Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da yadda zaka ganshi ta wajen gate ɗin, shigewa tayi cikin, inda cikin yake da ɗakuna sun fi ɗari biyu, room 178 ta nufa, knocking tayi aka buɗe, wata mata nagani, a ƙalla shekarunta za su yi 35 a duniya ko ma fiye da haka, “laaaaa Fahna kece? " matar ta faɗa, Fahna tace “nice Lanto ya kike", “ina lafiya shigo daga ciki", matar da Fahna ta kira da Lanto ta faɗa, shiga su ka yi ciki, Fahna tace “nayi tunanin ko kina da baƙo ne", Lanto tace “yanzu ya tafi, wani zai zo anjima, ashe kina nan kin ɓoye abunki", Fahna tace “abubuwa ne suka min yawa ", Lanto tace “ai ke babba ce, shiyasa maza ke ribibinki", Fahna tace “Hmmmmm ni ba wannan ba taimako na zo nema gurinki, takanas na zo har Sokoto saboda ke", Lanto tace “ahhh kice na yanki tickets, kakata ta yanke saƙa tunda har kika zo gurina, to da me zan taimaka miki ", Fahna tace “ai kin san Meenat ko, shugabar mata masu ƴanci", Lanto tace “farin sani ma kai, ko ba shugabar ƙungiyar mata masu ƴanci kike cewa ba ", dariya Fahna tayi tace “mata karuwai dai", Lanto tace “haka take, ƴar duniya hayaƙin taba", Fahna tace “Faɗi ki ƙara faɗa gani fa ", Lanto tace “to ina jinki", Fahna tace “tana ina yanzu ", shiru Lanto tayi, Fahna tace “mi kike nufi?", Lanto tace “kiyi haƙuri bazan iya faɗa miki ba ", Fahna tace “banza, bari naje gurin Ladi nasan a kyauta zan samu", tashi Fahna tayi zata fita, Lanto tace “dawo zan faɗa miki, amma nawa zaki biya ni ", Fahna yace “dubu ɗari biyu", Lanto tace “gaskiya sunyi kaɗan ", Fahna tace “Wallahi in bazaki karɓi dubu ɗari uku ba, ni kuma bazan baki ba abunda ya fi haka ba", Lanto tace “shikenan naji, tayi aure ", Fahna tace “wanene wanda ta aura, kuma ya aka yi suka yi aure, tana ina kuma ", Lanto tace “ tana................

Anan zan dasa aya.............  ✍️

Haɗin guiwar : Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya
ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️👑👑👑👑👑💞💞💞💞💞         👑👑👑👑👑💞💞💞💞💞[8/17, 09:48] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT

Show me love and follow
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
------------------------------------
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/

*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
PAGE 49-50
***********************

Kafin naje kai tsaye cikin labarin, ina so nayi magana akan wannan labarin na hajna, da farko ina godiya gare masoyan littafin nan, waɗanda na sani dama waɗanda bansani ba, kun nuna min soyayya yadda banyi tunani ba, kuma ina samun comments daga wurare daban-daban yadda ma banyi tunani ba, ina godiya sosai a gare ku, sannan kuyi haƙuri da yadda tsarin labarin yake zuwa duk da kuna fahimtata amma ku ƙara.

Na biyu ina so in yi magana akan wata da tace min littafin nan baya da daɗi akwai takaici, dan Allah banda kowa dole ya karanta littafin nan ba, dan haka idan kin san bakya so karki karanta, saboda rayuwar nan ba'a dole cikin ta, kowa yana da damar yin abunda yake so, amma bawai kina karanta min littafi ba sannan ki dinga jifa na da maganar da bata dace ba 🙏🙏🙏🙏. Nagode muku sosai masoyan littafin nan na fili dana ɓoye ina mutuƙar alfahari da ku.
Taku mai sonku da Alkhairi :Queen Nasmerh 👑💞

Lanto tace “tana Abuja gidan wani hamshaƙin mai ƙudi, wai shi Alhaji Qaseem", Fahna tace “amma ya aka yi ta aure shi, ta aje karuwanci ", Lanto tace “wa yace miki tabar karuwanci, satin nan ma zata shigo, ai ta aure shi ne saboda kuɗin shi" Fahna tace “amma yasan ita karuwa ce? ", Lanto tace “ai bazata bari ba, in taƙaice miki magana gurin boka aka je ta mishi asiri, ina gaya miki ranar da taje gurin boka, ko awa biyu bata yi da, dawowa ba sai gashi yazo, nan take aka ɗaura auren a ranar ya tafi da ita" Fahna tace “kice tayi bala'i", Lanto tace“ba ɗan ƙarami ba, kinsan ba laya nawa ta binne a ranar, har da jikinta laya ce, sai da boka ya mata mata wanka da jinin kare, sannan ya sadu da ita, duk da buƙatarta ta biya", Fahna tace “ai Meenat ba ƙaramar ƴar iska bace", “ki bari kawai, nan da kika gani ko cewa tayi ya kashe kanshi sai yayi, dan an sa mishi tsoronta kamar me ", Fahna tace “nagane, kuma na gode" tashi tayi zata tafi, Lanto tace “hajiya baki bani kuɗin ba", Fahna tace “wallahi ko zaki mutu bazan baki ko sisi ba, kuma idan kika ce dole sai na baki na tara miki jama'a nace sirrin uwargijiyar kika tona", Lanto tana tsoron Fahna ta tona mata asiri dan haka dole ta haƙura da karɓar kuɗi, badan ta so ba.

     A ɓangaren Hajna kuwa sati ɗayan nan jin su tayi kamar cikin ƙabari, yau a duniya ba wanda Hajna ta tsana irin Qaseem, kam kullum tana zaune a ɗayan parlorn ita da Adaku, kitso Adaku ke mata, dan tun bayan mutuwar Trisha, Adaku ke mata kitso, Meenat ce ta shigo cikin parlorn,“ ke tashi ki wanke min toilet ɗina ko gyara min ɗaki" ta faɗa, Hajna tace “to shikenan " tashi tayi ta nufi ɗakin Qaseem inda Meenat ke zama, toilet ɗin ta shiga, ko ina ya ɓaci sai wari yake, rufe hancinta tayi da ɗan kwalinta, sannan ta fara wanke toilet ɗin, sai ta wanke shi yafi sau uku, sannan ta fito, ɗakin ta ƙarewa kallo ko ina na ɗakin a watse yake, can leda can ruwa, da Ƙyar ta samu ta gyara ɗakin, sannan ta share shi, mopping tayi sannan ta fito duk a gajiye take, dan haka ɗakinta ta nufa, toilet ɗinta ta shiga, wanka tayi sannan ta canza kayanta zuwa wando da riga, fitowa tayi ta samu Adaku a parlor, kitson suka ida sa sannan ta tashi ta ɗaura abinci dare.

   Qaseem be dawo ba sai ƙarfe 9:30  na dare, Hajna na zaune a ƙasan kujera tana yiwa Meenat tausa, shigowa yayi, Meenat dake zaune tace “kai daga ina ka ke? ", Qaseem ya shiga sosa kai, can ya samu abun cewa “daga gurin aiki nake", Meenat tace “na kira aka ce baka nan ", Qaseem yace “ai mun fita ne gurin duba wani aiki", cikin rashin yadda da maganar shi tace“in ƙarya kamin zan gane", Qaseem yace “ke baki iya gaisuwa ba? " ya faɗa yana nuni da Hajna, Hajna bata ce komai ba, Meenat tace “ina ruwanka da ita, je ni dai ka cire kayan jikinka", juyawa yayi ya wuce, Meenat tace“ke wallahi kar ki kuskura ki shiga harkar mijina", Hajna bata ce komai ba, a ranta tace idan wanda bana so, to Qaseem ne.

   Qaseem ne ya fito ya same su zaune har yanzu a parlor, zaunawa yayi kusa da Meenat, ya shiga shafa jikinta, da yake itama cikin buƙatar shi take sai ta biye mishi, boobs ɗinta yake matsawa, ita kuwa sai wani ƙara shige mishi take a jiki, tana kissing ɗinshi, wanda haka yake ƙara rikita shi, sun manta da Hajna a gurin, bakin shi da nata ya haɗa ya shiga tsutsa kamar ya samu sweet, Hajna da ta cika tayi fam, ta tashi ta bar gurin, hawaye masu zafi suka zubo mata, gaskiya ita ta gaji, yanzu haka tana cikin matsananciyar sha'awa, ya zata yi, ita gaskiya duk iskancin ta bazata iya yin zina da auren ta ba.

Tana kwance kan gado wayar ta tayi ringing, tashi tayi da saurin tana goge hawaye, ganin me kiranta tayi saurin ɗagawa, “hello Fahna ", Fahna tace “hello Hajna ya haƙuri da Meenat", Hajna tace “lafiya kika kirani yanzu ", Fahna tace “lafiyar ce tasa haka", Hajna tace “kin je Sokoto? ", Fahna tace “to ai shi na kira na faɗa miki, ke ƴar rainin zaki ce min wai na kira ki da daddare, sai kace wata mai miji", Hajna tace “hmmmmmm", nan Fahna ta kwashe labarin komai ta bata, “ke ni Fahna ba ruwana da Qaseem burina be wuce ya sake ni ba, nima in samu ƴanci", Fahna tace “to wai ke idan Qaseem ya sake ki ina zaki ", Hajna tace “inda mata ke zuwa", Fahna tace “kina nufin karuwanci zaki shiga ", Hajna tace “to Fahna kinsan dai ba wanda zai aure ni a yanayin nan, kuma wallahi ko zan mutu Baffa bazai karɓe ni ba, yanayi ne ya bani wannan damar, bani da zaɓi bayan haka, gara in huce haushin Qaseem" , Fahna tace “ kinyi tunani me kyau, kema tun farko kinyi kuskure da kika yi tunanin Qaseem zai aure ki ", da wannan firar suka yi sallama.

Anan zan dasa aya................ ✍️

Kar ku manta masoya na ku dannan link ɗin da ke sama domin following Wattpad account ɗina.

Haɗin guiwar : Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

ALQALAMI YAFI TAKOBI✍️💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻♻️♻️♻️
[8/17, 09:49] Queen Nasmah✍️: ♻️HAJNA ♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/

*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT

Show me love and follow
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends

Nagode da soyayyar ku a gare ni masoyan littafina 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻.

Jinjinar ban girma gare ki Nana M sha'aban (dijarhtyy my love 🔱🔱😂⚜️), ina farinciki kasancewarki tare dani, kin nuna min kulawa yadda ban taɓa tunanin ba, ina Alfahari da ke, Allah ya ɗaga darajar ki da Alkhairi, ya baki ikon kammala haɗaɗɗen littafinki me suna A DAREN AURE NA💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💗💗💗

Godiya a gare ki Real feedo da ƙara min ƙarfin  guiwa, kece wacce idan naji ba daɗi kike sani naji daɗi, nagode kin nuna min so yadda banyi tunani ba, ina godiya sosai da kika kasance tare dani, Allah ya shige miki a rayuwarki, Allah ya isar da labarinki yadda kike so, Allah ya baki ikon gama littafin ki BA AMO 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

PAGE 51-52
**********************

Bayan wata uku, abubuwa da dama sun faru, ciki kuwa harda tafiya Meenat Sokoto, wanda yanzu ta ɗauki wata ɗaya bata dawo ba, Qaseem yayi magiya har ya gaji amma bata dawo ba, kullum sai tace mishi aiki ne ya riƙe ta, gashi baya iya bin mata saboda Meenat, duk abunda ya je yi gani yake kamar tana kallon shi.

     Sanye take da riga wadda ta kama jikinta, rigar kamar vest take ɓaka, da wando shima baƙi, ya kama jikinta haka ne ya fito da asalin shape ɗin jikinta, wayarta ta ɗauka ta saka cikin wata jaka, da mamaki na sai naga bata saka hijab ba kawai ta saka takalmi ta fito daga ɗakin, saukowa tayi inda ta sami Qaseem a parlor zaune, da kallo ya ke bin ta, ita kuwa ko kallon inda yake bata yi ba, tafiya ta ke yi ko ina na jikinta da motsawa, “Hajna "ya furta cikin kasalalliyar murya dan kwanannan sha'awa  ya ke fama da ita, ga wani son Hajna da ya mishi katutu a zuciya, kamar baza ta juyo ba, sai kuma ta juyo da style tace “minene?", “so nake mu yi magana ", juyawa tayi tace “ka bari sai na dawo", wucewa tayi abun ta, kai tsaye gidan rawar da ke unguwar maitama ta nufa, tun daga bakin gate na ke jiyo sautin kiɗe-kiɗe, da alama wani party ake yi, parking tayi tare da maida jelan gashinta da yayi gaba, tafiya ta ke cikin yanga, tana karairaya har ta shiga cikin hall ɗin, mutune gurin su ka hau ihu ganin Hajna, taro ne na maza da mata, hannunta ta miƙawa wata yarinya wadda shekarunta zasu kai 20,da ke tsaye gaban cake da alama ita ke birthday, “happy birthday Hafsy " ta faɗa, murmushi yarinyar da aka kira da Hafsy tayi tace “thank you baby", daga gefe wani saurayi ne da tun shigowar Hajna ya ke kallo ta, tasowa yayi tare da rungume Hajna ta baya, a hankali ya furta “kin haɗu", tasssssss ya ji saukar mari a kuncin shi, Hajna ce ta sauke mishi mari, sannan tace “next time kasan irin mutanen da zaka tunkara, ni kamin kaɗan sai dai babanka, sakarai! "ta ƙarasa maganar a tsawace, Hafsy tace “sorry friend, ƙanin saurayina ne", Hajna tace “wani lokacin idan kin san taron ƙananan yara za kiyi to kar ki gayyace ni ", ta faɗa tare da juyawa zata fita, har tayi nisa ta juyo tace “Hafsy za ki ga birthday gift ɗin ki idan na koma gida" bata jira me Hafsy za ta faɗa ba, ta wuce, Hafsy tasan halin Hajna ta tsani ƙananan yara, mutum ko ɗan thirty years bata so ya kusance ta, ballantana Adeel ɗan shekara 27, shi kuwa Adeel duk kunya ta cika shi, wannan ne karo na farko da mace ta yarfa shi.

      Qaseem yana zaune a parlor yana jiran Hajna har ƙarfe 12:00, gani yayi an turo ƙofa an shigo, kallon ta ya ke, yana mamakin yadda Hajna ta canza, yawo da yawan zuwa party, wuce ta zo zata yi, yace “kin barni ina jira fa", “Ohhhh wai dama kana nan, bari na fito ɗaki ", shigewar ta ɗaki tayi, kayan jikinta ta cire sannan ta shiga toilet, tafi minti 30 bata fito ba, bayan ta fito ta shirya cikin riga iya cinyar ta, dan bata ma kai guiwa ba, duk jikin ta a buɗe, dan rigar ma hannunta buɗaɗɗe ne, gashin kanta ta tattara guri ɗaya, ta zubo shi ta gefe ɗaya, tafiya take yi cikin isa har ta iso parlor, lokacin Qaseem har ya fara jin barci, dan yanzu baya samun isassahen barci, zaunawa tayi, kamar ba gurin shi ta zo ba, juyowa yayi yace “ina ki ka je", “in da ka aike ni" ta amsa mishi a taƙaice, “amma kinsa kina da aure ko" Qaseem ya faɗa, Hajna tace “ohhhh anyi haka, kasan Allah ya haɗa ni da sakaren miji shiyasa bana gane ina da aure, waye ma mijin nawa? "ta faɗa, maganar ta matuƙar taɓa zuciyar shi, sai ya danne yace “amma kinsan be kamata ba ko", “kai Qaseem kar ka nemi ka takura min, karka manta kace auren da muka yi na wata uku ne, to ya cika me ka ke jira da baka sawwaƙe min ba " Hajna ta faɗa cikin sigar faɗa, Qaseem yace “Hajna ina son da ki ke min?", “babu shi Qaseem ,ya bar zuciyata, ya bi iska ", “miyasa kika yi saurin cire rai a kaina?" ya faɗa, “saboda baka san darajar so ba ", “amma Hajna ina sonki", da kallo ta ke bin shi irin mamakin nan, dariya ta fara yi hadda riƙe ciki, shi kuwa  Qaseem yadda take dariya shi ya ke burgeshi, sai ya ji ina ma suna farinciki ne tayi wannan dariyar, “kai baka ji kunyar cewa kana sona ba? Haba Qaseem, ai na daɗe da sanin yaudara irin ta ka, soyayyar da ba ta da madafa, kai kawai kace matarka bata nan kana so ka gyara gado dani, to baka isa ba, wallahi ko ka sake ni ko kuma kotu ta raba auren "maganar Hajna da ta dake dodon kunnen shi ,ta dawo dashi duniyar tunanin da ya lula, “yanzu baki yadda ina son ki ba", tashi tayi tace “ka ji dai mai na faɗa, zan gayawa Alƙali bana sonka saboda baka taɓa kula dani a matsayin mata ba, kuma kana duka ne, sannan kuma kai ɗan bin mata ne, zan kafa Adaku, da mai gadinka a matsayin shaida, kasan dole a raba shi, da mutuncinka ya zube gaban mutanen da ka ke da kima a idon su gara ka sake ni cikin arzikin "ta faɗa tare da wucewa ɗakinta, tana shiga ta rufe ɗaki ta fara kuka, tabbas tana son Qaseem amma zata nuna mishi tana da daraja, yanzu ne lokacin da ya dace ta rama abunda ya mata ,addu'ar ta shine kar Qaseem yaji tsoron abunda ta faɗa mishi ya sake ta, Qaseem kuwa yana parlor yana tunanin yadda zai yi, tabbas bazai yadda mutuncin shi ya zube, gara ya saki Hajna inda rabon ta dawo gare shi zata dawo,bayan haka ma yasan har yanzu Hajna na son shi, dan yana ganin haka a idonta, duk yadda zata wayance haka bazai ɓoye sonshi a idonta ba, yasan ko ya sake ta bazata iya barin gidan ba, tashi yayi ya nufi ɗakin shi(ni dai Nasmerh nace iska yana wahalar da me kayan kara) .

Anan zan dasa aya................ ✍️

To fa masu karatu kun ji fa Qaseem zai saki Hajna 😭😭😭

Bari mu gani Hajna za ta zauna in ya sake ta ko a'a.

Ku cigaba da bin wannan labarin.

Haɗin guiwar : Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻😄♻️🎊🎊🎊🎊🎊
[8/17, 09:51] Queen Nasmah✍️: ♻️HAJNA♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT

Show me love and follow
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/

*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
PAGE :53-54
***********************

Takarda ya ɗauko da biro ya fara rubutu kamar haka, _Ni Qaseem na sake ki, saki ɗaya , ba tare da kin laifin komai ba_ , yana gama rubutawa ya nufi ɗakinta, knocking yayi, ta ɗan ɗauki lokaci kafin ta buɗe, idonta ne suka sauka akan takarda da ke hannun shi, dummmmm! Taji gabanta ya faɗi, miƙa mata takarda yayi, cikin tsoro ta karɓa, wanda shi kanshi ya fahimci haka, kuma hakan da tayi yayi mutaƙar yi mishi daɗi, karɓa tayi, “ki karanta "ya faɗa, da ƙyar tace “to", juyawa yayi ya wuce, rufe ƙofar ɗakin tayi, tare da zaunawa kan gado, sai tayi yunƙurin buɗewa, sai taji zuciyarta na bugawa kamar zata fashe, sai ta fasa, sau uku tana yunƙurin buɗewa amma tana jin irin yanayin nan, ji tayi zuciya ta na faɗa mata, _Hajna duk yadda kika tsoron buɗe_ _takarda nan dole sai kin buɗe, dan haka ki cire tsoro a ranki_ _kawai ki buɗe._

   Basar da zancen zuci tayi, sannan ta hau kan gado dan dare ya riga yayi sosai, rufe idonta tayi amma ina barci ya gagare ta, tana zaune har aka kira sallah, tashi tayi ta ɗauro arwala tayi sallah, tashi tayi da niyyar kwanciya, amma sai ta sake ganin takarda nan, yanke hukuncin buɗe takarda tayi, karantawa ta shiga yi “NI Qaseem na sake ki saki ɗaya , ba tare da kin laifin komai ba" wasu hawaye masu zafi suka wanke mata fuska, dafe kanta tayi da nan take ta ji ya shiga sarawa kamar zai faɗo, rufe idonta tayi, tana mai tuna ranar da Qaseem ya faɗa mata ita matarshi ce, tayi tunanin auren mai ɗaurewa ne amma gashi, yau saki ya shiga tsakanin su, kuka ta shiga yi, tashi tayi ta fara haɗa kayanta, kiran Fahna tayi tana kuka, ta faɗa mata Qaseem ya sake ta.

    Haske kawai ya fito Fahna ta iso gidan su Hajna, dan yanzu Fahna ta dawo da zama Abuja, ko ganinta kake son yi, sai dai ka zo har gidanta, zaune ta samu Hajna a ƙasan gado sai kuka ta ke yi tace “Qaseem ya cuce ki, amma ba ke kika yi rashi ba, shi yayi rashi, tashi mu je ", Hajna bata ce komai ba, Fahna tace “kar ki bar mishi komai, ki tabbatar duk abunda ya baki kin kwashe su, shege la'ananne" Fahna ta taya ta, kwasar kaya suka wuce.

    Qaseem kuwa tun dare be yi barci ba, toilet ya shiga, ya zauna cikin bathtub ya fara sakar ma kanshi ruwa, har safiya ta waye, hawaye kawai ke bin kuncin shi, fitowa yayi ya cire kayanshi da suka jiƙe sannan yayi wanka, ko da ya fito ƙarfe goma, shiryawa yayi ya fito zuwa parlor, har ya zauna ya ji hankalin shi be kwanta ba, ɗakin Hajna ya nufa, amma babu kowa a ɗakin, har toilet, hankalin shi be ƙara tashi ba sai da ya ga ba kayan Hajna, fitowa yayi da gudu, kitchen ya nufa, Adaku ya sama a kitchen ɗin, “kin ga Hajna? "ya tambaya, “eh ɗazu da safe ƙawarta ta zo ta tafi da ita" Adaku ta faɗa, da sauri ya fita waje, yana tambayar masu gadi, suka ce ɗazu suka tafi, “sakarkaru miyasa ku ka bari su ka tafi "Qaseem ya faɗa a tsawace, ɗaya daga cikin masu gadin yace“mun yi iya ƙoƙarin mu, amma ƙawar madam ta faɗa  mana zata kira ƴan sanda, shiyasa mu ka bar su, su ka tafi", faɗuwa yayi gurin ya ɗurƙushe ƙasa, “Hajna miyasa? Hajna miyasa ki ka barni! ", kuka kawai yake kamar ranshi zai fita, da ƙyar ya samu ya koma cikin gida.

         HAJNA ♻️♻️♻️♻️♻️HAJNA
  ***********♻️*****************************************♻️***************

Hajna kuwa gidan Fahna su ka nufa, a mota sai kuka ta ke yi, “ke sakarya ce wallahi, kukan da kike yi ko na rabuwa da su Umma ba ki yi ba, amma kin zauna kina ma wanda be san darajar ki ba, banza in zaki manta da shi kiyi rayuwar ki kiyi" Fahna ta faɗa cikin takaice, Hajna tace “kullum ki mun maganar  su Umma, akwai wanda ya rabani da su irin ki ", Fahna tace “ohh sorry hajiya ta, ba abun ɗaukar zafi ba ne, faɗa miki nayi dai, bayan haka ma ai ba ni naje na fiddo ki daga cikin gidan ku ba, ni kawai na rage miki hanya ne", shiru Hajna tayi dan tasan duk laifin Fahna be kai na ta ba, dan da ba ta biyo ta ba, ba wanda ya isa ya mata dole.

   Shiru suka yi ba wanda ya sake cewa komai har su ka iso, Fahna ta kama mata kayan su ka shiga da su cikin gida, ɗaki Fahna ta nuna mata tace “wancan ɗakin na ki ne, ki zauna a ciki ", ɗakin Hajna ta nufa tayi wanka ta canza kaya, parlor ta dawo ta samu Fahna zaune tana cin grapes(inibi), Fahna tace “bisimillah zo mu ci", girgiza mata kai ta yi, Fahna tace “ki zauna ki mutu dan baƙin ciki, ai shima dan ya ga ki na son shi shiyasa ya ke miki haka, ni namiji ya isa, wallahi muyi cin uwa da shi ", Hajna tace “ni dai kin ishe ni da surutu ki barni dan Allah", Fahna tace “ke kika sani ", har aka yi azahar Hajna ba ta ce komai tana zaune kawai, wannan karon fushi ya rinjayi zuciyar Hajna, dan babu abunda bata saƙa a ranta ba, tashi ta yi ta nufi ɗaki, kayan jikinta ta cire, sannan ta saka wando blue  ya kama jikinta sosai , wata riga ta saka mara hannu, ɗayan gafen  siriri ne sosai ko faɗin hannun bra be yi ba, ɗayan gefen kuma ba hannu gaba ɗaya rigar fara ce, babu bra a jikinta haka yasa zaka iya ganin duk abunda ke jikinta, kanta kawai ta naɗe, sannan ta saka wasu ta kalmi farare, tayi matuƙar yin kyau ba a cewa komai abun, jakarta ta ɗauka blue ta saka, fitowa tayi, har yanzu Fahna na nan inda ta barta, sai aikin shan kayan marmari, “ara min mukullin motar ki"Hajna ta faɗa, miƙa mata Fahna tayi, tana mata kallon mamaki, “wannan kyau haka sai ina "Fahna ta faɗa, Hajna ta ƙarbi mukullin tare da cewa “nagode, bazan wani jima ba" wucewa tayi ba tare da ta ba Fahna amsar tambayar ta ba, mota ta shiga, aka buɗe mata gate ta fita, kan titi ta lula.
Ni kuwa Nasmerh nace anya kazar nan zata yi mai.

Anan zan dasa aya............ ✍️

To masu karatu ina Hajna ta nufa Allah kaɗai ya sani .

Haɗin guiwar :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️💕💕💕💕💕💕💕💕
  
[8/17, 09:52] Queen Nasmah✍️: ♻️HAJNA ♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/

*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
PAGE 55-56
***********************
Wani shago ta nufa, shiga tayi cikin shagon, cike yake da maza da mata, shagon sananne ne sosai, duk wani sanannan ɗan iska zaka same shi a shagon, ba abunda ake sai dawa sai kayan maye, a gurin Trisha ta samu labarin, watarana tana bata labarin wasu mashaya da suka yi kisan kai a gurin, gurin ta samu ta zauna, tare da cewa a bata ƙwayar da zata kwantar mata da hankali, mutumin kuwa ba musu ya haɗo mata magani kala-kala na maye, biya tayi, sannan ta ɓare su a tare ta watsa a bakin ta tare da kora ruwa, ai kuwa nan take, ta ji ta so high, cikin

Please Login or Register in order to submit comment