Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kowannensu sihirinsa na tsafi ya lalace ya daina
aiki don haka sai suka ci gaba da yaki da tsagwaron
karfin dantse da kwarewa.
Idan mutum ya ga yadda ake ragargazar
dakarun birmin Lairuf suna zubewa kasa matattu
dole ne lausayi ya kamashi har ya zubar da hawaye.
Lokacin da Huraisu da Ishmar suka kara zage
dantse alkan Muraisu sai suka samo lagonsa suka yi
ta lafta masa sara, suka yi kaca-kaca da sassan
Jikinsa Jiri ya kwasheshi ya fado daga dokinsa ya
baje a kasa malacce.
A wannan lokaci ne aka busa kahon samun
nasarar yaki. Yarima Huraisu da Sarki Ishmar suka
cika da tsananin farin ciki.
Nan take aka 6alle kofar birnin Lairuf da
karfin tsiya aka kamo mutanen birnin gaba daya
aka tarasu a fada.
A sannan ne aka gano cewa wasu daga cikin
jama'ar garin sun sulale ta bayan gari sun gudu,
domin an ga sawayen dawakansu. Nan take yarima
Huraisu ya jagoranci wadansu dakarun yaki su
dubu arba'in aka bi sawun su gimbiya Husnaila.
Wannan shi ne asalin gudun hijirar da aka yi
daga birnin Lairuf.
Su yarima Huraisu sun riski wannan runduna
ta masu gudun Hijira inda aka kacame da sabon
yaki.
Da kyar da sidin goshi barde Kurzal ya sami
hanya ya gudu da gimbiya Husnaila akan dokinsa a
lokacip da take cikin mawuyacin hali na nakuda
har jini ya fara zuba a jikinta. Shi kansa barde
Kurzal a jikinsa akwai saran takobi sama da guda
ashiri.
Ko ina a jikinsa jini ne ke zuba amma saboda
naci da juriya sai da barde Kurzal ya kai Husnaila
bakin dajin Kirzufa sannan ya fado daga kan
dokinsa ya mutu,
Itama Hsunaila saí ta fado daga kan dokin ta
ci gaba da jan ciki har ta saní darmar shiga cikin
farkon dajin Kirzufa,
A dai-dai wannan lokací ne yarima Suraisu da
sarki Ishmar suka karaso bakin dajin suka hango
Husnaila a kwance tana nakuda
Huraisu ya yunkura zai Sada cikin dajin
Kirzula sai sarkí Ishmar yai wuf ya rikeshi ya Ce,
"Kana shiga cikín wannan dají shí ke nan sai dai a
dauko gawarka,"
Suna ji suna gani Husnaila ta haihu a gabans
ta yanke cibi da hannunta kuma ta gyara jikinta,
Nan take bakin ciki ya turnuke Sarki Ishmar
ya fashe da kuka ya dubi husnaila ya ce, "Ya ke
'yar uwata hakika kin cuceni.
Yanzu kí rasa wanda za ki haihu da shí saí
babban dan makiyina,"
Koda jin haka sai hawaye ya zuhowa husnaila
ta daga jaririnta sama ta nuno fuskarsa ga su
Ishımar ta ce, "Kwarai kuwa ku je ku mallaki birnin
Lairus, amma ku sani cewa komai dadewa wannan
yaro sai ya kurbi birninsa,

Tabbas an baifi jarumin da zai zamo annoba
a dukkan SARAKUNan duniya Wanda zamo MAI
kahon BUSA A MUTU"
Cikin rudowa da rashin fahimta su Sarki
Ishmar da yarima huraisu suka kalli junansu kuna
suka kalli husnaila, domin basu gane ko mene ne
kahon Busa a mnutu ba, kuma basu gane yadda
Wannan jariri zai Zamo annoba ba a dukkan
Sarakunan duniya!

WACCE IRIN RAYUWA HUSNAILA DA
JARIRINTA ZASU YI A CIKIN DAJIN
KIRZUFA?

IDAN DANTA YA GIRMA YA ZA A YI
YA MALLAKI KAHON BUSA A MUTU?

YAUSIIE NE DAN HUSNAILA ZAI
DAWO BIRNIN LAIRUF YA KARBI MULKI

WACCE IRIN ANNODA SARAKUNAN
DUINIYA ZASU HADU DA ITA A DALILIN
KAHON BUSA A MUTU?

Mu hadu a littalin BUSA A MUTU kashi na
uku don jin ci gaban wannan kasaitaccen labari
Daga mai dcbe nuku kewa a kullum da ko
yaushe.
ABDUL'AZIZ
(Sani Madakin Gini)

Nine Dai Naku A ko yaushe
AA Misau ke magana

Ku danna blue din rubutun nan don kasancewa damu a WhatsApp
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/E0GMznXcaxwC0avNVdF30Q
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment