Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tareda b'ata fuska, saida ta rumtse idanu ta dauke lumfashi sannan ta shanyeshi tas ta mik'a mata kofin tana mai b'ata fuska, Mariam ta amsa ta fice...
Fatima ce ta shigo saying,
"Har kin shirya kenan, an barki ke daya... Muje...".
Ta zauna akan kujera tana juya wayar dake a hannunta ta rasa abun da zatayi da ita, call ne ya shigo ta tab'e baki ganin sunan ita kuwa waye zai kirata bayanshi, tayi picking tareda kangawa a kunne, ta amsa salaam da yayi mata, yayi shiru, tayi shiru, ji tayi yace,
"Ba zaki gaidani ba...".
Maimoon ta tab'e baki saying,
"Ban iya ba...".
Maheer yace, "Yanzu zan kira Hajiya Kaka ince mata baki iya gaida miji ba...".
Maimoon tayi jim saying,
"Hajiya kaka kuma?".
Maheer yace, "Yeah wacce kike da sunanta...".
Maimoon tace, "Ohhh...".
Maheer yace, "Da marece zamu wuce Kaduna...".
Maimoon tace, "Alright...".
Maheer yace, "Bye...".
Tareda hanging call din....
Fatima tace, "Aunty Maimoon ki tashi kiyi wanka ki shirya, zamuje sashen Abbi ai mana hoto tareda yayyenmu maza...".
Maimoon ta gyad'a kai tareda mikewa ta wuce bedroom to the bathroom ta gama shiryawa yayinda makeup artist ta cancara mata kwalliya, she looks gorgeous and breathtaking, she looks as cute as bride have to be, wani expensive leshe ce a jikinta wanda yasha dinkin gown wacce tayi suiting dinta kasancewar tsayi da jikinta bazai wuce na Fatima ba....

Maimoon da Fatima kaya iri daya suka saka, Maimoon looks gorgeous and breathtaking, Maheer can't take his eyes off her tunda suka shiga sashen Baba Malam ya zuba mata idanu ba ya koda blinking, Maimoon ta maka mashi harara tareda tab'e baki....
Jasmine ta fiddo camera ta soma kashe masu hotuna, Maimoon da Fatima suka tsaya a tsakiyar yayyensu Fatima maza, Maheer ne daga inda Maimoon take, aka kashe masu pictures, sukayi tareda matan, aka yi baki yaran gida sannan sukayi tareda baba Malam, aka yi masu tareda Hajiya Kaka, sukayi tareda su Momi sannan aka yi wa Fatima da Maimoon....
Daya daga cikin samarin ya tura Maheer aka mashi tareda Maimoon, aka yi Maimoon tareda en matan sannan aka yi mata tareda mazan, tana zaune akan kujera suna tsaye a baya, sun dauketa tamkar k'anwarsu Fatima....
Maimoon ta maida hawayen dake k'ok'arin fitowa daga idanunta tana tuna yadda rayuwa take a gidansu, she wish haka gidansu yake saidai komai opposite dinshi ne....
*************
Suna komawa, Fatima tace,
"Ki shiga kiyi wanka zan fiddo maki kaya ki sauya dasu, suna dawowa zaku wuce...".
Maimoon ta mike ta wuce bathroom ta jima sannan ta fito ta shirya cikin material dinkin riga da skirt da sukayi suiting dinta, daga gani cikin kayan fitar Fatima ne....
Mariam ta tattara kayan da tayi amfani dasu tareda wasu ta zuba mata a lugagge, Maimoon tayi zuru tana jinjina karamci irin na wannan family....
**************
Karfe daya da rabi, al'ummar musulmai suka shaida daurin auren Fatima tareda angonta Fu'ad, sai kuma Maheer Ahmad tareda amaryarsa Maimuna Muhammad (Maimoon)....
Baba Malam shine ya bada auren Maimoon yayinda K'aninsa wanda ya bada auren Fatima, ya zama wakilin Ango....
Maheer ya lumshe idanu ya bud'e yayinda murmurshi ya subuce mashi, jinsa yake a matuk'ar farin ciki, yana gaisawa da mutane bakinsa a washe, he can't stop smiling....
Bayan receptionist da aka yi suka wuce gidan Baba Malam....
**********
Maimoon tana zaune a bedroom data kwana, Mariam ta shigo saying,
"Yaa maheer yana jiranki a sashen Abbi...".
Maimoon ta mike tabi bayanta har zuwa sashen inda ta tarar da Fatima a durkushe tana kukan rabuwa da dangi, Maimoon ta k'arasa tareda zama a kasan carpet a kusa da Fatima, tayi kasa da kanta....
Saida Baba Malam ya bud'e taro da addu'a sannan ya soma masu wa'azi akan zaman aure tareda hakkokin mata akan miji da kuma hakkokin miji akan mata, Maimoon ji tayi baki daya jikinta yayi sanyi, sosai wa'azin yake ratsata, ya gama Hajiya kaka tayi masu nasiha itama tareda k'ananshi da kuma su Momi...
Maheer yayi masu salaam tareda mikewa bayan da Baba Malam ya dankawa Maimoon sadakinta a hannunta, Maimoon ji tayi hawaye sun zubo mata tana jinjina karamci irin na wadannan family, ya bud'e mata daya bangaren ta shiga sannan ya zagaya bangaren direba, ya murza makulli tareda danna horn mai guard ya wangame mashi get ya danna motar waje to the inda yaba one of his employees makullin motar, sukayi boarding private jet dinsa to Kaduna....
Maimoon tayi relaxing akan kujera yayinda bacci yayi awon gaba da ita, Maheer ya zuba mata idanu yana jinjina kyawunta, tana da matuk'ar kyau marar misaltuwa....
Suna sauka motoci suka daukesu, Maimoon ta juyar da kai tana kallon gine-gine da suke a cikin garin wanda wannan shine karo na farko da ta shigeshi, da mamaki take kallon katon mansion da suka shiga wanda yake gari guda, wanda yake dauke da sassa daban-daban, yafi kama da gidan gandu, saida sukayi tafiya sosai a mota sannan sukayi parking a wani sashe wanda yafi sauran da suka baro a baya kyawu da girma....
Maheer ya kalli motocin da suke parker yayinda a lokaci guda yanayin fuskarsa ya sauya, yayi gaba yayinda Maimoon tabi bayanshi to the entry na parlor....
Wata mata ce mai KAMANNI da Maheer zaune akan kujera yayinda wani mutane yake zazzaga mata bala'i, a gefensa wasu samari ne guda hudu wadanda babu kunya ko kadan a tattare dasu....
Maimoon tayi masu kallo daya ta zauna a kusa da Maheer, Maheer ya rumtse idanu saying,
"Uncle Mas'ud... Barka da warhaka...".
Uncle Mas'ud ya murtuke fuska saying,
"And here is he... Saboda baku daukemu da mutunci shine zaije a daura mashi aure saidai muji a gari... Dama ke da baki da tarbiyya ta ina zaki iya bada tarbiyya... Kwata-kwata Yaya baiyi dacen mata ba...".
Maheer ya rumtse idanu saying,
"Uncle...".
Momcy tace, "Maheer kadda in k'ara jin bakinka a nan...".
Uncle Mas'ud yace, "Kayi min rashin kunyar da ka saba... Kaje ka tafo da wannan *** matar, wanda babu tabbacin aure kukayi, babu tantama akan wajen wayon ta zubar kuka hadu...".
Maimoon ta mike tsaye tareda murtuke fuska tace,
"Enough... Enough is enough... Enough of it... Kadda ka sake ka k'ara zagin wani a falon nan, tunda baka san zuru ba...".
Uncle Mas'ud ya ware idanu saying,
"Lallai ba shakka... Bariki alalar gero... A yau zaki san kin shigo family din nan, kin gama rashin kunya... Haruna ku tashi ku ladaka mata dukan tsiya sannan ku fitar da ita daga gidan nan domin ban yarda da auren nan ba....".
Momcy ta ware idanu saying,
"Matar auren zasu daka...".
Uncle Mas'ud yace, "Ehhh ko daurin goro ce...".
Momcy cike da tashin hankali ta mike ganin Haruna da sauran k'annansa guda ukku sun nufi inda Maimoon take....
Maimoon ta zuba masu idanu tana wani shegen murmurshi tareda hasashen yadda zata fanshe rashin mutuncin da ubansu yayi a jikinsu...
Momcy ta tare gabansu, Haruna ya saka hannu ya tureta saida ta kusa faduwa, Maheer ya tarota....
Momcy tace, "Maheer dukanta zasuyi... Na boni kadda su illata diyar mutane...".
Maheer yayi wani shegen murmurshi saying,
"Sune ya kamata ai wa jaje... Watch and See, it will be really fun and hilarious, reshe ne zai juye da mugiya... Kaikayi koma kan masheki... Kallon kitse sukeyi wa rogo...".
SHIN YA ZATA KAYA A TSAKANIN MAIMOON DA YARAN UNCLE MAS'UD? DA ALAMA MAIMOON ZATAYI WASAN KURA NE DASU... SHIN WACECE MAIMOON? SHIN MIYE YA FARU DA ITA A RAYUWA HAR TABAR NIGERIA? SHIN WAYE MAHEER? SHIN WACE IRIN RAYUWA YAKE A CIKIN DANGIN MAHAIFINSA WADANDA BASU KAUNARSA BASU KAUNAR MAHAIFIYARSA? SHIN INA MAHAIFIN MAHEER? SHIN YANA A RAYE NE KO KUMA YA RASU? SHIN WAYE MUJAHEED? SHIN MIYE ALAK'ARSA DA MAIMOON? SHIN MIYE YA FARU DA HAR MOMCY DA MAHEER SUKA KASA MANTAWA DASHI? SHIN YANA A INA?
Duk zaku samu amsoshin wadannan tambayoyin a cikin wannan littafi, kudai ku biya kudinku domin samun damar cigaba da karanta wannan littafi mai suna *ban dace dashi ba* wanda ni marubuciya Hafsat Hisham Angel nike rubutawa....

Wannan shine free page na karshe da zanyi maku, ku hanzarta kuyi payment kadda ku bari a baku labari, Littafin Ban Dace Dashi Ba na kudi ne, akwai shi complete, duk wacce take son complete dinsa zata samu akan naira dari shidda 600, kuyi min magana via WhatsApp 09169472057

*For those of you da zasuyi payment, zaku tura 600 ta wannan account....*

*9169472057*
*Aisha*
*OPAY BANK*

*Sai a turo evidence of payment via WhatsApp 09169472057...*

*Ko kuma Katin MTN via WhatsApp 09169472057...*



Hafsat Hisham *(AYSHER ANGEL)* 🥰🥰🥰
💨 *BAN DACE DASHI BA* 💨
By Hafsat Hisham
*(AYSHER ANGEL)*

_Alhamdulillah *BAN DACE DASHI BA...* is completed, ya zama complete, wadanda suke da bukata zasu samu akan naira dari shidda 600, kuyi min magana via WhatsApp 09169472057_

Pay via

*9169472057*
*Aisha*
*OPAY BANK*

*Sai a turo evidence of payment via WhatsApp 09169472057...*

*Ko kuma Katin MTN via WhatsApp 09169472057...*


Hafsat Hisham *(AYSHER ANGEL)* 🥰😍😘

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment