Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ɓaci rai .......

Muryar Ammi na rawa tafara kwatanta mi shi gidan ......

Cikin ɓacin rai yace , gobe inshallahu da sassafe zanzo muje gidan , sannan dole dake zamuje dan kuwa ta inda aka hau tanan ake sauƙa kinji na faɗa miki , yana faɗin haka ya juya ya tafi batare da ya tsaya yaji abun da zata faɗa ba ya tafi cikin ɓaccin rai .......

Da kuka Ammi ta fashe ta koma cikin gidan ta nemi guri ta zauna , cikin kuka take faɗin, ba komai ko ma mene Ni ce na janyo , nashiga uku , Ina Hamdiyyah ta tafi ne ? Hamdiyya ina kike ne , tafaɗa cikin matsanancin kuka , majinar da take hancinta ce ta fito, ta ɗauki gefen zaninta ta share dashi ta miyar ta ɗaura, ta cigaba da kukanta gamida jin tsanar kanta matuƙa.......


Zaune Hamdiyyah take tayi ta tagumi , kewa da damuwa duk sun haɗu sunyi mata yawa , hawaye ne kawai ke fita a idonta ......

Ta baya inna furairah ta taɓata , gamida faɗin Hamdiyyah baza ki daina sama kanki damuwa ba, ki daina saka damuwa a zuciyarki nace ki kwantar da hankalinki kinji ko?

Kukan da Hamdiyyah take ƙoƙarin makalewa ne yayi nasarar fitowa , cikin kuka ta fara faɗin," Inna , nakasa haƙura , na kasa mantawa da komai na kasa cire komai a raina , durƙusawa Hamdiyyah tayi gamida rike hannu inna furairah tace," inna dan Allah kisan yanda zakiyi ki mayar dani naje naga su Hibba dan Allah , hankali ya kasa kwanciyar akansu , inaso nagan su ta ƙarasa maganar gamida fashewa da matsanancin kuka ......

Ɗagota inna tayi ta kalleta tace," Hamdiyyah inshallahu nayi miki alƙawari baza ki sake sati biyu a cikin gidanan ba inshallahu , ki kwantar da hankalinki kinji Hamdiyyah , sossai inna furairah tadinga ƙoƙarin kwantar ma da Hamdiyyah hankali har Allah yasa Hankalin ta yaɗan kwanta , da haka har barci yayi Awun gaba da ita ............

A ɓangaren Alhaji tanim gamji kuwa...........


*Muje zuwa*

*STORY AND WRITTEN BY MUM FU'AD*


*🌪️🌪️🌪️GUGUWAR ANNOBA*🌪️🌪️🌪️

*(HURRICANE EPIDEMIC)*

*mallakar👉 zaynerb muhammad kabeer (mum fu'ad)*

*Marubuciyar littafin👇👇👇👇👇*
*mahaukacin kishi*🌺🌺
*Hatsabibiyar mace*🧛🏽🧛🏽‍♀️
*A sanadin kuskurena*💐💐
*And now*👇
*🌪️🌪️GUGUWAR ANNOBA*🌪️🌪️

*Banyarda a canzamun labari na ta wata siga ba batareda izini na ba*

*Kamar yanda kuka sani duk labarai na a gaske suke faruwa( true life) ne to wannan ma hakan yake , sai dai wannan labarin nawa yasha banban da na saura domin yazo da wani salo iri_iri a cikinshi , kudai ku kasance dani , akan farashi mai sauki naira dari biyu kacal 200,*
*Zakuyi iya fara biyan kudin ,ta wanan Account din 1461261429 Muhammad Zainab kabir access bank ko katin waya ta wanan layin 09066386347 sai na jiku*

*SADAUKARWA*
*Na sadaukar da littafin Na zuwaga member na GUGUWAR ANNOBA fans, nagode sossai da soyaiyyar Ku a gareni, hakika ina sonku son so fisabilillah*

*Haryanzu littafin HATSABIBBIYAR MACE🧛🏽‍♀️🧛🏽‍♀️ nanan akan farashin naira dari biyu 200 kacal maza ku garzayo kusiya, amma akwai promo, duk mai so da wannan GUGUWAR ANOBA 🌪️🌪️ da HATSABIBBIYAR MACE sai ya biya naira dari uku kacal, sai yasha karatunshi kudai ku garzayo kusiya karku bari ayi Baku....🥰🥰🥰💃💃💃💃*

*_______________________*_____________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*
بسم الله الر حمن الر حيم
*Da sunan Allah mai rahama mai jinkai*
*ina rokon Allah yasa na fara a sa'a ,Allah kuma ya bani ikon rubuta daidai ,yand na fara lafiya Allah kasa nagama lafiya Ameen*

*PAGE 41 & 42*

"Washe gari misalin ƙarfe shida na Asuba, Alhaji tanim ne keta kai komo a cikin dakin shi........

Dogon numfashi yaja , idanuwanshi suka kada sukayi jajawur ,cikin ranshi yake faɗin," kai lokaci na ta tafiya , yazama dole na aiwatar da abun da zan aiwatar tun kafin lokaci ya ƙure mun, dole nasan abun yi , yafaɗa gamida cire boxers ɗin dake jikinshi , da singlate ɗin da ke jikinshi ........

Durowanshi ya buɗe ya curo baƙar jallabiyyar shi , ɗauka yayi yazura ya buɗe cikin bed side ɗinshi ya ɗauki sirinjin Allura guda huɗu ya sa cikin Aljihunshi ya fita ........

Bayan ya fita ne , kai tsaye ya nufi ɓangaren su Hibba , ganin babu kowa a falon yasa ya ƙwalamata kira gamida faɗin ke Kuna inane!!!!?????
Jin muryarshi a Wannan lokacin yasa gaban Hibba yayi mummunan faɗuwa , cikin rawar murya take faɗin," ganinan ana inayi ma su Ilhama wanka ne ........

Shuru yayi kafin daga bisani yace," ina su Ajmal? Sunaa ɗaki Hibba ta bashi amsa ......

Cikin uwar ɗakin ya shiga ya tarar da Mujahid da Ajmal , da Jawad suna zaune ........

Tarar da Mujahid yayi yana shafa ma Ajmal maii, rai a ɓace Alhaji tanim yace," kai Mujahid, Ajmal, da Jawad kuzo Nan.......

Ba musu suka mike suka taso suka bishi a baya.....
Ka tsaye part ɗinshi ya kaisu , cikin faɗa ya zaro idanuwanshi yafara faɗin,"kai ku zauna anan kar ku yarda ku fito kun ji ko ?
Zaro ido sukayi cike da tsoro suka ce eh munji, yana faɗin haka ya juya ya koma ɓangaren su Hibba .......

Ya shigo ciki daidai lokacin Ihlam ta fito a wankan , Hibba kuma nayi ma mufeeda.......

Ganinshi yasa Ihlam ta sunkuyar da kanta tayi shiru cike da tsoro ........

Ƙwallama Hibba kira yayi cikin ɓacin rai yace," Hibba!!Hibba!! Da sauri Hibba tafito jikinta na rawa ta fita tace gani , rai a ɓace yace zo nan , Ƙara matsowa kusa dashi tayi jikinta na rawa tace," gani , biyo ni cikin ɗakinku , zaro ido Hibba tayi tace," iyehh? Ciki ina ? Tsawa ya daka mata idonshi ya kaɗa yayi jajir yace cikin ɗakin kuma mana ko namiji bane ?.......

Kallonshi ta keyi jikinta na rawa tafara shiga ɗaki ta baya shikuma yana Binta , har takai cikin ɗakin .......

Da kuka Hibba ta fara faɗin," Daddy meke faruwa? Me zakamun menayi maka ? Me kake shirin yi....?

Batare da ya saurari abun da take faɗa ba yafara kokarin cire jallabaiyar jikinshi ............

Ganinshi yana ƙoƙarin cire jallabaiyar jikinshi yasa ta zato ido cikin kuka take faɗi ," nashiga uku na Daddy miye haka? Me kake shirin yi .......

Wani wawan mari ya sake mata a fuska , idonshi yayi jajawur , ya ɗaura Hanunshi akan laɓɓansa yace," kimun Shuru ko yanzu na ɗauki wuƙa na yanka ki.......

Da sauri ta kai hannuwanta biyu ta rufe bakinta, tacigaba da kuka , ga wata zufa sai fita a jikinta take, wani irin faɗuwa gabanta keyi ,ƙirjinta nadukan uku_uku kamar zai fito.......

Bayan yagama cire jallabiyyar jikinshi ne, yazama tsirara haihuwar uwarshi *wa'iyazubillah*.......

Cikin sauri da zafin Nama ya figota, ya wurgata kan gado .......

Wani irin kuka Hibba tasa mai matuƙar tausayi da tashin hankali........

Cikin gaggawa Alhaji tanim ya cire mata zanin dake jikinta ,da ƙarfi ya cire pant ɗin jikinta, wani irin kuka Hibba takara fashewa dashi .....
cikin kuka haɗe da shasheƙa tace," Daddy Dan Allah kayi haƙuri , Dan Allah Daddy me zakamun ?ka tausayamun dan Allah ......

Ba tare da ya saurari me Take fadi ba ,nan take ya aiwatar da ƙudirinshi akan Hibba... *wa'iyazubillah* wani irin ihu tasa wanda sai da ya girgiza su Nihal .....

Sai da ya gama Abun da zaiyyi kafin daga bisani ya tashi .......
Take Numfashin Hibba ya fara barazanar ɗaukewa , wani irin ruwa ne ke fita a bakinta, ga jini dake gangarowa daga jikinta, wani irin numfashi take fitarwa, ga Wani Irin Azaba da take ji , wasu hawaye Masu zafi ke fita a gefen idonta, haƙiƙa halin da Hibba take ciki abun tausayi ne matuƙa .......

Jin ihun Hibba yasa sauran suka shigo da sauri, ganin Hibba a halin da take ciki yasa su ihu , gamida ƙoƙarin zuwa gurinta.......

Take Alhaji tanim ya jawo Nihal itama ya wurgata akan gado, ganin abun da yake da niyyar aikata ma Nihal yasa Hibba tafara girgiza kanta tana kallon mahaifin nasu, ƙoƙarin miƙewa take amma ina takasa , cikin Muryarta wacce ba'a gane abinda take fadi tafara faɗin,"Daddy kaji tsoron Allah mai muka maka haka , ka tsaya a iya kaina kar ka aikata ma Nihal abun da kamun zata iya rasa ranta Daddy Kayi haƙuri da Allah .......

Batare da Alhaji tanim ya saurari abun da take faɗa ba cikin rawar jiki ya aikata ma Nihal abun dayayi ma Hibba, *wa'iyazubillah* take Nihal tayi wani irin ihu ta suma , numfashinta ya dauke ɗif......
Batare da ɓata lokaci ba ya aikata mufida ma , hatta Ilhama Bai bari ba sai da yayi mata fyaɗen, *wa'iyazubillah* gaba ɗayan su Numfashin su ne ya fara barazanar barin jikinsu , saɓanin Hibba da take kwance tana cizon leɓe , wani irin Azaba ne ya ziyarceta , ko yatsa takasa ɗagawa .......

Bayan Alhaji tanim yagama be ya ɗauki sirinjin Allura ya debi jini nasu gaba dayans, a rikice ya miyar da rigar shi ya saka , ya saka sirinjin a Aljihu, yana sawa, ya goge zufar dake tsatsafowa daga fuskar shi, haɗe da numfarfashi,da haki ......

Cikin rawar jiki ya nufi ɗakinshi , ya ɗauki ƙaton trolley ɗin tafiyarshi yafara haɗa kayan tafiyarshi da duk wani abun buƙata , haɗe da jinin su Hibba da ya ɗeba.......

Misalin ƙarfe takwas na safe Mallam Musa yazo yafara kwaɗa sallama a ƙofar gidan Ammin Hamdiyyah .....

Sanya Ammi take da Hijabi a gefen gadon ta zama tayi ta rafka uban tagumi hawaye Masu zafi na fita a cikin idonta tane me matuƙar jin tsanar kanta , jin sallama yasa tayi saurin miƙewa ta fita da sauri .......

Bayan ta fita , murya a sanyaye Ammi tace," sannu da zuwa Mallam Musa , ina kwana ??

Mai da kanshi gefe yayi cikn ɓacin rai , yace lafiya ,ya amsa ciki_ciki babu yabo ba fallasa,ina fata dai kinshiya ina? Zamu iya tafiya ?Mallam Musa ya tambaye ta , jiki a sanyaye Ammi tace," Amma naga kamar yayi sassafe ko? Ammi tafaɗa cikin kankan dakai........
Haɗe rai Mallam Musa ya gamida faɗin," wani irin yayi wuri , indan ke bazaki je ba ni ki kwatanta mun inda gidan yake inje , aikin banza , yafaɗa cikin zafin rai ......

Batare da Ammi tace komai ba tace to shikenan muje barin dauko ƙwaɗo na rufe gidan sai mutafi ko ? Shuru yayi batare da yace komai ba , ita kuma ta juya ta tafi ta koma ciki ta ɗaukko tsohon ƙwaɗon gidan ta rufe ƙofar suka kama hanya .......

Cikin ƴan mintuna suka isa daidai layin gidan Alhaji tanim ......

Tsayawa kallon unguwan Mallam Musa yayi , gamida taɓe baki yace," tir dake Ramatu ,Kiduba irin bayan garin da kika kawo ƴarki , yoo ba dole ƴarinya ta ɓata ba, bakisan wani irin miji kika aura mata ba , bakisan daga inda yake ba,bakisan wanene shi ba, kawai kin ɗauki ƴa kin bashi batare da wani ƙwaƙwaran bincike ba , gaskiya Ramatu tir da irin hanlinki wallahi .......

Shuru Ammi tayi wasu hawaye Masu zafi suka zuba a idonta, cikin muryar kuka tace," duk abun da ka faɗa wannan gaskiya ne nasa ni koma menene ni ce na janyo, ta ƙarasa maganar gamida goge ƙwalar da ta zubo cikin idonta .......

Ba kuka nace ki tsaya mun anan ba ,mu shiga cikin gidan muji inda yakai mana ƴar mu, Mallam Musa ya faɗa a fusace.......

Hmmm Allah kasa yananan dan kullum sai nazo amma bana samun shi Ammi ta faɗa jiki a sanyaye.......

Mu dai shiga mu duba inshallahu ma yana ciki , Mallam Musa ya faɗa gamida ƙarasawa bakin ƙofar gidan ........

Yayi daidai da lokacin da Alhaji tanim ya fito daga cikin gidan a rikice kuma a gigice , ƙoƙarin buɗe gate ɗin gidan yayi dan ya fita da motar shi .......

A fusace Mallam Musa ya nufo shi yace," kai ina Hamdiyya take , jikin Ammi na rawa ta ƙaraso gurinshi gamida cukumar wuyar rigar shi tace," mugu, Azzalumi kawai ina ka kai mun ƴata sai ka fitomun da ƴata , mugu Azzalumi , tafaɗa gamida fashewa da matsanancin kuka .......

Cikin tsantsan ɓacin Rai Alhaji tanim yace," ku suwaye , su waye ku da zakuzo har cikin gidana ku nemi ku zageni , kallon Ammi yayi Yace,"kun ga Baba ki sakeni tun kafin ranku ya ɓaci ......

Cikin kuka Ammi tace," bazan sake ka ba sai ka fitomun da ƴata mugu kawai ......

Cike da mai da hankali Mallam Musa ya kalli Alhaji tanim , cikin tsantsan ɓacin rai yace," kai Alhaji kar ka raina mana hankali , indan kace Ni bakasan ni ba ita kuma fa itama baka santa ba .......

Wani kallo Alhaji tanim ya bishi da shi yace," nima bansan inda take ba , bansan ina take ba, ba ga ku ga gidan ba , ku shiga ku duba mana ta yiyu tana ciki , sabida haka kar ku ɓatamun lokarci, ku bani hanya Ni zan tafi dan ina da abun yi , yafaɗa gamida fisge rigar shi a hannun Ammi ya shiga motarshi, ya tayar ya fita da mugun gudu ya fita a gidan........

Da ihu Ammi ta bi bayanshi cikin kuka tana faɗin," waiyyo ƴata na shiga uku ina ka kaimun ƴata, waiyyo Allah na taƙarasa maganar gamida fashewa da matsanancin kuka ........

Cikin ƙarfin Hali Mallam Musa yazxe," kiyi haƙuri ki dawo mu shiga cikin gidan mu duba , shima jikinshi yayi sanyi matuƙa a wannan karan ,domin Ammi ta bala'in bashi tausayi zuwa yanzu.........
Da ƙyar ya iya lallashin Ammin ta yarda su shiga su dubata .............

*MUJE ZUWA*

*KIYI HAKURI RASHIN JINA KWANA BIYU WALLAHI ABUBUWA NE SAI A HANKALI ,AM VERY SORRY*

*STORY AND WRITTEN BY MUM FU'AD*


*🌪️🌪️🌪️GUGUWAR ANNOBA*🌪️🌪️🌪️

*(HURRICANE EPIDEMIC)*

*mallakar👉 zaynerb muhammad kabeer (mum fu'ad)*

*Marubuciyar littafin👇👇👇👇👇*
*mahaukacin kishi*🌺🌺
*Hatsabibiyar mace*🧛🏽🧛🏽‍♀️
*A sanadin kuskurena*💐💐
*And now*👇
*🌪️🌪️GUGUWAR ANNOBA*🌪️🌪️

*Banyarda a canzamun labari na ta wata siga ba batareda izini na ba*

*Kamar yanda kuka sani duk labarai na a gaske suke faruwa( true life) ne to wannan ma hakan yake , sai dai wannan labarin nawa yasha banban da na saura domin yazo da wani salo iri_iri a cikinshi , kudai ku kasance dani , akan farashi mai sauki naira dari biyu kacal 200,*
*Zakuyi iya fara biyan kudin ,ta wanan Account din 1461261429 Muhammad Zainab kabir access bank ko katin waya ta wanan layin 09066386347 sai na jiku*

*SADAUKARWA*
*Na sadaukar da littafin Na zuwaga member na GUGUWAR ANNOBA fans, nagode sossai da soyaiyyar Ku a gareni, hakika ina sonku son so fisabilillah*

*Haryanzu littafin HATSABIBBIYAR MACE🧛🏽‍♀️🧛🏽‍♀️ nanan akan farashin naira dari biyu 200 kacal maza ku garzayo kusiya, amma akwai promo, duk mai so da wannan GUGUWAR ANOBA 🌪️🌪️ da HATSABIBBIYAR MACE sai ya biya naira dari uku kacal, sai yasha karatunshi kudai ku garzayo kusiya karku bari ayi Baku....🥰🥰🥰💃💃💃💃*

*_______________________*_____________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*
بسم الله الر حمن الر حيم
*Da sunan Allah mai rahama mai jinkai*
*ina rokon Allah yasa na fara a sa'a ,Allah kuma ya bani ikon rubuta daidai ,yand na fara lafiya Allah kasa nagama lafiya Ameen*

*PAGE 43 & 44*

*HAƘIƘA NAGA HANKULANKU KU YA TASHI A PAGE 41 &42, KUMA NAJI DAƊIN YANDA KUKAYI COMMENTS MAI YAWA A KAI , NAJI DAƊI SOSSAI DA COMMENTS ƊINKU*

"Ko da Mallam Musa da Ammi suka shiga Cikin gidan kai tsaye ya suka kutsa kai cikin gidan ........

Sallama suka fara rafkawa , Amma shuru ba'a amsa wa.........

Jin sallama yasa Hibba taji maganar tamkar a cikin mafarki , domin zuwa yanzu hankali ta baya jikinta , idonta a runtse yake ta na wani irin numfarfashi , cikin ranta take faɗin," Allah ka taimakemu wa'innan mutane su kawo mana ɗauki........
Duk
yanda taso miƙewa ko tayi magana amma sam ta kasa, sai wasu hawaye Masu matuƙar zafi suka zuba a cikin idonta.........

Dube_dube Suka fara yi cikin gidan suna tunanin ta inda zasu shiga su fara duba ɗiyar tasu ......

Cikin kuka Ammi tace," Mallam Musa mu tafi kawai jikina na bani Hamdiyyah bata gidanan , dan nasan da tana gidan da za ta fito Ammi shiru kakeji ba tanan fa ta ƙarasa maganar gamida fashewa da matsanancin kuka.......

A'a bazamu tafi ba mushiga ciki mu duba ta yuyu akwai inda ya ɓoyeta ne , mu shiga mu dudduba in ba mu ganta ba sai mu koma mu kai gurin ƴan sanda kawai , Mallam Musa yafaɗa gamida ƙara shigewa cikin gidan ,Ammi kuma na bi shin a baya........

Dudduba ko ina suka fara yi , kai tsaye suka kutsa cikin part ɗinsu Hibba , cikin daga murya Ammi tafara faɗin," Hamdiyyah!! Hamdiyyah!!jin ba'a magana yasa kai tsaye ta kutsa cikin falonsu .......

Jin wani irin numfarfashi yasa mallam Musa ya kalli Ammi yace," kina jin abun da nakeji kuwa kamar nishi ko? , Zaro ido Ammi tayi gamida sake kasa kunnuwantaa tace," ehh tabbas naji , ko Hamdiyyance a ciki mushiga muduba , kai tsaya ya kutsa cikin ɗakin ........

Ganin yara zube a kan gado cikin jini yasa Ammi ta zato ido gamida sakin wani razanannen ihu , runtse ido mallam Musa yayi ya furta *innalillahi wa'inna illaihir raju'un*, me yake faruwa haka *wa'iyazubillah* Mallam Musa yafaɗa cikin tashin hankali ..........

Nashiga uku na , wallahi fyade akayi musu ,kuma ga dukkan alamu shine ya aikata musu haka , Mallam Musa miye abinyi ? Ammi ta faɗa a rikice .......

Shuru Mallam Musa yayi kafin daga bisani ya lalubo wayarshi cikin sauri yafara daliling lambar biliyaminu wato ɗan shi , bugu uku ya ɗauka cikin sauri Mallam Musa yace", biliyaminu kanaji na , maza ka nemo mota kazo ka sameni , nan Mallam Musa ya kwatantamishi gidan , bayan sun gana ya kashe wayar.....

Jin ana ta buga ƙofa yasa Ammi faɗin," to ana ta bubbuga ƙofa ko waye kuma? Ko Hamdiyyance ? Inaga Hamdiyyah ce , muje mu duba , da sauri suka nufi ta inda ƙaran ke fita , kai tsaye ɓangaren Alhaji tanim suka nufa , suka buɗe ƙofar , suka kutsa cikin ɗakin , jin bugun da ga wani ɗaki ya fito yasa da sauri Mallam Musa yafara ƙoƙarin buɗe kofar cikin rawar jiki .......

Ganin Ajmal tsaye a bakin kofa idonshi yayi jajir , alamar anci kuka yasa su mamaki matuƙa, Mujahid da Jawad kuwa duk sun zube ƙasa barcin wahala yayi awun gaba dasu saboda tsabar gajiya da kuka da suka sha .........

Jikin Ajmal ne ya fara rawa yafara kallonsu yace " ina Anti Hibba , ina take?Shuru Mallam Musa yayi ya kalli Ammi yace," Ni fa Ramatu kaina ya kulle , Ba mu tarar da Hamdiyyah ba , gashi mun tarar da wani tashin hankalin..........
Shuru Ammi tayi kafin daga bisani tace," nashiga uku Mallam Musa , ina Hamdiyyah take to ?anya Mutumin nan nada gaskiya kuwa ?
Shuru Mallam Musa yayi gamida sunkuyar da kanshi kamar me nazarin wani abu kafin daga bisani ya ɗago kanshi yace," tabbas mutumin nan bashi da halin, mugu ne kuma Azzalumi , ko tantama banayi Mutumin nan shi ne yayi ma yaran nan fyaɗe ,yana gama magana wayarshi ta fara ƙara , ganin biliyane ke kira yasa yayi saurin ɗagawa gamida faɗin," ka ƙaraso ? Ehh biliyan ya faɗa , nan Mallam Musa ya mai kwatancen daidai gidan, bayan yagama ne Mallam Musa ya kashe wayar gamida faɗin sai kazo ,kayi maza kazo dan Allah, to biliyaminun ya faɗa gamida kashe wayar ..........

Cikin sauri yace," muje mu kwashi yaran , ga biliyaminu yazo da mota , maza mu ƙwahesu mu kaisu asibiti .......

Mallam Musa Hamdiyyah fa , haka zamu tafi bamuga Hamdiyyah ba ?Ammi ta faɗa cikin matsananciyar damuwa.......

Cikin ɓaci rai Mallam Musa yace," ke wace irin matace , bakya ganin halin da yaranan suke ciki ba , fyaɗe aka musu fa ,fyade fa , ba gara mu taimakesu ba , ko ta sanadiyyar haka ma Allah ya baiyyana mana Hamdiyyah in tana raye , maza muje mu ɗebosu mutafi .......

Shuru Ammi tayi tace," to shikenan badamuwa hakane kam .......

Nan suka nufi ɓangaren su Hibba, Ajmal na bayansu yana wuƙi_wuki da idanuwanshi .......

Suna zuwa Mallam Musa ya dauki Hibba da Ihlam , yasa su a kafaɗa yayi saurin yayi waje dasu , a lokacin motar biliya nadaidai ƙofar gidan , da sauri ya buɗe motar ya zuba su a ciki , itama Ammi ta dauki mufeeda a hannun ta, ta sata cikin motar, Mallam Musa ne shima ya ɗauki Nihal , ya sata cikin motar , ganin Ajmal tsaye yana kallonsu kamar mutum mutumin yasa Mallam Musa faɗin," kai yaro , iya ku kenan a cikin gidana ? ......

Girgiza mishi kai yayi Alamar A'a gamida yi mishi nuni da part din daddyn nasu .......

Da sauri Mallam Musa ya tafi ,yaku tsa kan shi yaga su Jawad da Mujahid suna ta barci haɗe da ajiyar zuciya .......

Ɗaukan su Yayi ya fito da su , yace ma Ajmal ya biyo shi su tafi , bin shi a baya Ajamal yayi ,ya nufi mota da su .......

Ganin dukkanin su ba kaya a jikinsu yasa Mallam Musa faɗin," kai Ramatu bazai yuyu mu tafi da yaran haka ba , dole a suturta musu jikinsu , kinsan me za'ayi ki shiga ciki ki duddubo kaya , ko yaya ne aɗan rufa musu a jikinsu ko ba haka ba.......

Da sauri Ammi ta koma cikin gidan ta nufi ɗakinsu Hibba, ta fara duddubo kayaiyyakin nasu........

Ganinsu tayi ta ɗeba, ta yi saurin fita .....

Rufa musu kayan tayi a jikinsu ,itama ta shiga cikin motar , Mallam Musa ya zauna a gaban motar suka tafi ........

Mamaki sossai biliya keyi nan Mallam Musa yayi mishi takaitaccen bayani, sossai biliya ya dinga mamaki , zuciyarshi cike fal da tsananin tausayinsu.......

Kafin suje Asibitin sai da biliyan ya biya dasu police station , sukayi report , suka haɗa su da ɗan sanda ɗaya suka nufi Asibitin kai tsaye .......

Ko da suka je batare da ɓata lokaci ba akayi fara yi musu taimakon gaggawa , sai dai Ilhama bata numfashi Allah ya karɓi rayuwarta ........

Ko da aka fito da Ilhama ,nan suka ba Mallam Musa ita, mallam Musa ya kaita gidanshi akayi mata sallah ,aka kaita gidanta na gaskiya ........

Sukuma su Ajamal suna gidan Mallam Musa......

Bayan Asibiti sun gama duba sune , Mallam Musa kai tsaye ya wuce ofishin Human right yayi report , sossai lamarin ya buge su matuƙa domin sun tausaya ma su Hibba sossai .......

Kai tsaye suka je Asibitin da Mallam Musa suka gansu ......

Sosai likitoci suka yi ƙoƙarin akansu , sukayi nasarar ceto rayuwar su daƙyar Domin haƙiƙa yaran sun matuƙar galabaita.........

Nan duk aka kaisu ɗakin hutu,aka ajiye su , sai sharar barcin Azaba suke.........

A ɓangaren Hamdiyyah kuwa, A yau ne inna furairah take sanar mata cewa gobe zasu mai da ta gida , sossai Hamdiyyah ta dinga murna matuƙa, ko ba komai zata je ta ga su Hibba ........

Ko bayan Alhaji tanim ya bar gidanshi , kai tsaye ya wuce Airport ya hau jirgi ya nufi ƙasar Indiya ........

Bayan yayi kwana ɗaya a masauƙinshi ne ya ya tafi inda suke tsafe_tsafensu .......

Bayan ya je can ne

Please Login or Register in order to submit comment