Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[3/6, 8:51 PM] Husnah: *Tyiping.....*


An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__


🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*BAFULLATANAN RUGA*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪

Story and writting by:
*Maman teddy🧸*




*Episode 1️⃣♾️2️⃣*




*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

*~GODIYA~*
*Ina miƙa godiya ta ga Allah Maɗaukakin sarki Mai kowa mai komai da yakuma bani ikon fara littafin nan lafiya, Allah yabani ikon kammala shi lafiya Ameen.*

*Gareku iyayena abin Alfahari na ina mai godiya da tarbiyan da kk bani Allah yakaremun ku daga duk kan wani sharri, kuma Allah ƙara nisan kwana Ameen summa Ameen...*


*GAME DA LABARIN.*
```Labari ne mai cike da rikitacciyar soyayya tausayi cin Amana yaudara dakuma ban tausayi, wanda nasan xai faɗakar yakuma wa'axantar da nishaɗantar da dukkan wanda ya karanta shi.😍```

*DEDICATION*
Dedicate to my daer daugther Afnan😍 Allah dai ya nuna mana lokaci musha kallo💃🤩

Mutane da yawa na biyoni ya private suna tambayana littafai, toh plz kar wacce takuma biyoni ta tambaye ni, don ban ajiye novel ɗin kowa a wayata tinda ba karantawa nake ba.


*بسم الله الر حمن الر حيم*

_________________________________


Iska ne yake kaɗawa kasancewar yanayin da'ake ciki ta damuna( Ruwan sama) Nan take sararin samaniya ya haɗe yayi baƙin ƙirin, wanda tuni ƙura da ƙaran guguwa ya mamaye ku ina na sararin samaniya.
Ganin irin wannan hadarin daya taso bashiri yasa mairo saurin miƙewa da sandar dake hannun ta na kiwo, ta fara mawa shanayen dake kewaye da itah magana ta harshen fulatanci.
Wanda ganin yanda shanayen ke tahowa gareta kaman masu fahimtan ta yasa nasamu damar ƙare mata kallo.
Tabbas Bafullatana ce ta usul, wanda in akace maka tana jin wata yare bayan fulatanci toh baxaka yarda ba. Don dangane da yanayin ta, shigarta ta fulanin daji ne sosai, wanda gashin kanta yasha kanan naɗa saboda tsaban yawan shi dakuma tsayi, shiyasa akayi masa irin wannan kanan naɗa don kitseshi aiki ne babba.
Sanyeta take cikin shigar ta ta fulani wanda suka amsa sunan su fulani don saƙen jikin ta kaɗai xai tabbatar maka da hakan...
Fara ce mai haske sosai wanda ƙafan ta ko takalmin babu haka take daɓa shi Dogowa ce ba can ba, wato matsakaiciya, binta nake da kallo a yayin dana ga ashekaru baxata wuce 18 a duniya ba.
Haka ta dingi kaɗa shanayen suna keta wannan dajijikan don suyi saurin isa rugarsu. Amma basuyi wani nisaba ruwar yafara sauka, wanda nan take ruwar yafara sauka daga kansu, a haka cikin ƙanƙane jiki ta cigaba da kaɗa shanayen da duk wanda yanemi tirje mata.

Kafin ko su Isah Rugar tasu sai da suka tafiya mai nisan gaske, wanda kan su kai tini ruwar ya ɗauke.
A haka suka isa rugar su wuraren yammaci tsamo tsamo da ruwa a jiki.
Yayin da bafulani matasan rugar dake xaune a wani wuri wanda aka mai rumfa kaman bukka wanda yawan cin su suna firan sune wasun su kuma mata suna sayar da nonon su ta shanu.
Wucesu tayi ba tare da ta kalli kowa ba ta nufi wuraren bukkan su.
Wanda da giftawan ta wani da'ake kira salisu ya kalli sauran ƴan uwansa filani wanda suka tafi duniyan kallon mairo.
Cike da gulma salisu yace"hmm wannan yarinyan tana bani mamaki ace mutum kullum bashi da fara'a kullum kaganta cike da baƙin miskilanci?
Nan yayi shiru haɗi da kallon sauran ƴan uwan shi da suke ta bin shi da kallo, sai DA yy shiru ne sannan ɗaya daga cikin su yace" kuma gashi ta girma ta balage babu mijin aure duk sao'inta yanxu daga mai ɗa ɗaya sai mai biyu. Amma ita kullum tana gaban iyayen ta.
Haka dai suka dinga gulman su akanta.

Itakuwa mairo da isan ta bukkan su ta nufa yayin da umma yadikko tayi saurin nufan ta haɗi dakai hannun ta ta taɓa saƙen jikin ta da ya tsime yy sharkaf, nan cikin harshen fulatanci umma yadikko ta hau cewa" mairo ruwan ya riske ku ko.? Cike da miskilanci Mairo ta kalli umman nata sai kuma tayi murmushi game da sunkuyar da kanta ƙasa..
Kasancewar sanin halin ɗiyar ta ta, yasa umma yadikko kama hannun ɗiyarta ta suka nufi bukka, wanda da shiganta ta fiddo ma mairo da wasu saƙen nata haɗi da aje mata ƙwaryan fura da nono sannan tayo waje don ta kafe shanayen nasu a garken su.

*ƘASAR OUSTRALIA*
Kwance take tayi luff a jikin shi yayin dayake bin ko'ina na jikin ta da salon dayake mantar da ita komai na rayuwa.
Shafata yake kaman yasamu small teddy, yayin da hakan yasata ƙara shige masa sosai a jikin shi.
Nan a hankali tafara mai da masa da nata salon wanda tasan yana rikita mata husbyn nata. Shafa ƙirgin shi takeyi da gashi ya ƙwanta yayi luff² sai take shafa shi haɗi da tura kanta ciki tana mai shakan ƙamshin jikin shi.
Nan take wasa yafara chanja salo, don dama basa gajiyawa da buƙatan junan su a ko yaushe, wanda nan ya fara kissing nata ta koina, wanda sosai yake murxawa shafawa tsotsa dukan wani sassa na jikin ta, wanda sosai take Lumshe ido haɗi da nuna masa daɗin hakan da yake mata.
Haɗi da maida masa danata salon wanda nan sandar girman tasa tafara ɗagawa, ganin haka yasa shi cikin rawar murya yafara mata magana yana cewa" Honey....! yau Inaso na baki baby na. Xaki daure ki ɗaukan mun ko? Kinsan babyn naki fah da sai kin daure don bai gajiyawa dake a kowani lokaci.


Amaimakon ta bashi amsa sai kawai tasaka masa kuka mai ban tausayi da tsuma zuciya.

Jawota yayi jikin shi yana mai haɗe fuskan ta danashi yana mai kai halshen sa yana lashe hawayen dake saukowa daga idon ta.

Cikin muryan lallashi yafara mata mgn da cewa"plz honey kidaina wannan kukan yana taɓamun zuciya, indai don baby ne na haƙura naxaɓi na zauna dake lonely forever in my life. Kin san ke kaɗai ce fah nakeso kuma Na xaɓi na xauna da ke a rayuwa, so plz stop doing this.
Cike da ƙaunar mijin nata tafara cewa"Haba Baby ya xanyi? ba dole nayi kuka ba. Tsawon shekaru muna tare munyi Aure Amma Allah bai bamu haihuwa ba. Duba kagani duk saboda son musamu baby mukaxo nan ƙasan, amma kullum a gidan jiya.
Atlist kai ma kanason ka riƙe nakaa babyn kaman na sauran mutane.
Ga yanda Ammi ta nuna soyayyar ta gason ganin jikanta a hannun ta. Kana sane da ƙiyayyar da Da Ammiey Ke nunamun, duk takan rashin haihuwa... Kuka ne yakuma ƙwace mata yayin da takifa kanta a kan cinyar sa tana mai fitarwa kaman ranta zaifita.

Muhammad Adnan kuwa jawota yayi yana Mai bubbuga bayan ta alamin lallashi.



.

More typing🖊️
More comment







Labarin Bafullatanan ruga ta kuɗi ne, ga mai buƙatan cigaba xai turo #100 MTN idan VIP ne Ko VTU #200 ta wannan numbern 08081202932...







Asha karatu lafiya. 💃💃💃






*Maman teddy ce🧸*
09137392680.
[3/6, 8:51 PM] Husnah: 🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*BAFULLATANAN RUGA*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪


*Page 6*




*Writting by*
Aysha maman teddy🧸


*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

*Bismillahir rahamanur rahim*

____________________________________


Cike da jin haushin xibewar nonon ga ƙwaryan data rabe biyu yasa mairo xubewa tana wani irin kuka don tasan yau ta shiga uku a wajen umma hausi.
Bai ko tsaya bi ta kanta ba, balle yasan halin da take ciki yajah moton shi haɗi da kama hanyan nufan rugar kidandan.
Ganin har sun fara nisa ne yasa abun kaga hauka ta fulani ta ɗauki sandar da take tare da itah ta nufesu.

Shikuwa Muhammad Adnan da yake can yagama ƙulewa da jin haushin mairo. Yana aikin huci kaman xaki. Yayin da khamis ke aikin bashi baki, akan yy haƙuri su haka mutanen ƙauye suke, balle kuma fulanin ruga, ae a kansune hauka tagama ƙarewa.
Maganan sune ta datse sakamakon saukar sandar da sukaji akan glass ɗin su tagaba. Wanda sam ba suga xuwan taba sai dai saukar sandan haɗi da ganin ta kamal aljana a gaban su, gashin kanta gaba ɗaya ya rufe mata fuska. Ga fuska ya koma ya rine yy jah saboda kukan da tayi kuma abunka ga farar fata...
Cike da tsoron ganin ta a gaban su khamis bakin shi yasoma rawa don a tunanin shi ba mutum bace mairo. Cikin makekƴartan murya ya hau cewa wa'innahu sulaimanu wa'inahu bisimillahir rahamanur rahim.
Ganin yanda khamis ya birgice yasa muhammad Adnan ƙara ƙuluwa, wanda cikin ɓacin rai ya fito daga motan haɗi da ɗaga murya cikin xafin rai yace mawa mairo"kehhh dabban ina ne? Xaki matsa kibamu wuri ko sai na gwada maki halina. Masu halin dabbobi.
Cikin jin hausan tasa data tsinci wasu da ƙƴar tace"kai dabba. Sai kuma tayi shiru don bata iya hausa can ba, balle ta rama abun da yy mata, duk da ta fahimci xagin ta yayi.
Jin furucin dabban da ta kirashi yasa shi cike da ɓacin rai fara ƙoƙarin nufan ta.
Ganin haka yasa khamis jiki na rawa yaxo haɗi da jawo shi yana cewa " plz Adnan ka rabu da itah, yanxu kuma fushin naka har da irin wannan wanda basa da ilimin kobo. Plz ka shiga mu tafi....
Haka dai da ƙƴer khamis yasaka shi a mota yayin da mairo ke a tsaye tana bin su da kallo bb ko tsoro a tare da itah.
Haka cike da ƙunar rai Muhammad Adnan yaja motan.
Wanda ita kuma mairo duk abun da tayi masu bai ishe ta ba, nan takuma bin bayan su haɗi da ɗaukan sandar takuma buga ma glass ɗin baya, wanda nan take shima ya rotse.
Cikin tafarfasan zuciya ya fito haɗi da yaga rigar shaddan gexnan jikin shi saboda zuciya nan take singilate ɗin jikin shi ta sojoji ta bayyana. wanda ganin singelete ɗin jikin nasa yasa mairo tsorata don tabbas tasan waye sojah.
cikin daujin wurun ta faɗa tana gudu, wanda cike da ƙunar rai Muhammad Adnan yafara shirin mara mata baya. Don gani ya keyi ma yanxu ne mairo takuma rainashi.

Muryan wata bafullatana ce Da ta ƙaraso taga abun da ke faru yasata tsorata haɗi da bin bayan mairo tana kwaɗa kiranta Mairo.. .. "Mairo...... "

Tsayawa yayi yana nanata sunan mairo. Kan daga bisani ya dun ƙule hannun sa ya nosa sauran glass ɗin da sukayi saura.
Rinan nun idon sa ya ɗago wanda suka rine lokaci guda. Nan ya sauke su kan khamis da abun duniya ta ishe shi.
Cikin wani irin murya Adnan ya fara cewa", khamis baxan bar yarinyan nan ba. Sai na azabtar da itah, sai na dasa mata baƙin ciki kaman yanda ta dasaun. Khamis gayamun ya xanyi na rama abun da tayi mun.?
Cikin rashin sanin mafita khamis yace" bansani ba Muhammad..
Cije laɓɓa yy haɗi da firxar da wata irin numfashi, sannan yace"Auren ta xanyi, xan axabtar da itah, sai na ɗanɗana ma wannan yarinyan azaba. Kuma baxan bar cikin rugar nan ba sai da Auren ta. Xata san tayi da sojah mai zuciya da naci.
Cike da mmki khamis yace"Wai Ban fahimce ka ba, amaimakon niman magani da mukaxo, yanxu kuma ka koma Auren manufah xakayi da BAFULLATANAN RUGA. .. .?






🤔🤔🤔🤔toh ko yayuwuwan Auren manufar da Muhammad Adnan xaiyi.?
Shin xai yiwu ko baxai yuwu ba Allahu ma sani🤗💃💃💃





Plz kuyi manage wlh kwana biyu i'm to busy.





*#share to another groups*





Maman teddy 🧸
[3/6, 8:51 PM] Husnah: 🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*BAFULLATANAN RUGA*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪


*Page 5*




*Writting by*
Aysha maman teddy🧸


*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

*Bismillahir rahamanur rahim*


Not edited🥺
____________________________________

Sunkuyar da kai mairo tayi tana jiyo irin xagin da umma hausi ke xubo mata...
Umma yadikko kuwa dake gƴafe tana bama shanaye ruwa a kwarkwar ɗin su itama sunkuyar da kai ƙasa tayi tana jiyo Tijaran da umma hausi kema ɗiyar ta ta.
Sai da umma hausi tayi faɗan ta tagaji ta daina sannan mairo ta ɗago ta kalleta tace"umma kiyi haƙuri.
Tsaki taja kan tace"ki ɗauki ƙwarya gayi can da nono ciki kije kisaida a kasuwa don yau da kasuwan rugan nan.
Batare da tace komai ba tanufi ƙwaryan haɗi da ɗauka, wanda dai² tana ɗora ƙwaryan ne sai ga mahaifin ta ya shigo. Wani irin kallo yajefeta da shi haɗi da maida hankali n sa gun umma hausi yana mai cewa " Hausi wannan kuma ina xata fita taje.
Sai da umma hausi ta yatsina baki da fuska sannan tace" hmm kasuwa ne nace tafita tasaida nonon nan.
Buɗan bakin Abba lamiɗo yace " hmn ae yafi, amma ni har kunyan tafita a ganta ace ƴata ce nakeji.
Nan umma Hausi ta amshe da ai dole kaji lamiɗo. Ace mace tayi gantsamemiya bb ko karen dake xuwa da sunan zance.
Ganin abun na yawa ne yasa umma yadikko cire kunya tace"habawa umma Hausi shifa komai da kk ganshi ɗan lokaci ne, musamman aure Sai lokaci yy akeyin sa.
Cike da katseta Abba lamiɗo yace" ke yadikko rufemun baki, ae dama kece kk goya mata baya, wayasani koma kekike hanata kula maxan.
Jin maganan tasu baxata ƙare bane yasa mairo saurin barin wirun haɗi da nufan wanyan kasuwa. Wanda tana tafiyane tana sharce hawayen kan fuskan ta.
A zuciyanta kuwa cewa take" tabbas tayi rashin uwa a rayuwan ta, amma kuma ta gode ma Allah daya bata wata uwan mai ƙaunar ta da sonta kaman umma yadikko. Magana ta hauyi kaman zautacciya tana cewa"wai umma mai yasa kk tafi kk barni, mai yasa kk xaɓi rabuwa da Abba na.?
Kintafi baƙƴa ko waiwayon halin da ƴarki take ciki.
Kuka ne ya ƙwace mata wanda nan ta sauke ƙwaryan nono ta zauna don tayi mai isarta, Don dama tasaba da irin wannan kukan nata, ba ranar da batayin shi.
"Kallon shi Aneesa tayi cike da rashin son tafiyan nashi tace" muhammad yanxu tafiy xakayi ka barni, ni dai plz kabar tafyn nan sai an yimun second test sannan mutafi garin da kai.
Jawota yaƙayi yana mai ƙara mannata da jikin shi ta yadda kowannen su kejiyo numfashin ɗan uwanshi.
Cikin wani irin segxy voice ɗin shi mai daɗin sauraro yafara ce mata" my Anees ki kwantar da Hankalin ki ako ina nake xuciyata na tare da ke. Just 3 days xanyi na dawo.
Rungume shi tayi haɗi da haɗe bakun su wuri guda sai da ta stotsa mai isar ta sannan ta saki bakin mijin nata tana cewa"i love u so much soja na.
Tafe take tana waƙen fulani haɗi da yin sauri don ta isah kasuwa. Kanta kuwa ɗaike da ƙwaryan nono wanda aka cika shi tapp da nonon fulani.
Tana jiyo horn ɗin mota a bayanta, amma miskilanci yakasa sata ta jirga daga inda take taba motan wiri.
Horn yakumayi amma nan ma shiru bata jirga ba. Duda zuciyanta cike yake da mmkin yanda ƴan birni suka shigo cikin rugar tasu ta kidandan.
Abun ka da xuciya ta soja, ganin irin wulaƙantasun da mairo takeyi yasa muhammad figar motan yana mai shirin banketa da shi.
Saurin janye jikin ta tayi cike da tsoro, wanda nan Take ƙwaryan nonon yafaɗi ƙaya suka ya xube.






Toh fah mai xai faru kuma?

Shin mairo xata ƙƴale muhammad Adnan kuwa.?

Tohh duk dai kubiyo Alƙalaman Aysha muhammad Bamalli, don ta warware maku komai.

Kuyi haƙuri da wannan page bb yawa.


*#SherE to another groups*



Labarin ta kuɗice fah 100 kacsl ta wannan number 08081202932. VIP kuma 200.
[3/6, 8:51 PM] Husnah: 🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*BAFULLATANAN RUGA*


*EPISODE 8*

*Story and written by:*
Maman teddy 🧸

*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

__________________________________


Dedicate to my fans❤️


Not edited🥺

Dariya khamis yayi haɗi da nanata sunan mairo.Haka suka fara kutsa kan su ixuwa cikin wannan rugar kidandan.
Tun daga isowansu majalisan su salisu suke binsu sa kallo baki sake, sukuwa matan dake gyefen su suna sayar da nono nan suka hau yashe baki Suna faɗin amm birni.kawai sai kiga bafullatana ta saki ƙwaryan nono batare da ta sani ba. Haka wanda suke tsaye suma da ƙwaryan nonon sai kiga ta sake shi ƙasa, ba ai aune ba sai dai wurin dasu kaji faɗuwan ƙwaryoyin su gaba ɗaya ji kk tumm- tummm a ƙasa.
Su kuwa muhammad bin su suke da kallo, yyn da khamis yace" Adnan muje wurin wancan samarin baxasu rasa sanin ta ba da yardan Allah.
Cike da miskilanci da basarwa yace" ok.
Nufan su salisu sukayi wainda sai ƙara washe dafaffafun haƙoran su sukeyi. Saurin kawar da kai Adnan yayi yana mai jin wani irin ƙyaƙyani a ranshi kuwa cewa" yake see his ungly mouth so greenish.
Muryan khamis ne ya sa shi dawo da hankalin shi gare su, nan khamis ya fara cewa" muna son sanin wata yarinya ce, ko sunan ta mairo ne kowa..... Ae dajin haka bai ƙaruka ba salisu yayi saurin cewa" washe mairon kenan,babban ko ƙaraman, don akwai wanda ta girma babu miji don ta kai shekaru 18,akwai kuna ƴar gidan liman shekaran ta 13.Dariya ne yakusa kama muhammad Adnan tino da mairo yarinya ƴar ficika kaman a hure amma wai ana cewa ta girma bb miji,maiye a shekaru 18,nan ya tino da Aneesa wanda ya aureta age mate ɗin shi ne, don ko xai girma Aneesa baxai bata yakai shekaru 2.wanda a yanxu yakai shekaru 32.
Yanayin muryan salisu ne yaba khamis dariya komai yace she... Dariya yakeyi sosai wanda shi kan shi Muhammad Adnan badon shi ba gwanin dariya bane to tabbas da sai ya taɓa nashi.
Cikin dariya khamis yace ma salisu" yowa ɗan samari itah babban muke magana.
Oshe rugar lamiɗo tashe.
Dariya khamis yakuma wanda by this time sai da Muhammad Adnan yayi murmushin shima. Okay ne wai xai ce shine shi a dole ga wayyan bafullatani wai ashey... Lol😂
Nan khamis yace" da kƴau plz kaɗan yi mana jagora mana.
Ae nan cikin xumuɗi ayo shine xai jera da ƴan burni wayayyu kuma kaman su Adnan yace" tohh shallaɓe.
Nan yayi gaba suna binsa a baya, sai wani ƙombo yakeyi yayin dasu kuma sauran fulanin ke bin salisu da kallon sha'awa, a dole ya hayen nan.
A haka har suka isah bukkan lamiɗo mahaifin mairo.
Wanda da isan su suka hau jiyp hayaniyan faɗa ta harshen fulatan ci. Wanda basa fahimtan komai sai hargogowa da suke ji...
Kallon salisu khamis yayi haɗi da cewa" don Allah kaɗan mana iso da mai bukkan.
Tohm yace masu haɗi da kutsa kai cikin bukkan tasu, wanda da shigar sa ɗan filin da aka kewaye sa karmami akeyi kaman jagayayyen gini sai a daga tsakiya kuma bukkoki ne guda uku a kewaye. Idon shine ya sauka akan dukan da Abba lamiɗo keyi

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment