Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwantar da hankali ,daga nan kitchen ya nufa kamar gaske,sai dai ba abinda ya iya..tea kawai ya dafa sai plantain da ya gwada soyawa duk ta kone...bisa dining ya jera.daga nan ya nufi dakin Hannah,har ynx bata motsa daga yadda ya kwantar da ita ba..kai ya girgiza yana murmushi ya nufi gadon...cikin nutsuwa ya dinga hura mata iska a kunnenta...ahankali ta bude idanunta da har ynx suke cike fal da barci,,,preetyna barcin nan ya isa haka ko?.. Xamewa ta karayi,nidai ka rabu dani ta fada kamar mai shirin sakin kuka...ok..ok kar kiyi kuka amma ki daure ki tashi kiyi wanka kiyi breakfast sai ki koma barcin...shiru tayi ganin haka yasa ya dagota ya sauko da ita daga gadon sai lullumshe ido take,,,da kyar ta yadda yayi mata wankan....cak ! Ya daukota suka fito daga bathrooms din,,,lotions ya shafa mata mai kamshi sai powder da wetlips,,,shi ya za6o mata wasu English wear riga da siket masu mugun kyau..pink color da kanshi ya samata kayan,..sosai suka kama jikinta...waw babyna kinga yadda kika yi kyau kuwa?...turo baki tayi tace"nidai yunwa nakeji...OK muje kiyi break...sai daya ja mata kujera ta zauna sannan shima ya xauna tea ya hada musu sannan ya xuba plantain din a plate ya tura mata...miye wannan ta fada tana yamutsa fuska,,,murmushi yayi yace "plantain ce ,ya kika gani?...ya fada yana daga gira,,,baki ta kama ta fara dariya...ido ya kafeta dashi yana murmushi,, komai tayi kyau take,,ya fada cikin ransa...nuna plantain din take tana dariya,,,da kyar ta tsagaita dariyar race" ynx dan Allah wannan ce plantain??... Baki ya dan turo yana mata hararar wasa,to batayi bane??..ka bawa kanka amsa ta fada tana dariya,,, fork yasa ya dauko ya kai bakinta,,,kici kiji...a'a wlh bazan ciba ,ajiyewa yayi ya rausayar da kai,toh ynx ya za'ayi??.bari in shiga kitchen in samar mana abu mai sauqi,,,mikewa tayi....ouuuth ta fada tana yatsina fuska,,,da sauri ya tashi ya riketa...kiyi ahankali fah,,,

Kitchen suka shiga chips ta soya da wainar kwai,,suka sha da tea....

Falon suka dawo suka zauna,sam ya hanata sakat,,hannunshi yaki xama waje daya....ganin yana neman xarcewa yasata sakin kukan shagwa6a...,kura mata ido yayi da idanunsa da suka fara komawa red color,, kafin yayi mgn wayarshi tayi ka'ra,da kyar ya mi'qa hannu ya dauko wayar...daga office dinsu ne kiran,picking yayi tare da sallama...neman gaggawa ake masa duk yadda yaso ayi masa uxuri hakan bai samu ba,,,kashe wayar yayi tare da jan tsaki,.oh my god...wai ya akayi ne ?...wlh nemana ake ynx2 a office..6ata rai tayi cike da shagwaba tace"toh ynx ni kadai xan xauna kenan?..insha Allah ba dadewa xanyi ba,,,nidai baxan iya xama ni kadai ba....OK bari in kira aneesa sai driver ya kawota,,,number aneesa ya kira bayan ta daga ta gaisheshi yace"kina skull ne ko kin koma gida?...ynx dai driver yaxo daukana,,OK ya kawoki gidana kidan taya preetyna xama....kafin in dawo daga kiran da ake min a office,,, OK bari in kira mummy in fada mata..,kashe wayar yayi yana kara janta jikinsa,,,ba tai aune ba taji bakinshi cikin nata...."ahankali ta xare bakinta tace"yah najeeb kiranka fa ake,,,,tsaki ya kara ja ya mike da ita ajikinsa,,,kamar kar ya fita yakeji haka dai ba don ransa yasoba ya fita.....,


Kwanciya tayi bayan fitarsa dan har ynx tana jin xogi a kasanta,,,kuma sosai tafiyarta ta canxa....

Sallamar aneesa taji zaune ta tashi tana murmushi...karasowa tayi ta zauna,,,,suka gaisa.yasu mummy da daddy ?...lpy mummy tace in gaisheki,,,danayi mata waya na sanar mata xan wuto nan,,,..Allah sarki mummy ina amsawa...hira suka shiga yi,,,mikewa tayi da niyyar xuwa bedroom dinta ta dauko wayar ta don tasan yah najeeb xai kirata....ji tayi aneesa ta sheke da dariya ,dawowa tayi ta zauna tana harararta...meye??... Ta tambaya kamar xatai kuka...cikin dariya aneesa tace"ganin tafiyarki nayi kamar wata mai tatata wlh,,, da gani jiya kinji jiki,,,,ehh koma dai mene ai yayanki ne ya maidani haka...ta fada tana harararta,,,Allah ya baki hakuri,,aneesa ta fada tana cigaba da dariyarta....

Sai bayan sallar la'asar najeeb ya dawo,,,aneesa kawai ya samu a falon...gaishe shi tayi ya amsa yace"preety fah??... Tana bedroom,,, kai tsaye ya nufi bedroom din,,,tana tsaye gaban mirror daga ita sai dan karamin towel,,,tana busar da gashinta da hand drayer...ta mirrors ta hangoshi yana sakar mata murmushi..cikin takunsa mai ban sha'awa ya karaso gami da rungumota ta baya,,,kansa yasa akan wuyanta yana shakar fitinannen kamshin daya riga ya zauna ajikinta...I miss u babyna I hope komi lpy?.. Lpy lau toh ya jikin?...akunyace tace"da sauqi...ya daina xafin?... A shagwa6e tace a'a,am sorry xai daina kinji?...hand drayer din ya kar6a ya karasa busar mata da gashin yai mata parking din shi,,,,kayan daya gani bisa gado ya dauka ya sa mata,,,doguwar riga ce ,brown color mai adon kananun stones agaban rigar,,,ta dan kamata...ta yafa mayafin rigar wai preetyna meye sirrin?..name fa??? Ta tambayeshi yayin da take fesa body spray awuyanta xuwa bayan kunnenta...wlh wani kyau na musamman kike karawa,,,murmushi tayi tace"kaine sirrin,,,dariyar jin dadi yayi ya rungumota... Kokarin xura hannu yake kirjinta,,,kai yah najeeb nabar fa aneesa ita kadai..toh abarni in gaisa da abina mana ko??... Ko kuma yanxu nan in kara wani aikin dayafi na dazu,,,,....ba yadda ta iya dole ta kyaleshi.....


Tare suka fito falon suka tarar aneesa tana kallon tashar zee aflam,wajenta Hannah ta karasa tana fadin sorry sis na barki ke kadai ko???uhm dama tunda ya dawo ai dole a manta dani,,,driver ma ya kusa isowa....tafiya zanyi,,,Dan Allah ki bari sai anjima...zaman me zanyi miki,,,an fara mantawa dani ai gara tun wuri in san inda dare yai min...kar axo ana sha'ani agabana,,,uhm Allah ya shiryaki wlh... Driver ne ya kira yace " ya karaso dan haka sukayi sallama ta tafi.......
[1/18, 10:57 AM] M Ummu Hnan: πŸ’¦πŸ’§πŸ’¦πŸ’§πŸ’¦πŸ’§
DANA SANI
πŸ’¦πŸ’§πŸ’¦πŸ’§πŸ’¦πŸ’§

Written by
Maryam ummu hanan

πŸ”šπŸ”šπŸ”š

Wannan shafin naki ne ke daya talπŸ‘ŒπŸ»ki yadda kikaga dama dashi best friend lvly sis Allah barmu tare sosai fa nake yinki
My dear
NASMAT "Yar mutan arkillah love u my sis πŸ˜˜πŸ˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ‘„πŸ€πŸ€


"Da dare bayan sun gama dinner suka danyi kallo daga nan suka nufi part dinshi dan yace can xata dinga kwana....wanka sukayi, suka kwanta ,janyota yayi ya fara kissing dinta ...hot romance suka fara yiwa juna,,,ganin ya nufi wani wajen tace"Dan Allah yah najeeb ka tausaya min bai fa warke ba...,,,numfashi yake saukewa ahankali,,, yace" pls preetyna sai fa kinyi hakuri dani dan ni mabukaci ne sosai! Nidai dan Allah ka kyaleni sai na warke Allah xafi zanji,,ta fada cikin shagwa6a..ai baxa kiji zafi ba ynx kinji???. Kai ta gyada ahankali cike da tsoro...cikin rarrashi ya samu ya biya bukatarsa,,,bataji xafi kamar daxu ba amma shima ta dandana,,,,kukan shagwa6a ta sakar masa yayin dashi kuma ya rude ya shiga aikin rarrashi......

Zama suke mai cike da zallar so da kaunar juna,kowa kokarin faranta ran dan uwanshi yake akoda yaushe....ba'a dadewa take xuwa gaida su mummy da daddy,,,,


Kwance yake kan bed yayin da Hannah take shirya kayanta cikin trolley na tafiya katsina,wai preetyna har kwana nawa xakiyi naga kina ta loda kaya a trolley??? 2wks mana ta bashi amsa kai tsaye... Dariya ya fara yana kallonta,,,tsayawa tayi tana kallonshi,,,turo baki tayi tace"toh dariyar me kake??.. Ji nayi kince wai 2wks kinga dole inyi dariya.... Kai my soul ( dan tuni yace baison yah najeeb din nan ) na dade fa ban jeba,toh kwana nawa zanyi??... Haba preetyna a tausayawa bawan Allah mana...ai nayi mugun kokari in barki kiyi 3dys....nidai wlh ban yarda ba ta fada cikin shagwa6a harda doka kafafunta akasa,...
Tasowa yayi yana murmushi hannayenshi ya sakalo kan cikin ta ya dora kanshi bisa wuyanta yana gogawa,,,cikin kunnenta yake rada mata"haba preety kinsan fa bana jure rashinki kusa dani...uhm..I promise xan dinga kaiki akai2 kinji??...shikenan na yarda ,juyo da ita yayi yace "yawwa " yar lukuta ta najeeb,, dukanshi ta fara yi akirjinsa,,,nidai wlh Allah ka daina cemin "yar lukuta,toh naji na daina..ya za'a buga game yanxun ko??.. Kai wai baka gajiya ne??...dage gira yayi da fadin taya xan gaji dake ,ina shan honey mai masifaffen xaki..tana shirin yin mgn taji bakinshi cikin nata tuni tsayuwa ta gagaresu dan haka cak ! Ya dauketa ya nufi bed da ita suka fada wata duniyar shauqi.......


Da kanshi ya kaita cike da tsaraba,,,bayan ya shiga sun gaisa sun danyi hira da Gwaggo ya kara cikata da kudi sannan yayi mata sallama ya fita,,,,
Hijab dinta ta dauko ta biyoshi danyi masa rakiya....bude motar tayi ta zauna ,kallonshi tayi ,taga gabadaya ya wani koma kalar tausayi...dariya ya bata ganin yadda yake kallonta a marairaice kamar wani maraya,,,,oh dariya ma kike min ko??. Y fadi yana harararta,,,nifa ba dakai nake ba...ta fada tana kokarin maida dariyarta,,,,kwata yayi yana kada kai...xaki sani ne dan ba karamin aikina bane in ja mota ynx mu koma inda muka fito...kwantowa jikinta yayi ya fara aika mata da wasu xafafan kisses.... Da kyar dai ta xare jikinta sukayi sallama,, ta fita tare da rufe kofar...lekawa tayi ta window motar tace "toh my soul Allah y kiyaye hanya ,,ka kular min da kanka ,lumshe ido yayi yace " OK take care bye.jan motar yayi ya tafi tana daga masa hannu,,,sai data ga kulewar motarshi kana ta koma cikin gida zuciyarta fal kaunar mijinta......"

Kullum sai sunyi waya fiye da biyar arana ,yana kara fada mata yadda yayi missing dinta...,
Sosai ta xiyarci "yan uwa da abokan arxiki kowa da tsarabarsa,dan ma ba isashshen lkc dan rigimarta ya matsa lamba....,

Ranar da zata tafi kuwa tun wuri yaxo ya dauketa,,,a ranar kam Hannah sai data yabawa aya zaki,,dan ya nuna mata kewarta da yayi ba kadan ba.


Soyayya ce mai karfi ta shiga tsakanin habeeb da aneesa harma many a sun shiga maganar,.


5 MONTHS LATER

β˜… Lokacin ne ake bikin habeeb su najeeb ba zama sai kai da kawo ake,,bikin kanwa da babban aboki,,.su Hannah ma anata shirye2 danma batajin dadi sakamakon cikin data ke dauke dashi wata hudu harya fito,... An sha shagali sosai anyi taro lpy an tashi lpy an kai amarya gidanta dake sharada phase 2 sai fatan Allah y bada xaman lpy ya kawo kazantar daki,😁


After five months:
Tun rana Hannah take jin ciwon mara sama2 take daurewa,sai cikin dare bayan sun kwanta..ciwo ya dinga karuwa tun tana juye2 daga kwance,,har ta tashi xaune ,da xaman ya gagara ma sai mikewa tayi ta fara safa da marwa cikin dakin....duk abinda take najeeb bai sani ba sai dayasa hannu inda take kwance yaji wayam! babu ita ba alamarta...da sauri ya Mike yana dube2 gaban bed din ya hangota,,,,,a durkushe kanta na kasa sai yarfe hannu take,,, a sukwane ya sauko daga gadon ya nufeta....dagota yayi yana fadin lpy preetyna??? Cikin azabar ciwo ta nuna mararta dan ta gaza furta wata kalma,,,,hijab ya dauko ya samata ya kamata suka fita ya shigar da ita mota suka nufi hospital,,,,,

Labour room aka shiga da ita mummy ya kira ya sanar mata ,ba'a dau dogon lkc ba driver ya kawota,,,,.

Zaune suke hankalinsu atashe especially najeeb daya ke ganin kamar xai rasa preetynshi,mummy ce ta dinga kwantar masa da hankali ...sai bayan sallar asuba lkcn sun idar da sallah suna xaune suna adduo'e wata nurse ta fito ta shaida musu ta haihu an samu baby boy.....wai Allah na kar kuso kuga bakin najeeb a lkcn ,sujudu shukr yayi yana godewa Allah mummy ma baki har kunne,,xamu iya shiga mu ganta?? Najeeb ya tambayi nurse din,,,a'a sai dai xuwa dan anjima ynx xamu kaita dakin hutune...OK kudi masu yawan gsk ya fiddo ya mikawa nurse din,,,.... Cike da fara'a tasa hannu biyu ta kar6a tana kwararo godiya.....tun a lkcn "yan uwa na nesa dana kusa labarin haihuwar Hannah yaje musu,,,aneesa kam ji tayi tamkar tayi tsuntsuwa taxo taga babynsu......,

Cike da xumudi ya tura kofar dakin da Hannah take,,,, tana kwance tana barci babyn yana kwance a gabanta sanye da fararen kayan sanyi... Hannu mummy tasa ta dauko shi tare da fadin masha Allah,,, Allah ya raya hannunta ya riko ya sumbata ko kunyar mummy baiji ba,,lekawa yayi ya kalli yaron yana jin tsananin kaunarshi na shigar shi,,, ga kama da sukayi dashi kamar yayi kaki ,kai wlh mummy kamar mu daya dashi,,,harararshi tayi tace"toh rasa kunya har fada ma kake ko??? Murmushi yayi tare da hada hannayenshi waje daya ,πŸ™πŸ»afuwan mummy na...

Bayan an sallamesu mummy tace koma gidanta xata wuce da ita ido ya tsurawa mummy kamar ya fashe da kuka,meye kake kallona???.. Mummy ta tambayeshi ,sosa kai yayi yace "naji kince tafiya xakiyi da ita???. Eh da ita xan tafi sai tayi arba'in xata koma,,,,ta fada tana harhada wasu kaya a leda,....haka dai badan ranshi yasoba aka tafi da ita......

Ranar suna ansha shagali sosai inda yaro yaci sunan baban Hannah wato Ahmad,,,sai ake ce masa aisar,,,

*a daddafe sukayi arba'in dan najeeb sai da mummy tayi masa da gsk sannan ya shafa musu lpy,,,, sosai mummy ta kara gyara diyar tata kuma surukarta....ranar data koma kuwa sai data gane shayi ruwa ne ...dan najeeb bai mata da sauqi ba,,,harda dan guntun kukanta....,


Sunci gaba da rain on dansu cikin kulawa da kauna,,,yayin da itama aneesa take da tata tsarabar da habeeb ya manna mata sai fatan Allah yasa a sauka lpy,,,



" Gaskiya ya kamata a samar wa aisar kani haka ,najeeb ya fada yana, lalubarta..ka kara kokari ta fada tana dariya,, shima dariyar yayi tare da bude baki ,ahh lallai ma yarinya wato in kara kokari ko???.OK bari ki gani ,hannun rigarshi ya fara nadewa,dariya tayi ta tashi da gudu ya rufa mata baya ,! Zagaye falon suka shiga yi suna dariya... Cikin xafin nama yasa hannu ya janyota jikinsa,, ta baya ,juyo da ita yayi tana facing dinshi.maimaita abinda kika fada....pls yayanah! Ba xancen hakuri bari ki gani,kissing dinta ya fara passionate.... Kujera ya jata suka fada,,suka shiga aikawa da juna sakonni,fitowar aisar daga bedroom dinta ne yasa su dakatawa da abinda suke....gwalo tayi masa tana dariya,,,,, murmushi yayi tare da kada kai ! Xamu hade ne anjima xakiyi bayani...hadasu yayi gabadaya ya rungumesu ahankali ya furta I REALLY LUV YHU MY FAMILY.........



Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!

Da fatan labarin ya kayatar daku yadda ya kamata,,I luv u my friend #ana tare#......πŸ‘ŒπŸ»πŸ€πŸ˜˜πŸ˜

By maryam ummu hanan( Mrs salees mu'az)πŸ™‹πŸ»
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

1 Comments On DANA SANI
avatar
ishaq-abdulhamid

10 months ago

Reply

I love the book

Please Login or Register in order to submit comment