Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kar ya mance dashi,

Asalinsu ƴan gombe ne amma yanzu a abuja suke zaune,sabida harkar kasuwancin mahaifinsa.

*Cigaban labari*


Shawarar da jameel ya basa tasa yasamu sassauci dan haka yanzu ya rage damuwa aransa,amma zullumin be bar shi ba.

Yau dandazon mutane suka shaida auransa da Zahra,ko ina kaduba jama'ar annabi ne,Hammad hannunsa har ciwo yafara sabida gaisawa da mutane.

Taro be watse ba se wajen magriba,a gajiye ya shiga ɓangarenshi bayan ya raka su jameel,wanka yayi sannan yazura kayan baccinshi ya nemi kan doguwar kujera ya ɗan kishingiɗa.

Amarya Zahra ko kamar wata balarabiya dan kyau,dan surayya ƙanwar hammad wacce ta iso jiya da dare daga malesia inda take karatu itace ta tsantsarawa amarya kwalliya ta ƙin ƙarawa.

ko ina ta gifta mutane se yaba ta akeyi,sabida taron mata ma cika gidan yayi ,yayi danƙam,da mutane.

Bata samu sakewa ba seda taro ya watse,a waya Hammad ya kira mummy yace a shagwaɓe"mummy jinjirinki fa yunwa yakeji,rabona da abinci tun safe,kisamamin abinda zanci,"

"subhanallahi,me yasa kazauna da yunwa irin haka,kai meyasa baka jin magana ne"mummy ta faɗi cike da damuwa.

"mummy muna cikin mutanene"yafaɗi a marairaice.

"bari insa akawo ma abinci yanzu katabbatar kuma kaci"tana kaiwa nan ta kashe wayar.

Kitchen ta nufa,cikin saa ko tasamu zahra da surayya suna girka abinda zasu ci,indomie ce suke dafawa amma kowa da raayinsa,na zahra da manja da busasshen kifi,na surayya kuma mangyaɗa ne domin soya indomie tayi da kwai.

Suna ganin mummy,duka suka rusuna suna gaisheta,murmushi tayi ta amsa sannan tace tana kallon girkin na zahra"yauwa zahra maza ki juye abincin in ya ƙarasa kije ki kaiwa,yayanku yunwa yakeji ki hanzarta kinji,nasan baze iya cinyewa ba,kema ba ci ne dake ba duka ze isheku."amsawa zahra tayi da cewa "to mummy bari in kai masan"tana kaiwa nan ta juya ta fice daga kitchen ɗin taje ta ɗauko hijabinta,ta ɗora kan doguwar rigar baccin dake jikinta,ta dawo kitchen ɗin ta juye abincin a plate me kyau tasa cokali,sannan ta kifa wani plate ɗin asama,ta fito ta nufi sashin nashi.

Da sallamarta ta tura ƙofar ɗakin,zaune yake yanzu yana waya da jameel yana sake masa bangajiya,shigowarta tasa ya kashe wayar ya maida hankali kanta.a sanyaye ta zo gabanshi da abincin,tsugunawa tayi gab da ƙafarsa,tace"barka da dare,ga abinci inji mummy"ta faɗi tana miƙa masa abincin.

Amsar abincin yayi ya ajiye a gefensa, sannan yace "bani ruwa a fridge"batare daya kalleta ba.
Miƙewa tayi da hanzari taje ta ɗauko ruwan,ta dawo ta tsuguna ta miƙa masa.

Amsa yayi sannan yace"miƙo min ɗayan wayata akan gado seki tafi"miƙewa tayi da hanzari ta nufi cikin bedroom ɗin nasa.

Zahra iyayen tsabta,tana shiga tasamu komai na ɗakin a hargitse,hatta kayan daya cire zube suke kan gadon be ɗauke ba.

Hijab ɗin jikinta ta cire ta rataye akan ƙofa,sannan ta shiga aykin da baa sata ba wato gyaran ɗakin nasa.

Komai seda ta tabbatar ta ajiye shi a mazuninsa,ta ɗauko wani zanin gadon ta sauya masa ta gyara tsarin ajiye fulullukan,sannan ta isa kan mudubi ta fara gyara kan mudubin shima,dan komai ya hargitsa shi.

Hammad wanda tun ɗazu yagama cinye abincin da mummy tace baze cinyeba,zaune yake zaman jiran ta kawo mashi wayar amma yajita shuru kamar an shuka dusa.
Miƙewa yayi ya nufi cikin ɗakin dan yaga ko me ya hanata dawowa falon.

Mamakine ya kamashi ganin ɗakin nasa agyare tsab ga wani niimtaccen ƙamshi, dake tashi,,ita kuma hakimar tana gaban mudubi tana gyara turarukansa.


A hankali ya taka yazo bayanta ya tsaya hannayensa zube cikin aljihun wandonsa,kallonta yake ta mudubi,gashin kanta ya zubo ya rufe mata fuska sabida duƙawar da tayi.

Bayan ta kammala,ta juyo da sauri zata bar gurin,ayko se tsintar kanta tayi a ƙirjin Hammad,ƙoƙarin faɗuwa take,da sauri yasa hannu ɗaya ya tarota ta dawo ƙirjin nashi.

Sunkuyar da kai tayi kunyar duniya tabi ta isheta,se sosa bayan kunne takeyi.

"ina wayar tawa?"ya tambaya a ƙasetance.

Ganin beda niyyar sakinta ne yasa ta fara miƙa hannu bayansa,tanaso ta ɗauko wayar akan gadon da ta ajiye.

Hannunta be kai ba,hakanne yasa ta yunƙura da ƙarfi domin ta ɗauko masa,ayko baya Sukayi su duka da ita suka faɗa kan gadon hammad a ƙasa ita kuma asamansa ɗare ɗare.

A kunyace ta ɗago ido tana gyara gashin kanta,ta saci kallonshi,shima ita yake kallo,a hankali ta zame ajikinshi ta sauka da sauri tayi falon dan ta ɗauki abincin daya rage taje taci itama.dan yunwa takeji.


Muje zuwa



Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*Marasa lafiyanmu Allah kabasu lafiya,masu ciki Allah ka saukesu lafiya,Allah kazaunar da kowa agidan auranta lafiya,Ameen*

*15*


Da asuba,da kanshi ya tasheta yabata jallabiyarsa tasa tayi rolling da rawaninsa tayi sallah,sannan ta koma bacci bayan ta cire masa rigar tasa,

Bata farka ba se tara na safe,tuni hammad yayi wankansa ya kimtsa,jin motsin da yayine yasa yazo ya sameta a zaune ta farka,rigarta take ƙoƙarin sawa amma zafin da gun ƴunar jiya ke mata yasa ta kasa sawa sabida rigar bata kai jallabiyar daya bata faɗi ba.

Da sauri ya ƙaraso gurinta,ɗago ido tayi ta kalleshi sannan ta sunkuyar da kai,

Zama yayi kusa da ita har jikinsu na gogar juna,waigowa tayi asanyaye ta kalleshi shima ita yake kallo,hannu yasa ya zagayota dashi ya kamo rigar yasa mata,sunkuyar da kai tayi ta runtse ido sabida zafin da taji,a hankali yace"sorry,"gyaɗa kai tayi sannan ta miƙe,ta fice daga ɗakin,yabi bayanta da kallo,yana haɗiye wani miyau.

Se da ta fice ne kuma kunyar ta faɗo mata,to tacewa mummy agurin wa ta kwana,kasa ƙarasawa cikin falon tayi ta tsaya tana wasi-wasi.

Hammad ne ya fito zashi gaida iyayen nasa,anan yaci karo da ita tsaye tana tunani,ƙarasowa yayi inda take,yace"ke lafiyarki ƙalau kuwa,tsayuwar me kikeyi anan?"
A raunane ta ɗago idonta ta dibeshi tana hawaye tace"kunya nakeji suji na kwana agurinka"

Murmushi yayi sannan yace "sabida kin kwana da kwarto ko?"

Da sauri ta girgiza kanta tana faɗin "Allah ya tsaremin miji da zama kwarto,ni mijina ba kwarto bane,aniyarka ta bika"sam ita ta mance ma matsayinsa agunta take wannan batun.

Be kulata ba hannu yasa yaja hannunta suka nufi falon,itako tirjewa take tana kuka tana "wallahi bazaa ganmu atare ba,nide kasakeni ka tafi kai kaɗai"a haka suka shigo falon,inda mutanen gidan ke zaune a dinning suna karyawa,ɓurarin da zahra kewa Hammad ɗinne ya dawo da hankalinsu kansu,
Shiko Hammad be saketa ba seda suka shigo falon,ay tana ganinta gaban su mummy,da sauri ta ɓoye abayanshi,duk yadda Hammad ya kauce itama da gudu zata koma gurin,sosai abun yaba su daddy dariya,a hankali daddy yace "rakata ɗaki mana muhammad,ka tsaida ita anan"

Murmushi yayi sannan yaja hannunta zuwa ɗakin nasu se ɓoyewa take agefensa.

Seda ya kaita sannan ya dawo gun mahaifan nasa,tsugunawa yayi ya gaishesu sannan yaja kujera ya zauna,

"Angama shirya komai na gidan da zaku zauna,anjima mummynka zasu kaita gidan,ka kwantar da hankalinka"daddy ya faɗi yana murmushi.

Sosai kunya ta kama Hammad,ya sosa ƙeya yana murmushi yace"daddy ay ko anan ɗinma zamu iya zama"

"kuci gaba da mana rashin kunya a cikin gida ko?"daddy ya buƙata.

Shuru Muhammad yayi dan se yanzu yagano ma manufar daddyn.

Haka yayi break fast duk a tsarge,yana gamawa ya miƙe ya bar falon.

Shiryawa yayi ya fice zuwa gun amininsa Jameel,kasancewar yana hutu be koma bakin aykiba.

Surayya ce tasamu zahra a ɗaki tayi wanka ta kimtsa cikin wata atamfa ja da milk me golden tayi kyau matuƙa.
Tana shiga ta fara mata tsiya,"kaga amaryar yaya,me bin angonta ɗaki"duka zahra takai mata tana faɗin"zanko haɗaki dashi,bari muhaɗu"

"ayya yarinya kwantar da hankalinki yau zaa kaiki gidanshi seku dena satar hanya"ta ƙarasa maganar tana tuntsira dariya,

Zahra de ba baka se kunne,seda su mummy sika bar falon sannan taje tayi breakfast ɗinta.

Da magriba su mummy da ƙawayenta guda biyu suka kai zahra gidan auranta daya gaji da haɗuwa,se kuka take wurjanjan ita bazata zauna ba,

Surayya aka baro agurinta azuwan in Hammad yazo yasa direba yakawota gida.

Hammad ko suna can shida jameel yana ƙara kwantar mai da hankali,akan auran nasa da zahra,tare da bashi tabbacin insha Allahu zasi ga ƴarfillonsa,

Sai da ishai daddy ya kirashi awaya ya shaida masa tun ɗazu ankai masa matarsa gida.

Jameel ne yasa shi yayi wanka ya kimtsa awata sabuwar shadda ta jameel ɗin,sannan,suka fito domin yamasa rakiya,kaji da madara suka siya sannan suka ƙaraso gidan.
Jameel besan me yasa ba amma lokaci zuwa lokaci gabansa na yawan faɗuwa,a haka suka ƙaraso gidan.

Muje zuwa


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYIMIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*ayi haƙuri ina tare da mara lafiya ne,shiyasa,*


*14*


Tana isa falon plate ɗin abincin ta ɗauko ta buɗe ga mamakinta ba komai aciki se ƙayoyin kifin.
Tsayawa tayi riƙe da plate ɗin hawaye na biyo kumatunta,a haka ya ƙaraso falon.

Be kulata ba yaje ya zauna,yafi minti goma azaune be waiwayi inda take ba,seda ga ƙarshe ya waigo,ga mamakinsa kuka take riƙe da plate ɗin daya gama cin abinci tana jujjuyawa a hannunta.

"me ya faru kike kuka?"ya tambaya.
Cikin kukan tace"wannan abincin dan kaina na dafa mummy tace in kawo maka tasan zaka rage bazaka cinyeba,nima se inci amma kuma gashi ka cinyen ni ban ciba ga dare yayi,tsoron shiga kitchen zanji bare indafa wani"ta ƙarasa maganar ashagwaɓe.
Tunda ta fara maganar Hammad ɗan ƙaramin bakinta kawai yake kallo,yadda take motsashi da yadda take ɗan turoshi gaba,sosai hakan ya burgeshi,kuma ya ƙara fito da yarintarta.

Miƙewa yayi ya ƙaraso gabanta,yace a tausashe"Ayya zahra ayni bansan mu biyu ne dashi ba shiyasa na cinye"
Turo bakin gaba tayi tace"da baka sani ba seka tambaya amma kawani zauna ka kwasawa cikinka abinci harda hakkina"

Murmushi yayi me ƙayatarwa yace"tuba nake zahra,muje in rakaki kitchen ɗin ki dafa wani"

Ɗago fararen idanuwanta tayi ta kalleshi,sannan ta juya batace komai ba ya bita a baya,har zuwa kitchen ɗin gidan.

Gefen gas ɗin yaje ya tsaya ya zuba hannayensa cikin aljihun wansonsa,ita kuma hankali kwance ta rataye hijab ɗinta jikin ƙofa,ta fara girka wata indomie,duk inda tayi idonshi na kanta,aranshi yana mamakin cikar halitta irin ta zahra duk da ƙanƙantar shekarunta,sabida koya ta taka mazaunanta rawa suke,haka ƙirjinta kamar wacce take girgizawa,musamman yanzu daba bra a jikinta,rigar bacci ne kawai ajikinta.

Ɗanyan kifi ta ɗauko ta fara wankewa sannan ta zuba masa kayan ƙamshi da ɗan magi kaɗan ta juya,tazo ta fara soyawa.

Cikin rashin saa ɗaya yace tuuuss ya fallatso mata mai a ƙirjinta,da hannunta,a gigice tasa ƙara,ta fara tsalle riƙe da gurin tana kuka gami da yarfa hannu.

Da sauri,Hammad ya ƙaraso gunta ya ruƙota yana tambayarta a ina ta ƙonen,ita ko kuka take cin ƙarfinta tana faɗin"duka jikina ya ƙone,wayyo ni ta inna na boni"

Taƙi tsayawa ma ya duba yagani,gas ɗin ya kashe,surarta yayi gaba ɗayanta,zuwa ɗakinshi tana ci gaba da kukanta,kan doguwa kujera ya kwantar da ita sannan ya tsuguna agabanta yace a hankali"sannu zahra,ki natsu ki nunamin inda kikejin zafin,insa miki magani kinji"ya faɗi cikin sigar rarrashi.

A hankali ta nuna tsakiyar ƙirjinta da hannu.
A hankali yakai hannunsa gurin,yace "nan gurin?"

Gyaɗa masa kao tayi tana kuka.

Miƙar da ita zaune yayi ya saɓule rigar,yabi gurin da kallo,sosai ta bashi tausayi ganin yadda gurin yayi ja yana shirin tashi,kuma ƙunar nada ɗan yawa bame cewa ma man kifine ya fallatso mata.

Cikin ɗakinshi yaje ya ɗauko firstaid box yazo yasa mata magani agurin,ya gama kenan tace"wallahi yunwa nakeji"
Da sauri ya miƙe ya wuce cikin gidan,be jima ba ya dawo ɗauke da kofi da cokali,dispenser yaje ya ɗebo ruwan zafi sannan ya haɗa mata tea da bread ya kawo mata,

A hankali ta miƙe zaune ta amshi tea ɗin ta fara sha,hankalinta kwance sam bata jin kunyar muhammad,aganinta,inda yafi komai daraja ma ajikinta,yagani yasa hannu ba adadi.to me yayi saura.shiko muhammad kallon boobs ɗinta da yake a tsatstsaye suna kallonshi kamar zasi kirashi ya amsa,shi yafi komai ɗaga mishi hankali,shiyasa yake ɗauke idonshi akanta har ta gama shan tea ɗin ta miƙo masa kofin.


Baccine ya ɗauketa agurin yayin da muhammad ya kwana ya na sheƙawa kansa ruwan sanyi,sabida zazzafar shaawar data taso masa.


Muje zuwa.


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*banida lafiya ne,kuma ga mara lafiyan danake kulawa da ita,shiyasa abubuwan suka chushemin,pls asamu a addua,Allah ya bamu lafiya*


*16*



A harabar gidan sukayi parking a gurin da aka tanada domin hakan.
Fitowa sukayi fuskokinsu ba yabo ba fallasa,suka nufi cikin gidan.

Sallama Hammad yayi afalon amma baa ansa ba,hakanne yasa ya fahimci tana ɗaki.

"zauna mana ka tsaya kamar baƙo,bari inje in kirata ku gaisa"Hammad yace yana ƙoƙarin haurawa benen.

Zama jameel yayi a sanyaye shi ya rasa meke damunsa da yasa yanayinsa ya sauya.

A gefen gado ya sameta zaune,ta lulluɓe fuskarta da jikinta da mayafi,ko baa faɗi ba kuka takeyi.

Sallamarsa ce tasa ta ɗago dara daran idanuwanta ta dubeshi suna tsiyayar da hawaye,
Tausayinta ne ya kama Hammad,a hankali ya ƙarasa kusa da ita ya zauna,ya sa hannu ya dafo kafaɗarta yace a sanyaye.

"kince kina sona ke ba auran dole aka miki ba,to kuma se gashi se kuka kike kamar wacce aka yanka,ko kin dena son nawa ne?"

murmushi tayi sannan ta girgiza masa kai,
"to tunda ba haka bane share hawayenki kizo muje falo gun babban aminina ku gaisa tare muke dashi"

Share hawayen tayi sannan ta miƙe shi kuma yayi gaba,da sauri ta ƙarasa jikinshi ta ruƙo hannunsa ta kwantar da kanta a gefenshi.

Hammad bece komai ba ya buɗe ɗakin sika nufi falon.a hankali.

Jameel tunda suka jero sosai suka burgeshi,yaji dama ace da ƴarfillo yaga aminin nasa dase yafi jin daɗi.

Kujerar dake kallon ta jameel ɗin suka zauna fuskarta a rufe da mayafi.

"A gaskiya ba abinda zamu cewa Allah sede godiya,daya kawomu lokacin da aminina ya fita akasuwa"cewar jameel yana murmushi.

Dariya Hammad yayi sannan yace"zakuma mu ƙara godewa Allah in ya nuna mana ranar da kaima zaka bar kasuwar"gaba ɗaya suka tuntsure da dariya.

Ita de zahra ba dan kar ta gasgata kunnenta ba da se tace tasan muryar nan da jimawa,amma seta kauda tunanin hakan.


Sosai jameel yay musu faɗa da tunasarwa kan suji tsoron Allah inda aƙarshe yace"kuma shi aure ibada ne kowacce ibada abar tambaya ce agurin Allah kaji tsoronsa,kar son da kakewa waccan yarinyar yasa ka cutar da wannan,wallahi Allah baze barka ba".

A sanyaye Hammad yace"insha Allahu son waccan baze cutar da wannan da komai ba,zan kula"

Miƙewa jameel yayi yana duba agogo,yace yana kallon zahra data rufe fuska da mayafi"Amarya me rowar fuska,gashi har zan tafi banga kamannin amaryar ba"

Da sauri hammad ya kamo mayafin nata yana dariya yace"tuba muke ina zaa yima rowar fuska ay dole ka ganta,"ya ƙarasa buɗe masa mayafin data rufe fuskar.

runtse idonta tayi tana dariya,wanda ya bayyana wushiryarta da lotsawar kumatunta,fess ya ganeta dan duk tsayin zamani da sauyin yanayi,jameel baze kasa tino kamannin ƴarfillo ba.

Sosai gabanshi ya faɗi tsoro ya mamaye zuciyarshi,tambayoyi fall cikinsa,amma a bayyane cewa yayi "masha Allah,daddy gaskiya ya gwangwajeka,to Allah bada zaman lfy bari in ƙarasa gida"yana faɗin haka be jira amsarshi ba yayi sauri ya bar gurin gudun kar ta buɗe idon ta ganshi.

Rakoshi Hammad yayi yaga tafiyarsa sannan yakoma cikin gidan,zuciyarshi cike da damuwa ganin abokin nasa duk abirkice yayin barinsa gidan nasu.


Muje zuwa



Surbajo for life.

""
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*nagode da addu'o'inku,jiki Alhmdllh,Allah yasaka da alkhairi*


*17*


A inda ya barta nan yasameta,da sauri ta taso tazo gunshi fuskarta ɗauke da murmushi,hannunshi ta kamo tace"yaya dama wata kakeso shiyasa ni baka sona?"

Murmushi yayi mata sannan yace "da aurene de bana sonki,amma ina sonki a ƴar ƙanwata mana"ya ƙarasa maganar yana jan hancinta.

Hanyar ɗakinshi yayi da sauri ta bishi da gudu tasha gabanshi tace "to yaya shi auran me akeyi aciki da ni kake ganin bazan iya ba?"

"abubuwa da yawa zahra,acikin aure bazaki iyasu ba"ya faɗi sanda ya tura ƙofar ɗakin nashi suka shiga.

Sosai ɗakin ya burge zahra,ya haɗu matuƙa,a hankali tace "Yaya to Allah ya baka wacce kakeso ɗin"ta faɗi kamar zatai kuka.

"Amin ƴarƙanwata,shiyasa kike burgenj akwai ki da hankali,Maza jeki falo ki ɗauki tsarabarki kije ɗakin ki ki cinye"

Ba musu ta juya taje ta ɗauko sannan ta wuce ɗakin nata ta zauna taci ta ƙoshi tashiga wanka tayo brush,tazo tasa kayan baccinta tayi kwanciyarta a gado,bacci yay awon gaba da ita.

Jameel ko da ƙyar ya ƙarasa gida,sabida tsananin mamakin ganin ƴarfillo da yayi.

Ya ƙosa yaji dangantakar dake tsakanin hammad da ita,da har tasa sukai aure.

Ranar bacci ɓarawo ne yasaceshi.

A nashi ɓangaren Hammad shima da ƙyar ya iya baccIn sakamakon ruwan sama da aka kwana anayi,kuma shi lalurarsa inde akwai sanyi to zata motsa.

Da Asuba ya nufo ɗakin ta domin ya tasheta,sallah,dan yayi shirim masallaci.

bacci take hankalinta kwance,kafaɗarta ya ɗan jijjiga gamida kiran sunanta,"zahra tashi kiyi sallah zani masallaci"

Yaye bargon dake jikinta tayi sannan ta miƙe zaune,ƙafafun hammad rawa suka farayi,sakamakom gaba ɗaya boobs ɗinta a waje suke rigar me ƙaton wiyace to ta sauka ƙasansu.
Miƙa tayi gamida ƙara gantsarewa tana salati,yawun bakinshi gaba ɗaya ya ƙafe,cikin wandonshi se zillo ake masa,

Da sauri taja rigar ta rufe su,sannan tace cikin muryar bacci"yaya har asubar tayi ne?"

Kai kawai ya gyaɗa mata sannan,ya fice daga ɗakin yana jan ƙafa sakamakon nauyin da wandonsa yay masa,ɗakinshi ya koma dan baze iya fita masallacin a haka ba.

Duk yadda yaso ya biya buƙatarsa da kansa abun yaci tura,abar se ƙara hanƙoro take,tana zubda ruwa,durƙusawa yayi ƙasa ya riƙeta a hannunshi yana murzata,.


Zahra ko na idar da sallah tasako hijabin ta nufi ɗakinshi domin gaisheshi kamar yadda mummy ta koya mata.


Muje zuwa


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*



*18*



A hankali ta tura ƙofar ɗakin ta shiga bakinta ɗauke da sallama cikin ƴar siriruwar muryarta.

Jin shuru baa amsa mata bane yasa ta shiga ciki bedroom ɗinshi,sosai ta gigice da ganin da tai masa cikin mawuyacin hali.
Da sauri ta ƙarasa gunshi ta dafa shi,tace a ruɗe"yaya me ya sameka?baka da lafiya ne?"
Shuru yayi be bata amsa ba illa runtse idonsa da yayi jikinsa na rawa,zahra gigicewa tayi,ta kamoshi jikinta tana girgiza shi tana kuka,
Hijabinta ta cire sannan ta fara ƙoƙarin miƙar dashi "yaya katashi don Allah pls ka miƙe"da ƙyar da taimakonsa ta miƙar dashi ya faɗa kan gadon,da ike riƙe take dashi tare suka faɗa,ita asamansa.

Lumshe ido Hammad yayi sakamakom boobs ɗin zahra dake tokare da ƙirjinsa,yayin da joystick ɗinshi ta shige tsakanin cinyoyinta,wani irin daɗi yaji mara misaltuwa.

Zahra ko batai ƙoƙarin sauka ajikin nashi ba,tallafo fuskarshi tayi tana kuka tace"yaya me ya sameka,don Allah karka mutu yaya ka kira mummy a wayarka kaji"

Ɗan jujjuyawar da take ajikinsa sosai yafara samun saida ajikinsa,domin abinda ya ɗaure masa marar ya fara fita.a hankali ya buɗe ido ya kalleta,da ƙyar yace"cikina ke ciwo zahra,amma yanzu da sauƙi"ya faɗi yana cije leɓansa.

Yunƙurawa tayi zata sauka a jikinshi da sauri ya riƙeta yace"ina zaki kuma zahra?"

"Ruwa zan kawoma kasha"ta faɗin cikin tausayawa.
Maida ita yayi jikin nasa yace "maza kwanta kiyi bacci,nasamu sauƙi,anjima kya bani ruwan"kwantar da kanta tayi a ƙirjinshi,batare da tace komai ba.
Hannu ya maida ya tallafeta da kyau,dan sosai yake samun natsuwa.

Zahra ko wani yanayi ta tsinci kanta aciki,sakamakon jinta da take ajikinsa,sosai yanayim ke mata daɗi,dan haka ƙara shigewa take jikin nasa tana ta zungure mai sandar girman batare data sani ba.

Bata jima ba ko bacci yayi gaba da ita,shiko hammad se da aka jima sannan yasamu ya fitar da abinda ke damunsa,har wani gurnani yake,ya jima yana maida numfashi kamin yasamu kuzarin miƙewa a hankali ya kwantar da ita sannan ya shige toilet ya tsarkake kansa,ya sako rigar wanka yazo yasauya wasu kayan,ya yi sallah,sannan ya wuce falo ya kwanta akan doguwar kujera.

Basu farka ba,se sha ɗaya nasafe.Zahra batare da tunanin komai ba ta fito daga bedroom ɗinshi a falo ta sameshi shima tashinshi kenan.

Murmushi tayi masa shima ya mayar mata,tace"yaya ya jikin naka?"
"Naji sauƙi ƙanwata,ya kuka?"

Murmushi tayi ta juya ta fice daga ɗakin zuwa nata,bayanta yabi da kallo cike da mamakin cikar halitta irin tata duk da ƙarancin shekarunta.

Wanka tayi tasako doguwar rigarta mekyau data dace da zubin jikinta,tayi kwalliya bame yawa ba,abinka da me kyau sosai tayi kyau.

Falo ta dawo,inda tasamu shima ya shirya ga wasu kulolin abinci a gabanshi,tana zuwa tace"yaya abinci ne wannan?"ta faɗi tana nuna kular.
"to acici abinci ne naki ya ɓace ne?"ya faɗi yana ƙare mata kallo,sosai tayi masa kyau,turo ɗan ƙaramin bakinta tayi gaba,tace a shagwaɓe"yunwa fa nikeji ni"

"to maza ki zuba kici kamin ulcer ta kamaki ace nine"
Batace komai ba ta ja abincin gabanta ta zuba shima ta zuba masa suka ci.

Hammad seda yayi sallar azahar ya fice agidan,bayan yasha daru gun zahra kan cewa ita bazata zauna ita kaɗai ba.

Yana ficewa jameel ya shigo gidan,gun da aka tanada domin ajiye motoci nan ya sa motarsa,sannan ya fita ya nufi cikin gidan,hankalinshi kwance dan besan hammad ɗin baya nan ba.

Hammad wanda fitarsa ya hangi motar jameel ɗin na shiga gidan ta mirror,murmushi yayi dan yasan jameel be ganshi ba,kuma besan baya gidanba dan haka juya kan tashi motar yayi ya koma shima gidan,

Jameel ƙwanƙwasa ƙofar yayi,zahra dake zaune a falon tana kallo da saurinta ta zo buɗe ƙofar dan tunaninta surayya ce,

Idonta ne ya sauka kan na jameel,wata uwar ƙara ta saki sannan ta faɗa jikinshi ta rungumeshi tana kuka,daidai lokacin Hammad ya fito daga motarsa ya ƙaraso gurin batare da sum ganshi ba.

Zahra wacce ta rasa inda zatasa jameel,shiko se ƙoƙarin tureta yakeyi itako taƙi barin jikinshi bakinta har rawa yake cikin kuka tace"ina kashige nake ta nemanka a duniya babu kai,narasa me taimakamin,na haɗu da wani yamin ƙaryar ya sanka,yace ka mutu ƙarshe yayi min...."da sauri yasa hannu ya toshe mata baki yace cikin tausayawa"kidena kuka kinsan banason damuwarki,ni tun jiya na ganeki,ban de yi magana bane na bari se yau in nadawo,nima na nemeki ban gankiba,kamar zan mutu haka naji daban sameki ba,amma yanzu naji daɗi tunda gashi na sameki cikin sauki,se mu ɗora daga inda muka tsaya,....."be ƙarasa faɗin abinda yakeson faɗi ba Hammad ya ɗaukeshi da wani gigitancen mari.

Jikake tasssssss.


Muje zuwa



surbajo for life
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*

*nace muku bana adding mutane a group,kuma bana tura novel pc,amma kunki fahimta,kuma in ba'a baku amsa ba kuji haushi,nace muku banayin ɗaya daga cikin wa'innan,groups ɗina akwai admins da yawa,sannan wasu groups ɗin akwai link yana zagayawa,zaku iya bin ta hannun su ku shiga,nagode*


*20*



Wasa-wasa tsawon sati guda kenan,likitoci na tsaye kan hammad amma ko alamun farkowa bashi da ita,
Hankalin iyayensa dana zahra yayi matuƙar tashi,ko kaɗan basu cikim natsuwa.

Duk yadda mummy tayi da zahra kam ta koma gida ƙi tayi,ko wanka bata zuwa gidan tayo sede tayi a asibitin akawo mata kaya ta sauya.

Koda su daddy suka tambayeta me ya haddasa masa ciwon,ce musu tayi faɗa sukayi da abokinsa jameel,sosai su daddy sukayi mamakin afkuwar hakan a tsakaninsu,

Daddy jameel ya nema a waya,dan jin abinda ya haɗasu,cikin girmamawa jameel yace"daddy wannan saɓanine yashigo da rashin fahimta,da taimakon shaiɗan,kar ku sa kanku aciki mu mukayi faɗanmu kuma da kanmu zamu shirya"ya faɗi cikin girmamawa.

"to amma jameel ga fa shi abokin naka a asibiti rai a hannun Allah,tun ranar da kukayi faɗan yake a sume a asibiti,baka ganin akwai buƙatar mu shigo ciki dan ɗinke ɓatakar da ta shigo tsakaninku?"

"Daddy bansan bashi da lafiya ba,amma zanzo in dubashi bana garine nima tun ranar ina lagos,"jameel ya faɗi cike da tausayawa abokin nasa,tabbas yasan hammad farin sani,masoyinshi ne na haƙiƙa,dole ze shiga wani hali aduk ranar daya gano gaskiya,duk yadda yaso yayi fushi da hammad ɗin baze iya ba.sabida shima yana matuƙar ƙaunarsa,kuma ko shine hakan ta faru abinda zeyi kenan.

A cikin sati na biyu ne hammad ya farka gaba ɗaya ya rame yayi baƙi ya fice hayyacinshi.yazama abun tausayi.

A hankali ya kai dubansa gefen da zahra take tsaye tana share hawaye,a hankali ya miƙa mata hannu alamun tazo gunshi,ba musu ta taka a hankali ta isa gareshi.

Janyota yayi batare daya ji kunyar su mummy ba ya haɗeta da ƙirjinshi ya rungumeta yana hawaye.

Su mummy ficewa sukayi daga ɗakin,sabida ya basu kunya.ɗago kanta tayi a ƙirjinshi tana share masa hawayen tace cikin shagwaɓa"yaya kayi haƙuri karkayi fushi damu,don Allah ka samu lafiya banason ganinka baka da lfy"ta ƙarasa maganar cikin kuka.

Ƙara rungumeta yayi ajikinshi yana ci gaba da zubar da hawayen,ya kasa magana.tsawo mintuna talatin ya kwashe rungume da ita,turo ƙofar da akayine da sallama yasa yakai dubansa gun me shigowar,

jameel ne.

Wata matsananciyar kunya ce ta kama hammad,maida kansa yayi ya kwanta,sannan ya lumshe idonsa ya juya baya.

Sosai jameel ya karanci aminin nasa,yasan kunyarshi ce tasa yayi hakan dan haka ajiye kayan hannunsa yayi sannan ya ƙarasa gunshi.

Cakumo rigarsa yayi yace"ɗan iska mara mutunci,har da wani dukana rannan,to wlh baka daki banza ba zuwa nayi in rama"yana kaiwa nan shima ya shiga kirɓarsa,ta yadda yasan baze cutar dashi ba.


A galabaice Hammad ya buɗe idonsa,ya haɗa hannayensa gida

Please Login or Register in order to submit comment