Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tatunoda masoyinta sadauki Haiman tabbas Gimbiya Tamlika itace rayuwan mahaifiyanta Sarauniya Molika loxar

Hmm saikuma gashi ababen bauta suntabbatar matadacewa muddin tanaso tainasara akan 'kasar Jumki tofa dolene tasadaukarda 'yarta , jijjigi namfa hankalin sarauniya yatashi tanamutukar son 'yarta kuma tanason nasara tanason 'daukan fansar mahaifinta sotake tafarmaki Jumkawa tamaidasu bayi domin cika fatan kakanninta namfa tarasa mafita tarasa zabinta, tana acikin wannan yanayine kawai saitaji muryan mahaifinta yanacewa 'yata kisaurareni kisani yazama dolenee kibada rayuwan 'yanki domin cika burin kakanninki kisani indai baki hakamba tofa Jumkawa nadabda samun galaba akammu zasu mallake tamolika kowa sai yaxamo bawa kumama dayuwuwan keda 'yar taki kurasa rayuwanku

Aibatai wani jinkiriba tace na amince nabada rayuwan 'yata Tamlika lallai inaso kafin in,isa tamolika komai ya'kare

Daganan ababen bauta su,amsamata kana sarauniya tanufi Tamolika cikin tashin hankali ,kayyasa yayinda ta,isa binnin tamolika saita taradda mutanenta cikin tashin hankali datsoro domin tatarar da mazaje cijin jini gamida tarin gawawwaki birjikk

Koda tatambaya mekefaruwa saiwani malamin gidan bauta yacemata munsamu sako cewa mudauki 'yarki mukaita gaban gunkiya Halma mushayarda ita jininta take mubada ixnin akaita dakaru dubu gomane suimata rakiya domin bada tsaro agudanar dasadaukarwan lafiya kwatsam munadab dashiga gidan bauta wani jarumin sadauki yabayyana yafarmakemu kamar guguwan annoba tamkar balbalin bala,i haka ya afkama dakarummu yaimusu kisan gilla akarshe yakarbe Gimbiya Tamlika yatafida ita

Sarauniya Tamlika takwarma ihu tace waneneshii , Malamin gidan bautan yace yacemana shine Mutumin dajine sunansa Haiman kuma waishine mahaifin Gimbiya Tamlikahhh

Jijjigi sarauniya tazazzaro idanu takwarara ihu ihunda saida Auwal yakifarda shayiii
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment