Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da suka taru ,sbda daurin aure ,bakace ai amaryar ake nema ma ba'à ganta ba ,
duk wanda yaxo daurin auren saidai yaji wannan bakin la'ba'ri ,

Tun ana ganin àbu wa'sa ,har dare babu MUJIBAH babu baya'ninta ,
Gidan fara'ré kaf babu kwanciyar hankali ,
MIQDAD ya futa hayyacinsa ,tun yana kuka da hawaye ,har yaxo yana n'a xuci ,idan nan nashi yai Ja'jir
,
MUWADDAH ma sai kuka take ,ciwanta ma nema yake ya dawo ,Ammi sai lallashinta take ,duk da itama cikin ta'shin hankalin take ,

MIQDAD n'a xaune ya xuba u'ban ta'gumi
Haisam abokinshi ya kira'shi ,da kamar baxai daga ba Amma ya daure ya daga ,

Ango Ango ,kayi hakuri ban sa'mu xuwa ba ,wlh da'Xu da sassafe tafiya ta ka'mani ,shi yasa ban halarta ba ,
Cewar haisam

Hawa'ya xubowa MIQDAD ,cikin kuka yace
"Haisam ba'aga MUJIBAH ba "ya fashe da kuka

salati haisam yace
"tun yaushe ?"
tun da safe ,da yake ba à gida ta kwana ba ,MUWADDAH aka kwantar a asibitin da nake ,to ànan ta kwana ,à hanyar tahowartane

Haisam ya danyi Jim ,ka'n'a yace
"Amma da'xu da safe kamar n'a'so n'a






sa'kon gaisuwa gareki ma'man
'A'seef😘






Adabiancy 😘,
[6:08pm, 6/14/2017] Bebe'arth(yar gatan hudah: 💦💧💦💧SILAR SOYAYYA💦💧💦💧


(2017)


®Adabiancy
©O.H.W


11- 12

kamar n'a'so n'a ganta ,ta hau wata mota "

"Wata iriyar mota tahau?"

"ta gida'ce ,wata blue black "

." ya numb motar take "

"Nidai ina sauri bana ce ga'ta ba ,Amma dai farkonta 4 wani abinne"

"Itace ma ,abinda MIQDAD ya fada kenan ya kashe wayar "
Ya bar haisam da sakakken ba'ki ,


sai yanxu tex din da taimai ya tuno da tex din da tai masa ,


_matukar ina ra'ye baxan taba bari ka auri wata mace ba ,in ba ni ba_
_mubaraka_

byan ya gama tunano tex din da tai masa ,sai ya kira police ya basu adress din gidansu yace su hadu acan ,

har ta kwanta bacci ,suka dirar musu ,
hankalinta ba karamin ta'shi yaiba ,da taga police à gidansu ,shikenan easy ta roman asiri ,abinda ,ta fara fada kenan ,

keyarta suka tisa xuwa mota ,
iya'yanta suna ta kuka ,suna cewa ,su yarsu ba abinda ,ta aikata ,ko ta kansu basu biba ,suka tisa keyarta ,


ta jubgu iya jibga ,Amma ta'ki fadar ina takai MUJIBAH ,

sai wa'she gari da taga ta kusa mutuwa ,sannan ta fadi ruwan da ta jefa'ta ,

Police din yace ,kekwa wani rashin imanine yakaiki jefa dan Adam cikin wannan ruwan ,

cikin kuka tace ,
"SILAR SOYAYYA"
da Kuma sharrin shaidan ,



ba karamar wahala aka sha'ba ka'fin à gano MUJIBAH cikin wannan ruwa ,
da har an fudda ran ganinta ,suka ganota da kyar ,

Amma fa saidai rai yayi halinsa ,MUJIBAH ta riga'mu gidan gaskiya ,
daga MIQDAD har MUWADDAH ,da suka ga ga'warta sumewa sukai ,
Koda aka yayyafa musu ruwa basu far fadoba aka kwashesu akai a'sibiti dasu ,


Ka'fatanin gidan fara'ré babu wanda baiji mutuwar MUJIBAH ,
kowa yana kaunarta ,babu ruwanta ,duniyarma bata da'metaba ,


Kwa'n'a uku ana karbar gaisuwar. MUJIBAH ,Amma har lokacin MUWADDAH bata san inda kanta yake ba ,har gwara MIQDAD shi ya farka ,Amma dai
ga'shinan ga'shinanne ,


sai à ran bakwai MUWADDAH ta farka ,ta'ci kuka sosai ,n'a rashin MUJIBAH tasan tayi rashin yar uwa mai kaunarta ,






*****
byan wata daya aka shiga kotu *br* *jiddah hashim abbakar* ce ta tsaya'wa MUJIBAH ,ba karamin fa'fa'.ta'wa akaiba ,har saida aka yankewa mubaraka kisa ta hanyar ra'taya ,
Wannan hukuncinne dai2 da ita ,wanda ya kashe à kasheshi ,

À ranar Gidan farare babu wanda bai kukan tunowa da MUJIBAH ba ,hakika sunyi rashi ,rashi mai girma ma ,



byan wata uku ,alhj bukar yasa ra'nar MIQDAD da MUWADDAH ,yace tunda duk basu da xabi ,gwara ya hadasu auran,




duk da kaunar da MUWADDAH kewa MIQDAD ,Amma bata ji da'din wannan hadinba ,gani take kamar xataci ama'nar yar uwarta MUJIBAH ,ba'yan haka ma MIQDAD ba kaunarta yake ba ,ta'san xamansu ba da'di xaiba ,Amma ya xatayi alhj bukar yafi karfin komai à gurinta ,



hankalin MIQDAD ba karamin ta'shi yaiba da yaji wannan batu ,yaso ya bunjire ,mahaifinshi yai masa jan ido ,


Mahaifiyarshi ma
ba son wannan hadin take ba ,dan kawai ba Yadda xatayine ,
Amma Sam bata kaunar MUWADDAH wai salan ta haifa mata jikoki baka'ke kalarta ,
Ma'mi ce me ka'ra xiga'ta ,


Alhj bukar ya gina'wa MIQDAD hospital mai tambarin MUWADDAH MEMORIAL HOSPITAL

Ansha chalang sosai ,akan haka ,aka xixxiga MIQDAD ya canja sunan ya mayar sunansa ,
Alhj bukar yace ko bayan ranshi aka saké aka canja sunan nan daga Yadda yake bai ya'feba ,ya kuma ce kada ya ka'ra jin wata magana ,
to hakan dayaine aka sa'mu la'fiya ,ammafa da yawansu kiyayyar MUWADDAH ta ka'ru cikin xukatansu ,





****
Kwanaki suna ta tafiya ,har bikin su MUWADDAH yaxo ,

Ansha shagali sosai ,Amma fa ba ango ,
Ra'nar asabar aka daura auren MIQDAD da MUWADDAH ,
daurin auran da mutane da da'ma suka halarta ,

Wa'she gari ran lahadi aka mika amarya ,da'knta ,








Adabiancy😘
[6:08pm, 6/14/2017] Bebe'arth(yar gatan hudah: 💦💧💦💧 *SILAR SOYAYYA*💦💧💦💧


® *Adabiancy*
© *ONLINE HAUSA WRITERS*


*Dedicated to nababa family*😘


( *yar ga'tan aunty huddah*)

*13-14*

byan yan rakiyar Amarya sun watse ,aka bar MUWADDAH itakadai ,
tana ta sharbar kuka ,babu mai lallashi ,kawarta daya kuma yar uwarta MUJIBAH ,gashi an wayi gari yau babu MUJIBAH ,
kuka take sosai harda n'a tunowa da MUJIBAH ,




MIQDAD ne xaune gaban mahaifiyarshi suna hira ,
Ai n'a'san kaima ba san MUWADDAH kake ba ko ?
Mahaifiyarshi ta jefa mai wannan tambayar ,

da kai MIQDAD ya amsa mata ,

taci gaba "to yanxu abinda nake so dakai kar kasake wani abu yashiga tsakaninku ,
sbda ba naso à haifamun jikoki bakake ,dan kaf ahalin gidannan ba mai jika baki ,kuma baxa'à fara takaina ba ,dan haka ka bari à dan jima sai Ka bijiro da maganar wani auran ,
ni xan xaba ma wacce ta dace dakai ,itakuma daga karshe masan Yadda xamui daita ,

Yauwa momy shiyasa nake sanki wlh ,Allah yabar mana ke ,


Ameen ,maxa tashi ka tafi tunkan abbanku ya ankare ba ka tafiba ,
dan à lokacin 12 ma har tahuce ,

Mikewa yai yai mata sallama ya futo ,

Ksancewar motarsa tana waje sai da yafita yashiga yaja ya tafi ,
Yna driving yana sakin tsaki ,wai ace kamata mai kwando kwandon yan mata ,kyawawa masu class ,yan gayu ,
Amma à rasa wacce xa'à hadashi daita ,sai kidahumar yarcan da bakinta kmar daddawa ,kaxama daita ,
Acewarsa ba 😩

Ya daki stiaring din motar no ,wlh da sake ,
À haka har ya karasa gida
dakinshi ya fara shiga ,yai shirin kwanciya ,har ya kwanta kuma sai yatashi ya nufi da'kin MUWADDAH ,
Allah sarki byan ta gama kukanta ta koshi ,
Anan gurin ta kudun dune bacci yai awan gaba daita,

Irin bude kofar dayayi ,Koda mai n'auyin baccine sai ya tashi ,bare kma MUWADDAH da ko tsayawa kai à kanta sai ta farka ,

À firgice ta tashi dan dama à tsorace take ,
kallanshi take tana mutsitsika ido ,dan dama batai off din kwayayan dakin ba ,

yana tsaye yana jifanta da kallan raini ,kallan wulakanci yna huci ,
tafiya yadinga yi har yaisa gun da take ,
Kare mata kallo yai yaga babu abinda ta cire a Yadda aka kawota ,
tsaki ya fara yi ,gaskiya ni an cuceni ,

da sauri MUWADDAH ta dago idonta tana kallansa ,

Yes an cuce ni mana tunda aka hadani da kidahuma irunki mana ,

Wa ma kike da suna ,ko dayake baima dameni ba ,sunanki baya gabana ,bare kuma ke kanki ,

inaso kisan ,tunda kika Yadda aka daura aurena dake ,kkingamu da tashin hankali kenan ,da bakin ciki ,kinyi maraba da dariya ,kin daura Kawance da kuka ,

Kinyi maraba da farin ciki, kin daura kawance da. bakin ciki ,
dan kurkuku ma sai yafi miki dadi akan wannan gidan da kike ciki ,

duk ba sai kahanani ba ,in kaine kake sakawa😏
tunanin MUWADDAH ita aranta ta fada ,kawai sai jin saukar maruka tai a kumatunta ,

da hagu yake mari ,ba karamin shigarta yaiba ,har saída taga huta ,

Rike kuncinta tai ,hawaye na wanke mata fuska ,

Shikuma yana tsaye yana jifanta da harara ,sai huci yake ,

Har kin isa ina magana kina ,ke kanki kinsan ni ba ajinki bane ,nafi karfinki wlh ,

Aini angama cuta ta tunda aka hadani dake ,kidahuma dake bagidajiya Kawai ,
ya murxa ya murxa abwam da wusda this is the last worning , indai har ina magana kina to wataran sai na balla ki agidannan ,
Ya juya ya fice daga da'kin dan ganin fuskar tama ,wani bacin ran ta kara masa ,


Yna fita ta kifa kanta akan gado tana kuka ,itakuma salon auran nata kenan ,
Ko wacce Amarya in akai bikinta tana can mijinta na bata kulawa ,
Amma ita kalli Yadda ta kaya tsakaninta da mijin
,
Wata xuciyar kuma tace kedai tunda kin sameshi ai shikenan ,da'ma shi kike so kuma gashi kin sameshi ,sai ki hakuri ki xauna dashi haka tunda kina sanshi ,

Murmushi ta saki da ta tuno kyakkyawar fuskarshi ,duk da acikin bacin Raí yake ba karamin kyau yaiba ,
Murmushi tai ta shafa gurin da ya mareta ,ta lumshe ido ,SILAR SOYAYYAr da nakewa MIQDAD xan iya jure komai akanta ,

Anya kuwa ?🤔

Muje xuwa ,



yana xuwa daki kwantawa yai rigingine yana kallan sama ,
hawaye ya cika masa ido yana neman fitowa ,
Tunanin MUJIBAH yake ,duk da tana nan baxa'a hadashi da. Wannan kaxamar ba ,shiyasan rashinta ne ya jaho masa komai ,kuka yake sosai na tunowa da yayi da masoyiyarshi abar kaunarshi ,wanda ni kaina bansan Sá'adda bacci yai awan gaba dashi b ,



Washe gari da safe MIQDAD na tashi ,wanka yai ya shirya ,ko takan MUWADDAH bai biba yasa kai yabar gidan ,

bai tunkari gidansu ba ,Dan yasan in abbanshi ko alhj bukar suka ganshi yasan kwanan xancen ,

Asibitinshi kawai ya nufa ,yana xuwa da yai arba da tambarin sunan ,nan take ranshi ya kara baci ,

hka ya tura hancin motarshi yashiga ,
dukkanin ma'aikatan asibitin kallon mamaki suke masa ,mutumin da aka daura wa aure jiya har ya dawo bakin aiki ,
Kodai bayasan aurenne ?suka shiga wasi wa'si ,
Masumai Allah sanya alheri suna yi ya shige cikin ofis dinsa ,xuciyarsa a dugunxume ,



MUWADDAH na tashi daga baccin da take da wata axababbiyar yunwa ta tashi ,da'ma jiya bata ci abinci ba ,ita ko yar ka'xar amarcinma bata samu an bata ba ,

Mikewa tai tashiga toilet tai wanka tafito ,
tana kammala shirinta , tafita kichen ,shayi ta fa'ra hadawa mai Dan kauri tasha ,sannan ta danji da'ma 2

danwake kawai taji tana sha'wa ,Aikwa nan da nan tashiga yi ,
da yake ba mai yawa bane nan danan ta gama ,ta juyoshi a plat ,ta daho falo ta xauna taci abinta ta koshi ,
da'ki ta koma ta xauna ,tashiga tunani ,ita irin masu xuwarwa Amarya ma washe garinnan babu wanda yaxo mata ,
da'ma ita ba kanne ba ,yan uwan mahaifinta ba kaunarta suke ba ,na mahaifiyarta ba agarinnan suke ba ,

da'ma MUJIBAH ce ,tasan da tana raye ,tare xasu huni suna hira ,ta goge kwallar da tabiyo mata fuska ,

Wayarta ta daukko kawai tahau online sbd tunani na neman takura mata ,

ganin hirar da ake ,yasa ta ta manta da abinda ke da'munta ma ,barema da ta hadu da auntynta huddah ,suka shiga hira ,tana bata shawarwari masu amfani akan xaman aure ,
itakuma tana jin dadin Yadda take nuna kula'wa gareta ,

hka suka dinga hira mai dadi ,har ya mantar daita bacin ran da take ciki ,













Author :bebê'arth😘
[6:08pm, 6/14/2017] Bebe'arth(yar gatan hudah: 💦💧💦💧 *SILAR SOYAYYA*💦💧💦💧


(2017)


© *Adabiancy*

® *ONLINE HAUSA WRITERS*


*Dedicated to nababa family*😘



( *Yar ga'tan aunty hudah*)





*15-16*

11:30 am ,ya fito yabar asibitin ,
gidansu ya nufa ,lokacin abbansu baya gidan ,


Momy da fara'arta ta tareshi ,
byan sun gama gaisawa ,ya karasa kan dining yana break ,
Don ba abinda yasa a cikinsa ,

byan ya kammala cin abincin ya dawo falo suna hira da momy ,

Anan take cemasa tama yimasa xabin matar da ta dace dashi ,

Yace "momy a ina take ?

MUHIBBAH ce yar gidan yaya xubaida ,mun gama magana da yayan ,tace mun bata da wani tsayayye ,

Dan haka sai kashirya kaje ,ku daidaita ,Dan na'san ba Yadda xa'ai takika ,Yadda yarona take da madarar kyahu ,

Murmushi MIQDAD ya saki ,Dan yasan MUHIBBAH badai ruwan kyahu ba ,Allah ya xuba mata kyahu mai fisgar hankali ,

Kai momy Amma nagode da wannan xabi naki ,in Allah ya yarda xan shirya naje sai mu daidaita ,

Yauwwa yarona ,in aka rufa kamar wata uku kuma sai kai maganar auran ,
Dan ba wanda xai hanaka ,tunda kabi xabinsu suma Sá Barka ka auri xabinka ,


sun dade suna hira ,sannan ya tashi ya nufi gida ,
Tunda in yaje hospital dinma ba abinda xai ,tunda a hutu yake ,



MUWADDAH na xaune byan sun kare Waya da mubina ,

Jitai cikinta nai mata karta sbda yunwa ,
Mikewa tai ta nufi kichen ta Dora girki ,

tana tsaka da girki tana yan wake wakenta ,
Kamshi ya balbale gidan ,

MIQDAD ya shigo gidan ,ko ba'a gaya maiba yasan MUWADDAH ce ,

dai2 nan tafito daga kichen da ludayi a hannunta ,jin alamun motsi datai ,
Ido hudu sukai dashi ya galla mata harara ,yaja tsaki Blacky kawai abinda ya furta kenan yai shewarsa ciki ,

ko kadan bataji haushin abinda yamata ba saima murmushi da tasaki tana binshi da kallo ba karamin kyau yai mata ba ,
Dan fari kyakkyawa abinda ta fada kenan aranta ta koma kichen taci gaba da girkinta

🤔
To fah wannan shi ake kira so hana ganin laifi ,



byan ta kammala girkiinta ta jeresu kan dining ,
daki ta koma tai wanka ta cannja dresing ,

A karambaninnta ta nufii dakin. MIQDAD ,

Yana kwance akan gado yai rigingine yana latsa Waya ,baiji shigowarta ba ,sai da yaji kamshin turare ,

dago kansa yai yana kallanta ,
tace "yaya nan xan
Kawoma abiincin ko kwa fitowa xakai?


Kawai ba. Sai MIQDAD yahau yimata dariya ba ,

dariya yake mata hadda kyakhattawa,yana nuna nata da yatsa ,

Kallan jikinta tayi ko da akwai abin dariya a jikinta ,
sanye take da atamfa super red ,an mata dinkin riga da sicart singul ,simpl make up taiwa fuskarta ,Amma duk da haka ba karamin kyau taiba,

ta maida kallanta kan MIQDAD da yake ta dariya har lokacin ,

Maimakon taji haushin abinda yake mata ,ina ai sai tasaki murmushi tana kallansa ,dariyar ba karamin kyau tamasa ba ,Jitai dáma xai dauwwama ahaka tana kallan kyakkyawar fuskarshi ,

ganin tana kallansa yasashi shan mur ,
Kmar bashi keyin dariya ba ,

dallah malama daina kallona ,to waima wa yabaki damar shigomun daki ,
Ni bakisan na tsani ganin mummunar fuskar nan takiba ,duk yayin da naganki wani bakin cikine ke xiyartarmun xuciya ,
Ko xan mutu da yunwa baxanci jagwalgwalon girkinki ba ,tunda nashogo gidannan nakejin karnin girkinki a hakan xanci ,ni ban daukeki nace ba da har xakiyo kwalliya ki taho dakina ,me xan kallah ,kina tafe uwa muciya ,
fuce mun daga daki na daina ganin kausasshiyar fuskarki ,

sim2 ta bude kofar tafice ,

Kidahuma kawai da kagarki duk hagu ,xaki wani takomun daki ,mtsss yaja tsaki ,

dakinta tashige tahau rera kukan takaici,sai kuma naga tayi murmishin tunowa da kyakkyawar fuskar MIQDAD sanda yana dariya .











Author :bebê'arth😘
[6:08pm, 6/14/2017] Bebe'arth(yar gatan hudah: 💦💧💦💧 *SILAR SOYAYYA*💦💧💦💧


(2017)


® *Adabiancy*

© *online HAUSA writers*


*dedicated to nababa family*😘



*16-20*

Mikewa tai taje tana cin abincinta cikin kwanciyar hankali ,tana ci tana tuno kyakkyawar fuskar MIQDAD yayin dayake dariya ,murmushi na kwacewa fuskarta ,


Fitowa yai a kimtsensa xai fita ya gaji da xaman gidan,

Yana fitowa idanuwansu suka gauraya da na juna ,
Harara ya galla mata ,
Mtss duk randa kika sake muka kara hada ido ,da idanuwanki kamar na mayu ,yai kwafa ya murxa husda da ibham ,kinsan sauran kema ,,yasa kai yafice ,



Ko kadan kalamansa basu bata mata raiba ,saima lummshe idonta da tayi ,tana jin dadin kamshiin turaransa ,



Haka rayuwar taci gaba da tafiyar musu , har suka rufa 2 mounth,
kwata2 MIQDAD ba ruwanshi da harkar MUWADDAH ,haka itama taji worning din da yaimata ,
Idan yana gidan bata fitowa ,duk da dama shi baya dawowa sai dare
,

Sai dai intaji karar motarshi ta leka ta Window taganshi ,in kewarsa ta dameta ,

ga xaman kadaici ya isheta ,tunda aka kawota ko kofar gida bata taba fita ba ,ta yanke shawarar kawai tashiga mkranta ko ta Dan rage wani abin ,tunda dai yanxu ake tasaida form

Yauma kamar kullum tana kwance a daki tana chat ,danshi yaxama abokinta ,
taji karar bude get ,da sauri ta Mike tafita falo ,Dan ta tareshi da xancan makarantar ta ,


Xama tai a falo tana jiran shigowarsa ,kanta a sunkuye yake gudun karsu hada ido ,

shigowa yai ,da bai sallama ba ,sai da ya luta da mtm a falon sannan yai sallama ,

bai jira Amsawarta ba yai shigewarsa ,
har yakusa kaiwa kofar dakinshi ,ta kasa Yadda xata hada magana taimasa ,

sai da ta tattaro duka nutsuwarta,sannan a hankula ta furta ya'ya ,

tsayawa yai ,Dan har ya murda kofar dakinshi xai shiga ,bai juyowa ba yadai tsaya yana jiran yaji abinda xatace ,

A hankula take magana ,yaya dama xancen makaranta ta .....

bata karasa ba ,ya dakatar daita da fadin ,

Ni wannan bai dame niba ,duk inda xaki ki karatunki ki ta tafiya ,ko nan da karshen duniya ne sai kin dawo ,ke tashafa ,

bata damu ba ,ta kara cewa ,to in ka bani ixini gobe ina san xuwa gida ,

Wata gigitacciyar tsawa ya daka mata ,da take nuna alamun takaishi makura ,
duk randa kika kara tara ta kikai min magana akan lamarinki sai nai fata2 dake a gidannan ,dakikiya wacce bata gane magana ,to ba gida bama kije nan gaba da karshen duniya ,ke yashafa ,ko a gefen shoe din MIQDAD ,ko da tafiyar taki yana nufin baxa ki dawo ba ,mtsss yaja tsaki yashige daki ,


Hawaye ne ke wankewa MUWADDAH fuska ,da Alama dai yau taji xafin maganganun da yagaya mata ,
da gudu ta juya ta nufi daki ta fada kan gado tana kuka ,

Wannan wace irin kiyayya MIQDAD yake nuna mata ,sai kace ba jininsa ba ,
Ai ko da ace ba yan uwa bane su ,baici yadingai mata irin abubuwan da yake mata ba ,

A ranar dai MUWADDAH tasha kuka ,wanda ya haddasa mata xaxxabi da ciwon kai ,a washe gari ,Dan ko gidan da tai niyar xuwa ,bata samu dama taje ba ,
jikinta yai mata xafi rau sai numfashi take sama 2 ahaka mubina taxo ta sameta ,Dan sai sallama take taji shiru ,har saída tashiga dakin ta sameta a haka ,

dagota tai tana tambayarta lafiya ,duk ta rude ,

Wlh xaxxabine ya rufeni aunty ,sannu da xuwa ,

Ayya ,sannu ina shi MIQDAD din yake?

Ya fita tun daxu ,

Kuma yafita yabarki a haka ?

Ai sai bayan fitarsa xaxxabin ya rufeni ,

Mubina bata dai Yadda da maganar ta ba ,kawai sai tabadude sif tadaukko mata hijabi tasaka mata ,

ta kamota suka fito ,

Asibiti takaita aka duba ta ,magunguna aka rubuta musu ,tun a cikin asibitin suka sai magungunan ,


gida MUWADDAH tacewa mubina tashige dasu kawai ,
suna xuwa Ammi taxo ta tari diyarta ,saidai ta lura yar tata ,duk ta canja acikin wata biyu kacal ,

Ai xa'a rina ,abinda xuciyarta ta fara sanar mata kenan ,










Author :bebe'arth😘
[6:08pm, 6/14/2017] Bebe'arth(yar gatan hudah: 💦💧💦💧*SILAR
SOYAYYA💦💧💦💧



(2017)



® *Adabiancy*
© *online HAUSA writers*


*Dedicated to nababa family*😘


( *Yar ga'tan aunty hudah*)



*21-22*


tana tabata taji jikinta xafi rau ,

Mubina ganin yanayin da Ammi tashiga yasata cewa ,"Ammi bata fa da lafiya ,daga asibiti ma muke "


Riketa Ammi tai har suka karasa kan kujjera tanai mmata sannu ,

Xama tai a kasa ta kwanntar da kan MUWADDAH kan cinyarta tana shafawa ,

Sánnu kinji baby ,tun yaushene baki da lafiyar ?

Yaune Ammi na tashi dashi ,

Mubina ta karbe xancen da cewa "ai Ammi bakiga a Yadda naje na sameta ba ,
Kma abin haushi wai MIQDAD din yafita yabarta a haka ,


MUWADDAH tai saurin cewa "aunty nafa gaya miki sai bayan fitarshi xaxxabin ya saukarmun "


Murmushi Kawai ammi tadanyi ,tace "to me doctor din yace yana damunta ?"

Xaxxabine dai dama ,sai ciwon kai ,magunguna kawai ya rubuta mana ,kuma mun siyo ,mubina ta bata amsa ,


Ammi tace ,"tashi ki hado mata shayi ,,ki taho da ruwa tasha maganin "

tace tom tare da mikewa ,

Ranar MUWADDAH wuni tayi ammi na lelenta ,


Alhj bukar yana jin xuwanta ,ya daukko kafa ya taho ,

Eh lallai saboda na aurar dake ,shiyasa kika wullar dani ,da kika xo ,sai kikai tahowarki gun amminki ,to ai hakan baya na nufin na wullar dake ba ,


😀sorry my granny ,banjin dadine ,aunty mubina ce ma ta kawoni ,ai da gunka xan fara xuwa nahau bayan danai miss som much ,

Murna ce taishi alhj bukar ,jin tace bata da lafiya xatansa ciki gareta,

sannu kinji jikalleta ,ai bban samu llabari ba sai yanxu ,da tuni baki ganni ba ,
Xo ga baya xo kihau nai miki doki ,ya juya masa byanta ,

😀😀Ay in nahau wannan bayan sai. na balla maka shi ,na yafe na yau, ina tsohuwar. Matarka ita baxata xoba ko ?


☹☹Rabu daita ,ai tuntuni ita tahana ni xuwa gidanki ,ba Yadda banyi tabarni naje ba ,sai cá tai daga yin bikin ,

dai dai nan hjya blki tashigo ,da jug a hannunta, ka gama hada mun ,

to kunun gyada natsaya da'ma mata ,Dan nasan masoyinta ne ,

ta karasa ciki ta ajiye jug din kusa da MUWADDAH ,ta taba jikin MUWADDAH ,Ayya sannu kinji ,

Ay bamusan baki da lafiya ba ,ko jiyannan sai da na tambayi alhji xanje naganoki ,sai ya hana ni ,shi baijeba kuma bai barni naje ba ,


🤔Toni yanxu maganar wa xan dauka ,
kawai dai dukkaniku kuna da laifi ,tunda kuka manta dani ,nikwa kullum cikin tunaninku nake ,kukwa kundaina sona ,

Kul kar na kara jin kalmar nan a bakinki ,indai xuwa gidanki shi xai tabbatar miki da son da nake miki ,to nai miki alkawarin duk weak xan dinga xuwa ganinki ,cewar alhj bukar ,

da wasa nima nake grannys nasan dukkaninku kuna sona ,nima kuma ina sanku my kakus😘

Ammi ta tsiyaya mata kunun ta mika mata ,ta tashi xaune tana tasha ,
suna cigaba da hira ,dukkaninsu farin ciki ya cika xuciyoyunsu ,barema Ammi Yadda taga ana ji da diyarta ,


alhj bukar ya tambayi MUWADDAH ko dawata matsalar a xaman auranta da MIQDAD ,tace masa ba wata matsala ,suna xaune lafiya ,
yayi matukar farin ciki ,yadinga shi musu albarka ,


da suka kebe da Ammi ma sai da ta tambayeta ,Dan ta lura tayi duhu kuma ta rame ,

tace ita ba komai ,suna. Xaune lafiya da mijinta ,
ba dabarar da Ammi batai mata ba ,Dan tagano wani abin ,Amma bata gano komai ba ,
Ammi tace "tun xuwanki fa ,banga kunyi Waya dashi ba ?

lá Ammi yanxu ma muka gama Waya dashi ,yau aikin kwana ne dashi ,yace na kwana anan ,gobe ya biyo mu tafi ,

jinjina kai Ammi tai kawai ,yayin da kirjin MUWADDAH yadinga bugawa ,sbda karyar da tasharara .











Author:bebe'arth😘
[6:08pm, 6/14/2017] Bebe'arth(yar gatan hudah: 💦💧💦💧 *SILAR SOYAYYA*💦💧💦💧


( *2017*)


® *Adabiancy*

© *online hausa writers*


*dedicated to n@b@b@ family*😘



*43-44*

A ranar da MIQDAD ya komo dakin MUWADDAH ,byan sunyi shirin kwanciya ,sun kwanta ,

MUWADDAH bacci har ya fara daukarta ,MIQDAD ya mirgina ya janyota jikinsa ,ya matseta kam ,


Wasu abubuwa yadinga mata ,har saida ta farka ta fara mutsu-mutsu ,a kunnanta ya rada mata ,


Ki tsaya kar ki cuci kanki ,xan baki hakkinki ne ,da kika dade kina bukata ,daga bai kara mgna ba yaci gaba da abinda yake ,


Wani kululun bakin cikine yaxo mata wuya ,a take wasu xafafan hawaye suka wanke mata fuska ,cikin kuka ta furta Idan har danni xakayi wlh na yafe ma ,


ignoring inta yai yaci gaba da abinda yake ,


Ko kadan batai yunkurin ,saidai

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment