Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

in ya taya ai sena bada kai bori ya hau ko_
_yana nan tafe_

Kwalliya taci sossai ta sha ado tayi kyau ta zauna zamam jiran sa.sanda ya dawo ya sameta a falo tana kallo yaji dadin ganin ta a haka daga jiya zuwa yau yayi kewarta da babyn shi ya dauke kai ita kuma tayi murmushi ta mike tsaye seta dan gurda kafarta wayyo Allah na wayyo.Allah kafata wayyo...ai da sauri ya karasa gun ta habibaty na lafiya?
Ta zumburo baki da dan shagwaba tace masa uhm ba lafiya ba ba kaine ba kake fushi dani ka ki min magana kayi banza dani da baby?
To.ai ke kika jawo muga kafan naki?
Ta dora masa a kan cinya kin yi nauyi da yawa
Ai babyn ne me girma
Ke ba wani dama can katuwa ce ke ni babyna ba ruwan sa
To tin yana ciki.za a min son kai
Eh to ya zaki yi
Lallai to ban yadda ba se a cire babyn dan baza a raba kasona da babyn ba
Kin ma isa?wallahi kar ki soma
Kin san nayi kewar ki da yawa ya za ayi ne yau?
Ya kuwa ta fada
Ya mata rada a kunne ta ce ohh sede babyn ya vaka
Kin ji ki ko zo muje tawan my icecream my chocolate my sweer love
Uhm dadin baki yana jan ta tana komawa da baya ya dauke ta cak a karshe ta dinga dariya tana tsungulin sa wallahi kin zama muguwa wasa wasa.
Ta cije shi a kunne kara yayi yana mata wani kallo.
*****

Bayan wata daya da sati uku
Amira ta sauka lafiya ta samu baby boy inda aka sa masa muhammad kabeer (kabeer)
An yi suna an ci an sha an yi rabo yaro yayi goshi.

A katsina aka yi sunsn a gidan ta dan yusuf yace ba bidi'a shi kam a zo masa gida ba za a hada dada da aiki ba ko a nesanta shi da babyn shi ba dan yana da son yara.

****
Komai normal yake tafiya a rayuwar familyn dada kowa sai son barka a cikin wannan shekarar aka yi bikin nas da ni'imatullahi da kamal ko wannen su ya samo mata kuma da gidajrn su ga ayyuka dama suna yi matar sa amina suna kano ne suma tana da fara'a da son mutane shi yasa suka saba da yan gidan su nas haka ma matar ni'ima salma ita kuma matar kamal hauwa'u ita ma akwai sakin fuska.
Ai dole a saba da dangin dada dan basu da daga kai.

*kumo*
Fadima da rabi'a ma basa wani kadaici dan mazajen su ksn su a hade yake ga kula da suke basu ga kuma kulawar surukai
Duk yamma suna babban falo suna hira kamar duk gidan su daya ba hayaniya dake mubarak me barkwanci ne sede faruk da yake dan miskilsnci amma gaban matar sa kamar aku parrot dan magana abun har mamaki yake bawa mubarak fadima tace ina ruwan ka suma suna dauke da juna biyu wata uku uku se jiran ranar da ske jira.

*****
Watan haihuwar humsira ya kama ba yadda dada bata yi ba ya dawo da ita gida amma yakiya shi baxai iya ba suyi hakuri to hamma ka bsri mana naje gun dada na haihu a can
Naqi humaira a ina amira ta haihu?
Gidan ta
To kema gidn ki zski sauka ayi komai ansn bazan iya barin ki zuwa wata dikko ba a wannsn yanayin daga baya kya je
Ai shi kennsn
Uhm naji shi kennsn din yarinya da son yawon tsiya ba kya tunsnin halin kadaicin da zan shiga ciki in kin tafi kin bar ni ke ksn ki kawai kk sani in zauna ina kula dake kawai na wani kai ki dikko ko saboda ga bahon miji
Oh ni me na ce ina kace ba za a ba?eh to ba shi kennsn ba Allah ya raba lafiya da nsn da can duk daya ne ai.

Da safiyar yau Allah ya sauke ta lafiya a gida ma haihwar ta zo mata gadan gadan ba karamin kokari tayi ba wajan haihuwa d kanta gashi baya nan a asibiti ya kwana ta rasa yadda zata yi seta kira shi a waya da sauri ya kira abokiyar aikin sa munibah taje ta gyara su da babyn da maman babyn tas suka fito abin su yaron jawur ga hanci kyakkya wa da shi son kowa kuwa.

Ta sa masa kaya masu nauyi ta sa masa safa ta hannu da ta kafa da hula ta ajiye shi kan gado haka ta taimaka mata ta gyara kan ta suka kwanta gyara bandakin tayi ta fesa masa turar ta wanke da kyau
Tana fitowa masdook na shigowa yana hamdallah yadda ya ga abar kaunar sa lallai iko na Allah da yawa yake ba a ja dashi muhiba nagode fa aa ba komai ina tukuici na kaga baby kuwa kato jawur dashi
Haba bani shi na gani ita dai humaira kallon sa kawai take yi tana murmusawq lallai humaira kin iya nukufurci
Ba matsalq ko muhiba
Eh alhamdulilahi ta sauka lafiya se godiyar Allah amma naji dadi.

Ya masa kiran sallah ya bashi zam zam yasha ya tauna dabino ya sa masa a baki ya yi masa hudubar sunan da zai sa masa
Hamma meka sa masa?
*Ahmad*
Ta kalle shi duk sunsn su abbi a tsallake a sa sunan abba?
Ban son haka ai sunan sa ne
Uhm kawai tace masa lallai ya mata karamci a rayuwa gashi ma kamr ki daya da shi dan wayo bayan nafi son shi a kan ki
Dariya kawai tayi tana daga kwance ungo shi bara na kira gida na sanar musu da kyautar da Allah ya bamu
Uhm gaskiya kam
Ba a wani jima ba maganar ta karkade dangi autar dada ta sauka lafiya ta santalo ktakyawan saurayi tsoho ahmad aka dinga murna.
Washe gari sega dada da yamma kuma hajiya da maryama suka karaso dasu fadima gida ya cika makil da dangi dan dadi anata barka abban ta ya aiko da akwati biyu na kyan baby da kaysn me jego an masa takwara.
Mubarak ma seda yaxo dashi za a yi suna sis din shi ba wani namji an masa aboki aka gysra masa daki ana masa dariya kaji shakiyin uba komai na suna dashi ake da masdook ko kunya.
In ana ma jaririn wanka masdook ya kafa ido kar a sa masa sabulo ko kunys baya ji.
Aiba kunya a tarairayar d'a aje a sa masa sabulu.kawai a ido ko hanci yayi ta kuka .
Haka aka yi suna aka watse su hajiya da dada sune yan zaman wankan.jego ba karamin takura masa suka yi ba sukam gaba daya ya kagu su wuce
[6:28PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
*AISHA HUMAIRA*
✨✨✨✨✨✨✨
*na*
*khIrat up*
*81*
*_karshe_*
*©*
*_daga fadar hikima writers association_*

*_the end_*

Kullum da safe da daddare se an mata wankan.jego ita da baby ga tuwon dawa da suke bata wai yana kara karfin jiki ga kunu da take sha.
Yaron ko ya yi kubul bul da shi ga shi ja sak aisha humaira.

Kwansn su dada arba'in da biyu suka fara shirin komawa gida masdook kam tsabar dadi ya kasa boyuwa dada ta masa rankwashi wato murna ma kake ko zamu wuce saboda mun shigar ma hanci da kudundune ko ?
Kaci kaniyar ka kuwa dan tare zamu tafi
Ina?
Yawon arba'in
Tab lallai tsofafin nan so kuke ku kashe masdook duk yadda na yi kewar su
Ta masa unbola tana dariya sun gama shiryawa daga nsn zasu bini dikko suyi sati su zazzaga dangi bayan sati kuma zata wuce gombe suma ta musu sati sai ta dwo se ka cinye ta
Kawai kallon ta yake dada har kin tsara?
Sa wasa ko kana da ja ne?
A'a ni mezan ce miki ai kin gama dani kawai kai ka san wannan kuma ai
Yaushe zaku tafi?
Gobe da safe insha Allahu nasiru zai zo tare zamu yi dashi dan in anje da kai bazaka bari ayi abunda ake so ba.
Dada da fin karfi kike wallahi ya fada a ransa.
Ai shi kennsn Allah kaimu gobsn amin.
Amma kin shiga lokacina
Uhm kwa warware in kun dawo
Yana sosa keya ya shige daki yana dariya
Daga wanka ta fito
Ahmad na kwance ya sha kaysn masu kyau a jikin sa ysna tsotson hannu
Tana goge jikin ta tace masa hamma ahmad fa kai ya gada ?
A me ?
Tsotson hannu mana
Kee wallahi zan make ki abunda ya wuce zaki dawo dashi sanda nsyi wayo na ma ina aka haife ki shekara goma sha biyu fa na baki cif cif yar banza
Ta kama baki tana dariya
Wai ma waya fada miki ?
Wa kuwa
Hmm dada ko?
Kaima ka sani ai
Ya mike ya dau ahmad din yana masa wasa ta canja kayan ta tana fesa turare
Kina ji ko gobe zaku wuce
Dada ta fada min da ksi zamu ko?
Hararta yayi munafuka a zuciyar ki har tsalle take dan dadi ina nan dada tace ban da ni

Dada rigima haka zami dau hanya gobe
Eh

Yaushe zaka zo to zamu yi kewar ka fa
Tab sede kuyi dan tace se kun dawo ma hade a nsn
To lallai ma
Kawai ka biyo ni gombe
Baki da kunya wallahi gidan surukan nawa zan biyo ki
Zan hakura har ku dawo ya zanyi nayi kwana da kwanaki ba bare kuma karin sati Allah dai ya kiyaye kawai za a ce
Amin.
Se tausayin sa ya kamata
Yaron ya fara kuka
Amsa bashi ya shs ya gaji
To
Yana zaune ysna kallon su yana jin wani dadi a ransa yadda ya ga iyalinsa cikin koshin lafiya seya godewa Allah ya kuma gode masa.
Yana tsotso yayi bacci ta kwantar dashi ta kuma lallaba ta kama mijin ta dan tasan me yake buksta tunda bazata bashi du ba ai ta bashi rabi ma'ana suyi romancing junan su .ba karamin dadi yaji ba ya dinga shi mata albarka yana mata godiya.

Ranar kwana suka yi suna hira a tsakanin su washe gari suka shirya suka gama komai suka dau hanyar dikko ta katsina

****
Kamar yadda suka tsara hakan ce ta kasance sun zaga dangi ko ina sannsn suka koma gombe nsn ma sun zazzaga seda tayi sati daya da kwana uku dan taga kawaye mubarak kuma ya hanata tafiya wai be gaji da ganin ta ba .
Har seda hamma masdook ya dameta da mita tukuna ta fara daukar haramar komawa kano ta dabo.

Ranar da ta dawo ranar be barta ta huta ba ya dirje ta iya son ransa har seda aka kira assalatu tukuna sannan ya sarara mata ya tafi massalaci.

Rayuwa me dorarwa ce ta kassnce cikin familyn mubarak dikko Allah ya azurta su da yaya da jikoki masu hadin kai da biyaya a tsakanin su ba babba ba yaro ga ilimi daidai gwargwado ka kyauta da kirki.

Matan su mubark ma sun sauka lafiys sun santalo mace da namiji
Da me sunsn dada da kuma mubarak 2 sun musu takwara a gida daya.
Duk karshen shekara se an hadu a gidan dada an yi sati sna raha ana capter

Arxiki ya hsbaka ya yalwantu a tattare dasu madook yusuf har shago ya bude na kayan alatu a kano
Yaran sa biyu yanzu da kuma mace me suna hajara.

Aisha na da wani cikin a jikin ta dan ahmd ya shekara biyu da rabi
Ni kiyi ta haifa min yara ko dari ne ni ina so dan sune gatana.

Wannsn taron ma an hallara
Dada ta kalli sama ta godewa Allsh ta kuma godewa Allah da ya bata ikon ganin yayan jikokin ta taga yayan ta taga jikokin ta ga kuma yayan jikokin ta ta gani meya fi mata wannsn dadi ina ma malam na nan ya ga baiwar da Allah ya basu
Allah abin godiya A kullum nakan ji dadi in har na waiwaya naga zuri'a ta ba karamin dadi nake ji ba a tattare da ni

Ku rike junan ku da amana kunji yaran nan ku cigaba da hada kn ku ku cigaba da *zumunci*dan kuwa shi ne jarin ku ko bayan raina nasan zaku riki junan ku gaba daya Allah ubangiji ya sada ni da ku a gidan Alljana
Amin.
Ta fashe da kuka suka yi kanta gaba daya jikokin nata suka rungume ta.

*****
Bayan sun dawo.gida ne take tsonan shi wai hamma in tambaye ka?
Uhm ina jinki
Ina budurwar ka zainab?
Hararta yayi
Ban sani ba
Hhhhhh wai Allah kai hamma kaso baiwar Allahn nan da yawa
Ke din ce kin yi min katutu kin hana ni sakat a zuciyata
Zainab tayi naci tayi tayi amma ta kasa samun kofa har gidan si naji na mata warning na ci mata mutunci dan na gano bibiysta take kuma so take ta wahalar min dake ta shiga tsakanin mu dan ta samu galava Allsh ya fita shi ne fa baban ta yace ta fito da miji cikin sati biyu in ba haka ba ze bata me gardin gidan sa ai seta fashe da kuka tana bani hakuri ta hakura zancen da nake miki ma yanzu ta yi aure kuma yayan ta biyu dan yan biyu ta haifa duk maza kyawawa baki gan su ba kuwa
Kaje kennsn eh ina zuwa dan abokina take aure
Kai hamma kwakwa kai ka hada su kennan?
Uhm kinga ko na samu lada
Gaskiya kam kq samu dama ina wata zee ina kai ai da matsala
Ban san kuri yarinya kin san dai ita ce first love.

Ai ta hau ruwan cikin sa tana masa duka ta ko ina ahmad ma ya cangalo yan kafafun sa ya hau gadon ya taya ta suna dkan sa da hannun sa yana dariya yaga abun wasa
Masdook kam dariya yake tayi yi hakuri wasa nake miki only na kinji bari ahmad harda kai kake dukan dada?
Ashe group dinku daya wadda za a haifa nasan ni za ta biyo muma mu rama
ALLAH ka daina kira.min sunsn wata nice first and last luv din ka ya hada da ita da dan sa da cikin ya rungume ysna mata wasa an gama swirry an gama.
Nima nsn nacs muku bisallam
Nan na kawo karshen littafin *aisha humaira*
Kuskuren da muka yi Allah ya yafe mana.
Ina fata na nishadantar daku masoyan aisha humaira.
_so ba yin sa ake ba so yana faruwa ne kawai lokacin da ya so kuma ga wanda yaso a sanda ya so ko wanne so da tsarabar sa dan kina son mutum ba lallsi ki same shi ba Allah me yin yadda ya so ne me juya ala'amuran sa_
*Allah ubangiji ya hada kowa da gwanin sa kuma miji na gsri me kula da dukksn bukatun ka mata kuma ba auren ba rashin yin biyayyar msta su daure suna biyayya ga mazajen su suna musu abunda zai sa suji dadi har su sa musu albarka banda kace na ce da miji dan yana kawo bakin jini se kuma a fara smun sabani koda kece me gaskiya bashi hakuri wata ran zaki ci ribar zamam taren dan mace aljannar ta na karkashin kafar mijin ta to yar'uwa ya zaki yi wasa da wannan aljannar? Shi zaman soyayya ai zama ne na amana tunda sna son juna se a daure a ci maganin zama tare dama me auren hakuri*
Daga marubuciyar:-
*Cin fuska*
*Waye nawa?*
*Zumunci*
*Rayuwa ta*
*yar waye?*
*hatsaniyar so*
*yanayi*
*baka yi min adalci ba*
*rukkaya*
*kausar*
*firdausi*
*na amince*
*karshen rigima*
*hilal da ilham*
*so*
*ban yarda ba*
*son maso wani*
*kuskure*
*meye laifina ?*
*abotar mu*
Se mun hadu a sabon littafi na me sunan
*A SANADIN KI*
YANA NSN TAFE BADA JIMAWA BA.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment