Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce mamaki kuma tasa aka kawo ki aikatau eh To Allah ya kyauta karki damu kinji duk abin da ya shige miki duhu ki tambaye ni kinji ki d鈥檃uke ni tamkar ma haifiyar ki kinji!!! 鈥溾€� gyada mata kaii tayi Alama to鈥濃€�
[3/7, 12:55 PM] Meerat Umar: 馃尮馃尮NEEHAL馃尮馃尮

STORY WRITTEN 馃摎馃グ

BY MEERAT UMAR 鉂わ笍馃
Episode 5锔忊儯馃グ



wannan page din na sadaukar da shi ga yar uwata wadda ke karamin kwarin gwiwa a ko da yaushe .Jinjina gareka khadija sabi.u yahaya NAINARH KD 鉂わ笍馃尮 marubuciyar littafin sarauniyar kyau馃憫




Nuna mata yanda za tayi amfani da komai tayi wanka ta sata tayi!!!!!" talatu da kanta ta wanke wa neehal gashin ta ta taje shi tas?!! masha Allah gsky yarinya nan ba ki dace da aikatau ba gaki kyakyawa ga gashi"""dama haka Allah yake ikonsa wasu ya basu kyau wasu kuma ya basu dukiya har suna jin sunfi kowa suna d'aukar wanda ba shi da shi kamr wanni daba sun manta Allah da ya basu shine yayi saura a haka ba kuma dan sin fisu ba!!!' aa babu wanda yafi wanni a wajan Allah sai wanda ya fi tsoransa kuma yafi imani da shi ya yadda da kadara mai kyau ko a kasin ta Alhamdulillah Allah muna gdy da ni.imarka a gare mu馃檹馃徎馃檹馃徎馃尮haka talatu taita surutan ta neehal taxuba mata ido tana kallonta dan ita ba mai yawa mgn bace amma taga wannan baba tana ta surutai ita kaii???


da gudu ya nufi mahaifinsa yana murna oyoyo dad ur welcome my son fatan na sa maku lpy lpy qlau dad masha Allah!!"dad muje dan mom nacen ta tara jama.a yan tarbaka murmushi dad yayi fatima kenan bata gajiya da hidima !!"
dad sai ma kaga yanda gidan ya cika kamr gidan wanni biki ko suna magana yake amma kamar xaiyi kuka dan shi har ga Allah baya son taran mata ko kadan babu abinda suka iya sai gulma hmm?!! dad yasan halin dan sa ba mai san haya niya bane ba shiya sama yake ganin duk wata hidima in dai mutane xasu hadu da yawa to shirma ce gashi kuma Allah ya bashi uwa mai son jama.a!!!!"

oh my son kuka xakayi ya kamata fa kasan yanxu ka girma ni da nake shirin ma aurara da kaiii???? hade raii ishan yayi kamar bai taba dariya ba anxo gurin da baya san azo wai aure ya aure wa shifa baijin kaf matan nan a kwai wadda xai iya aura?!!!" dad., yana sane yayi mganr don a duniya idan kana son ka b'atawa ishan rai to kai masa maganar aure馃馃徎馃挒 dad xai kuma mgna isha ya ce am dad nifa baxan bika ciki ba a kwai inda xani idan mom ta gama wannan taran jamar tata na dawo

ke mahaukaci yar ina ce xaki xuba min ruwa aiko yau zaki ci uban ki ""?dama ku talakawa nan haka kuke?? dan Allah kiyi hakuri wllh ban sani ba mari da taji ne ya sata kasa ka rasa mgnr janta take tana kuka tana bata hakuri amma bata saurara mata ba!!" duk abin da ake hajiya zaliha tana kallo amma ba tai mgn ba jefa ta tayi a setor ta kulle tayi Alkawarin yau sai ta wahala da yarnan
[3/8, 9:30 PM] Meerat Umar: 馃尮馃尮Neehal 馃尮馃尮

Story written 馃摎馃グ

By Meerat Umar 鉂わ笍馃

Episod6锔忊儯馃グ

Neehal kuka take sosai wace kala rayuwa
kuma ta tsincikanta ko ina taje ba a.sonta mayasa mutane basu da tausayi??sai da ta kwana biyu acikin setor duk ta galabaita rabonta da abinci turanar da suhailat ta kulleta acikin setor dinan_**

Suhaita ce ta bugo kofar setor din janta tayi har harabar gidan ruwa ta dinga watsamata tana dukanta!! Sai da tatabar tamata duka yanda ko hanunta bazata iya dagawa ba san nan tabarta鈥濃€漈alatu dake labe tana kallon su tausayi yarinya duk ya kamata gashi babu damar ta tamaketa!! Suhailat ba imani gareta ba tana iya hadawa da ita dan duk girman mutum idan yamata laifi zata hukunta shi indai a kasanta yake bare su da suke ganinsu kamar bayi_**


Neehal, ya Allah ka kawomin d鈥檃uki ya Allah ya idan wanni laifi na aikata a gareka ka yafemin kuka take tana add.a shine, yaushe ne zatafita daga cikin kallar wannan rayuwar??yaushe ne zataje wani guri muttanan gunsu sota Allah shine mafi sanin komai Allah kabani ikon cinye wannan jarabar__*

Talatu sai da tabatar Suhailat ta tafi sannan ta nifi wajan nehal daukanta tayi tanufi dakinta da ita, ruwan zafi ta hada mata tayi wanka ta gasamata jikinta fita tayi dan sama mata abin da zataci tasan ko ba a fad鈥檃ba neehal tanajin yunwa!!! Ruwan zafi ta hadamata da lepton ta hado mata da sauran abinci da sukaci kawomata tayi tunka ta ajiye neehal da sauri ta karba, yanda take cin abinci ba karamin tausayi ya bawa,talatu ba kamar tinda take bata tabacin abinci ba ya Allah ka kawowa wannan yarinya mafita dannan ba gidan zama bane ba,tayi Alkawari komai zai faru bazata karabari Suhailat ta daki neehal ba sai dai subar musu gidan su ai talauci ba hauka bane ba da za.a dinga wulakanta tasu saboda abinda ba kyauta ake basu ba!!! Ita zata tafi da neehal zata kula da rayuwarta dama bata taba haihuwa ba yau Allah ya bata yarinya



ishan bai dawo gida ba sai da ya tabatar mutanen sun watse!! falon yashiga da sallam duk da yasan momy bazata barsa ba sai tayi masa fadan tafiya da yay_* yauwa gashinan ma ya dawo jairi ace ayi yaro yace ba yason jama.a jama a ai dai rahamane momy ta fada a hasale,

mom nefa bacewa nayi banason jama.a ba kawai dai matane idan suka hadu babu abida suke sai gulma, gidanku nace ynz har rashin kunyar taka ta kaii haka kadubi tsabar idona kace mata na gulma okay tinga kaiya cewa kanena suna gulma nima watarana zaka iya jifana da irin wannan kalmar?? am sorry mom dan Allah kiyi hakuri wllh ba haka nake nufiba please_* duk wannan magaganun da suke dad najinsu yasan inyasaka baki za a dawo kansane kokuma fatima tace dama shine yake goyamasa baya_*

SHIN WANENE ISHAN
Alh kabeer yusif sananene wanda kowa yafi saninsa da mai dala " mazaunin kano ne a gunguwar nasrawa g.r.a Allah ya Albarka ce sa da yaya.uku mohd shine babba dansa,sai Habib da Aisha yarane yangata iyayan su na kula dasu sosai duk dawannan gatan da suka samu haka baisa sun xama marasa tarbiyaba saboda iyayansu naiya bakin kokarinsu wajan basu tarbiya wadda ko wanne da,idan ya girma zaiyi Alfahari da hakan!!

sunyi karatu sosai"Mohd tin yana secondary school yake kaunar kasuwanci??Hakan ba karamin dadi yayiwa mahaifinsu ba akullum yana addu.ar Allah yasa acikin yayansa wanni ya gajesa sai gashi babban dansa yana da burin haka .wannan abin farin cikine agaresa_*

Haka rayuwata cigaba da tafiya bayan Mohd yayi digire dinsa a fanin accounting!!Mahaifinsa ya bashi Jari dan bunkasa kasuwancinsa??? Alhmdllh馃檹馃徎馃グCikin shekara biyu Mohd yana da company,s har biyu a Abuja!!!
bayan wasu shekaru Allah yayiwa mahaifinsu rasuwa
[3/10, 10:19 PM] Meerat Umar: 馃尮馃尮NEEHAL 馃尮馃尮

TAKUN FARKO

STORY WRITTEN馃摎

BY MEERAT UMAR 鉂わ笍馃グ


episode, 8 &9




Abuja, Gudu take sosai a kan titin Fynestone Estate dai dai wanni Babban gida ta tsaya,Bugu take iya karfinta kafin azo abude mata tasan balalai su bude da wuri ba don Alokacin 10:00pm mai gadin ne ya budemata hararasa tayi kaiii wanne irin bagidajan mutum ne kanaji ina Nokeyn bazaka bude ba,kiyi hakuri hajiya wllh na dan kwanta ne tsaki taja ta wuce ciki abunta!!鈥�

Wash mom wllh na gaji sosai,daga ina keke haka yana ganki kamr wadda aka koro??kedai bari mom wllh Allah ne ya taimakeni muntawo tare dasu suhaima a mota wasu banzayen yan sanda suka taremu dan kawai munajin kid鈥檃 shine fa lamir ya take wanni dan sanda daga cikin su??? Wllh mom da kermuka sha ni sauka ma nayi natawo da kafa nabarsu dan ina tsoron yan sandanan su kamamau kinsan halin daddy idan yaji abinda mukayi wllh nasan na lahira sai ya finijin dadi

Au wato duk iskancin naku keda yayanaki kuna tsoran mahaifinku hmmm Allah ya shiryaku, Ameen kefa momy wllh matsala ta dake kitawani wa mutane nasiha to wanni abun muka aikata ne??kinga momy kibarmu kawai zamani ya sauya yanzu idan mutum bai waye ba to ba.a damawa dashi!!ku zamanin ku ya wuce yanzu namune

Nibari nashiga ciki dan nagaji inason huta saboda yau munsha chasu 馃拑馃徎馃拑馃徎 idan ni mahaifiyarku na fadamuku gsky bakujiba to duniya zata fad鈥檃muku?!!! Oh Allah wannan wace kalar rayuwa ce ace yaya biyar amma dayace ta gari Allah kashiryamin sauranma馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎

Baba talatu sannu da aiki yawwa yata kinta shi , Eh to kimaza kije kigyarawa part din suhailat kafin ta dawo ta samaki kiji,gyada mata kaii tayi alamar to

Falon tafara gyarawa sannan ta shiga ciki don gyarawa tasha wahala sosai don suhailat 鈥榢azama ce kullum sai ta gyara amma da zarar suhailat ta dawo zai koma yanda yake don komai ta daukonan take barinsa

Tanashan wahala gyaran part din suhailat sosai gashi kullum cikin hatarar ta take tana zaginta shiyasa bata yarda su had鈥檜 da ita tana pita take shigowa ta gyaramata part din nata

Ukti yakamata kidawo hayyacin ki kisan ma kike wannan rayuwar bazata kaiiki ko ina ba idan kinga su yaya saleem suna irin wannan rayuwar ke bai kamata kiyiba saboda ke macece su komai sukayi adone tinda bazai nuna ajikin suba shikenan ku kowane clup ansan da zaman ku kisani zaki mutu kuma zaki koma ga Allah kowane dan adam yana fatan ya shuka Alkhairi yanda ko bayan Ransa.za ayi alfahari dashi amma ke ki mutu kice kinbarma ???

Ke muisha dakatamin yaushe kika fara rainani harni zaki tasa kina fad鈥檃wa wasu maganganun banza wllh in baki fita daga harka ta ba saina wulakanta ki banza wawiya wadda bata sanma take ba!! Kedai da kikaga zaki iya zaman gida ko da yaushe ki cigaba amma babu ruwanki da harkar mu in kika kara tarata kuma da irin wannan mgnr saina fadawa Yaya Saleem ya b鈥檃b鈥檃laki wllh??

Ya Allah ka shirya wad鈥檃nan yayae nawa,, in suna da rabon shiriya idan kuma basu dashi Allah kaii kasan yadda zaki dasu馃檹馃徎馃檹馃徎




Ruwa ake sosai gari duk yayi duhu iska na kadawa gwanin ban sha.awa Ishan ne tsaya baki Window yana kallon yadda iska ke kad鈥檃wa yana son yanayi nan yana sasa cikin farin ciki,waya sa ce take faman rure ko ba afadaba yasan Ahmad ne dan ringing din daya samasa dabane鈥濃€濃€�

Hello brother fatan kana lpy lpy ya aikin wllh aiki babu dadi dan ynz hakama ina office oh Allah sannu bro,yawwa Ahmad ne yayi ta mgn baice masa komai ba, yariga yasaba da miskilanci d,an uwansa shiyasa baya damuwa in suna waya sai dai shiyayi ta masa hira amma shi daga eh sai a.a
5/1/24, 22:05 - Zinariyar馃獧 Jajirtattu: 馃尮馃尮 NEEHAL馃尮馃尮

TAKUN FARKO

STORY WRITING馃摎馃挒

鉂わ笍馃挒BY MEERAT UMAR鉂わ笍馃挒





Page 10,

Zamu shiga aiki kataya mu da addu.a brother

Okay Allah ya bada sa.a Allah yasa kushiga lpy ku fito lpy

Ameen ya Allah brother Ina gdy da addu.oin ka

In ban maka addu.a ba wazanwa,kakula sosai dan uwana bye


Murmushin jinda蓷i Ahmad yayi akoda yaushe dan uwansa na茩ara masa 茩arin gwiwa ya Allah kacigaba da ha蓷a kanmu,Ameen_*

Momy dama inaso nafa蓷amiki yau 茩awaye na zasuzo,zamuyi party
Ina son idan kin yarda nakira mai dacuretion yazo yayi mana""


Okay party na menene,

Kawai momy munda蓷e bamu ha蓷ubane ba shiyasa
Kinga harda 茩awayan mu yan wanni garin, Tom Allah ya taimaka sai kikira su talatu sumiki abinda zaku bu茩ata

No momy mun bada order kinsan banson simin shirma??Amma idan muna zazzaune zansa wannan yarinyar tana kaiiwa kowa!!

Wllh momy kyan yarinyar nan har yayi yawa?? Kema dai kya fa蓷a yarinya kamar yar mayu shiyasa banaso ki 茩yaleta komai tamiki ki hukuntata kamata yayi ace mumuke da wannan kyan ba itaba_** tindamu muna da ku蓷i

Talatu da ta wuce tanajinsu dariya tayi kajifa shi Allah ina ruwansa Allah daya baku ku蓷i shiya bata kyau, wannan ka蓷ai idan kuka kalla ya isheku tsoran Allah yaisa kugane Allah shine mai bayarwa kuma shine mai hanawa shiyayi talaka yayi mai ku蓷i yayi sarki yayi governor Allah kenan malikul mulki ziljalalu walikiram,


Yaya saleem,yaya saleem idan badamuwa inason magana da kaii


Auta lafiya kike 茩walamin kira kamar na cimiki bashi

Kayi ha茩uri yaya dama inaso muyi maganane??



To ina jinki mai zaki fa蓷amin inace dai ba shirman naki da kika saba zakiminba ko

Kaii kaji yaya wai gaskiyar danake fa蓷amusu itace shirma, Allah ya kyauta mu.isha ta fa蓷a a zuciyarsa!!!


Ke banason shashanci kintsaya kina kallona wanni abun kika gani ajiki nane
Idan bazaki fa蓷i abinda ya kawokiba ni kinga tafiyata

Yaya dan Allah katsaya ka saurareni""

Tom ina jinki??


dama yaya game da rayuwar da kukene wllh banajin da蓷i kullum momy cikin kuka take yakamata ku gyara dan tun a duniya mutum yake gyara lahirarsa kuma,, marin da tajine ya hanata 茩arasa maganar ke dan ubanki rashin kunyar taki harta kaii kitareni kina fa蓷amin irin wannan maganganun"""

Kayi ha茩uri yaya idan ban fa蓷amuku gaskiya ba wazan fa蓷awa

Au bazaki min shiruba naga alamar jikinkine baiyi tsamiba ??


Ballet din jikinsa ya ciro yafara dukanta""

Kaii kaii banson iskanci wato rashin mutunci naka harykaii kaje kayo shaye shayen ka kazo kana dukan yar uwarka
To ahir 蓷inka wllh baka isaba bazan lamintaba duk ranar da ka茩arasa hannu ka duketa saina sa蓳amaka
5/1/24, 22:05 - Zinariyar馃獧 Jajirtattu: https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*鉁嶏笍
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i_.鉁忥笍

DIAMOND 馃拵 STAR馃専
LADIES 馃鈥嶁檧锔�
(We Stand Together)
馃馃馃

馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
Maza-maza, ku garzayo, ku antayo, mu hadu mu karanta wadanan zafafan litattan fan mu wanda zasu zo muku bayan sallah.


PAID馃挵BOOKS#
Wanda DIAMOND 馃拵 STAR 馃専 LADIES 馃鈥嶁檧锔� suka wallafa shi, kuma cikin farashi Mai sauk'i.

Litattafan mu zaizo muku da sabon salo na daban, nishad'an tarwa , ilimantar wa, da Kuma kayatarwa.

Kada ku sake a Baku labari,




1, SAKEENA ISMA'IL Cameroon
馃尲(mom muwadda) 馃尲
Wacce Tazo da daddadar litattafi Mai dauke da taken

NIDA 馃尭 KANIN MIJINA 馃尮
PAID 300#
Kacal, ki siya ki mori karatu ki, cikin kwanciyar hankali.

Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+2347049322735


2, ZAINAB ABDULLAHI
(PINKY DARLING馃拫)

Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato

YARIMA 馃尲 AZAD 馃ご
300# KACAL
Account details

Domin neman Karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+234 903 358 0667

3, MEERAT UMAR
wacce Tazo da Litafin
馃尮NEEHAL馃尮 TAKUN KARSHE
PAID BOOK 300#

Account details
9165855674 hauwa'u umar Abdullahi.
Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
09024619980.


4, AISHA M.B馃挒馃挒
(Baby isha)
Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato

WAYA FI CANCAN TA??

COMPLETE BOOK
500# kacal
Account details
9043687746
Domin neman karin bayani
09130398321

PAY 馃挵 BEFORE SERVICE 馃憤

AJI DADIN KARATUN LAFIYA 馃拑馃拑馃拑馃尮馃尮 NEEHAL馃尮馃尮


TAKUN FARKO


STORY WRITING馃摎馃挒

BY MEERAT UMAR (Autar Jajairtattu)馃挒鉂わ笍


11,

"Haba Momcy baki tsaya kikaji mai wannan marar kunyar yar taki ta min ba kin rufeni da fa蓷a?"

"To mai zata maka kawai shaye shaye-shaye kane ya fa蓷amaka karya kazo zaka nakasamin yarinya,zaka wuce kabani guri kokuwa?"


"Auta sannu kinji tashi muje ciki"


"Momy kawai fa danna fa蓷awa yaya saleem gaskiya shine ya mareni"


"Yaushe ne su Yaya saleem da uktee zasu gane hanyar da suke ba mai 蓳illewa bace."



"Ki cigaba da musu addu'a kinji auta in sha Allah watara sai labarin."


"To momy Allah yasa kullum ina musu."

"Ki 茩ara akan wadda kikeyi komai yayi farko zaiyi 茩arshe, Allah yai miki albarka maza tashi kije kiyi
Wanka ki huta kafin Lokacin islamiyya yayi kinji Autana?"


"Tom momyna."

"""""""""""


Allah sarki rayuwa idan Allah ya jarabceka da wayansu 'ya'yan
masu tada hankalinka ko da yaushe.

Sai kuma ya baka masu san farin cikin ka,
masu san ganin murmushin ka.

Ya Allah kashirya min sauran suma, momy ta fa蓷a tana hawaye 馃槶馃槶




_________________________________________

Saleem yana fita gurin abokansa ya wuce dan yau akwai chasu zasu ra茩ashe.


"Kaii abokina yau fa akwai harka kasan ba 茩aramin chasu za ayiba."


"Amma ina uktee zataje dai ko?"

"Kaiima kasan ai bazata 茩izuwa ba"

"Allah abokina 茩iris nake jira nayi ram da wannan 茩awar uktee"

"Kai dai ka sani ni kaga ba wannane a gabana ba"

"Nifa kawai najini asama malam a gama batu"


"Nasani mutumina kadai indai zakajika asama baka da da damuwa"


Salman

"A gaskiya mu dai kowanne 蓳angare munanan?"


Saleem,

"Aiku dama abinda kuka iya kenan kuyi tabin yara suna rai naku."


"Kaga karka fa蓷amin magana fa ai wannan shine alamu mu蓷en masu lafiya ne ba irinka ba?"

"Bangane ma kake nifiba nibani da lafiya koma, wllh kashiga hankalin ka in bahaka ba yanzu zan maka 蓷anyan aiki."

Wai dan Allah duk sanda kuka ha蓷u sai kunyi fa蓷a haba yakamata kugane kufa ba yarabane ba yanzu, fahad ya fa蓷a cikin ta kaicin. abin da abokanan sa sukeyi kullum su cikin fa蓷a haba."


"To ainaga zai kawomin raiini shiyasa!"

Yanzu dai abar wannan maganar muje mufara shirin chasu mu kawai"

""""""""""

Suhailat ce zau
5/1/24, 22:05 - Zinariyar馃獧 Jajirtattu: https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*鉁嶏笍
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i_.鉁忥笍

DIAMOND 馃拵 STAR馃専
LADIES 馃鈥嶁檧锔�
(We Stand Together)
馃馃馃

馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
Maza-maza, ku garzayo, ku antayo, mu hadu mu karanta wadanan zafafan litattan fan mu wanda zasu zo muku bayan sallah.


PAID馃挵BOOKS#
Wanda DIAMOND 馃拵 STAR 馃専 LADIES 馃鈥嶁檧锔� suka wallafa shi, kuma cikin farashi Mai sauk'i.

Litattafan mu zaizo muku da sabon salo na daban, nishad'an tarwa , ilimantar wa, da Kuma kayatarwa.

Kada ku sake a Baku labari,




1, SAKEENA ISMA'IL Cameroon
馃尲(mom muwadda) 馃尲
Wacce Tazo da daddadar litattafi Mai dauke da taken

NIDA 馃尭 KANIN MIJINA 馃尮
PAID 300#
Kacal, ki siya ki mori karatu ki, cikin kwanciyar hankali.

Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+2347049322735


2, ZAINAB ABDULLAHI
(PINKY DARLING馃拫)

Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato

YARIMA 馃尲 AZAD 馃ご
300# KACAL
Account details

Domin neman Karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+234 903 358 0667

3, MEERAT UMAR
wacce Tazo da Litafin
馃尮NEEHAL馃尮 TAKUN KARSHE
PAID BOOK 300#

Account details
9165855674 hauwa'u umar Abdullahi.
Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
09024619980.


4, AISHA M.B馃挒馃挒
(Baby isha)
Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato

WAYA FI CANCAN TA??

COMPLETE BOOK
500# kacal
Account details
9043687746
Domin neman karin bayani
09130398321

PAY 馃挵 BEFORE SERVICE 馃憤

AJI DADIN KARATUN LAFIYA 馃拑馃拑馃拑馃尮馃尮

馃尮馃尮 NEEHAL馃尮馃尮

TAKUN FARKO

STORY WRITING 馃摎

BY MEERAT UMAR鉂わ笍馃尮

(AUTAR JAJIRTATTU)馃挒



12,

Kwaliya sosai akayiwa suhailat tafito psss da ita Englishwes tasaka blue 蓷in jeans 馃憱 da White riga tayi kyau sosai"""""""



Momy ina yarinyarnan take??


Kidubata a 蓳angaransu.



Nifa momy bason shiga 蓳angaran yan aikinan nake ba wllh.Amma dai bari naje da kaina najamata kunne saboda kartamin ba dai daiba dan wllh ta蓳atamin tarona na lahira sai ya fita jinda蓷i


Kwas kwas tatafi kmar bata son taka 茩asa ita aba kmar suluka babu shape ko ka蓷an"""""



Keke haka suhailat ta dinga kwa蓷amata kira dan bata ta蓳a kiran sunanta sai dai. Ke!!!!!


Neehal tashi tayi da sauri tafita gudun karta jawa kanta matsala

Tsugunawa tayi agaban ta gani ranki ya da蓷e???

Ungonan kije kisaka wannan kayan kitabatar kin gyara kanki, saboda banaso kishigo cikin 茩awayena kina tsami!!! Idan bazaki iyaba kibawa talatu tamiki___*


So nidai abinda nakeso kiyi pas ,tashi kije!!

Tashi tayi ta tafi dan bin umarnin suhailat!!!!!!


Masha Allah wata kyakyawar yarinya na gango cikin doguwar riga gown. Pink color

Ta 蓷aure kanta da White reborn
White takalmi ta saka shin wacece wannan yarinyar mai kama da larabawa???

Sai da tazo dap nagane ashe neehal ce Masha Allah saikace itace uwar taron anya in suhailat taganta bazata rikice ba????


Masha Allah yata kinyi kyau sosai ,
Wannan irin kyau haka har minti uwar taro???


Rike baki tayi cikin siririyar muryar ta wadda idan bakana kusaba bazama kasan ma tace ba
Kaii baba kiyi shiru kar aunty suhailat ta jiki so kike yauma tasani a setor nasake kwana tafa蓷a kamr zatayi kuka!!



Kefa da蓷ina dake kinfiya tsoro,ki kwantar da hankalin ki insha Allah bazata 茩ara sakaki acikin setor 蓷inan ba kinji???

Tom baba Allah yasa!!!

Ameen yata bari sai anjima kifara fitar musu da abubuwan tinda kinga yanzu suka fara!!!


guri ya 茩yatu sosai babu abinda ke tashi agurin sai sautin ki蓷a.
5/1/24, 22:05 - Zinariyar馃獧 Jajirtattu: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CCTWrxIPvM95pcHmtJdaxM


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*鉁嶏笍
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i_.鉁忥笍

DIAMOND 馃拵 STAR馃専
LADIES 馃鈥嶁檧锔�
(We Stand Together)
馃馃馃

馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
Maza-maza, ku garzayo, ku antayo, mu hadu mu karanta wadanan zafafan litattan fan mu wanda zasu zo muku bayan sallah.


PAID馃挵BOOKS#
Wanda DIAMOND 馃拵 STAR 馃専 LADIES 馃鈥嶁檧锔� suka wallafa shi, kuma cikin farashi Mai sauk'i.

Litattafan mu zaizo muku da sabon salo na daban, nishad'an tarwa , ilimantar wa, da Kuma kayatarwa.

Kada ku sake a Baku labari,




1, SAKEENA ISMA'IL Cameroon
馃尲(mom muwadda) 馃尲
Wacce Tazo da daddadar litattafi Mai dauke da taken

NIDA 馃尭 KANIN MIJINA 馃尮
PAID 300#
Kacal, ki siya ki mori karatu ki, cikin kwanciyar hankali.

Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+2347049322735


2, ZAINAB ABDULLAHI
(PINKY DARLING馃拫)

Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato

YARIMA 馃尲 AZAD 馃ご
300# KACAL
Account details

Domin neman Karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+234 903 358 0667

3, MEERAT UMAR
wacce Tazo da Litafin
馃尮NEEHAL馃尮 TAKUN KARSHE
PAID BOOK 300#

Account details
9165855674 hauwa'u umar Abdullahi.
Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
09024619980.


4, AISHA M.B馃挒馃挒
(Baby isha)
Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato

WAYA FI CANCAN TA??

COMPLETE BOOK
500# kacal
Account details
9043687746
Domin neman karin bayani
09130398321

PAY 馃挵 BEFORE SERVICE 馃憤

AJI DADIN KARATUN LAFIYA 馃拑馃拑馃拑馃尮馃尮


Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment