Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ita Ayi mata duk abinda yakamata, xaije wani k'auye nanda hour 3 zaidawo har Alokacin honarable baigane fuskar ramlat ba,```
*Likita yayi bincike baiga ko k'warzane ajikin ramlat ba, toh kuma mei yabata mata jiki da jini haka itace tambayr da yakewa kansa, ajiyar zuciya yayi yace "Allah yasawwak'a yafita yakoma office d'insa,*
_Bayan shu'uma takai takardun gida ta'ajiya wanka tayi ta canxa kaya tasa atamfa tayi make up tad'auki mayafinta tafito murmushi tayi tace "Allah sarki ramlat yarinya mai hankali ga natsuwa kuma ga wayo Amma anhana iyayenta su ribanci rayuwarta, tayi ajiyar zuciya tace "toh yanxu A wace hospital yakaimin ramlat? Duk azuci take wann zance kawai ta yanke shawarar bari tafara zuwa hospital d'insa,_
Via OHWπŸ“²πŸ“š
πŸ€πŸ’πŸ€
*RAMLAT*
_Yar Tsintuwa_
πŸ€πŸ’πŸ€
*_Written BY S.raheem jEgaπŸ“š_*
_πŸ’RaMlaTπŸ’_
*56_60*
```IHSAN HOSPITAL```
Aka ajeta da shigarta darect side d'in yara taje, saidai batasan a wane d'aki akakai ramlat ba, wani doctor ne yasameta a tsaye yace
_"Malama wakike nema? tace "yawwa d'azu da safe wani babbn mutum yazo da wata yarinya anan wadda tayi tana sanye da fararen kaya, doc yace "ko honarable kike mgn tace "ehh shine, yanuna mata d'akin tayi masa godiya tawuce,_
*Da shigarta d'akin ramlat naganinta wani farin ciki yaziyarci zuciyar tatashi zaune tace*
"Aunty shu'uma waya gayamiki inanan zare edo tayi tace "Aa ramlat kwanta pls karki manta wannan fa duk shirine mukeyi, komawa tayi kwance da sauri shu'uma tace "ina Azzalumin yake?
Ramlat tace "yatafi gurma amma anjima kad'an zaidawo Aunty ina fatar kingano inda takardun suke tayi murmushi tace "eh ramlat yanxu naki shirin kawai yarage dan haka karkiyi wasa,
_ta girgixa kai tace tohm aunty kitashi kitafi karyaxo yasameki anan, shu'uma tace "shikenan ramlat nizantafi,_
```Tana d'ora hannunta da nufin bud'e gambun d'akin taji anjaye gambun karaff tafad'a ajikinsa, saida purse d"inta yafad'i da sauri ya d'auko mata yace "i'm sorry kai ta girgixa tace "bkm tawuce shikuma yashigo d'akinda ramlat take, murmushi yayi ganin ta dayayi afarke yace "yace sannu yarinya murmushi kawai tayi masa jiyayi tak'ara shiga rainai,```
Doctor yace "ranka yadad'e zaku iya tafiya da ita a yanxu munbin cika babu wani rauni ajikinta kawai buguwane tayi Amma tana buk'atar hutu sosai,
honarable yace "Ohk mungode sosai direban sa yad'auki ramlat sukafito yasata a mota basu wuce gidaba saida suka biya super market a kayimata shorpping sannan suka dawo gida koda yaxo ya taradda hajiya batanan sunjima a palour tare da d'iyarsa guda wacce shekarunta basufi 10 ba ana kiranta da IHSAN,
*_BAYAN KWANA BIYU_*
Ihsan da ramlat sunfara shak'uwa da jununsu hajiya matar honarable tana nunawa ramlat so da k'auna kusan ince komai za'ayiwa ihsan tare a keyimusu itada ramlat,
Yau dai ranace kamar kullum ramlat tatashi ranta ab'ace ita adole sai ankaita gida Wasa wasa harta fara kuka ganin haka hajiya ta lallasheta tace tabari idan kawunta yadawo zaikaita,
```honarable na dawowa Akasanr dashi cewa ramlat ta'aza kuka ita gida zataje, yasa aka kirata yace "ramlat gida zakije tace "ehh dariya yayi yace toh inane gidan naku tanuna masa k'ofar fita da yatsa duka suka d'auki dariya ganin tabata rai yace "Aa ramlat dole inkaiki gida jeki kira Ihsan tarakamu,```
_Da gudu tanufi d'akinsu ihsan na bacci ta tayarda ita tace tazo taraka gida ihsan sai farin ciki takeyi dama tanason tasan mamar ramlat suka rik'o hannun juna suka fito duk azaton honarable ramlat wasa takeyi zasufita ne ramlat ta kalli haj. tace hajiya sai wata rana murmushi tayi tace_
*"tohm ramlat adawo Lfy hajiya da honarable sufa duk a wasa suka d'auki abun suka fito yabud'e musu mota suka shiga da kansa yaja motar aka bud'e masa gate yafito yace*
to ramlat yanxu ina zamubi tanuna masa hanya duk kwanarda akaje saita nuna masa da haka harsu kakai sabon gari dai-dai k'ofar gidan Shu'uma sukayi parking tafito tarik'a hannun ihsan shidai hornbl mamaki duk yacikashi suna gaba yana biye dasu harcikin gida,
_Zaune take a palour kwatsam taga ramlat tare da honarable harda 'yarsa Azuci shu'uma tace "uhmm Lallai ramlat sai yau nak'ara shaida cewa ke 'yar halak cea,......))_
πŸ€πŸ’πŸ€
*RAMLAT*
_Yar Tsintuwa_
πŸ€πŸ’πŸ€
*_Written BY raheem jEgaπŸ“š_*
_πŸ’RaMlaTπŸ’_
*61_66*
_Fuska cike da fara'a shu'uma tatarbi su honarable, ruwa taje tad'auko tazuba mai a cup shida d'iyar IHSAN yakarb'a yana yake azuciyarta jitake kmar tasa hannu tashak'e masa wuya sai ya d'auke wuta,_
Bayan sungama gaisuwa shu'uma tayi musu godiya dga k'arshe harda hawayen k'arya ta k'irk'ira tace
"Bansan da wace irin kalma zanmaka godiya ba, yau kusan kwana 3 kenan rabona da ramlat dga zuwa makarnta bank'ara sata a edo naba,
"Allah sarki ba kuka zakiyiba kamata yayima Allah gdy da yasa 'yarki bata fad'a nugun hannu ba, bayan tagama yimai godiya ihsan na zaune ajikin shu'uma duk a zatonsu mamar Ramlat ce wani kallo honarable kema shu'uma "anya kuwa banwayi wanan fuskarba, ya fad'a azuci ganin irin kallon da yake mata yasa ta sauke IHSAN tatashi tace
"Ina zuwa ranka yadad'e yace "tohm" darect d'aki tanufa tabar honarable zaune a palour shida Ramlat da Ihsan,
```Da shigarta ta mayarda gambu tarufe tashiga canxa kaya dogon wando tasaka tare da rigar k'ananan kaya kmar tasanyi kana ta sanya wata bak'ar hula ko ina nata akame ba shakka daganin wannan dressing nata Nasan shirin d'aukar fansa nea akayi, wata sharb,ebiyar wuk'aπŸ—‘ tad'auko tab'oyeta acikin jikinta, Ajiyar zuciya tayi sannan tafito suna had'a edo da Ramlat tad'agama ramlat gira nan naga ramlat tatashi taje tarufe gambun paloun jikake gumm, da sauri ya d'ago kai yace "Ramlat Lfy kuwa?```
Shu'uma tace "Lafiyar kenan ai" sai a lokacin ya luracewa shu'uma na tsaye akansa, mamaki ya bayyana a fuskarsa k'arara kafin yay magana, shu'uma tace
"Ramlat kenan Nasan baxaka tab'a manta da *Alhj Hisham* ba, wanda karabashi da duniya akan kwad'ayin dukiya, dubeta kagani ramlat cea d'iyar gidan mak'iyinka Alhj Hisham k'aramar yarinyace Amma bazata tab'a mantawa dakai arayuwarta ba,
tabuga hannunta a k'irji tace cike da hargowa tacw "Nice *SHU'UMA* 'Yar gidan Alhj mukhtar kakashemin mahaifina akan kawai yahanaka mallakar filinda ba hakk'in ba, kuma kakashemin yayana wanda shuk'uwa ta dashi tawuce misali,
_Duk jikinsa ya mutu zuciyarsa rad'au zafi kalaman shu'uma sunk'ona mai zuciya Afusace yayo kanta yahauta da kokawa dama Ashirye take sukayi arangama yajefata akan mirrow ya sake shak'o wuyanta ganin haka Ramlat tayo kan Ihsan da sauri tad'ora mata wuk'a awuya.....!!_
```Madadin yaga tayi yunk'urin k'wace kanta sai gani yayi tana dariya tana nuna IHSAN da yatsa koda yajuya edonsa yagane masa ramlat dake k'okarin kashemai d'iya da sauri yasake shu'uma yajuya danufin ceton 'yarsa Sharff yaji shigar wuk'a Acikinsa, kanyayi wani motsi tak'ara sokamai ita harsau 3,```
*Ya sulale ak'asa yana mai kallon 'yarsa IHSAN jini yayi inda yakeso da gudu tataso tana kiran BABA......))*
Murmushi ramlat tayi datatuno lokacinda take kiran mahaifinta yayinda wuta take k'unarsa yau gashi honarable naji 'yarsa nakiransa Amma zaitafi yabarta,
Acan gidan honarable hankalin hajiya bai kwanta ba, tunda safe honarable yabar gida gashi har ankiran sallar Azahar baidawo ba, wasa wasa har 3:pm babu lbrn honarable nanfa rigama rakaure hajiya duk ta haukace ankira wayoyinsa kowace Akashe tofaaaa...^^
*Bari mulek'o bangaren su Aunty shu'uma da Ramlat*
cikin gaugawa suka kwashi gawarsa suka saka a butt d'in motarsa suka d'aurewa ihsan baki suka sata a mota shu'uma taja motar sai k'ofar gidan honarable tayi parking saida suka jira mutanen da ke wucewa sungama wucewa sannan suka fito sukabar motar nan suka tari napep suka koma batare da kowa ya gansu ba,
Dawowar Labbo mai gadi dga masallaci Tun daga nesa ya hango motar honarable ak'ofar gida bud'e bakinsa yace "nashiga ukuna yau narasa aikina tunda honarable yadawo bai taraddani a k'ofar gida ba,
Yak'arasa gurin motar yarega baiga kowa acikiba, ihsan kuwa tanaso tayimai mgn bakinta arufe, da gudu yanufi cikin gida, Zaune take fuska a d'aure rashin dawowar Alhj gida shine babbn abinda ke damunta kwatsam yashigo palour kamar wanda aka koro a tsorace haj. tad'ago kai tace "Lfy Labbo waya biyoka?
```Yana huka yace "Bakomai hajiya wurin Alhj nazo nabashi hakuri, tundazu yazo yana jirana banxo na bud'e gate ba haryayi fushi yabar motar a k'ofar gida, dajin haka batajira yak'arasa maganr ba tafigi mayafi tureshi tayi yafad'a cikin flowers da ke tsakiyar palour tanufi inda motar take, Ma aikatan gidan suka mara mata baya da zuwanta bata jira komaiba tabud'e murfin motar saiga IHSAN tafad'o ak'asa kamr wadda akajefo zare edo tayi takira sunannta cikin gigita IHSAN hannu tasa ta kwance mata baki, ihsan tayi ajiyar zuciya tafashe da kuka ta rungume hajiya,```
_Hajiya "tace ina Abban ki? Nuna butt d'in motar tayi tana kuka koda akaje usman direba yabud'e butt saiga honarable kwance cikin jini babu alamar numfashi tare dashi Nan hajiya ta sulale Ak'asa somammiya Nan take lbr yagame gari Aka kwashi gawar honarable shida matarsa darect IHSAN HOSPITAL aka nufa,_
*Al'amari ya cab'e bari mulek'o muku k'auyen gurma muji halinda Ashraf da k'anwarsa suke ciki Yanxu😜*
*```MY Facebook Page```*
https://mobile.facebook.com/Raheem-jega-Novels/976058029184366?ref=opera_speed_dial_freefb
*_MY Watsapp Group*_
Raheem jEga NovelsπŸ“š
+2357069242722
Via OHWπŸ“²πŸ“š
πŸ€πŸ’πŸ€
*RAMLAT*
_Yar Tsintuwa_
πŸ€πŸ’πŸ€
*_Written BY raheem jEgaπŸ“š_*
_πŸ’RaMlaTπŸ’_
*71_76*
_Ramlat naganin sunyo kanta juyawa tayi tashiga jeji gata da shegen gudu haka suka biyota suna ihu suna jifanta da mashi k'arar bindiga kawai kakejin yana tashi amma hakan baitayar mata da hankaliba, kasan cewar yarinyace marar tsoro biye suke da ita babu sassauci sai ratsa ciyawa take tana k'arawa,_
```Acan k'ofar gari sauran dakarun sarki suka bud'e k'ofar domin suje sushaida ma Shugaba cewa Ankama Ramlat tananne Shu'uma tasamu takutsa tashiga garin batatsaya ko inaba, sai darect sai gidan su Ashraf, tararda umma cikin damuwa duk ta rame Akullum cikin kuka take da kuma tunanin 'Yayanta 2 da'aka kama ana azabtar dasu, a gidan SARKI, shu'uma ta sallama umma ta amsa murya a mak'ure domin a kullum cikin kuka take harya muryarta ta canxa, hankalin shu'uma yatashi sosai jikinta yayi sanyi Azuce tace "Nashiga uku inda bakashe``` *ASHRAF da HUMRAT* ```Akayiba.
Bayan sungama gaisawa shu'uma take tambayar ta "me yasakata cikin hali nadamuwa "meke faruwane umma? Nan umma takwashe labari komai tafad'a mata, ajiyar zuciya shu'uma tayi kafin tace```
"Kidaina kuka umma kid'auka dga yau wannan damuwar takau kuma Ramlat Nanan araye daga yanxu zuwa wayewar safiya Namiki alqawarin fitowa da Ashraf shida k'anwarsa a gidan Azzalumin sarki, cike da farin umma ta rungume sh'uma tace "duk da cewa bansa waye keba, dole inmiki godiya kuma namiki alqawarin idan har kika tabbatar da maganr da kikafad'a zanbaki duk abinda kekada buk'ata Na rayuwa,
*"Dariya tayi had'e da murmushi tace "kikwantar da hankalinki umma da sannu zakisan ko waceceni,*
Acan cikin jejin gurma jeji mai hatsari jejinda ke d'auke da mugayen ababa, Acikinsa nea Ramlat taja mutanen Sarki murtu domin kawai tad'auki hankalin su shu'uma tasamu shiga cikin garin gajiya tafara kama ramlat gashi harbinta ake da kifiyoyi🏹 tana kaucewa tanemi inda zata b'uya tarasa juyowa tayi ta kalli dakarun da kebiye da ita, hawaye ne suka zoba a edonta tafashe da kuka domin ganin taron da batasaba ganin irinsa ba kuma duk ita suke biya,
Kuka take tana gudu tana kiran Aunty shu'uma dabara tab'ace mata cantayi tuntub'e da wani icce tafad'a Acikin kwalambon ruwa jikinta duk yab'ace ananne suka samu damar kamata da isowarsu babban daga cikinsu ya wanketa da wani irin lafiyayyen mari a fuska saida jini yafito a bakinta taratsa wani irin kuka yasake shurinta Aciki yatsamota dga cikin ruwan yad'orata Akafad'ar sa suka biyo hanya suka dawo sai fadar gidan SARKI suka sauketa,
Jama'ar gari kokuwar shiga sukeyi a gidan sarki domin suga wacece wannan Ramlat, fadawa suka hana kowa shiga Sarki kuwa cike da gadara yasauko dga kujerarsa yaxo gaff agabanta ya tsaya and'orata Akan kujera d'ago kanta yayi ya k'ureta da edo jiyake kamar yasa takobi yacire mata kai, sai kuma ya girgixa kai domin ganin yayi tayi k'ank'anuwa, Azuce yace "sam baidace ace kalar wann yarinyar ce take aikata wannan mummunan kisaba,
```Matarsa kuwa dataji labarin cewa Ankama Ramlat Afusace tazo da isuwarta tad'aga hannu zata mari Ramlat Sarki ya dga mata hannu ya girgixa kai yace```
```"Wann bashine huce haushi ba, bana buk'atar kowa yasake dukanta inason ayi sanarwa agari cewa gobe k'arfe goma na safe ana buk'atar kowa a mujami'a domin ganin yanda za'a yankewa Ramlat hukunci itada mai lek'en Asirinta watau Humrata, dga k'arshe yace atafi da ita wurin jakadiya Ayi mata wanka acanxa mata kaya kuma kuma abata tsaro mai tsanani,```
_Ashraf yasamu labarin cewa Ankama ramlat kuma gobe za'ayimata hukunci agaban jama'a yasan ba shakka Sarki kashe Ramlat zayyi domin yasanar da hukumar 'yan sanda YOBE cewa ankama wacce takashe honarable,))_
*```MY FACEBOOK PAGE```*
https://mobile.facebook.com/Raheem-jega-Novels/976058029184366?ref=opera_speed_dial_freefb
*MY Watsapp Group*
_Raheem jEga Novels_
+234769242722
Via OHWπŸ“²πŸ“š
?πŸ’πŸ€
*RAMLAT*
_Yar Tsintuwa_
πŸ€πŸ’πŸ€
*_Written BY raheem jEgaπŸ“š_*
_πŸ’RaMlaTπŸ’_
*76_80*
_Ramlat naganin sunyo kanta juyawa tayi tashiga jeji gata da shegen gudu haka suka biyota suna ihu suna jifanta da mashi k'arar bindiga kawai kakejin yana tashi amma hakan baitayar mata da hankaliba, kasan cewar yarinyace marar tsoro biye suke da ita babu sassauci sai ratsa ciyawa take tana k'arawa,_
```Acan k'ofar gari sauran dakarun sarki suka bud'e k'ofar domin suje sushaida ma Shugaba cewa Ankama Ramlat tananne Shu'uma tasamu takutsa tashiga garin batatsaya ko inaba, sai darect sai gidan su Ashraf, tararda umma cikin damuwa duk ta rame Akullum cikin kuka take da kuma tunanin 'Yayanta 2 da'aka kama ana azabtar dasu, a gidan SARKI, shu'uma ta sallama umma ta amsa murya a mak'ure domin a kullum cikin kuka take harya muryarta ta canxa, hankalin shu'uma yatashi sosai jikinta yayi sanyi Azuce tace "Nashiga uku inda bakashe``` *ASHRAF da HUMRAT* ```Akayiba.
Bayan sungama gaisawa shu'uma take tambayar ta "me yasakata cikin hali nadamuwa "meke faruwane umma? Nan umma takwashe labari komai tafad'a mata, ajiyar zuciya shu'uma tayi kafin tace```
"Kidaina kuka umma kid'auka dga yau wannan damuwar takau kuma Ramlat Nanan araye daga yanxu zuwa wayewar safiya Namiki alqawarin fitowa da Ashraf shida k'anwarsa a gidan Azzalumin sarki, cike da farin umma ta rungume sh'uma tace "duk da cewa bansa waye keba, dole inmiki godiya kuma namiki alqawarin idan har kika tabbatar da maganr da kikafad'a zanbaki duk abinda kekada buk'ata Na rayuwa,
*"Dariya tayi had'e da murmushi tace "kikwantar da hankalinki umma da sannu zakisan ko waceceni,*
Acan cikin jejin gurma jeji mai hatsari jejinda ke d'auke da mugayen ababa, Acikinsa nea Ramlat taja mutanen Sarki murtu domin kawai tad'auki hankalin su shu'uma tasamu shiga cikin garin gajiya tafara kama ramlat gashi harbinta ake da kifiyoyi🏹 tana kaucewa tanemi inda zata b'uya tarasa juyowa tayi ta kalli dakarun da kebiye da ita, hawaye ne suka zoba a edonta tafashe da kuka domin ganin taron da batasaba ganin irinsa ba kuma duk ita suke biya,
Kuka take tana gudu tana kiran Aunty shu'uma dabara tab'ace mata cantayi tuntub'e da wani icce tafad'a Acikin kwalambon ruwa jikinta duk yab'ace ananne suka samu damar kamata da isowarsu babban daga cikinsu ya wanketa da wani irin lafiyayyen mari a fuska saida jini yafito a bakinta taratsa wani irin kuka yasake shurinta Aciki yatsamota dga cikin ruwan yad'orata Akafad'ar sa suka biyo hanya suka dawo sai fadar gidan SARKI suka sauketa,
Jama'ar gari kokuwar shiga sukeyi a gidan sarki domin suga wacece wannan Ramlat, fadawa suka hana kowa shiga Sarki kuwa cike da gadara yasauko dga kujerarsa yaxo gaff agabanta ya tsaya and'orata Akan kujera d'ago kanta yayi ya k'ureta da edo jiyake kamar yasa takobi yacire mata kai, sai kuma ya girgixa kai domin ganin yayi tayi k'ank'anuwa, Azuce yace "sam baidace ace kalar wann yarinyar ce take aikata wannan mummunan kisaba,
```Matarsa kuwa dataji labarin cewa Ankama Ramlat Afusace tazo da isuwarta tad'aga hannu zata mari Ramlat Sarki ya dga mata hannu ya girgixa kai yace```
```"Wann bashine huce haushi ba, bana buk'atar kowa yasake dukanta inason ayi sanarwa agari cewa gobe k'arfe goma na safe ana buk'atar kowa a mujami'a domin ganin yanda za'a yankewa Ramlat hukunci itada mai lek'en Asirinta watau Humrata, dga k'arshe yace atafi da ita wurin jakadiya Ayi mata wanka acanxa mata kaya kuma kuma abata tsaro mai tsanani,```
_Ashraf yasamu labarin cewa Ankama ramlat kuma gobe za'ayimata hukunci agaban jama'a yasan ba shakka Sarki kashe Ramlat zayyi domin yasanar da hukumar 'yan sanda YOBE cewa ankama wacce takashe honarable,))_
*```MY FACEBOOK PAGE```*
https://mobile.facebook.com/Raheem-jega-Novels/976058029184366?ref=opera_speed_dial_freefb
*MY Watsapp Group*
_Raheem jEga Novels_
+234769242722
Via OHWπŸ“²πŸ“š
πŸ€πŸ’πŸ€
*RAMLAT*
_Yar Tsintuwa_
πŸ€πŸ’πŸ€
*_Written BY raheem jEgaπŸ“š_*
_πŸ’RaMlaTπŸ’_
*81_85*
_Yau Ranace kamar kullum angayyato Al'umma kamar yada sarki yabada umurni hatta da shuwaga bannin wasu k'auyukan dake kusa da gurma duk sun halarci gidan SARKI MURTU domin ganin hukuncin da sarki zayyanke Akan wann yarinya dake kissanda Ko babban mutum bazai iyashiba,_
Fadar sarki tacika Al'ummar gari kuwa suna dga waje sunyi Asembly kowa jiran yake afito da Ramlat dan suga wane irin hukunci ne za'a yanke mata, Zaune take akan kujera tsakiyar fadar sarki kowa yayi tsit Ana sauraren bayaninsa, shu'uma tsaye take Acikin taron hannunta d'auke da wani Abu acikin farin k'yalle tak'ure sarki da edo tana sauraren jawabin da yakeyi, a b'angaren umma kuwa k'aramin kasko nea a hannunta Acikinsa kuwa barkono ne zallah, Asirce take A,azawa Acikin fadar batare da kowa ya lurada abinda takeba, kasancewar kowa yamaida hankalinsa, a wurin SARKI. K'arasowar sojojin YOBE a wurinne Sarki yamik'e tsaya da nufin fita waje agabatar da Ramlat a edon kowa kafin a yanke mata hukunci d'aure take da igiya anrufe mata edo da bak'in abu batasan a ina takeba a lokacin Shu'uma na ganin haka,
```Tafito da abinda ke hannunta ganinayi ta bud'e k'yallen ta wurgashi Atsakiyar taro mei zangani Ashe dakakken yajine aciki Nantake wuri yaturmuk'e da yaji wasu ko cikin edonsu yafad'a a b'angaren umma tana ganin haka tashiga kunna Wuta tana sakama kaskayen da tajera buraren yaji yatashi hayak'i yaturnuke fadar wuri ya yamutse mutane suka fara guduwa Ramlat na ganin haka ba shakka tasan Aikin shu'uma ne zame jiki tayi tasulale Ak'asa takama rarrahe tanabin k'afafun mutane harta b'ace Acikin taron shu'uma k'okarin ratsa mutane take tana son takai inda SARKI tana kai gaff dashi sukayi edo hud'u kafin ya aikata wani abu tuni tawatsa mai yaji a edo tasa hannu tatoshe mai baki tajashi zuwa wani gurin na daban sukaci gaba da fafatawa,```
_Bangaren umma kuwa Darect wurin su Ashraf tanufa tataradda dakarun sarki duk sunb'are sunnufi fada kasan cewar abinda ke faruwa a wannan lokacin kowa takansa yake umma tafito da Ashraf suka nemi humrat sama da k'asa basu sameta ba,_
Acan cikin fadar ganin abin yacitira sojoji suka fara dukan mutane suna harba bindiga sama Nan take gari yarikice mutanen da ke waje suka fara guduwa ganib haka umma tafasa kuka Ashraf yajawo hannunta yace "umma kizo mugudu, dan Allah tadaka mai tsawa tace
*"Ashraf bazan tafiba idan harbanga humrat ba, yace "Aa umma kixo mutafi nace Nasan akanmu kad'ai Ramlat tamik'a kanta a hannun Sarki bawai kamata akayiba, kuma bazata bar wann gidaba harsai tare da humrat dan Allah kizo mutafi yaja hannunta tana kuka tana kiran yarta humrat.....))*
```Suna fita dga gidan kamar inda Akatashi borm haka sukaga gidan sarki yakama da wuta, babbab tashin hankali fadawa sukanemi sarki babushi ba Alamarshi Ananfa Suka shiga sarar mutane wasu kuma suna harbin mutane da bindiga, koda su Ashraf suka eso gida suka taradda humrat kwance kamar gawa ramlat tad'ora kanta ajikinta tana kuka firgata hanama ummayin mamakin fitowae ramlat da humrat a gidan sarki afirgice umma taya kanta da sauri tace "wayyo Allah sunka shemin 'Yata umma tashiga jijjigarta tana kiran 'yata dan Allah kada kimutu dafa kafad'arta dataji yayi shiya yad'ago da ita ta kalleshi bud'e bakinsa yace```
_"Ramlat mei yasamu humrat ta mutune? girgixa kai tayi kafin tace "wanine ya harbeta da bullet yayinda naje kwance ta agidan sarki,_
Ashraf yaciro umma ajikinta yana lallashinta yace "umma bata mutuba harbine kuma zatatashi da yardar Abin bauta, a yanxu bamuga ta zamaba, dole mufita mubar garinnan nasan yanxu bada jimawa ba, dakarun sarki nanan zowa agaremu, harararda da umma tayi masa yasa yasoke kai k'asa tace "Lallai hakane wato mutafi mubarta anan tunda muna son mutsirarda rayuwar ba, girgixa kai yayi yace "yace bahaka nake nufiba umma ni zangoya ta abayana mugudu mubar wann garin bayan sunshirya Ashraf ya goya humrat a bayansa, suna fitowa sukaci karo da Shu'uma ta goyo wani abayanta tarufeshi da wani Bak'in mayafi da gudu ramlat taje ta rungumeta tace
"Aunty ina fatar kingama da waccan Azzalumin? Murmushi tayi kafin tace "Alqawari ne nad'auka ba wanda zaikashe sarki face kee dan haka yasa nasace shi nad'aureshi nagoyoshi abaya domin inxomiki dashi kid'auki FANSA.......!!
*MY Facebook Page*
https://mobile.facebook.com/Raheem-jega-Novels/976058029184366?ref=opera_speed_dial_freefb
Via OHWπŸ“²πŸ“š
πŸ€πŸ’πŸ€
*RAMLAT*
_Yar Tsintuwa_
πŸ€πŸ’πŸ€
*_Written BY raheem jEgaπŸ“š_*
_πŸ’RaMlaTπŸ’_
*86_90*
*LAST PAGE*
```Zare edo Ashraf yayi ya kalli shu'uma ya kuma kalli Ramlat yace "'yar tsintuwa ita kuma wannan waye? Murmushi tayi tace "Ya Ashraf wannan itace sh'uma haka take tamkar uwa agareni itama haifaffiyar wann garince tarasa iyayen tane da kuma 'yan uwanta kamar yanda narasawa, itace tataimaka min harna cinma burina, "Ya Ashraf kabata hannu kuyi musabuha```
Yabata hannu itama tabashi suka gaida juna, d'ago kai da umma tayi tace "kunga kozo mugudu mubar garinnan ba shakka a duk inda dakarun sarki da sojoji suke musuke nema, wata hanya suka kama Acikin jeji tafe suke Amma duk hankalinsu Atashe fad'i tashi sunyi nisa Acikin jejin abayan su kuwa biye ake dasu ana neman su, kota halin k'aka
```Gari duk yaya mutse Anrasa rayuka da dama wasu kuma anmusu rauni, cikin ikon Allah har sukayi nisa da garin ba'asamu kamasu ba, har Alokacin humrat bata farka ba,Anan sh'uma tasauke Sarki dake goyo abayan ta an d'addaure shi da igiya fuskarshi jina-jina bak'aramin duka yashaba a wurinta yayinda suka fafata shida ita acikin gidan sa har Allah yasataci k'arfinsa da dabaru. ,bata lura da rauninda yayi mataba saida suka tsaya Suka samu wani rafi sukasha ruwa bayan sunhuta Ramlat tazo agaban sarki ta tsaya, tasa kafarta takai masa duka harsaida ya farfad'o dga suman da yayi a hankali yabud'e edo ya kalleta yak'ara kai duban sa ga Ashraf nan yagane ko suwaye, ya yunk'ara yatashi amma ba dama sbd yasha d'auri bud'e bakin Ramlat tace```
"SARKI MUTU Yau ramlat cea 'Yar gidan Alhj hisham, kun kashemin iyayena a lokacinda nikeda buk'atarsu tanuna shu'uma da hannunta tace "wann kuma shu'uma kenan 'yar gidan Amininka Amma Akan kwad'ayin abinda duniya kabada goyon baya Akakashe mata uba kamai da ita marainiya wann kuma shine Ashraf
Wanda ka k'ulla soyayyar sa da 'yarka badan Allah saidan kacinma wata manufa taka SBD ka k'wace sarautar sa da mahaifinsa yabar masa, to yau mune Akan ka, mukazo d'aukar fansa Agareka kuma nida kaina zankashe ka, d'aga wuka tayi sama zata soka masa umma ta d'aga mata hannu "dakata Ramlat,
Kafin kikashe shi inason nak'aramai tabo Azuciya' kamar yadda ka kashemin miji akan kwad'ayin sarauta to yau da hanuna nakashe matar ka, Lubna dama nafad'ama komai dad'ewa zaka k'are a wulakance, kuma gashi kagani da edonka d'aga k'afa tayi takaimai shuri a fuska tace Natsane ka MURTU bud'e bakinsa yace "dan Allah kada kukasheni, wlh natuba kuma nayi dama, jin maganar sa wani haushi yake k'arawa Ramlat kafin yarufe baki, tadaka mai wuk'ar azuciya tasake tasoka mai ita Aciki yayi ihuu duk saida dajin ya amsa K'arar ihunsa shiya tada humrat ta farfad'o da sauri Ashraf ya rufe mata edo dan karta ga abinda ke faruwa tasake somewa,
Anan suka bar gawarsa Ramlat farin ciki yamamaye zuciyarta yau burinta ya cika tsalke tayi tahaye bayan Shu'uma humrat kuwa Ashraf ya goyata suka nufi wani k'auyen Anan ne suka samu bagiren zama aka tarbesu hannu biyu aka basu masauki, suka zauna cikin kwanciyar hankali,
```BAYAN KWANA 2
Humrat tasamu Lfy ba abinda suka rasa, na rayuwa Acikin k"auyen Ramlat kuwa sai k'ara girma takeyi```
Bayan wasu watanni sun had'u suduka a gida suna firarsu cike da zolayar juna,((umma)) tad'auko zancen Aure tace ma Ashraf yaje yanemi budurwa kyakkyawa mai sonshi Acikin k'auyen yaxo a d'auramai aure da ita,
Cikin tsokana Ramlat tace "abu mai sauk'i gamu da kyakkyawar budurwa acikin gida kawai umma kihad'ashi shida Aunty shu'uma tak'arasa mgnr cike da dariya....😜
Ashraf yabita tagudu taje baya umma ta b'uya yace "yau bamai rabani dake bata k'amarki tsokana ba, umma tace "Aa ba abinda zakamata ai Gsky tafad'a barima kaji nan zuwa jibi za'a samuku rana dan haka kutai kusha soyayyar ku...!!
Dariya humrat tayi mai had'e da gwalo ta fixgo mayafin shu'uma tazo ta lauya mai Afuska yabita da gudu haka sukayini sunata tsokanarshi shida shu'uma, wasa-wasa abu harya xama gsky Aka k'ulla aure tsakanin Ashraf da shu'uma zokaga yanda ake soyayya Ramlat kuwa tafi kowa farin ciki tazama kamar err lele kowa k'aunarta yake Yarinya mai Ashraf da Shu'uma Ramlat kenan hakadai rayuwa tacigaba da tafiya..
Acan kuma k'auyen gurma bayan komai yalafa duk wata k'ura tawuce Masarautar ta koma kamar sabuwa a yanxu hka dai HAYBA itace take rik'e da masarautar garin, mulki yasa tamanta komai rayuwarsu suke cikin kwanciyar hankali kamar komai baitab'a faruwaba,
Hausawa sukace Laifin dad'i k'arewa..!! Anan nakewa cewa Bissalam.
*ALHADULILLAH*
*```GODIYA```*
_ga

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment