Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kaiwa su dad sukace mishi haryanzu batama farkaba hakadai suka cigaba da kula da ita harnakan rasa tsakanin mum da mama wayafi wani kula da bessha.
Lokacin da bessha tai wata biyu kunar duk ta warke dan yanzu ana samata kayama saida farkawane batayiba amma likita yace karsu dama tunda ciwon ya warke any moment 4rm now zata warke.shidai basir yadawo shiru shiru kullum sai aukin azumi saboda yawan sha’awan dayake fama dashi wanan matan karsar waje shigan dasuke suna birkita bawan allahn lol
Wata rana dad baba mama su hamma da basir suna dakin da bessha take a kwance mum ce kadai taje gida tai wanka saboda yau ita ta kwana da bessha, duk sun zauna sunyi shiru kowa da abunda suke tunani kaman ance basir kalli bessha kawai yaga kafanta na motsi da gudu yatashi yakai wurin yana bessha bessha tashi am here yarike hanunta ya sumbaci hanun dad duk suba zubamishi ido dan sun lura yasoma tabuwa yarinya gata ta kwanta kaman gawan ne zaice tayi motsi sai chan sukaga tafara daga hannu basir yarike hannu yace bessha open ur eye am here ahankali tabude idonta takallesu yanda kowa yatashi yazuba mata ido mama ce ta taso tace auta kin tashi kin ganeni kuwa nice maman ki takurama mama ido kaman bazatayi maganaba sai chan tace mamaaa ahankali mama ta matso ta rungumeta tana kuka ,kowa nadakin alhamdulillah yake cewa dad ne yace basir jeka kira likita da gudu yakira doc yazo yaduba yatambayeta koda inda kemata ciwo tace babu ,doc yace ayi mata wanka abata abinci taci mama tace to basir dai sai kallon bessha yake duk su dad sunfita dan abasu wuri mama tacire mata kaya amma basir yaki fita saida dad yadawo yajashi suka fita
Maman shakur
[01/09 6:01 PM] Aishat muh’d: 54
Matar sojaa
Bayan mama ta wanke yar tata ciki da bai tadawo da ita ta zaunar da ita tasa mata wata yar doguwan riga ja da baki yay mata kyau mama ta gyara mata gashinta ta daure tai kyau sosai ta dawo sak bessha yar autanta amma saida ta rage kiba sosai tadawo dai dai saboda ciwo saidai kirjinne da hips sukaki raguwa niko maman shakur nace ai gwara inba hakaba basir bazai moreba .saida tagama shiryata ta kwantar da ita akan gado taje waje takira su dad tace sungama su shigo duk suka shigo basir yaga bessha tawani irin yimishi kyau jiyake kaman abarshi daga shi sai ita a wurin mama ne tahada tea mai kauri zata bata da gudu basir ya karba yace mama zan bata plz mama taji dadi yanda yake nuna ma autar ta so tamika mishi yaje yazauna kusa da bessha ahankali yace honey ya jikin??ta kalleshi kasa kasa tace da sauki ya debo tea din a hankali yakai bakinta ta tsaya ta kura mishi idoo taki karba saiduk yaji ba dadi idonshi yaciko da kwalla ahankali yace nasan kina tunanin dukan danamiki ne plz kiyakuri kiyafemin kinji my honey batace komiba tabude bakin yana satama suna cikin haka kaman ance daga idonki tana dagawa taga mum a bakin kofan dakin wani irin ihu tasa wanda saida ya tsorata kowa a daki har tea din hanun basir saida ya zube ta cusa kanta cikin kirjin basir tana kuka tana mum dan Allah kiyakuri karki daken bessha na bala’in tsoron mum sai alokacin da akaji ta ambato mum ne suka kalli bakin kofa sukaga mum tsaye tana hawaye mama ta tashi ta shigo da ita ,mama taje wurin bessha da har yanzu kanta na jikin basir taki dagowa mama tace auta ba dukanki zatayiba ita ketama kula dake yanzu mum na sonki komi yay farko zaiyi karshe dama kiyafe mata kinji itama mamankice ahankali mum ta tako tai kneeling down tana hawaye tace bessha kiyafemin dan girman allah nasan abunda namuki keda basir ban kyautaba nan tafadi cewa itane tasa dole basir ya auri mubina itane kuma taima basir allah ya isa inhar ya kwanta da ita kowa jikinshi yay sanyi
Maman shakur
[01/09 6:20 PM] Aishat muh’d: 55
Matar sojaa
Goggo kasa hakura tsaki tayi tace allah wadai mai irin halinki wlh bakiji dadin halinkiba duk kinyi haka dan ki cusguna mata amma gashi itane ta taimakeki da yanzu kene a gadon nan mum dai ba bakin magana kuka take jin yadda goggo ke zagin mum yasa bessha ta dago tamike saida basir ya mikar da ita dan haryanzu bata gama kwariba ta taka ahankali kusa da mum itama tai kneeling tace mum ke uwatace bazan taba fushi dakeba tunba yauba nariga na yafe miki allah yayafe mana gabaki daya mum dai kuka take bessha ta zamo dankwakin kanta mai taushi ta gogema mum hawayen idonta tace kidena kuka mahaifiyata tarungume mum mum ma ta rungumeta tsam tsam saida sukasa kowa na dakin zubda kwalla babu wanda yakai basir murna yanzu zai iya komi da matar shi kaman yay rawa haka yajeji.mum ta dagotata zaunar da ita kan gado tadebo abinci tadinga bata a baki harsaida takoshi itama tabama mum abaki saida sukaba kowa dariya adakin
Kwanansu 14 aka sallamesu ,basir saida yayma bessha siyayya na hauka Englis wears kayan barci su abaya dadai sauransu..dukda yasan basu shiryaba amma yasan dazaran yakebe da matarshi daga shi sai ita zai wanke laifinshi.
Ran monday suka suka shiga jirgi sai kano….suna zuwa aka kira basir wurin aiki dole a ranan yatafi bai tafi da bessha ba saboda yanason ya chanza musu gida sukoma perfect house dagashi sai ita
Maman shakur
[01/09 6:32 PM] Aishat muh’d: 56
Matar sojaa
Dad sunyi sunyi dasu baba su zauna aburni amma sunki acewansu sun riga sun saba da rayuwar kauye haka suka tafi bbessh sai da tai kuka.. aka barta da mum..mum tasamu damar gyarata dan wata kawarta balarabiya ita tabiyama kudin jirgi tazo aka dinga gyaran amarya bessha tai wani irin kyau bakin ta sai sheki yake goggo ma ba’a barta a bayaba ta gyara bessha amma nata in a tsofaffi way jikinta yay lumu lum dashi kaman na shakur lokacin yana jariri lol …..
Tuni iyayen mubina sukaji abunda yar tasu tayi sukazo har gida suka bama su mum hakuri dad yace bakomi sun riga sun yafe su..iyayenta sai tsine mata albarka suke dad yace subari addu’a zasu mata allah sa tadawo gida allah kuma ya shiryata ……
Mum dai tana gyara bessha bana wasaba bessha harta gaji da ciye ciye da shaye shaye hayakin yau daban gobe daban hanunta har zufa yakeyi tsabagen dahuwar da magun gunan suka mata ita kanta bessha har abun suka soma damunta dan suna samata sha’awa wani zubin…..
Watabshi daya yagama duk gyare gyaren dayakeson yi a gidan sababbin komi yasa mata yanda kukasan zai zuba ruwa a kasa yasha saboda murna…
Ranan daya isa kano hmmmmm masu karatu kunaso kuji maiya faru????kowa saitamin kiss a kumatu zan cigaba lol
Maman shakur
[01/09 7:40 PM] Aishat muh’d: 57
Matar sojaa
Yana kaiwa kanon dayake babu wanda yasan da zuwanshi bessha na kwance a dakin mum tana barci mum ta leka makota anmusu haihuwa daga ita sai dan shimi da kadan tawuce cinyan ta tarike wani hausa novel a hanunta bacci ya kwasheta gashinan a barbaje…idan kunga yanda rigan ya matse kirjin nata kaman zai bullo daga rigan ….basir yay sallama a falo yaji shiru yace kodai mum tana bacci ne hala yakoma side dinshi yay wanka yasa kayan shan iska yasa wando iya gwuwa da yar shimi fara yafesa turare sai baza kamshi yake yafito yanufi dakin mun straight yana shiga ahankali ya tura kofan wazai gani bessha yaga sai kwankwadan baccinta take ya kalleta 4rm head to toe yaji hankalinshi ya tashi ahankali yaje ya zauna kusa da ita yasa hannu ya cire gashin daya rufe mata ido yakura mata ido ta masifan burgeshi yadinga shafata ahankali chan kaman a mafarki taji ana shafata ahankali ta bude ido wazata gani basir da sauri ta tashi zaune tana kakkare kirjinta da hannunta shikuma sai wani murmushi yakemata ……ta daure fuska tace menene kakeyi anan mum taje barka yay murmushi yace dai dai kenan am a lucky boy ya kashe mata ido daya tawani kara daure fuska ya kamo hanunta yace honey har yanzu fushin akeyi dani ayafemin mana dan allah kinji honey yawani sumbaci hanunta saida taji yarrrr a jikinta ahankali yace honey kin hakura kin yafemin plzzz yay muryan yara ahankali itama kamar muryan rada tace eh nayafema yawani yawota jikinshi ya rungumeta yana i luv u my honey chan taji yafara shafata wanda ke tada mata da hankali da karfi ta fizge jikinta ta mike tsaye tana kabari shikuwa yanda tamike din saiya bashi damar kallonta very well wani irin miyau yahadiye dakyar yamike yana binta tana ja da baya bata saniba ashe hartakai jikin bango yana ganin haka yay murmushi yace u have no where to go now except here ya nuna mata kirjinshi tawaniji kunya tarufe idontaa
Maman shakur
[02/09 7:42 AM] Aishat muh’d: 58
Matar sojaa
Ahankali ya hura mata iska a kunne yawani matso dab da ita kaman zai maidata ciki…tace uncle basir ka matsa na wuce yace kinaso na matsa???tace eh yace to bude idonki tabude idonta suka tsaya suna kallon juna kowanensu da abunda yake tunanin yace mata yaushe nadawo uncle basir???nazaci angle basir ne sunana abun yabata dariya saida tai dariya tace lokacin da bakasan daniba lokacin nikuma nasan kai uncle basir ne..ya kalleta yace kiyafemin sharekin danayi kinji honey na tace bakomi yariga ya wuce
Ahankali yace mata kina sona????tambayar ta bata kunya sosai kawai bai ankaraba yaga ta turashi gefe tafara gudu zata bar dakin da zafin nama irin nasu na sojoji ya dankota ya hadata da kirjinshi yace iyye guduwama zakiyi ko to ai nakamaki kuma babu mai kwatar ki yarinya….ta tsaya tana dan Allah uncle basir ka sakeni na tafi kar mum tazo ta ganmu ahaka…yacemata wlh rikeki kadai makes me happy ur skin is very soft ,yakai hanunshi kan lebenta yace dis ur pink lips anytime i looked at them i feel lyk kissing u yawani fara shinshinata yace dis ur lulu eye anytime u look at me with them ,they drive me crazy……
Kaman mai rada yace besshaaa jitayi duk duniyan nan babu wanda yakaishi iya kiran sunanta ahankali itama idonta a kulle tace naam yace plz let me kiss u dasauri ta sa hannu ta kare fuskan ta ahankali yacire hannun yakai bakinshi kan nata yana mata wani irin kiss with lot of passion bata hanashiba cos she also need it….suna cikin haka mum ta shigo dakin salati ta saki mum tace basir mesa bakada kunya ne danan??a dakinama yaro sai shegen jaraba bazaka iya hakuraba gobe zaku tafiba….duk kunya takama bessha shiko ya sosa keya mum tace zoka wuce kabarmin daki dayazo zai wuce ta daka mai duka abaya yace wassh mum dafa zafi takawomai wani dukan da gudu yabar dakin
Ta lura bessha duk kunya yakamata tace mata saki jikinki bessha……
Hakadai ranan bessha tawuni taki yarda suhada ido da mum
Da daddare mum tace yazo yaci abinci yace mata aba bessha takawo mishi
Bessha nakaiwa bakin kofan tai sallama bai amsaba ahankali ta shiga taganshi kwance kan gado tace uncle ga abinci yataso zai riketa da gudunta tabar dakin tana dariya tace ai nasan wayonka yay kwafa yace yarinya zan kamaki ne ta juyo ta murguda mai baki tace mafashi yako biyota da gudu ta shiga dakin mum ,mum tace lafiya tace bakomi mum tawuce sadaf sadaf zuwa dakinta kaman munafuka
Maman shakur
[02/09 8:42 AM] Aishat muh’d: 59
Matar sojaa
Tun safe suke ta shirye shirye tafiya mum tabata magunguna dayawa wanda zatai guzuri dashi flight din 3:15 zasubi (DANA AIRLINE)..
Karfe 3:00 dad da mum suka kaisu airport bessha sai kuka take wai bazata tafiba dakyar mum ta lallabata suka wuce basir ya rikemata hannu gam kaman wacce zata gudu suka wuce suka shiga jirginsu yadaga sai abuja …
Suna sauka a airport din Abuja basir ya kunna wayanshi yakira driver dinsu john yace yazo ya daukesu basu dadeba sai gashi yazo suka shiga baya yaja motan bessha sai kukanta take basir ya kalleta yace haba bessha kukan bai isa haka bane konima kinaso nayine ta ce a’a yaceto dan allah kidena kinji tace to ta share hawayen ya rungumota tawani lafe a jikinshi harsukakai gida….
Suna shiga gidan Bessha bude baki tayi bata taba ganin gida mai kyau haka ba idan nace zan tsaya bayanin gidan zan bata lokaci gwara na barshi kawai.
Suna shiga yanuna mata dakinta tashiga shikuma yatafi nashi yay wanka ya chanza kaya ya leko yace mata bari natafi masallaci daganan zandan biya naga wani mutum kinji my honey tace sai
ka dawo ya shafa fuskanta yatafi…
Yana fita tatashi tai wanka tashafa jikinta da turare tazo tai salla lokacin biyar saura tai maza ta shiga kitchen tadafa abinci gangariya coconut rice tadafa da miyar hanta ..sai dare bayan sallan issha yadawo
Maman shakur
[02/09 8:59 AM] Aishat muh’d: 60
Matar sojaa
Yana shiga dakinta da sallama tana zaune tadaura kafa daya kan daya taci kwalliya sosai tana sanye cikin doguwan rigan karen miski black mai rantsin blue saitasa dankunne fashion blue tai makeup sosai kanshin turare kawai yake tashi daga
jikinta.gashi kayan yakamata sosai kirjinan kaman zai fito waje yakarasa ciki yana hadiyan yawu tace barka da zuwa uncle ahankali yace yauwa yace sorry nadade ko tace bakomi ta mike tsaye tana wani tafiya mai daukar hankali ta dauko mishi ruwa ta sugunna tadan kwanto yanda zai hango dukiyar fulanin da kyau ya karbi ruwan yana sha amma duka idonshi suna kan dukiyar fulanin yagama sha tace uncle food is ready yace mujeto ahankali suke tafiyan ita tashiga gaba har dining sai wani juya mazauninta takeyi shiko mutumin dukya daburce koda suka faracin abinci kadan ya iyaci yatafi dakinshi dan sake wanka ,ita kuma tasake kaya tasa wasu fitinannun night wears shara shara iya cinya ce tadaure gashinta tai bala’in kyau tasa wani turare wanda mum tabata ta kwanta abunta tadau novel din hausa maisuna (Anatu siddiqa )tana karantawa tanajin dadin karatun sai wuraren karfe goma taji uncle basir yabude kofan dakinta yashigo dauke da wata bakar leda a hannu….
Maman shakur
[02/09 9:10 AM] Aishat muh’d: 61
Matar sojaa
Tatashi ta zauna ta lura yanda yake kallonta yace tashi muyi nafila bessha ahankali tamike tashiga bayi tayi alwala yajasu jam’i sukai raka’a biyu yamata addu’a yadauko kazan yana bata abaki har suka ciyar da kansu suka koshi daganan yakwashe kayan yakai kitchen koda yadawo yatarar ta kudundune cikin bargo yacire jallabiyar jikinshi yahaye gadon ya yaye bargo tajuyo tace uncle bacci nakeji ,yace kitashi yau wasa zamuyi takalleshi wasan me yace sick and hideouts tace but uncle dare yayi tana maganan a shagwabe yakoma hanunta yadaura fuskanshi kan hanunta yakalleta tace dont u think is time u stop calling me uncle???tai shiru yace bessha inasonki i luv u with all of my heart ahankali bessha takai yatsanta kan lips dinshi tace shiiii say no more ,i equally luv u ya kalleta yace dagaske bessha??ta girgizamai kai alamun eh hawaye na sauka daga idonta yarungumeta yace am soo happy honey nagode honey yajuyo da fuskanta suna kallon juna yamanna mata wani hot kiss yana wani shinshinata ahankali yace i luv ur smell daganan yafara shafata bata ankaraba taji hanunsa kan kirjinta abunda baitaba yiba duk ta tsorata jikinta yafara rawa yacemata relax am not going to hurt u
Maman shakur
[02/09 9:23 AM] Aishat muh’d: 62
Matar sojaa
Yacigaba da wasa da dukiyar fulanin ta yafara kokarin cire mata riga ta kankame jikinta yace am sorry plz dont deprive me of my right ta kyaleshi ya cire rigan nata yacigaba da wasa da ita saida yatabbatar she is totally wet sanan yafara kiciniyar shiga makka bessha tanata kuka yakushi cizo duka duka bawanda bataima sojaa ba amma ina baimasan tanayiba dan yariga yakai duniyar dadi gaskiya bessha taji jiki dan saida yay mata kaca kaca saida yaji he is totally satisfy sanan ya kyaleta alokacin ya lura da irin danyar aikin dayayi yafara hawaye yana honey am soo sorry is not my fault u are just too swt dat is y i was unable to control my self, yanata kuka kaman yaro zuwa yayi bayi yahada ruwan zafi yaji dettol yazo yadauketa yasata tawani kwalla ihu tana kuka shima kuka yanacemata sorry yay matukar bata tausayi saboda yanda taga yarude yasa ta daure haryagama yakaita daki yasa mata kaya yagyara dakin shima yaje yay wanka yay salla koda yaje dakinta yatarar tai bacci amma she was running temperature da sauri yakira doc yazo yadubata aka bata magani haka yacigaba da kula da ita harta warke..
Ranan datacika 1 week duk yabata tausayi yanda ya marairaice mata tabarshi yakarayi bataji wani zafiba sai swt dan dahaka tabashi hadin kai suka faratanma juna rai sosai saida tarufe bakin sojaa saboda yanda yake sumbatu yana honey i luv u hq lol
Maman shakur
[02/09 9:35 AM] Aishat muh’d: 63
Matar sojaa
Ban kara komawa gidan sojaa ba sai bayan 1 year ina shiga bessha nagani tazama cikakkiyar mace sojaa na gefenta suna fira sai chan naga wata nani ta fito dauke dawani handsome little baby boy mai kama da basir sak tana hj amir yatashi basir naga yatashi dasuri ya karbeshi yanaa my lovely son i soo much luv uu ya manna mishi kiss a kumatu ya kalleta yace madam adan bashi yasha mana tawani shagwabe tace nifa banason nono na su zube yaronka dinan yacika cin tsiya chop chop ne yace yakuri bashi just small takarbeshi tana bashi yasha basir ya dauko wayanshi ya daukeso ahaka basir na bala’in son matarshi da danshi yana kula da ita sosai tana gama bashi yay bacci nani takarbeshi tamaidashi daki
Basir yadawo kusa da ita yace honey less go inside am in d mood wlh ta noke kai a’a yace shikenan wlh bazakije bikin hamma ba dasauri tamike tana sorry mujeto suka shiga daki suka fada duniyar ma’aurata..
******watan amir 3 bessha tasami wani cikin sai kuka tace niko maman shakur nace wai wanan soja sharp shooter ne.
Ya lallabata taki hakura tana saidai azubar yace wlh zanko batamiki rai sunyi fada sosai harsukaje bikin hamma fada suke goggo ta lura da fadan ta tambayesu maiya faru basir bai boyeba yafadan mata gaskiya tayima bessha fada sosai sai bessha duk jikinta yay sanyi.tahakura takuma nemi gafaran basir yace bakomi yawuce suka cigaba da rayuwansu
Maman shakur
[02/09 9:43 AM] Aishat muh’d: 64
Matar sojaa
Tuni suka yaye Amir dama yaron akwai wayo yanacin komi yana shekara daya aka yomishi kani mai suna Ayyan anyi shagali ansha suna ankaashe kudi.
Idan kunga basir bazaku ganeshiba yakara zama babban mutum kudi sun zauna mai saidai har yanzu baya wasa da gurasa kunsan halin sojaa.
Akwai wata rana lokacin sunje kano basir yacema bessha ta shiry zasuje asibiti bada taimako suka shirya bessha ta rike hanun Amir shikuma basir yana tura Ayyan a stroller dinshi suka shiga asibitin suna bada taimako gado gado sun wuce wani gado kaman daga sama sukaji ance bessha da sauri suka juyo wazasu gani mubina dukta yamushe tayi baki ta tsugunna tace basir bessha kiyafemin dan allah nan dai tafada musu duk sisi ce tadaurata kan harkan nan tuni sisi ta mutu HIV ya kasheta itama yanzu HIV gareta ..bessha nata kuka tace bakimin komiba anty mubina kuma namiki alkawari zan dinga biyan kudin treatment dinki daga yanzu tai godiya sai alokacin basir yay magana yace dama nadade ina nemanki dan nafada miki na sakeki saki uku.allah kuma yabaki lpy mubina nata kuka sunji tausayinta suka mata kyautan kudi mai yawa suka tafi….
Maman shakur
[02/09 9:52 AM] Aishat muh’d: 65
Matar sojaa
Bayan shekara 5 bessha na gani ita da basir da yaransu suna fira yanzu yaranta uku Amir Ayyan da Amra….
Amra ce ta rugu da gudu tace dad my friend khadi babansu yay anty amarya ai muma zaka mana anty amarya ko??dad yay murmushi ya kalli fuskan bessha yanda ta daure fuska yace eh my baby zan muku .bessha tace get out of my sight kafin nafasa miki baki bazaiyiba din yarinyar da gudu ta wuce.basir yaa juyo ya kalleta yace haba honey me namata tsawa karki damu kema kinsa ke kadai ce MATAR SOJAA mai tsoron soja sukai dariya dukansu yamanna mata kiss…they live happily ever after
TAMMAT BIHAMDILLAHA
anan na kawo karshe littafina sai kunjini a littafi nagama mai suna AMEESHA
Ina godiya ga allah daya bani ikon kammala littafinan.
Nice taku a kullum
Maman shakur (Aishat muhd )for any correction ga number na 07032934950
I luv u all my fans

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment