Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

maganar ko? juyowa Iftihal tayi tace eh nasani zamuyi maganar a daren yau karki damu umma bazata saniba, bazata kuma jiba. daidai sunkai wajen bishiyan binda, ajiyan zuciya! Intisar tasauke a hankali tace shikena, zubewa sukayi kasa tareda hade hanayensu waje daya runtsa idanunsu sukayi; sanan daga bisani suka bude bakinsu da muryansu wanda yacanza daga lokacinda suka karaso wajen wanan bishiya cikin daga murya suka hada baki wajen karanto wasu kalmomi kuda biyar kamar haka f=a=n=d=I kusan sau uku suka karanta wanan kalman kafin cikin daga murya suka ambaci sunan. BOODIMAZAAAAAAAAAAAA daidai wannan lokacine kuma wani irin guguwa mai tatareda iska wanda yake da matukar karfin, kana kuma gaba dayan dajin saida ya amsa wanan suna a lokacine kuma akayi wani irin tsawa wanda yashiga nanade wannan guguwan tashiga saukowa kasa a hankali yana zuwa gabansu a hankali a hankali saigata ta tabayana,

afuwan wlh uzirine suka shamun kai shiyasa banyi page din da tsawo ba kuyi hakuri da wannan muhadu a next page



COMMENT & SHARE PLS
Ga masu son fara biyan kudinsu zasu fara biyan ta 2214100008 rabiat Ibrahim dari biyune kaca ban saka dayawaba allah ya rufa asiri sainajiku evidence of payment ta wanan layi 07087134831 ina karban katin waya ta mtn 091674729335 itel 07083134831 ngd love you so much fans
[1/21, 6:10 AM] Bareemah Rabiat Ibrahim✍️: https://chat.whatsapp.com/IODG6CVfyVb9m3vQrw0vq6



💋YANBIYUN MACIZAI💋


The Twins Snake
By
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin ✍️✍️mihz bareemah


Dedicated to essential group members thank you for the support you people give to me👏

Free page8️⃣
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION
💫P.E.W.A💫
Home of Perfect Writer's together we stand🤝

ESSENTIAL WRITER'S 📚🖊️*
Pen 🖊️is mightier than the sword🗡️*
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.

*Like always not edited 😂*

a hankali saigata ta tabayana a gabansu, saidai wanan karan bakaken kayane sanye a jikinta a yayinda ta lulube kanta da bakin kyale, hannunta rike yake da sandarta na sarauta. dayan hannun kuma yana rike da dsame kwarya irin na wancan karan, mika musu kwaran tayi a hankali tace karba yanzu nan kunshayeshi jiki narawa Intisar tasa hannu ta karba kafa kwariyan tayi tafara shanshi kamar ruwa, kafin ta dago dashi ta mikawa yaruwanta takarasa shayenwa, miko da hannunta tayi takarba kwaryan cikin daga murya tabude baki tace*JAZLA* dasauri IFTIHAL ta dago da jajayen idanunta dasuka gama rinewa kamar garwashi, cigaba da Magana boodimaza tayi tace’ bani bayani akan masarautar danace kije,

cikin sauri *iftihal* tace naje, Boodimaza tace? mekika tarar a hankali tashiga yi mata bayani, tace masarautace me matsukar hatsari haka zalika mutanen cikinta. na kuma samu nashiga cikin FADAR SARKI, cikin daga murya bodimaza tace mekika gani a tatare dashi, ? tace akwai sihiri a tataredashi mai matsukar hatsari, mekika tarar a cikin gidan sarautan? takara tambayanta, a hankali Iftiha tace bangaren gabas gaba daya kasansa jinnine, a zube bangaren yama kuma namomin mutanine matatu wadanda aka kashesu ta hanya zalunci, dasauri Boodimaza. tadakatar da ita ta hanyar kiran sunanta cikin tsawa tace *JAZLA* tacigab dacewa. yazama miki dole ki ziyarci masarautar *ASHRAB BIN ASHMAN* , dasauri Iftihal tadago da idanunta cikin tsoro tashiga bin Boodimaza da kallo, yazama dole ki zamo masa qarkuwa, yazaman miki wajibi ki yakeshi kikuma yi kokari wajen kawo karshenshi a wanann masarautan, duk wanan maganar’ da takeyi gaba dayan dajin yana amsa kowa, kalma dayan da zata furta. zuwan wanan lokacin Iftihal tarigada tasaduda da rayuwarta, dan ita kadai tasan abunda tagani a cikin wanan masarautan, a ranar da taje, sosai ta firgita da maganarda Boodimaza take fadin mata, hawayene yashiga zarya a cikin idanunta; tsinkayo muryan boodimaza tayi inda takecewa nabaki daga yau zuwa nanda kwana uku kije ki gama duk shirinda zakiyi sanan kisakashi a ranki zuwa wanan ranar shine ranar tafiyanki masarautan, cikin daga murya dabada umarni tace ina fatan kin fahimceni; cikin sauri *iftihal* ta gyada mata kai a sanyaye tace naam nafahimta uwar gijiyarmu, a tsawace tace *NAZLA* , Intisar saida ta firgita cikin sauri tace naam uwargijiyarmu, cikin bada umarni Boodimaza tace kisaurareni dakyau,


a hankali tace toh, Boodimaza tace sako yazo mun daga masarauta *GEMBUN* *MAMBILA* dan haka kikasance a cikin shiri, dakaina zanzo nakaiki abunda nakeso dake shine’ dolene saikin kasance mai taka tsantsan acikin lamuranki domin kuwa ana yawan kawo mun korafi akanki, dan haka yazama wajibun kukasance kunayin takatsantsan da abunda zaizamo muku barazana ga rayuwarku; banason nakarajin ankawo min korafinki inafatan kin fuskanta, dasauri
Intisan tace Insh Allah, tana gama Magana taciro hannunta tareda yin sama dashi a tsawace tace yakakakatata, wani irin tsawa akayi mai balain walkiya wanda yazo da kara sosai atake wani abu yafado hanunta, Fuskantarsu tayi dakyau cikin bacin rai tace karba dasauri jikina rawa Iftihal tasa hannu ta garba, tace idan kunkoma gida inason kujikashi a daren yau ku tabatar da yajiku sanan ku hadashi da ruwan shayinda mahaifiyarku zatasha, A hankali Intisar tace umanmu ce kadai zatasha, cikin bacin rai Boodimaza tajuyo bangarenta a tsawace tace kikiyaye, maida kanta Intisar tayi kasa cikin sauri tace a gafarceni uwargijiyarmu, a kiyaye gaba, a hankali tace zaku iya tafiya, saikuma cikin sanyin jiki tace Allah yayi muku albarka Cikin farinciki da anashuwa duk suka hada baki wurin fadin Ameen,
daga haka iska mai karfi yazo yatafi da ita duniyarta, mikewa sukayi su dika biyun, suka fuskanci junansu zubama juna ido sukayi nadan lokaci wani abune yafito daga idanun ko wanensu yashiga idon junansu, atake blue eye dinsu yadawo’ sak kamar nada sabani jan dayayi dazun bayan sunsha abunda boodimaza takawo musu a kwarya, Juyawa sukayi suka fara tafiya dan barin gurin bishiyan, nan suka koma bangarenda aka kebe musu zama sukayi asaman wanan dutsen suka fuskanci junansu a hankali Intisar tace yanzun menene mafita ni gaskiya nafara jin tsoro saboda kwata kwata bata bamu lokaci dan zuwa muje mushawarta da junanmuba, dagowa iftihal tayi a sanyaye tace wani irin shawara kikeson muyi? wanda bazamu iyayinshi a cikin kwana ukun da tabamuba ko ince tabani danke kam baki riggada kinsan ranar taffiyankiba, cikin bacin rai tace babu tsoro ko shaka a cikin zuciyata domin kuwa a shirye nake tsab danayi ko wani irin abu boodi tace na aikata ko shaka babu sai na aiwatar, nuna kanta tayi tace zanje sainaje zankuma shiga zankuma tabatar da cewa nazamo musu hadari mai tatareda tsawa a cikin rayuwarsu shuru Intisar tayi tana mai zubamata manyamanya idanunta kafin daga bisani tabude baki tace Iftihal anyako kinyi tunanisu Ardo inakika bar tunanin umanmu, sanan azo kan uwar gaya Haja? yakikeson muyi dasu mekikeson muce musu ina kikeson muce musu zamuje? haaa kinyi tunanin wanan, cikin ko inkula iftihal tabude baki tace


afuwan wlh uzirine suka shamun kai shiyasa banyi page din tsaho ba kuyi hakuri da wannan muhadu a next page


COMMENT & SHARE PLS
Ga masu son fara biyan kudinsu zasu fara biyan ta 2214100008 rabiat Ibrahim dari biyune kaca ban saka dayawaba allah ya rufa asiri sainajiku evidence of payment ta wanan layi 07087134831 ina karban katin waya ta mtn 091674729335 itel 07083134831 ngd love you so much fans
[1/21, 6:10 AM] Bareemah Rabiat Ibrahim✍️: https://chat.whatsapp.com/IODG6CVfyVb9m3vQrw0vq6


💋YANBIYUN MACIZAI💋

The Twins Snake
By
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin ✍️✍️mihz bareemah

Dedicated to essential group members thank you for the support you people give to me👏


Free page9️⃣
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION
💫P.E.W.A💫
Home of Perfect Writer's together we stand🤝

ESSENTIAL WRITER'S 📚🖊️*
Pen 🖊️is mightier than the sword🗡️*
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.

cikin ko inkula iftihal tabude baki tace bakida matsala dasu, boodi zata kula dakomai ,kedai kikasance a cikin shiri kawai" ajiyan zuciya! Intisar tasauke tareda saukowa daga kan dutsen itama Iftihal sauka tayi tabi bayan Intisan cak suka tsaya .jin alamar motsin! mutane kamar kuma Magana sukeyi wanda alama yanuna cewan tunkaransu tutanin sukeyi, dasauri ifttihal tayi saurin rabewa bayan intisan dan ita tadan fita tsawo tace"
Allah yasa ba mutanen rugarmu bane? bata kaiga rufe bakintaba ta hango tahowar Ardo dashi da wasu mutanen wanda su basu sansuba. basu ma taba ganinsuba. dasauri intisan taja hannu iftihal dagudu suka ruga aguje zuwa bayan wata bishiya suka buya ziro da kansu sukayi suka shiga lekensu, Ganin Ardo sun yin bangaren inda bishiyoyinda ake yanken magunguna gargajiyane yasa suyin saurin runtsa idanunsu tareda dunkula hanunsu guri daya" nan take suka rigide zuwa wani irin jibgegiyar maciji. tsakankanin dajin suka dingabi har sukan fita daga dajin, a haka suka dauki hanyar rugarsu,


MASARAUTAR GEMBUN MAMBILA
Zaune take asaman kujeranta ta sarauta saidai wanan karan babu kowa a tareda ita, a yayinda tadaura kafa daya kandaya hanunta rike yake da cufi lokaci zuwa lokaci takandan kurba jin alamar motsi taji daga karkashin kujeranta shuru tayi nadan lokaci tareda kasa kunne dakyau juyawanda zatayi danta duba, saidai me tana juyawa tayi arba da wani murtukekn maciji katon gaske saifaman kyali macijin yakayi har hasken yana shige mata ido. fasa kai wanan macijin yayi yana huci. Wani iri mugun tsorone yakamata nan da nan jikinta ya kama rawa har batasan lokacinda tajefar da cufin lemon dake rike a hannuntaba yafadi kasa! tashin hankali kenan wanda baa sa mata rana, iyakar rushewa da tashin hankali babu wanda gimbiya zaliha bata ganiba ko ince take kangani, zuba mata ido wanan macijin yayi saifaman fasa kai yakeyi.ganin wanan katuwar macijin tana tunkarota da mugun sauriaidasauri gimbiya tashiga daura hannu akanta hawayeko yanda kasan famfo tawani kwala uban kara, shi kuwa wanan macijin ganin yadda ta firgita sai ihu takeyi tana waige waige a lokaci daya kuma tana kalansa yasa shi ganin kamar makami take nema dan haka afusace yayi kanta..ai gimbiya batasan lokacinda takwala wani uban ihu mai karfin gaske shiko wanan macijin yana zuwa yashiga nanadeta kam yatsayar da kanshi daidai fuskan gimbiyanda ta runtsa idanunta gam ya wani irin bude bakinsa da wani irin mugun sauri yakaimat..a daidai lokacine ne kuma ta farka daga mumunan mafarkinda tayi, a firgice cikin tashin hankali tashiga neman dankwalinta, tana mai fadin innalillahi waina illahi rajiun tareda daura hannu akai gaba dayanta a firgice take ga balain tsoronda yakamata, lungu da sako na ko ina nadakin tashiiga dubawa dan tabatar dacewa tabas mafarkine ba zahiriba, a hankali Takoma takwanta babu ko alawala bale a kaigayin sallah harma azo fanin aduar neman tsari wa;iaya zubillah allah yasa mudace, sai dai wanan karan bata kashe wutan dakinba ..dagyar baccin wahala yasaceta,
Washe Gari
shiryawa tayi tsaff ta aika wata baiwanta akan akirawo mata jakadiya, bayan kamar mint 5 saigata ganin yanayinda gimbiya zaliha take cikine yasa tayi saurin zubewa a gabanta cike da fargaban gimbiya zalihan tashiga yimata salon kirari barka da hutawa uwargida na bango madafar bayi, uwar marayu hannu ta daga mata, cikin daga murya gimbiya tace jakadiya, cikin razana jakadiya ta dago a hankali tace allah ya huce zuciyarki uwargida a gidan sarki sulta bn maheer.lumshe idanunta gimbiya tayi a hankali tabude baki tace talatu ina cikin mumuna hali wanda bansan yanda zanyiba cikin tashin hankali jakadiya ta dago tace allah yajada ran mata a gurin sarki meyake damunki a hankali tace nayi wani irin mumunan mafarki jiya akan macijin nan yasake zuwanmu ama wanan karan yazone daniyan sareni allah ne kawai ya tsareni, dagowa jakadiya talatu tayi tace rankishi dade ina ganin wanan karan saikin tashi tsaye saboda ni a nawa tunanin wanan mafarkin naki dakike yawan yinshi kamarfa ba alkhairi bane, cikin sanyi jiki gimbiya zaliha tace yanzu talatu menene abunda yakamata nayi.kasa kasa jakadiya talatu tayi da murya a hankali tace akwai wani boka anace mishi boka kubus mezai hana muje gurinsa muyi masa dukanin bayani abundake faruwa..inyaso sai mugani ko akwai taimakonda zaiyimiki.ajiyan zuciya gimbiya tasauke kafin tace a ina yake jakadiya tace a nan kauyene kusa damu..shuru gimbiya tayi tana tunani can tace yaushene yakamata muje, jakadiya tace rankishi dade duk lokacinda kika shirya zuwa, a hankali gimbiya tace to ki shirya zuwa yanma saimuje angama ranki shidade, allah yaja da ranki allah yakara nisan kwana.. Gimbiya ta amsa da ameen kafin tace zaki iya tafiya

a bangaren sarki sultan bn maheer, yau kimani shekara daya daya kenan har shabiyu da batar masoyiyarsa abun kaunarsa mace guda daya tak wanda babu irinta..wanda koda yaushe yake fatan haduwar da itayana kuma rakon allah ubangiji yasake hadasu anan duniyan yasan zuwa yanzu allah yasauketa..a hankali yadaga hannunsa sama yace oo allah ya allah ina rokonkka daka nuna mun ranarda zan hadu da iyalina alah ka nuna mun ranarda zanga gudan jinina nima mihz bareemah ina cewa ameen thuma ameen daidai nan tashigo da salama abakinta


Comment & share 👏
[1/21, 6:10 AM] Bareemah Rabiat Ibrahim✍️: https://chat.whatsapp.com/IODG6CVfyVb9m3vQrw0vq6


💋YANBIYUN MACIZAI💋

The Twins Snake
By
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin ✍️✍️mihz bareemah


Dedicated to essential group members thank God you for the support you people give to me

LAST FREE PAGE
FREE PAGE 🔟

*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION
💫P.E.W.A💫
Home of Perfect Writer's together we stand🤝

ESSENTIAL WRITER'S 📚🖊️*
Pen 🖊️is mightier than the sword🗡️*
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.

Like always not edited😂

a hankali yadaga hannunsa sama yace oo allah ya allah ina rokonkka daka nuna mun ranarda zan hadu da iyalina alah ka nuna mun ranarda zanga gudan jinina nima mihz bareemah ina cewa ameen thuma ameen daidai nan tashigo da salama abakinta, zuba masa idanu yayi shi gaba daya mamakinta yakeyi saboda rashin nuna damuwarta akan abunda ita tafi kowa sani cewa shine baban matsalarsa ama ko inkula bata taba nuna masaba, sosai ya zuba mata ido hartakaraso kusa dashi tanema wuri tazauna abakin gado…………hankali tace allah ya huce zuciyar sarki, sarki mai adalc…………..daga mata hanun yayi ranshi abace da mamaki take kallonsa, cikin bacin rai yace zaliha ina ALEESHA
ai gimbiya zaliha azabure tamike tsaye cikin tashin hankali tajuyo dakyau cikin barin jiki tace mememe kake fadane ranka yadade nuna kanta tayi tace nikuma meyasa kake yimun wanan tambayan cikin rashin walwala yace zaliha ina cikin matsinacin damuwa ina cikin tashin hankali, dasauri gimbiya tasauke ajiyan zuciya kafin Takoma ta zauna cikin kisa tace, ‘’mai martaba wanan yanayin sam bai kamace kaba, tadora da allah yakara lafiya da nisan kwana shugaba kamar kai gaskiya wanan yanayin baidace da kaiba, ko ka manta kaidin bango madafar mune, idan har zaka dinga shiga cikin damuwa, to mu da sauran talakawanka ya zamu kasance kenan. Mai martaba cikin damuwa yace wlh zaiha ina yawan yin mumunan mafarki akan iyalina ina tsoron kar mafarkina yazama gaske bansan a wani hali takeba nasan zuwa yanzu yayana sun girma zaliha bansani bako tana raye ko tana a mace a zuciya gimbiya zaliha tace saikayi ama a zahiri tace inshiallah dukaninsu suna cikin koshin lafiya kuma inada yakinin sunfada a hanun nagari……. Runsta idanunsa yayi a hankali yace allah yasa ta haifomun magaji kafin yasake wani irin lalausar murmushi cikin shauki yace allah yasama yanbiyu ta Haifa……………gaban gimbiyane ya mumunan faduwa jin yana fadin wadanan munanan kalmomin (a cewarta,)


bacin raine yasauka a zuciyarta ama babu yanda ta iya dole tanuna itama ta damu da damuwarsa……cikin jarumta da damuwar da ta arowa kanta ta yafawa fuskarta, tace haba mana takamar mu aiko baka fada bama haka din ne, kai gimbiya aleesha mutuniyar kirki allah dai yadawo mana dake lpy allah ameen a zuciya tace ba ameen ba, shegiya tsinanuya kina lahirarma bazaki barmun mijinaba acan dinma saikin asiriceshi, niko nace toh inbakeba gimbiya zaliha dama ana kishi da wanda yamutune kutayanijin wanan zancen na gimbiya masu karatu dama wanda yamutu yanayin asirine ooooo kishi kishi kishi kenan kumalon mata


tadora dacewa ai inba kaibama zakarar da allah ya nufa da cara ko ana munzuru ana shaho sai yayi, dan haka ka kwantarda hankalinka gimbiya aleesha zata dawo cikin koshin lafiya kuma tasake Haifa maka wasu yayanma banda magajinka…….farin cikine karara ya bayana a fuskar me martaba, yasa hannu yajanyota tareda sumbartarta, kafin yace allah yayi miki albarka yace kedin tadabance saboda haka kike kara burgeni, naji dadi dakika nuna damuwarki da batan yaruwarki kike kuma binta da adu’ar fatan dawowa lafiya, shiyasa nake tunanin ko bayan raina zuri’ata zatayi kyau batareda babewa ba……….murmushin yake gimbiya tashiga sakewa kafin tamike daga tsaye tace rankashidade nabarka lafiya gyada mata kai yayi kafin yace ki huta lafiya……….

INTISAR & IFTIHAL POV:
Zaune suke a bakin raffi a yayinda suka zubama ruwan rafin ido a hankali intisan tabude baki tace hmmmmm ifti dagowa daga cilin dutsn da takeyi tayi tareda zubama intisan ido daga bisani tace na’am a hankain tace kali can waigawa intihal tayi tasake kalonta a hankai tace meyafaru intisan tace mekika gani shuru tayi kafin tace korayen bishiyoyi mana intisan tace to ba bishiya bace dasauri ta waigo takaleta kafintace to macece idan ba bishiya bace shuru inntisan tayi mata a hankali tashi mutafi gida meyasa to bakince zaku hadu da wata bane kinfasane eh tace kafin tamike daga tsaye tashiga gyara igiyar rigarta ta daura shi tabaya juyawa tayi takali iftiha saikuma tasake murmushi kasa kasa tace bari yau nagwada yin wani abu mugani…………..mekikace iftihal ta tambayeta, babu komai a hankali iftihal tafara tafiya tana mai cewa muje gidan to kinga garin har yafara canzawa alamar hadari, eh tace iftihal tayi gaba………tsayawa intisan tayi tareda zubama intisan ido tayi tana kare mata kallo (nikaina mihz bareemah saida abun yabani mamaki) a hankali cikin dabara dan kar iftihal taganta tashiga dunkula hanayenta kafin ta runtsa idanunta tashiga girgiza sosai gashin kanta suka fara kadawa iskar damuna suna ratsata (koni yau saida na tsorata) kafin kiftawar gira naga ta rikide ta zama shirgegiyar macijiya blue sai faman sheki takeyi,…………shurunda iftihal tajine gashi har ta danyi nisa ama bataga alamar tahowar inti ba yasata juyowa hango shargegen maciji tayi yana tunkarota, mamaki abun yabata saikuma tajuyo dakyau tareda gyara tsayuwarta forwordin hanayenta tayi tazubamata ido tanason taga iya gudun ruwan intisan ko meyasa tayi hakan oho ita dai tasan cewa basa rigidewa haka kawai saida dalili ama yau ko meyasa inti takeyin wasu abubuwa oho ama bari tazubama sarautar allah ido dai tagani karasowa intisan tayi gabanta kafin tawani fasa kanta ta hanzari tayi kan iftihal……….. wani irin guguwane yataso tundaga sama da wani irin sauri yafado kasa kyam yatsa a tsakakaninsu cak, intisan taja ta tsaya kafin tarigide gida biyu rabbi mutum rabbi maciji……..itadai iftihal abun mamaki tatsaya kallo gaba dayansu idanu suka zubawa wanan guguwa da take tafaman juyawa a tsakiyansu, mikar da hanunta iftihal tayi tareda nuna wanan guguwan da dan yatsa wani irin haske ne yashiga fitowa daga hanunta yana ratsa wanan guguwan ita kanta intisan hasken yana kusan kasha mata ido, a hankali tasaka hannunta takare hasken,…….sosai wanan guguwan yake juyawa dasauri dasauri cikin kankani lokaci saigashi tatsaya cak kafin giftawar ido kuma kawai sai ganin mutum sukayi a tsaye a gabansu sanye da bakaken kaya fatan jikinsa baki kirin a yayinda ya sunkuyar da kanshi kasa gaba dayan gashin kanshi ya barbaje ko fuskarsa basu samu daman ganiba, ga iskar damune da take ta faman kada su……….daga intisan har iftihal Wani irin razana sukayi saboda arba dasu kayi da wanan abun, jikinsu ne yashiga rawa a take intisan ta rigide zuwa mutum gaba dayanta…………jin ance hhhhhhhhhhhhhh dani kikeyi boodimaza ninini jazoooooooooo hhhhhhhhhh gaba daya saida muryan yakarede ilahirin wanan rugan da sauri intisan tasa hanunta ta toshe kunuwanta itako iftihal kyam ta zuba masa manyamanyan idanunsa ko motsayi batayiba, ya ambaci sunayensu jaaaazla naaaazla ne yasa su yin saurin dagowa yace dukansu biyun kafin kuma yafashe da wata razananiyar dariya hhhhhhhhhhhhhhhhh a daidai wanna lokacine kuma
wani irin guguwa mai tatareda iska wanda yake da matukar karfin…kafi kuma akayi wani irin tsawa wanda nan take ta taho da wata irin goguwa mai karfin bala’I saikuma a hankali wannan guguwan tashiga saukowa cikin zafin nama tasauko babu bata lokaci ta bayana a gabansu…………….. cikin daga murya tace

LAST LAST LAST FREE PAGE DAGA WANAN SHIKENAN FREE YAKARE KIBIYA KUDINKI KISHA KARATU LAFIYA 200 NE KACAL BAN SAKA DAYAWABA ALLAH YA RUFA ASIRI

COMMENT & SHARE PLS
Ga masu son fara biyan kudinsu zasu fara biyan ta 2214100008 rabiat Ibrahim dari biyune kaca ban saka dayawaba allah ya rufa asiri sainajiku evidence of payment ta wanan layi 07087134831 ina karban katin waya ta mtn 091674729335 itel 07083134831 ngd love you so much fans

Sakon gaisuwa zuwaga 👏
Maman Abdullah
Farida sa'adu
Mrs isham
Oum haneef
Maman khairat
Sharantee ghayu
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment