Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma bamabari yakomadabaya danhaka maza kafurta kalaman 'karshee domin mutuwarka nadafdakaii

Sarkin yaki yaimurmushi yaima ifritun aljanin kallon raini yace kaiii banujunnu kasani nine mutuwar dakake magana kuma nazowannan yankine idakatarda rayuwan duk wanda yanemi tsaidani yakausasa mirya yace lallaifa kasani koda kaida ninkin irika dubu xasufuskanceni tonarantsee saina turaku kiyama 'dayabayan 'daya, jijjigi aljani yafusata yakwarma ihu ya'daga hannunsa sama saigawata zabgegiyar takobin haske tabayyana ahannun ifritun aljani kamar walkiya yakawoma sarkin yaki sarada ita cikin zazzafan xafinnama sarkin yaki yakauce takobin tasauka akandutsee take dutsen yatarwatse kana wani yankin yakamadawutaa jijjigi cikin xafinnama damasifan sairi Ifritun aljanin yarika kaima Sarkin yaki miyagun sara datakobinnan yayinda sarkin yaki yanuna 'kwarewansa akauciya yaita xillewa dakaucewa harnatsawon sa,aguda, kambala,i hakan yahaifar darugunniya dahatsaniya asaman dutsen domin aduk lokacinda takobin ifritun aljanin takafci dutse ko,itaciya saiwuta tatashi hakan yahaifarda Gagaruman gobara asaman dutsen wanda tasa'kananan shaidanu sudunga hijira daga dutse Julu sunakomawa dutsen Jumru domin tsira darayuwansu, wuta takama dutsen sosai hayaki yamamaye ko,ina lamarin yasha'karfin kallo domin itakanta Uwargulma tanemi sarkin yaki Hamdan tarasa danhaka taitsamanin yahallakane acikin wuta ,bama itakadaiba hatta ifritun aljani Umkar yanemi Sarkin yaki yarasa yarika kutsawa cikin wutar dahayaki yananeman koda gawarsane domin tabbatarwa ,kayyasa tabbas gwani gwanine kuma dole abarjarumi dajarumtarsa domin kwatsam sarkin yaki Hamdan yaiwani irin bayyana agaban Ifritun aljani kaikace Jehosho akayi hakan yazamoma aljanin tashin hankali domin yayunkura domin kaifarmaki saidai ina yamakara jikake Cusss sarkin yaki yada'bamasa wani kakkaifan takobi jajajur kaman Garwashin wutaa ,ashedama 'bacewanda Sarkin yaki yayi yacusa takobinsane awutar dutse meruruwa domin kawo'karshen ifritun aljani, tofa yana sokamar takobin indakasan goji haka yafasa tunbin aljanin yahuda cikin tsinanne hargadon bayansa tsabarmasifan zafi dazugi gamida radadii aljani yakwarara ihu tareda sakin takobinsa

Yasalam caraf sarkin yaki yacafki takobin ifritun aljanin tareda dakatsalle yakaftama tsinanne sara adokin wuya wayyo jarumi ,aisaiga kan Ifritun aljanin nayawo asama yanaxubda jini gangarjikinkuma yakife awuta ya'kone kurmusss nanta aljani Umkar ta'kare tuni Uwargulma tabayyana tareda rangada guda tadubi sarkin yaki tace dakyau Ubantafiya ajalin maza narantse duk yakindakayi abaya banyi imanincewa zaka iyaba amma yanxu bawai shiga Darul ukubba narantse zaka iyaruguzashima bakidaya

Dakakkausan murya Sarkin yaki yaceke annamimiya kince kashe ifritun aljani umkar tamkar shiga Darul ukubbne tonahallaka tsinanne yanxu ina'kofartakee

Kafin yarufe bakinsa tuni uwargulma tasureshi kamar kiftawan idanu saita ajiyeshi agaban wanishirgegen gida girma tamkar tsauni tsayi kaikace zaitabo samane abinmamaki 'kofar gidan abudee babu masugadi babu alamansu sarkin yaki yakalli Zazu taimurmushi tace barkadazuwa gidan azaba kasani wannangida yanada 'kuna samada dubu goma akowani 'daki dakwai wanda ake azabtarwa kasani daxakaita yawo acikingidan batareda kashiga wani'dakiba narantse babu wanda xaikulaka ammakuma aduk lokacinda kashiga wani 'daki tofa ananne zakaiyi goma domin dakarun dake azabtarda na'dakin zasu farauceka harsai sunkamaka sunakamaka zasukashe wanda suke azabtarwa saisu sanyaka amatsayinsa sucigaba daganama azaba harsaika mutu ,jinhaka sai sarkin yaki Hamdan yaceda Uwargulma totayaya zanyi ingano 'dakinda ake azabtarda Farin Jegare Marxushh har intaimakeshi, aljana taidariya tace hanya'dayane shine zakarika bin'kofofin gidan 'dayabayan 'daya kanabudewa tahakane zaka iya riskan dakin, tabdijam sarkin yaki yace kenan duk'dakinda bude indai bashine acikiba dokene ingwabxa dadakarun 'dakin kodai inyi nasara akansu kokuma sumaidani fursuna ,aljana zazu tacewannan haka yake mutukar kanaso kamallaki Jegare marzushh

Tashinhankali nanfa sarkin yaki yafara tunani shin adaki nanawa zaiga marzush shin adaki nafarkone ko adaki nadubu gomaaa take zufa yafara tsatstsafomasa yaji yakama tsuma yanakyarma tabbas dakwai babban aiki agabansa metake amutu ko,airaii

Alkacinne Aljana Zazu uwargulma tadubi sarkin yaki tabushe dadariya tace yadai ubantafiya shinkakarayane koxamu juyanee hakannanifin kasallama ahalinka dajama,anka bakidaya jijjigi kalaman Uwargulma sunfusata sarkin yaki Caraf yadamki wuyanta yakifeta damari yatureta gefe guda yanunatada yatsa yace keemunafuka kisani zan,iya kashe kowaye kuma xangwabaza dakowaye akan'kasata lallai kisani shirundanayi tunani nake akan Rayukan dazan salwantar dajinin dazanxubar kafin biyan bukatata danha inxaki,iya jurewa dadaurewa naganin balbalin bala,in dazan sauke awannan gidan mazakibiyoni ciki kuma kikula domin kema zan,iya sallama taki rayuwan domin cikar burina baijiraba kawai sai yasa'kafarsa acikin gidan dakarfinsa yashiga Darul uku gidan azaba yayinda Uwargulma tabibayansa tanamurmushii

Kambala,iii yayinda sarkin yaki Hamdan yatsinci kansa acikin gidan saiyakamudatsananin mamaki domin girman gidan yawuce yadda yaganshi awaje wani wargajejen gidane wanda agina wasu tafka tafkan 'dakuna acikinsa abinda alama kenunwa shine girman kowani 'daki zai,iya kaiwa girman katuwar fada atakaicedai kowani daki da aljannu marasa imani kimanin dubu biyar suna ganamarai'daya tak azaba kumadai'kiriss sukejira wan yaleko suimasa Rufdugu

Babban tashin hankalin gidan shine tako,ina ihu dakururuwan mutane da aljannu akeji wadanda ake azabtarwa yayinda akejin sautin duka tako,ina ,kai imba jarumta takai jarumtaba kunnuwa bazasu iya'daukan ihu dakururuwan aljannnu da mutaneba wayyo wani 'dakin xakaga jini namalalowa yanafutowa ta'karkashin 'kofa ,wani dakin xakarika hango hasken wutar azaba yayinda xakaga wani'dakin duhune dumdum tamkar kabari saidai ana iyajin ihu dakuruwan da ake azabtarwa

Tabdijam Sarkin yaki Hamdan yadubi 'kofar farko yatunkareta batareda tsoro kofargababa yanazuwa yatura 'kofa kambala,iii yanabude 'kofar watacurarriyar dunkulalliyar wutace tanifushi damasifan gudu tamkar dama aunashi akai,ahabomar ita. yasalamm dasauri Sarkin yaki yai amfanida garkuwansa yakare kansa Curarriyar wutan taxo tadaki Garkuwan jijjigi saiga sarkin yaki yaisama kana yaibaya kaman anharashi yaiwaje yaje yadaki kagoo yazube a'kasa curarriyar wutannan tafashe taxagayeshi taimasa da,ira tasashi atsakiya tanaci balbalbal tamkar balbalin bala,ii,wohoho yayinda sarkin yaki keyunkurin mekewa to alokacinne wasu dakarun aljannu kimanin dubu biyar cikin 'damaran yaki naba'kin 'karfe suratso tacikin wutan sunofoshi daniyyar yimasa Rufdugu,

Tabdijam dasauri sarkin yaki ymike tareda zaro takobinsa yakuma jijjiga garkuwansa kamar sunajiransa saisuxuro aguje su afkamasa sufara kaimasa sara dasuka danufin aikashi lahiraa ,namfa Sarkin yaki yafara kaucema farmakinsu gamida medamusu dazazzafan martani metaken nidakunee ,jijjigi lamarin yazafafa kuma yata azzara sarkin yaki yaki yarda dakarunnan su sameshi damakaminsu saidaikumashi koda yainasaran kafta musu sara saiyaji kamar yasari dutsee hankalinsa yaimutukar tashi domin yatabbata makaminsa bazaiyi tasiri akansuba hakanne yasa yacanxa salon yaki kawai sai yajefarda makaminsa kana dakarfin tsiya dayaji yatarfa aljani 'daya saida yakwaci takobinsa tofa daga lokacinne lissafi yasauya mutuwa tasamu damar waftan rabonta domin tamkar guguwan annoba kamar diran aradu haka sarkin yaki Hamdan yakutsa kansa cikin dakarun iblisan yarika kaimusu sarada suka kuma sambaya kuskure indai yakaisara tofa sai yasamu inkuma ysami dole amutu aicikin rabinsa,a zance ya'kare sarkin yaki Hamdan yahallaka iblisai dubu biyar yazamo shikadai saikuma Uwargulmaaa

Kaitsaye yadanna kaicikin dakin kayyasa ai yanashiga sai yai arbada gijiji Dodon maza abokin mutuwa wani shirgegen aljanine yanatsaye kikam yanajiran shifowansa ,sarkin yaki yakalli aljani kana yakalli uwargulma yaceda ita ketsinanni kinsanardani cewa kowani 'daki dakwai dakaru dubu biyar ammabakifadaminda wannan tsauninba, Uwargulma takece dadariya taxe bazatakenan namijin fama aikowace tawaga dakwai shugabansu kuma shikadai karfinsa yanika na dakaru dubu goma danhaka saikashirya shirin sabon yakiii

Tacigabada babbaka dariyaa Tsananin fushinfusata yakama sarkin yaki yajikamar yadatse wuyan Uwatgulma kayya yayinda yake wannan tunanninne caraf yaji andamki wuyansa ammasa shakan mutuwa ankuma 'dagashi sama kamar 'karamin yaro dakyar ya,iya kallon 'kasa sai yaitoxali da aljaninnanne yadamkeshi yakuma 'dagashi sama dahannu 'dayaaa kamar 'karamin yaroo

TOFA GAKUMA M AUWAL YAFASO DA SHAYINSA Saikujirani inhantse kafinnan injiruwan Comennn nikuma sai,incigabbaaaRUF-DUGHU
MUGUN-DUKA
PART-060
Wohoho yayinda jibgegen aljaninnan yaima Sarkin yaki mugun shaka kana yadagashi sama tamkar yadaga jariri 'kafafunsa nayawo asama tamkar anshanyashi asama kawai Uwargulma tarika balbala dariya tanacewa tabbas gabada gabanta wai aljani yatakawutaa dubi yadda sarkin yaki yamakale asama tanadariya tananunashi dayatsa kaico lamarinda ya'kara hassala sarkin yaki kenan yafusata sosai yarika yunkuri koxai kwace amma ina aduk lokacinda yaimotsiii saiyaji mugun aljaninnan yasake matseeshi damm tsananin zafin sha'kan saida numfashin sarkin yaki yafara 'daukewa yafara ganin uku abiyu biyu ashida

Lokacinne shima aljanin yafara babbaka dariya yanacewa kaiitsinanne kasani kashigo darul ukub gidan azaba tabbas ayau saikagwammace mutuwa darayuwa madadin kasamu abinda kazo nemaa tosaidai kasamu mutuwa yadada ma'kareshi , tabdijam yayinda sarkin yaki yajimugun shaka metaken mutuwa yajicewa tabbad indai ya'kara dakiku sittin ahannun aljaninnan mutuwa zaiyi saiyacanxa salo yakama karanto wasu 'dalamusan tsatsuba dakyar yake furtasu hmm tabbas tsafi gaskiyan meshine take jikin sarkin yaki ya'dauki zafi tsananin xafin kaikace 'karfene yakwana anazubamasa wuta kayya ainann wani xafi yaratsa aljanin tsananin xafin aljanin yaji kamar zaikamadawuta harma yafara 'kaurii

Dole'kanwannaki bashiri aljanin yajefar da sarkin yaki yakoma gefeguda yanahaki domin shima yasha azabaa

Dasauri Sarkin yaki yamike yafuskanci aljanin sui ido da,ido aljanin yanumfasa yaceda sarkin yako kaitsinanne kasani kajanyoma kanka masifa narantse kafin kamutu sainamaka azaba kaladubu goma, Sarkin yaki yaimurmushi yace ina banu junnu ailokacinka yakare danhaka kafurta kalmanka na'karshe aduniya, jijjigi sljani yafusata yakwarma ihu yaikan sarkin yaki shima sarkin yaki Hamdan yakwarma ihu yaikan aljani ,wohoho wani aiki saimaishi 'kiris yarage aikaro dakaro tsakanin sarkin yaki Hamdan da aljani kawai sai Sarkin yaki yadaka tsalle kamar aljani kowani tsuntsu sarkin yaki yatashi sama diff yadira akafadan aljani cikin zazzafan zafinnana irinna walkiya sarkin yaki yazaro wani'karamin mashi yasokama aljanin atsakiyan kansa kibiyar tanutsee akan aljani zafida xugi siratsa aljani yakwarara ihu yakama watangaririya yanatangaltangal kamar yashagiya tuni sarkin yaki yadiree 'kasa yacoge agefe yanakallon aljanin narafka ihu kamar anasama aljanin iska haka yarika Kumbura jikake darammmm aljani yatarwatse namansa yai'daidai jininsa yakwaranye abanxaa, tabdijam lamarin yagirgixa Aljana zazu tasaki baki galala can tarafka ihu takwarma ashariya zatafara yima sarkin yaki kirari sai yadakamata tsawa keee tsinanniya lallaikirufemin baki kokuma kimutuu
tsittt Uwargulma tstsuke bakita ,sarkin yaki yaitsaki kaitsaye yanifi dakinnan domin yaduba wakeciki ,yanashiga 'dakin saiyataradda wani murjejen sadauki a'daure asarka jikinsa ko,ina shacin bulalane jini nazubaa sharrr sadaukin naganin sarkin yaki yace shugaba kataimakeni daruwa dasauri sarkin yaki yakunce goransa cike takedaruwa amma saida sadaukinnan yashanye duka daganan sarkin yaki yakunceshi yanametambayarsa sunansa, dakaren yace sunana Zubaba nine sarkin yaki Habasha labarina labarine metsayi shugabana amma nayi alkawari zambaka cikakken labarina immusamu lokaci yanumfasa yace ammashugabana meyakawoka wannan tsinannen gida sarkin yaki yace nazananne domin inkubutarda Farin Jegare Marxush jinhaka Sai Zumbaba yakwarma ihu yadubi sarkin yaki yace kaico shugabane tabbas abune mewuya burinka yacika amma narantse darayuwa koda xammutu to,inataredaka zaitaimakeka har saikasamoshi kokuma immutu awannan tafarkinna taimakonka batareda sarkin yaki yace komaiba saiyajuya yafuce aciki'dakin yanufi 'daki nabiyu babu jira yatura 'kofa jijjigi wasu gabxagabazan marddaine bakake sidiff masucinnaman mutane mariddannan sunada tsananin muni kaikace dodannine yawansu yakai dubu goma sunkewaye wata Mace sunata tsikarinta datsinin mashi duk indasutsikareta saisunhudata babu inda jini baya xuba ajikinta tabdijamm yayida sarkin yaki yabude wannan 'kofa kawai sai aljana Zazu uwargulma takama hannun sadauki Zumbaba tajanyoshi baya sufuce waje takuma tura'kofan tarufe ruf da Sarkin yaki Hamdan ,tabdijam cikin tsananin mamaki Sadauki Zumbaba yadubi uwargulma tace yadai muda yakamata mutaimakeshi amma saikijanyomu waje mehakan kenufi ke abokiyar tafiyarsane kokuma abokiyar gabansa

Uwargulma tadubi Zumbaba tace nifa ruwa biyune ni abokiyar tafiyarsane kuma abokiyar gabansace banki yamutu acikin wannan 'dakiba domin nibanada wani buri face inga mutuwar jarumiii

Jinkalaman Uwargulma sunfusata Zumbaba yaxare takobinsa yafuskanci uwargulma yace keba'kar muna fuka lallai yazunnan zaki mutu mutuwa irinna karnukaa yadaga takobi zaizabgamata kayya alokacinne suji ihu dakururuwan sarkin yaki acikin 'dakinnan ihune irinna neman taimako bashiri Zumbaba yafasa saran uwargula yanifi 'dakinnan yafara yunkurin bude 'kofannan amma saiyaji gamgam tabbas 'kofar bazata buduba hhhhhh Uwargulma takama babbaka dariya taceda Zumbana kaii yaro kasani bazaka iyabude wannan'kofanba kawai kajira kajimexai faru awannan 'dakin, Kambala,ii alokacinne yaki yakaure acikin 'dakin bakajin komai sai ihu dakururuwan mazaji bakidaya 'dakin yarika girgixa yanajijjga tamakar zairushe hakama 'kofar kegirgixa tanayo baya kamar zatabu'dee

Tillas Sadauki Zumbaba yajadsbaya yakoma gefee yanafatan nasaraga Sarkin yaki zubi xubi yanakallon uwargulma jiyake tamkar ya,afkamata amma inabazai iyaba har saiga abinda xaifaru awsnnan daki ,hakadai kwaranniya dahayaniya da ihu dakururuwan mazaje yarika futowa daga cikin 'dakin harnatsawon sa,aguda curr to alokacinne kuma suji shiru komai yakoma daidai karantse babuwani merai acikin dakin Namfa hankalin Zunbaba yatashi yarika fargaba kar ace sarkin yaki yamutune kwatsam sai'kofannan tabude namfa Zumbaba da Uwangulma suxuba ido domin ganin mekefaruwane jijjigi kawai saiga Sarkin yaki Hamdan da matannan sumfuto sarkin yaki Hamdan yajike dajini sharkaf har'diga yakeyi kaikace dagacikin tekun jini yafutoo

Abinmamaki Uwargulma kodawasa batataba tsammanin sarkin yaki zai,iya kubuta ahannun mariddannammba kawai kaitsaye saitanufi 'dakin domin ganin shin yakashe mariddannanne koya asircesune suxam gumaka ,jijjgi Lokacinda uwargulma taleka 'kinnan saida tafurgita tsoro yakamata tafara washin sarkin yaki mutunne ko,aljan domin Gunduwa gunduwa sarkin yaki yayida mariddannan babuko guda wanda yatsiraa dabaya dabaya Uwargulma tafuto adakin hankalinta atashi tokuma alokacinne taji Ancakumeta tabaya anshaketa taiyunkurin waigowa ammatakasa tarasa waiwanene yaimata wannan shakan metaken 'kanin mutuwa

Kwatsam taji muryan Sadauki Zumbaba yanacewa totsinanniya shugabana be mutuba ammake narantse sainakasheki take tatsure taga tsananin fusats afuskansa tatabbata Zumbaba xai,iya hallakata namfa tarasa mafita to alokacinne Tajimiryan sarkin yaki Hamdan nacewa aa Zumbaba kasaketa domin tsinanniyace mara akbarka nangaba kadan zataraina kantaa dakanta, dakakkausan murya Sadauki Zumbaba yace kagafarceni shugabana narantse dakaii shugabana koda xambarta daranta tinarantse saina yanki wani sashi najikinta memahimmanci tabbad yau saina na'kasata domin tarika tunawa daniii arayuwanta ,kayya take cikin Uwargulma yaduri ruwa tarika fargaba ko,inane Sadauki Zumaba xai yanka ajikintta lallaifa tassn yau saitayi mummunan rashii asashin jikinta kuma abinda tatsana kenan aduniya kawai saitafara magiya tanaba Sadsuki Zumba hakuri ,amma sai yadakamata tsawa keeetsinanniya kirufamin bakii dolenefa kiji ajikinki Siyat taji sadauki Zubaba yazaro takobi kayya tsabar tsorata saida Uwargulma tasaki futsari me'dumiii

Hhhhhhhh Tomekaratu shin inane kakeso Uwargulma tarasa asassan jikinta Idanta, kokunni, ko'kafar dama koko kanaso yazabtaremata kuninnineee,

Tonidai shayi nakeshaaaaa(RUFDUGHU -061)
------MUGUN---------
DUKAAA -------061
Aljana zazu tajimasifan shaka tafara tsala ihu tanamagiya tanarokon sadauki Zubaba yarabuda ita amma ina aisaida yasa kakkaifan wukansa yazabtare kunnin tsinanniya nahagu aljana zazu Uwargulma takwantsama ihu taketasumee sadauki Zumbaba yasaketa a'kasa yaraf, dasauri Sarkin yaki yawatsamata ruwa tafarfado kunninta nazuban jini takalli sarkin yaki shikuma yabushe dadariya yanacemata maganin munafuki kenan natabbata wstarana gulma damuna funcinki shine ajalinki yadubi sadauki Zumbaba yacedakyau madaukin fansa kaine daidai dawannan shedaniyar aljanan daganan Sarkin yaki yafuskanci 'daki na Hudu afusace yasa'ka yadaki kofar yakunna kai ciki jijjigi namma yatadda abinda yatararr ankairuwa rana anraba rana kuma mutuwa taci kasuwa 'karshe sarkin yaki yainasara inda yaceci wata sarauniya mesuna Lisa namfa suhadu da sarkin yaki da sadauki Zumbaba da ita sarauniya Lisa sukunna wutar bala,i adarul ukub surika bi'daki'daki suna farmakan dakaru masu tsaron dakin sunakuma ceton wanda akatsare kankace haka Sarkin yaki Hamdan yatada babban tawaga namanya manyan mashahuran mayaka wanda akama atsare awannan tsinannen gida na darul uku

Cikin tawagan kuwa harda ifritan aljannu danariddai masu tsananin taurinkai dakafiya aduniyar yaki gwanayene kuma sanannune afannin kisaa wayyo wannan babban tawaga tatashi balbalin bala,i acikin darul,uku inda surika karya 'kofofin gidan sunafarkan dakarun azaba suna aikasu lahira sunaceton wadanda akatsare kumai yanatafiyane 'karkashin jagorancin sarkin yaki Hamdan anacikin wannan fafatawanne akaiga 'dakinda atsare sarkin jegaru marxush ansha gwsgwarmaya kuma anshafama kafin akwaceshi domin ifritan aljannune namusamman kegadinsa gamida azabtardashi kaidagumu yaigumuma saida kowa yajadabaya abar sarkin yaki shidasu yagwadamusu baiwansa kaikaikai tabbas awannan rana awannan lokacin ifritan aljannu suntabbatarda bil,adama shu,umin halittane domin dafari basa ta'buwa imma antabesu 'karfe baya tasiri ajikinsu sukamar duwatsune kokuma gumakan da ayisu da'karfe gashi suna farmakine tahanyar amanwuta tamkar ambaliyan teku tilas tasanya kowani dakare yajadabaya ammashi sarkin yaki Hamdan sai yafuskanci tsinannu yajawo wata shudiyan garkuwa gamida xaro wata takobin haske

Turkashi dakarun ifritannan suiwani gunji gamida rugugi tamkar aradu sukaikansa daniyyar yimass Rufdugu Shima yakwarara uban ihu ihunda saida ilahirin gidan ya,amsa idonsa rufe yaruga aguje ya afkama ifiritan aljannun wanda yawansu yakai dubushida

Wayyo jikake katsamm anhadu dakarfin tsiya dayaji sarkin yaki yafasa tsaron iftitan yakutsa tsakiyansu yafara kaisara dasuka kaico aduk lokacinda sarkin yaki yakai sara baya kuskure kuma indai yasara dole aljani yazagwanye yazama tur'baya inko yakai duka dagarkuwansa tofa abinbabu kyau domin saiyahallaka dakaru biyar xuwa goma tuni guri yahargitse ihu dakururuwan maza yacika kunnuwa jini yariks kwarara a'karshe iritannan sufusata suigunji sukewaye sarkin yaki susashi atsakiyan da,ira su,afkamasa damigunnufi suyanyameshi harba,a iyaganinsa kawai dogayen makamansu akegani sunakai sara dasuka, hakan kuma yahaifar dawanzuwan gagarumar 'kuran yaki tatashi taisama taturnuke ko ina tsabar masifa dabala,ii adainaganisu 'kura talullubesu kawaidai ana,iyajin ihun ifiritann dakuma 'karan haduwan makamai jijjigi hakan yatada hankalin sadauki Zumbaba dasauran 'yantawa domin sunatsammani mituwan Sarkin yaki cikin wannan gumu dagumurxun , jijjigi suna acikin wannan tunaninne saikuma suji tsit babu hayaniya da ihun ifritan kuma babu 'karan takubbansu saidai haryanxu tukukin guguwan 'kuran yakinnan nanan takuma hanaganin komai namfa dakarun fama suxubama 'kuran yakinnan idanu sunafatan tayaye domin ganin mekefaruwane acikintaa

Sucigabada xuba ido sunafatan gushewan 'kuran yaki can jimawa kuran yakintafara lafawa sannu ahankali tafara gushewa can anemeta arasa komai yafuto sarari jijjigi aisai kowa yakamuda tsananin mamaki data,ajibi domin babuwani ifritun aljani da Sarkin yaki badatsemasa kaida'kafaba gabadaya yahallaka tsinannu yaimusu kisan gilla metaken 'kare dangii saiga sarkin yaki Hamdan atsakiyar gawawwakinsu takobinsa na'digan jini naman ifritsn yamanmanne ajikin garkuwansa ,wohoho hakan yaraxans 'yammaza kuma yagirgixasu aikawai saisufasa ihu dakururuwa suruga aguje suje suisujjada agaban sarkin yaki sunamasu sallamawa agareshi shiko sai yacemusu aamazaje kusani ba,ama bil,adama sujjada face abinbauta sabodahaka kumike yadubi Jegare yace gaisuwa sarkin jegaru wannan guguwan yatashine sabodakai inafatan xakataimakeni Marxush yace haba dirkan Jumki kasani niyanxu banidamaraba dabawanka kawai umurni xakabani nikuma incika maka aiki, tabdijam kafin sarkin yaki Hamdan yafadi bukatansa sai aji aljana Zazu Uwargulma takwarma ihu tanacewa jama,a kowafa yaitakansa domin gidannan nadabda rugujewa bakidaya kuma nutsewa xaiyi 'kasaa muhallaka har abadaa

Tabdijan aijinhaka saikowa yaitakansa gudu karcee kowanagudun ceton ransa tuni Sarkin Jegaru yawawushi sarkin yaki Hamdan yaiwajee ,abinmamaki saidakowa dakowa yafuce agidan amma gidannanan daram komotsi bayayi ,afusace Sadauki Zumba yadubi Uwargulma yaceketsinanniya kince gidannan xairushe tomeyasa bairushebaa haryanxu kawai sai Uwargulma tabushe dadariya tace dama'karyane kawai sonake naga yadda 'yammaza ketsoron mutuwa fauu fauu,fauuu Sarauniya Lissa takikkifamata mari tashake tsinanniya taceke annamimiya kinatsammanin mu,abokan wasankine tasaketa tanacemata lallai kigaggauta barin gurinnan kokuma inkashekii

Tuni aljana zazu ta'bace batt anemeta arasa dagananne sauran dakaru suima Sarkin yaki Godiya kowa yakama gabansa, daidainanne Aljana zazu tanumfasa tadubi sarauniya molika loxar tace toranki yadade kinji yadda akai sarkin yaki Hamdan yaje Darul ukub haryamallaki Aljani Marzush kumashine yataimakeshi yadana manyan tarkuna acikin 'kofofin xafi tahanyan sanya jegaru masu aman wuta tabbas indai wadannan Jegarun suna,acikin 'kofofin zafi tohar abada babume,iya wucewa tawa'dannan 'kofofin

Jinhaka sai Saraubiya molika tafusata tadubi aljana zazu uwargulma tadakamata tsawa ketsinanniya kisani kece silar komai kece kilalatamin shirina dabakiba Sarkin yaki Hamdan shawaraba dabaisamu daman dakatardamuba gashi yanxu kin'karamasa 'karfii tahanyan mallakan Farin jegare hakan hadarine agaremu , taitsawama dakarunta tace kukamata tuni dakarun sudamketa susanyata asarka ,Sarauniya Molika tace Zamutafidake binnin Tamolika kamar yadda kiba sarkin yaki Hamdan shawara yasamu daman dakatardamu daga kai farmaki'kasarsa tonarantse saikinbamu shawaran dazamu lalata shirinsa mufarmaki Jegarunnan mukoresu domin musamu daman shiga Jumki muimusu 'kurmusssss kafin dawowan Barat da Unaix, Unaixa farhan, dakuma tsinannen cikinsu sadauki Zaffarr,

Jinhaka sai aljana xazu tace indaihakane ranki yadade basaimunje Tamolikaba anamma xambaki mafuta guda'daya tak, Sarauniya tace inajinki aljana zazu taimurmushi tace aljani 'dayane tak zai,iyashiga 'kofofin zafii bakwai yawartaki tsinannun jegarundake cikinsu yasharemuku hanya xuwa Jumkii ku aiwatarda shirinku na'kone binnin bakidaya ,sarauniya tace wani aljaninne Uwargulma tace aljani Wazul jinin Babban ifiritun aljani Kazilu'dan kundaju ,jijjigi jin zazu ta ambaci sunan wannan aljani saida kowa yafurgita tsoro yamamaye xukatan kowa ahassale sarauniya Molika takwarara ihu tareda dakama Uwargulma tsawa keetsinanniya shinkinsa abinda kikeyi kuwa wato sokike kihaddasa yakin duniya kowa yamutu ko?
Hhhhhhh Uwargulma takece dadariya akarshe tadubi sarauniya Molika ido acikin ido tace bakida mafitan dayafi haka inkuma kice aa tokisani Sarkin yaki yamallaki farin jegare narantse muddin yahushi yanufi kasarki da yaki to cikin sa,anni goma xai'kone ilahiri binninnaki danhaka yarage naki imna kishirya munufi Jundaxx tsuburin mutuwa kokuma sarkin yaki yashafe tarihin 'kasarki adoron duniya

Tabdijam Tabbas zazu tsinanniyar aljanace domin dakwai wani mummunan nufi aranta sotake aigaba dagaba tsakanin sarkin jegaru da kuma aljani Wazalu domin tsakaninsu dakwai jikakkiya akwai bashin gaba atsakaninsu tabbad muddin sui idobiyu dajuna sai anxubda jini kuma dole ai,asaran rayukaa

Tofa Uwargulma takunno wata masifan, danhaka xansha shayina fatanna tarsa idanunta awannan fitinan dakunnooo
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment