Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

inyaga baba a'gabanshi ba gaya yanajin nawin yacema baba yatashi daganan kan a'tada mai garin kamin mamman yadawo tinaninshi yaji baba nacema mai gari malam badamasi daman allah zai,kara hadamu kenan innafahimceka har yanzu yarannan a'hannunka suka girma.

Kamar wasa mai gari yaji a'nakiran tsohon sunanshi da yanemi baccewa dan kowa mai gari yakecemai cikin sauri yabude idonshi yasauke su fess a'kan fuskar dabazai taba mantawa da lokacin dasuke fadin ga amanar ya'yan'sunan su sunsan tasuce ta fiddosu.

Wani ihu mai gari yayi dayaga baba da farar shadda ga kwantaccen farin gemanshi na alamun jikin sufa sai murmushi yakema mai gari wai dan karya rikice .
Mai garikam wannan murmushin na,baba wani irin karkarwa yasanya jikinshi yakeyi .
Yafashe da wani mahaukacin kuka tare da fadin shikenan shegen son baccina yajaman gani a'cikin kabari harna fara haduwa da yan uwana matattu allah sarki mamman allah sarki luba kukanacen duniya kuna dafa wake da shinkafa "nasadaka" nikuma gani cikin kabari na hadu da ubanku .

Baba yace mal badamasi bafa mutuwa kaiba kana duniya d'aranka da lfy ka .
Cikin sauri mai gari yamike tsaye tare da fadin innafahimceka fatalwa kaman kenan dan kasom ina tsoron mutuwa ko? nagodema allah da ban cuci y'ay'ankaba balle kawahalar dani amma y'ay'anka nanan daransu su yakamata kaima fatalwa kila sunji dadin ganinka bani ba. dan ko babata data mutu wlh tace zata dawo bafarin ciki xanba balle ku daga taimako yafada hawaye nabin fuskarshi ga jikinshi kota ina rawa yake.

Baba baison sadda yafashe da kukaba tare datashi tsaye yakarasa wajen mai gari dayaketa zaro idonshi kamar zasu fado kasa baba yawani irin rungumeshi yana kuka. rungume mai gari yayi dai dai da tsayawar numfashin mai gari jikake hutt yasaki wata ajiyar zuciya yayi wani irin jigif a'kafadar baba.

Baba dabai dade datashi daga jinyaba gababban mutum yasakarmai nawie baki daya, gaya yana son yadaure amma inah dan yaji alamun babu numfashi jikin mai,gari .

Su mamman duk suna tsaye ba,susan wainar da a'ketoyawaba kowanne yafada duniyar tinani saiji sukai baba nafadin kai kukamaman zamu fadi cikin sauri su naseer suka kama maigari anan suka,fahimci bayama lumfashi d'agudu mamman yadauki wasu sauran ruwan dayagani gefen mai gari ya yayyafamai amma shiru saida ya kwararamai a'fuska sosai kana yasaki ajiyar xauciya tare da furta la'ilaha illallahu muhammadu rasulillahi (s.a.w) Allahumma Ajirni fi masibati wa akhlifni khairan minha haka maigari yayyata mai maitawa zuwa cen yadago kanshi suka hada ido da baba suka tsaya kallo-kallo mai gari yace bawan Allah dama kana da rai ko-ko?


Baba yace tabbas da'raina tinda gani gabanka.

Mamman yace baba dan allah mushiga ciki sai ayi magana baki dayamana.


Haka suka dunguma suka shiga ciki suka iske lubna kwance akan kujera tasanya a'baya taxamani baka mai kyau tanade kanta ga yaranta cikin gadonsu mai kyau sai lilasu yake suna shiga wajen kofa naseer yace ma mamman kafara mana iso ko

Haka mamman yasa kanshi,tare da,cema lubna kirawo inna ga bakinan munyi a'sukwane tatashi duk jikinta ba kwari,tashiga tacema inna munada baki tace to tare da,yafo mayafinta tafito palon bayan sunfito mamman yaleqa yace kushigo nan mai gari yafara shigowa saiga naseer baba na bayanshi sukayi sallama su inna suka amsa tare da,dagowa taga suwaye cikin wani irin furgici da,zaro ido hadi da ihu tace ummaru dama kana nan da ranka? dan allah ina mijina yake ?yanaganka kai kadai ?bayan nason duk inda zaka saida dan uwanka tafada tana sakin kuka.

Lokacin da lubna tadago idonta tajefasu akwayar idon mahaifinta da kallo sukabi juna dan ita batama wayeshi sosaiba saida taji inna takirawo sunanshi kanan ta tabbatar baban tane d'agudu lubna tatashi taje tarungumeshi tare da fashewa da kuka anan mamman yadakko wayarshi yakira Aliyu tare da fadin abokina kutaho gidana yanzu yakashe yadauki no haj aina cikin wayar lubna y'alalubo no yakira bata daukaba sai,yakirata da layin lubna sai,gaya tana fadin diyata ganinan kwanar gidanku nazo intafi da xulai xaman bayaman dadi wlh jin hakan mamman yace to saikin karaso atare haj.aina da Aliyu suka karaso gidan suka shigo kowanne yayi parking suka shigo babban. Palon mamman yacema,naseer kakira su innakun cen part din,suna haka yafita baijima ba suka dawo tare..🖊�
11/22/21, 8:45 AM - Khadijah Salisu Fari: 💅💅 AURAN YARINTA💅💅💅



🅿ï¸?3ï¸âƒ£7ï¸âƒ£3ï¸âƒ£8ï¸âƒ£



Bayan kowa yashigo aka zazzauna tare dagaisawa sama sama dan kowa fatanshi yaji miyafaru bayan rabuwa.

Mai gari yayi gyaran murya tare da fadin kai baban mamman fadamana miyafaru bayan fitowarku mota saboda ni naji karar bindiga kuma antabbatarman kowa ya mutu.

Baba yayi murmushi yace kusan hakan kowa yadauka amma nida wasu bayin allah biyu bamu mutuba.

Aranar dayan kidnapped suka fito damu cikin mota suka kwantar damu suka fahimci dukkanmu bawani abun arziki zasu samuba daga garemu haka suka fara halbe mutane kamar wasu tsuntsaye harsuka kawo wajen dan uwana ma'ana bukar mahaifin mamman sukamai wani halbin dasaida bullet y'agogeni a" kirjina kana yafadama dan uwana take rai yayi halinshi sadda nasaki ihu nakife anan wani zai karaman bullet d'aya yacemasu gayanan yafasaman kirji karma suyi asara dan bazan tashiba bansake sanin inda kaina yakeba sai a'asibiti anan naso inji ina dan uwana yake amma ina wani irin nawie kirjina yakeman bana iya furta komi ina kwance inatabin mutane da ido naga anata shirya wayanda suka mutu bana iya tashi balle inga hadda dan uwana bana iya magana balle inyi magana wani yataimakaman yafadaman haka naita daga hannu amma babu wanda yakulani dan hankalinsu nakan gawarwakin a'sadda nafidda rai a'lokacinne wani bawan Allah yashigo agigice da alama cikinmu akwai dan uwanshi yafara dubawa ta inda nike anan naita dagamai hannu harya karaso wajen d'anike cikin zubar hawaye na nunamai saitin mamatannan amma bai ganeba haka naita wahala sai dai yaceman likita?ince aa ?yace sst ? Inkadamai kai daga karshe da,hannuna daya nakama nashi tare da saita hannuna saitin danikeso ya kalla
Cikik zaro ido yace gawa nefa.
Nakadamai kai tare da hada hannuna namai maganar kurame cikin ikon Allah yace akwaw wanda kuke da a'laka a'cikin ga wawwakin nan kadamai kai cikin sauri ya isa inda suke banson a'bunda ya,fadamasuba sai gaya anfara turoman gadajen da aka kwantar dasu mutum goma sha shidda aka kashe banda mu biyu damuka tashi duk wadda aka dagaman sai indaga kaina har cikin raina nafara murna nason babu dan uwana kila rauni yaji a'nasha biyune fuskata ta sauka akan dan uwana dake kwance kai kace bacci yake fuskarshi tayi limi limi tayi kyau tayi haske gaya kamar ba matacceba a'nan nafara wani irin kuka wanda yake zameman kamar barazana a'tawa rayuwar dan kirjina jinike kamar zai fado waje saboda a'zabar ciwo ganin hakan dasukayine suka dannaman allura bacci bansake sanin inda kaina yakeba ashe har anakai su yayana gidan sarkin katsina an sallacesu ansasu gidansu na gaskiya.

Haka naita zama asibiti ni kadai babu mai kula dani banda kowa kuma banda komi sai wannan bawan Allah daya taimakaman naga gawar dan uwana dayake shima an halbi dan uwanshi idan yakawo a'binci shike taimakaman yazubaman anan zanci inajin karin ciwon da kirjina keyi sadda muka samu kwana arba'in a'kace ansallamemu anan suka tattara suka koma garinsu dutsama nikuma banda kowa banda komi haka nike yawo hannuna a'kirjina dan inbahakaba sai inji kamar zai fadi wahala rayuwa nashata kala kala sai inkwana ukku banci abinci ba dan babu mai ban maganatama inbaka sauraraba bakajinta sosai duk wanda naje da'niyyar bara yawanci saisu koreni suce inason taimako amma saina tsaya jan aji ina magana dalla dallah haka za a'kyaleni daga baya nakoma bara bakin titi wata rama insamu wata rana bana samu haka nakai shekara bakwae ina fama nan ciwona yadawo sabo sai na'doshi unguwar masu kudi dan tafi yawan bishiyoyi sai inkwanta insamu iska ahaka allah yajefoman naseeru cikin rayuwata yafara kula dani kamar mahaifinshi har takai gaya nemaman aiki wajen mai gidanshi inma yana nan babu aikin danike ga dawainiyar sai man magani kai babu abunda zance da naseeru sai fatan yagama lfy allah yasanya a'bunda yaman y'ay'anshi sumai fiye d'ahaka inaso naseeru "kakaini ingaida iyayenka baba yafada.

Nan naseer yacema baba aiga mahaifina nan yanuna mai gari dayaketa kuka kamar jariri.

Cikin sauri baba yataso yakaraso wajen mai gari yace dan uwa dama kaine mahaifin naseeru lallai ashe gadon kirki kayi maigari yace karka damu "yace kema hajiya munaso muji ya akai kikatashi bayan an harbeku?

Inna tashare hawayenta tace mudama basu harbemuba gaban idona suka kasheman miji suka halbi dan uwanshi gayanan tanuna baba tace amma dayake akwae sauran numfashi agaba allah yatadashi a'ranar bayan sunji karar motar police cikin sauri suka a'zamu bisa machine dama mu ukke ne mata sukaita kwala gudu damu wani tsauninma inmunhau sai munfado sukuma tashi muhau a'cigaba sai gab da asuba muka shiga cikin garin anan suka zubar damu awata bukka da katti ke zagaye dasu sukuma suka shige wani daki saida mukayi kwana biyu kana sukacemana wazasu kira a'basu kudi daya daga cikinmu tace bari tabada no mijinta bayan tabada a'kakirawo shi gabanmu a'kasanya speaker nan danan aka dauka anan suka mikoma wannan matar waya cikin kuka tace alh shikenan tawa takare "Ashe mutuwata ta fiddoni bayan kace injira driver dasafe mutaho nakasa hkr nataho tasha nahau motar kano alhaji gani anyi garkuwa dani tafada tana kuka cikin tashin hankali mijin ke fadin ke aina'u yanzu dama daukeki akai tinjiya muke bulayin asibiti innalillahi yanzu kina ina tace bansaniba alh kataimakaman kasheni zasuyi kamin,yace komi wani katon mutum yakwadamata mari take tasaki wani ihu anan hankalin mijinta yatashi mutumin yasanya wayar a kunnanshi tare da fadin zaka kawo miliyan dari da hamsun zuwa jibi inya wuce jibi zamu fadamaku inda zaku dauki gawar kitt yakashe wayar ."iya tashin hankali alh.yashiga haka a'kabama dayar itama taima mijinta waya shima suka fadamai suka kashe a'kace saura ni nacemasu banda kowa bamuda komi kuma akwae mijina da kananshi sun kashesu anan wani yace ok to a'ikina dakayan kudi ko kai burjum yakira wani katon mutum yace zonan yankoman nono ta daya dama akwae mabukatan nono tsohuwa jin haka sosai hankalina yatashi naita addu'a yayo kaina gadan gadan...🖊�


Ummy aysha 💅
11/22/21, 8:45 AM - Khadijah Salisu Fari: 💅💅 AURAN YARINTA💅💅💅


🅿ï¸?3ï¸âƒ£9ï¸âƒ£&4ï¸âƒ£0ï¸âƒ£


Yayo kaina gadan gadan tare da zaro wata yar karamar wuka sai kyalli take nan matar danaji ankira haj aina tafasa ihu tace dan Allah bawan Allah katsaya dan girman Allah karka yankamata mama kufada nawa kukeso ?

Ogansu yace tinda munkashemata wayanda zasu biya asamu ko million daya a'fansheta ko insaida abun kudinta.


Cikik sauri haj aina tace to kasake kiran mijina zanmai magana a'had'a danata amma dan Allah karku tabata saida ogan ya jinjina kai tare da daukar sabon layi yasake kiran mijin hajiya aina yanadauka yace kai dan ubanka kahada ko-ko?

Cikin rikicewa alh yace wlh yallabai ban isa hada kudinnanba dan Allah ataimakaman arageman, cikin daka tsawa ogan yace insonta kake dan ance kakawo million dari da hamsin saikata ciniki sai kace atamfa to kawo dari da arba'in sosai mijin haj aina yafara kuka yana fadin dan allah yallabai ka anshi ukku wlh ma,aikacine ni ina zansamosu ?katausayaman mana .take ogan yace kadai shirya ga matarka kuyi bankwana yabata ta amsa tana kuka tare dagayamai halin da wannan, baiwar Allah take ciki tace alh nason baka dasu kayi hkr Allah yasadamu da alkhairi nan take ogan yan fashin yasaki harsashi saman bukar wata kafurar kara suka sanya ya yanke wayar yana dariya tare dafadin duk inda yake nason yanacen ya rikice .

Haka akamaidamu bamaci bama sha sai dai abamu garin rogo ko jikashi ba aiba haka za abamu da ruwa guda basu kara neman mazajen su hajiyaba nikam dama na sadakar tofa sai bayan sati'daya zuwa lokacin munjigata suka kirasu take mijin wanna matar yanemi sulhu dasu akan million goma suka amince yakawomasu bayan yasha wuya aka fito da ita akakaita cen hanyar da yake sukace taita tafiya haka addafe tasamu takara sa wajenshi sukasha kukansu sukayi gaba.


Mijin haj yayta gamasu da Allah sukace su biyu saidai million shabiyar haka akabada kudinnan aka,fiddomu tinda mukafara tafiya nafarajin numfashina nadaukewa munagab da wajen titi nafadi ihun haj yasanya mijinta da babban danshi yankowa dagudu suka kamani sukasa amota anan suka wuce damu kano aka kaimu asibiti bayan zuwanmu asibiti akadubamu muka dawo gidan haj dazama sosai nafahimci kirkin matar bayan nawarke garau nanemi tafiya taceman,bazanje ko,inaba wakegaran dazanje muyi zamanmu mana nacemata zanje,duba yaranane dabani da tabbacin suna raye ko suna amace anan taita kwantarman da hankali tace baki da masaniya karkitai bakison indama sukatafiba kiyi addu'a Allah yasa su fadawarsu hannun nagari.


Haka mukaita rayuwa da haj kullum burinta ta farantaman ta ganni cikin farinciki harzuwa sadda Allah yasanya taje makka tadawo tanataman maganar tayi sabuwar diya munama kama sai dai indariya ince haj ai babu inda ba akama duniya harzuwa sadda akamaido mijinta katsina da aiki yahadesu da uwargidanshi har Allah yasadani dasu mamman sosai dakin kowa ke hawayen tausayamata tare da sama haj aina albarka.

Inna tace wai ya akai mamman ya auri lubna ne?babama ido yazaro cike da farinciki yace wai kuna nufin ancikamana alkawarin damukayima kanmu kenan kai alhamdulillah.

Anan maigari yakarkace yafadamasu xaman su mamman hannunshi tindaga AtoZ sosai baba yayi murna inda mamman yace baba bari indakkoma kwayakwanmu kagani inna tace mamman anshinan tamai zagin uwaka,nan akayi dariya yadakko matan yace baba wannan daya sunanta zulaihat sunan inna kenan amma airah mukecemata wannan kuma sunanta sa'adatu sunan mahaifiyar matata sanyin idaniyata Allah yamata rahma munacemata afra gakuma takwaran mai gari sunanshi badamasi munacemai areef wani mahaukacin kuka mai gari ya b'arke dashi da sauri kowa yakallai baba yace lfy kuwa mai gari.

Maigari yashiga share hawayenshi yace oni badamasi nikaina suna na baiman dadi da ina'karami nasha satar kazar babammu inyanka ince nakoma Abdullahi amma bashegen dake ceman Abdullahi sai badamasi har Allah yaban sarautar maigari ahankali sunan badamasi yafara baccewa amma mamman saboda kai din dan wankan garwane shine kadauki wannan faskeken sunan kasama dan jariri tagidan ubanwa kanshi zai iya dauka badamasi?
Sosai suke dariya mamman yace bawai da dadin sunan zanyi amfaniba aa dakyan halinka zanyi fatana Allah yasanya yabiyo halinka mai gari.

Sosai maigari yaji dadi yamasu addu'a gamawa da duniya lfy yace mikoman apple din insake ganin dan takwarana anan lubna tasanya dariya tare dafadin areef a'kecewa mai gari.


Bayan shekara biyu nahango wasu yara kamar turawa sunata zagayen wasu dattijai suna,dariya tubarkalla yaran masu kyau da wayo gasu jajir kamar yayan turawa dake zaune bakowa bane sai maigari da baba dayake yanzu mamman yarike wuta suka dawo nan garin yakara sayen wani fili kusa da gidanshi yamasu babban gini aka fito da kofar tafado tagidanshi baba da aka daurama aure da inna bayan kai ruwa rana suka tare aciki maigari kuma da iyalanshi sunanan part din baki Aliyu yayi auranshi inda haj luban tanuna bajintarta awajen bikinnan ana haka soyayya ta barke tsakanin amina da naseer wanda tini yabar gadi yakoma zaman shagon da mamman yabai da,gidan lokacin da iyaye sukayi magana akasa biki wata daya mamman yaginamai wani katon gida yace ai amina bazata rayuwa agidanba kuma akaita amatsayin amarya kowa yajin dadin haka bayan biki naseer yatare da matarshi inda suka fara rayuwa mai cike dajin dadi yaya bilki mamman yabiyamata makka itada su hajjo da uwar nasuru zokaga murna wajensu bayan anje andawo kowace takafo hakori su uwar naseeru dan zari guda biyu akasanya sama da kasa.lol

Agalabaice tafito daga toilet dan wani irin kyarma jikinta keyi saboda wahalar aman datashi cikin sauri mamman yashigo yana fadin dear dear!! zokiga wannan sarkar yanzu nasiyomaki ita inafatan zatamaki kyau jin shiru yasashi karasowa cikin dakin tare da fadin baby tah cen akan gado yahangota sai nishi take sama sama, cikin tashin hankali yakarasa wajenta tare da fadin miyasameki habibty innalillahi miyasameki?

Bata cemai komiba sai ido data tsuramai wutar sonshi na hauhawan zuciyarta a'galabaice tace wannn abun nikeso my tafada tana nuna kasan wandonshi cikin hanzari yasaketa tare da fadim abun yazo kenan wlh nifa nafi ganinta da cikine dake wannan jaraba taki bata banza bace sonawa zance miyi kice bana barinki hutawa hahahaha yayi dariya tare dafafin garabasa tasauka nan yahayeta yafara bata sakwanni masu rikitarwa cike da maitar abun,tafara maida mai martani nan danan suka,rude suka fara cin junansu baji bagani suna cikin hakane suka farajin bugun kofa tare da fadin abie kabudemana zamuga ummy cikin shauki mamman yace abinci takeci kubari takoshi nida ida ciyayya muke, yunwa mukeji kuje wajen inna tabaku danbun nama ya ida maganar yana bugamata gwatso da karfi itakuma ta tallabe kugunshi sai kara turashi take ciki iya wuya suke fafatawa saidai kaji fat! fat!! fat!!! Nabuguwar cinyoyinsu bayan sungama suka rungume juna tare da fadin walwashewa akwae dadi wkhy Allah yakarama annabi daraja suka hada baki wajen fadi suka kuma kwashe da dariya



TAMMAT BI HAMDI LILLAH



Allah ngd maka daka bani ikon gama littafinnan lfy allah ya araman lokaci indasamaku sabo mai sunan "zaman tasha" karki bari abaki lbr dan salon nadabanne fatan alkhairi gaduka members din group din AURAN YARINTA ina godiya matuka allah yabar kauna daga taku maisonku da kaunar farin cikinku ummy aysha 💅

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment