Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wllh shairin shaiɗan ne,"
Yaƙarasa maganar yana kuka……





"Ga kanan babban sheɗan! Ai kaine shaiɗan nin mugu wllh ka kassara rayuwata da Ace ta Aure wani narasata ne wllh dasai nakasheka Azzalumi kawai," Yamiƙe haryana shaƙo wuyansa dan yaji zafin lamarin sosai..


Da ƙyar Akasamu ya sakeshi yakoma yazauna yana huci, Shikuwa dik ya tsorata ne..



Naxla da tajima da shigowa taji komai dama tazone dan tafaɗe iya nata laifin kuma taba da haƙuri saita same sani yazo yafaɗa Ashe..


Ƙarasow ciki tayi Cikin tazauna kusa da Surayya takama hannunta Tace," dan Allah kiyafemun wllh naga sakayya tinkan Aje ko ina, kuma wllh ba laifina bane nima Tsohon saurayinki T.j tijjani shiyasani dan yahuce haushin fasa Aurensa dakikayi, kuma dika hakan tasamu ne *AKAN PRE_WEEDING PICTURES'* Domun dabakije yinsaba wllh hakan bazata faru dake ba,"





Jinjina kai Malam yayi "To Alhamdullah tinda komai yazama haka saiku yafe juna domun idan kunduba dika hakan tasamu ne saboda wannan banzar Al'adar wai *PRE_WEEDING PICTURE'S*,".....




"Hakane Abba Amma dan Allah Kayi haƙuri, kawai tatashi mukoma yanzu," cewar Sahir cikin magiya yaƙarasa maganar




"Ban hana takoma ba kuma zata koma Amma kusani Aure bawasan yara bane da za'a tara kaya da Angama wasan Akwashe Idan za'aci gaba kuma Adawo Asake zubawa, Aure na nufin ibadar Allah badan jindaɗi kawai, Sannan mundawo kan wannan banzar Al'adar wai *Pre_weeding picture's* tinwuri mutsarda wannan sha'awar ta wannan photunan domun ba Al'adarmu bace mu musulmai Wannan Al'adar ya hudawa ce da nasara sune keneman ɓata muna zuri'a daneman halakar damu kamar yarda suka ɓata muma mubisu muɓata wllh wannan *PRE_WEEDING PICTURE'S* ɗin haramu ne ba Al'adar musulmai bace ta kafurai ce Arna sune Akasani da dik wannan miyagun ɗabi'un Amma Abun takaici da baƙin ciki waishine ƴaƴanmu musulmai suke, to kunɗaukar harkar Arna taya zakuga daidai? Aiko kullum cikin ganin matsaloli muke wllh, Samun salamarmu ɗaya muwatsarda wannan ɗabi'ar,,,.. Sannan nadawo gareki, kece uwarta yakamata Amatsayinki na uwa Ace kinsan Abunda ƴarki ko ɗanki ke Aikatawa, kada kisaka ido kibarshi yayi kotayi dik Abunda taga dama ko kaga dama, kuma kada kibarshi yazura kansa cikin wannan muguwar Al'adar wai *pre_weeding picture's* ɗin So maganata taƙarshe Allah yasa mudace kuma Allh yabaku zaman lafiya,"




Da Ameen suka Ansa,


Abba Yace,"Kuma kaima kadaina yanke hukunci cikin fushi koda yaushe kazama maiyawan Uzuri kuma kaima kaji tsoron Allah yanzu dai basai munbaku shawarar daina pre-weeding pic ba saboda da idanuwanku kuma dukanku kunga Darasi *AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* ita Anfasa Auranta kuma sunanta yaɓaci ke kuwa Anrabaki da mijinki sannan kaima dakayi kashiga damuwa dik *AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* Ɗin,"....





*©©©©©©©©££££©££©©©©©©©©©©©©©€®®®®®®®®®®¥¥¥¥*


_BAYAN WASU SHEKARU_



Komai Yasauya Ayanzu Ameera nada yara 3 inda Surayya keda 2 soyayya suke sosai kowacce da mijinta saidai tayakice Naxla Arayuwarta, naxla kam yawan samun suka da chara yasa tahaɗiye zuciyar ta take tamutu,, sosai mutuwar ta tsayawa Surayya Yanzu haka tana zaune A palourn ta tana zubda hawaye,




Shigowarsa kenan yadawo daga office yaransu kuwa suna wurin Umma tana fama dasu, ganinta hakan baƙaramin ɗaga masa hankalin yayi ba, ƙarasowa yayi kusa da ita yazauna daf da ita Yace," My baby na meke damunki? faɗamun,"



Cikin sheshsheka Tace,"waifa Naxla tamutu kena bazata sake dawowa yanzu shikena daɗa," tasake rushewa da kuka tayi....




"Comon my baby, kimata Addu'a Allah yagafarta mata bazata so wannan kukan ba kidaina nima banasonshi, Yanzu kitashi muje musake ɗaukar *PRE_WEEDING PICTURE'S* ko,"?



Yaƙare maganar yana ɗaga mata gira ɗaya.




Turesatayi daga jikinta tana faɗin *,"AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* Ai nayi hankali kuma naɗauke darasi wllh,"


Yana dariya Yarungumota jikinsa Yana kissing ɗinta Haɗida Faɗin Nikaina naɗau darasi *AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* Insha Allah Mundaina wasunma dazasu ɗauke shawararmu dama Darasinda *MUJAHEEDAH MATAR MALAM AMMYN KHAUSAR HEEDAH HYDAR OSTHMAN TAURARUWAR ROYAL* tako yamuna Allah yasa muɗauka kuma ya Amfanemu, Ameen...……………………


NIKANA NACE AMEEN..………………………


```TAMMAT BIHAMDULLAH```




*📝📚* *Allah kabamu ikon ɗaukar darasin da keciki maikyau mara kyau kuma muwatsar.,, (Wannan littafin na koyarda damu kuma yana tinatar damu Akan Al'adun banza na yahudawa damuka ɗauka muka ɗaurawa kanmu mu musulmai, Asalin waɗan nan photunan daga Arna ne sune Akasani dasu Amma Abun baƙinciki da takaici shine wai mu musulamai yaran musulmai muke wasu iyayensu nasane sunbarsu to kusani PRE_WEEDING PICTURE'S Haramun ne wllh haramun ne sunsaɓawa shari'a da doka musamman garemu musulmai, kusani Annabi Muhammad S.A.W Yace<>> ()DIK WATA AL'UMMA DAKE KAMANCECE NIYA DA WATA TOKUSANI TANA CIKINSU,,"")))))) Yasalam kenan idan bamu daina ba muma ɗin kamar kafiran muke kuma za'a tadamu cikinsu, wannan ba faɗar Mujaheedah Ammieyn khausar bace faɗar Ma'aikin Allah ne, nikawai nayi ƙoƙarin tinatarwa ne, dama ita tinatarwa Muminai ƙaɗai take Amfana... Kundaiga AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S ƊIN IRIN BALA'UKA DA TASHIN HANKALINDA SUKA FAƊA MUSU, inafatan yazama izina ga ƴan baya mudaina wannan muguwar Al'ada.....*






```Waɗanda nataɓa silar wannan littafin dan Allah kumun Afuwa waɗanda nama daidai kuwa ina gdy da comments ɗinku dayawan bibiyata Allh yabar ƙauna niɗince dai Taku Mujaheedah Matar Malam Ammieyn khausar.. Heedah Hydar osthman tauraruwar Royal star writer's.... Marubuciyar......FAHAT HOT LOVE.. SAINA KASHE MIJINA... BARRISTER KHALEEL... SO SIRRIN ZUCIYA... ZUCIYAR NAMIJI... SILAR ƊA NAMIJI... RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA... AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S... ALL IS FREE BOOKS....... MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" BAƘIN KISHI "PAI BOOK" DOCTOR HEESHAM "PAID BOOK" ABBAKAR SARAKIEY PAID BOOK" ALL IS PAID BOOKS..…………………………………………………………





_INAJINJINA GADIKAN ƳAN ƘUNGIYATA TA ROYAL WRITERS_



*AKODA YAUSHE DA BASIRARKU NAKE TAKA RAWA MASOYANA*





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_





*WhatsAp number 07064904617 or call 07031012948*



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment