Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

```GADAR ZARE!!!```
_(IT'S ABOUT DESTINY, BETRAYALS, HYPOCRITES)_


~NA~



*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*



بسم الله الرحمن الرحيم



Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: [email protected]

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh



*GARGAD'I*


MATAN AURE KAWAI, BAN BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA




~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*



1



MUTANAN DAKE CIKI

MATA

ZARAH
BASMA
FATEEHA
YASMEEN
LUBNAH
KAUSAR


MAZA

NASEER
KHAMAL
ABDUL
AMMAR
FAHAD
ZAID


ZARAH MATAR NASEER
BASMA MATAR AMMAR
FATEEHA MATAR KHAMAL
YASMEEN MATAR ABDUL
KAUSAR MATAR FAHAD
LUBNAH MATAR ZAID



hankalin jama'a dake tafiya akan titi.
duk ya koma ga kallon tsadadddun motocin dake wucewa ta gabansu wanda Sau dayawa idan wayan nan motocin zasu wuce duk mutane suna maida hankalinsu akansu .
Mutane dake zaune a 'bakin titi yara da manya Kai wani lokacin hatta mata auren dake 'cikin gadajensu zaka Ga suna lekawa ta saman gidajensu suna kallon wayan nan lafiyayayun km tsadaddun motoci k'iarar range rober, hummer jeep, bens,4mart final discussion tare da dandazon 'yan sanda, masu fararen kaya wato ss sai manya manya sojoji, da special securities zagaye da wayan nan tsadadddun motocin yayinda ajikin kowacce mota an rubuta *SIX STARS COMPANIES*




Uhmmmm shin ko kunsan su waye masu wayan nan motocin?
Wasu mutane wayanda su ba masu milkin kasa ba ko gwanoni sannan km ba wasu bane a wannan kasar tamu ta Nigeria Amman abin mamaki da alajabi shine yadda mutane garin ke kyawun kaunarsu . saboda wata daukaka da Allah Yayi musu yayinda jamar har sun fi kaunarsu fiyye Ga shugaban kasa ko meyasa hk ?

Ni dai nasamu balarin cewa mutane masu tsananin kyauta da daraja manya mutane sannan km basu da yawan girman Kai suna da tarin dukiya wacce mutane sukace baza a iya auna yawan tarin dukiyar su ba a gida Nigeria da sauran kasashen duniya abinda ke sake daure min kai ,yadda ni kaina ke kadayin son ganin wayan nan mutane sbd ba'a ganinsu , sai dai Daga nesa ka hangosu 'cikin jerin motocinsu masu matukar daukar hankalin jama'a.. motocinsu basu tsaya a koina ba sai katafarin company dinsu sukayi parking 'cikin rawar jiki direbobinsu suka fito da hanzarin gaske .
Kofar motocin suka bubbude hade da sandarewa a tsaye duk yan sanda da sojojin dake wajen suka Sara tare da kamewa sai da akayi wajen 10mints sannan suka fito da kafafunsu atare 'cikin isa da takama me tattare da jin izza .....duk wanda ya fito sai ya tsaya ,sai da suka jeru su shida sannan suka fara takawa ahankali zuwa'cikin company escort da securities dinsu suna take musu baya .

A katafaren Company sukayi parking, cikin rawar jiki drivers d'in suka fito, k'ofar motocin suka bud'e had'i da sandarewa a tsayi, duk 'yan sandan da sojojin dake wajen suka sara, had'i da k'amewa, sai da akayi wajen 10mnts sannan suka saka kafafunsu a tare, cikin isa da tak'ama suka fito.



Fuskar kowanne d'auke da kwantaccen murmushi, da farincikin kasancewarsu tare .
duk inda suka ratsa sai d'aruruwan mutane na zubewa suna kwasar gaisuwa, har suka k'arasa shiga cikin office d'in , a k'ofar kowanne office akwai sunan mamallakinsa, a jere suke reras guda shida.



Office na farko an saka NASEER, sai na 2 ABDUL, ZAID, AMMAR, KHAMAL, FAHAD


Zaid ne ya juyo yayi wa escort d'in su iyaka da hannunshi dasu tafi, kawai gaba d'ayan su suka kuma sara masu sannan suka jiya da hanzari..


Company six stars ya shahara sosai a kudancin duniya dan babu k'asar da basu da reshe, sun d'aukaka sosai, wajen inganta amfanin noma da kayan masarufi, daga na gida Nigeria har dana k'asashen k'etere.
, mamallakan wannan Company wasu matasan samari ne wanda a shekaru babu wanda ya haura 38yrs zuwa 40yrs, kan su a had'e yake sosai haka ma matan su da yaran su, tunda ake ba'a tab'a jin wani abu daya shiga tsakanin su ba, asalima a kwai kyakyawar fahimta da jituwa a tsakanin su,



Naseer, fari ne dago kyakykyawan gaske ga manyan ido da siriri kuma me dogon hanci, sai d'an k'aramin baki, yana da mata d'aya yara 5 maza 3 mata 2,kwata-kwata Naseer baya san yawan magana, ko surutu idan kaji surutun sa to da abokanan sa ne ko ZARAH sa, sai ko hirar ball.



Khamal daka ganshi kaga cikekken bafulatani usul, sai da shi ba fari bane black beauty ne, dan duk cikin su babu wanda ya fishi kyau, shi kuma Allah yayi shi mutum ne mai san musun tsiya da hira yana da matar aure FATEEHA yana da yara 4 mata 2 maza 2.


Abdul daga kanshi kaga asalin buzu, domin babu abinda ya rage na buzaye, fari ne fat, dogo siriri, mai manyan idon, shima kamar Khamal yake da shegen san suruntu tsiya, yana da mata YASMEEN da yara hud'u 3 mata 1 namiji.


Ammar yaro mai ji da isa,ga kyau ga kud'i dan shi magana tanayi masa wahalar gaske, dan zai iya sati baiyiwa kowa magana ba, miskili ne shi sosai, yana da mata BASMA, sai yara 2 duk mata.



Zaid, yaro mai tak'ama da kwarjini ga uwa uba aji da yanga, kyau da kud'i, yana da san magana amma ba sosai ba, dan shi baya san surutun banza, yana da mata LUBNAH, da yara 5 mata 2 maza 3


Fahad, Allah sarki mutum mai hak'uri ga dattako, ga sanin ya kamata, yana da mata KAUSAR da yara 3 mata 2 namiji 1



Duk cikin su babu wanda baya ji da kyau da idan kaga wannan sai kace wannan yafi kyau, amma da wani daga cikin ya fito sai ka rasa wanda yafi kyau,ga kud'i sun zauna dan su kansu k'arya suke susan yawan abinda suka mallaka,a duniya Allah yayi su da hak'uri, hankali, da sanin ya kamata, yara ne da suka ga iftila'i iri iri acikin rayuwarsu.



Allah ya basu farin jinin jama'a dan duk inda suka shiga sai kaji ana SIX STARS, ga kwarjinin da Allah ya basu, dan duk rashin kunyar mutum idan yazo gaban su baya iya tab'oka komai, suna da masifar tausayi da kula hakkin na k'asa dasu, kwata-kwata basa son suga sun shiga hak'k'in wani, suna da gudun zuciya, ga taimako talakawa sosai.
mutane da suka taimaka a rayuwarsu Allah ne kad'ai ya san su.


Da sunji ana neman taimakon, da gudu suke kaiwa, sun biyawa mutane da yawa karatu, sun taimaki al'umma iya taimako, sun gina gidajen marayu, masallatai, islamiyyoyi, sunfi a k'irga.



Babban abinda suka fi tsana cin amana, k'arya, ha'inci, yaudara, mutane na mamakin yadda ake ta rad'e rad'en wai ba 'yan uwan juna bane su .
, a duniya kawai suka had'u, babban abinda yafi bawa mutane mamaki had'in kansu,t tattare da zaman tafiyarsu .
dan ko kaya iri d'aya suke sawa, babu abinda ke raba su sai gidajen su, dan duk inda kaga d'aya to sauran ma nanan.
, idan d'aya nasan abu to dukkan su suna so, idan ko d'aya yace no suma duka no zasu ce.



Zaka iya zagin su, su hak'ura amma daka tab'a d'aya daga cikin su .
ka tab'o tashin hankali, babu abinda kowannen su ya tsana irin yaga d'an uwansa cikin damuwa.


Gidajen TV da radio sun sha kawo musu katin gayyata suna k'i, babu abinda al'umma ke so, sai sanin asalinsu, da tushen su, da mafarin abotar su.



Amma fir Naseer yak'i, duk 'yan uwan nasun bada labarin nasu a duniya, domin hakan yama iznah, da darasi ga al'umma amma haka suka hak'ura.



Lokacin tashi daga office nayi, Abdul ya k'ada bell, a tare suka fito, direct wajen motocinsu suka nufa, da gudu escorts d'insu da sauran jami'an tsaro suka taso, har inda suke aka kawo motocin, cikin rawar jiki drivers suka bud'e musu motocin, da izza kowannan su ya shiga ya zauna, dayake ko mota mutum d'aya baya shiga shi kad'ai ya zauna, sai dai biyu, a k'ofar gidan Zaid aka fara yin parking, gaba d'ayan su suka fito, a tare suka shiga cikin gidan, da fara'a Lubnah ta tare su, " oh kaga mazan fama, iyayen had'in kai, dai-dai da gida sai an kawo mutum, ku kullum baku gajiya, maimakon idan aka tashi daga aiki kowa ya wuce gida?


Sosai suke dariya Khamal yace" kinga marowaciya mu ba abincin ki zamu ci, inma rowa kike mana.


"Lahhh haka kuma abin ya koma daga fad'ar gaskiya, kawai dai ina taya 'yan uwana ne, dan nasan suna can suna jiran mazajen su.


Sosai suke dariya Fahad yace" au wato har gulmar mu ma kuke yi ko? to mudai murucin kan dutse ne.



Dariya tayi tace " ku kuma sakaran tsoro ba, kuda ko gida sai kun raka junan ku,



Ammar yace " ba haka bane Matar mu, kawai mun sadaukar da rayuwar mu ne ga junan mu, idan wani abu ya samu d'ayan mu bazamu iya d'auka ba, balle har Mu jure, yayi maganar kamar zaiyi kuka.


Gaba d'aya suka rungume shi, Lubnah tace " kunga ni bazan iya muku ba, ga tuwo can nayi, da sauri Abdul yace " tuwon me?


Dariya tayi tace" acici kawai, tuwon dawa nayi miyar bushsshiyar kub'ewa da kifi, da naman rago, sai man shanu, ai kafin ta k'arasa Khamal ya nufi dining,Ammar yace " nima dai inaga ta Khamal zanyi, Naseer yace" wane ni, ai Zarah nacan na jira, dariya Lubnah tayi tace " ai suma suna kan hanya.


Hanya kuma? Naseer ya tambaya kafin Lubnah ta bashi amsa sukaji sallamar matan su, cikin zuloya Basma tace " au wato da nan zaku cika cikin ku?


Dariya sukayi gaba d'aya, kowa ya zauna a dining, abincin suka ci cikin fara'a da barkwanci, sannan kowa ya d'auki matarsa da yaran sa sukayi gida.


Naseer da Zarah na komawa gida, ta zube a parlor, kallon tayayi yace " lafiya my life?

Cikin shagwab'a tace " wanka zakayi man, dariya yayi yace "ok shiyasa dama kika lallab'a kika barwa Lubnah yaran? yayi maganar yana sungumar ta hannu tasa ta sak'alo wuyan sa, a kunnan ta rad'a masa "hakan ai ba laifi bane dan so hak'k'i na daga wajen miji na.


Dariya yayi cikin mutuwar jiki dan yadda take maganar duk ta gama kashe masa jiki, cikin bath d'in wanka ya dire ta, a hankali ya cire mata kaya shima ya cire nasa . rungumo shi tayi sosai ta d'ora k'afar ta akan bath d'in yayi da gwiwarta ke gogar jijiyar sa, a hankali tasa hannu tana shafa faffad'an k'irjinsa mai yalwataccen gashi, cikin wata irin murya tace " ina san ayiwa little Basma k'anwa, ta fad'i maganar tana gatsa kunnensa, tana ashhhhhhh dear sex please.


Wata irin zubura Naseer yayi kamar an juna masa electric, a kid'eme ya d'ago ta cak sai kan bed ko wankan ba'ayi ba aka fasa, plat yayi da ita akan gado yabi ya danne ta.


Hankali ya shiga lailaya mata nononta yana murza kan a hankali, "ashhhhhh Zarah tace, bakin sa yakai kan nata, cikin kwarewa yake tsotsar bakin, yana tura mata harshen sa tana tsotsa, shi kuma sai aikin murza nononta yake, bakin sa ya zame daga nata ya d'ora kan nononta, cikin nutsuwa yake tsotsar nononta itako sai faman turo masa nonon take.


Bakinsa ya d'auke daga kan nonon ya shiga tsotsar wuyanta, a hankali ya gangaro da bakin sa zuwa cibiyarta, sosai yake tsotsar duk jikinta, bakinsa ya mayar kan nononta yaci gaba da tsotsar nonon, a hankali ya wara k'afafuwanta ya danna hannunsa k'asanta, ajik'e sharkaf yaji wajen.


Sosai Naseer ya k'ara fita daga hayyacinsa, itako sai turo masa nononta da k'asanta take yi, tana ta sambatu " oya fuck me, fuck me my heart, ashhhhhh washhhhhh ahhhhhhh..



Shima sai gurnani yake kamar loin, gaba d'akin ya kacame da sambatun Zarah da ihun Naseer, ai baima tsaya sucking d'inta ba ya saita jijiyarsa ya danna k'asanta had'i dayin addu'ar saduwa da iyali..........




*MOMYN ZARAH*
[21/01, 04:11] ‪+234 701 517 2910‬: ```GADAR ZARE!!!```

_(IT'S ABOUT DESTINY, HYPOCRITES, BETRAYALS)_


~NA~



*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*



بسم الله الرحمن الرحيم



Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: [email protected]

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh



*GARGAD'I*


```MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES , SU KARANTA BA```




~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*



2



Bayan sun gama biyan buk'atar junansu gaba d'aya suka zube akan gadon kowannesu yana mai da numfashi,a ahankali ahankali hannun shi yakai bayan ta yana shafawa tare da lumshe idanunshi, ya matso jikinta sosai ya rungumeta yana sake shafa bayan ta da sumar kanta, cikin wata irin kasalalliyar muryarsa yace " buk'ata ta biya ko?


Kanta ta d'ago suka had'a ido, suna kallon kwayar idanun junansu ta lumshe masa kyawawan idanunta masu tattare da tsansar alamun gajiya.
murmushi yayi mata tare da kashe mata idonsa d'aya, kanta ta cusa cikin k'irjinsa,tana shakar daddaden kashin turarensa a hankali ya mik'e tare da ita,a jikinsa yayi bathroom da ita, wankan tsarki sukayi suka fito tare, bayan sun gama duk wani abu wanda yazama na al'adarsu yayin kwanciya bacci, ta rungume mijinta suka kwanta, shi kuma yaja musu husky blanket ya rufe su, asuba ta gari,Zarah & Naseer.


A b'angarin Kausar da Fahad ma haka abin ya kasance suna komawa gida, Kausar tun a parlor ta had'e bakin ta dana Fahad, shi mamaki ma abin ya bashi duk ta haukace masa, lokaci d'aya da rawar jiki take tsotsar bakinsa shiko yayi sororo ganin yadda ya k'ame ne ya kasa motsi yasa Kausar cafkar jijiyarsa, a mik'e kem tajita,ciki wani irin mutuwar jiki ta sakinta tana murmushin tace " ashe bani kad'ai ce a hannu ba, to ni nama hak'ura a kai kasuwa, tana fad'ar haka ta mik'e da niyyar shigewa bedroom, aiko da gudu Fahad ya cafko ta yace " ina ai baki isa ki gudu ba, bayan kin gama kunno engine jikina.


Bai jira amsarta ba ya had'e bakin su waje d'aya ya shiga tsotsa yana romancing dinta tare da rikita mata lissafi, dama kuma gata a sama, aiko itama ta cafki laulausar harshen bakinsa, sosai suke shan bakin juna, suna fidda hucin dadi a gaggauce ya fara cire mata kayan jikinta,yana romancing dinta cike da shauki itama tasoma cire masa, kayan jikinshi sai da suka maida junan su tsirara,.
hannunta tasa tana shafa masa k'irjinsa, a hankali ta zame bakinta ta mayar kan nipple's d'in sa,tana shan nononsa tana murza masa kan d'ayan nonon nasa da d'ayan hannunta, ihu-ihu Fahad yake gaba d'aya ya gama fita daga hayyacinsa, ya kai k'ololuwa, so kawai yake ya shigeta amma tak'i bashi dama, a hankali ta mayar da hannunta kan jijiyarsa ta shiga lailaya masa, musamman kan, kaciyarsa tana cigaba da tsotsar nipple's d'insa, suman tsaye Fahad yayi ya fara ihu sosai, itama a gaggauce ta tsuguna ta kafa bakin ta ta shiga tsotsar jijiyar sa.


Aiko sosai Fahad yasaka ihu gami da kukan dad'i, cikin kissa ta mik'e ta shiga tafiyar jan hankali ta kwanta akan 3 sitter ta kalle shi ta kashe mishi ido ta ware masa k'afafuwanta tace " ashhhhhhh, ai da gudu Fahad ya k'arasa inda take hannushi rik'e da jijiya yana zuwa ya fad'a mata.



Washe gari da safe kowacce ta gama shirya mijinta tsaf, tun kafin Abdul ya gama shan tea yaji horn murmushi yayi ya aje cup d'in hannushi ya mik'e tsaye.
da ido Yasmeen ta bishi tace " ka gama mana, kallonta yayi had'i da rungumo ta jikinsa, yayi mata kiss yace " sorry dear bazan iya barin su a waje suna jira na, ba kuma kin san ba shigowa zasuyi ba.


Har bakin mota ta raka shi, rungume a jikinsa, Zaid yace " chew gum ai ki kyale shi ko, dariya tayi ta gaida su, suka amsa dukansu d'auke da murmushi a face d'in su, ya shiga mota suka nufi office.


Da gudu mai gadi ya hangame get, suka shigo, suna shigowa ne Ammar yaga wani matashin saurayi rakub'e a waje, bayan sun fito daga motocin su, saurayin ya mik'e da sauri ya shigo da gudu kafin mai gadi ya rude get, din aiko cikin zafin nama, wani soldiers, da sauran jami'an tsaro sukayo kanshi, sun 200 suka zagayeshi da bindiga.


Murya saurayin ya d'aga yace " please ku taimake ni, kuban aron 5mnt kawai dan girman Allah, kallon mai gadi Ammar yayi yace " waye shi?

jikin Baba mai gadi na rawa yace " wallahi ban san shi ba, amma yakai sati biyu kullum yana zuwa tun asuba har ku tashi daga office wai yana san ganin ku, ni dai na hanashi shiga.


Kallan kallo suka farayi a tsakanin su,sannan ahankali Fahad ya d'aga musu hannu alamar su kyale shi ya k'araso,s shigowa duk da Fahad ya bada umarnin a kyale shi ya shiga sai da security suka caje shi tsaf sannan, da gudu ya k'araso inda suke ya zube a gaban su, yace" dan girman Allah alfarma nake nema a wajenku.


Babu wanda yayi magana da ido kawai suke binshi, dashi yaci gaba da mgn muryarsa na rawa " na had'a ku da girman Allah ku taimake ni, nayi hira da ku a gidan TV na, tsaki Abdul yaja yace " u are fool, saurayin yace " yes Sir, wallahi ogana nayiwa laifi yace idan ban nemo labarin dazai k'ayatar da al'umma da girgiza ZUCIYAR jama'a ba zai kore ni daga aiki, gaba d'aya suka juya suka nufi office, Khamal yace " idan ya koreka kazo zamu baka aiki yayi maganar suna ci gaba da tafiya.


Saurayin yace " no Sir tun ina yaro nake da burin zama cikkekken d'an jarida, mahaifiyata tasha fama da wahala matuk'a dan ganin cikar burina, please ku taimake ni, kada burina ya ruguje...yakarasa fadar Haka tamkar zai yi kuka sosai ya marairaice musu yana rokonsu .. please kodan k'anwata guda d'aya tak data rage min, idan aka korini gurin nan bansan yadda rayuwarta zata kasance ba. Ni kadai gareta duk duniya batada kowa sannan bazan iya jurar yin wani aiki ba byn wannan danake yi .nasha jin yadda tausayi da karamacinku yake Ga al'umar garin nan narokeku dan Allah Ku tallafawa rayuwarmu ni da kanwata nacigaba da aikin nan domin taimakawa rayuwar kanwata datayi min saura a duniya ....yakarasa mgnr hawaye nabin kuncinsa ..


Tun sanda kyakyawn saurayin nan ya fara mgn suka tsaya Cak gaba d'ayan su, suna kallonsa da jin wani irin tausayinsa dukan su suka k'urawa Naseer ido suna kallonsa , ga mamakin su.
sai sukaji Naseer yace " kayi sanarwa ko ina, kace ranar Friday zuwa Sunday zamu bada labarin kana iya gaiyato 'yan gidajen TV, radio, ku same mu a babban hall d'in 6's STAR HOTEL, daga 12:00pm zuwa 4:00pm, yana kaiwa nan ya juya ahankali ya shige office dinsa sauran 'yan uwansa suka take masa baya, suna shiga ciki gaba d'ayan su suka rungume juna cike da murna.


Sosai Abdul yake kuka dan gaba d'aya d'an jaridan ya tuna masa da baya.
, hankalin 6's STARS gaba d'aya a tashe yake,da ganin yanayinsa dukkan su, kukan Abdul ya sasu kuka, sosai km ya taba ransu tare da karya, musu zuciyarsu .
ranar dai haka suka yini jikinsu a sanyaye Babu dad'i.


Koda kowannen su ya koma gida, haka matan su suka gansu sukuku, dan Abdul ko abinci kasa ci yayi.
ya rufe kanshi a d'akinsa yana ta faman aikin kuka,da tuno da rayuwarsa ta baya .
Bbu yadda Yasmeen batayi ba amma Sam yak'i yarda ya bud'e mata k'ofa, sai da tace idan bai bud'e ba zata kira 'yan uwansa, da k'arfi cikin muryar kuka yace " No please karki kira su zaki tada musu hankali zan bud'e miki, " ok to bud'e, a hankali ya bud'e mata k'ofar, yadda ta ganshi ba k'aramin d'aga mata hankali yayi ba, cikin rawar murya tace " waye ya tuna maka da bayanka?


Shiru kawai yayi ya kasa furta daidai da kalma daya jikinta a matukar sanyaye tarasa inda madaidaicin fridge dinsa yake ruwan me sanyi ta d'auko ta bashi yasha, sannan ta shiga aikin lallashi .


Duk gari jama'a an d'auka 6's STARS zasu bada labarin su, duk inda ka duba sai maganar ake, makarantun boko dana islamiyya, majalissar yara da manya, kai harta tsofaffi, dai-dai da yara k'ana sai kaji suna maganar, kowa ya d'okanta ranar tazo, musamman samari da 'yan mata, kowanne gidan TV ko radio maganar kawai akeyi.



*FRIDAY 12:00PM*


Kowanne ya taho da matar sa, da kuma yaran sa, dubbun jama'ar dake bakin get suka d'auki ihu da ganin motocin su, cikin takun isa da tak'ama mai cike sa izza suka fara takawa zuwa cikin hall din, kallon jama'ar da suka taru dan su sukayi take gaba d'ayan suka ji kwalla, a zuciyoyin su sukeyiwa Allah godiya abisa baiwar dayayi musu ta jama'a domin mutum rahama ne.


Bayan sun shiga cikin hall d'in mai d'auke da 'yan jarida, gidan TV, radio, da sauran masu d'aukar labarai, dan an hana kowa shigowa hall d'in daga su sai 'yan masu d'aukar labarai, da securities d'insu, Zaid ya kalli 'yan jarida yace " sun shirya, saurayin mai suna Al'amin yayi gyaran murya yace " please Sir ko zaki bawa duniya labarin asalin had'uwar ku?



Murmushi Khamal yayi sannan ya fara magana.......



*MOMYN ZARAH*
[21/01, 04:11] ‪+234 701 517 2910‬: ```GADAR ZARE!!!```





Please Login or Register in order to submit comment