Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

take...



Kiransa tahauyi Amma sam takasa samu.


Akakai kowacce gidanta, Har Abokanta sukawatse ba labarin Zuwan Ango taci kuka sosai wannan Aibaƙaramin walaƙanci da tozartawa bane.

Har bacci yasoma ɗaukarta taji ƙarar buɗe gate dashigowar motar sa Buɗe idanuwanta tayi haɗida kallon Agogo 12:30 ne, fitowa tayi palourn daidai lokacin shima yashigo yana rufe ƙofar,

Cikin Rawar Murya Tace,"Sahir meyasa kamun wannan walaƙancin haka,"?

Ko kallon inda take baiyi ba yawuce ɗakinsa kawai..................








_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948




*AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* _FREE BOOK_





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN KHAUSAR... HEEDAH HYDAR OSTHMAN.... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITER'S_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_




*GAJEREN LABARI*

*🅿️55&60*



Durƙushewa Agunta tayi tasaki kuka maisauti Itadai batasan tamasa wani Abu ba, kuma iya saninta tasan yana sonta sosai Amma meyasa da rana tsaka zai sauya mata haka? kodai halin nasu ne nayaudara na maza zai nuna mata bayan ya mallaketa? Tajima tana kukan kan takoma ɗakinta takwanta tacigaba da kukan Ahakan har bacci yaɗauke ta,



Dik kukan da tayi A palourn yanajinta Tausayinta yasomaji har ya miƙe zaije inda take take idanuwansa suka soma haskomasa pic's ɗin nan da Akatura masa komawa yayi yazauna Afili yafurta "kincutar da zukantanmu Surayya kin zubda tarbiyar iyayenki kin ruguza ƙimarki da soyayyar ki A idona wllh na tsaneki," Hawaye masu zafi suka sauka A idanuwansa nadamar Auran take dama Yasani natsatstsiya zai Aura daya sani dabai bari kyanta yaruɗeshi ba, Ahaka dai batare da shima yaci komai ba yanata faman saƙawa da kwancewa har bacci yaɗauke shi,..



Aɓangaren Amira da Mubarak kam sosai suka raya darensu da soyayya haɗida tattalin junansu..





Ummansa ta Aiko musu Abinci tana ciki tana baccin gajiya shine yaƙarɓa yaɗora kan daining dama Driver ne yakawo Abincin ,

Zama yayi kan daining ɗin yafara cin Abunsa dik da ƙasan ransa yana tinanin koya take yanzu?


Saukowa ƙasan tayi Yana sanye da yadi fari sol wanda yaƙara bayyanar da kyansa,
Itama farin yadine yasha ɗinkin doguwar riga wanda yamatse ta tsam yafito da yanayin halittarta tayi kyau sosai saidai idanuwan nata sunyi ja sosai Alamar taci kuka,



Tausayinta yaɗarsu A zuciyarta Amma yadage yaɗauke fuskarsa amma fa tamasa kyau sosai.


Ƙarasowa tayi inda yake harƙasa ta sunkuya tagaidashi,


Kamabar bazai Ansai ba kuma saiya dake Ya Ansa da "lafiya" yafaɗa Ataƙaice yana cigaba dacin Abincinsa,



Janyo kujerar da ke facing ɗinsa tayi tazauna tazubawa Abincin ido kawai Amma takasaci,



ɗago kansa yayi ganin bata zuba Abincin ba haɗa ido sukayi, narai narai tamasa da ido tanason fara kuka,

Aikuwa yamiƙe yana ture Abincin gabansa yana ƙoƙarin barin wurin,


Da sauri tamatso tariƙe ƙafarsa tana matso hawaye "Dan Allah Sahir kadaina mun irin wannan horon wllh yamun tsanani, laifin me namaka? tinda nazo gidanka bansan farinciki ba, kaƙi halartar ɗaurin Auren mu nasha tsangwama da zagin mutane Akan wannan sannan Ankawo ni gidanka nanma kaƙi kulani wannan shine sakayyar soyayyar da namaka da wadda kake mun? Haba sahir idan laifi namaka dan Allah kafaɗamun kamun Afuwa wllh nakasa jure wannan hukuncin naka dan Allh kayi haƙuri,"
Taƙarasa zancen cikin matsanancin kuka....



Sosai yaji tausayinta Amma tina pic ɗin yaƙara kular dashi, fisge ƙafarsa yayi yanajan dogon tsaki yabar gidan gaba ɗaya.,

Itakuwa zama tayi Anan tacigaba da rera kukanta................




(((((Godiya maiyawa gareki sister Shamsiyya lawar gandi naji daɗin tarbar da kikamun Amun ngd sosai Allh yaƙara muku zaman lpy keda Ahmad ɗinki, kuma Allh ya sauke ki lpy muzo cin Alale💃💃💃💃💃 Mujaheedah nayinki over wllh Allah yabarmu tare🥰💃💃))))))





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* _FREE BOOK_





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN KHAUSAR... HEEDAH HYDAR OSTHMAN.... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITER'S_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_




*GAJEREN LABARI*

*🅿️69&70*



Yana fita direct inda suka saba zama yaje neman guri mara hayaniya yayi ya zauna yafaɗa kogin tinani,

Yazid ne ya ƙaraso gurin yayita Magana shida Muba Amma ina sahir yayi nisa cikin tinaninsa sam baijinsu,


bugun ƙafaɗarsa Muba yayi yana zaman yana fuskantarsa "Abokina meke damunka haka,"?



Ajiyar zuciya ya sauke tare da murmushin yaƙe "Bakomai, kawai nazo naɗansha iskane kuma nayi kewar gurin kunsan sabo,"





"Sahir ƙarya bata maka kyau saboda tinfarko kai ba maƙaryaci ba plzz kafaɗamana meke damunka mufa Abokan kane tinna yarinta," Cewar Muba...





"Sosai gaskiya Muba yafaɗa kumani Aganina yakamata Ace munzarce Abokai munzama Ƴan'uwa,!".
Cewar Yazid.




Ajiyar zuciya ya sauke ," Hakane kuna da gaskiya kunzaman kamar yan uwana naɗauke ku Amma kawai dai kutayani Addu'a dan Allah,"



"Shikenan Allah yamana maganin damauwar mu,"
Cewar Yazid.


Da Ameen suka Ansa,


Dagana suka ɗauko wata fira daban dik da Muba ya fahimce matsalar Sahir daga gidansa ne Amma saiya share hakan baihana yaƙudiri kawo musu gyara cikin matsalar tasu ba..






Kwanaki sunci gaba da tafiya Ayanzu har hutun Sahir yaƙare haryanzu ko ɗakinta baitaɓa shigaba balantana wani Abu yashiga tsakaninsu, kuma baifaɗawa kowa Abunda keransa ba, dik muba yazo da matarsa juyin duniya yafaɗa Amma yaƙi, harda barazanar faɗawa su Abba Muba yayi Amma ina Sahir yakafe yaƙi faɗin komai Akai....



Akwana Atashi bikin naxla yazo, tindaga kan t.v, redi'o, mujallu, wayoyin, whatsApp, facebook, istergram, twiter, opera, 2go, tik tok, dai dai sauran su dik wata medi'a saida ta haska *PRE_WEEDING PICTURE'S* Na Auren Naxla da yakuba, Abunda yajanyo ɗinbin cecekuce na Al'umma..




Zaune yake kan 2'Cter yana faman signing wasu file dake gabansa sanye yake da 3'quater bako riga jikinsa Ga Alamadai yanajin zafi Hankalinsa yana kan Aikinsa sam baiji sallamarta ba, kawai motsinda yaji gaban sana yasa yaɗago saiko suka haɗa ido, kallon idan juna suke, kowanne cikin tsabar ƙauna da missing ɗan'uwansa bama kamar ita, tayi rama sosai, shikanshi yarame Amma tata ramar tafi tashi fitowa,
Har tsoro saida yaji ganin irin ramar tata dama haka tadawo shifa kusan sati 3 baigantaba sunan suna gida ɗayane kawai Amma sam baya son ganinta wani lokacinma mantawa yake tana gidan wllh,

Saurin ɗauke idanta tayi dan bata taɓa ganinsa hakan ba sai yau bashiba kowanne namiji ma bata taɓa ganinsa hakan ba,


Shima ɗauke kansa yayi yacigaba da aikinsa zuciyarsa naɗarsa masa tausayinta Amma sheɗan yanason firƙarfinsa dan pic ɗin ne yashiga tinanowa take yahaɗe rai,"Malama lafiya kika zo kikawani sani gaba haka,"?




Cikin rawar murya Tace,"A'a ba...ko...mai.. kawai... inason..kaban... izini... zanje bikin Ƙawata Naxla ne Anfara Ayau.,"




"Anfara iskancin ba, Ai tinda sheƙe Ayane dole kiri rawar jikin zuwa dagan kinga saiki haɗu da ɗan iskan naki ba, you are free zaki iya tafiya Dik dai wannan da yace Muguwar rawar zaitaka to zaiga miyagun makallata!!,"





Cikin mamaki darashin gano inda maganarsa tadosa ,Tace"Banba himceka ba Sahir me kake nufi,"?





"Kinga malama banason iskanci da raini wato kinrainani ko? shine harda neman nasake maimaitamiki magana ba, wllh tashi kibar nan yanzu kona miki Abunda bahalina ba wllh nadakeki na ɓallaki, kije kita zuwa ni ba ruwana!!!,"..




Ganin batada niyar tashi yasa Yamiƙe yabar gurin............. ......







_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* _FREE BOOK_





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN KHAUSAR... HEEDAH HYDAR OSTHMAN.... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITER'S_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_




*GAJEREN LABARI*

*🅿️79&80*




Bayar da ta iya tamiƙe tashirya ta tafi Abunta,



Yaune ranar ɗauren Aurensu Agidan nata Ake wunin bikin wasu wasu ƴanmatan kawai, Saifaman girka Abinci suke Aɗaura wannan Asauke Asaka wancan sam baida labarin shagalin Agidasa Ake, ita kanta batasani ba saida taga su Naxla da kayan girki da ƙawayensu Asannan suke gayamata gidanta zasu zauna, dik Adirare take dan Ayanzu talura Sahir yatsane Naxala fiye da da dama can bawani burge juna suke ba balantana yanzu..




2:30 daidai yadawo gidan dan nemawa kansa Abunda zaici yunwa yakeji dama bayacin Abuncin kasuwa yafison yaɗaura koda indomie ce yaci ko biscuits da lemu,


Tindaga waje yakejin ƙarar ƙiɗa natashi Agidansa da hayaniya Sun maida gidansa kamar Cluve,


Ransa yaɓaci danshi baima kawo bikine suke ba, Shigi yayi dama gate ɗin buɗe yake Yashiga ciki, Fuska ɗaure Yashiga palourn ga ƴanmatanan dik bawani ɗinkin Arziki jikinsu, yama kasa Ansa gaisuwar tasu direct ɗakinsa yanufa Abun mamaki wai ganin Naxla kwance take Yayi kan gadonsa daga ita sai Under kawai tajashi saman ƙirji hakan baihana bayyanar shatin kan nipple dinta ba,

Da sauri yaɗauke idanuwansa natsuwarsa na menan kwacemasa, Cikin ƙaraɗi yafara kiran Surayya! Surayya!! Surayya!!!...


Da sauri tazo ɗakin da gudu dan tana kitching tana aiki jikinta harwani ɓari yake, taƙaraso "gani"

Sam bata lura da Naxla dake kwance Ko Ajikinta tawani lafe kamar bacci take..



"Wannan wane irin iskanci ne Surayya? banida ƙimane A idanuwanki shine zaki barwannan Abar har ɗakina kuma kan gadona!,"


Sai A sannan taga naxla wani tana faman Bacci Abinta, ita kanta Abun yabata haushi Hannu takai taɗan ɗanamata duka daƙarfi "kitashi naxla meye haka? kinsan kayan da kejikinki kuwa? kumafa ɗakin mijina kefa ba matarsa bace dan Allah kitashi!,"



Tana wani miƙa tana ƙara banƙaro gaban tamiƙe zaune tana murza ido "Au to mene ne dan nazo nan? dan munzo gidanki zakimuna gori saboda wannan mijin dama baidamu dakeba ko hannunki yakasa taɓawa shine zakiyi kishi Akanshi? to bari mubar miki gidan naki yanzu,"




Surayya dai kasa magana tayi dan tsorace take ,

Sahir tini yabar Gidan gaba ɗaya.....



Barin gidan sukayi suma banda dariyar shaƙiyanci ba'abinda naxla takeyi itada ƙawayenta dake zaune A palourn gidansu,


Rafsy Tace,"wataƙil daya dawo saki Uku ras zai aikamata,"


Fashewa da dariya sukayi,


Naxla Tace," Ayanzu kuwa nida Habib Auren ne zai ɗauru,"


Rafsy "Sosai kuwa ba fashi,"




Aɓangaren Sahir kuwa ransa yakai maƙura gashi mai wannan number nayawan matsanta masa da photuna iri iri ga messarge marasa daɗi,

Ɗaukan wayarsa yayi yakira layin Amma kashe kullum hakan take da Anturo masa text Sai Yaneme layi Amma kashe idan ma yayi magana A whatsApp ɗin ba'a masa refly, Text yaturama Surayya kamar haka,.

_KADA KIBARI NADAWO NAGA WANNAN MUNAFUKAR FUSKAR TAKI NATSANE KI WLLH KIJE GIDANKU SAINA NEMIKI INKUWA KINSAMI FASIƘI KAMAR DAI KE TO KUYI AURANKU NABAR MASA KE_


Yana turamata yakashe wayarsa yanemi ticket yabar garin gaba ɗaya, dan baison Abbansa ko nata yakirashi yaji dalilin Abunda yayi Kuma yanajin son matarsa Amma gsaskiya bazai iya zama da itaba....



Ganin text ɗin baƙaramun tashin hankali tashiga ba yau kukanma kasa zuwama ta yayi,


Ummansa Ce taje gidan tanason ganinsa Tayi kiransa bata samuba kuma taji labarin bajituwa tsakaninsu shine tazo sulhu, Anan tasameta cikin wani hali, ganin dasa wayar gaba tana hawaye kawai yasa taɗauke wayar taduba, ita kanta taji mamakin ganin text ɗin wai daga sahir ne, kiransa tafara Amma swich-off Ahaka suka ɗunguma zuwa gidna su Surayya Abba kam yace bakomai Allah yasa hakan shine Alkhairi, Abba Daddy da Umma sundage da dole sai sahir yazo Anji tabakinsa kuma sunbada haƙuri sosai ga iyayen nata,



Jin labarin baƙaramin daɗi naxla taji ba harda taka rawa, tana cikin wannan saiga Mahaifinta yashigo Aɗan fusace yana faɗa ,"Ni za'a maida mutumin banza kai wannan yarinyar bamu sa'a ba haihuwarki wllh,"




"Wai Alaji lafiya kadafa kama ƴarmu baki idan kai bakasonta ni inason Abuta ehe,"



"Eh hakane saboda kinɓata yarinyar ba, to bari nagaya muku *AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* Ɗin Mijinta yamata sakin walaƙanci saki Uku bayan Anɗauran Nasu...............





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948






*AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* _FREE BOOK_





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN KHAUSAR... HEEDAH HYDAR OSTHMAN.... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITER'S_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_




*GAJEREN LABARI*

*🅿️85&90*



_Wannan page ɗin sadaukar wane gareka Muhammad (MAIYALO DA DADDAWA😜) Naji daɗin goyon bayanka da yabawarka Akan wannan littafin nawa maitaken AKAN PRE_WEEDING PICTUR'S INAYINKA ADIK INDA NAKE KUMA KAKE ALLAH YAƘARA KAUDA MUGUN IDO KANKA NAWAN M.D💃💃💃💃_






```INASANE DAKU MASU KUSHE DA ZAGI SAIDAI ZAGINKU BA ABUNDA ZAIMUN KUMA BAZAI HANANI ƘARASA WANNAN LITTAFIN BA IDAN KINJI HAUSHI TO KIDAINA PRE_WEEDING PICTURE'S BA KYAU KAWAI LALACEWAR ZAMANI NE DA HUƊUBAR SHEƊAR HAƊIDA ƘARSHEN ZAMANI FATANA MUJI TSORON ALLAH MUGYARA KABARURRUKANMU TINKAN MUSHIGESU TINATARWACE KAWAI DAGA MUJAHEEDAH MATAR MLM.. AMMIEYN KHAUSAR DAMA MUHAMMAD AKODA YAUSHE MUNA FATAN AL'UMMARMU TAZAMA TSALKAKKIYA NAGODE ALLAH YASA MUDACE KUMA ALLAH YASA MU AMFANA```





_A KWAI YUWAR NADAINA TYPING GABA ƊAYA IN ALLAH YAƘADDARA FARUWAR HAKAN_





Aɗan razane Naxla tamiƙe "Whats? Daddy kasan me kake faɗa kuwa? Alhaji habib ɗin ne zaimun irin wannan sakin na walaƙanci kuma Abainar jama'a kotarewa banyi ba yamun saki Uku,? kai haba ina!! inagadai bakaji da kyau ba ko banice hakan tafaru da itaba gaskiya,"



Haushi ne yasa Daddy baiƙara magana ba Yakunna t.v ɗin nakin yana faɗin "saiku kalla nan kuga"




Aikuwa har Anwatsa kan medi'a dama masu vide'o sunzo wurin da ƴanjarida sun fara aikinsu kasancewar Alhaji Habib babban mutum ne mai ƙuɗi kuma ɗan siyasa,


Angama komai har Anɗaura Auren naxla da habib Akan sadaki million 3 ras, Saiga kira yashigo wayarsa, Yaɗaga yanata faman washe baki Dan Aganinsa yayi babban kamun tagaban Office,

"Kasan waka Aura kuwa Habibu? to kashiga medi'a kagani,"

Kit Aka katse kiran, da kallo yabi wayar dan tintasowarsa baitaɓa jin Mahaifiyarsa takira sunansa ba amma yau gashi takira kuma yanayin muryarta dakwai damuwa, danha cikin sauri yahau medi'a..


Aikuwa take yafara cin karo da hotunan naxla haɗida vide'o birjik wai pre_weeding pictures Abun bashawa dik jikinta waje hutunan gashi maza saimata comments da laking Ake itakuwa saiƙara barbaza photunanta take,

Ransane yayi mugun ɓaci baisan hakan take da rawar kaiba da wallh baiyi wannan ganganjin ba, Miƙewa tsaye yayi cikin fusata Yafurta," Ni Alhaji habib Mainera nasaki matata wadda kuka ɗaura Auran yanzu wato naxla nasaketa Saki ɗaya! biyu!! Uku!!! ras ba gyara kuma dalilin wannan sakin shine *AKAN PRE_WEEDING PUCTURE'S*.,"

Yana gama faɗin hakan yabar wurin cikin takaici da tsanar dik wata mai ɗora pic A medi'a da biyewa shairin shaiɗan gun wannan la'anan nan Abun wai *PRE_WEEDING PICTURE'S*.....



Daddy kam kasa Aikata komai yayi yabar wurin cikin ƙunar zuci, Aiko ƴanjarida tin nan suka sami kanun labarai yazamana ko ina shi Ake hasakawa da photunan ta na *PRE_WEEDING PICTURES*...






Zama tayi ƙasa dirshan wata zufa na mata tsiyaya bata taɓa tunanin zata samu mummunan sakamako irin wannan ba, nafarko tanason Habib gashi yanzu ya haramta gareta na biyu gashi nata Hutunan sune suka Zaga duniya shikenan tabar mugun record ba wanda zai Aureta na uku taɓata sunan iyayenta,

"nashiga uku ni naxla wannan wace irin ƙaddarace mai nauyi haka,"?




Dariyar takaici Daddy Yayi Kafin Yace,"Da saura yanzu baki shiga ukun ba dan ina tabbatar mikihar 100 saiki shiga bawai 3 ba tinda kika biye shiɗan ke wayayya ba wai *PRE_WEEDING PICTURES* To gashi Auren ki yatarwatse kuma kinrasa miji kenan saidai kita zama haka, ke kam kinga illarsa yau kuma harda ƙawarki naji Ance Ansaketa itama Dik *AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S*..........


Yana gama faɗin hakan yabar ɗakin, Abokan natama watsewa sukayi kowacce tawuce tana dariya haɗida faɗin Alaƙara suna ƙara bada labaran ...





Surayya na hanga zaune saifaman share hawaye take tana nadamar yin ƙawance da Naxla dan da baisameta gidansa Aɗakinsa hakan ba da bazai saketa ba,


Ameera ce dake da tsohon cikinta take lallashinta...



Shigowa Abba yayi Palourn da sallama yaɗan kallesu, Tabashi tausayi Amma hakan baihana yafaɗa mata gaskiya ba,

Zama yayi kusa dasu yana fuskantarsu haɗida kunna t.v ɗin Yace," Kinga Abunda yafaru da sheɗaniyar ƙawar taki,"



dik kansu suka kalle t.v Sosai Surayya tatsorata da lamarin duniya nadamar biyewa zuciya da naxla take nazuwa *PRE_WEEDING PICTURE'S* Sosai Abba yamata faɗada nisaha haɗida nuna mata illar wannan shegen photunan..........





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948



Abba yayi gyaran murya sannn Yace "Sahir kafa ɗamuna dalilin sakin matarka,"




"Abba katanbayeta kaji," yana sunkuyar da kansa yayi maganar...



"Dungure masa kai Umma tayi "Saboda muna Abokan wasanka Aidole katsaya ɓatamuna lokaci na mutanbayeta, Munganta mukace kuma ai kaine babba koba Aure dan haka ko kafaɗa muna wllh ko naɓata ranka sahir dama inafushi dakai bawai na sauka bane," taƙare maganar cikin hasala..



Malam Yace,"A'a kada Ayi haka ita tafaɗa muna meye sila,"




Surayya dake matso hawaye Tace," Wllh Abba bansani ba banmasa komai ba harma yafita ne kawai yaturomun wannan text ɗin wllh bansan komai ba Abba," taƙarasa maganar tana ɗan matsawa baya,..




"Sahir kayi magana kona saɓa maka wllh," cewar Mahaifinsa cikin fushi......





Tabbas yalura iyayen nasa sunɗau zafi dan haka yafara bada haƙuri," Abba kuyi haƙuri wllh inason Matata yanzuma namaidata ɗakinta dan Allah kada kuyi fushi dani dama dan kawai tayi....,"


Saikuma yayi shuru yakasa ida faɗa...



Muba Yace," Bafa ranar ɓoye ɓoye bace wannan Sahir kafaɗe gaskiya kawai,"






Shuru yayi na ƴanwasu mintuna kafin yafara bada labarin sanda Akaturo masa text da zuwansa ɗaurin Auren dama haryanzu Anan yawan matsanta masa da text kuma idan yakira bata shiga,, Amma wllh inasonta nakasa faɗin wannan ne saboda banason Sunanta yaɓaci idan narabu da ita haka saƙat zata iya Auren wani record ɗinta baiɓaci ba, amma wllh inasonta Abba kumun Afuwa dan Allah," Yaƙarasa zancen yana nuna nadamar Hukuncin da yaɗauka....





"Nuna muna photon" Mlm Yace mahaifin Surayya....




Badon yasoba yabada wayarsa take Photunan surayya guda 3 suka bayyana kowanne ɗinkin yaɗameta kuma gawani saurayin kusa da ita suna murmushi wajunansu.
Haka kowa na ɗakin ya kalle pic ɗin, Mlm
Harzuwa kanta Hannunta narawa taduba Hawaye kezuba daga idanuwata tana girgiza kai Sam takasa magana dan batasan mezatace su yarda da ita ba..




Ajiyar Zuciya Mlm Yasauke "Wannan ko bantanbaya ba Nasan kunsan waɗannan photuna na *PRE_WEEDING PICTURE'S* ɗinsu ne,"


" to amma ina tahaɗu da wannan"
Cewar Ameera dake zubda hawaye...




"Inako tahaɗu da shi inaba gun photunan ba, Sahir kamun daidai kuma Ayanzu nakeson kamata saki 3 taharamta gareta tazauna taɗan ɗane Abunda tashuka ba tazaɓe yin pre_weeding pics ba to itama inason Amata saki 3 Kamar yarda yafaru da ƙawarta ita kanta taɗan ɗana *AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* ɗin,"





Dasauri Saurin Yace,"A'a kada Ayi haka malam wllh batasan najikin photon ba kawai Azal tafaɗa matane kuma hakan tasameta ne *AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S*,"..…………………………………………………………………




_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 or 07031012948




*AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* _FREE BOOK_





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN KHAUSAR... HEEDAH HYDAR OSTHMAN.... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITER'S_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_




*GAJEREN LABARI*

*🅿️99&100*



FINAL!
FINAL!!
FINAL!!!


FINAL PAGE INSHA ALLAH....


*FRIDAY 17/6/2022*




_Ina godiya ga Allah dayaban ikon kammala wannan littafin nawa mautaken *AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* Wanda nasamu fans Akansa kuma nasami maƙiya dama wanda ke ƙoƙarin kawo gyara Acikin Al'umma Akan wani Aiki maikyau wanda yakasance gaskiya ne to dole ya fuskance ƙalubalai da dama, dan haka najajirce harnaga nakammala littafin dik da saƙwannin ɓatancin ku inasamu Amma bakomai ni dan Allah nake typing ɗina kuma da Aɗau darasi inafatan muɗauke maikyau mara kyau kuma muwatsar Allh yakaremu da imaninmu_





*AKWAI YUWAR WANNAN YAZAMA LITTAFINA NA ƘARSHE SAI WASU BAYAN SHEKARU NACIGABA INNA SAMI DAMAR HAKAN AMMA INKO BANSAMU BA TO SHIKENAN.. INAROƘON DIK WANDA NATAƁA ƁATAMA SILAR RUBUTUNA DAN ALLH YAMUN AFUWA YAYAFEMUN ALLAH YAƘARA SADAMU DA ALKHAIRI...*






"Ni sunana Sani kuma ina aiki Agidan photon da sukaje, Wata ƙawarta danaga Anfasa Auranta yanzu itace tasani Aikin tabani kuɗi masu yawa Akan na aikata wannan aikin, Ana gobe zasuzo photon naxla tazo taban dubu 10,000 Akan namata aikin idan kunzo photuna na saka wani namiji cikin photon naɗauka batare da ke ko saurayin da zaki Aura yagano ba, da farko naƙi yarda Amma ganin yawan ƙuɗin kuma nasan koban Ansaba wani zai Ansa kawai saina Amince, bayan sunzo Anamusu pic ɗin ne sai Aka kirashi bayan yafita kafin yazo natura wanda muka haɗa plan ɗin dashi danufin yazo bata style ne sai yayi Abunda yasata dariya daga nan nayi Amfani da damar nikuwa nadinga ɗaukar photunan batare datasani ba, bayan tawuce na wanko kamar 50 nabata Amma wllh bansan komai game da itaba, dan Allah kuyafemun

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment