Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gabanta ke bugawa ga ya'yan'ta bata ganshiba gaya bata!! iya magana ankai kusan 30mnt amina tace bari tadubo taga ko sun fito tana zuwa mai tsaran kofar nata gyangyadi kawae ta afka ashe rabon taceci dr abba ne .



Da'gudu suka dawo dakin sosai su inna sukai mamakin yanda yadawo dakanshi kamar bashine aka fita dashiba babu numfashi yana xuwa sunamai ya jiki,ko kallonsu baiba yamatsa wajen lubna baitsaya komiba ya karbi,cup din tea ya aje gefe tare da'dago habarta yasaita bakinta danashi tare daturamata halshenshi anata yabata wani kyakyawar tsotsa sosai yake kiss dinta sai sarrafa halshenshi yake yaya bilki idonta yafara gani aguje taja amina suka ficce waje tana jinjina rashin kunya mamman agabansu .


Inna tadago kai taji mike faruwa taga abunda sai cikin tv gidan haj aina take ganin turawa nayi yau ga mamman inta nayi aguje tawatsa da,gudu tana neman hanya da'ta dimauce saita fada toilet aguje tasake fitowa jikake kum!!!tamake kai da kyaure asukwane tafita kanan,har haj aina tafita itama mamman najuyowa yaga duk sun dare yadaga kafada yace kowa yaci lokacinshi mammakun dakuka ganni kufita saisuka zauna aigashinan sunfita badan allah ba sosai yamur'murazata bayan yagama yabita da kalaman kauna masu tausassa zuciya da dumbin gdy ga ubangiji dayabasu kyautar triple badan wayansuba kodan iyawarsu ba bayan yagama yabata tea dinta tasha kana yace my wife kitaimaka masu kibasu nono nah susha tin daxu basuci komiba ta kadamai kai alamar to dan sosai takejin son yaran nahudamata duk wata kusurwa dake jikinta ahankali mamman yabuda rigarta tare da zaro nono guda yatofa masu falaki da nasi da ayatul kursiyyu kana yakafa kanshi yafara ma nono wata tsotsa mai kafurin dadi sosai tafara jin feeling akan tsotsar da,yakemata saida yadan kwashi mintina kana yajawo baby boy din yace to karba naragema hanya dakafara sha ruwan zaizo yafada yana kashema lubna ido tabishi da kallo. jaririn nakafa baki taya mutsa fuska tare da nuna mamman takwabe fuska yace yah nawa,yafi dadi halan ta'dagamai kai yace karki damu bari dai kiwarke allah yatadaman ke matata farin cikin kinji nagode sosai yafada yana binta da wani narkakken kallo sunacikin haka aka far buga kofar mamman yaki juyowa dan sosai alkalaminshi yamike kamr baida wando adaddafe yakarasa bakin kofar yana dafe wajen dan karsu gani yabudemasu dr tula,ne da dr abba suka fara matsawa gefe cikin sosa kai mamman yace am kuyi hkr da abunda yafaru dazu kunada matsala ne.basuce komiba mamman yace komi sai,kuce komi sai anje office dr tula da fuskarshi tai jajir kamar hutaccen kosai yace ba,mtsala karka damu anan suka dubata sosai kana suka fito dr tula yacema dr abba kaga shegen yabda penis dinshi take a'mike ba banzaba yadinga shararamana mari dazu ashe jara babbene yana gudun mumai asara ne hahhhh suka sa dariya.

Dr abba yace daga ganinshi dai akwae kayan aiki wlh zabgi.

Dr tula yace hmm aikwara kazagan tinda kaganni haka dr abba yayi dariya yace aa bahakabane. dr tula yace ai wlh dogon namiji yayi shiyasanya duk macen dataxo taceman wai mijinta baya gamsar da ita sai ince ubanwa yasanya kika zabi gajere aiduk gajeran namiji to wlh abarshi kamar batur take amma dogo malam aishine harka kai baccin alluran danike makamama kaina nakara tsawon alkalmina aida tini fauxiyya tarabu dani wlh dan jelata yanda kasan dankalin hausa haka take mai mugun kiba amma babu tsawo, hahahahahahaha dr abba yasanya dariya yace ai gaskiya mudai sai gdy munfi karfin yima mace flashing saitajimu har cikin yan hanjinta.



Abangaran mai gari tin ranar da mamman yafadamai innashi tadawo daya tino maganar saiya dinga tsula zawo sosai yarame yafita hayyacinshi dan ko kofar gida yadaina fita dan sosai mai gari yakeda tsoron mutuwa to inga ance kuma mutum yadawo kullum mamman yamai waya akan basu,tahoba sai yace yayi hkr aiki yake sai gobe zaishigo.


Yau yakama kwanan lubna ukku a asibiyi sosai jikinta yayi kyau yayi fresh irin namai jego tana samun kula wajen inna data fara sabawa da ita dakuma yaya bilki da haj aina .
.dayamma dr tula yabasu sallama mamman yaxo daukarsu cikin wata black jeeb mai shegen kyau da daukar ido sai kyalli take abunta sosai lubna tai mamakin inda yasamo motar mamaki bai kashetaba saida suka nutsa cikin low-cos taga yafaka motarshi wani gida mai guda biyu iri daya sukayi parking ana farkon yadanna Horn wani dattijo yarugo yabude. yanai,masu barka dazuwa fatan shiga cikin nasara mamman ya a'msa cikin sakin fuska tare dacewa baba audu inmunshiga kakulle get din kazo kaga kwaya kwaina gasunan guda ukku rass, sosai baba audu yatayashi murna yace insha allahu alh allah yadayyaba yace ameen ,gaskiya gidan mamman bakarya ko compound din babbane yafaka motarshi wajen wasu guda biyu dake lullube cikin tompol suka fito .

Lubna sai karema gidan kallo take iya haduwa ya hadu part biyune daya nasu babban palone aka fidda sosai mai girma sai dakuna ukku ciki sai kicin wad' tacce shikuma wancen gudan palone babba sai dakuna biyu da kiching



Ashe kallo nadakinsu mamman mai karatu saika hango yanda za akawatashi dan gidan sosai yayi kyau kai kace wani shahararren dan siyasane yayi shi gaskiya mamman kudi sun xauna ba karya.



Washe gari su mai gari suka shirya sukayo gidan mamman dan mamman yarokesu alfarmar sudawo nan daxama har zuwa sadda za ayi suna haka kam akai da yamma saigasu hadda lantana data fara koyan tsafta tai fess da ita sai gasu gidan yaya bilki aliyu nadawowa daga gidan ruwa yakwasosu sukoyo gidan mamman....πŸ–ŠοΈ?

Ummy aysha πŸ’…
11/15/21, 8:26 PM - Khadijah Salisu Fari: πŸ’…πŸ’… AURAN YARINTAπŸ’…πŸ’…πŸ’…

πŸ…ΏοΈ?2️⃣9️⃣&3️⃣0️⃣




Dazuwansu suka gaisa da baba audu mai gadi sukasa kai cike .

Mamman dake harabar gidan yana waya ya hangosu cikin sarsarfa yazo yarungume mai gari tare dafadin haba mai gari sai yau zakaxo ganin kwaya,kwaina sunkwana biyar duniya suna haramar na shidda.


Mai gari yasaki halittu yana kallon rashin kunyar mamman yace ungo nan ya aikamai da zagin uwaka .

Mamman yace tana ciki shiga kaga abun mamaki,
dakarfi jin abunda yace cikin mai,gari yabada wani mugun sauti quuuuuuu


Kamar motar yan sanda yace to!!! Muje kamin sukai kofar mai gari yadawo da gudu y'anufi wajen mai gadi dan tambayarshi inda toilet yake.

Mai gadi naganin dattijo yabiyoshi aguje shima baitsaya komiba yacire babba rigarshi yadafi hanya gudu yake babu ko waiwaye saida yayi nisa yazo dai dai gidan pure water mamman inda daman nan mamman yadaukoshi aiki yatsaya yana maida numfashi.


Ganin da,mai gari yayi yazuba agujene yasashi cewa mahaukaci aguje yasake komawa wajen mamman yace bayi bayi!!!



Mamman yace muje part din cen nabaki saika shiga, mai gari yace ubanma na baki mamman gwadaman na waje nagayama zan iya karasawane?


Mamman yace gayacen da,mugun gudu mai gari yafada bayi yasauke lodi yafito yanabin bango dan som jikinshi ba karfi yakusa yo rabi kenan yafadi kasa tim dan jikinshi b'aruwa.


Dagudu su mamman sukayo kanshi cikim tashin bankali su inna hajjo suka fara kuka suna fadin dama baida lfy Allah dai yasanya ba mutuwa yay,ba

Cikin sauri Aliyu yadauki mai gari yasanyashi cikin mota mamman da fuskarshi har tayi ja saboda tashin hankali suka nufi medical center suna shiga akayi A&E suna shiga akafara bashi taimakon gaggawa suka dauramau ruwa tare damai allurai.

Inna lantana cikin kuka tadauki wayarta taima naseer waya tace naseer ga babanku nan rai a'hannun Allah kaimaza kataho.

Cikin tashin hankali yace kuna wace asibiti ne tace ga aliyu bansan sunan asibitin,ba .


Tacema Aliyu ga waya fadamai wajen.
Aliyu yacemai muna A&E


Naseer yace nima ina nan wlh nakawo abokin aikina aikima zasumai jibi uban gidanmu yabiya kudin baki daya bari infito.



Basuyi 2mint ba saiga naseer ya bullo kai" mamman daketa zirga zirga biyan kudi yace naseer dama kana kusa?

Yace eh yanzu innamu taman waya ina baban yake da hannu mamman yagwadamai inda mai gari yake cikin sauri mamman yakarasa wajen mahaifinshi yaga duk yarame baison sadda hawaye suka zubomai ba yace baba kaida bawan allah cen allah yatadaku lfy .



Mamman yakaraso wajenshi yace kayi hkr abokina sun mai alluraine ashe abun yakwana biyu ne kuma wlh bai fadamanba da tini nakawoshi asibiti.

Naseer yace wlh nima yau nikecewa zanbiya dan kwana biyu munata zirga zirga zuwa asibiti bansamu zuwaba

Mamman yace wake baida lfy ?


Naseer yace abokin aikina ne wlh kaga dakin cen, shima yadade haka baida lfy cikin kirjinshi jini yakwanta shine za amai aiki a'fitar wlh uban gidanmu yadauki dawai niyar duka dayake alh akwae mutunta talaka.


Sosai mamman yaji tausayim mutumin yakamashi yacema naseer muje mudubashi kan maigari yafalka.


Naseer yace to muje karma yatashi yaga bana kusa....πŸ–ŠοΈ?



Ummy aysha πŸ’…
11/15/21, 8:26 PM - Khadijah Salisu Fari: πŸ’…πŸ’… AURAN YARINTAπŸ’…πŸ’…πŸ’…


Ummy aysha πŸ’…
πŸ…ΏοΈ?3️⃣1️⃣&3️⃣2️⃣




Haka suka jera sukatafi suna gab dashiga dakin mamman yaji zuciyarshi tawani buga da karfi a'sukwane yatsaya tare da furta innalillahi wa inna ilaihirraji,un allahumma ajirni fi maseebati wa akhlipnii khairan minha.


Cikin sauri naseer yabishi da kallo yace abokina lfy naganka haka kuwa?

Mamman yace bakomi kawae dai .

Adai dai lokacin suka karaso dakin suka tura suka shiga naaeer yaga wayam bakowa cikin tashin hankali yafara fadin baba baba !!!


Jim shuru yasashi nufar kofar bandaki anan yaji karar ruwa tabbacin yana ciki kenan.

Sosai naseer yasaki ajiyar zuciya yasanya da yatashi bai ganshiba ko fita yayi .

Suna cikin wannan tinanin sukaji budewar toilet din cikin sauri naseer yatashi yakarasa wajenshi tare da fadin baba miyasa baka jiraniba na:kamama.

Cikin muryar nan tashi dake dishi dishi yace karka damu d'ana naji'zan iyane kaji ko ubangiji allah yamaka albarka allah yabiyaka da abunda kake man a'llah yabani ikon saka farin ciki kamar yanda kullum kake burin sani ngd ngd kaji ko yaro.

Naseer yace bakomi baba muje kazauna akan gado kar tsayuwar tamaka yawa naseer yakamo hannunshi suka taho wajen da mamman yake xaune duk abunda suke fada baijiba dan tin dazu hannunshi ke dafe da saitin xuciyarshi banda liguden maseefa babu abunda take .

Haka naseer ya zaunar da baba kana yazauna cen gefe inda mamman yake naseer yataba mamman yace ga baban,nan yafito.

Cikin sauri baba yadago kai jin ana cewa gayanan mamman,ma yadago nashi karaf idansu yatsarke dana juna cikin rawar baki mamman yafara nunashi yana fadin ka..wuu...

A'sukwane baba yafara bin mamman da wani irin kallo mai cike da mamaki tsoro alajabi farin ciki yace mamman din kawu kaine koko dai mafalkin dana sabane nayi yanzu yajuya wajen naseer yace nasuru kaga abun mamaki wlh dana keman gizo .

Cikim rudewa naseer yakaraso wajenshi yace baba banganeba kunsan junane .

Cikin kuka mamman yace mahaifin matata ne kuma mahaifinane kanan babana ne .baba dama kuna nan da rai kuka kyalemu dan ma allah yahadamu da iyayen kwarae sun rikemu kamar diyan cikinsu.

Baba ma kukan yasa tare da sakkowa kasa yakifa goshinshi kasa yana sujjada shukur kamin yadago bakinshi da hancinshi duk jini yafara tittilowa .


Cikin zaro ido mamman yacema naseer kai miyasamai ne naseer yace wlh haka yakeyi akirjinshi ruwa yahade da jini to sai jibi zasumai aiki cikin sauri mamman yace har jibi naseer yace eh.


Cikin sauri mamman ya'daga baba ya kwantar dashi tare dacema naseer gyaramai jikinshi bari inzo.

Aguje mamman yafito yaje wajen mai gari yaga baccinshi yake da'gudu yakoma wajen wani doctor yajawoshi yace zokaga mahaifina abunda yake shima likitan cikin sauri yabishi koda sukaje naseer nata hawaye yana gogemai bakin shi nan likitannan yakarasa da sauri tare da kwantar da baba yafara tausamai kirjinshi yana dannawa da karfi .


Ganin haka ran mamman yabaci ganin zaya kashemasu uba abanza bayan allah yanunamasu iyayensu shekara da shekaru sun fidda rai yau ga wani katon banza zai kasheshi da gangan afusace yabugama dr tsawa tare dafadin wannan abun kawae zakamai dan ubanka miyasa bazakumai aikin yau'ba?

Cikin fusata Dr yace baza aiba harni zaka dakama tsawa dan karai na ni?

Toni zanmai aiki kuma banshirya yiba yanzu sai jibi dan hutu n'adauka yanzuma wani bincike yabiyo dani tanan yafada yana haramar juyawa yafita.


Cikin bakin cikin irin yanda ake wulakanta talaka asibiti insunzo ba adaukesu bakin komiba wai hutu yatafi akan ceton rai .

Nan zuciya takawoma mamman baison sadda yaje wajen,shiba yadaga hannu yasaukemai tagwayen maruka masu mahaukacin zafi da gigita duk fuskar da aka shararama wannan bahagon tafin na mamman.

Sosai likitannan yarikice ya dimauce yarasa ina zaisanya kanshi dan da hankalinshi da wayonshi babu shegen daya taba ketamai mutumci.

Cikin gani dishi dishi da daukewar sautinshi na wucin gadi ya nuna mamman yace ni ni kamara?

Mamman yace na mareka ubanka.

Likitan yace kai kason koni waye kuma kasan matsayina a asibitinnan?.


Mamman yace dan ubanka a'wajen wasu kakeda matsayi amma a'wajena banxane kai fintifitikis dakai, dakai da mataccen tsuntsu dake akan kwalta duk daya kuke dan takaka zanyi inwuce dan iska dakai dabakason daraja mutaneba to kuma wlh sai kasan dan adam.mutuncine dashi wawa kawae.



Cike da bacin rai likitannan yafiddo waya yafara lallatsawa yyi jim zuwa cen yace ku karaso E&A .

Mamman yayi tsaye sai watsamai harara yake zuwa yan mintina saiga wasu police su biyu sunshigo wajen cike da tsoro naseer yace lfy kuwa yallabai?

Daya daga cikin su yanuna I'd card yace my name is sajent bala you are onder arrest him.

Cikin sauri mamman yace 4 what.

Daya daga cikinsu yadamki hannun naseer duk daukarshi shine yace inmunje kwaji .

Cikin sauri baba kedaga hannunshi da har lokacin jini bin bakinshi yake mamman yakarasa wajen. Dan sanda yace sakarshi ni namarai koba sabida wancen huhulahunba toni ne n'amarai sakarman dan uwa.

Ganin kalar suturar dake jikin mamman dayanda yake masu magana bashayi bakomi sukai saurin sakin naseer tare dafadin yallabai to dan allah kabiyomu muje office

Mamman yace zanje amma sainakai iyayena asibiti kana dan dukkansu cikin hali suke yarage ruwanku kutsaya ingama yarage ruwanku kuje na iskeku yafada cike da kasaita .


Sosai bakin cikin lallamin dasukema mamman yakama likitannan yace wai baku kamashi ne ubanmi yasa zaku tsaya lallashinshi.


Cikin daka tsawa mamman yace indai kasa kukema aiki dan taimakwon wanda aka zalunta to kukamaman iyayena kusasu mota muje inkaisu asibiti kungama sauku tsayaman wajensu ingama abunda nike kana sai muwuce tinda aikinku gadine ..


Cikin saurin daya yace to yallabai haka suka dakko baba suka kai cikin mota suka koma wajen maigari daketa bacci cikin zafin rai mamman yacema wata sst ke ciremai abunnan zan kaishi asibiti.

Tace haba yallabai ya zakace asibiti nan gidane ko-ko? Yaushe mutum na bacci zakayi gadara kace abakashi waye kai.


Kamin tarufe baki yadauketa damari kaminma ya aje hannunshi har takai wajen gadon mai gari cikin sauri tacire tare da watsawa da,gudu tashige wani daki nan taga wannan likitan zaune ciki yana waya yana zazzaga maseef yabita da kallo tare da fadin fice kiban waje shegiya maikama da kurciya sai wani fiki fiki kike da ido tace wlh yallabai wanine ya maran akan saina cirema babanshi karin ruwa.
yace waye shi da hannu tanunamai bayan mamman dake tafiya yana waye cikin sauri yace au kema? nan yafito da gudu yaga mamman yashiga mota yatsaidama su inna napep suna binsu abaya su baba na'gidan baya naseer nagaba Aliyu kuma motar yan sandanma yashiga duk da baison mike faruwaba haka suka watsa da,gudu suna sakin jiniya kai kace wani sarkine yataho.

Takaici yasanya likitannan juyawa yakara kwashe wannan sst da mari yace stupid kawae.....πŸ–ŠοΈ?



Ummy aysha πŸ’…
11/15/21, 8:26 PM - Khadijah Salisu Fari: πŸ’…πŸ’…πŸ’… AURAN YARINTA πŸ’…πŸ’… πŸ’…

πŸ…ΏοΈ?3️⃣3️⃣&3️⃣4️⃣




Cikin gigicewa tasaki wani mugun ihu daya janyo hankalin mutane a'kafara taruwa kowa nason sanin ba'asi likitan yace bansaniba kowa yawuce yaban waje shashashai kaw.....
Kamin yace kawae din yaji anshararamai mari mai mugun zafi yajuyo a'fusace duk tinaninshi mamman ne yadawo yaga wannan sst daya marace." tace kagama daukata sakarai kaita wankaman mari matsayinka dakadan yafi nawa .
A'fusace yayo kanta zai kaimata duka tai saurin cire hijjob inta tasaki wani mugun kuka tana fadin jama'a kwarto wai dole sai yayi iskanci dani dan nacemai yaji tsoron allah shine yaketa dukana kankace mi saiga security sun iso suka kamashi yanason yayi magana amma inaa babu damar wannan a'kasashi a'mota akai gaba dashi.


Sosai motar yan sandan nan data mamman ke'zuba gudu akan titi dandanan 'akabasu hanya suka iso asibitinn K DARA SPECIAL HOSPITAL cikin gaggawa akafarabama su baba taimakon daya dace nan mamman ke,fadamasu matsala baba cikin sauri akafara bincike kan kace mi anshirya shiga theater da baba nan su mamman sukaita addu'a allah yafito dasu lfy .


Awa biyu sukayi saiga baba anfito dashi asheme kamar gawa sosai su mamman suka rikice babban likitan yace ku kwantar da hankalinku Alhamdulillah munyi aiki cikin nasara yanzu bada jimawaba zai tashi inma yatashi zaku iya bashi tea yasha .


Sosai su mamman sukaji dadi bayan ankaishi daki naseer yazauna mamman yatafi wajen mai gari ya iskeshi yatashi yayi zaune yana ganin mamman yace Alhamdulillah mamman ashe tare muka mutu tindaxu nikeso inga wanda nasani banga kowaba sai wasu masu fararan kaya.

Mamman yayi dariya yace kasamu sauki kenan tinda kake wannan magana to yajikin?


Mai gari yace aa wlh garas nikejina kasanfa ni banma taba kwanciya a'sibitiba sai wanna karan shiyasa nikejin kamar kwarin jiki suka saman mamman yayi dariya yace to masha allah mai gari yace kai muje inga jikokina.

Mamman yayi shuru sai cen yace aibakai kadaibane asibitin akwae marar lfy da naseer yakawo adubashi cikin sauri maigari yace muje inganshi dama inataso inje.
Mamman yace aa anmai aikine kasake hutawa badan maigari yasoba yayi shuru zuwa cen bacci yakwasheshi mamman yaje yaga naseer zaune wajen baba sai kallonshi yake .

Mamman yace naseer bara inje gida indawo naseer yace to.

Bayan mamman yafito yaga yan sanda tsaye suda Aliyu sunata fira kamar sunsan juna Aliyu yace abokina yamai jikin har sunfito mamman yacika bakinshi da iska yace um sun fito muje ko

Aliyu yace baka sallami mutanan nakaba mamman yaxaro dubu hamsin yace ku karba kusa mai amota dagudu suka amsa tare damai gdy suka tada motarsu sukayi gaba.
Suma su mamman sukashiga tasu sukatafi gida anan suka iske su inna da mai jego kowa yayi jugum jugum nan yamasu bayanin abunda yafaru amma bai fadamasu anga baban lubna ba yabari suganshi kwatsam anan yama yaya bilki waya akan ga abunda yakeso ashirya zaikai asibiti cikin sauri kam tashirya komi anan yashiga dakinshi yacire kayanshi tare da kwanciya akan gado yana mamakin yanda abubuwa keta bullowa wayanda sukai fidda rai dasamu ga iyayensu har biyu tambayarshi anan shin ina babanshi?

Yana cikin wannan tinanin lubna tashigo da baby boy mai tsananin kama da mamman tace my love ashe maigari baiji dadiba wlh duk nadamu allah yabashi lfy yace eh wife ameen tare da amsar boy yana kallo yace ina sauran kwaya kwaina?

Tace kai my love tin asibiti kake fadin kwaya kwae saikace wasu kajin maja.
"Yayi dariy yace wlh wannan sunfi karfin kajin maja ke kinsan miye y'ay'a kuwa please kwasomansu yau nayini bangansuba haka tajuya tatafi ta iske inna tagama canzamasu kaya.
" tace innamu banisu yaya keson ganinsu.
"Inna tace waike bana hanaki shiga dakin yaron cenba to wlh kika sake kwasar wasu yan ukkun ga wayannan babu ruwana yaran yanzu bakuda kunya ko kadan inama amfani tafada tana shigewa daki.

Lubna tace kaikaji inna sai inbar mijina shikadai wlh sai naje haka kawai indinga nisa dashi yaje yaga wata. tafada tana kwasar yaron sukai dakinshi bayan taje yatarbesu yadakko boy yahadasu duka yarungume tare da cewa Allah mungodemaka da wayannan kyautar dakabamu Allah kasanya shekara mai zuwama insake rungumeku baki dayanku kamar yanzu.

Lubna ta,zaro ido tace kai yaya saikace wasu kaji.

Yace wlh kanwata ina mugun son y'ay'a kinsanfa dagani saike muka tashi mukaita rayuwa .
Tace hakane anan yakamasu kowannasu saida ya sumbata kana yashiga wanka yana fitowa yacemata bari inkaima su maigari abinci .
Tace bandafaba kam yace yaza'ai ki iya dama kina fama dakanki maman Aliyu zatayi tace ok tom allah yasawaka yace ameen .yafada bayi kamin yafito ya iskesu gwanin kyau suduka sunyi bacci bayan yashirya yamasu addu'a yafita yaje ya amshi abincin yawuce anan ya iske baba yafalka suka hadamai tea sosai kam yasha duk'da ba magana yakeba amma kallon mamman kawae yake yana hawaye mamman yace baba dan allah kadaina wlh banajin dadin hakan,dakakeyi kashare hawayenka inkaji sauki mayi magana .

Bayan sungama da baba yakoma bcci sukatafi wajen mai gari yatashi yaci abinci tare d'acema mamman dan allah sumaidashi gida yagaji haka suka nemar mai sallama aka kai maigari gidan mamman dakin baki aka budemai mamman yace yazauna ciki haka mai gari yayi zamanshi sosai wajen yamai kyau baijima daxamaba saiga hajjo da uwar naseeru sunshigo suka sanya mai gari gaba da mai yajiki sosai yaji dadin yanda suka kula dashi yacemasu yaji sauki tare dacewa saura kwana nawa sunan gidan mamman sukacemai kwana biyu.
Agurguje

Yau take suna gidan maman sosai ake hada hada su yaya bilki dasu hajjo iyayen hidima sai kai komo ake sosai mamman yayi barin kudi aka yanka katuwar sa da raguna guda ukku ga kayan ciye ciye kala kala kankace mi yan kauyen su maigari sunyo Moto guda sunzoma mai gari suna da manyan manya fura kowace dakan dawo kala kala.suka kawo ma mamman sosai kam yaji dadi baitsaya komiba yazuba buhu biyun da a'kaimai na fura da nono jarka babba guda biyu ta Olga yakaisu wajen mansho yace agyara furannan asamata kwakwa da madara da yoghurt in a'ntashi ah'adata da tsiren dazasu karba anjima.


Karfe biyar su Aliyu da mamman suka amso furar da a'kagyarata a'kasata a'roba sai a'bama kowa da tsire sosai kowa kejin dadin yanda ake wasa da nera gidan mamman duk wanda yaxo sai yasamu take away na fura da tsire mai dan karan yawa hakama yan group din AURAN YARINTA babu wanda baisamuba wasu sukaci acen wasu suka kwaso kayansu aleda sukayo gida akazo ana maida yanda akai.

Sosai jikik baba yayi sauki har suka ce insha allah gobe zasu sallameshi yakama washe garin sunan da akai gidan mamman kenan "haka naseer yayta kula dashi washe gari akabasu sallama mamman yakwashesu sai tsohon gidanshi inda suka tashi bakaramin dadi baba yajiba dan yanzu sosai maganarshi ke,fitowa bayan yayi wanka yashirya mamman yakawomai naman suna mai yawa da furar daya ajemai cikin fridge bayan baba yaci yace tabbas mamman nadade banji dadin rayuwaba kamar yanzu bantaba tinanin rayuwata zata ingantaba nakasance tsawon shekaru ina yawo nikadai a'gantale batare da tallafawar kowaba saida allah yakarkato hankalin nasuru kaina anan nasan cewa ina da gata shin mamman yakuke da nasuru ne?


Mamman yace baba kahuta muje cen gidana anan yakamata ka warwaremana komi .

Baba yace hakane ni yanzu nagama komi muje to.
Mamman yace baba baka tam'bayayi lubna ba?

Baba yayi dariya yace to ainason tana lfy tinda harna ganka lfy lau itama inada tabbacin hakan daga gareta saidai bani da tabbacin burinmu nida dan uwana yacika koko allah masani.

Kilan kuma tayi aure ?

Mamman yace baba muje dai haka suka kama hanya suka dawongidan mamman suna zuwa suka iske mai gadi yagaji d'arashin bikonshi da "ba,aiba yadawo dakanshi bayan sunahiga mamman yayi parking cen nesa suka hango mai gari cikin fulawoyi yayi kwance yana gyangyadi ga redio ya kunna.....πŸ–ŠοΈ?

Ummy aysha πŸ’…
11/15/21, 8:26 PM - Khadijah Salisu Fari: πŸ’…πŸ’… AURAN YARINTAπŸ’…πŸ’…πŸ’…

πŸ…ΏοΈ?3️⃣5️⃣&3️⃣6️⃣




Mamman yafito naseer mah yafito da sauri naseer yazagayo tare da budema baba dake gidan baya dashiga ta alfarma har yar kiba yafara yasako kafarshi yafito nan mamman yace baba bissimillah suka fara gaba baba na'binsu a'baya suka doshi wajen maigari da'bacci yasoma kwasa mamman yace. baba kagane wannan?

Baba yakaraso wajen damaigari yake ya tsugunna tare d'akurama fuskar dattijon ido yafara tinanin kamar suntaba haduwa tabbas yason fuskar nan amma inah?
Mamman yace baba baka ganeshiba kenan cikin sauri baba yace tabbas natinashi natinashi wlh shine lubna tadinga wasa da gemanshi a'mota a'ranar da'zamu rabu da a'hlinmu a'ranar da aka tarwatsa farin cikin damuka tashi dashi aranar da'gaban idona aka kasheman dan uwa akayanki daji da'matar dan uwana baba yafada yana kuka mai cin rai yakai hannunshi tare da'taba fuskar mai gari yace wannan bawan allah yacemana sunanshi badamasi bazan taba mantawaba yafada hawayenshi nasakkowa fuskar maigari.

Cikin yamutsa fuska maigari yafara motsawa tare da bude idonshi da bacci yasanya suka koma jawur cikin kasa da murya a'lamun bai wartsakeba yace wlh yau ko kankara zata fasaman goshi batakaran yayyafiba bazan tashi daga wajannanba .

Jin abunda yace yasanya mamman cikin bugawar da zuciyarshi keyi baison yamai gari zai ka'yeba

Please Login or Register in order to submit comment