Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

gamida yunkurin kamo dardumata nikuma nawatsa musu wutar tsafi take biyar suhallaka biyar sutsira wannan daliline yasa ba'kargaba takullu tsakanina da dodo Funjar yairantsuwa kuma yasha alwashin ko,ina nashiga awannan duniyar sai yanemoni domin 'daukan fansar ukuban dana ganamasa dakuma hallaka 'yayansa biyar danayi, yanxu haka yasauko daga kantsaunin shida yaransa sunanemana ido rufe

Amma dardumata batatsaya ako,inaba sai afadar sarauniyar matsafa Rajima inazuwa takalleni takwarara ihu sannan tacemin tabbas ke'yarbala,ice saidai kisani kijangolo masifan da saitadami duniya tunda har kirabo dodo Funjar datsauninsa,

Cikin mamaki nadubeta nace ranki yadade ya akai kisan wannan lamari madadin tabani amsa saikawai tacemin inamaganina namika mata gorannan takarba takafa baki tashanye bakidaya

Tajefar dagoran sannan tadubeni tace mekidaukeni kisani nifa bokanyace gagarabadau saboda haka duk abinda yafaru tsakaninki da dodon nagani sannan naibinkice gamida futsarinsa natabbatar shine maganin damuwata najimamakin yadda nakasa gano haka dakaina ,zarina tace nakalleta nace aina fadamiki Ilimi kogine kawai yanxu kicikamin alkawarina tunda nacika miki naki

Bokanya Rajima taimurmushi tace muddin kinaso kinasara akan 'yar uwanki tofa saikinsha jinin bil,adama akalla mutun dubu shida inatabbatarmiki inkihakan bama iya 'yar uwankiba duniyama saitayi dagaske zata iyadake

Inajinhaka saikawai najuya nsfuce afadar inatunanin inaxansamu jinin bil,adsma meyawa haka shine naitunanin haka nazo garinku nayaudareku kubani masauki nafara aikina inasace yara da'yamnata datsofaffi ina zuke jininsu aikina yanatafiya yacce yakamata tanuna sarki kunaix yace gashi kalalatamin kasa dakarunka sunkashemin mutsnena tokasani bazandakataba narantse mutane xasuci gaba da'bats awannan binnin har saiburina yacika tanarufe bakinya anemeta arsa

Matannan tadubi Zaffar tace tofa tundaga rananda zarina taimana wannan barazana mushiga musifa domin kwstsam munaxaune lafiya saiwasu 'yammatan aljannu subayyana asararin samaniya surika amsn wuta akan mutane suhargitsa komai kana sukama wafce mutsne suna kaima Zsrina tana yankawa gashi munyi iya binkicammu amma munrassa a,ina takezsune kuma tabbass tananan awannan binnin namu

Jinhaka sai Zaffar yamike yace tabbad Zarina zats,iya aikata abinda yafihaka domin ita masiface daga cikin masifun duniya

Cikin mamaki Matannan tadubi Zaffsr tace yallabai kasantane Zaffar yaimurmushi yace ba,itaba harma 'yar uwannata kuma abokiyar gabannata Zarima nasanta sani basanin shanuba

Mekaratu kozaka iya tunawa da Sarauniya Zarima

Auwalu yasanya kofin shayi duk wanda yaibayani akanta
RUFDUGUU-05
CIGABAN
WANKAN-WUTAHHH
Zarina tacigaba dabayani afusace kuma ranta abace tanacewa koda naji bokanya Rajima taimin rantsuwa cewa muddin nabiyamata bukatanta tadaina futsarin kwance nima zata biyamin tawa bukatan sairaina yaifari domin ni inada maganin damuwanta danhaka naceda ita tajirani naiwaje banxame ko,inaba sai tsaunin Kalsara inda dodo Funjara kexsune shida iyalansa, tabbas natari aradu daka domin duniya tasan wanene dodo funjara wani sadaukin dodone dayagagari duniya domin shikadai yana fasa tawagan sadaukai dubu goma dodon yanadan tsabar tsafi kaikace jikan shamharune sannan bayada tausayi kuma baihada hanyada imaniba yatsani yaga bskuwan halitta ayankinsa. koda kuwa tsuntsune ko dabba balle mutun ko,aljan

Kwatsam dodon yaganni ada,iransa dodon yaimutukar mamaki waiga mutun akusa dashi shirabonsa dayaci naman mutun yakusa shekara kodayaushe fama yakeda naman aljannu da manyan dabbobi tabdijam dodo Funjara yakuramin idanu dagabisani yacedani ke bil,adama shin wani tsautsayinne yakawoki gidana bakisan babu naman danafijin da'dinsa aduniyarnan kamar naman bil,adamaba

Batareda tsoro kofargababa nacedashi nazone kawai domin insamu futsarinka domin warware wata damuwata ,cikin mamaki dodo funjar yadubeni yace dafutsarinnawa zaki maganin damuwata shin dama futsarinnawa maganine ,naimurmushi nace masu,iya magana nacewa damagani agonan yaro baisaniba sai yasare yazubar tokasani futsarinka namaganin cututtuka dari uku da sittin kuma cutardake damuna tanacikinsu danhaka nazo domin insamu futsarinka

Jinhaka sai dodo yakama babbaka dariya yanacewa ammake babban mahaukaciyane todasunan kinxo neman waraka mutuwarki kixo nema

Yanarufe baki nadakamasa tsawa inacewa kaitsinanne wawan banxa shin kadauka kagagari kowane tokasani komai jarumtarka wani yafika haka komai shedancinka wani yafika dakakkausan murya nanunashi dayatsa naceda dodo funjar kuma kasani Sarauniya Zarina 'yar sarki Kumaru ina'daya dagacikin mutanen dasufi'karfinka

Jijjigi yayinda dodo funjar yaji kausasan kalamaina sai yaharxuka yatunxura yacika ysbatse yaiwani kururuwa yakwarma ihu sannan yaiyunkurin afkamin

Madadin inxare takobi infadamasa kawai saina bude jakata 'dauko wani faron dutse 'karami kamar tsakuwa dasauri najefi dodon datsakuwan yaiyinkurin kaucewa amma ina saida tsakuwan tashige bakinsa,

Kar ubaa aidutsen nashigewa cikin dodo Funjar sai yaji kamar yahadiyi rijayar wuta ysci kamar narkakkiyar dalmace kegudana asassan jikinsa madadin ruwa dajini aitake dodon yakame aguri guda yadafe kansa yakama cikinsa yashiga kwarma ihu yanacewa wayyo yarana kutaimakeni zammutu

Namfa yaransa susungumi makamai suyo kaina ahsukace dasauri nadaka musu tsawa inacewadasu kaiii wawaye zakukashenine to idan kukasheni wanene zaima ubanku magani lallai kusani duk duniya babu wanda ya,isa yawarkadda babanku inbaniba

Tunkafin sufahimci zancena dodo Funjar yafahimta sabodahaka yadakatarda yaransa tahanyar daka musu tsawa
Cik sutsaya suna haki gamida yimin kallon tsana ,dagabisani sujuya gurin mahaifinsu suna kuka domin sunganshi acikin mugun yanayii dodo funjar yadubeni yace yarinya kinyi nasara akaina inarokonki daki fidda wannan dutsen acikina jinake kamar kayan cikina yana babbakewa

Dakakkausan murya nace bawaibane lallai kasani kanadabda mutuwa kumadai zakarayune idan kabiya mun bukatata

Dodon yace kinason futsarina kobahakaba maza kizo kisamu tuni yafara shararo futsari dasauri naje nasa gorata natari futsarin dodon wanda kexubowa kamar indaroro tuni nacika gorata tam nakulleta inarufe gorata inashirya shirin futa dagudu domin makarin dutsennan abu 'dayane tall kuma shine dodon yaifutsari dazaran yagama dutsen zaifado 'karshe

Tabdijam ai inarufe gorata naiwani irin mikewa indakasan anharbani haka nafuta aguje, kayyasa ai dodon naganin haka yakwalla ihu yanacema 'yayansa kaiii tsinannu lallai kukamomin yarinyarna lallai kubita ko,ina tashiga

Kambala,ii namfa nida dodannin goma gudu muke kartawa asaman tsaunin kaikace zamutashi duniyace tsabar gudu harwani tashi sama nakeyi inadira anessa sukuwa tsabar girmansu duk inda suda'ba kafarsu sai wani yanki yagirgixa hakadai mukasa tsere har muxo 'karshen tsauni metsayin bammamaki ,har dodannin sunfara murna tsammaninsu banida mafita saboda tsayin tsaunin dole intsaya sukuma sukamani hakanne yasa sudaina gudun sutsaya suga mezsn aikata kayyasa lallai dodanninnan basusan wacece Zarinaba ai,ina xuwa 'karshen tsaunin saikawai nafigo darduman tsafina najefata sama nakuma daka tsalle nahaye kanta darduma taigabadani hakanne yasa dodanninnan gomaa suigunji gamida yunkurin kamo dardumata nikuma nawatsa musu wutar tsafi take biyar suhallaka biyar sutsira wannan daliline yasa ba'kargaba takullu tsakanina da dodo Funjar yairantsuwa kuma yasha alwashin ko,ina nashiga awannan duniyar sai yanemoni domin 'daukan fansar ukuban dana ganamasa dakuma hallaka 'yayansa biyar danayi, yanxu haka yasauko daga kantsaunin shida yaransa sunanemana ido rufe

Amma dardumata batatsaya ako,inaba sai afadar sarauniyar matsafa Rajima inazuwa takalleni takwarara ihu sannan tacemin tabbas ke'yarbala,ice saidai kisani kijangolo masifan da saitadami duniya tunda har kirabo dodo Funjar datsauninsa,

Cikin mamaki nadubeta nace ranki yadade ya akai kisan wannan lamari madadin tabani amsa saikawai tacemin inamaganina namika mata gorannan takarba takafa baki tashanye bakidaya

Tajefar dagoran sannan tadubeni tace mekidaukeni kisani nifa bokanyace gagarabadau saboda haka duk abinda yafaru tsakaninki da dodon nagani sannan naibinkice gamida futsarinsa natabbatar shine maganin damuwata najimamakin yadda nakasa gano haka dakaina ,zarina tace nakalleta nace aina fadamiki Ilimi kogine kawai yanxu kicikamin alkawarina tunda nacika miki naki

Bokanya Rajima taimurmushi tace muddin kinaso kinasara akan 'yar uwanki tofa saikinsha jinin bil,adama akalla mutun dubu shida inatabbatarmiki inkihakan bama iya 'yar uwankiba duniyama saitayi dagaske zata iyadake

Inajinhaka saikawai najuya nsfuce afadar inatunanin inaxansamu jinin bil,adsma meyawa haka shine naitunanin haka nazo garinku nayaudareku kubani masauki nafara aikina inasace yara da'yamnata datsofaffi ina zuke jininsu aikina yanatafiya yacce yakamata tanuna sarki kunaix yace gashi kalalatamin kasa dakarunka sunkashemin mutsnena tokasani bazandakataba narantse mutane xasuci gaba da'bats awannan binnin har saiburina yacika tanarufe bakinya anemeta arsa

Matannan tadubi Zaffar tace tofa tundaga rananda zarina taimana wannan barazana mushiga musifa domin kwstsam munaxaune lafiya saiwasu 'yammatan aljannu subayyana asararin samaniya surika amsn wuta akan mutane suhargitsa komai kana sukama wafce mutsne suna kaima Zsrina tana yankawa gashi munyi iya binkicammu amma munrassa a,ina takezsune kuma tabbass tananan awannan binnin namu

Jinhaka sai Zaffar yamike yace tabbad Zarina zats,iya aikata abinda yafihaka domin ita masiface daga cikin masifun duniya

Cikin mamaki Matannan tadubi Zaffsr tace yallabai kasantane Zaffar yaimurmushi yace ba,itaba harma 'yar uwannata kuma abokiyar gabannata Zarima nasanta sani basanin shanuba

Mekaratu kozaka iya tunawa da Sarauniya Zarima

Auwalu yasanya kofin shayi duk wanda yaibayani akantaRUFDUGU 06
CIGABAN LITTAFIN
WANKAN-WUTAA
Cikin tsananin mamaki Matar nan tadubi Zaffar tace amma,a,ina kasanta kuma wacce 'kaddarace tahadaku dasu
Zaffar yai murmushi yace dafaridai sunana Zaffar 'daga sarkin yakin Jumki mesunan Hamdan yayan Sadaukin yaki mazan fama Barat kayya koda matarnan taji nasabar Zaffar saita rangada guda tadubi Zaffar tacekawai kayi shiru bana bukatan sanin labarin yacce kuhadudasu nidai fatana kaimana maganin wannan azzaluman sarauniyar

Kamar anajiran tarufe baki saikawai asaki wata kakkarfan tsawa gamida iska mekarfi tuni yanayin sararin samaniya yasauya daga fari yakuma baki, Matannan yakwarma ihu tace shikenan tsinannun sun iso sunxo wafce mutanemmu kamar yadda susaba, aijin haka sai Zaffar yaxare takobinsa yaiwaje agu takobi tsirara kambala,ii aiyana futa waje sai yaga gari yayamutse kowa nagudun kwatanrai mutane sunshiga 'dimuwa suna karo dajunansu

Yayida iblisan aljannu mata masu fukafukai keta shawagi asama suna babbaka dariya

Wayyo yayinda Zaffar keshirin yintsawa domin yadawo da mutane hayyacinsu alokacinne kuma yahangi wata shaidaniyar aljana tanabin wata 'karamar yarinya aguje tanaso tawafceta

Hohohoho hakan yasa Zaffar yai gunji yafuta aguje shima yanifi inda yarinyar ketsaye tsaye tana kwarma ihu, kayyasa yayinda iblishiyan aljanan takaiwani wawan sura danufin wafce yarinyarnan to alokacinne Zaffsr ya,isa gurin dazazzafan zafinnama yacaki kafadar yarinyar yajanyeta aljanan tawafci iska hakan ysfusatata afusace tajuyo takaima Zsffar duka dafuffukenta hohoho caraf Zaffar yacafki fuffuken tsinanniya yaiwuji wuji da ita ysijifa da,ita aljanan taje tadake wani ginshiki ginshikin yakarye yadanneta tayunkura zata zata mike amma ina tamakara tuni sadaukin mazan ya,isagareta jikake kass yaxabgamata sara adokin wuya yass yadatse kan iblishiyan jini yafantsama

Namfa mutane sutsaya cik sudaina gujeguje kana suxubama Zaffar idanu sunamamakinshi shin mutunne ko aljani

Suma sauran 'yammatan aljannun dirowo 'kasa suyi suisahu su goma sha tara suxubama zaffar idanu sunamakinsa sumadai tunani sukeyi shin mutunne ko,aljani

Shugaban Iblisan mesuna Naliya tadubi Zaffar tace kai shaidani wanenekai tabbas kaibakone awannan gari danhaka mazakafuce kaitafiyarka kokuma kajama kanka mummunan mutuwa,

Zaffar yaimata duban wulakanci yaceda ita kee tsinanniya kisani ni dillalin mutuwane danhaka sambana tsoron mutuwa domin kasuwancine atsanin nida mutuwa

Nalixa tafusata takumbura bakinta tsbusoma zaffsr wata koriyar wuta wutan tanufi Zsffar gadangadan dasauri Zaffar yasanya garkuwansa yadaki wutan tareda ambaton sunan Allah nantake wutar taibaya takoma kan Nalixa takamata take takone 'kurmuss

Jijjigi lamarin dayafuta shaidanun kuma yagirgixasu sutunxura suikukan kura su,afkama Zaffar bakidayansu danufin daukan fansa
kayyasa nanfa sukacameda yaki metada hankali aljannun suima Zaffar kawanya surika farmakansa shikuma yarika Zillewa yana kaimusu sara ko suka

Cikin kwarewa da nuna jarimta Zaffsr yakashe iblisai har bakwai yakuma addabi sauran yaxame musu alakakai kai koda iblisannan suga bazasu iyadashiba saikawai suwatse surabudashi sukoma farautan wanda zasu dauka , kwatsam wata shaidaniya tawafce wata budurwa taisama zaffar yabita aguje

Tokuma alokacinne wata aljanan tasungume wani yaro taisama saidai kafin tainisa taji shigan tsini mashi akirjinta bashiri tasaki yaron taisama aikafin kace haka wata kibiyar tasake ratsata rikica arniyan tafado 'kasa Namfa mutane sumaida hankali gun wanda tabaro aljanan bakuma kowabace face 'yar auta Juraixa

Amma al,amarin Zaffar tuni yariski aljanan datawafce budurwan yadaka tsalle yakamo 'kafar tsinanniya dakarfin masifa yajawota 'kasa yashaki wuyanta yamatsa iya 'karfinsa 'bass yaballa wuyan aljanan ,kumada adaidai wannan lokacinne Juraixa tasake kashe wata aljanan tahanyar basamata ma'kogwaro datsini mashi hakan yaraxana aljannun saikawai sujuya suisama daniyyar guduwa duk dahaka saida 'juaixa tasake hallaka biyu, sai yazamo aljannu ukune kawai sutsiraa

Basu zame ko,inaba saigaban sarauniya Zarina koda tagansu ajigace gashi su uku saitamike tadubesu tace kai shaidanu meke faruwane yakudawo haka inasauran suke,
'daya acikinsu meduna Karizaa tace kigafarceni shugabana abokammu sunmutu kuma muma dakyar mutsira

Zsrina takwarma ihu tareda nuna aljannunnan dayanta tana mefuta kalmomin tsatsuba take wata wuta takamasu sukone 'kurmuss

Hankalin zarina yatashi tarika zarya acikin fadanta tanacewa wanene wani hatsabinne ya,iya hallakamin hatsabiban 'yammatana narantsa kowanene mutunne ko aljani yau zanrabashi daduniya bayanna ganamasa bakar azaba

tadaga hannayenta sama takwarma ihu tafara kiran wasu hardaddun sunaye kaidaji kaji sunan iblisai kawai saiga wasu murxa murxan mazajen aljannu suma masu fuffuke kaida ganinsu kaga mutuwa dakanta yawan dakarun aljannun sunkai 'dari uku sutsayu agabanta sunawani mixurai gamida cika sunabatsewa ,Zarina tadubesu tace kaii tsinannu dakarun mutuwa kusani wani shaidani yatabani yanaso yaijayayya da'karfin ikona yanaso yalalatamin shirina danhaka nidaku zamu gareshi domin nunamasa iyakansa

Kawai saitabace 'bat haka suma dakarun subace 'bat,

Tabdijam acikin garin Bardax mutane sunkewe Zaffar suna kallonsa sunamamakinsa ankumarasa wanda xaimasa magana itako Jiraixa kawai komawa cikin rumfannan tayi tacigaba dacima

Kwatsam Sarauniya Zarina da dakarunta subayyana atsakiyar binnin Bardaz saikace dakarun mutuwa

Kaikaikai aijama,a naganinsu sufurgita sufara shirin futa aguje ,aa,aa zaffar yadaka musu tsawa yanacewa kai jama,an Bardax lallai kudaina gudu kawai kutsaya domin kallon yacce zanyi dawannan tsinanniya

Tabdijam cik mutane sutsawa domin sunyarda da jarumtarsa ,wohohoho dayawan mutane sunrufe Zaffar har Zsrina bata iya ganinsa

Ranta abace tadakama mutane tsawa kai tsinannu lallai kukauce inga tsinannen dayatsaya muku nikuma innuna muku iyakansa dasauri mutane sudare saiga Zaffar yafuto fili sukai ido biyu da Sarauniya Zarina

Kayyasa duk dacewa rabonta dashi tunbaiwuce shekaru shabiyarba yau gashi yakai shekaru kusan ashirin dabakwai
Nanfa Zaffar da zarina sukai kallon kallo natsawo dakiku sittin daga bisani Zarina tadakamasa tsawa kai yaro tabbas nasan badai mutunba saidai shedani damakaine ksshigomin iyakata tokasani dama dakwai bashin fansa atsakanina da iyayana kuma narantse ayau zandauki wannan fansan zammaka kisan gilla tayadda idan iyayanka susami labari zasu hadiyi rai sumutu

Aitanarufe baki sai aji wata kakkausan murya nacewa ina 'yar uwata ai,indai inaraye burinki bazai taba cikaba tabbas nice 'kalubalenki aduniya kawai zaki iyayinnasarane idan kinkasheni saidai kuma har abada bazaki iyaba domin nice kaddaranki nice ajalinki kuma yau'dinnan zski mutu

Kaiyasa ilahirin mutane sukai duba ixuwa inda wannan kakkausan murya kefutowa ,jijjigi kawai saimutane sui arba da sarauniya Zarima irinsu 'daya da Zarina basuda wanibanbanci facedai dakwai haske da annuri afuskan Zarima alamun tausayi da imani ,sa'banin fuskan Zarina burtuk babu fara,a babu alaman tausayi balle imani ,koba afadaba mutane sungane sudin tagwayene amma abokan gaban juna na,inna naha, Sarauniya Zarima takalli Zaffar tace barkadai yarona yakake yababanka masoyina Barat ina fatan yanaraye kuma baiyi aureba

Zaffar yace barkadai mamata ina lafiya kuma babanama yana lafiya kumadai baiyi aureba

Zarima taimurmushi tace nagode yaro danhaka kakoma cikin runfa kasha shayi tadubi Zarina tace nikuma zangama datsinanniyarnan domin yaune za,ayita ta'kare

Tokwatsam saiga Auwal shima da daukeda Shayi cewa yake indakata insha shayi komai zaifi tafiya daidaiRUFDUGU 06
CIGABAN LITTAFIN
WANKAN-WUTAARUFDUGU-O7
Zaffar yaimurmushi yadubi Zarima yace aa sirika zantsaya domin inga yadda zakuyita takare kawai sai yanemi guri yacoge

Tabdijam Zarima taxubama Zarina idanu tarika yimata wani irinkallo maicikeda sako

Hakan yafusata Zarina takwarma ihu tadakama Zarima tsawa keetsinanniya kisani yauce ranar mutuwanki lallai yau babu wani abinda zaiceceki daga mutuwa, Zarima taimurmushi tace habawa yarinya aikinsa kodagirgixa kanya tafi magarya kinsani mugwabxa yafi saudari kuma duu kece keke kwasar kashinki ahannu

Tabdijam afusace Zarina tadubi dimadiman dakarunta aljannu tace kaii iblisai maza kusaromin kan tsinanniyarnan

Kayyasa atare kuma alokaci guda dimadiman aljannun suikan Zarima domin cika umurnin uwarhijiyansu, kayyasa aisuma dakarun Zarima saisukai kukan kura sukansu namfa suhadu atsakiya susarke da'kazamin yaki ,sirika farmakan junansu idanunsu rufe sushiga musayan takubba jikake kass kakass cass cuss sunakashe kawunansu tuni gawawwaki suyawaita jini yarika malala ihu dakururuwan mazaje yayawaita aicikin sa,anni biyu komai yazo 'karshee domin dakarun sunyi mutuwar kasko bakidayansu babu wanda yarayu kawai sai yarage daga Sarauniya Zarima sai Gimbiya Zarina

Tabdijam namfa sufara hararan juna gamida huci dagurnanii kaikace zakunane

Cikin 'kunan rai Zarina taceda Zarima kaiconki la,ananniya narantse sainaga bayanki yaudinnan dasauri tazare takobi takwarma ihu sannan tasheka agujee taikan Zarimaa domin ayita yakare ,kambalai i,, itama Zarima sharbebiyar takobi tazaro takwarma ihu taikan Zarina kwaram kwatsam suhadu atsakiya atare kuma alokaciguda sukaima junansu wawan sara takubbansu suhadu jikake kass tartsatsin wuta yatashi 'kuran yaki tamotsa namfa sufara goge raini domin sanin wanene zai mutu kuma wanene xairayu

Hohohoho Zarina da Zarima sukameda'kazamin yaki metada hankali cikin zazzafan zafinnama suke farmakan junansu yaki sukeyi cikin salon kwarewa dagogewa danhaka saida sushafe sa,aguda suna gwabxawa batareda 'dayansu yakarci 'dayaba tabbas dukkansu sunnuna gwaninta dakwarewansu danha mutane sunsha mamaki gamida al,ajabinsu

Tokwatsam anatsakiyar gwabxawa sai Zarina tasauya salon yaki tarika kaima Zarima wasu miyagun sara dasuka ajere sara bayansara suka bayan suka tahakane tarikita Zarima harta samudama tashekama Zsrima wawan sara akafada jini yaifallatssi tsabar zafi dazugi saida Zarima takwarma ihuu, kafin tarufe baki Zarina tasake kartama sara acinya namma saida takwarma ihu namma Zarina tasa'kafa tadaki kirjinta yaraf Zsrima taxube bisa guiwowinsa hakanne yasa Zarima tadaga hannayenta sama takwarara ihu kana tawaiga tadubi Zaffar taimurmushi tace yaro kwanan uwargidanka yakarefa

Kayyasa aikafin tajuyo saitaji tsinin mashi agadan bayanta takwarma ihu dakyar tawaiga saitai ido biyu da Zarima tanamurmushi ,kayyasa ahaukace Zarina takaima Zarima sara zarima takauce dasauri kuma dazafinnama Zarima tasake cusa mata tsinin mashi acikii jini yai fallatss

Zsrina takwarma ihu taibaya jini nazuba tafusata tacika tabatse kawai saita canxa salon yaki da tsafi tawatsama Zarima wata koriyar wuta wutar taikan Zarima gadadan gadan dasauri Zarima tanuna wutar wutan tamace kamar futan kibiya Zatima tafuta aguje saigata agaban Zarina kankace haka tawawusheta taisamada ita tamakatada 'kasa tasa 'kafa tatake kirjinta tazaro kibiya zata fasata ,amma sai Zarina tadamki 'kasa tawatsama Zarima a idanu tacikemata idanu dakura dasauri Zarima taibaya tanagoge idanu ,dasauri sauri Zarina tamike wuf tanemi cukuman wuyan Zarima amma sai Zarima tacafki hannunta jikake 'karasss takarya Zarina takwarma kafin tarufe baki Zarima tazabgamata wawan mari metaken 'barin makauniya
Namfa zarima taji balbalin bala,ii domin saidataga wutaa kuma tadaina gani'diff, hakanne yaba Zarima dama tafalle takobi tajijjiga iya'karfinta takai wawan sara daxumman datse gille kan Zarina saura 'kiriss kaifin takobinta yasauka awuyan Zarina

Kayyasa aikafin faruwan hakan wata shu,umar aljana tabayyana atsakani tacafke takobin kankace haka aljanan takifama Zarima mari zarima taiba baya aljanan ta'daga takobi zata raba zarima gida biyu kwatsam Sadaukin maza Zaffar yabayyana atsakiya yasa garkuwansa yakare saranda takai takobi yahadu dagar kuwa subada wani amo mara dadinjii kauuuuu tarxatsain wuta yatashi kafin aljanan taiwani yunkuri Zaffar yagabxamata garguwa har sai uku afuska tuni yaimata dameji , tabbas in,aljani yataka wuta sai tsalle domin yayinda aljana taji Zaffar xaihallakata ai saitai baya kana tawawushi Gimbiya Zarina tayunkura taisamaa , duk dahaka saida Zaffar yaciila ma aljanan mashi kuma yai sa,a yasameta agadan baya aljana tatsala ihu amma tadaure tacigaba damotsa fukafukinta harta 'bace 'bat acikin gajimare

Zaffar yajega Zarima sirungume juna sunamurnan sake saduwa daganan kowa yawatse Sarki kurdax yagayyaci Zaffar da zarima fadarsa yaimusu godiya yaimusu kyauta sukwana washegari sudauki hanya Zaffar Zarima dakuma 'Yar auta Juraixa daniyyan zuwa binnin Najran domin ganawa da Gimbiya Muskann

To amma acan 'kasar Jumki kuwa yayinda Sarkin yaki Jumki yajanye 'dan uwansa sadsuki Barat sayajashi waje yadafa kafadansa yace aa'dan uwana kada miyarda muijayayya dayarannan lallai mubisu asannu domin karsui mana tawayee kuma gashi Tamolikawa nadabda isowa yankimmu kuma baikamata mubar makiya surutsamu abinnimmuba danha abuga gsngar yaki ashelantama mazaje lallai kafin gari yawaye inason ganin ilahirin mayakammu abakin gabar Tekun Bahar Jumkiii

Cikin tsananin mamaki Barat yaceda sarkin yaki yahaka muda zamu fuskanci abokan gabammu mexai kaimu bakin ruwa, Sarkin yaki yadafa kafadan Barat yace kwantarda hankalinka 'kanina ninefa sarkin yaki danhaka kaidai kakasance mebin umurnina zakasha mamaki

To nima nasha mamaki madadin Auwalu yazoda shsyi naganshi da kwanon kunu kome yafaru. inajindai abinda yafaru 2022 biyu zai sake faruwa kujiraniRUFDUGU-O7

To nima nasha mamaki madadin Auwalu yazoda shsyi naganshi da kwanon kunu kome yafaru. inajindai abinda yafaru 2022 biyu zai sake faruwa kujiraniRUFDUGUUUU-08
CIGABAN-WANKAN-WUTA
Mayaka mazada mata dubu arba,inne sukai dafifi abakin duwatsun wuta kowannensu yai'damaran yaki kaikace yakin duniya zasu sunyi sahu saigurnani sujeyi gamida muxurai

Tabdijam lokacinda sarkin yaki Hamdan da'dan uwansa Barat suxo suga tarin mayaka sairansu yaifari musammama dasuga 'yayansu Farhan unaiz da Unaixa sune agaba cikin 'damaran yaki tabbas sunji mutukar dadi sunkuma tabbatar za,aji maza

Tuni sarkin yaki yafuskanci dakarunsa yafara magana cikin ixxa yanacewa yaku dakarun

Please Login or Register in order to submit comment