Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dai tayi missing direba mai kyau" har ranshi saida Murtala yaji zafin zagin da Alhaji yama Hajiya amman yasaukar da kanshi yayi kaman baijiba, hannu yatura a aljihu yaciro wasu kudi sanan yadago yamikamai yace "gawannan dan bazan dawo gidan nanba sai gobe da daddare idan ankawomin amarena, so bazamu haduba Allah yakiyaye ka gaida Umman naka, Allah yabata lpy" jiyayi ya tsani mutumin bazaima iya karban kudinshi ba, kanshi na kasa yace "Allah amfana Alhaji aikariga ka biyani Albashina karkai wata dawainiya dani, nagode wlh" "kai karba ai nasan nabiyaka nabaka wanan" dasauri direban Alhaji yamika hannu ganin still Murtala yaki bada hannunshi yace "wlh kunya yakeji Alhaji kasan Murtala da kauyanci kawo kagani" ya karbi kudin yatura aljihun Murtala na wando, shikuma Alhaji yahau dariya yajuya yay mota yana "damafa ance bakauyen mutum saiyay shekara arba'in a binni yake wayewa to kodai da gaske ne" yay maganan yana shiga mota, direbanshi yabude gaba ya shiga yaja motar sukabar gidan.





Yadade tsaye awurin sanan ahankali yacire kudin daga aljihunshi ya ijiye awajen sanan yay hanyar stairs din falon takawa yayi sanan yabude kofan ahankali yashiga falo kirjinshi na bugawa, ganin babu kowa afalo yasa yay stairs, ahankali yabude kofar dakinta yashiga bata ciki, fitowa yayi hango kofar dakin dabaimasan nawayeba abude yasa yay wajen da saurinshi kafin daga bakin kofan ya tsaya chak ganin Hajiya zaune kan stool din gaban mirror idanunta sunyi ja, dago kanta tayi suka hada ido da sauri ta tashi zatai bathroom hakan yasa yashigo dakin dasauri, daidai tabude bayin zata shiga yawani irin fizgo hannunta amugun zuciye hardan ihu tayi tafado kirjinshi yariketa gam yana kallon idanunta sanan yawani irin juyawa da ita yahadata da bango ya matseta azuciye yace "ni dodone dakike guduna? Ina kikaje?" Yay shiru yana kallonta taki kallonshi sai kasa datake kallo gabanta na dukan uku uku takasa koda motsi sabida yanda takejin nishin shi akan fuskanta, wani irin dukan bangon wajen yayi dasaida ta firgita yace "nace ina kikaje" atsorace tadagokai ta kalleshi tunda take bata taba ganinshi a irin wanan yanayin ba, fuskanshi yay jaa, kana ganin jijiyan kanshi, idanunshi sunyi ja sun cika da kwana, cikin wani irin murya mai rauni yace "ina kikaje kika barni da tunanin ki na kwana tara da awa biyar da minti arba'in da hudu eh? Eh!?" Yadaka mata wani irin tsawan dabatasan lokacin data firgice tace "g......gi....dan....mu" lumshe idanunshi yayi zirrrrr saiga hawaye sun zubomai, kara shigewa jikinta yayi sosai, sanan yabude idanunshi ahankali yadaura akanta kaman yanda take kallonshi, murya chan kasa cikeda so yace "mesa kike azabtar dani Hajiya? Mene miki? Laifinane dana kamu da sonki? Maisa zaki tafi ki barni na tsawon lokutan nan bayan kinsan zuciyata na muradinki ko kamshinki kadai taji batare data ganki ba hankalinta kwanciya take, Hajiya" yay maganan ahankali sanan yace "sabida daga kauye nake saisa baki sona ko? Koko sabida banyi karatun boko bane? Koko sabida banda kudi ne? Wanan mutumin bayasonki, baya kaunarki wanan mutumin ba miji bane kaddaran yan biyu ne yasa harkukai aure kuka haifesu, ina sonki, inason zama dake, nasaki a inuwata, na shayar dake zuma dakuma madara na tsantsan soyayya dake cikeda tsafta dakuma zaki, Hajiya kidena kallon bankai kisoni ba sabida shekaruna, shekaru lamba ce kawai ba hankaliba dan ina mai tabbatar miki nafi mijinki hankali!" Kai!!!! Tazubamai wani mahaukacin mari dayasa yarike kumatunshi sanan tanunashi da yatsa tace "karka kuskura kashiga hurumin daba nakaba inba hakaba zan yagaka Murtala! Zan yagaka!" Tai maganan sanan azuciye tazo zata wuce fuuuuu taji yakama hannunta, juyowa tayi ahankali takalleshi da idanunta dasukai ja sosai tace "cikani" makemata kafada yayi ahankali kaman dan yaro saikuma yafashe dakuka ahankali dayasa taji duka tsigogin jikinta na mutuwa, hannunta yarike gam yana kuka wiwi mara sauti yace "wlh ina sonki kaman zan mutu Hajiya, dan Allah kitaimakama rayuwata, dan girman Allah, inasonki da komi da Allah yamin na dan Adam Hajiya, ki tausayamin nasan kinfi karfina" ahankali yataho gabanta hannunta yasaki ahankali kafin yayi kneeling agabanta yakife kanshi akan cikinta ya kulle hannunshi abayanta yasaki lafiyayyen helpless kuka mai sauti da kara da majina dakomima shi karan kanshi baisan yandama zaiyi dakanshi ba, kankameta yayi yana kuka bill hakki yana rokotan. "Hajiya dan Allah kisoni"


_MUMIES LET'S DELIBERATE SMALL, MENENE AGANINMU BEST DECISION DIN DA HAJIYA YAKAMATA TADAUKA?_


_GAFA MURTALA DAN KAUYE YARIKEMA HAJIYA WUTA, YAKUKE GANIN ZATAYI DASHI?_

_KUSANMA GIRMAN KAI DA JIJIDAKAI DIN BABAN KHALID YAMAFI NA HAJIYA, KUNA GANIN ZAMANSU ZAI YUU?_


_YA KUKE GANIN ZA'A BULLOWA DUK MAZAJE MASU HALIN BABAN KHALID?_



_Dan girman Allah kubiya ku karanta, duk wacce takaranta batare data biyaba wlh nidai ban yafemata ba, duk masu cin gumin hakkina batare dasun biyani ba wlh ban yafeba_

Idan kinason magana dani direct chat me up by clicking on this link.
https://wa.me/+2347012181461










_PROMO PROMO PROMO!!!!_
_MATAN ASOKORO IS 600 NAIRA TODAY!!!!! Yau kadai, HURRY AND PAY DAN BABU AMFANIN KARANTA BATARE DAKA BIYABA koba komi nakara fita daga hakkin masu kudin yay yawa_


_ZAKI TURO 600 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki min magana a watsapp by clicking on this link👇_

https://wa.me/+2347012181461


DUK WACCE TAKARANTA BOOK DINAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA WLH.


RANAKUN POSTING SUNDAYS TUESDAYS FRIDAYS.

💫 _MATAN ASOKORO_ 💫



✍🏾M SHAKUR



Wani irin kuka yake jikinshi na tsuma da har ita kanta ke iyajin tsuman da jikinshi keyi, yace "Hajiya dan Allah kisoni, ina sonki, ina sonki, bansan yanda zanyi da sonki azuciyata ba, banmasan yaya zanyi dakaina ba, ni kawai ina sonki dakomi nawa, Ha.......ji....." yama kasa karasawa sabida yanda kuka yacishi, ita bama tasan metakeyi ba bama tasan mezatayiba, zuciyanta gabaki daya ya tsinke, duk wani dan karfi da jarumta dake cikinshi Murtala ya dagargaza matashi, gently takai hannayenta saman kanshi tadaura, dasauri yazare hannunshi daya daga bayanta yakai saman kanshi yajawo hannunta daya yakai kan fuskarshi yana sharema kanshi hawayen tanajin duminsu a hannunta, dawata tsinkakkiyar murya tace "Mur....tala" kafin takai dayan hannun kan fuskarshi shima tai cupping face nashi duka biyun sanan ta kalleshi asanyaye, murya chan kasa tace "please kadena kukan nan, ina rokonka kadena" tasharemai hawayen tass, kafin tasauke ijiyan zuciya ahankali sanan tace "Murtala ni matar aure ce, inada mijina inada yarana, tayaya kake tunanin wani abu zai taba iya shiga tsakaninmu eh? Murtalaaaaaa" tasake kiranshi ahankali cikin yar karaman murya tama kasa magana sai kallonshi take, yanda take kallonshi haka shima yake kallonta yasan metake shirin fadimai amman takasa sabida yanda yamata nauyi maganan, hadiye kukan dayakeyi tsaf yayi, sanan yadaure ya kakalo murmushi da kyar sanan ahankali yakama hannayenta dagakan fuskanshi yarikesu gam yana kallonta yace "banso natakuraki dan haka bama saikin fadi amsan dakikeson fadiba, Hajiya kisani zan jiraki konan da shekara nawa ne, bazan tabayin aure ba, bazan tabaso wata mace aduniyan nan sama da yanda nasokiba, zan bar gidan nan dan bazan iya zama inuwa daya dakeba, Hajiya zanje nazamarda kaina abinda zakiso, ayanzu nasan ni abune dazakiji kunyan nunawa, zan nuna miki cewa soyayya kan chanza mutum, zan nuna miki cewa yanzu ne kikeda mai sonki, zan nunamiki mecece asalin so, nabarki lpy Hajiya" yay maganan ahankali tareda sakin hannunta tana tsaye chak tana kallonshi, tashi tsaye yayi ahankali duk tana binshi da kallo kaman yanda yake kallonta shima sanan yajuya da sauri yafita daga dakin hannu tadaga kaman zata kirashi tace yadawo saikuma takasa tanaji yasauka kasa yabude kofan falo yafita wani irin kuka ne taji tazo mata hakan yasa tazube akan carpet din wajen sai kuka.


_PROMO PROMO PROMO!!!!_
_MATAN ASOKORO IS 600 NAIRA TODAY!!!!! Yau kadai, HURRY AND PAY DAN BABU AMFANIN KARANTA BATARE DAKA BIYABA koba komi nakara fita daga hakkin masu kudin yay yawa_


_ZAKI TURO 600 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki min magana a watsapp by clicking on this link👇_

https://wa.me/+2347012181461


DUK WACCE TAKARANTA BOOK DINAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA WLH



Saida ya tsaya yabude pampon compound din sanan yawanke fuskanshi tass tareda fyace majina sanan yawuce yashiga ciki jakanshi dayagama hada kayanshi tsaf yadauko yafito yana tafiya ahankali harsaida yazo gaban gate sanan ya tsaya tareda juyowa ya kalli sama saitin window falon Hajiya, yadade ahaka sanan yasakai yafice ahankali yana goge hawayen dayaji sun zomai.




Komi naduniya jitayi ya tsayamata chak yadena mata dadi, kanta nawani mahaukacin ciwo, da kyar ta tashi wuraren asir tai salla tana tunanin kota kira Babanta ne tafadamai, toko takira sister ta ne Hussainanta, ita bataso tana damin kowa da problem dinta, toko takoma therapy tane? Gashi ranan haryazo yatafi bamataje ba, hakadai tazauna kawai.
***************


_PROMO PROMO PROMO!!!!_
_MATAN ASOKORO IS 600 NAIRA TODAY!!!!! Yau kadai, HURRY AND PAY DAN BABU AMFANIN KARANTA BATARE DAKA BIYABA koba komi nakara fita daga hakkin masu kudin yay yawa_


_ZAKI TURO 600 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki min magana a watsapp by clicking on this link👇_

https://wa.me/+2347012181461


DUK WACCE TAKARANTA BOOK DINAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA WLH



_Ranan kawo amarya!_
Kasancewan bata gayyaci kowaba yasa gidanta kaman ba biki akeba har dare tanadai lallaba kanta sabida kar ciwo yakamata, amman kanaganinta kasan akwai abinda ke damunta ta rame sosai, ga tunanin Murtala daya tasata agaba, wuraren 8 taji hayaniya da jiniyan motoci, tashi tayi da sauri tadauko hadadden mayafinta ta daura akan shegen lace din dake jikinta tana zaune taji hayaniya saikuma taji anyi knocking din kofarta. "Uwargida" aka kwalamata kira, kaman bazata tashiba saikuma ta tashi ahankali tazo har gaban kofan wearing a smile tabude kofan taga jama'a da kyau saikuma aka kece da guda hakan yasa tace "ku shigo" sanan takoma kan gadonta ta zauna shigowa jama'a sukayi ga amare nan biyu duk cikin alkyabba kansu akasa duk aka zazzauna akan carpet, sanan wata yar magidanciyar mata ta tashi tace "to Alhamdulillah muna godema Allah daya nuna mana wanan ranan, bakomi yasa muka kawo yaran nan wajenki ba saidan kara karfafa zaman lpy, kece babba dan haka dole mukawosu sugaidake sanan kisamusu albarka, ga sunan da Saudat, dakuma Maryam dukansu matayen mijinki ne na sunna, ku zauna lpy kirikesu amana kinji kece babba daga ganinki ma kin kwan biyu aduniya kin girma musu" tanaji wasu cikin su na dariya amman tahadiye komi ta daure tace "shikenan in sha Allah" gyadakai sukayi matar tace "kumu tashi mukai amare shashinsu" tashi duk sukayi suka fice itakuma tabi bayansu ta kullo kofarta sanan tawuce bayi dasauri tamaida kofa tarufe tajingina da bango sai kuka shaaaa, kallon kanta tayi a mirror the way take looking so miserable all because of namiji, tadade abayi tana kuka kafin ta wanke fuskanta da ruwa tabude kofa ahankali tafito kafin takarasa gado taji wayanta na ringing hakan yasa tai hanyar gadon zama tayi ahankali ta kalli wayan ganin Hussainanta ke kiranta ga number Dubai nan jikin wayan, share ruwan fuskanta tass tayi sanan tadauki wayan takai kunnenta cikeda kokarin boye damuwanta tace "Hussy saiyau kikasan da zamana"




Dan murmushi Hussy tayi ahankali saikuma tai shiru hakan yasa Hassana ta kalli wayan tace "Hello Hussy baki jinane" ajiyan zuciya tasauke sanan anatse tace "Hassana kinada wata yar uwa data wuceni aduniya ne?" Dasauri tace "whats the matter Hussy? What is happening" cikeda fushi sosai tace "don't pretend kaman bakisan menake magana ba" saikuma tadanyi shiru cikin muryan kuka tace "tun muna yara u always act and behave like the strong unshakable one wacce bata kuka and its all a lie, Hassy deep down cikin duka yaran Baba u are the weakest soft hearted one that always wears the bold and strong face, nasanki, I know u, nasan kinyi kuka sama da akirga, I know u are hurt, but kin dauka zaki iya daukan all this burden alone ne banda family dinki? Why are we ur family idan we can not share ur sorrows together haaaa Hassana why"? Shiru tayi takasa amsa yar uwanta sai hawaye daya zubomata shaarrrr, dudda batace komiba tasan kuka take hakan yasa tacigaba tace "Mama yau musamman takirani tacemin sun gani a news cewa Baban Khalid yakara aure mata biyu duka at a time, and baki fadawa kowa xancen ba, tun lokacin dakika zo gida kikai 8days sukai sensing something is wrong, but kema kinsan iyayenmu they don't intrude into private affairs na yaransu, saidai anyday u are ready to open up they will support u with anything dasuke dashi, how can u take all this burden alone eh sokike kimutu ne"?




Girgizamata kai tayi cikin kuka sosai tace "no Hussy, I don't wanna die, I want to live long ma su Khalid da Khalil" sosai zuciyan Hussainanta yay wani kalan rauni, ahankali tace "listen to me, aure is not do or die affair, bansan meyamikiba all I know is u are damn hurt, and I know u are not good dan nakira family Dr ku yasanar dani health status dinki, Hassana find ur happiness, find ur peace, idan u can't withstand this marriage, idan kinga things can't work i am sorry but kirabu dashi, kinada business line naki, kinada all your supermarkets and d rest, u are good all by yourself, wlh I will not forgive that man if anything happen to you, Hassana just take care of yourself kinji, rayuwa dayane, addininmu kuma bai zafafa ba, idan da cutarwa a abu kanemamaa kanka lpy da kwanciyan hankali, idan kika mutu mu yan uwanki da yaranki ne muka shiga uku, please take goodcare of yourself".




_PROMO PROMO PROMO!!!!_
_MATAN ASOKORO IS 600 NAIRA TODAY!!!!! Yau kadai, HURRY AND PAY DAN BABU AMFANIN KARANTA BATARE DAKA BIYABA koba komi nakara fita daga hakkin masu kudin yay yawa_


_ZAKI TURO 600 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki min magana a watsapp by clicking on this link👇_

https://wa.me/+2347012181461


DUK WACCE TAKARANTA BOOK DINAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA WLH








Gyadamata kai tayi tace "I am sorry i keep everything from u people most especially ma ke Hussy, I am sorry" girgiza matakai tayi tace "don't worry I understood, gobe zan kiraki u will tell me everything yanzu nasan akwai mutane agidan, don't fight or make noise just be as classy and sexy as possible, take good care of yourself, anything u can't handle just shot it down kinji, be strong, be resilient, think of yaranki, your boys and be healthy for them kinjini" gyadamatakai tayi tace "naji sis, thank you, gud night go to bed" gyadamata kai tayi takatse wayan ahankali ta ijiye kan gado, wato dan uwa dan uwane, dan maganan nan datayi da Hussainanta hartaji kaman ta sauke wani dutse daga zuciyanta tashi tayi ahankali tawuce wardrobe taciro kayan bacci tasaka sanan tadawo ta kashe wuta abinta ta kwanta dudda ba bacci takeji ba amman saita lumshe ido trying tasa kanta taji bacci, Murtala ne yafado mata arai, dasauri tabude ido tana ganin yanda yake kuka yake rokonta data soshi, kaman daga sama taji muryan Baban Khalid yana knocking kofarta cikeda gadara yace "ke fito falo ina jiranki yanzun nan" yana maganan yajuya yawuce, shiru tayi taji kaman ta shareshi tai baccinta saikuma ranta yace mata hakkin miji hakan yasa ta tashi tadauko hijabi tasaka har kasa sanan tasaka takalmi na indoors sanan tabude kofarta tafito, ahankali take harta sauka kasa, wani irin faduwa gabanta ya yanke yayi ganin Baban Khalid dawasu mata guda biyu kan dogon kujera sun sashi atsakiya, matan babu Hijabai jikinsu kowaccen su tai kyau dukya rirtike musu hannu daya karama dan batada wani girma sai daya babba da akalla zata kaita, daurewa tayi iya daurewa sanan takaraso tsakiyan falon tasami kujera one sitter tazauna sanan ahankali tace "Baban Khalid gani" dukansu yisukayi kaman basu ganta ba saima yan magananu dasukeyi kasa kasa dabatasan na miyeba sai kawai taji sun kwashe da dariya dukansu ukun, sun bata kusan 3min hartaji kaman ta tashi tatafi saikuma taji yay gyaran murya yace "yauwa ashe kin fito" yafadi cikeda rainin wayo sanan ya kalle amaren nashi sanan yanunata da baki yace "kunganta nan itace matar nawa sunanta Hassana, Maman Yan biyuna dake makaranta kenan, karku yarda koda wasa ku dauki wani kalan raini kowani iri daga wajenta dan yar rainin wayau ce koni mijinta bata kyaleba saisa yanzu am set to shatter her ego, so kunfita matsayi dakomi agidan nan koda wasa karku dauketa as a threat of anything tana baku ku bata back, Saudat dake da baby inaso ku hada kanku kindaiga yarinya ce baby, inhar kuka hada kanku kuna bani kwanciyan hankali kome kukeso zan muku, sainakai duka yan uwanku makka nabaku kudi nasiya muku mota, banson inji wani fada yashiga tsakaninku kuna jina" cikeda wani irin jin dadi da farinciki sabida irin mijin dasuka samo mai kudi suka kama hannun juna Saudat tace "bazamu taba fadaba namaka alkawari nariga nadauki Baby amatsayin kanwata, zan kulamaka da ita namaka alkawari" itama Baby dasauri tace "bazan taba fada da Ya saudat ba I promise zamu hada kanmu" murmushin keta yayi cikeda jin dadi ranshi fess yace "masha Allah gobe zan kira akawo motocin ku" haaaaa zokuga murna, sanan yace "dakin saudat zan fara shiga namata kwana uku daganan saina shigo dakinki baby nai kwana bakwai sanan saina raba muku kwana ku biyu banda wanchan dan har yanzu batai bikona ba ta tsaya girman kai" dasauri Saudat ta kalleta tace "keko maisa? Gaskiya kin tapka shirme da rashin hankali menene to acikin bikonshi wanan tsalelen mai......." wani kalan mugun kallo da Hassana tamata yasa Saudat takasa karasa maganan jitayi wani irin shakkanta ya dira aranta, tashi tayi sanan takalli Baban Khalid a ido tace "If u will excuse me Baban Khalid is bedtime already" tana maganan tajuya fuuuu, yabita da wulakantaccen kallo kaman yakasheta yakeji yanda taki turowa ayi bikonshi abin na cimai rai ainun sanan yay kwafa yasan maganinta, wlh saiyasata kuka da idanunta tazo tana rokonshi saiyayi maganinta da girman kan datake takama dashi, daukekai yayi ya kalli matan nashi yace "kutashi Saudat muraka Baby daki ta kwanta" tashi sukayi suka wuce har dakin baby suka kaita sanan shida Saudat suka wuce dakinshi.....










_kina neman Hijabai na zamani, masu kyau, na gayu, ga rahusa gakuma sauki? Koko kina neman hadaddun dogayen riguna masu fitinannen kyau na dinki different styles, different prints dakuma designs?? A'a tokodai su iloka, tuwon madara, kwakumeti, hanjin ligidi, charbin malam, topi dakuma tsami gaye, coconut cincin kike nema?_

_basaikin wahala ba yau nakawo muku ita har gida, S-square fashion, treat and more got you covered, suna saida all abubuwan nan dakukaji na lissafa, zaki iya tuntubar su ta wanan number 07030037697, sanan zaki iya following nasu a Instagram @ssquarefashion and more_


Don tuntubansu direct a watsapp just click on this link👇
https://wa.me/+2347030037697



Koda tashiga dakinta kashe komi tayi sanan tahau gado ta kwanta tanajan bargo ta lullube tana tunani. "She really wanted this marriage to work, tai trying all that she could, is not like tamai wani laifi hasalima all this while shine ke mata laifi yana neman kasheta da depression, bai damuda itaba bai damu da lafiyanta ba bai damu dakomi nataba, she tried so hard to make things work cikinsu harda zuwama counseling but it seems like Baban Khalid that can't work for him, tai rashin lafiya yaki kulata hakan yasa tai rejecting nashi that's the only datamai shine yake mata wanan punishment din, cikin harda karo mata biyu duka cikin just 2 weeks, sanan yadage dudda tabashi hakuri yace saita kira yan uwanta suzo bikonta, is this really fair? Why are men like that? Not just this, at this point before Murtala and anything ma wlh batajin son Baban Khalid aranta ko daya sai haushi da tsanan shi dajin haushin shi, she's only trying to make things work tsakanin su suyi zaman lafiya sabida yaransu ne but at this junction she needs to look after herself first, she wants to live long ma yaranta and zama da Baban Khalid kullum kara matsar da ita kusada kabari yakeyi, yanzu mezatayi? Yaya zatay........" yankewa maganan zucin datakeyi yayi sabida ihun Baban Khalid dataji.




_kina neman Hijabai na zamani, masu kyau, na gayu, ga rahusa gakuma sauki? Koko kina neman hadaddun dogayen riguna masu fitinannen kyau na dinki different styles, different prints dakuma designs?? A'a tokodai su iloka, tuwon madara, kwakumeti, hanjin ligidi, charbin malam, topi dakuma tsami gaye, coconut cincin kike nema?_

_basaikin wahala ba yau nakawo muku ita har gida, S-square fashion, treat and more got you covered, suna saida all abubuwan nan dakukaji na lissafa, zaki iya tuntubar su ta wanan number 07030037697, sanan zaki iya following nasu a Instagram @ssquarefashion and more_


Don tuntubansu direct a watsapp just click on this link👇
https://wa.me/+2347030037697




"Wayyo Saudatu, ke nabaki komi nawa, wlh sai yanzu nasan nayi aure, wlh kinfi Hassana dadi" dasauri ta tashi zaune daga kan gadon ganin kaman kunnenta ne yaji mata magana haka badagaske bane, amman gamamakinta saitaji yay wani irin ihu da kara dayafi nadazu kosoyake tajishi oho dan dakin Saudat din na facing natane yace "wlh kinfi Hassana dadi da zaki da tsukewa, sai yanzu naji zaki amman da kaman dusa nakeji, Saudat kika rabudani saina mutu, wayyo babanmu, wayyo dadi, kinfimin wancan sau dub......" dasauri taja pillow tarufe kunnenta don bazata oya jure maganganun nan ba dudda haka bai hanata jin maganganun da Alhaji yakeyi gareta ba na batanci da wulakanci dayasa tai kuka sosai, duksun tai bacci datakeso tayi kasawa tayi saida suka gama sanan bacci ya kwasheta na wahala.



Wuraren 10 nasafe tatashi dawani irin mahaukacin ciwon kai shima tasanadin bugamata kofa dataji anayi kaman za'acire, da kyar takarasa bude idon sanan tadafe kan tana yatsine fuska tadagakai tareda kallon kofan dan sanin wanda ke knocking. "Bake nake kiraba Hassana kikai banza dani" jin muryan Baban Khalid har faduwa saida gabanta yayi dasauri ta tashi tasauko dagakan gadon tai wajen kofa, ahankali tabude kofan hada ido sukayi dashi yaci wata mahaukaciyar gizna mai shegen kyau fara fat tana kyalli, wani irin mugun kallo yabita dashi yace "ba'a koyamiki gaisuwa agidanku bane" saukarda kanta kasa tayi kafin ahankali tace "ina kwana Baban Khalid" juyawa yayi yace "biyoni dakina" dagakai tayi ta kalleshi taidan jim saikuma takoma tadauki hijabinta dake kan gadon tadaura kan kayan baccin dake jikinta tai dakin, kasancewan tasan yanzu va ita kadaice matarshi ba yasa tai knocking kofar, saida tabata kusan 2min tsaye awajen sanan agadarance taji yace "shigo" bude kofan tayi ta shiga daidai lokacin Saudat nafitowa daga wanka tana murmushi daga ita saidan towel fari data daura akirji kanta na jijjiga da ruwa, yana ganinta duddan yabata haushi yay wajenta da sauri yay wani cupping fuskarta yace "hope ban gajiyar dake sosai ba Saudat dina" murmushi tayi tace "ai ba'a gajiya da dadinka Alaji" sata yayi a side dinshi sanan yajuyo yakalli Hassana dake tsaye wajen kofa, cikeda wulakanci yace "baki iya gaisuwaba Saudat tafito daga wanka bazaki gaidataba" kafin tamayi magana dan mamaki maganan shi yabata Saudat tace "ahhh Alhaji bakomi wlh, yarinta ne ai nizan gaish......" dasauri yace "nace ki gaidata" yasake kallonta yamata maganan ranshi abace, sosai take kallonshi, but at the same time tanaso takara gasgatama zuciyanta ita Baban Khalid ke treating haka, dan murmushi tayi takalli Saudat tace "barka da safiya" duk iskancin Saudat kasa amsawa tayi sabida tamugun cikamata ido, wani irin murmushin keta Baban Khalid yayi feeling so accomplish sanan yasake daure fuska yanuna mata kan gadonshi dasuka gama iskanci akai, gadon da bargon yayi kaman anyi dambe akai sanan ga kayansu dasuka cire dagashi har ita sun jejjefar akasa harda bra da pant da boxer sanan Baban Khalid yace "inaso ki gyara dakin nan da gadon nan, Saudat tagaji zan kaita dakinta naje namata tausa, so please clean the room, and ki washing bedspread dinan dan munbatashi, anyway just clean the room perfectly sabida anjima we will use it" yakalli Saudat yace "muje babyna" yaja hannunta suka wuce duk tana wani irin kallonshi.


IN KECE ZAKIYI?








Saida yazo daidai ta gefenta sanan tawani irin kallai eye to eye sanan tace "Baban Khalid wai mekamayar danine"? Kaman abinda yake jira kenan yasaki Saudat yace "wuce dakinki" sanan yajuyo ya kalleta kaman irin daman an shiryen nan yake yace "mekike tunani nake nufi? Cewa nayi clean this room ga kayan munan ko'ina harda breziya da pant din Saudat, sanan kicire zanin gadon damuka bata ki wanke ki shimfida sabo" yanda idanunta sukai ja saida yaji kaman yahadiya ruwan sanyi at that moment

Please Login or Register in order to submit comment