta dauke da murmushin mugunta tace "Dana nakaina ince dai kaci abinci ka koshi???",, Haka kawai ya tsinci kansa da cewa " Eh naci",Dadi ne yakara kama me babban daki tagama da yarima sameer, don haka tace " kuyanga muwadda ce ma tayi maka don ta iyata sosai",, Batareda yadago ba yace " Ok",dagowa yayi yace "ummana wai ina yarima yusufu ne??Naji ance yana nan.

Eh dazu yana nan amma yakoma bangarensa,mikewa yayi yai musu sallama yafita gabadayansu suka bishi da murmushin mugunta,,yana fita me babban daki tace " Saura kiris ka zama gawa don ubanka",,Dariya sukasa hadda tafawa saboda tamusu kyau,ckn dariya me babban daki tace "Bari nasoma murza ido yafara ja yanda zanci uwar kuka d'a zai mutu anjima",Nan ma dai dariya suka shigayi ckn nishadi.


Yana fita yanufi part din yarima yusufu bayinsa na biye da su,,suna zuwa kofar shiga suka tsaya shikuma ya shiga,baya parlour saboda haka kai tsaye ya nufi bedroom, yarima yusufu yana kwance haka kawai tunanin muwadda yakeyi yarasa dalili,shidai ya ajiye a matsanancin tausayin ta da yakeyi,yana ganin yarima sameer yashigo yamike da sauri ckn farin ciki yayi hugging dinsa,shima yarima sameer dadi yakeji don yana kaunar yarima yusufu sosai,zama sukayi a bakin gado yarima yusufu yace " yayana ina shirin zuwa gaishe ka sai gaka da kanka ni da nabari ka huta ne zuwa anjima,dan guntun murmushi yarima sameer yayi yace "Dole nazo ba duba lpyr kani na,naji dadi jikin sa saiki ma,haka suka shiga hirarsu gwanin birgewa,yarima sameer yajima sosai kafin yafito yanufi part din mahaifiyar shi amarya.



Tana zaune a hadadden parlour'n ta itada gimbiya farida da gimbiya maryam kannensa suna hira bayi kuma mata sunada hada²,yana shigowa bayin suka fice bayan sun zube sun mika gaisuwa,,wani kallo ya watsawa su gimbiya farida ba shiri suka mike sukabar parlour'n,,barareda amarya ta kalleshi ba tace " Akanme zaka korar min yara muna hira"fuskarshi yasaki tamkar ba shiba,murmushi yayi yazauna kusa da ita tareda dora kanshi akan kafadarta,ckn shagwaba yace "Ummina yunwa nakeji kibani abinci",, Sosai amarya takejin kaunar dan nata amma dole sai tayi alkunya,zame kafadarta tayi tana fadin " Jeka ga uwakka can me babban daki tabaka ko matarka",Noke kafada yayi irin na kananun yara wai shi a'a,murmushi amarya tayi tareda kawar da kanta,mikewa yayi dasauri tace "Waima tun dawowarka kaci abinci???,A shagwabe yace " Nidai banci ba naki nakeso",,Zaro ido tayi tamike tareda cire alkyabbar bikinta wani uban ubansun lace ne a bikinta onion colour riga da zani yaci uwar kyau,,sosai yaji dadi ganin umminsa tacire kunya dai yau tana masa girki,sosai yaji dadi saboda haka yabita kitchen din dake parlour'n yana tayata wani Abu,wani lkcn ta kulasa wani lokaci ta share shi,shidai yaji dadi kwarai a haka har suka gama girkin sai tashin kamshi miyar tumatir din take,yanata faman hadiyar yawu.*'Y͟͟A͟͟N͟͟C͟͟I͟͟N͟͟ B͟͟A͟͟Y͟͟I͟͟*
{Historical fiction}





*STΩRΨ ШRITTΣΠ βΨ*✍🏻



*SURAYYERH B.ABDUL*


Dz book completely goes to *HASSAN 90k &HUSSAIN 80k*


Special gift to my bestyna takaina,rabin raina❤ *UMAMATU UMAR ADAM*


*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*




*PAGE 8*


Cikin nutsuwa yakecin abincin tamkar bayaci saboda yanaci ne yana danne² a waya,,mufeeda ce tashigo dakin bako sallama tazauna kusa da ummi idonta akan yarima sameer wanda baiji shigowarta ba ma,ckn yauki da salon jan hankali tace "Barka da hutawa ya sameer,ina fatan dai baka tare da gajiyar hanya,kallonta ummi tayi saboda salon datayi amfani dashi wajen maganar,sai wani lankwashe murya takeyi kamar lagwani,,idon kujerun dakin sun amsa mata to yarima ma ya amsa mata don banza yai da ita tamkar baiji ba,,ckn jin haushi da halin ko in kula din da ya nuna mata tace " haba yarima wai meyasa kakeson wulakanta ni ne a rayuwarka???Saboda kaga na damu dakaine shiyasa kakemin haka amma...Baijira ta karasa abinda zata fad'a ba yamike tare da watsamata wani d'an iskan kallo wanda saida hanjin cknta suka kada,,kallonsa yakai kan ummi yace "Ummina sai anjima na wuce",, A'a zauna muyi magana" Cewar ummi batare da ta kalleshi ba,zama yayi a kusa da ita yana fadin "Allah yasa dai ummina abin dadi zaki bani",, girgixa kai tayi fuskarta dauke da murmushin da yake kawata kyakykyawar zagayayyiyar fuskarta me cike da haiba,kallonta takaida kan mufeeda daketa kallon yarima tace " Tabbas banajin dadin yanda kuke zama yarima da mufeeda,saboda haka gani ynz kuyi sulhu don bai dace ba ai anxama daya",,Matso kwalla mufeeda tayi tace "ummy wlh tsanata yayi ni bansan me nayi masa ba kina gani fa yanzu na gaishe shi yamin banza kamar baiji ba kuma ai yaji",,kallon yarima ummi tayi yanata danne² a waya tace " Meyasa hakane yarima??Itama fa tamkar su farida take a wajenka",,Cije pink lips dinsa na kasa yayi ckn hadaddiyar voice dinsa me rikata y'ammata yace"Ummina ba kamar su farida ba dai,,kalli fa yanda takemin magana,ai ba haka sukemin ba,Sam yarinyar batada hankali",,Sosai mufeeda taji haushi don haka ckn fushi tamike fuuuuu tafice daga dakin ummi tabita da kallo,,ckn nuna rashin jin dadi tace "Meyasa zakace batada hankali yarima??,, Kamo hannunta yayi yana wasa da ring din hannunta wanda akayi da zallan tataccen gold, ckn shagwaba yace " Ummina batada hankali fa da gaske, ni miye had'ina da ita??,,ummi kwace hannunta tayi tana harararsa tace "Ai ko domin me babban daki ya cancanki kayi mata kara tunda y'ar yayarta ce ai kamar y'arta ce",, Ajiyar zuciya yayi yace " Kiyi hakuri ummi na zan kiyaye",Shiru ummi tayi batareda tasake cewa komai ba,ganin haka ne yasa yamatso daf da ita yace "Ummina kin hakura eye??,,Kawar da kanta tayi a ranta tana jin kaunar danta kwarai", Ganin takara yin shiru ne yasa yakara matsowa yana lekon fuskarta yace " Eye Ummina don Allah kin hakura???,Murmushi tayi tace "Na hakura",, Peck yaimata a goshi yamike tareda yimata sallama yafita,,yana fita yadawo asalin *YARIMA SAMEER* dinshi fuska a tamke ba annuri sam,kai tsaye bangarensa yanufa bayinsa na biye dashi,, duk inda suka gifta zakaga bayi sunzube suna gaisuwa amma ko kallo basa samu daga yarima.


Me babban daki ce zaune ita kadai a parlour duk ta sallami bayinta, zuciyarta cike take da mamaki don taji shiru ba labarin ansamu wata matsala daga yarima tunda yasanar mata yasha miyar,,mufeeda ce tashigo dakin tamkar zata tashi sama,ganin haka yasa me babban daki tamike dasauri don a tunaninta mufeeda zata sanar mata wani Abu yasami yarima,amma sabanin haka don ckn bacin rai mufeeda tace " Wai ni umma me kike nufi dani ne???Bafa nadawo gidannan don nasaku a gaba da kallo bane,, na dawo ne domin yarima amma Sam kin kasamin kokari kanki kawai kikasani,yanzu gashi har yarima yana kirana da banida hankali ,,to wlh kiyi wani abu don nayi rantsuwa saina mallaki yarima ko ta halin yaya,saboda haka kisan abinda zakiyi",,,Ajiyar zuciya me babban daki tayi tace "naji,Yaushe yariman yace miki bakida hankali???,, Ckn fushi tace " Yanzu mana muka hadu a d'akin waccen munafukar uwar tashi,wlh itama idan nasamu yarima sai ta shiga uku",,ckn damuwa me babban daki tace "Yana lpy dai ko???",, Shiru mufeeda tayi idonta akan me babban daki tana jefa mata kallon tuhuma,kankance idanu tayi tace " Umma kinyiwa yarima wani Abu ,me kikai masa???,,,Harara me babban daki ta watsamata tace "Uwarki nai masa kinji?",, Ckn rashin yadda mufeeda tace " Umma wlh za'a iya samun matsala idan wani abu yasamu yarimana don zan iya komai akansa",,,Ckn fada me babban daki tace "Keeee mufeeda wlh kifita daga idona na rufe,don wlh idan narufe dake baxakiji da dad'i ba,ni kikeyiwa irin wannan banxar maganar???Ko kinmanta dawa kike magana???Don uwarki fitarmin daga daki!!!!,,,Mikewa mufeeda tayi tana kunkuni tafice daga dakin,, tsaki me babban d'aki tayi tace " Sakaryar banxa ni yanzu takaina nake batake ba don banason ganinsa ma yanzu a duniyar ballantana ki aureshi,zama tayi tana tunanin yanda haka ta kasance bayan yarima ya tabbatar mata da yasha miyar,,a ranta tace "Wlh yarima ko kabuta daga wannan bazan barka ba sai naga karshen ka.



Wata kuyanga ce tashiga dakin da akakai muwadda hannunta dauke da wani katon bucket wanda yake cike da ruwan sanyi sosai,tana zuwa ta dagashi tareda juyewa muwadda gabadaya a jikinta bisa umarnin gimbiya don har lkcn muwadda bata farka ba,,wani irin dogon jan numfashi tayi kamar zata shid'e,a hankali tadinga sauke ajiyar zuciya bayan tabude idon ta,, wasu irin zafafan hawaye ne suka shiga tseren zuba ta gefen idonta,sosai takejin rayuwar tamata kunci,har tarasa inda zata saka ranta taji dadi a duniyar nan,,ckn karfin hali ta yunkura ta mike don jikinta ciwo yake mata saboda mugun bugun da tasha,wani mugun sanyi taji yana bugarta saboda kayan jikinta da suka jik'e sharkaf har suna diga,da iskar da akeyi a garin,,tana mikewa tadafa bango dasauri sakamakon jin datayi tana kokarin zubewa saboda jiri,ga kafarta ta hagu ga dukkan alamu tayi targade saboda yanda tarike sosai take mata zafi,,wata iriyar muguwar tsanar yarima sameer da gimbiya jalila ke sake hudata,har takejin dama ta kyaleshi kawai yaci yamutu batada asara ,kuyangar da ta watsawa muwadda ruwa ce tace " Ni narantse kina bani haushi ke kullum sai kinyi laifi saikace ke kadai ke aiki,,ai Allah ya karawa me kaud'i irinki,,Sai kizo kiwuce gida ai tunda lokacin tafiya yayi",,A hankali tafara takawa tana dingisawa har tafice daga dakin sannan itama kuyangar tafito,,kai tsaye muwadda gida ta nufa don ubaida ma bata ckn masarautar saboda tafadawa muwadda dawuri zata tafi tanada uzuri.


Koda muwadda takoma gida boyewa iyanta gaskiyar lamarin tayi tace Faduwa tayi a ckn wani ruwa da ke kan hanya shine jikinta ya jik'e k'afarta ma tayi targade,,sosai iya ta tausaya mata sai sannu take jero mata,bayan tayi wanka iya tai mata gyaran targaden sai kuka takeyi,ita kanta ita saida ta goge kwalla,ba'a jima da gamawa ba wani wahaltaccen bacci yayi gaba da ita,,shafa dogon gashin kanta iya tayi ckn tsantsar kaunar y'arta tace "Banyadda kinfadi bane muwadda na saboda kinada nutsuwar tafiya,tabbas akwai abinda yafaru kike boyemin ga shatin bulala nan a jikin ki,,share hawayen fuskarta tayi tace " Allah ya bamu ikon cinye wannan jarabawar,yabaki juriya",,Ameen.



Gimbiya jalila na zaune a parlour'nta wasu yammata bayi suna zaune suna mata hira jefi²,yayinda wata ke gefenta tana yankamata fruit's tana bata,wayarta ce tayi ringing tana dubawa taga autar su wadda batafi sa'ar muwadda ba,,dagawa tayi ckn yauki tace "Autar Amma yadai??,,,Daga can bangaren cikin farin ciki kanwar gimbiya jalila tace " Adda jalila ya hafsa ta haihu yanzu namiji ,, muna asibiti",,,dad'i taji sosai ckn farin ciki tace "ina hafsan?Bata waya,,Ohhh ni bana gida ki kirasu,,To " tafada tareda katse kiran,,A ranta jitake inama itace ta haihu, gimbiya Hafsa kanwarta ce me bi mata amma y'ay'anta biyu kuma kaf dinsu maxa,tana auren dan sarkin sokoto,saida akayi bikin gimbiya jalila da shekara biyu akayi nata don ita yanzu gimbiya hafsa shekararta 5 da aure,gimbiya jalila kuma 7.

Mikewa gimbiya jalila tayi tafice daga dakin kai tsaye tanufi banfarem yarima.

Yana zaune a gefen gado yana danne² a laptop tashigo tare da yin sallama,,batareda yadago ba ya amsa sallamar wadda zaka fahimci hakanne kadai idan kakalli motsawar Lip's dinsa,,Zama tayi gaf dashi sosai yanda numfashinsu yake bugar na juna,bai dago ya kalleta ba yacigaba da abinda yakeyi,ckn shagwaba tace "Prince kayi hakuri da abinda ya....wani kallo yawatsa mata wanda yasata jan bakinta ta tsuke don tasan sauran baya kaunar dawo da abinda ya wuce,,ture laptop din yayi yana kokarin mikewa tace " Prince hafsana ta haihu yau",,fuskarsa dauke da murmushi yace "Me muka samu???,,Namiji,tabashi amsa a takai ce, Addu'a yayiwa yaran tare da daukar waya yakira mijin hafsa don abokinsa ne,,bayan sungaisa yaba gimbiya jalila, suka gaisa sannan yabawa hafsa don har sundawo gida ma,,ance jariri yana kama da gimbiya jalila,bayan sun ajiye wayar ne takalli yarima sameer ckn yanayin damuwa tace " Prince Allah yabamu d'a ko y'a,,Wlh jinake inama nice na haihu,,zama yayi kusa da ita tare da zare mata alkyabbar jikinta yace "Ameen,karki damu komai lokaci ne,bata iya sake magana ba sakamakon jin hannunshi datayi akan breast dinta yana wasa dasu,a hankali tafara sauke numfashi tana bankarewa saboda sosai abin yake shigarta,zame rigar jikinta tayi tacire tare da b'alle breziar jikinta tayi cilli da ita,sosai suka fita hayyacinsu suna romancing juna,yayinda tuni yarima yarabu da kayan jikinsa,ckn sambatu gimbiya jalila take fadin " Wayyo Allah my prince don Allah karka rabu dani...Ohhh...washhh....Yarima dadinka zai kasheni...Ina kaunarka dayawa yarima..haka dai taita sambatu shikuma yana rad'amata dad'adan kalamai tareda birkita ta da manyan sakonninshi har sukai release,,gefe suka mirgina suna maida numfashi ckn farin ciki,janyo yarima gimbiya jalila tayi a kunne ta rad'a masa "My prince karfa dad'inka yakasheni watarana kasan salon haukata mace da dad'i,,wlh ka hadu da yawa",,Shima kara rungumeta yayi yace " Kema kin hadu sosai princess bakiga yanda kika gogemin hadda ba???murmushin jin dadi tayi ckn matsananciyar kaunar mijinta,,shafo cknta yarima sameer yayi yace "Ya Allah kasa nayi ajiyata anan yanzu",, yak'arashe da kashe mata ido,Ameen ta amsa tare da sake shigewa jikinshi bacci yayi gaba dasu.



Kiran sallar la'asar ne ya farkar dasu,yarima ne yafara tashi sannan ya tasheta,a gurguje sukayi wanka tare da shiryawa yarima yafito masallacin ckn masarautar ita kuma tayi a daki,,tun suna wanka usman abokinsa yake kiransa amma bai daukaba saboda saurin da yake yi,saida yaje yayi sallah yadawo sannan yakira usman din don yayi masa 14 misse called yasan akwai dalili,,yana dagawa yaji muryar usman ckn farin ciki yace " yarima madam tasauka dazu fa munsamu mace",,Murna sosai yatayashi sannan sukai sallama,,gimbiya jalila da ke kusa dashi kuma taji duk wayar da sukeyi,,matsowa tayi tariko hannunsa idonta dauke da kwalla tace "Don girman Allah prince muje indi'a a sake dubamu don Allah",, Kallonta yayi nawani d'an lokaci kafin yace " Princess babu fa wanda zai baki abinda Allah bai baki ba,karki manta ancemana lafiyarki kalau amma mahaifarki bazata iya daukar ciki ba,to me kikeso suyi miki?Abin da mamaki sosai,,,Hawaye ne suka shiga zubo mata ckn rawar murya tace "Don Allah Prince ka taimaka muje,ai da gwaji za'a dace,,tausayi tabashi sosai saboda haka yajanyota jikinsa tare da zaro handkerchief dinsa fari kall yanata buga kamshi yashiga share mata hawaye,ckn sanyin murya yace " Na amince zamuje amma banyanke lokaci ba sai

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

1 Comments On YANCIN BAYI 1
avatar
fatima-abdullahi-5

11 months ago

Reply

Please how can i get the complete book

Please Login or Register in order to submit comment