Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wata dunkulalliyar wuta taiwaje tuni ta afkama dakarun sarki murguix wayyo tamkar gobara agonar audiga kamar fashewan dutse me aman wuta haka dakarun sarki murguix surika babbakewa su' kone kurmus wani masifa dabala,i hatta tokar dakarun wutar ' batardashi

Kambon ubannan cancari aifaruwan hakan sai sarki murguiz yakwarma ihu yaitsalle yatumu akasa yaiburgima natsawon dakika goma daga bisani yamike yaima zaffar wani irin kallo kallone mecike datsana

Turkashi Sarki yasake kwarma ihu yaiwani girgixa kawai sai yarikida yazama wani shirgegen dodo tsawo kamar zaitabo sama girma kaikace zairufe duniya dodon yaiwani ruri kawai sai'kasa takama girgiza kamar xatafashe kwstsam 'kasar tsage aisaga irin wannan dodon da sarki murguiz yakoma suna futowa ta'karkashin 'kasa tsananin yawansu kaikace basu 'kareba kawai futowa sukeyi kama tururwa zasu bikin sabuwan shekara

Tofa gakuma mutumin naku yazooo

Kadakamance da comen nima bazan mancedakaiba
W
A
N
K
A
N-WUTA 071
,
.
,
,
,
,
,
.
,
.
,
.
,
,
.
SARKIN -Yaki Hamdan yataho bayan garin Jumki datarin jama,angari mazada mata sannan yataso gimbiysa Tamlika da sarki sirina baz dakuma saraki Warshid yatahodasu harkan iyaka inda yahangi sarkin yakin tamolikawa wato kanxar shimada mutanensa gakuma sarkin Jumki damutanensa

Daganesa Sarkin yaki Hamdan yaja yatsaya tawaga tatsayu abayansa danganin mexaifaru

Akai kallonkallo natsawon dakiku dari dagabisani sarkin yaki kanxar yadubi Hamdan yace barkada isowa kan iyaka inafatan zakacika alkawari zakabani ginbiyata damutanenta nima xambaka sarkinku da mutanensa

Sarkin yaki Hamdan yace aisanin kankane sarkin yaki Hamdan baya msgana biyu danhaka kasakomin mutanena nima xanturoma naka, Hhhh sarki. yaki kanxar yaidariya akarshe yace ina ainiba yarobane kawai zanturoma mutanenkane idankafara turomin gimbiyata

Jinhaka sai sarkin yaki Hamdan yaimirmushi yadubi sarkin yaki kanxar yace 'karamin tsuntsu shike tsoron dukan ruwa amma babba aciki yake wankansa saikawai yadubi gimbiya tamlika yace xaki iya tafiya namiki alkawari babu abinda zai sameki
Gimbiya Tamlika taimasa wani irinkallo mecikeda tsana tace katafka kuskure tunda kasanni cikin kurkuku hanatsawan makwanni bakwai narantse saikao mutuwar wulakanci bamakaiba ilahirin binninku saisunyi mutuwar karnuka asaura

Sarkin yaki yaimurmushi yace tomaza kije kice inagaida mahaifiyarki monika loxar sannan kimata albishir dacewa nine ajalinta

Kalaman sunkona matarai ammahaka tatafi tanakumbura kamar zata fashe

Tana fara tafiya sai sarkin yaki kanxar yaceda sarki Sakimu maza kuje kunacikin amanata sambazan cutarda kuwa

Nantake sarki sakim damutanensa sufara tafiya sunayi sunawaige har suxo dabdadab suikallon kallo sannan suwuce kowa ya isa xuwsga jama,arsa

Koda sarkin yaki kanxar yatabbatar cewa gimbiya Tamlika tadawo gareshi sai yai ajiyar zuciya kana yadagamurya yanacewa kaiconku jumkawa tabbas kunyi banban kuskure kuma zakudandana kudarku nangaba kadan

Sarkin yaki hamdan yace mujumkawa bamatsoratabane danhaka ashirye muke munajiranku kutattaro masifarku dabala,inku zamubata wajanxamaa

Kawai sai yarungume sarkinsa yanacewa kagafarceni sarkina nangaba sainasaro kan Gimbiya Tamlika

Jinhaka sai sarki sakim yace babu komai aikaine garkuwammu kuma ginshikimmu komai kashirya domin ba'kasarmu kariya tobabu meja dahukuncinka koda kuwa nine yawuce gaba abishi abaya sunifi cikin binnin Jumkii

Amma al,amarin Sadauki barat da yayansa Zaffar farhan Unaixa unaiza gamida 'yat auta juraixa sunanan cikin sarka anakadasu kamar shanu 'karkashin ikon sarki Murguiz

Sunyinisan tafiya adokandaji tafiya babu dare baburana harnatsawon kwanaki tara arana tagomane suyada xango awani 'kauye mesuna Baldaz kauyene megirma dakuma yawammutane sarkin garin mesuna Jugux yaimusi babban tarba inda yabasu ixini xama aduk inda sukeso kana ya umurci da ayanka tumaki hamsin shani hamsin kaji hamsin agasa wasu adafa wasu domin abaiwa sarki murguix dajama ansa sannan ya umurci da adama giwa sannan atahoda makada damawaka da 'yammata tsalatsala domin sutaka rawa

Tabbas sarki murguix yaji dadin wannan tarba danhaka yayanke shawan xaikwana bakwai awannan kauye

Tuni afara biki bidiri acigaba dashagali abar Sadauki Barat dayaransa dadakarunsa can yashe a'kasa cikin xafinrana domin toxartasu

Hmm yayinda ake tsakadawannan shagalinne sai 'yar auta juraixa tadubi Barat tace kawu dama mu,akullum munacikin 'daukan karatune agurinka dakuma yayammu Zaffar toyanxu munaso muji wace gabace takullu tsakaninku da sarki murguix meyasa kukashe masa 'dansa kuma wani irin soyayya uwansa kemasa har takasa juran mutuwansa itama tahadiyi rai tamutu sannan kun ambaci Gimbiya Muskan wanda kuce itace taceci rayuwanku kuma shikansa sarki murguix yafada cewa badan itaba badan 'karfin abin bautantaba baton girman addinintaba datuni kummutu

to itama munason musan wacece ita wanene ubangijinta kuma yakima dagirman addininta yake

Jinhaka sai Barat yaimurmushi yace ke Juraixa kinfa jangwalo babban labari mecike dahayani domin alabarin dakwao soyayya dakwai halacci gamida cin amana sannan dakwai tsagwaron jarimta gamida saidarai anemo suna

Amma koma menene kisaurara dakyai kiji yadda al,amarin yakasance

Wayyo Barat nashirin bada labari saikumaga Auwalu zakin shayi yanatafe yanadariyaWANKAN-WUTA-0172
Sadauki Barat yadubi yaransa Farhan unaixa da unaix gamida Juraixa dakuma sauran dakarunsu yace

Yakamata kusan wanene sarki Murguix toshidai wani bakin azzalumin sarkine dayake mulki awa daula mesuna Yanar babban daulace medauke damanyan birane guda arba,in gabadaya biranan da'kauyakun suna,a'karkashin ikonsane shike sawa kuma shike hanawa bayada 'yammalisa domin tattauna bato kawai shikadai yake yanke hukunci domin yanada amintacciyar Runduna memasa tsananin biyayya daidaida sunabautamasa sambasa saba umurninsa kowa yace akashe kowani binni yace a'kona tofa aikin gama yagama

Hakanne yasa kowa ketsoron saba umurninsa domin mafi 'karancin hukuncinsa shine abinne mutun daransa

Sa'baninhaka sarki murguix zai iyasawa amamitun kisan gilla tahanyan yima sassan jikin mutun fillafilla

Sarki Murguiz mutunne metsananin 'karfin dantse ga iya sarrafa makami kaikace sadauki Bilhamu ne dillalin mutuwa yatara dukiya fiye dakima yammallaki kadara fiyeda irga hakanne yasashi alfahari har yakejin kamar shine sarkin duniya

Sarki Murguiz ysnada matan aure 'dari dagoma kuyangi babu iyaka saidai 'da'daya tak yamallaka aduniya wani kyakkyawan saurayi kuma jarumi sannan bakin azzalumi mesuna Nazim

Nazim yakasance shu,umine kuma shaidanin gaske bayadariya sai anyi mugunta bayajin dadi danishadi sai anazubda jini

Sannan yanada wata mummunan 'dabi,a shine fyde shi bashida wani abun jindadi face yaima mace ta'karfi dayaji kuma dayabiya bukatansa damace zaisa wuka yadatse kanta

Tsaban alfahari hartari kawunan matan dayakashe yakeyi cikin akfahari dajindadi, tabbas babu sunanda mata sutsana kamar Naximl domin mace maiciki wata tara tana,iya haihuwa take idantaji an,ambaci sunan Nazmin

Wani abunda yakara sanya Naxmin aalfahari da'karin tsiya shine duk duniya babu abinda sarki murguiz keso kamarsa domin tsananin sonda sarki kemasa tare suke kwana agado 'daya tare sukecin abinci tare suke rangadi kawa Nazminne ke yankehukunci wataran yakancema babansa yaubazanyi tafiya dakaiba bazanci abinci taredakaiba kuma bazan kwana taredakaiba duk,da abokaina zanyi bisa tilass sarki Murguix kehakura ammadai baya samunnatsuwa dakwanciyar hankali har sai yarima Nazmin yadawo gareshi

Tabbas yarima Nazmin annobane kuma shi masifane mexaman kanta domi yasha haddasa yaki tsakanin 'kasa dakasa yahaddasa xubda jini da,asaran rayuka mara musaltuwa awannan duniya

Barat yacigaba dacewa kumadai shine sanadin 'kulluwan bakar gaba dake tsakanimmu da mahaifinsa kumadai shine sanadiyan shafewan daulansu duk girmanta datarin dakarunta

Barat yaimurmushi yacigaba dacewa tabbas ance musifa ba,asamata rana intaxo kawai karbanta akeyi tokamar hakane yarima Nazmin yajanwowa duniya yakin Duniya ranatsaka

Tofa Auwal ya,iso waidakwai sabon lbr, barimuji dame yazoneee(+WANKAN-WUTAA-0173)
Juraiza tadubi kawunta barat tace kawu yanaji kayi shirune nifa nazaku inaso inji wani bala,ine yarima Nazmin yajangwsloma duniya Barat yaimurmushi yace kwantarda hankalinki 'yar autana

Daganan sai yacigaba dacewa kamar yadda yarina Nazmin yakasance wajan jangwalo fitina damasifu batareda la,akarida koni zaibiyo bayaba tohakane watarana yakwashi abokansa su tara shine cikon nagoma suidoguwar tafiya menisa cikin dokar daji daniyyar farauta sunfarauci namun daji iri,iri dayawa sannan su,isa wani kwari domin sugasa namfa sugasa sucisusha saikuma subukaci ruwa take saisukama kewaya kwarin tsammanin zasu samu ruwa susha suiwanka

Kwatsam saisuriske wasu dakaru sukimanin arba,in dakarun sunacikin 'damarin yaki summa wani rinki da,ira da,alama bazasubari wani merai yakusanci wannan rinkiba koda yarima Nazmin da abokansa suga wadannan dakarun sai suitagurinsu sunazuwa dakarun sukara jandaga gamida kange kota,ina

Amma sungane yarima Nazmin domin sananne aduniya danhaka suigaisuwa agareshi nagirmamawa batareda sun,amsaba sai yarima Nazmin cikin Izza yacedasu kai suwaye ku daga inakuke kuma meye yakawoku nan

Shugaban dakarunnan yadubi yarima Nazmin cikin girmamawa yace ranka yadade mu sojojin Baleriyane kuma munatareda Gimbiyarce Baliraa ahalin yanxu tana,acikin wannan rinkinne tanawanka cikin 'koraman Zumban tanagamawa zamuwuce domin tanahanyantane nazuwa 'kasar Jumki domin ganawa da Sarkin yaki Hamdan

Koda yarima Nazlim yaji cewa Gimbiyar Baleriya nawannan guri sai yaiwani murmushi yadubi abokansa tara yace dakyau lallai farauta taikyau munkama babbar giwa sarauniyar kyawawa

Tabdijam yayinda abokan yarima Nazlim suji kalamansa saitsoro yakamasu furgici yabayyana a,idanunsu duk dacewa tundasuke taredashi basutaba hanashi aikata wani aikiba komai munin aikin to awannan karon ganin girman masifa dabala,in da yakeneman kinkimowa danhaka sucire tsoronsa dasukeji 'daya dagacikinsu mesuna Kuxran kuma 'dan'kannin sarki Murguixne mahaifin yarima Nazlim

Kuxran yadubi Nazmlim yace aa shugabana kadakaihaka kasani dokane ta'ba 'yamnatan Baleriya kaiharamunnema kusantarsu indakai ba jinsunsubane wannan batsarinsubane bakuma tsarin mutanen duniyabane aa rubutaccen al,amarine daga ababen bauta masu tsarki yacigaba dacewa sannamma wannanfa gimbiyarsuce wacce itace akesa ran zatagaji mahaifinta Sarki Wadir
Madadin yarima Nazlim yaji Gargadin da abikinsa yaimasa kawai sai yaimurmushi cikin ixxa dajinkai yace wannan dokan wannan tsarin tana aikine akan sauram mutanen duniya amma bandani nii yarima Naxlim tabbas nibanabin dokar kowa kumabana hawa tsarin kowa kawai inabin umurnin xuciyatane inyi nishadi yacce naso dakakkausan murya yadubi dakarun Baleriya yace kai tsinannu kusani naji arina inaso inyi tarayya da Gimbiyarku danhaka kubani guri in,isa gareta kokuma duk indatse kawunanku

Afusace shugaban tawagan yadakama yarima tsawa kai wawa mahaukaci lallai kadawo hayyacinka kasani kana yunkurin jawo yakin duniyane

Wayyo kafin shugaban yakai'karshen zancensa tuni yarima Nazmlim yafalle takobi yadatse kansa kai yaigungure jini yaitsartuwa gangajikin yakife 'kasa yanawutsulwutsul

Kaiiii dakarunnan suxare takobi zasu afkamasa shina afusace yaikansu dasauri abokan yarima sushiga tsakani surikeshi Kuzran yadafa 'kirjin Nazlin yace aafa shugabana kafa saki layi kana gayyato ajalinka kanashirin 'kullan yakin duniya ahaukace yarima yakwarara ihu yaiwani gunji yawatsarda abokansa yasake falle takobinsa yanunasu 'daya bayan daya yacekai tsinannu kusani ba yakin Duniyaba imma tashinduniyace tofa yau saidai duniyar tatashi ammafa yau dole saina cikaburina akan Gimbiyar Baleriya dakakkausan murya yaimusu kashedicewa kai abokaina lallai kutsaya amatsayinku na abokaina kumaramin baya yacce kusaba kokuma dun indatse kawunanku abanxa, sanin halinsa saiduk suka janye sukyaleshi alokacinne yajuya yadubi dakarunnan yace kai xakubani gurine inwuce koko saimun gogo kunjini najiku

Wani dakare yace aisaidai mugogo kodai kakashemu komumukasheka lallai doke abuguda yafaru awannan guri

Tabdijan tuni yarima Nazlim yakwarma ihu ya afkama sojojin Baleriya suma sufarmasa namfa yaki yakullu masifa tawanxu 'kuran yaki tahadu tadunkule taisama tabbas dakarun Baleriya jarumaine domin sunxamema yarima Nazlim 'danhakinda karaina surika farmakinsa tayadda baiyi tsammaniba duk jarumtarsa saida suimasa kacakaca sumnasa raunuka masu yawan gaske saidai kuma a'karshe yakashesu gaba'daya yayinda yagama hallakasune yarintse idanunsa kana yadaga hannayensa sama yakwarara ihu kayya yanabude idanunsa sai yaitixalida Gimbiya Nazlim agabansa ranta a'bace tacika tabatse saiwani huci takeyi kamar maciya

Tabdijam koda yarima Nazlin yaga Gimbiyar Baleriya agabansa sau yazauce saboda tsananin kyanta yafara sambatu yanacewa tsarki yatabbata ga ubangijin dayalicceke 'yamnata tabbas da,ace banyi arbadakeba todanai asaran xuwa duniya yagirgixa kansa yadubeta yace danayi niyyar kawai inyitaraya dake nakwana 'dayane kawai amma yanxu naji sonake inyi tarayyadake nahar abada lallai nidake dagayau mata damijine babubkuma wanda ya,isa yarabamu duk duniyarnan kauuu kakeji Gimbiyar Baleriya takifeshi damari kayyasa tabbas tunda yarina Yazo duniya kodawasa babu wanda yataba marinsa kai dakwai watarana dasauro yasauka akan fuskansa lokacin yana 'karamin yaro saimai kuladashi takaima sauron duka duk dacewa tainasara takashe sauron to amma tairashin nasara Sarki yaganta danhaka ayanke mata hukunce kisa tahanyan rataya

To yaugashi Gimbiyar takwasheshida mari aitun yamance dakoma yazaro 'karamar wukansa yaburmamata aciki takwalla ihu kafin tarufe baki tuni yadatse kanta kan yaisama madadin yafado 'kasa saikawai wani 'katon tsuntsu yabayyana yawafce kan Gimbiyar yaisama

Kayyasa ganin haka yarima yakwarma ihu yanacema abokansa gatsinannen tsuntsunnan yabayyana lallai kadamubarshi yakai labari tuni abokan yarima Nazmin sufar bin tsuntsun suna harbinsa amma summakara tuni tsuntsun ya'bace acikin gajimare

Hakanne yasa suxube akasa sukama kuka domin sun imani dasu da yarima Nazlim babubawanda xaitsira tabbas dokene suimutuwar wula'kancii

To wai inane Baleriya meyasa kusantan matan baleriya yakexama masifa ga duniya kuma meyasa kashe gimbiyar Baleriya zaihaddasa yakinn duniya

Zakuji bayan nashanye shayinda M Auwal yakawoWANKA-WUTAH-075
Zugan sarakuna 'darishida da suttinne suhalarci fadan Baleriya kuma sun amsa kiran sarki Ballalane bakidaya sarakunan sutarune awani dakin taro megirman gaske wanda Baleriyawa kekiran dakin taron dababban xaure dakine dake daukan samada mutun dubu kowani sarki dakujeransa dakuma 'karamin tebur agabansa wanda aajekayan marmari dangin lemo gwabs ayaba abarba dadai sauransu

Gabakidaya sarakunan sunata gaisawa dajunansu yayinda wasu kehararan juna domin abokanan gabane ana awannan haline sai aji bushin algaita natashi anadukan babban ganga yayinda memagana kecewa takawanka sarki Ballala sarkin magani ubangidan cuta tabbas Baleriyawa sune magani abisu asamu sauki abujire musu cuta takar mutun hallahira , Ai sarakuna najin wannan kirari saiduk kowa yanatsu kwatsam saiga sarki Ballala yafuto ransa abace fuskansa taibaki sosai

yatsayu agaban mutane yaimusu gaisuwa su amsa sai yacigaba damaga kamar haka shuwagabannina tabbas anci amanarmu domin wanitsinanne yakashemin 'yata kumadai kunsan hakan babban xunubine domin silace ta aukuwan bala,i ga wannan duniya yacigaba dacewa kunsani wsnnan rubutaccen al,amarine cewa duk wanda yakashemanarai lallai wajibine akamoshi akasheshi domin kaucema ambaliyar tekun Bahar Zhush
Daganan baisake cewa komiba kawai sai yakoma yaxsuna namfa 'dakintaron yaitsit akai jungum jungum arasa maicewa komai saidai wannan yakalli wannan wancan yadubi wanca amma anrasa mecewa 'kala duk dacewa kowa dakegurin yasan wanene yajangwalo wannan masifan

Can sai sarki Uharu sarki Sarban yamike yaigyaran murya sannan yafara magana cewa jama,a yakamata awuce wannan xancen tunda kowa yasa wanda yakashe Gimbiyar Baleriya kuma wajibine aimasa hukunci kamar yadda doka tatanaza

Jijjigi aijin wannan kalami na sarki Uharu saikowa yadubeshi cikin mamaki domin kowa yanason wannan magana amma anajin tsoron sarki murguine domin 'dansa Nazlimne yaiwannan aiki kumaidai kowa yasan masifan son dayakema 'dansa Nazlim tabbas koda samada kasa zatahadu bazai yarda yabada 'dansa ahukuntashiba

Tabdijam sarakuna sasarakuna yaki sukaicurko curko kwatsam sai sarkin yaki Hamdan wato babanku yace kai jama,a kowa yasan yarima Nazlimne yaiwannan kisa danhaka kawai akamoshi aimasa abinda yadace domin kaucema bala,iii , Jar uba ai sarkin yaki narufe baki sai Sarki Murguix yakwarma ihu yamike yakuma zaro takobi yanacewa 'karyane narantse dahasken rana dana wata babu wanda ya isa yatabamin yarona domin hakan nanufin yakin duniya yanarufe baki sai yanemi 'kofar fucewa azauren taron

Shiru babuwanda yatankamasa 'kiriss yafuce saini sadauki Barat namike nakira sunansa dakakkausan murya nace Kaii Murguix tabdijam cik sarki Murguix cikin ixxa datsananin mamaki sarki murguix yawaigo yadubeni yacekaii Barat shinkasan koni wanene shin kasan masifanda kakeso kajawoma kanka lallai ka,iyabakinka kokuma anan gurin xandatse kanka namfa nafusata nazare takobi yanunanshi datsinin takobi naceda sarki murguix nasanka kaman yadda kaima kasanni kamar yunwar cikinka kasanni nasanka danhaka kaibakowa bane face azzalumin sarki wanda yadaurema dansa gindi yake zalubtar mata danhaka koda duka sarakunan dake wannan waje zasuji tsoronka sukyale 'danka toninarantse da ubangijin safiya saina kamo 'danka nakashe tsinanne kamar yacce yake kashe 'yaya mata

Tabdijam jinhaka sai sarki murgui yakwarma ihu yaiwani yunkuri xai afkomin nan sarakuna sushiga tsakani daganan naitsawa nace kai sarakuna shuwagabannina kusani yazama dole mukashe Yarima Nazlim kokuma bala,i yarutomana kowa yamutu namfa kowa yaitsi cikin fushi nakara cewa kai shin kunataredanine koko zakusaba alkawari

Kawai saiduka sarakuna su amsa dacewa lallai bazamu saba alkawariba tabbas zamuyi duk abinda xamuyi domin yina Baleriyawa adalci tabbas yaxamo dole akamo yarima Nazlim domin aimasa 'danyan hukunci

Tabdijam sarki murguix yakwarma ihu kana yakarema sarakunannan kallo daga 'karshe yacedasu kaitsinannu lallai kusani kunaneman kunno wutar yaki tabbas kunkunno fitinanda ba,asan 'karshentaba yagirgixa kai yace narantse da ixxata duk wanda yakusanci 'dana dasunan waixai kasheshi to yasani shine zaimutu
Daganan sai yafuce afusace yakama dokinsa yahau yaigaba madadin yanufi 'kasarsa Yanar kaitsaye sai yawuce Kambodiya domin ganawa da 'yar uwansa gameda wannan babban bala,in dake shirin motsawa

Yawwa Auwala ya,isooWANKAN-WUTA-0174
(0174)
,
,
,
,
,
,.
,
,
.
.
.
,
,
,
,
,
,
,
,
.

.
.
.
.
,
,
,
,
Sadaukin Maza Barat yacigaba dacewa tunda tsuntsunnan yawafce kan Gimbiyar Baleriya yaisama yalulaka har yabace acikin gajimare sai hankalin yarima Nazlim dana abokansa yatashi tsoro yakamasu take sudurkushe bisa guiwowinsu suna kuka domin sunsan cewa abune maiwuya susake kwanaki bakwai awannan duniya

Ammakuwa shi wannan tsuntsun tunda yafce kan Gimbiyar Baleriya baitsaya ko,inaba sai fadan Baleriyawa anatsaka da fadanci saikawai yadira dif tamkar anjehoshi daga sama yajefar dakan agaban Sarki Balala

Tabdijam yayinda sarki da jama,an dake fadan suga kan Gimbiyarsu saihankalin kowa yatashi fada taitsit arasa me kwakkwaran motsi cankawai sai Sarki Ballalala yafashe dakuka. kmar karamin yaro yarika kwarma ihu yana dukan kansa hakanne yajefa jama ansa cikin babban tashin hankali domin a,iya tsawon rayuwansu samada shekaru sittin babu wanda yataba ganin kukan sarki Ballalala hakanne yasa ilahirin fadar tagurmeda kuka harnatsawon sa,o,i uku

Bayan shudewan hakanne sai sarki Ballalala yadaina kuka yamurtuke fuska yatakarkare yatsaga ihu ihunda saida ilahirin fadan ta'dau girgixa dakakkausan murya sarki Ballalala yadubi magatakardansa Niril yace arubuta takardun gayyata aturama sarakunan wannan nahiya asanardasu cewa lallai nanda cikar kwanaki uku inason ganinsu kokuma duniya tarikice domin ilahirin Baleriyawa zasusha guba sumutu

Take maga takarda yarubuta takardu guda 'dari tara dahamsin datara aturama sarakuna

Dake aikibe natsafi dasihiri gaba'daya sakonnin sun isa 'kasashen akwana 'daya rakk kuma alokaci guda

Tabdijam yayinda sarakunan susamu wannan takarda sai hankulansu yatashi tsoro yakama mutanen yankin bakidaya tuni sarakuna sufara shiri cikin gaggawa sunufi Baleriya domin amsa gayyatan sarki Ballalala

Adaidainanne Juraixa takatse Barat tace kawu waishin suwaye Baleriyawa kuma meyasa manyan sarakuna su,amsa gayyatan sarki Ballalala

Barat yai murmushi yace Baleriyawa wasu 'kananun kabilune dake zaune awan sakakken wadi meyalwa anakiran gurin Baleriya su Baleriyawa basadawani yawa aduniya hasalima ance iya sukenan awannan yankin kuma yawansu baiwuce su dubu ashirimba sunada 'karancin haihuwa saimacen balleriya takare rayuwanta nashekara 'dari ko 'daribiyu amma zaiyi wuya tahaihu saubiyu aduk rayuwanta sannan wani babban tashin hankali shine kodama tasamu haihuwa abune mewahala tahaifi 'yamace mafiyawan haihuwansu maza suke haifa zaka,iya samun matan balkeriyawa goma sunhaihu ammakuma duka maza kuma wata 'kaddaran shine koda anyi nasara anhaifi mace tofa ba,ada tabbacin zatarayu har saitakai watanni goma domin kowace jaririyar Baleriya tanawani ciwo atsakani watanni bakwai zuwa tara kuma abune mewuya suketsallakewa mafiyawancin Jarirai mata atsakani watanni bakwai zuwa tara suke mutuwa

Shi yasama matan Baleriya basa fatan suhaifi mace domin basucika tsawon raiba wannan dalili yasa Budurwa datakai munxalin aure abaleriya takeda mutukar girma dadaraja anama'daukan waliyiyace abar abautama

wanidadin abunmamaki shine muddin macen baleriya takai tatsallake watanni tara masu hadari to tanamugun tsawon rai domin tana,iya kwashe shekaru 'daribiyu zuwa dari uku sabanin mazajensu dametsawon raine ke shekara dari aduniya

Sannan kuma sarakuna su,amsa gayyatan Sarki Ballalalane domin rayuwan Baleriyawa aduniya kamar rayuwan al,umman yankinne bakidaya haka mutuwansu tofa tamkar shafe yankinne adoron duniya

Cikin rashin fahimta Farhan yace kamar yaya niban fahimtaba Barat yaimurnushi yace sudai Baleriyawa sanannun masu bada maganine aduniya tabbas iyagirman cutu indai ajegurinsu anasamun maganinta domin sutamkar mayune kanatsayawa agabansu tosuna iyaganin komi dakomi dake jikinka hanjinka tunbinka hantarka kai Indai katsaya agaban Baleriya toxai iya fadamaka abinda kaci da abinda kasha
Hakanne yasa suke iyaganin kowace irin cuta ajiki. 'dan adam kuma sunda maganinta wannan dalilinne yasa duniya tawaresu agefe kuma abasu girma dadaraja da,alkawarin babu wanda zai yakesu ko yacutardasu kuma anyi alkawarin cewa duk wani sarki ko jarumi dayacutarda 'dayansu indai sunkaikuka adaumusu fansa tofa dolene adauka musu fansa kokuma subar duniyar bakidaya

Yayinda manyan bokaye dashararrun masani tarihi suima duniya barazana cewa duk rannanda afusata Baleriyaawa har suhallaka kawunansu tobabu makawa sai Bahar Zhum tafashe tai ambaliya kuma ruwan tekun sai yashafe duniya bakidaya tabbas mutane sunyarda dawannan tarihi domi antaba kwatantawa abaya ashekarun baya wani Gagararren 'damfashin daji mesuna Duna yafarmaki 'yammatan Bakeriya yakama biyu yai amfanidasu yasakesu sukuma matan saisukashe kansu domin takaici tofa hakan yajawoma duniya bala,i domin saida akwashe shekaru uku cur ba,airuwan samaba arasa shuka gaba'daya abinci yaikaura yunwa tamamaye rabin duniya dabbobi datsuntsaye harma damutane suita mutuwa saboda yunwa 'koramu sudinga 'kafewa

Hakanne yasa sarakuna sukaitaro dongano matsalar tofa ananne agono dalili tilas atafi ga Baleriyawa sarakunan duniya da attajirai da jarumai harda bokaye aduka agabansu abasu hakuri kuma abiya diyyan 'yammatan sannan akamo 'danfashin dajin duna ayankashi yankan rago agabansu tohakanne yasa baleriyawa cikin farinciki susaki ransu suyafe koma ai,awannan ranan kusan rabin duniya saida akwana ana zugamata ruwa tofa tundaganan asanya doka mekarfi cewa duk wanda yacutarda baleriyawa kowanene imma sarki imma yarima walau attajiri kowani hatsabibin boka tofa sai anhukuntashi domin samama duniya zama lfy

Barat yacigaba dacewa towannan dalilinne yasa sarakunan su amsa kiran sarki Ballalala sarkin Bakeriya kuma ciki harda sarki Murguix wanda 'dansane yakunno wannan bala,iii

To mezaikasancene a Baleriya tabbas Baleriyawa zasunemi akashe yarima Nazlim ,to ammafa soyayyarda sarki Murguix kema 'dansa batawasabane shinkunaganin zaiyarda yabada dansa akashee hmm nidai nasan saidai a yakin Duniya ko ai uwarwatso kowa yamutu

To amma bari inyi shiru insha shayi tunda Auwal ya,iso
WANKAN-WUTA-076
Bayan sarki Murguiz yafuce daga dakin taro kaitsaye sao yawuce Kasar Kambodiya yariski 'yar uwansa sarauniya murganatu afadanta tanaganinsa tamike taje tarungumeshi tanacewa barkadazuwa 'dan una rabinjiki inafatandai ansamu mafita ,sarki Murguix yajanye jikinsa anata kana yadubeta yace ina 'yar uwana lamari yalalace 'daukacin sarakuna sunce saidai imbada yarona akasheshi nikuma narantse dakaifin takobina saidai ai yakin duniya

Jinhaka sai sarauniya Murganatu takwarma ihu tadafa kafadar sarki murguix tace dakyau dan uwana tabbas kacika uba nagari lallai kasani kodakai kainufin bada yarima Nazlim dan aimasa hukunci tonifa baxambari taxare takobi tasari iska tadubi sarki murguix tace narantse dazumuncin dake tsakanimmu koda kaine kaiyunkurin cutarda 'danka Nazlim tosaina yakeka sainarugurguxaka tamkar tsohon kagoo
Tadaure fuska tace muje yayana ashelanta yaki nasani dakwai sarakuna kusan arba,in xuwa hamsin zasu maramana baya domin dayayawansu 'yayansu maza sunhallaka saboda 'yammatan Baleriya

Take tubuta takardan neman akaji taturama sarakuna hamsin ai,acikinsu sarki dayane bai amsa gayyatamba amma sarakuna arba,inda tara sun amince xasushiga wannan yaki babu wasa kojanyewa cikin mako guda sarki mirguix da'yar uwanss Mirganatu suhada rundunan hadaka da mutun miliyar arnba,in kaitsaye kuma suwuce babban filin yaki mesuns haular mutuwa

Jijjigi yayinda sarki mirguix dassuran sarakuna Hamsin su isa filin yaki saisusha mamaki domin tuni rundunan hadinguiwa kiman sumiliyan saba,in sunyi dafifi afilin daga ,tabdijan sarki murguix yadubi yar uwansa yace kingaba waimune sukema wannan mummunan shiri madadin tanuna mamakinta kawai sai taimurmushi tace kakyale tsinannu lallai koda zasu taro jaruman duniya narantse saimunyi galaba akansu domin dakarummu sunfi nasu gogewa datsananin mugunts

Daidainanne sarkin yaki Hamdan yazakudo gaba yafuskanci sarki murguix yace yakai sarki mirgui inagargadinka dacewa kadafa kayarda adaki gangar mutuwa lallai abin bazaimaka kyauba kaida jama,anka sarki murguix yabushedadariya akarshe yahade rai yaceda sarki Yaki Hamda ai,anriga andaki gangar yaki ankuma busa 'kahon mutuwa danhska bamada lokacin 'batawa face zubda jinii kawai

Take yakwarma ihu kana yasa adaki gangar mutuwa jijjigi yayinda adaki gangar mituwa aisai 'yammaza suka motsa jikake kakat fayau kwain ana fuddada takubba

Tuni abada umurnin afkawa mazaje sui ihu gamida kururuwa kana suxaburi dawakai kowani sashi nakwarma ihu kwatsam kwatsam akaure dakazamin yaki metada hankali

Sadsuki Barat yace kayya awannan rana anci rayuka mara adadi anxubds jini mara misaltuwa ba,arabuba saida dare yashiga sannan abusa 'kahon rabuwa nanne kowani bangare yaga irin mummunan 'barnan da aimasa tabbad awannan rana anyi kare jini biri jinine domin kowani bangare yarasa akalla dakaru miliyan bibbiyi hakan yafusata sarkin yaki hamdan yarika fada yana kumfan baki yanacewa haba mazaje tayaya haka tafaru mufa munninka tawagan sarki murguix amma kuma saigashi munyi kare jini biri jiini dasu inhska xsmui wannan yakin tonarantse bazamui nasaraba gwarama mufasa wannan yaki mujanye kawai

Jinhaka sainadubeshi naca aa'dan uwana kasani dakarun sarki murguiz bakaken azzalumaine gwanayene afannin kisa gamida shan jinin mazaje lallai sundakarummu gogewa kawai ni inagani shine abaka jagorancin wannan yaki zamui yakinne dasalonka gamida dabarun yakinka natabbata zamuinasara

Sadauki Barat yadaga murya yace yaku sarakunan hadaka gamida dakarun hadaka kunyarda 'dan uwana yajagoranci wannan yaki babu wani wanda yaja kawai sai sarakuna su amsa dacewa wanene baisan yayankaba gwanine kuma sadsukine adalin shugaba danhaka mun amince

Tabdijam washe gari kowace tawaga tafuto kankace haka yaki yakullu masifa tatashi tofa awannan rana dakarun sarki Murguix sunji ajika domin lamarin yasauya salon yakin yafi 'karfin tunaninsu domin tako,ina hagudadama gaba dabaya rafkansu akeyi kisan kiyashi akemusu bsbu sassautawa gashi sadauki Barat yahaukace saikisan gilla yakema dakarun sarki murguix kisa yakemusu kamar dodo duk inds yajuya saikaga gawawwaki nazuba jini nafallatsi kaikaikai tabbas sarkin yaki Hamdan masifane indai shiryama makiya 'kofar ragone tofa shi lamba 'dayane domin awannan rana tsabar musifa dabala,inda asaukema dakarun sarki murguix tilas sujanye sukoma dabaya domin mituwane keshawagi atsakaninsu 'daukansu takeyi tanawstsama jahannama

Kambala,iii yayinda sarki murguix yaga dakarunsa sunjanye sairansa yabaci takarkare yakwarara ihu yanashirin dakama dakarunsa tsawa domin sukoma filin daga saiga wani dakarensa mesuna Turjaz tunda sarki murguix yaganshi yasan babulafiya dasauri yatambsyeshi kome kefaruwa abinnin Yanar dakaren yace ranka yadade Sadauki Zaffarne yatunkari kogo Dufan munyi duk inda xamuyi mutsaidashi ammafa mungaza domin kisa yake kamar dodo tabbas nanda rabin sa,a zaikai kogon hakankuma nanifinnnn kayya aikafin dakaren yakai 'karshen maganansa tuni sarki murguix yasa takobi yadatse kansa jini yaifallatsi yajuya yadubi 'yar uwa

Please Login or Register in order to submit comment