Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

abaya babu nasara, saboda haka sai sudubi Gimbiya muskan suce yake jaruman fama 'dammu nacikin tashin hankali munarokonki dakicece rayuwansa don girman abin bautanki mafi'daukaka jinhaka sai Muskan taimurmushi tace kudan jira domin dasauran lokaci sunashirin sake rokonta sai muskan tadakatardasu tanamecewa kuyi shiru sannan kusaurari zancen sarauniya Gatsaliya

Take sumeda kallonsu ixuwa'sa kawai sai suga Sarauniya Gatsaloya yamike kana tadubi taron dandazon dodanninta wanda yawansu yakai dubu arba,in

Cikin madaukakakiyar murya tacedasu yaku taron dodanni hakika kundade kuna bautamin danhaka yau nima zansaka muku tasake 'daga murya tanuna Zaffar tanacewa amadadin hidima dakuma bautan dakuimin nabaku wannan tsinannen yaron kucinye namansa kushanye jininsa kutaune 'kashinsa

Wayyo zugan dodannin suigunji gamida hangame bakunansu sunufi Zaffar domin sui walima

Tabdijam hakanne yasa Hamdan ds Barat sukwarma ihu sunakiran sunan Zaffar atare sukalli Gimbiya muskan sunacewa yarinya kinyimana alkawarin cewa zaki ceci rayuwan'dammu togashi yananeman hallaka agaban idonummu

Gimbiya Muskan tace aini musulmace indai na'dauki alkawari tofa sainacikashi koda zanrasa rsyuwata

Kawai saitasa 'kafa tadaki wani mirgujejen dutse jar uba girman dutsennnan yakai 'katuwar fada amma haka bakidaya dutsen yajijjige yamirgina yaikasa jikake rugugu yanatafiya 'kasa dammm dutsen yadira atsakiyar dodanninnan yamanda'ke samada dubu ashirin yatarwatsa ssuran kambala,ii aisada ilahirin tsuburin ysjijjiga kana sarauniya Gstssliya da jams,arta sugirgixa

Saikumags Auwal
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment