Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fita yaje yadauko wanan kwaryan, shigowa yayi Haja nagani abunda yake cikin kwaryan saida jiri yakusan dibarta, ita a ganinta jinnine dan haka tayi sauri fitowa daga dakin bin bayanta da kallo Ardo yayi tareda girgiza kanshi dawo da kallonsa yayi kan Gimbiya hannu yasa yadebo wanan maganin yawatsa mata kamardai yanda Boodimaza tayi kusan sau uku yayi hakan, Sake debowa yayi a karo nahudu zai watsa mata, tawani irin bankaro kirji tareda sakin, atsishawa mai balain karfi. ajere tashiga sakin atsishawan. Kusan sau uku a hankali Takoma takwanta, cikin nutsuwa tashiga bude idanunta bata iya ganin komai sai duhu duhu, take iya gani a hankali ta dan budeshi nan tafara ganin bib biyu, kusan mint 5 daga bisani ta washe idanunta, tundaga cilin din dakin tashiga bi dakallo, A hankali tasauke idonta akan Ardo daya zuba mata ido yana mata kallon tausayi, cikin tausayawa Ardo yace
Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935

COMMENT & SHARE
[1/21, 6:10 AM] Bareemah Rabiat Ibrahim✍️: https://chat.whatsapp.com/E4N9Uc4IW6GFA1ESf2AxmA


💋YANBIYUN MACIZAI💋


The Twins Snake🐍🐍
By
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin ✍️✍️mihz bareemah


Dedicated to essential group members thank you for the support you people give to me 👏

FREE PAGE 5️⃣
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION
💫P.E.W.A💫
Home of Perfect Writer's together we stand🤝

ESSENTIAL WRITER'S 📚🖊️*
Pen 🖊️is mightier than the sword🗡️*
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 07083134831
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.

A hankali tasauke idonta akan Ardo daya zuba mata ido yana mata kallon tausayi, cikin tausayawa Ardo yace sannu baiwar Allah Allah yabaki lafiya,



Lumshe idanunta tayi tasake budesu a hankali da muryanta da baya fitowa sosai tace ina yarana, Cikin nutsuwa Ardo yace suna nan cikin koshin lpy ki kwantar da hankalinki Insha Allah zaki gansu, Tace dan Allah yakayi nazo nan? Shuru Ardo yayi tasake cewa dan Allah kataimaka kakawo mun yarana nagansu takare da sauke hawayen daya kebin gefen idonta, sosai Ardo yake yimata kallon tausayi, tunani yashigayi Allah kadai yasan daga wani masarautar take dan alamu yanuna itadin daga Gidan Sarauta take? koyaya akayi ta tsinci kanta a irin wanan halin wallahu aallam, firgigit yadawo daga dogon tunaninda yalula, jin ta fashe da wani iri kuka mai tsuma zuciya, mikewa Ardo yayi yafita daga dakin, zuwa tsakar gidan Haja yagani a cikin dan karamin kitchen dinsu wanda akayi misa rufi da kara inda take kokarin hada wuta dan daurawa mai jego ruwan wanka. Ganin Ardo yafito daga dakin ne yasa itama ta fito tana tambayanshi mallam lafiya naga kafito haka meyafaru?

shuru Ardo yayi nadan lkc can yace Hajara ina tausaya ma, wanan baiwar allah nan, kikaletafa Ga dukan alamu kamar daga gidan sarauta tafito kuma alamu yanuna tana cikin matsinancin damuwa, a hankali haja tace to mallam koma menene Allah shine masani tunda Allah yakareta daga sharinsu ba shikenan ba tasake cewa dan Allah mallam kadaina nuna mata haka mudai kawai mudinga sakata a cikin adua. a hankali yace Insha Allah yace kishiga ciki ki kwantar mata da hankali nagani haryanzu kuka takeyi takuma ce tana son ganin yayanta.
bari naje nasanarda mai gari kafin yaji a gari. shikenan mallam adawo lpy fita Ardo yayi tareda barin gidan danzuwa fadar maigari ita kuma Haja Takoma kitchen duba ruwan taga har yayi zafi, baban baho tadauko ta juya ruwan a ciki sake daura wani ruwan tayi tareda fitowa daga kitchen din, da bokitin ruwan a hanunta can kusada bandaki taje ta ajiye ruwan, tasake komawa tadauko wani bahon tareda bokiti tazuba ruwan sanyi a ciki tazo ta ajiya; dauko kujeran zaman tsakar gida tayi shima tazo ta ajiye.
Tareda juyawa tashiga dakinda yanbiyu suke cikin dauriya tasaka hannu tadauko daya. Wanka tayi mata ta gyarata tareda nanadeta a cikin zani komawa tayi ta kwantar da ita, tabiyuma wankan tayimata tareda gyarata tanadeta a cikin zani. zuwa lokacin har ruwa nabiyu yayi zafi sosai; juyawa tayi takai tasurka shi da ruwan sanyi ban daki takai ta ajiye, fitowa tayi direct dakinda Gimbiya take tashiga da salama abakinta. dasauri tajuyo ganin haske. kokarin yunkurawa takeyi a hanakli Haja tataimaka mata tazauna a tausashe haja tace nakai miki ruwan ki lalaba kisamu kuda wankan ne kiyi ko.

Dago da jajayen idanunta daya gama yinja saboda kukanda tasha tayi, takali haja a hankali tace ina yarana? murmushi haja tayi tace yaranki suna cikin koshin lpy ama yanzu dai zomuje kiyi wanka daga nan kici abinci kingan sanan saina kawo miki kyawawan yaranki masu kama da mahaifiyarsu ko; Murmushin gefen baki tayi daga Nan tafara kokarin mikewa. Haja tataimaka mata takaita bandaki sanan tace Ina fatan zaki iya yin wankan ko, kyada ma haja kai tayi, tace shikenan tareda tafitowa daga bandakin
Koda tafito daga wankan kwanciya tayi akan katsifar, kana haja ta kwantar mata da yanbiyunta a gefenta.
Tajuya tafita danzuwa kawo mata abinci. ajiyan zuciya ta sauke mai karfi a hankali ta lumshe idonta, tunanin abunda yafaru daga daren jiya zuwa yau ne yashiga dawo mata a cikin kwakwalwanta, tana cikin tunanin ne Haja tadaga labulan tashigo da salama a bakinta ajiye mata abincin tayi daga gefe a hankali tace kitashi ki karya ko gyada mata kai tayi murmushi haja tayi mata tace to aci ko daga nan asamu a shayar da biyuna ko, murmushin itama tamayarwa Haja, shikanan bari nabarki kci abincin Haja tafada tareda fitowa daga dakin., bin bayan Haja tayi dakallo tana mamakin dama a duniya akwai irin mutanin nan kuma daga ita har mijinta mutanen kirkine, itadai daga safiyar yau harzuwa yanzu a zamanda tayi dasu ta fahimci sudin masu kirkine, kai ama Allah ubangiji yasaka musu da mafificin alkhairi ya biyasu da gidan aljana, nidai mihz bareemah nace Ameen
BAYAN SHEKARA SHABIYU
Garin JAMAARE garine mai albarka da yawan mutane yana daya daga cikin garuruwa da ake alfahari dasu.
MASARAUTAR JAMARE
Kakakaka kaka masu karatu yanzu wasan zata fara shin kusan dacewa this is just the beginng, kucigaba dabina danjin yanda zata kaya tsakanin wanan yanbiyun da mutanin garin JAMARE dama mutanen wajenta kamarsu masarauta GEMBUN MAMBILA wai shinma ina gimbiya zaliha da jakadiyarta suke wai shin sunmata shukinda sukayine. Hausawa sunce idan maye ya manta uwar da baizai taba mantawaba dan haka ku kasance taredani mihz BAREEMAH danji yanda zata kaya tsakanin wadanan bayin allahn..amafa kuyi kokarin tanadan dari biyunku 200 kacal. Danjin yanda wasan zata kaya yanda macizai zasu zamanto hadarin dake tatareda tsawa a ciikin garin GEMBUN MAMBILA dakuma garin JAMARE karkumanta pagi 10 shine kadai free page kuma yanzu saura 5 page nagama free page ga wadanda sukeson fara biya zasu iya farawa ta wanan acct din kamar haka 2214100008 ibrahim rabiat uba bank sainaji ku
Kuhuta lafiya
[1/21, 6:10 AM] Bareemah Rabiat Ibrahim✍️: https://chat.whatsapp.com/IODG6CVfyVb9m3vQrw0vq6



💋YANBIYUN MACIZAI💋



The Twins snake 🐍🐍
By
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin✍️✍️mihz bareemah


Dedicated to essential group members thank you for the support you people give to me

FREE PAGE 6️⃣
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION
💫P.E.W.A💫
Home of Perfect Writer's together we stand🤝

ESSENTIAL WRITER'S 📚🖊️*
Pen 🖊️is mightier than the sword🗡️*
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.

MASARAUTAR JAMARE
Zaune suke baki dayansu cikin fada, a kasa suke su dukansu saman tankadaden reran (kasa fara tas) dake tsakiyar fadar baki daya ba saman tabarma ba
Su dukansu sun tantankwashe kaffafunwansu tun daga datijen dake zazaune a cikin fadar,
Saikuma manya manya mallaman fada dasuke zazaune da shiga ta alfarma, Saikuma dogarai dake gefe guda, dogare guda dayane a tsaye rike da wata jakar fata wace ke dauke da alkurani mai girma ya masa kyakyawan riko, a hankali sarki yadan daga kanshi yajuya yakali baban mallamin da yafi aminta dashi, sannan yafi kowa tsufa a fadar malamin yayi gyaran murya cikin nutsuwa yace Allah yaja da ran sarkin mu, Allah ya jibanci lamuran sarkin garina, Allah ya huce zuciya matashin sarkina, mai cike da kamala, na miko gaisuwata, ina kara jinjina da aduar gamawa da duniya lafiya.

Saida ya numfasa kafin yaci gaba, cike dajin nauyin maganar da zaiyi duba da yanayin shariar, yace mahaifin wanan yarinya ne yashigar da karan daka bada rana yau a zo gabanka zaka wanzar da sharia kwana uku da suka shige
Baki daya aka kwashi gyara kimtsi, sarki mai adalci, sarki mai zartar da hukunci a kan dukan wanda aka cuta,
Saida ya lumshe idannuwansa’ cike da wani irin jan aji da wani irin cika da kamala sannan da jin kunyar datijon dake zaune wanda ke tafe da yarsa, da akayiwa fayde inda yashigarda karan saurayinda yayi faydan, sunzo a masu sharaar, kafin yadaga yan yantsunsa yana kallon yaron da akace yayi wanan mumunan aika aikan, sake lumshe idanunsa yayi kafin yasake budesu, da dan yatsansa yayi nuni kan yaron wanda kansa ke a kasa yana cike da kunyar sarkin domin ya tabata babu shaka hukunci yatabata akanshi. dasaurin nakusa dashi yafada cewa sarki yabaka damar fadin abunda ke tafe daku a matsayinka na ja gaban wanan lamarin a hankali yamike tsaye tareda sada kansa kasa sannan yabude bakinsa yace dafarko dai sunana usman shima mahaifin yarinyar yagabatar da kansa dakuma abunda ke tafe dashi, sanan yadau da cewan Allah yaja da ranka rankashi dade, inason a masa iyaka da yata daga yau kuma anan wajen nagode sarki mai adalci,
Gaba daya aka shiga yima yaron kallon mara imani fasiki, a lokacine ta dago da kanta da wani irin sauri ta kai dubanta gurin yarinyan tasake kai dubanta gurin yaron a hankali tace lah kara sasauta murya tayi kasa kasa tace, wadan nan ne akeson ashiga tsakaninsu to wlh wahalarda kaine kawai babu abunda zai rabasu barikuji asalima ba fyade yayi mataba da yardanta akayi hakan, dasauri nakusa da ita tace ke IFTEEHAL kiyi shurufa karfa ajimu.? tace dan Allah can waye zaiji dasauri kawartata tace kali can, hannunta na hagu ta dago takai wajen bakinta dasauri tana mai ruruko manyan manyan idanunta masu kyalin blue colour ama tazagayeshi da kajal dan kar agane tace au tareda maida duban ta wajen sarki
wanda ya sauke mata kallon mamaki, dasauri ta kawarda kanta gefe tayi gagawan cema kawarta zainab zo mu tafi dasauri zainab tace kinganiko kinja mana., Jin sarki ya danyi gyaran murya yana mai duban dogari mai rike da dorina a hannunsa, dasauri mai rike da bulalae nan ya tunkari inda suke zaune ko wace tayi wikwiki da idanunta da wani irin sauri yadaga bulalar sama yasaukeshi a daidai tsakiyar bayanta ko gizau batayiba zainab ce dai tashiga zubar da hawaye, karan da abun yayine yasaka baki dayan mutanen wajen sada kansu sunna masu nutsuwa harma da hade kafafuwansu sunna kara kimtsa zamansu; saida ya kuma dago kansa yakara bin yarinyar da kallo dakyau kafin yamaida dubansa gurin mahaifin yarinyar a hankali yamayar da dubansa gurinta ganin ko gizau batayi ba kamar ba ita aka gama duka yanzun ba to itadin mutumce kuwa duba da wanan bulalan dai ko rakumi aka zubama sai yafadi kafin yasake mikewa saboda zafinta. sauke idanunsa yayi akan zainab da taketa sharban kuka harda majina kana yadauki ido a kansu tareda girgiza kai yana mamakin yaranda basa jin Magana wai shin ma me yakawosu suma sunzo ganin sharia? kenan ajiyan zuciya yasauke!. cikin haushi ta dago kanta tareda da kafeshi da ido har idanunta yanuna mata abunda takeson gani din kuma tagani daidai zata dauke idonta nan tasake hango yatsansa ganin wasu irin kwarine suketa yawo kamar dai irin kanan kwarinan sosai takafe yatsan da kallo, hade yatsan yayi tareda dukuleshi a guri daya tayisaurin dauke idonta tamayar kan alqurani da ake mika masa hannunsa na hagu yasa yanuna kansa da wani irin mugun sauri tacire idonta daga kanshi gaba daya,

shi abunma yafara daure mishi kai meyasa take kallonsa haka karamar yarinya kamarta, wanda idan idanunsa ba karya sukayi masa ba, to zai iyacewa shekarunta bazasu gaza sha biyarba ama ta iya kallon mutanen haka da idanunta da yakenan kamar bana mutaneba. sake mai da dubansa, yayi gurinta ama babu ita babu alamarta sai kawarta ce agurin waigawa yayi dama, da hagu, ama babu ita babu koda inuwarta, mamaki yashiga yi to tana ina? ta ina tabi? dan a iya saninsa babu kofar da zaa iya bi a fita harsai yagama sharia nan tukuna, ga kuma tarin mutanen dake a gurinan ta ina zata iyabi numfashi yasauke tareda cigaba da shari;ar

IFTHAL tunda tabi jikin mutane tafito babu wanda yalura da fitowarta tana zuwa daidai kofar farko inda dogarai suke a tsaye. taja ta tsaya tareda rutse idonta na kusan mint biyar. kafin tabbudesu idanunta ne yayi wani irin dark blue, mai tsoratarwa’ a yayinda wasu abubuwa suka fara fitowa daga idanun suna ganin mata wasu irin namomin irin namomin dajin nan a zube a kasan gidan? juyawa tayi damanta kasa nanma taga yakoma mata jinni birjik a zube a gurin sake waigawa tayi kuma taga naman mutanen yanka yanka a zube, dasauri ta runste idanunta kusan mint biyar sanan tabude shi hanunta tasa tajawo jelan gashinta, guda daya tazagayo dashi ta gurin bakinta sakashi tayi a baki tareda hade hanayenta ta dunkulashi a guri daya idanuntane suka shiga juyawa juya zuwa blue sosai. nan take ta rikide zuwa wata katuwar blue colour maciji mai kyau da kyali gaba dayanta, macijin mai tsawon gaske sanan a hankali tashiga tafiya dan barin masarautan. tariga da ta gama aikinta takuma samu amsar da take nema; babu wanda yalura da ita danbata so hakan ba. bata kuma son taga tafara firgitar dasu din, tana zuwa rugar su daidai kofar gidan taja tatsaya, tareda daga kanta sama tashiga kallon mutane sirarunda suke wucewa ama basu gantaba. dan haka tararafa zuwa zauren gidansu naneda kanta tashigayi sosai tana nade kanta kafin daga bisani tarikide zuwa mutum. gaba daya jikinta yasha kasa gashin kanta yasha datin kasa hannu tasa tashiga kakabewa tasa kai tashiga cikin gidan dasalam abakint. Haja na ganinta dasauri tamike tace

COMMENT & SHARE PLS
Ga masu son fara biyan kudinsu zasu fara biyan ta 2214100008 rabiat Ibrahim dari biyune kaca ban saka dayawaba allah ya rufa asiri sainajiku evidence of payment ta wanan layi 07087134831 ina karban katin waya ta mtn 091674729335 itel 07083134831 ngd love you so much fans
[1/21, 6:10 AM] Bareemah Rabiat Ibrahim✍️: https://chat.whatsapp.com/E4N9Uc4IW6GFA1ESf2AxmA



💋YANBIYUN MACIZAI💋


The Twins Snake
By
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin✍️✍️mihz bareemah


Dedicated to essential group members thank you for the support you people give to me

FREE PAGE 7️⃣
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION
💫P.E.W.A💫
Home of Perfect Writer's together we stand🤝

ESSENTIAL WRITER'S 📚🖊️*
Pen 🖊️is mightier than the sword🗡️*
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.

Duk inda kugan errors to kuyimun afuwa da gyar nayi editing😹😇😇

haja na ganinta dasauri tamike tace haba Iftihal. ina kika shiga tunsafe? munata faman nemanki, shuru tayima Haja sake maimaita mata tambayan? Haja tayi saida tawaro manyamanya idanunta, kafin ta wani yamutsa fuska tareda turo bakin sanan, a hankali da siririyar muryanta tace FADAR SARKI NAJE, salalami Haja tahauyi tashiga tafa hannu tace meya kaiki fadar sarki, shuru tayi bata tankawa Haja ba fitowa tayi daga dakinsu ranta abace, Haja tayi saurin juyawa gurinta, cikin hasala tace ke kuma ina zaki ,murgudawa Haja baki tayi cikin inaina tace ina ruwan mutuma da inda zanje, mutum sai shegan bincike saikac,

shuru tayi saboda buge mata baki da Iftihal tayi, dasauri takai hannu bakinta tace wayo baki na ko takanta Iftihal batabi ba. tajuya takali Haja. a hankali tace haja kiyi hakur, bata kaiga karasa Maganarba INTEESAR tasa kai tafita aguje, tana kaiwa daidai kofar zaure taja tatsaya juyowa tayi tareda daga murya tace da Iftihal inkin gadama kizo mutafi, kuma kisameni a waje, daga haja har Iftihal da ido suka bita, girgiza kai kawai Iftihal tayi itako haja ajiyan zuciya! tasauke kafin tace Allah yashirya minku, Ko darajar Amen Haja bata samu daga bakin Iftihal ba saima juyawa da tayi tashiga fadin Haja ina umman mu,? da kallo haja tabita can tace umanku tana ciki tana bacci; bari naduba ta, Saikuma takara tsayawa tareda juyowa tafara tafiya tana zuwa kusada Haja. Tace Haja ni ina abincina yunwa nakeji sosai wlh, dogon tsaki Haja taja tace baki ci abinci a inda kikajeba ne?
yara ace basu da aikinyi sai yawo da zuwa tsokano fada haba wani irin nasihace ‘bamuyi mukuba. akan kudaina fita da wanna idaunun haka ama bakuji haka zaku saka kai kuyi tafiyarku, da gari yawaye saidai anemeku a rasa ninama rasa ina kuke zuwa? cikin sanyin jiki taceda Haja. haba Haja duk wanan masifar saboda na tambayeki? abinci shine kike fada haka shikena ai kirike abincinki nama fasaci’ kuma wlh idan Ardo yadawo saina fada masa baki bamu abinci sai in yana nan, dake da umanmu kulum fada kuke yimana kuyita dukann mu takarashe da fanlawa da kudu, tanazuwa bakin zaure tajuyo tareda yima Haja Gwallo oho dai bilobilobilo, tace badai abinci kike dafawaba kuma kika hana niba to zamuga tayanda abincin zai nuna ai, tana agama fadin haka tasa kai tafice a guje
dasauri Haja tabiyo bayanta dan ta tsayarda ita, suyi Magana tafahimta ama ina tariga ta tafi kuma kafin a ganta kuma sai Allah yayi. jiki a sanyaye Haja Takoma cikin gidan tana maiyin Aduar Allah yasa koda daya daga cikinsune tadawo, dan indai Ardo yadawo bata gama girkiba tofa akwai matsala, dan shifa idan zaka shekara kana fada masa abunda IFTEEHAL da INTEESAR sukeyi a gidan nan, to wlh aikin banzama kakeyi, yanzuna zaku samu matsala dashi indai akan iftihal da intisar ne? bashida kara ko kadan akansu. tana nan zaune Gimbiya wanda yanzu suke kiranta da umma tadaga labule tafito daga dakin kallon Haja ta tsayayi ganin ta zauna tayi tagumi, da siririyar muryanta tace lafiya naganki haka? Meyafaru? ajiyan zuciya! tasauke cikin jimami tace shikenan mudacin abinci a gidan nan yau sai yanda Allah yayi damu cike da mamaki umma tace meyasa kika ce haka? Haja kamar zatayi kuka tabude baki kenan zatayi Magana dasauri umma ta tari numfashinta tahanyan cewa inteesar ko? Haja tace aa ifteehal ce ajiyan zuciya! umma tasauke sanna tace shine kike damuwa karki damu ainama zata inteesar cema,
kallonta Haja tayi cikin mamaki Haja tace inagani Kamar baki san halin yaran nan bane. to wlh Gwara inteesar akan ifteehal. ita inteesar idan tace zatayi abu to idan kikayi mata dadin baki kokika samu kika lalabata. to zata hakura, ama ifteehal cabdi ai wanan yariyan dutse ce wlh gashi babu dama suyi abu kayi Magana yanzunan mallam zai fara fada, ita dai Umma murmushi kawai tayi daga bisani kuma tace karki damu Insha Allah zasu dawo da wuri ma tasake cewa oh ni Allah toh Allah dai yashiryasu a hankali Haja tace Ameen,


INTEESAR. bata zarce ko inaba sai dajin BINGO wanda yake dajine mai matsukar hatsari, babu dajinda yakaishi hatsarin gaske a garin jamaare daga rugarsu zuwa wanan dajin tafiyace mai zaman kanta, dankuwa saika shafe kusan hour 10 kana tafiyan, wanan ne yasa bakowa bane yake zuwa wanan dajin sai irin mutani masu bada magani dakuma matsafa, a cikin wanan dajin akwai aljanun kala kala akwai kuma bangarori , da dama maana bangaren aljanu masu shan jinni daban bangaren aljanu masu tsafe mutani daban akwai kuma bangaren wanda yake bangarene wanda aka wareshi saboda mutane biyu kuma ba kowa bane wadan nan mutane biyunba face Jazla dakuma nazla, a wanan bangaren akwai wata katuwar dutse maikama da dutsen tsauni dutsene mai matsukar girma to akan wanan dutsen ne inteesar. take a zaune inda tasauke kanta kasa tana jiran karasowar yar uwarta iftihal. Cikin nutsuwa take tafiya kanta a kasa. tana zuwa daidai inda wanan dutsen yake taja tatsaya tareda mikar da hannunta a hankali tabude baki da siririyan muryan tace na rigada na ganki tun tahowata gwara kawai kifito yarinya takarashe da sikin wani iri lalausar murmushi jin motsin mutum a bayanta ne yasata yin saurin juyawa, inteesar. tagani a tsaye cikin bacin rai. a sanyaye tace lafiya meyafaru kika hade rai haka me akayi miki? , zunburo da baki intisar tayi, cikin sansanyan muryanta mai dadi tashiga fadin haba mana tundazun fa nake ta faman jiranki ama ace sai yanzu zaki wani karaso murmushi iftihal tayi tace to yi hakuri, Allah ya huce zuciya! yaruwata ta hade hannunta waje daya tareda sunkuyar da kanta tace afuwan bazan kara ba a hankali tace kinji intisar bata san sanda murmushi yakubuce mataba, itafa a rayuwanta idan yawuce daga Boodmaza sai yaruwanta sauran ko sunbiyu bayan ne. niko nace a a Intisar ina kuma kika ajiye umma mahaifiyace fa, kai ama dai
muje zuwa..
dago da kanta tayi tareda neman waje suka zauna. daga gefen wanan dutsen fuskantar ta Intisar tayi cikin nutsuwa tashiga fadin ina kikaje dazu? Dazafe FADA Iftihal ta bata amsa, dasauri tadago dakanta takali yaruwarta tace ama meyakaiki Fada, wakika sani acan din? zuba mata ido iftihal tayi kafi tabude bakin ta a hankali tace bincike, bincike Inteesarta maimaita mgn, eh bincike najeyi kuma nasamu bude baki intisan tayi tace to ama mek? daga mata hannu Iftihal tayi tareda mikewa tsaye tana fadin taso muje muyi abunda yakawo mu idan muka koma gida zanyi miki bayanin komai, na kuma warware miki komai itama Intisar din mikewa tayi tabi bayanta tana cewa ama ai kinsan a gida bamu da daman yin irin wanan

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment