Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tajisa,kukanta na kokarin fasa Masa kwakwalwa.

Yajawota tafado kansa yarirrike hannayenta ya matseta a jikinsa, Kam.
",Ke menene haka,
Yafada cikin sanyin murya ko ajikinta tafara tutturesa tana gunjin kukanta Mai sauti

"Kifa nutsu ni duk abundanakeyi Miki ,bada son Raina ba ,bayadda na iya,Nima banada sukuni tun lokacin danafara ganinki arayuwata,komi yachanja yaxama ba de deba ,bandauki hakan amatsayin so ba sbda bansan sa ba,bantaba yiba,karki ga lefina sonki shine farkon soyayya ta,Amma kodana gama fahimta nagane,anmin sauri prince Yana sonki Koda nafisa sonki ,nafisa bukatar ki, baxan taba nunawa ba nagwammaci nagama rayuwata ahaka dadacin soyayya bayan na dandani masifarta kala kala.,

Nidin abun tausayi ne beauty,Amma Koda saudayane kifadamun kina Sona nikam inasonki dajumawa..

Gabadaya takasa tabuka komai in banda hawaye dake cigaba daxuba a idaninta saikayi tsamman Babu numfashi jikinta,

Yagirgixata ta sannan tadawo hayyacinta.mikewa takeso tayi Amma yariketa ta fisge jikinta tamike tana haki gefe ta takure tana kallonsa kallon da ita kanta yanxu batasan ma anarsa ba,ita Axad yakeso ita yakema wannan muryar dake cikeda Rauni da soyayya xir,tabbas biri yayi Kama da mutum kishinsa akanta yayi yawa,

"Ba xai yuwu ba ni bana sonka , prince shine nake so kuma shine xabina.

Yayi murmushin karfin hali
"Tunda nafurta muki kirjina Yara ge nauyi,najuma dasanin prince shine xabinki Amma ba Wanda kike soba.

Ta tabe Baki tareda tashi tsaye
"Xansosa mugun so bayan aure ,badamuwa ai kaga tunkasamu saukin xugin xuciyar takasai kabudemin infuta kaga daya nadare fa yanxin

"Kixo kikwanta kawai nafadamiki anan xaki kwana fa,maganar mu kuma kibarta atsakanin mu,domin bana bukatar prince yasani don xaikokarin Sadaukar min dake ne ,shikuma xai cutu xanso Nina cutu shiya rayu cikin amince prince mutumin kirkine.

"Hummm koba ka fada ba baxaijiba,domin bana maraba da maganar ka,kokadan .

Taxare sari din dama gajeren wando ne ajikinta da rigar sari din iya cibiya.tabar na kugunta takwanta akan rabi Wanda ake yafawa yaxubo baya.

Kamar wasa bacci yadauketa,ba ita tafarkaba sai asuba kodata tashi batagansa ba dasauri tanufi kofa tajita ko abude amilyan tafuce daga sashen takofar da suka biyo da mAh

Lokacin dayashigo yin breakfast baiganta agurinba yayi murmushi Raxeena tace

"Bro yadai yau danishadi haka ,Abu maitsada asauki yau gashi afuskarka,

Yakara sakin murmushi mAh tasan kwanan xancenta yimasa jin jina da hannu tana lumshe ido shima ya rufe ido tagane amsar tambayar ta yabata , Raxeena tagansu tsaf kuma dama yau tashirya kawo karshen komi so takeyi mAh tafita masallacin juma ah takaddamar da aikinta.

Yana gamawa yafuce mAh ma tayi bedroom tana godewa Allah dafatan beauty ta amince,da danta.

Raxee dakin huru tashiga kaitsaye tanafadin
"Sis kina lafiya kuwa yau Baki fito ba

Huru taji Abun bawai Kasancewar Raxeena Bata shuga sabgarta hasalima saidai tanabinta da mugun kallo .

"Ina hutawa
Raxee ta xauna gefenta tana fadin xamuje masallaci ne anjima nace meyasa bakya binmu.kullum kina gida

Huru anji fita saita Dan sake tana fadin
"Xanje kimin magana kawai

Musalin karfe daya darabi suka shirya mAh taga sunyi kyau sosai cikin wankan gargajiya fararen sarine ajikinsu sunlillibasa harkansu da Blu din takalmi akafar huru Raxeena kuma Jan takalmi,tafito dagashi tagaban goshinta sosai yayin da huru tanadesa akeya ta tufke,

Wata mota suka shiga yadam baine yayi direbin , mAh Bata Bari abata sucuirity indai masallaci xataje, da mota biyu tafuta dawacce suke ciki da motar abinci Wanda take kaiwa duk juma ah.

Sunyi sallah lafiya huru taga girma da yadda su mAh suke agurin jama ah ,can tahango raxee na tana waya tatafi gurinta baxato batsammani Taji anburma Mata wuka aciki.
mAh tajuyo taga jini yanaxuba huru ayashe akasa Raxeena ma lokacin takula sukayi kanta amugun dimauce ,yadam mAh tafara kwalawa Kira yanaxuwa yasunkuceta sukayi mota, tunkafun sukarasa hospital takira Axad tana kuka tafada Masa ,yace sukaita kowanne hospital dake kusa anan gashinan xuwa.

,😘DUBAI,😘






An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment