Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

abunda ke damunta ya parka mota a gefen hanya yajuyo ya kalleta menene? Tafara kokarin kuka tace naanaa
Maman shakur
[28/08 8:34 AM] Aishat muh’d: 12
Matar sojaa
Ya kalleta sosai yace fadi tafara matsar hawaye chan sai yace bakon watan ne yazo ta dukar da kai kasa batace komiba yace muje nakaiki gidanmu sai ki gyara ko tace to.suka tafi ya tsaya a hanya yasaimata kayan sawa da pad suka tafi gida…. bessha bude baki tayi taga aljannar duniya yaya yace mushiga ciki yakaita side din mum yaga akulle yace maybe tana asibiti yakaita side dinshi tana shiga dakin taga katoto hotonshi a jikin bango da kayan sojoji ta tsaya ta kurama hoton ido ya juyo ya kalleta yace lpy kike kallon hotona???au kina mamaki ni sojane ko?gashi kin gamamin rashin kunya yau dubunki ta cika ..amma fara zuwa bayi ki gyara kanki.sai nan bada dadewaba zan miki hukunci hartafara kuka tana angle basir wlh baxan karaba Allah natuba dan allah karkamin mugancin sojoji
Abun ma dariya yabashi amma ya daure fuska yace muje bayi na nuna miki yakaita bayi ya gwada mata yanda ake amfani da komi shikuma yafita kawo mata abinci. Tana fitowa tafara gyara jiki ta shafa mai sai ta zamo towel din ta daura a kwankwaso ta dau bra tasa ta juyo tadau riga kenan shikuma basir ya shigo daki dauke da abinci sakin baki yayi yana kallonta tai maza ta tsugunna tana kare kirjinta yace yakuri nazaci kin magane yafita ta tashi takarasa sa kayan tadau abinci tace ta koshi.kayan datasa sun mata kyau jan doguwan rigane ya kuma matseta ta yafa gyale duk shape dinta coca cola yafito cikin kayan sosai abunku da yar duma duma.tafito tasameshi a falo ta dukar dakai dan yanxu wlh tsoro yake bata saisa ta kosa taje wurin goggon ta yace harkin shirya tadaga kai yace mujeto ta shiga gaba yana bayanta
Kawai hadiye miyau yake yanda mazaunanta suke juyawa yarinya karama amma sai baiwa suka shiga mota suka tafi asibitin
Suna kaiwa goggo na bacci dad da mum duk suna zaune tafada jikin goggo tana kuka tana goggo gani nazo
Maman shakur
[28/08 9:00 AM] Aishat muh’d: 13
Matar sojaa
Dad ne yay gyaran murya yacema basir sojana wanan ne besshan goggo? Yace eh sai alokacin ta lura dasu dad har kasa ta tsugunna tai gaidasu dad ya amsa mata da fara’an shi kallo daya mum tamata ta dauke kai dan talura da yanda basir ke kallonta itakuma bazata taba bari danta ya auri wanan talakan ba..dad ne yace ana gaidake baki amsaba sai alokacin ta yatsine fuska tace lpy ya kauye bessha taje lpy a sanyaye ta mike …ba bessha kadaiba har basir da dad basuji dadin yanda mom tamataba.
Ahaka suka dinga zaman kurame dad ne da basir suke firama yake cema dad ankirani dad zanje nai signing pepers za’muje training din dazaisa muzama General dad yay murna yashi mai albarka mum ma haka bessha kam sai yanzu takara tabbatar dashi sojane duk ta damu.
Wuraren karfe 6 goggo tafarka daga bacci tana kiran bessha ahankali bessha ta taso ta riketa tana cewa goggo na ganinan kowa kallonu yake yayinda dad najin dadi aranshi yanda yarinyar keson mahaifiyarshi bessha tadinga ba goggo abinci abaki taci sosai hakadai ranan takula da goggo tace ita anan zata kwana dad bai hanaba yabarta …basir yay musu sallam wai gobe zaije barrack amma kwana bazai dadeba zai dawo goggo tace Allah kiyaye yace amin ya kalli bessha ta wutsiyar ido yaga kanta akasa ya mike yatafi..
*******haka bessha keta kula da goggo alhamdulillah goggo tasamu lpy dan tana iya tafiyama amma ba sosai ba datayi kadan sai ta gaji…kwanasu 14 aka sallamesu dad yazo yakaisu gida side din goggo daban.dad na bala’in son bessha yayomata siyayya da yawa kayan sawa dasu makeup da man shafawa goggo nata murna tanama dan nata addu’a ita bessha taji dadi dan harda yar bebin roba irin katuwar nan yasai mata..ranan da bessha tayi sati uku da daddare dad yashigo duba goggo bessha ita kallo take goggo na ciki tai maza ta tsugunna tagaida dad ya amsa taje tadebo ruwa tabashi yasha azuciyarshi yace yarinyar nan akwai hankali inama sojana ya aureta.muryanta yaji tana cewa dad goggo na ciki yace to bari na shiga nasameta.. itadai bessha batasan mesuke cewaba amma taga sun dade suna fira.washegari wuraren karfe goma bessha na zaune tana yar bebinta kitso daga ita sai wata shara sharan pink rigan bacci iya cinya ta tsaya ana ganin komi na jikinta goggo tayi tayi da ita taje tai wanka ta chanza kaya taki wai saita gama yima yar baby kitso kawai ganin angle basir tayi cikin kayan sojoji ya shigo dakin wani irin bala’in tsoro taji na fitan hankali ta fasa ihu ta wurgar da baby ta tashi zata gudu ya damkota ya fizgota da karfi yana tuluka ina zaki kawai gani yay tasume………
Maman shakur
[28/08 9:48 AM] Aishat muh’d: 14
Matar sojaa
Kawai gani yayi ta sumi a jikinshi allah yasa akwai ruwa a kusa kan table ya dauko yashafa mata akan fuska ta mike tsaye tana kuka ya kalleta yaga yanda abubuwan ke mishi hello jiyake kaman ya tabasu lol goggo tafito tace lpy bessha kike ihu??.turus tayi dataga basir a tsaye ta kara kallon bessha tace meya miki??tana kuka tace bashibane yasa kayan sojoji ba goggo tace mezakazo ka tsoratar min da yarinya kasan yarinyar nan soran sojoji take.yay murmushi yace goggo duk tagama tsoron sojan kuma MATAR SOJAA zata zamaba goggo ta ballamai harara itadai bessha da gudu takoma cikin dakinta tana cewa wlh bazan taba auren sojaba mugayenefa .ya dawo kusa da goggo yace goggo Allah inason na auri bessha dan allah kitaimaken ..goggo tace amma kasan yarinyar nan tana bala’in tsoron sojako har kake magana tazama MATAR SOJAA sojanma kai dabaku shiri..ya marairaice fuska yace Allah goggo zansa tadena tsoro na namiki alkawari zan kula da ita dakyau kuma zan sata amakaranta tai ilimi itama tadawo cikakkiyar mace
Goggo taji dadin maganan shi tace ni indai tanine inason bessha ta ta aureka dan nasan halinka bazaka cutar da itaba amma ita nakeji batason ka yace goggo karki damu zan koya mata sonaa
Goggo tace shikenan dama jiya babanka yazo yacemin yanason zai nemama aurenta dan yarinyar nada hankali nace mishi yabari mutambayeka amma kaga tunda yanzu kace kanasonta shikenan komi yazo da sauki jibi nake shirin mukoma kauye kaga sai ayi maganar ko??
Basir yace eh ni goggo nama fiso asa ranan kafin na tafi training jaji nazama General saboda dazaran mun gama nadawo sai adauramana auren ko??
Goggo tace hakan za’ayi karka damu bari babanka yadawo mayi maganan tashi mishi albarka yatashi yatafi…..
Da daddare goggo tafadama dad yanda sukayi da basir yay matukar murna yace bari naje nafadama mamanshi saboda mu shirya duk tare zamuje kauyen tace to
Maman shakur
[28/08 10:32 AM] Aishat muh’d: 15 Matar sojaa
Dad ya shiga dakin mum da sallamarshi tana kishingide tana karanta jarida yaje ya zauna kusa da ita ta gaidashi ya amsa da murmushi yace hj wani magana nazo muyi nidake ta natsu tace inajinka alhaji yay gyaran murya yace dama inason na hada sojana aure ne da bessha saiko gashi sojann da kanshi yace yana sonta to dama nazo nace ki shirya jibi zamuje neman mishi aurenta wajen iyayenta,yace yanaso dazaran yagama training yakeson adaura musu aure .mum kam ranta yariga yagama baci tace alhaji gaskiya banji dadin maganan nan ba kwata kwata , kasan naima hj habiba alkawarin basir zai auri yarta mubina …mubina tadade tana sonshi tuntuni tagama karatu shi kawai take jira shine yanzu zakuso da magana nan gaskiya bazai yuba… dad ya kalleta yace hj inda sojana nason mubina da tuni ya aureta amma bayasonta kuma ma namiji ai mijin mata 4 ne dukranda yay ra’ayin mubina zai iya aurenta amma yanzu tunda yace ga wanda yakeso ni bazan tursasa danaba baruwana da wani alkawarin da kikai chan..mum cikin tsawa tace Allah ya kyauta yarona ya auri jahila yar kauye wanda bata iya karatuba ga yar bini wanda tai karatu a kasar waje ta waye shine zai auri wanan bazai yuba
Dad ya daka mata tsawa yace ba shawaranki nake nemaba kuma aure ko kinaso ko bakiso sai anyi
Bessha dakike kira jahila watarana saita zama wani abu watarana saita taimakeki ki rubuta ki ajiye zaki gani yatashi ya fita yabar mata dakin a zuciye itakuma mum nata bambami:evil::evil::evil:ranta duk abace tace zanko nunama na isa da dana inhar nina haifeshi saiya auri mubina ta bugi kirji tai tsaki tace aikin banza harara a duhu niko maman shakur na murguda mata baki:roll: hakanan tana neman kawo mana cikas:roll::roll::roll:
Maman shakur
[28/08 1:42 PM] Aishat muh’d: 16
Matar sojaa
Da garin Allah yawaye bayanan dad yafita mum ta aika maid din gidan taje takira mata basir
Basir ya shigo da sallamarshi ya zauna a kasa dan yaga fuskan mum adaure:evil:…mum tai gyaran murya tace basir kaine kace kanason bessha???ya dago ahankali ya kalleta yace eh mum nine
Tace but kasan mubina nasonka ko?yace but mum i dont luv mubina infact she is not my type…mum ta daka mishi tsawa tace am not asking 4 ur opinion….tace yau amatsayina na mahaifyarka zan baka umarni tace inason kaje kasami babanka kacemishi kanason auren mubina inyaso sai ka aure dukansu biyu rana daya..na kyaleka ka auri bessha ne saboda nasan inna hanaka zai zaman mana babbar matsala nida babanka tace kanajinako kuma yau kaje gidansu mubina ku gyisa yadago ahankali da jajayen idonshi yace too mum
Tace tashi katafi yamike a sanyaye yatafi yana kaiwa wajee yay hanyar garden dan yadansha iska kawai ya hango bessha nata wasa da yar bebinta gashi tasa wasu kananu kaya riga da wando jean yay mata kyau sun kuma kamata ya kalleta 4 a long tym yanata murmushi harya manta bakin cikin da mum tasashi. kome yatuna yay maza yajuya yatafi side din goggo
Yasameta zaune tana sauraran redio yace kakus nazo neman wani abu tace mekakeso???ya sosa keya dama so nake bessha ta rakani wani waje goggo tacemai kakulan min da ita kuma karka mata komi kanajina ko yace? eh yatashi ya shiga dakinta yadauko mata pink hijab da pink flat shoe dan yasan inyace taje ta dauko guduwa zatayi.
Yanakaiwa garden dataga yanazuwa tasa gudu amma yakamota ya daure fuska yace sa wanan yamika mata hijab da takalmin tasa yaja hanunta sai mota hartafara kuka tana Allah angle basir banma kamiba plz kayakuri ya figi mota abinshi
Maman shakur
[28/08 2:12 PM] Aishat muh’d: 17
Matar sojaa
Bai tsaya ko inaba sai wani gida dan karami mai kyau sosai yajawo hanunta suka fito har yanzu kuka take suka shiga cikin gidan yajefata kan kujera ta kulle idonta gam tana kuka wlh angle basir banma komiba kuma wanda nama da bakace kayafeba sai kuka take ta rufe idonta shiko ya zauna kan kujerar dake facing dinta ya daura kafa daya kan daya yarinyar na matukar birgeshi danshi har yanzu bai yarda sonta yakeba..kawai tana burgeshi tsoronta tsiwanta yanda take kuka dakuma kalan jikinta saisama zai aureta dan yadinga kallonta kullum tana tare dashi.
Ya daka mata tsawa yimin shiru kukanki ya daman ta rufe bakin yace bude idonki ahankalii ta bude idon yanda tayi ta mugun tada mishi da sha’awa yadai daure ya hadiye yace ki natsu magana zamuyi yace gobe zamu tafi kauyenku inhar munje za’a tambayeki ko zaki aureni ko kinasona inhar kika sake kikace a’a ya taso yakaraso kusa da ita ya tsaya yace yace kalli ta kalleshi taga yarike wata katuwar bindiga kaman tawa anan inhar kika ce a’a saina harbeki kin mutu dan ke MATAR SOJAA ce kinajinako?? a firgice tace eh wlh angle basir na yarda zance ehh dan allah karka harban duktai zufa ya kalleta yanda gashi goshinta suka kwanta lub lub saboda zufan datayi saita bashi sha’awa baisan lokacin dayasa hannu ya cire hijabin dake jikintaba…nan da nan jikinta yafara rawa tace angle basir yakuri Allah zance zan aureka amma mutafi gida ai kaman kara zugashi takeyi ya fincikota ya rungumeta sosai ya kankameta sosai jiyake kaman he should have sexs with her amma bazai iyaba saita dawo halas dinshi.itadai kuka kawai take chan yasaketa yace sa hijab dinki tasa yace dena kuka zakisha madara mai sanyi da sauri ta daga kai yay murmushi yace mai bakin kwadayi muje nasai miki kuma daga yau sunan abun ice cream yace fadi naji tace ann crem yay dariya kaman cikinshi zai fashe yajata suka shiga mota.yana driving mom takirashi tace kakai kuwa dan kai take jira yanzu yace mum wurin zan tafi ina cikin motane tace to ta kashe wayan
Maman shakur
[28/08 2:28 PM] Aishat muh’d: 18
Matar sojaa
Sunkai gidansu mubina yadaga waya ya kirata tafito tana wani kwarkwasa yaja tsaki
Mubina dai doguwace fara kanaganin farin kasan akwai karin mai batada kirji sosai gata ba hips kaman 1 haka take ammafa ta iya wanka da kirsa. yar gidan aminiyar mum ce tai karatu a us tagama ta dawo tunda ta daura ido kan basir tace tagani tanaso gashi kuma sojaa yana tafi abubbude da alamun abun tashi is long tana bala’in sonshi dan tasan he will be good in bed.tadamu mum dinta hartafadama mum din basir shine mum din basir tace ai yazo gidan sauki zai aureta shinefa ta kwallafa rai.
Tana fitowa yafito daga mota yacema bessha ta zauna ciki yanazuwa tace too tagaidashi ya amsa daganan bai kara cewa komiba…mubina ta hango bessha cikin mota tace basir wacece a cikin mota yace ohh bessha ai kishiyarki kenan rana daya zan aureku yace bari na kirata yamata alama tazo tafito ta sugunna har kasa tace anty ina wuni abun yay ma mubina dadi daga gani zata juyata gata yarinya so wanan ba matsala bane inhar zai aureta ta dandanashi ko mata dari zaiyi she dont care.ta kalleta da murmushi tace tashi mana lpy lau ya kk tace lpy.basir yace oya koma da sauri sauri ta koma .
Ta kalli basir tace wanan ce kishiyar amma naga kaman tana tsoronka ko yace baruwanki da wanan ….hakadai tana mishi fira yana gwasaleta daga baya yace zai tafi tace agaida yan gida.itadai tana sonshi so kome zaimata oho bata damuba ranan kwanan farin ciki tayi.
Washe gari aka kama hanyar kauye dad mum goggo da bessha
Maman shakur
[28/08 9:20 PM] Aishat muh’d: 19
Matar sojaa
Sunkai kauye lpy bessha sai murna take da gudu taje ta rungume mama taje ta rungume baba shima sanan ta rungume yaya hamma .aka shimfida musu katuwar tabarma a tsakar gida mum sai yatsine yatsin take dad ya juyo ya balla mata harara daganan takoma senses
dinta.bayan anci ansha bessha tamike tace mama nadanje gidan nana kawata?? Mama tace eh ai nana kullum saitazo taji ko kindawo jeki goggo tace banda fada dai da gudu tawuce ta
tafi.bayan fitar bessha dad yay gyaran murya yace mallam husaini munzo da kokon baranmu danmu basir yana neman auren yarku bessha ai hamma najin haka yay farin ciki yakuma godema allah dayabama kanwarshi miji nagari kuma abokinshi
Baba yay gyaran murya yace alhaji zankirata natambayeta inhar ta amince to wlh nabaku dan goggo tafi karfin abu a wajenmu ta nunama bessha so muma haka zamu nunama jikanta ta hanyar bashi auren bessha yace hamma leka ka kiramin bessha yamike yace to yatafi nan da nan suka shigo tare baba yace zauna ta zauna yacemata kinason basir kinyarda zaki aureshi tai maza ta juya ta kalleshi shikuma yadauke kanshi daga kanta ta dawo da kallonta kan abbanta ahankali tace eh ta mike da gudu tabar gidan gaba dayama baba yace alhamdulillah komi yazo gidan sauki tunda ya ta amince yanzu saisa rana dad yace sojana yaushe kakeson asa rana yace dad bayan nazama General nanda 6 months baba yace shikenan za’asa ranan nan da wata 7 kenan akai hamdala duk maganan nan da’ake mum batace uffan ba mama ta lura kaman mum batason abun amma sai ta share zancen a ranta
Maman shakur
[29/08 1:15 PM] Aishat muh’d: 20
matar sojaa
Bessha tana fita gidansu nana taje tanata kuka nana tace lpy bessha?
Beesha tace aurefa za’a min kuma fa soja ne jikan goggo wlh nana nibana sonshi
Nana tace bessha wlh ke wawiyace zakije birni kiyita jin dadi abunki ga farar madara mai sanyi ga motoci tab indaa nine wlh sai dagudu zan soshi kumama jikan goggo yaronan mai kirki duk inyazo saiyata raba mana kudifa
Bessha tace to to ai sojane kuma sojoji mugayene ni wlh tsoron
sojanake.yaya hamma fa yataba cemin in allurar sojojin su ta tashi hauka sukeyi , ni inda ba soja bane zan soshi gashi kakkyawa kaman bature
Nana tace kiyakuri hakanan zaki zama MATAR SOJA mai tsoron soja
Bessha ta daka mata duka tana wlh banson itama nana ta rama ahaka suka dinga doke dokensu har tama manta bacin ran ba ita tabar gidanba sai mangariba tana kaiwa gida taga sunriga sun tafi ga uban tilin goro dasu sweet a daki tace mama wanan name?? ta na sa ranan kine tawuce daki abunta bata kara cewa komiba
Abangaren su basir kuwa yana cikin tsaka mai wuya yarasa yanda zaiyi yafadama dad zancen mubina gashi mum ta takura mishi gobe zasu tafi jaji training mum tace dole saiya tunkari dad da maganar yau
Maman shakur
[29/08 1:29 PM] Aishat muh’d: 21
Matar sojaa
Da sallamarshi ya shiga dakin dad yazauna kusa da kafan dad yagaidashi sai yay shiru……dad yalura kaman da abunda yakeso yakalleshi yace lpy da abunda kake bukatane????
Ya sosa keya yace dad dama naga mubina na sona gashi tadade tana jirana shine nakeson adan hada aurensu duka biyun rana daya…yakarasa maganan murya kasa kasa dad ya kalleshi sosai yace basir saida yaji sunan har brain dinshi dan ba kasafai dad ke kiranshi basir ba saidai sojana
Yace naam dad
Dad ka kosan yanda auren mata biyu yake gaka kai yaro zaka iya musu aldalci kuwa am afraid karka sabama ubangijinkafa basir
Murya kasa kasa yace dad zanyi iya bakin kokarina fatana shine Allah ya jagoranceni
Dad ya kalleshi yace shikenan bazan taba hanaka yin sunna ba basir ina alfahari dakai dana allah yabaka ikon rikesu Allah yamaka albarka yace amin dad..
Dad yace tashi katafi haryakai bakin kofa yadawo dagudu ya rungume dad yace dad i luv u soo very much hawaye na sauka daga idonshi yace dad am proud to have u as a father, dad u are d best dad in d whole world….dad ya dagoshi ya share mishi hawaye yace i luv u more my soja jeka kwanta dan gobe ka shiga hanya dawuri yace to yatafi
Dad ya girgiza kai yace nasan mamanka have something to do with dis amma bakomi is her time tai duk abunda takeso:evil:
Maman shakur
[29/08 2:22 PM] Aishat muh’d: 23
Matar sojaa
Hausawa sunce kwancee tashi asaran me rai abi no be so my fans???;)
Yaune ranan party su basir sun zama General idan kunga yanda yay kyau ko yanda kukasan ba training din wahala yake yiba yay wani fresh lumu lum yakara cika gashi yanzu babu abunda yake bukata irin aure dan kullum sai yay mafarki yana xxx da bessha dinshi haka gari zai waye yaganshi very wet sai yay wanka kafin yay salla..yay kyau sosai cikin kayan sojoji da yasa dan yau za’a samishi tamvarin zama General gashin bakin nan nashi har wani sheki yake gawasu saje sirara a gefe biyun shi kai yaron dai tubarkalla saisa mubina ta mutum mishi she is dayin to have him…..ammafa dun kyau dinshi bai kai baban shakur ba lol haka aka gama party suka dunguma suka koma gida dayike har goggo da hamma sunxo sunyi sunyi bessha taje tace a’a dan xataga sojoji dayawa hakanan suka barta suka taho
Axuwannema dad yaba hamma aiki a kamfanin su yakuma samomishi admission a nan buk dan yakoma makaranta dayake yayi sec shi bessha cedai ta tsaya a primary bata cigababa yay murna yay godiya sosai basir ma yaji dadin abunda dad yama abokin nashi yatayashi godiya shima.
Maman shakur
[29/08 2:22 PM] Aishat muh’d: 22
Matar sojaa
Basir yana daki yakasa bacci tunani kawai yake maisa mum zata sashi dole ya auri mubina??mubina ba test dinshi bane hasalima batada abunda yakeso a jikin mace..gwara bessha dukda bana sonta but she have all d qualities yarinya ga diri ga kirji kaman babban mace at least za’a more rayuwa da ita sosai yarinyar akwai kayan alatu lol baida ra’ayin mata biyu haka yadinga kunar rai har bacci yay awon gaba dashi…
Washe gari da sassafe yadau hanyar kd bayan yay sallama da kowa.
Tunda yaje kusan kullum mubina na kiranshi susha firansu tun baya mata magana sosai har yadan soma sakin jikinshi da ita suna fira dai dai maleji yakeyi dan ita ba ra’ayin shi bace ra’ayin maman shice
Mujedai zuwa
Maman shakur
[29/08 2:37 PM] Aishat muh’d: 24
Matar sojaa
Lefe nagani nafada basir yahada ma matanyan nashi biyu komi iri daya set 12 12 ne na kowannen su gaskiya ya kashe kudi har saida dad yamishi fada ……yace shi yafison matanshi su zauna a barrack dan yanzu anbashi katon makeken gida dayazama gen dinan dad yace shikenan amma yadau nauyin kayan dakin bessha tunda iyayenta basu da karfi bakin ciki kaman ya kashe mum hakanan mijimta na wahalar da kudi kan yar kauye…. Idan kunga mubina ansha gyara ansha kayan mata kaman hauka dukdan karya gane fanko ce dan yar bariki ce mubina ta iya sha”a nin.
Bangaren su bessha mama itama ta gyara yar tata daidai karfinta ba laifi. bessha itama tai fresh takara kyau abubuwan sun kara cikowa sosai…….
Ayaune dubbanin jama’a suka shaida daurin auren mubina da basir akan sadaki dubu dari anata murna mubina kaman tazuba ruwa akasa tasha dan farin ciki daganan aka garzaya zuwa kauye nan ma aka daura auren BESSHA DA BASIR akan sadaki dubu dari shima.
Ana gama daurin auren wuraren hudu aka daukota sai ihu take kaman ranta zaifita gashi takara dabircewa dan taga sojoji ko ina kaman barrack ihu tadingayi a cikin motan wayyo zasu kashe ni saida yayar bessha amina tafita tasamu basir tafadi mishi yace bari yaganta ya shiga cikin motan daya kalleta saida tsigar jikinshi ta tashi bai san lokacin daya kaimata wani irin original kiss mai wasalin samaba ba lol
Maman shakur
[30/08 7:57 AM] Aishat muh’d: [30/08 6:27 AM] aishat muh’d: 25
Matar sojaa
Tana kuka tana turashi da kyar ya kyaleta ya kura mata ido tana sanye cikin pink material mai dot dot din black anmata tie da black net tayi kyau gashin goshin nan ya kwanta kaman na yar jaririya gashi taji wasu diamond necklace da
dankunne.tana sanye cikin wani black and pink flat takalmi designers shoe yahadu hanun nan nata sunsha warwarare wanda yawansu kaman wanda indiyawa kesawa tayi masifar yimishi kyau……chan ya daure fuska ya kalleta ke lpy kikema mutane ihu???wlh idan nakara jin bakinki saina kaiki barrack kowama yahuta ,ahankali tace kayakuri nadena yawuce yafita daga motar.kowa ya shiga motar masu kai amaryama haka dayake duka tare zasu tafi kano aka challa bessha sai kuka take amma ahankali goggo tace haba bessha so kike ciwon zuciya yakamani kinsan banason kukanki fa….. .
Bayan sun isa kano aka kaita wurin mum akace ga amana nan mum dakyar ta bude baki tace Allah bamu ikon rikewa ,abun yama amina ciwo yanda mum taimusu amma suka share aka kaita inda zata zauna kafin su tare a abujan.mum ko abinci bata basuba saidai yan uwan dad ne suka kawo musu.
Wuraren 10 aka kawo mubina itama zokuga yanda mum ke rawan jiki abun yaba kowa mamaki amina tace bakomi duniyace.
Washagari dad yayma yan uwan bessha sha taran arziki basir ma yazo yakara musu tashi gudun mawar da murna kowa yabar garin bessha tarike amina wai bazata tafiba da wayau amina ta kwace kanta tace zankira miki goggo ne tana side din dad amma bari nakirata tazo muyi fira dukanmu ukun ko tace eh shinefa tabarta tafito
Bayan tafiyan kowa gida yay shiru mum ta aika a kira mata basir
Maman shakur
[30/08 6:47 AM] aishat muh’d: 26
Matar sojaa
Basir ya shigo ya zauna akusa da mum
Mum tace basir ni mahaifiyar kace nadauki cikinka na wata tara kullum wahala nake harnazo na haifeka still wahala nake ina kula dakai har kaxama abunda yau kazama
A matsayina ta mahaifiyar ka wanda takawoka duniya yau zanbaka umarni wanda if u dare go against my umarni tsinuwata zata bika…….da gudu basir ya kalli mum yace mum tsinuwa mai yay zafi???
Tace basir da karfi kasani cewa ni awurina matarka daya itace kuma mubina umarnin dazan baka shine duk randa wani abun auratayya ya shiga tsakininka da wanan yar kauyen bessha Allah ya tsinema ban yafemaba kuma daga ranan kasan cewa niba

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment