Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yake kaikawo agabansu kamar maijiran ko takwana can Sarki Raban yamike yafara magana cikin nuna isada Ixxa yanacewa yaku Dakarun Fama kusani munkasancene awannan guri domin Sadauki Asifuyaimana Kurari gamida cika bakin cewa inhar bamu bashi yarsa Xinariyaba tofa Sai yasauke Kawunan Maxajen wannan birni namu to ranabata karya gari yawaye gamu afilin daga gakuma yarnasa Xinariya akusa damu lallai xamukasance awannan Fili na Jankala muna sauraran xuwansa domin Mugwada marcewa shibakowa bane asahun Jaruman duniya Sai Yakoma yaxauna akaragarsa domin jiran Sadauki Asifusaida sukadauki tsawon Sa,a viyu cur babu labarin xuwan Asifu can Sarki Raban yakara mikewa yace Dakaru lallai muci gaba daxaman jira domin Sauraran Sadauki Asifu Sai Sarki Yaki Safran yace yashugabana nifa ina ganin karamin Jaruminnan yasulale yagudu domin shikansa yasan daxaran yashigo birnimmu tofa tamkar yasansa kansane acikin kabarinsa yadaga muryace tabbas Asifu da dan,uwansa Masifu sumdade da Haure kan iyaka Kumako waige baxasu iya yiba balle su hango birninmu mai baraxanar hadiyesu bakidaya Dakaru harda Sarki Raban da Jama,arsa da yamma jalisansa suka fara babbaka dariya to,alokacinne sukaji wata razananniyar kara takarede Kunnuwansu dankari nanfa Gaban Rago yafadi yara suka fasheda kuka tsofaffi da mata dakananan Jarumai suka Saki Futsarin awandunansu inda maxajen Fama suka gyara tsayuwansu gamida Rikon makamansu gari yai shiru bakajin motsin komai inda Sarki Raban da Jama,arsa suka Fara xaxxare idanu suna neman inda xasuga bulluwan Ma,abocin wannan tsawa dankari aisai aka hangi Sadauki Asifu da dan,uwansa sun dunfaro Filin Jankala suna sannye da JarDamara tahowa suke cikin takamagamida nuna ixxa kaida ganinsu kasan sunshiri Mutuwa da koma waye harsuka kariso babu wani Sadauki da yamotsa daga cikin dakarun Sarki Raban lokacinda Asifu da Masifu suka tsayu agaban maxaje Sai Sadauki Asifu yakwarara ihu yaceda Sarki Raban Kai Karamin axxalumi lallai kasani nabayyana abirninka kuma agaban maxajenka domin kulla kasuwancin mutuwa yadaga murya yace ina rantsuwa da yata Xinariya dake hannunka kodaikabamu yata muitafiyarmu kokuma Kaida Jama,arka baxaku rayuba dukkanku saina sadaku da ajalinkuSarki Raban yamike yakarema Asifu da Masifu Kallo sannan yabusheda dariya lokaci guda yadaure fuska yace kai tsinanne shin kana tunanin xaka futane awannan kasar tfa kasani Gawarkama baxatabar wannan kasanba Yaitsawa yaceda Sarkin yaki Sarwan domin nunamai cewa shikaramin Jarumine katuramai dakare daya sugwabxa yaki muga iya Jarumtarsa lallai asami waniGwarxon namiji yasaremin Kansa Sarki Yaki Sarwan yakira wani barde mai Suna Imfa yace kashekemin Rayuwan Asifu Yanxunnan Dankari Sadauki Imfal yakwarara ihu yatunkari Asifu komotsawa SadaukiAsifu baiyiba har Imfal yakariso yakawo mar wani bahagon Sara Amma sai Caraf Asifu yadamki hannun Imfal jikake Rakass Yakaryashi Imfal yakwarma ihu Assifu yaijifadashi sannan yakwarma ihu yace kai gayyan mutsiyata lallai kuxo mutum dari dari biyu dubu kodubu goma amma duk baxaku rayuba bakidaya mutuwa mutuwa xakuyi Sarkin yaki yafusata yaima wasy maxaje arba,in tsawa sukai gunji sutunkari Sadauki asifu suna ihu sai yaxareTakobinsa yafada cikinsu yaixarya Sau uku aigabadaya sai yasadasu da ajalinsu hoho Aisai gayyar maxaje kusan dubu goma sukayo kansa Asifu yakwarma ihu yace wannan tsari yayi kotaho inraba muku mutuwa kyauta yadaka tsalle yadira acikinsu yashimfadar da sama mutun dubu akasa yakai wawan sara yakille samada kawunan maxaje dubu yarika raba musu kyautan mutuwakuran yaki yahadu yaisama maxaje Su wanxu suna kaimar Sara da suka shikuma yana xillewa yana maida musu da martani aduk lokacinda yakai Sara ko suka saidai kaga maxaje na xubewa akasa dankari aikoda adauki tsawon Sa,a guda ana wannan yaki Sai anemi dakare daya merai arasa bakidaya Asifu yaturasu lahira sai yakasance shikadaine atsakiyar Gawawwaki jini nadiga atakobinsa yakwarara ihu yanuna Sarki Raban yace kai tsinanne lallaifa kasani ni DILLALIN MUTUWANE kuma naxone domin kulla kasuwancin mutuwa da mutanen kasanka dan haka ba jama,arkaba Kaimafa baxaka Rayuba tabbas yauce Ranan Mutuwanka Ran Sarki Raban yabaci yamike yaceda Jama,arsa kai tsinannu ku,afkama tsinannan da masifar yaki lallai bana bukatan ganin Koda gashin kansa wohoho atare kuma alokaci guda dakaru zare takobi suka barka ihu sutunkari SADAUKI Asifu shima yaikansu afusace yanaruri saida sukua haduwa sai yadaka tsalle yadira atsakiyar maxaje wohoho fashi bannan,aki ko yagaji bai sababa domin wani,irin kisan gilla Sadauki Asifu yakema maxaje tamkar guguwar annoba kamar Iskan sinani haka yake Fatali da maxaje duk inda yasa gaba tofa sai yaka karshe duk inda yajuya saidai kaga kawunan makiyanatashi sama kamar tsuntsaye Haka Shima Masifu yaxamo kamar wani Shaidani saidatsewa da Farkewagamida soke abokan gaba yakeyi duk inda yai gunji gamida kara Saikaga yatarwatsa gayyar maxaje kaiya yaki yai yaki mutuwa tarika shawagi asaman maxaje tana waftan masu karan kwana tana turawa kiyama jini yarka ambaliya sassan jikin dan,adan yari shawagi asa Kaikakai kai abin bakyangani
#DILLALIN MUTUWA TAKUN
;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;
#KARSHEE #65 Lokacinda Dakarun Sarki Raban suka taru sukai kuri su yanyame Sadauki Asifu sunanufin sui masa Rufdugu Sai Yakwarara ihu yakai korahagu yakai dama yai gunji yafarmaki tsakiya kayya aisai ga makiya na xubewa kasa kamar faduwar kago gawawwaki su yawaita jini yarika kwarara kawuna sukarika tashi Sama bakidaya finlin yakin yacika da ihun maxaje gamida karan takubba inda mutuwa tarika bin sawun Asifu da masifu tana sarfata wanda suka sara ko suka Soka tana watsasu kiyama yaki maitada hankaliyakacame guri yahargitse tsakanin Sadauki Asifu da Masifu dakuma dakarun Sarki Raban sai abin yakaxanta domin kisanDa asifu Da masifu sukema makiya abin bakyan gani wani irin Salon yaki sukeyi ataresuke kai Sara kuma atare suke kai suka aduk lokacin da suKakai Sara saisun sare kawunan makiya dari sannan insukai suka sai sun soke makiya dari Dakarun Sarki Raban tamkar mayu tsananin naci anakashesu kamar kwari amma tsananin naci saida tuttudowa sukeyi Wannan lamari shine yatada hankalin Sadauki Asifu yaceda Masifu yakai dan,uwana hakika Mutanennan basu daniyyar karaya kuma baxasu mika wuyaba saboda haka inaso mumaida Fuskammu Gabar mutunkari benan da Sarki Raban da yamma jalisansu kexaune da Yarmu XINARIYA murika saukema makiya masifa Mara misali lallai idan musa gaba tOFA ba juyawa baya Masifu yace naji kuma haka xa,ai suka barka ihu suka juya akalan yaki suka Fuskanci gabass sukarikari saukema maxaje axabar yaki kwatsam Sadauki Asifu yakwarara ihu gamida daka tsalle saigashi akafadun maxaje yana falfala gudu tamkar yana bisa turbankasa inda maxaje sukarika kaimar sara da suka yana tsallakewa sukuma suna kashe junansu shiko MASIFU yana kasa yana aika maxaje Lahira kisa yake bashara,a shiko Sadauki Asifu sai tsula gudu yake akafadun maxaje har yakai Dabda benenda Sarki Raban da yammajalisarsa ke xaune yadaka tsalle tamkar tsuntsu saigashi asaman Benen nanfa dakaru sukayo kansa inda yaxare wasu kananan takubba yafara Dillancin Mutuwa yarika jefo maxajekasa suna macewa tuni yakarkashe yammajalisa dadama yakaiga Sarki Raban yasa kafa yabankeshi yadamki wuyansa tuni Sadauki Raban yasa Takobi ya kille wuyan Sarki Raban sannan yakwarara ihu yajefashi kasa aikoda Dakaru suga Sarki Raban anjehoshi kasa matacce sai suka karaya suka xubarda makamansu sannan suka xube akasa SADAUKI asifu Yadauki Xinariya yadaga murya yace yaku jama,ar wannan kasa kusani mubamuda niyyar kara yakidaku domin xan gudanarda kasuwancinane na mutuwa idan har mutun ko,aljan yace xai mallaki yata xinariya tofa shikuma xai Mutu abanxa, Sadauki Asifu da Masifusuka hau manyan dawakai suka nausa kudancin duniya inda suka sauki tsawon shekara bakwai suna garari gamida gwagwar maya da Sarakunan mutane da aljannu danufin kwace xinariya tabbas sunsha bakar wahala agurin matsafa da Jarumai maxajen fama sun tagayyara ahannun miyagun dabbobin daji da miyagun kwari da muggan tsuntsaye tabbas saura kiris su hallaka sunyi Jinya sauba adadadi amma koda wasa basu taba yarda wani halitta yacutarda Xinariyaba inda akarshee suka riski wani Daji Mai suna DAJIN SHIGA DA SHIRI wani hatsabibin dajine maicike da miyagun namun daji aljannu da maridai masucin naman dan adan sannan akwaikwari masu rayuwa da jinin Mutunda,aljan dajine wanda yakasance baka iya gane gabas da yamma kaiwaida xakai iyarauwane awannan daji na Sa,o,i kadan domin tarihi yanuna babu wata bakuwar Halitta da tataba shiga wannan daji taikwana daya tak araye tabbas duk bakuwar halittanda tashiga wannan daji tofa iya tsawon ranta bata wuce sa,a biyar xata hallaka Tolokacin da Sadauki ASIFU DA MASIFU suka isa bakin wannan daji Sai Masifu yaceda dan uwansa Asifu yakai dan uwana kadafa mushiga wannan daji muda yar mu xinariya xamu hallaka bakidaya Sai Asifu yaidariya yace aa dan uwana kasani duk duniya bamuda inda xamushiga murayu kuma mukula da yarmu Xinariya face wannan daji yadaga murya yace tabbas awannan dajinne xamu xauna muraini yarmu mukoyarda ita yaki musanarda ita Kisa MUKOYA MATA DILLANCIN MUTUWA mudorata atafarkin DAUKAN Fansa Masifu yace sarakuna dayawa sun xaluncemu tayaya xamu iya daukan Fansaakansu Asifu yace akwai Sarakuna goma shabiyu wadanda sune sukashe mana yan uwammu tokasani Yarmu Xinariya itace ZATA XAME MUSU DILLALIYAR MUTUWA Karshe ABOKAI MUHADU ACIGABAN LITTAFIN MAI SUNA DAJIN SHIGA DA SHI DILLALIYAR MUTUWA
XANSHA SHAYI

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment