Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Sadauki Zuhairu tsawa yace kai matafiya lallai yau kunhadu da bakar kaddara Dukiyarku da matanku dawakanku dakayan yakinku ahalin yanxu banakubane domin sun xama Mallakin Shugaba Dukuxa makashin maxa Koda jin haka Sai Saduki Xuhairu yace kai wawa lallai kasani mu yayan mutuwane kuma jakadune na bala,i lallai bamuda lokacin tsayawa mui yakidakai domin muna cikin saurine sadauki Zuhairu yadaga Murya yace shin xaka bamu hanyane muwuce koko sai Takubbammu Sunyi jawabi akanka Shugaba Darkuxa yafusata yakwarara ihu yai umurni da afarma Sadauki Xuhairu da tawagarsa akashesu bakidaya amma kar akashe Gimbiya Marsiya Dakarun yam fashi sukai ruri suka afkama Dakarun Sadauki Xihairu kayya nanfa yaki yakaure masifa takullu amma Sai dakarun yanfashinnan suka gane kuskurensu domin wani irin kisan gilla dakarun Sadauki Xuhairu kemusu kisane narashin Mutunci darashin tausayi tamkar kiyashi haka haka suke kashesu kayya shiko Sadauki Xuhairu takubba biyune ahannunsa yarikama maxaje kisan gilla tamkar barnan iska kamar guguwar annoba haka yake watsi da maxaje kai aikoda Shugaba Gardubu yaga ana kashe jama,arsa kamar karya sai yakwarma ihu Tuni jama,arsa sukai baya nanfa afara kallon kallo Shugaba Darkuxu yaceda Sadauki Muraisu kai tsinanne lallai kaida Jama,arka bamutanebane annobace ta mutuwa kuma kai shugane na axxaluma inamai jinjina agareka gamida Fatan alkairi kayi nasara akan makiyanka Sadauki Xuhairu yace kataimaki kanka da jama,arka Kawai sai sukasakai suci gaba da tafiya domin su riski birnin yamnasss saida Su Sadauki Zuhairu su wuce da kwanaki biyu sai ga yarima Muraisu ya iso sansanin yanfashinnan nanfa Suka tareshi Shuga Darkuxu yadakamai tsawa yace kai Dan saurayi daga ina kuma ina xaka Yarima Muraisu yace inabin tawagar yan uwanane dasukai gaba subari Shugaba Darkuxa yakwarara ihu yace lallai Fansarmu akanka xata kare domin yan uwanka sunkar kashe mana jama,a kuma sunkwashe mana dukiya sunyi gaba Yarima Muraisu yace Lallai yan uwanane amma su axxalumaine nikuma adalini Saidai idankuka Fusatani nadaga takobina akanku, yadaga murya yace to nafisu barna domini DILLALIN MUTUWANI INNA FARA YAKI TOFA BAHUTAWA BATSAYAWA SAI YAKI YAKARE
#DILLALIN MUTUWA 54;;;
Lokacinda Sadauki Muraisu ya,isa cikin gari sai yatarar yan,uwansa sunkarya Dakaruntawaye sunkashe nakashewa wasu sunmika wuya ankamesu saidai babban tashin hankali annemi Gimbiya Marsiya anrasananfa hankalin kowa yatashi can Sai maisanarwa yai sanarwa yanace Lavari ya iso garemu cewa Axxalumin Sadauki ,sadauki Muraisu yasace Gimbiya Marssiya shida Dakaru Dubu arba,in sunyi Kudancin Duniya Daniyar guduwa na har abada wohoho aikoda Sadauki Muraisu yaji wannan Sanarwa Sai yaima Dokinsa kaimi dokin yairimi Gamida haniniya sannan yadaki kirjinsa dakafafunsa nagaba sannan dokin yai wani Futan kibiya yacilla aguje tamkar xuciya haka Dokin ke tsula Gudu babu tudu kuma babu gan gare duk inda yasamu wucewa yake tamkar tsandauri keta kwaxaxxabo da Sahara gamida tsallake Tsaunika da manyan Duwatsu Saida saida Yarima Muraisu ya,uni Cur yana tsula gudu bisa Dokinsa amma kokuran Sadauki Zuhairu baya hangowa Hankalinsa yatashi yarika tsulama dukinsa bulala har yariski Wani Kauyan Fulani yatarar amma Fulanin Kaca kaca ankar kashesu ankwashe dukiyarsu sannan an bankama Garin Wuta Yarima Muraisu yarikaxagaya Garin koxai sami Mairai koda mutun dayane amma bakidayababu sai tulin gawawwaki har yafara barin Kauyan Sai yarika jin wani Sauti acikin wani katon rami take yaje bakin ramin koda yaleka sai yaga matan Fulaninnane da yaransu acikin ramin bakidaya Saida yacirosu anan suke bashi misalin axxaluman dasukamai musu wannan aiki indayagano bakowa bane face dan,uwansa Xuhairu da jama,arsa maibashi labarin tace naji Shugaban axxalumannan yana cewa zasu nufi Kasa Yamnas domin Sarki Harun abokinsane Koda Yarima Muraisu yaji kalaman mai bashi labari Sai yai bankwana dasu sukaimar Fatan alheri dacin nasara akan makiyansa yasurfafi Dokinsa yanufi Kasan Yanmanass Tafiyace takwanaki Bakwai saboda haka babu yada xango kumababu tsayawa gudu kawai dokinsa ke tsulawa tamkar xai tashi sama gilmawa yake tamkar walkiya burinshi kawai yaganshi akasar Yamnas Al,amarin Sadauki Xuhairu kuwa tunda Subar kauyan Fulaninnan tafiya suke bisa Dawakansu da axabebben gudu kwatsam sai Sukai karo da wata tawagar yamfashi Tawagace tamaje dubu dari biyu sansani yamfashin sukafa maxa da mata suna kwace dukiyar matafiya koda akai Gabadaba Sai Shugaban yanfashi yadakama Rundunar Sadauki Zuhairu tsawa yace kai matafiya lallai yau kunhadu da bakar kaddara Dukiyarku da matanku dawakanku dakayan yakinku ahalin yanxu banakubane domin sun xama Mallakin Shugaba Dukuxa makashin maxa Koda jin haka Sai Saduki Xuhairu yace kai wawa lallai kasani mu yayan mutuwane kuma jakadune na bala,i lallai bamuda lokacin tsayawa mui yakidakai domin muna cikin saurine sadauki Zuhairu yadaga Murya yace shin xaka bamu hanyane muwuce koko sai Takubbammu Sunyi jawabi akanka Shugaba Darkuxa yafusata yakwarara ihu yai umurni da afarma Sadauki Xuhairu da tawagarsa akashesu bakidaya amma kar akashe Gimbiya Marsiya Dakarun yam fashi sukai ruri suka afkama Dakarun Sadauki Xihairu kayya nanfa yaki yakaure masifa takullu amma Sai dakarun yanfashinnan suka gane kuskurensu domin wani irin kisan gilla dakarun Sadauki Xuhairu kemusu kisane narashin Mutunci darashin tausayi tamkar kiyashi haka haka suke kashesu kayya shiko Sadauki Xuhairu takubba biyune ahannunsa yarikama maxaje kisan gilla tamkar barnan iska kamar guguwar annoba haka yake watsi da maxaje kai aikoda Shugaba Gardubu yaga ana kashe jama,arsa kamar karya sai yakwarma ihu Tuni jama,arsa sukai baya nanfa afara kallon kallo Shugaba Darkuxu yaceda Sadauki Muraisu kai tsinanne lallai kaida Jama,arka bamutanebane annobace ta mutuwa kuma kai shugane na axxaluma inamai jinjina agareka gamida Fatan alkairi kayi nasara akan makiyanka Sadauki Xuhairu yace kataimaki kanka da jama,arka Kawai sai sukasakai suci gaba da tafiya domin su riski birnin yamnasss saida Su Sadauki Zuhairu su wuce da kwanaki biyu sai ga yarima Muraisu ya iso sansanin yanfashinnan nanfa Suka tareshi Shuga Darkuxu yadakamai tsawa yace kai Dan saurayi daga ina kuma ina xaka Yarima Muraisu yace inabin tawagar yan uwanane dasukai gaba subari Shugaba Darkuxa yakwarara ihu yace lallai Fansarmu akanka xata kare domin yan uwanka sunkar kashe mana jama,a kuma sunkwashe mana dukiya sunyi gaba Yarima Muraisu yace Lallai yan uwanane amma su axxalumaine nikuma adalini Saidai idankuka Fusatani nadaga takobina akanku, yadaga murya yace to nafisu barna domini DILLALIN MUTUWANI INNA FARA YAKI TOFA BAHUTAWA BATSAYAWA SAI YAKI YAKARE
#DILLALIN;;;;;;#MUTUWA;;;;;55 Shugavan yan fashi Darkuxu yakwarara ihu yanuna Yarima Muraisu da tsinin takobi yace kai yaro kurarinka yayi yawa sannan cika bakinka yafi kamanninka tasiri, Yarima Muraisu yace yawan maganganu rashin artabu Rashin jini Rashin tsagawa yadaga murya yace kai la,anannu ina mai bukatan xuwa Lahira gadoki kutaho mugwabxa yaki don abanbance atsakanimmu waye xaiyi nasara kuma waye xai Fadi akasa yananeman abarshi yarayu, Shugaba Darkuxu yafusata yaima yaransa tsawa dakaru ashirin sukai kuwwa suka tunkari Yarima Muraisusuna girgixa takobi shima Yai kabbara ya,afka musu da yaki haduwanFarko tashin farko yasare kawunan dakaru biyar yasoke bakwai yafarke tunbin biyu yasare kafafun ragowar biyun inda yaima mutun ukutsargan rama, take nasu takare Ran shugaba Darkuxu yabaci yakwarma ihu ya,umurci dakarunsa dasu afkama Yarima Muraisu, dakarunsa bakidaya suka afkama yarima Muraisu da yaki mai tsanani gamida tada hankali nanfa kasuwar rayukatafaraci wutar yaki taruru yamfashinnan sukarika kaima Yarima Muraisu Sarada suka cikin Sauri na ban mamaki amma kamar tarwada haka yarika tsillewa gamida karewa yana maida martani tabbas yacika Dillalin Mutuwa domin wani irin kisan gilla yakema maxaje kamar barnan Iska haka yake hallaka barayinnan,yaxame musu annobar mutuwa duk inda ya gilma saikaga Gawawwaki naxuba tamkar kago jini yakama kwarara gawawwaki su yawaita masifa tai masifa yammaxa suji badadi sukaja baya sunama Yarima Kallon wani Shaidani Yadaka musu tsawa yace kai tsinannu ashebangayamukuba cewa Nine Dillalin mutuwa makara yakiba tabbas inafara daka farko tofa Sainakai karsheee Yarima ,Muraisu yadaka musu tsawa yace kai tsinannu shin xaku shigone ko infado muku inrabamuku mutuwa kyauta yakwarara Kabbara maxaje sukaraya sufara jada baya Yafada tsakiyar maxaje yafar musu da sarada Suka yakashesamada dari uku yafada dama yakashe fiye da dari biyar ya afkama hagu nanma yakashe maxaje masu yawa kaiya ai sai Yamfashinnan suka tsorata suka xubarda makamansu suka fada daji agujee Sai yarage Saura Shugaban yam fashi Darkuxu dakuma Yarima Muraisu Shugaba Darkuxu yakwarara ihu yanuna Muraisu da tsinin takobi yace kayya yaro lallai kaba mutun banekai Shaidanine a,iya rayuwata nayi karo da maxajen Fama ammabantaba ganin Janna miji kamarkaba Shugaba Darkuxu yajefarda takobiyace daga yau nadaina Fashi naxama Bawanka Yarima Muraisu yaceaitafiyarmu dakai baxata yuwaba Darkuxu yace inadalili yakai Dillalin Mutuwa Muraisu yace Ni Musulmine mai bautan Allah daya,Kaikuma Kafirine mai bautan gumaka da tsafi Darkuxu yace lallai daga yau nadaina tsafi kuma nabar bautan komai sai ubangijin dakake bautama take yamusulunta Sannan sukama dawakansu suka haye sunufi birnin yamnas Shikuwa Sadauki Muraisu da rundunansa sun isa Birnin Yamnas inda Sarki Lukarbu yatareshi abayan gari sannan suka shiga cikin birnin Sarki Lukarbu yakalli Sadauki Zuhairu yace yakai abokina lallaifa kasan katono mutuwa domin dan,uwanka Yarima Muraisu xai biyo bayanka kuma muddin ku hadu tofa sai yakasheka domin kadade kana cutardashi tunkunayaraKoda Sadauki Xuhairu yaji kalaman Sarki Lukarbu sai yabusheda dariya yace kasani yakai abokina,Lallai nadauki damarar xagaye Duniya Tare da gimbiya Marsiya kaga mutukar Yarima Muraisu yace xai biyoni tokuwa shima sai yaxagaya duniya dukda haka baxai taba kamaniba har abada domin naxarce Saninsa Gimbiya marsiya tanakan Doki taceda Xuhairu karya kake la,anannen Allah tabbas Masoyina nanan xuwa kuma sai yadatse wuyanka yabani amatsayi kyautar Soyayya SADAUKI MURAISU yace dakyau yammata lallai kinfara samun sakewa tosaura kiriss adaura mana aure nidake Yadaga murya yace kuma amadadi inkawo miki Kaxar angunci to kan Yarima Muraisune xan kawomiki bakidaya Sarki Lukarbu daJama,arsa sukama babbaka dariya Kwana biyu da Saukan Sadauki Xuhairu akasar Yamnass sai Yarima Muraisu da Darkuxu suka iso kasar Yamnass, Sai Yarima Muraisu yarubuta takarda yaba Darkuxu yakaiMa sarki Lukarbu koda yashiga Fadan Sai yatarar fadan ciki take makilda jama,a anata Fadanci Yaigaisu yamika takarda, Maga takarda yakarba sarki yaimar umurni da yakaranta maga takarda yafara karantawa kamar haka Takarda daga Yarima Muraisu DILLALIN MUTUWA xuwaga Sarki Lukarbu nasan dan uwana Sadauki Xuhairu yasato Yar uwata kuma masoyita Mursiya yashigo kasarka domin neman mafaka to ina mai baka shawara daka mikomin shi tareda yar uwata abar kaunata Gimbiya Marsiya, domin hakan shine Silar xamanku lafiya dakuma kwanciyar hankalinku Dankari Koda Sarki Lukarbu yaji abinda Wannan wasika takunsa sai yakwarara ihu yamike tsaye yai xarya taku bakwai ransa yabaci yace kai wanene Yarima Muraisu yaushe aka haifeshi dahar xaiban umurni kumayaxo har masarautata sannan yaimin baraxanada Mutuwa yashako Darkuxa yace kai matsiyaci dan aike bashida laifi amma abisa kawomin wannan takarda dana kashekayasakeshi yace kaje gagayama Yarima Muraisu Yasaurari Futowata gobe nida Jama,ata domin mutabbatarmasa mune DILLALAN MUTUWA NA,ASALI, shugaba Darkuxa yakoma yasanar da yarima MuraisuSakon Sarki Lukarbu Yarima muraisu yai murmushi yaxare takobi yasari iska yace lallai gobe xa,abude kasuwar rayuka mutuwa xatai diba, iyaye xasu rasa yaransu matayi xasui rashin maxajensu 'ya'yaye zasurasa iyayansu lahira xatai baki jini xai kwara gawawwaki xasu yawaita yadaga murya yace tabbas gobe sai nama Kasa ado dajini TO ALLA YAKAIMU GOBEN KUSHIRYA XUWA CINKWAN RAYUKA SADAUKI MURAISU XAI XAME MUKU DILLALI ah SHAYI DA SOYAYYAN DANKALI YA ISOFA
{#DILLALIN MUTUWA ;;;#056} Gari yawaye duhu yayaye amma Yarima Muraisu yana kwance abinsaatushen bishiya yanata sharan barci,wannan lamari yadaurema Darkuxu kai dominshi tunjiya baiyi barciba sakamakon jincewa Sarki Lukarbu da rundunansa nafutowa daxaran gari yawaye yatashi Saduki Muraisu yace ranka yadade gari yawaye Sarki Lukarbu da jama,arsa nanan futowa yakamata katashi domin mushirya Fuskantar makiya yarima Muraisu yace kaikakyaleni inyiBarcina Menene bako ayaki da sai ammasa Shiri kawai Sai yaci gabada barcinsa Darkuxu yarude yakasa xaune yakasa tsaye yarikacewa lallai yaronnan mahaukacine tayaya xaka tari kasa guda maidauke da dakaru samada miliyan biyu yaki amma kakwana kana shararbacci Darkuxu yace Shawara maikyau shine inranta anakare ingudu tunkafin Sarki Lukarbu da rundunansa su Foto Kaiya aisai yaji karanmotsawar kofar Kasar yamnass cikin tashin hankali Darkuxu yaxurama kofaridanu saitsuma yakeyi nunfashinsasamasama kamar xai mutu kofan tabude kaiyya aisaiga maxaje cikin Damaran yaki bisa manya manyandawakai suna fotowa daga cikin Birnin yamnass hoho kamar tururuwa sukarika tuttudowa saida sukai sahu mara adadadi maxaje sai muxurai Sukeyi tsananin yawansy Saida Darkuxu yafara jadabaya amma sai yaji yayikaroda wani abu kamar itace Kam, yakame saboda tsananin tsoro dakyar yawaiga dankari aisai yai idobiyuda Yarima Muraisucikin damaran yaki maitada hakaliyai jiguf aciki Damaran yaki saikarantse Aljanine Yarima Muraisu yashafa kan Darkuxu kainamiji kashirshirin Kallon Mutuwa domin lokacin daukan rayuka yayi yanxu za,afara Dillancin Mutuwa adaidai lokacinne Sarki Lukarbu yakwarara ihu yadaga muryayace yakai Yarima Muraisu lallai kasani yauce ranan mutuwarka domin nairantsuwa da girma da darajar masarautata saina mikama abokina Sadauki Zuhairu kanka amatsayin babban kyauta yacigaba dacewa amma kanada xabi biyu kodai kasare kanka dakanka kokuma Dakaruna suimaka diranMikiya sui kaca kacada namanka kamar mayunwatar xakuna Yarima Muraisu yai murmushi yace kai tsinanne la,ananne lallai kasani ni Namijin xakine sannan nine Dillalin Mutuwa lallai xan baku shawara kada kufara yakidani Domin nine Makara yaki infa nafara daga Farko tofa batsawawa ba hutu sainakai karshe Yarima Muraisu yadaga murya yace lallai kuna da xabi biyu nafarko Kubani Zuhairu da Masoyiyata Marsiya Sai inbarku kurayu Nabiyu Kufuskanceni da yaki nikuma xankasheku tayadda bama xakusan tayaya kuke mutuwaba kaiyya wannan furuci na yarima Muraisu yafusata Sarki Lukarbu yakwarara ihuyaima wani yanki nadakarunsa tsawa yace kai maxaje kuyankomin kan yaronnan domin incikama abokinaXuhairu alkawarinsa dakaru daribakwai sukwarara ihu gamida xare takobi sukaikan Yarima Muraisu suna ihuu Shima yakwarara Kabbara yaxare takobi yakartata akasa yafalfala aguje tamkar iska batareda yahau dokiba Saida sukusa HadauwaSai yarima Muraisu yadaka tsalle yadira atsakiyam makiya aitun,asama yadatsema maxaje sama dadari kawuna yanadira yaiwani shawagi yakareraye kafafuwan maxaje marasa adadadi kaiya Fashi bannan,aiki domin wani irinkisa yarikama Makiya mara kyan gani ai xarya biyu yayi acikinsu sai yaturasu kiyama Yakasance shikadai atsakiyargawawwaki jini nadiga atakobinsa Hankalin Sarki Lukarbu yatashi yakwarara ashariya wani yanki namaxaje kimani dubu dari bakwai sukafusata surafka ihu sukai kan Yarima Muraisu abisa dawakansu suna ihu Yarima Muraisu yai wani Fito Dokinsa yai haniniya gamida rimi yafallo aguje yanufushi, yarima Muraisu yana isowa yarima yadaka tsalleyahaye Dokin, Dokin yaxabura yatunkari abokan gaba sukai haduwargabadagaba yaki yasarke mutuwa tarika kaikomo tana sarfatan masukaran kwana kayya Dillalin Mutuwa yafara sana,arsa yasare kan doki yatsire mahayin Dokin yarika kisa bashara,a tamkar barnan iska hakayarima Muraisu ke kashe Dokuna da mahaya dokunan masifa takullu wutar yaki taruru bakar kura tatashi tatunneki Filin yakin taiSama adaina ganin komai saidai ihu maxaje gamida karan haduwan takubba gamida karajin Mutuwa dankari Hankalin Darkuxu yatashi domin baisan abinda kefaruwa acikin bakar Kurannanba haka bangaran SarkiLukarbu da Dakarunsu sukarika baxa kunnuwa suna wuwwurga idanu koxasuji kururuwan nasara daga Jama,arsa akacika gaba dadauki badadi acikin bakar kurannan can sai adainajin ihun maxaje karan haduwan takubba sugushe bakar kurannan tafara yayewa sannu ahankali komai yafuto Fili abin boye yabaiyana Wohoho aisai ga wawawwaki birjikkwance akasa jini na malala Shiko Yarima Muraisu yana tsayekikam,Kamar kafaffen itace sai wani huci yake yana kumbura yana Saccewa idanunsa sunkada sunyi Jajur jijiyoyin jikinsa sun kunbura sunyi Burdim Burdin takobinsa tadakushe saboda miyatan sara dasuka yai wanka dajini saboda tsananin kisa yaxama kamar wani dodo tamkar aljani dankari ai ganin wannan masifa da Yarima Muraisu yasaukema maxaje naturasu lahira bakidaya Saida Dakarun Sarki Lukarbu sukaraya zuciyoyinsu suka buga indasufarama Yarima Muraisu xargin aljanine Shiko Sarki Lukarbu hankalinsane yatashi ransa yabaci yatuna yawan maxajen da yarima Muraisu yakashe mishi awannan rana Ransa yakama tafarfasa Yadaddage yatakarkarkare yakwarara ihu yasaki katuwar ashariya yaxagi rana yaxagi wata yakama la,antan dakarunsa yana aibatasu inda sukuma suka fusata da Fushin Sarkinsu suka zare takubba gamida jijjigasu sukarci kasa atare kuma alokaci guda Suka kwarma ihu sukaima dawakansu kaimi suka tunkari Yarima Muraisu#DILLALIN MUTUWA SUna ihuda kururuwa gamida karajin Fusata Shima yajefar da Takobinsa yaxaro wasu kananan Gatura gudabiyu XAFA,AYITA SHAYI NAKENEMAFA
#DILLALIN;;;;;;;#MUTUWA;;;;;;#057 Afusace dakarun Sarki Lukarbu sukwarara ihu gamida kururuwa hadeda karajin Fusata sukaikan Yarima Muraisu kaiyyasa ai sai shima yaxaburi dokinsa, Dokin yai rimi gamida haniniya tamkar ancilla kibiya haka Dokin yafuta aguje yatunkari Makiya yana tayarda Kura naban mamaki Saida yarage saura kiris Sui arangama da juna Sai YarimaMuraisu yatakure linxamin Dokinsa yamatseshi dokin yaiwani kara yadaka tsalle sai yadira atsakiyar makiya wohoho tun asama Dadokin da Yarima Muraisu #Dillalin Mutuwa sunkashe Makiya bila,adadadinNanfa yaki yakullu wautar fitina tatashi masifa tai Sama Yarima muraisu yarika Fasa gayyar makiya yana turasu kiyama yakashe doki yakashe mahayin Dokin yarika rabama abokan gaba mutuwa kyauta duk inda yagilma kawunane ketashi Sama kamar tsutsaye jikkunan dan,adam ne kexuba kasa shikadai yaxame musu annobar mutuwa Kamar gobara daga gogi haka yarima Muraisu ke tura mazaje lahira baya saurarama kowa baya barin wanikai face yafekeshi haka baibarin wani kirji Face ya fasashi Saimakiya sutaru akansa sui cincirondo suimai kuri suimar runfa su yamyameshi harba,a ganinsa saikadauka zasui dagadaga dashi amma dayai gunji gamiga kumaji yakai kora dama da hagu gabas da yamma haguda dama sai yatarwasu yakashe nakashewa yakarya na karyawa masifa tai masifa bala,iyai bala,i #DILLALIN #MUTUWA yaci gabada sana,arsa yana kulla ciniki tsakanin makiyanda mutuwa inda mutuwa tarikaxarya afilin daga tana sunkutar masu karan kwana tana watsau kiyama guri yahadu yadame yarikice yahautsine bakajin karan komai sai ihun maxaje da karan haduwan takubba gamida magagin mutuwa kai Yarima Muraisu yaxamema makiya tamkar wani xaki acikin garken,awaki dun inda yatunkara komai yawasu tofa baya juyuyawa baya sai yakai karshe wohoho maxa suke maganin maxa tabbas Futuna akwance take kuma maitasota tsinannene domin kisan yamunana al,amarin yakaxanta Yarima Muraisu yaxamema dakarun Sarki lukarbu balbalin Bala,i domin wani irin Salon yaki wanda basutaba ganiba inyakai kora maitsawo gaba yakashe maxaje dadama sai yai kudu yatura masu karan kwana kiyama sannan sai yai arewa yakashe nakashewa sannan ya afkama yamma yaraba musu kyautar mutuwa yakarkata Gabbas yakulla cinikin rayuka saikuma yaja tunga atsakiya yarika fatali da Rayukan makiya kamar guguwar annoba wannan masifa da Yarima Muraisu kesaukema abokan gaba tasa suka rude gamida rikicewa,sudaburce suka futa ahayya cinsu har sufara kashe junansu kaida masifa taimasifa Sai dakarun SarkiLukarbu suka sujanye jikinsu afilindaga Yarima Muraisu yakare musukallo yaga acikin kaso dari yakashe fiyeda kaso Sittin sai yadaka musu tsawa yace kai tsinannu tanbadaddu akamme xaku janye afilin yaki Bayan saida na gargadeku cewa indai nafara yaki tofa batsawa kuma babu hutu sai nakararda makiyana Yakamama kansa kirari nine SaYarima Muraisu #DILLALIN,,,,,, #MUTUWA jikan Sadauki Bilhamu Dillalin Mutuwa Yaki gado nane kashe makiya dabi,atace galaba ajininane yarafka kabbara yace kai gayyar mataye shin xakutahone mukarisa Yakimmu ko in,afkomuku da Balbalin bala,i tayadda baxakusan tayadda kuke mutuwaba Sarki Lukar yafusata yakwarara iya yawatsama Dakarunsa ashariya yace kai tsinannu ku,afkama Shaidaninnan lallai saikun kawo karken Dillancinsa Dakaru sutunxura sukwarara ihu sukakara fadawa filin daga dillancin mutuwa yacigaba cinin rayuka yafada Yarima Muraisu yacigaba dasada maxaje xuwa ga ajalinsu kai koda Sadauki Darkuxu yaga masifar yakin Da Dillalin mutuwa ke saukema makiya ai sai tsowar jaruntarsa tamotsa yakwarara ihu yaxaretakobi yaxaburi doki shima ya afkama Dakarun Sarki Lukarbu da sara da suka hoho aisai abin yadame yakaxanta lamarin yata axxara Yarima Muraisu da Sadauki Darkuxu suka taru sutakura makiya sukuntata suka toshemusu dukwata kofan tsira tsananin masifa kafurai suka Futa ahayyacinsu inda suka rude suka fara kashe kawunansu kaikoda Sarki Lukarbu yaga irin kisan kiyashida Yarima muraisu kema jama,arkamar barnan iska Gashi jama,arsanadabda Sarewa amma shi yarimaMuraisu xafi yakedada dauka kisa yake irinna ddaukan Fansa aiSai Sarki Lukarbu yakwarma ihu yace yaku jama,ata lallai kujanye jikinkuawannan yaki domin wannanfa BaDillalin Mutuwa bane Mutuwane da kanta kuma mahaukacineda makami kowa yasamu xai kashe tuni suka janye jikinsu dama xuciyoyinsu akareye take Yarima Muraisu yakwarara ihu yace kai tsinannu shinkuna tsammani xan saurara mukune yakara fadasuda Sara da suka ai sai suka fashe suka tarwatshe suka afka cikin birninsu aguje sugarkame kofar garin yarima Muraisu yadiro kasa daga kan dokinsa wata kura tatashi yace aimutukar kuna tareda makiyina tofa baxaku rayuba yatattakura yadage yadaka kafarsa yabanke kofarnan dankari Duk girmanta da nauyinta saida Kofar taisama tafada cikin garin tadannejama marasa adadadi Kaiya ai saigari yahargitse da ihu da guje guje bamaxa ba mata bakidaya jama,arbirnin Yamnass suka shige gida jansu suka kukkulle kofofinsu Sai garin yakoma rariya yaxamo babu kowa awaje daga Yarima Muraisu SaiSadauki Darkuxu Nan Sadauki Darkuxu yadaga murya yanacewa yaku Jama,ar kasan yammanass lallai abisa umurnin Yarima Muraisu DIllalin Mutuwa Idan har bakufoto daga gidajankuba maxankuda matanku masu mulkinku da malamanku sannan kumiko mana Sadauki Zuhairu da Gimbiya Marsiya, to abisa umurni Dillalin Mutuwa xan bankama gidajanku wuta sannan muna masu rantswa da girman Allah kaxa nawannan Kasa baxamu barta daraiba yadaga murya yace xan irga daga daya xuwa goma idan har baku Gurfana agabammuba to Xaku fuskanci FUSHIN DILLALIN MURUWA TAB NAFECE
#DILLALIN;;;;;;#MUTUWA 0;;;;;58;;;;;;Lokacinda Karduxu yai Sanarwa gamida Gargadi Sai jama,ar gari suka fara bude kofofinsu suna Futowajikinsu asanyaye suna durkushewa agaban Yarima Muraisu cikin tsorobakidaya jama,ar kasan yamnass,suka gurfana amma ba Sarki Lukarbu babu Sadauki Xuhairu sannan babu Gimbiya Mursiya Hankalin Yarima Muraisu yatashi yai umurci Sadauki Darkuxu da wasu maxaje sushiga cikin masarauta subincikosu aiba,ajimaba sai gasu sundawo da gawar Sarki Lukarbu ansokamar Mashi akahon xuci bakidaya Jama,arkasan suka kama kuka suna Xubarda Hawaye Yarima Muraisu yakallikisanda akaima Sarki Lukarbu sai yatabbatar da cewa kisan dan,uwansane Sai yace yaku Jama,ar kasan Yamnass kunsauki Mugun bako gashi yakashe muku Sarkinku yakuma gudu da Masoyi yata wanda ahalin yanxu bansan inda yanufada itaba Sai wani Mutum yamike yace yakai wannan Jarumi hakika Sarkimmu yaxalunceka kuma yarasa rayuwansa abanxa sannan yajawo muma munrasa yayammu da iyayammu da,abokammu asakamakon Fuskantarka da yaki da mukayi lallai munji ajikimmu kuma mungane kurammu sannan ina muka albishir da abu guda biyu albishir na Farkoinaso kasani Dan uwanka yarima Xuhairu yayi alkawarin xagaye duniya da masoyiyarka Mursiya ta yadda saika gaji dabinsu kahakura kokuma ajali yariskeka kamutu ahanya Sannan ahalin yanxu yatunkari Yanki XAUFUR yankin Mariddan mutane mayu masucin naman mutane hakika dan uwanka shu,umine domin naji lokacin da yake cewa Daga wannan kasar yankin Xaufurxainufa Inda Sarki Lukarbu yacedashi hhaba abokina shinkamance hadari wannan yankine domin duk wata halintta dakagani awannan yanki koda ko Kwadone to bashida wani abinci face Jinin dan,adam dakuma naman Dan,adam tabbas inkaje wannan yankibaxaka rayuba Kawai Sai Sadauki Xuhairu yakalli Sarki Lukarbu Sannan yabushe dadariya saida yaidariya ta isheshi sannan yamurtuke Fuska yadafa kafadan sarki Lukarbu yace kai abokina lallai kasani duk inda kake tunanina tofa na wucenan domin nishaidanine kuma Shu,mine lallai kasani da Sarkin yankin Xaufur manyan abokaine tun,fil,axal domin Sarki KANXUR sarkin arnan Dajin yankin Xaufu munyi wata arangama awani yakida tahadamu adajin Furna,watarana nafita Farauta natsawo wata guda amma wani abin mamaki shine ko bera bankamaba nayi mutukar gajiya sannan na fusata harna Hakura sai naikaroda wata katuwar Barewa saiko na dana kibiyana aunata nasakar mata aka abin mamaki kibiyar nakafe akan barewar jini naxuba amma saitaci gabada kiwonta tamkar ba,ita na harbaba sai na fusata nakara shekamata kibiya amma abin mamaki ko gexau nakarama na uku namma tashanye Raina yabaci nakwarara ihu nadiro daga kan Dokina Kawai Sai barewannan takallene tafuta aguje tabbas wannan lamari yamin ciwo inda nai rantsuwa da alwashi cewayau koxamu xagaya duniya Saina kama wannan barewa nanfa narafka ihu nabi bayanta mukasa tsere tsakanin nida Barewannan gudu muke tsulawa mufada kwari muhayetudu mu afka gangare mukarika tsallake koramu da manyan duwatsu muna haye tsaunuka Saida muka shafe kwanaki Bakwai muna xuba tsere da BarewarnanIta bata tsayaba nikuma bandena bintaba domin nayi rantsuwa Saidai rana yafuta tsananin fusata idona yarufe har muka futa ayankimmu mushigayanki Xaufur mukai nisa aciki saida mukai tsakiyar dajin Sainaga Barewar tatsaya cik taiwani Girgixa take taxama wata mummunan aljana tadubeni takyalkyale dadariya tace kai bakin axxalumi nice Xarima yar uwar xarisha dakakashe saboda tsabar xalunci tabbas nasan baxan iya yakarkaba har indauki ranka amadadin yar uwata shine na jawoka yanki Xaufur yanki Arnan Daji muridai masucin naman mutun daaljan domin kamutu, afusace nakwararaihu kamar walkiya saigani agabanta tuni nasa wata Suhirtacciyar wuka na farke wuyanta takwalla ihu tabaje akasa dakyar takalleni tace kayi nasaran kasheni yanxu to kasani kaima anjima xaka mutu kawai Sai tamutu dankari Tabbas wannan aljana tasanyani acikin masifa domin Dabbar dake rayuwa awannan daji iyakankantarta batada abinci Face jini da maman dan adam nan nafara waige waige dankariai kamar macixai haka wasu furda fuedan arnan daji suna furfutowa aciki Sarkakiyar Jeji kaiya sama da Arnan Daji dubune munana da miyagun makamai irinna gargajiya sukayo kaina Xahairu yaci gaba dacewa Nima nakwarara ihu naxare wani gatari na afka musuda Sara

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment